Showing 12001 words to 15000 words out of 52988 words
Chapter 5 - HAYAR MACE! BOOK COMPLETE BY OUM HAIRAN.txt
gabar rayuwata gara tallan gindi a Danja sai meso ne zai siya yabani ku?ina....."
Batasan meye mutumin yake cewa karnukan ba Saida taji ya fusgi hannunta da ?arfi hakanne yasata bu?e idonta taga duk sun kwanta alamun biyayya haka ya rin?a janta har ?arshen dakin inda jariran suke ya ?auki guda yayi kissing nashi ya sauke haka Saida yayima duka hudun sannan ya nufi wani ?aki ya bu?e suka shiga gwangwanayen madara ne sunfi gaban ?irgawa sai wasu magunguna,
Haka Wannan sojan ya rin?a yi mata bayani tana kada kai a ranta tana cewa “Aa wlh bazanyi bautar banza ba ko ba komai nasha madara doni ba gantali nazo duniya ba...." Kin fahimta mutumin ya fa?a tayi saurin kallonsa tace “Magana kakeyi?" Ji yayi kamar ya kifa mata mari yace “Ina Miki bayani kinamin hauka duk abinda kika sa?a ?a'idarsa bana gurin sanda Oga zaici ubanki"
Shiga tayi nutsuwarta saboda da gaske bataga alamu Imani cikin lamarin ogan nasu ba to mutumin da zai ha?aka da bautar karnuka ai yayi nesa da imanin gaske, yana mata bayanin tana kada kai har ya gama ya tayata ta ha?awa jariran karnukan madara dakansa ya taimaka mata ta rin?a basu Saida suka ?oshi sannan ya nuna mata yanda zata share gurin bayan duk ya fitar da karnukan suka gyara gurin harda morping abin dariya har bayine dasu da toilet shima wai wankeshi zaakeyi kullum, Hausawa sunce “In da rai da idanu baka gaji da gani ba" hakance kuwa ta faru duk yawan karnukan nan kowa gurin abincinsa daban ranar haka ta yini ?wayar ruhinta a farce tana aikin wannan soja na nuna mata sai biyar sannan ya dubeta yace “Lkcn tashi yayi kema kina iya tafiya akwai wanda zai yi dutyn dare amma meye sunanki?" Cikin tausayawa rayuwa tace “Safiyyah" jinjina kai yayi yace “Good Ni kuma Nura ina aiki a ?ar?ashin me gidannan ne babban sojan ?asa ne inason kafin nabar gidannan na fa?a Miki manyan sharru?an Oga Safiyyah Hisham bashi da da?in zama miskili ne kuma ?an wula?anci ne na ?in ?arawa koda yake ba laifinsa bane kinsan dabi'a maso takeyi sannan inaso kisan wani abu guda ?aya Oga yanada neman matan bala'i sai kibi a sannu don tsira da mutumcinki koda yake ya samu shaidar baya neman duk wanda take a ?ar?ashin sa amma dai ki kiyaye kanki don irin wa?annan mutanen ba'a rabasu da ciwukan nan na zamani marasa magani"
Godiya tayi masa sosai taji da?in yanda ya tsaya yayi mata bayanin ita duk gidan ma shine taga yayi kama dana kirki haka ya rakata har ?angaren masu aikin gidan inda aka ware mata ?akinta guda ya dauko wata ?atuwar jaka yace “A tsarin gidan nan ba'a sawa Oga manyan kaya a tsakar gida ga kaya nan ya bayar yace a siyo Miki, yauwa sai abu na gaba inya dawo kiyi kamar yanda kikaga kowa dake gurin yayi masa"
Jinjina kai tayi tayi masa godiya me tarin yawa sannan ta ?auki kayan ni?i guda ta shiga dasu ciki ita kanta ?yan?yamin kanta takeyi bata tsaya bu?e kayan ba tayi bayi ta kunna shower ta wanke kanta da wani sabulu me ?amshi bayan ta gama ta ?auro towel tazo ta bu?e kayan ta dauki wata rigar bacci ba?a iya gwiwa tasa ta jere kayan a wardrobe tayi sallolinta ta kwanta, har baccin gajiya ya fara ?aukar ta taji ana ta?a ?ofar ta mi?e jikinta a mace tana mi?a ta bu?e cikin mayen bacci tana cewa “Wai waye a daren nan don Allah baa bar mutum ya huta da rana ba daren ma baza......"
