Showing 42001 words to 45000 words out of 52988 words

Chapter 15 - HAYAR MACE! BOOK COMPLETE BY OUM HAIRAN.txt

tabari cikin lokacin ne kuma ya kammala abinda ya kaishi Germany ya shirya musu tafiya gida dakansa yaje ya sanar da ita zasu tafi gida nan da kwanaki biyu, ranar tafiyar ma tafiya ce irin ta kurame har suka gama yawonsu suka sauka a Abuja tunda suka dawo Nigeria ta ?ana masa tarko duk da lura da tayi bashi da wata walwala a Hotel ?in da ya kama musu ne ta samu damar neman layin Saknah sukayi magana take fa?a mata ai sun dawo Saknah taji da?in dawowarta nan take bata labarin wani mutum ta samu yake mata hanyar manyan alhazzai yanzu haka suna tare dashi ya kawota Abuja wajen wani minista.








Ta?e baki tayi tace “Abubuwa sun faru gudun gara nayi na haikema zago Saknah baban Amjad ne muka ha?u dashi a Germany kusan wata biyu kenan ya hanani sakat shi ba wata uwa yakemin ba kuma ya hanani harkoki na" murmushi Saknah tayi tace “To ki gudu mana" cikin kwantar da murya tace “Shine burina amma fa yafini dabara kuma magana ta Allah ina cutuwa...."
Kashe wayar tayi jin motsin mutum a ?akin tana ?agowa sukayi Idanu hu?u ya lumshe idanunsa ya bu?e a kanta yace.
“Akwai abinda yake damun zuciyata wanda na rasa wa zan sanarwa bayan Shonikan Safiyyah dole da lokaci yasa abubuwa sun riki?e sun dagule akwai wani mutum da zaizo gidannan yanzu za'a kawoshi shi zai tabbatar Miki da matsayina a gurinki....." Knowking ?ofar sukaji an fara ya isa ga ?ofar ya bu?e Shonikan ya fara shigowa sannan wasu yan sanda tsakiyarsu da wani takwarkwasasshen tsoho taja baya da sauri tare da dafe kirji tace.
“Baf....Baffi...." ?ago idanunsa yayi da sukayi luhu? fuskar nan taji mazga duk ciwo yace “Sas...Yatuh..... Hisham mijinki ne yabani sadakin ki Naira miliyan daya da rabi jiya na biya Delu bashinta....." Zaro idanu tayi taja da baya tace “What miji....Billahil lazi baku isab..... Tari Baffi ya fara yana wani irin kakari Hisham ya dubi yan sandan suka kamashi suka fice dashi ta kuwa zube a gurin ta ?ora hannunta a kanta ta rushe da ihu tace.........








“Na rantse da Allah baka isa na zauna dakai matsayin miji ba Allah ya kiyayeni auren mutum irinka....." Rufe mata baki yayi ya girgiza mata kai tare da cewa “karki za?e kamar yanda har yanzu ubanki baiyi nadama Ba Nima kar kiyi tunanin nadama nayi kawai inason gyara gobe na ne shiyasa naji tunda kin zame min masifa kin huda zuciyata sanda ban tsammata ba ya zanyi dole nayi manerge dake a haka duk da gurbacewarki"
Ba ?aramin duka kalaman sukayi mata ba ta dubeshi tanason bashi amsa saidai ta rasa wadda zatayi daidai da abinda ya fa?a mata ya ?auki Amjad yace “Nan shine gidan da zaki zauna kafin na gama daidaita abubuwa 10 minutes ki kawo min indomie ki soyamin ?wai sannan ki hadomin da lemo me sanyi"
Yana shigewa ?aki ta bishi da harara tace “Uban ubana bazanyi ba" ya juyo da sauri yace “me kikace?" Waje ta saita tace “Abin da kaji ba?in azzalumi" dire Amjad yayi suka zuba da mugun gudu da?yar ya cimma ta yace “Maimata" dur?ushewa tayi tace na rantse na tsaneka babu yanda za'ayi na rayu da mutumin daya za?i future na rayuwarsa akan rayuwata Allah da in zauna dakai gara na ?are rayuwata a Bariki....."
Gwa?e mata baki yayi yace “banji a raina zan zauna da mace me datti da dau?a kamarki ba tunda na kar?eki haka zaki kar?eni Ni ?ya?yaminki ma nakeji wlh danma na taimakeki kinyi istibra'ih amma fah kisani badon da?in gindinki na aureki ba....."
[8/16, 8:09 PM] Am Oum Hairan: *_HM 51-52_*