Maganar ce ta sar?e lkcn da taga wanda ke tsaye gabanta taja baya da sauri tare da cewa “Wayyoh Allah mala'ikan ?aukar rai....." Ganin ya tako ya shigo dakin ya aje wata leda a hannunsa ya zubanta idanu ne yasata saurin yayumo duvet ta rufe jikinta ya ta?e baki tare da juyawa ya fice yana cewa “Inada bu?atar coffee idan baki iya dafawa ba kije Hajara ta koya Miki kada ya wucce 15 minutes"
Bin bayansa tayi da kallo har ta daina hangensa can ta ta?e baki tace “inada bu?atar coffee idan baki iyaba kije Hajara ta koya Miki kada ya wucce 15 minutes" ta fa?a tana kwaikwayon mgnrsa tare da hararar inda yabi tace “Kowa da abinda ya gada kai ka gaji izza da miskilnci Ni kuma na gaji yaudara da bariki mu zuba mu gani zanyi maka kwanton ?auna yaro ai aikin na fito yi badai ka yarda ka kar?i hayata ba?" Ta fa?a tanayin kwafa ta ?auki hijjab ?in data gani cikin kayan tasa ta fito ta nufi dakin Hajara ta ?wan?wasa dattijuwar ta fito tace “Lfy dai ko ?ar nan?" Kawar dakai gefe tayi tace “Me gidanne wai zaisha coffee ni banmasan meye coffee ?in ba" Murmushi Hajara tayi tace “muje kiga meye coffee, yace kibar bangaren nan ma ki koma babban ?angare akwai abubuwan da zaki na yi masa, amma banyi Miki sha'awa ba saboda lamarin Hisham ya gawurta bansan meye ya hanashi aure ba sai neman matan bala'i, ina jiye Miki tsoron fa?awa tarkonsa don naga abubuwa da yawa da indai yagani to Allah ne kawai zai ku?utar dake"
Itadai batace komai ba Saida tafiyarsu tayi nisa tace “Indai iya neman matan ne yaje ya ?arata kansa ta kwatanye kuma Nima in yace zai nema yanada iko don hayata ubana yabasa ni Kinga kuwa yanada damar yin komai...." Da sauri Hajara tace “Oh Ni Hajara ji da gani baya ?arewa sai yaran da kurman bebe ya makance, haya wacce iri kamar wata gida ko mota?" Murmushi Safiyyah tayi tace “Nima haka naji kalmar sai yanzu nakeson ganeta"
Hajara da kanta ta raka Safiyyah ?ofar part ?in Hisham sukayi knowking akazo aka bu?e Hajara tace “to ?ar nan Saida safe" itadai batakai ga tankawa ba wata mace data bu?e ?ofar tace “Wow! Beautiful girl...." Wani kallo Safiyyah tabita dashi inda ta ?auke kanta daga kallonta ta nufi inda ta hangeshi zaune saman kilishi ya har?e ?afa ?aya kan ?aya yanata danna laptop ta tsugunna cikin ladabinta irin na kare ta ajiye masa ta yun?ura zata tashi ya watso mata wani mugun kallo da yasa hantar cikinta ka?awa ta nemi guri tayi zaman dirshan.
Tasan daga ganin kallon akwai abinda yake nufi miskilanci ya hanashi magantuwa ita kuma ta kasa ganewa Saida ya kuma ?agowa ya kafeta da ?ananun idanunsa masu shigar da mutum hankalinsa ko bai shirya ba, sannan ne ta samu damar bu?e baki muryarta na rawa tace “Ni...Ni bana ganewa magana da kallo ?wa?walwa ta ?arama ce"
Wata dam?a da yayiwa hannunta batasan sanda ta rushe da kuka ba saboda ji tayi kamar ya fasa mata ?ashi, ya sake matsewa da ?arfi yace “Da uban naki yaji a ransa zaibada hayarki bai koya Miki ladduban haya ba?" ?ago Idanunta tayi ta kalli matar dake tsaye kansu hakan taba matar damar ?arasowa ta zauna kusa dashi tace “Haba Master wannan ba hukuncinka bane Bbyn ?arama ce kuma da alamun bata saba da wannan rayuwar ba training take bu?ata"......