_Littafi na na ku?ine sis kiyiwa Allah karki karanta in baki biya ba, 300 PC 700 view acct details 3184512451 first bank or 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank._
_Ko kati MTN ta WhatsApp number na 09013718241_
_?an Niger zaku tura kati Airtel na 500f ta waccan number dake sama_








Harara Safiyyah ta zabga masa tace “gara Ni ma ka biya ka ?auka Nikam ko hamsin ake biya a siyeka bazan iya badawa ba kuma wlh zakaga ba?in takun zama a gidannan tunda ka gayyatoni cikin rayuwarka" bata jira amsar da zai bayar ba tayi hanyar da zata kaita ciki tun daga wannan rana wani irin mugun zama na miskilai biyu ya rin?a wanzuwa a gidan duk da cewa Safiyyah tasan Hisham yayi aure amma bata ta?a kallonsa tace ina matarsa ba shima bai ta?a bata labari ba.
Kwatsam lkcn sunada sati biyu da aure tana zaune a parlour ya shigo ya zauna ya zuba mata idanunsa da suka ka?a sukayi ja bata kulashi ba har ya gama zamansa ya tashi yana cewa “Banajin da?i ki kawomin Youghut zansha magani" baiyi tunanin zata kai masa ba domin a zaman nasu babu abinda yake sata tayi masa saidai in bazaiyi ba ya barshi.
Itakuma jin yace bashida lfy yasata mi?ewa tana mitar “Badon halinka zankai maka ba arzi?in ciwo kaci kuma wlh na gaji da wannan zaman ?are a karofin dama Saknah tanata yimin tayin rayuwar jin da?i kawai zakazo ka wani tsareni a gida....." Da wannan mitar takai bakin ?ofar turus taja ta tsaya batakai ga ?aga labulen ba taji yana cewa “Mom aure na da yarinyar nan bana yanzu bane a ?alla shekara hu?u bai kamata yanzu don Shonikan ya sanar daku inada aure harda ?a kuzo kuna tuhumata ba abinda yasa ban bayyana muku ba a farko ban aureta don so ko zama da ita ba na aureta ne saboda ku?utar da ita daga halin da mahaifinta yake neman sanyata a ciki...."








Tsawa taji an daka masa a wayar ance “Ni kake tunanin tozartawa saboda nayi maka gata na rufe asirinka na nemo yarinya ?ar asali me tarbiyya na aura maka ashe kai ?an mage ne bakasan goyo ba, Ni Hisham zakaci mutunci to ina mai baka umarni da yawun Mai martaba a yau ka baro duk abinda kakeyi ka taho gida wlh saika sakar musu ?a kaje ka zauna da ?ar iskar matarka ta bariki daka aura......"
Iyanan taji ta ?aga labulen ta shiga da sallamarta idanunsa na kanta ta aje masa Youghut ?in da tire na abinci zata juya ya ri?ota ya ha?eta da jikinsa hakanan taji kamar ya yarfa mata wuta a zuciya maganganun matar da suke waya da maganganun da taji ya furta a farkon wayar koma wacece sun soki zuciyarta kuma zata nuna musu itan rainon bariki ce.
Janyewa takeyi daga jikinsa ya sake sa?aleta yace “Inajin sanyi sosai ki lullu?eni" turo baki tayi tace “ni zan lullu?e kan to sanyin ya kasheka mana kaga in inada asara...." Cizonta yayi a dokin wuyanta ta saki ?ar ?aramar ?ara ya jata ya jefata gadon yace “karki tashi daganan" mi?ewa tayi ta diro tace “Ai wai dake baka sassa?eni a bishiyarku ta gado ba...." Dam?ar hannunta yayi ta dur?ushe saboda azaba yace “ki saita kalamanki"
Cire kayansa yayi ya matsa yayima ?ofar key ya zare key ?in ya nufi bathroom ya jima sannan ya fito ?aure da towel ya ?auki boxes ?insa yasa ya zauna gaban abincin yace “A bani abinci" ta bu?e baki zatayi magana yace “gardamar ki tana neman yawa fah na barki ne badon bazan iya maganinki ba dallah ki bani abinci naci barin gari zanyi" sosai taji da?in da yace zaibar gari itama kuwa zatabar garin ko ba yau ba, ha?a masa abincin tayi ta tura masa tuwon shinkafa tayi miyar ku?ewa ?anya taji man shanu kuwa don tasanshi yanason man shanu.








Tura masa tayi ya dubeta itama ta dubeshi yanayinta yasashi jin fa?uwar gaba yace “Zanje gidane zamuyi taron family gobe ko zaki?" Sunkuyar dakai tayi yayi murmushi yace “Ban gabatar dake a fam ?inmu bane shiyasa banyi tunanin kaiki ba saidai raina bai yarda dake ba ki shirya dole daku zan tafi"
Murmushi tayi tace “Allah sarki ?aya taga biyu kawai dai kanason yin ado damu shiyasa zaka tafi damu to muje ai zuwan namu zaiyi maka amfani" bai kawo komai take nufi ba ya fara shiri itako hijjab kawai ta ?auka da kayan baccinta a ?aramar jaka sai kayan Amjad ta fito ta isheshi a parlour ya mi?e suka fita a wajen ta kar?i Amjad gurin me ban ruwan flower suka shiga mota yajasu zuwa airport.
Shigar magrib sukayi a mota da tsinci complementary card nasu na fam ta kuwa adana don ta shirya tsiya a wannan taro, kai tsaye gidansa aka kaisu gidan ya ginu da gaske tun a parlourn kowa ya kama gabansa tayi wani ?akin da ?an ta shima yayi wani, da safe batasan sanda ya fice ba ta shirya cikin shigarta ta alfarma abinka da kyakkyawar gaske shima ?an ta ta gyara shi ta ?auki mukullin motarsa ta fito ta kuwa yi Sa'a yasa duk an wankesu an zuba musu mai.
Da tambaya da kur?e? takai gidan sarautar tana zuwa kuwa aka bu?e mata get na babban ?angare saboda ganin motar magajin gida.








Parking tayi cikin harabar inda ake parking ?in ta jima a motar gabanta na fa?uwa saboda ganin Idanu ya dawo kan motar tayi ?undunbalar fitowa ta sa?a Amjad a kafa?arta ta ?auki jakarta tana kada mukullin ta kira wani Bara a gidan ta tambayeshi inda ake taron yayi mata jagora har kofar wajen tayi masa gdy tare da kyautar ku?i ta taka step ?in ta shiga tare da sallama.
Kowa idanunsa ya dawo kanta musamman Hisham da Saknah da suka mi?e tsaye yace “Safiyyah meye ya kawoki... Me kikazo yi? Waye yace ki fito...." Da sauri Saknah tace “Sofsy ya akayi kikasan inanan meye ya kawoki....." Juyawa tayi gun Hisham tace “Maina kasanta ne?" Murmushi Safiyyah tayi tace “Zahiri yasanni Sakina ashe Hisham Nasir Hudud shine mijinki? Lallai ba kyayi rawar banza ba...." Da ?araji Hisham yace “Safiyyah ki kame bakinki banason hauka ki fita ki koma gida Nima yanzu zan tah...."








?aga masa hannu tayi tace “Dakata Oga Hisham yau ba ranar da tsawarka zatayi aiki bace akaina domin ranar wanka ba'a ?oyan cibi irin wannan ranar itace ake kira ranar fito na fito so na baka dama a baya yanzu damar ta dawo hannuna dole ka barni na bayyana abinda ya hanani zama a inda ka zaunar dani yasani fitowa a garin da banta?a zuwa ba bansan ko inaba nayita bulayi har Allah ya kawoni nan....."
Tsawa ya kuma daka mata mahaifinsa yayi saurin kiran sunansa yace “Bamu santa ba amma alama ta nuna ku kunada ala?a da ita Magaji tunda ta tako ta shigo wajenmu dole mu tsaya mu saurareta domin itama ?ar Adam ce tanada ?ancin da ya kamata a saurareta, ke yarinya Matso nan meye ke tafe dake kuma meye ala?arki da Magaji da kuma matarsa Sakina?"
Sosai taji da?in damar da Mai Martaba ya bata ta taka tana kallon kowa ?ai?ai ta isa gaban Mai Martaban ta rusuna tace “Gdy nake Allah ya taimake ka ina neman izinin gabatar da kaina da kuma abinda ya kawoni" jinjina kai Mai Martaba yayi inda Hisham yake tsaye a inda yake ?i?am zufa na keto masa duk da baisan meye yake tafe da Safiyyah ba yanayinta bai nuna tazo da alkhairi ba.








Murmushi tayi wanda yayi sanadin silalowar hawayenta tace “Assalamu alaikum jama'ar dake cikin wannan guri Mai albarka, duk da bansan dalilin taruwarku anan ba raita tana fa?amin abune me muhimmanci ya taraku, kuyi hkr na katse muku hanzari bisa wasu abubuwa guda uku muhimmai daya kamata ace kowa ya sani game da Magaji.
Ni sunana Safiyyah Zubair Kawali haifaffiyar garin Kano Unguwar giginyu asalin buzuwar wani ?auye dake cikin garin damagaran a jamhuriyar Nijar.








Nasani banida wata cikar kamala ko tarbiyya domin mahaifina bashida sana'ar data wucce kawalcin mata ga attajirai amma fa hakan bai hanani zuwa a halattacciyar ?a ba domin Saida aka ?aura aure tsakanin Kumbo na da Baffi sannan suka haifemu, Allah ya taimake ka kar na cikaku da surutu a farko munyi zaman dadiro na shekara biyu da Hisham tsakanin Port-Harcourt da Ogun badon raina yanaso ba saidon banida yanda zanyi mahaifina ne ya bawa Hisham hayata ya ?aukeni matsayin baiwa ne ko mene nidai bansani ba, cikin hakan na samu ciki dashi tabbas yayi ?o?arin a zubar dashi nikuma na?i aminta da hakan dalilin ina ganin zunubin zai mana yawa ga zaman zina ga kisan abinda baiji ba bai gani ba.
A haka nayita hilatarsa har cikina yayi ?wari duk da cewa ya kaini mabanbantan asibitoci domin a zubar da cikin amma Allah ya hukunta matakin ?asane haka mukayita tafiya har yakai wata bakwai lokacin ne ya fahimci cikin yana jikina ya ?aukeni ya kaini asibiti akan za'a cireshi saboda future nasa likitoci suka tabbatar da cikin bazai fita ba yayi bakin ?o?arinsa wajen sai an cire ?arshe akayimin Inducing na haifeshi wata bakwai.






Sakamakon wahalar da Nasha aka sanar dashi na mutu naci gaba da rayuwata a Lagos ina rainon ?ana sai cikin abinda bai wuce watanni biyar ba kwatsam muka ha?u dashi a Germany shine ya ?aukeni gsky Ni ba matarsa bace a farko yau kwana 27 kenan da yasa aka kawo mahaifina ya tabbatarmin da an ?aura aure na da Hisham akan sadaki miliyan daya da rabi wadda banga irinta ba shima auren banida tabbas akansa domin duk cikinsu babu me cikakkiyar kamalar da zai fa?a na amince daga mahaifin nawa har Hisham ?in.
Allah ya taimake ka wannan shine Muhammad Amjad jikanka ne Hisham shine mahaifinsa gashinan ko yanada abin fa?a maka idan ya musa inada shaidun da zasu tabbatar da abinda na fa?a a gafarceni Allah ya taimake ka idan kalamaina sunyi tsauri da muni" tana ?arshe maganar tana kai dubanta ga Hisham da yaketa keta uban gumi, Momy kuwa tsabar dukan da kalaman na Safiyyah yayi mata zubewa tayi a gurin sumammiya......
[8/17, 8:17 PM] Am Oum Hairan: *_HM 53-54_*




_Littafi na na ku?ine sis kiyiwa Allah karki karanta in baki biya ba, 300 PC 700 view acct details 3184512451 first bank or 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank._
_Ko kati MTN ta WhatsApp number na 09013718241_
_?an Niger zaku tura kati Airtel na 500f ta waccan number dake sama_








Duk wanda ke zaune a wannan dakin taro babu wanda bai mi?e ba saboda jin maganganun Safiyyah kowanne ?auke da tashin hankali a fuskarsa musamman Mai Martaba da yakejin jiri na ?ibansa daga tsaye babu shiri ya zauna tare da dafe kansa yana furta Innanillahi wa inna ilaihirraji'un cikin muguwar ka?uwa da jin wannan mummunan labari da wannan kyakkyawar yarinya tazo musu dashi.
Wani abin mamaki Safiyyah kallon kowa takeyi tana Murmushi tace “kuyi h?r da canza muku taswirar zama da nayi Ni kaina abin baimin da?i ba amma don nemawa Amjad makoma dole nayi haka, zan tafi Nima don neman makomar tawa rayuwar" tana fa?in haka ta juya zata fice daga ?akin Hisham dake tsaye kamar an sassa?ashi ya ?aga hannu muryarsa na rawa yace “Sas... Safiyyah karki fita a gurin nan...." Mom da aka yayyafawa ruwa ta farko tayi caraf ta cafe da cewa “Saita fita dan ubanka Hisham wlh saita fita wannan watsattsiyar yarinyar kwash? gantali dole saita fita bama iyakar gidannan ba rayuwarka gaba?aya...."








Da sauri yace “Mommy...." ?aukeshi tayi da mari tace “Wanne mahaukacin limamin ne ya ?aura maka aure da wannan aljanar yarinyar babu amincewata Hisham ka nunawa duniya cewa kai ka cika tabbatacce ta?adiri ?an iska international wato duk abinda aketa ra?e ra?i muna ?aryatawa ashe gaske ne ga zahiri harda ?an dakan kuka kayi mana Nikam Allah ya isa wannan cin mutumci da kayimin Mai Martaba ga gata nan wannan shine ?arshen gatan da kayima Hisham ka fifitashi cikin ?an uwansa in nayi maka magana kace na fita harkarka dashi to yau ga da?in fita harka nan"
Gyaran murya Mai Martaba yayi yace “Tabbas Hisham banyi zaton haka daga gareka ba ka bani kunya ka tozartani a ?asar nan aji cewa ?an dana fifita na sakar masa ragamar dukiya na gina rayuwarsa shine ya za?i yayimin wannan sakayyar kaico Hisham tur da wannan mummunan hali naka Nikam bazance maka komai ba amma tabbas kayi gaggawar tuba Magaji ansha zuwa a fa?amin halin da kake ciki yarda dakai yasa nakejin a raina hakan bazata faru ba ashe kai ka wucce haka, kaiconka Hisham Nikam a yanzu banida wani abu da zanyi maka face nace kaje kayi rayuwarka inda ka tsarata da dau?a da ?azanta karka kara nufa ta da duk wani abu daya shafeni"








Yana fa?in haka ya nufi hanyar da zata kaishi ?angarensa nan taro ya rin?a fashewa kowa yana watsewa manyansu da yaransu kowa da abinda yake furtawa amma kamar ruwa ya cinye Hisham bai iya tofawa ba gurin ya rage dagashi sai Hajiya Zainab mahaifiyarsa sai Hajiya Iyani kishiyar mahaifiyarsa Hajiya Iyani tayi tsaki tace “Dama ai Hausawa sunce ?an gata ?an banza yau dai ga TUKUICIN GATA nan mun gani sai a sa?a shege a baya a goya"








Tunda Hajiya Iyani ta fara maganar Mom take girgiza kai tana hawaye har ta juya tabar gurin tabbas cikin ?a?anta idan akace Sa'ad ne ya aikata wannan aiki bazatayi mamaki ba amma Hisham abin yayi mata bazata kuma ya bugeta bata ta?a zato ba.
Cikin mugun sanyin jiki ya matsa ya zube a gabanta ya kama gwiwarta wata nadama na saukar masa yace “Wlh tallahi Mom bansan ya akayi na tsinci kaina a dattin zina ba bansan meye ya faru dani ba kada ki yanke irin hukuncin da Mai Martaba ya yanke akaina ki tausaya min na samu mafaka da addu'a daga gareki ko na samu na zama cikakken mutum na ha?e kan iyalina na fita daga cikin dau?a" janye ?afarta tayi Idanunta akan Safiyyah yanayin ya bata tausayi shau?in son ganin tata mahaifiyar yana bijiro mata hawaye suka sulalo mata can ta tsinkayo Muryar Mom tana cewa “Zan iya yafe maka kake tunani Hisham? Uhm! kawai kaje kayi rayuwarka da wa?anda ka za?a amma kasani idan na mutu ko wani ciwon ya kamani kaine sila domin bazan ta?a jurar ganin wannan gurbatacciyar karuwar taka da kuma wannan dau?ar ?an naka a idanuna ba.








Mi?ewa yayi cikin karayar zuciya yace “Wlh tallahi Safiyyah ba gurbatacciya bace Mom nine na fara lalata Safiyyah duk abinda ta zama a duniyar iskanci nine Mom ba haka naso tsintar kaina ba Nima bansan meye yake faruwa dani ba Mom inason samun wanda zan fa?awa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login