_Dama tun kafin na fara book ?innan na sanar cewa asalin farashinsa kamar yanda aka saba ne 300 PC 700 so amma sakamakon sallah data shiga lamarin yasa nayi promo ga yan farko nabar musu shi a 200 PC 500, yanzu kam sallah ta wucce Free Page ya ?are duk wanda bai biya ba in ya tashi biya ya biya akan farashinsa na asali 300 PC 700, acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank or 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko hoton kati MTN ta WhatsApp number 09031307566 please banason VTU don Allah_
[7/21, 8:47 PM] Am Oum Hairan: *_HM_*
Free Page
_Kunata bina pc kan na barmuku shi s 200 please kuyi h?r baiyi tsada ba 300 PC 700 rubutun da wahala zagin da ciwo duk da dai mun na?a gammon ?auka daganan har ranar da zasu gaji su daina._
_3184512451 Fauziyya Tasiu First bank or 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko kati MTN ta WhatsApp number 09013718241 please banason VTU,_
_?an Niger zaku turo kati Airtel na 500f ta waccan WhatsApp number dake sama._
Hannu Matar tasa zata cirewa Safiyyah hannunta daga nasa ya watsa mata wani mugun kallo daya sata janyewa daga gurin cikin ladabi tace “Sorry Sir" kukan Safiyyah ya tsananta cikin kukan take cewa “Wayyoh Allah na Allah ka sakamin kabimin ha??ina Allah kana kallonsa banci masa ba bansha masa ba ban kashe masa ba yana son kash...." Tsawa ya buga mata ta sake rushewa da kuka ya kuma dam?ar hannun nata da ?aya hannunsa ?ayan kuma yaci gaba da latse?nsa a system kuka kam ranar Safiyyah tashashi har Saida hawayenta ya ?afe ba dama ta motsa saiya ?ara matse hannunta cikin nasa har sai taji kamar zai tsaga ?ashinta.
Rashin mafita da kuma tsayin lkc ne yasa bacci ya fara ?aukar Safiyyah ganin hakanne yasa Minah karuwarsa ta kuma yin karambanin cewa “Master sorry please young girl ce kaga fa bacci takeji" bai ?ago ba ya saki hannun Safiyyah kamar wacce take jiran hakan ta kuwa rusa da gudu tana laluben ?ofa, ?agowa yayi ya dubeta ta kasan ido yayi murmushi 12:37am yasan babu wani mutum daya isa fita a wannan lokacin a gidansa hakanne yasa bai ce mata komai ba course zaiso ganin yanda wasan zai kaya.
Bu?e ?ofar tayi da nufin fita har tasa ?afarta ?aya Idanunta ya sauka kan samudawan karnukanta cikinta yace wani “?ulululuuuu" ganin yanda ?aya cikin karnukan yayi wani tsalle yayo kanta itadai batasan ya akayi ba sai ganinta tayi warwas a can kusurwar ?arshe ta parlourn.
?agowar da zatayi taga Hisham zaune inda ta tashi ta barshi yanaci gaba da danne?nsa magana takeson yi masa amma halin firgicin data shiga yasata kasa furta komai da kuma rashin ganin fuskar wasa, juyawa tayi inda Minah take ganin itama ta nemi gefe ta kwanta yasa Safiyyah neman guri ta kwanta saman tiles wani sanyi yana ratsata gana A.C gana tiles haka ta zame hijjab ?in ta ta rufe jikinta dashi tana addu'a bakinta na rawa da haka baccin wahala ya ?auketa shikam bayan ya gama abinda yake yi ya tsallakesu dukkansu ya shige ?akinsa yayi kwanciyarsa.
Kiran asuba ne ya farkar da Sofsy daga baccin wuyar da tayi domin tunda take a rayuwarta bata ta?a kwanan sanyi irin na yau ba, mi?a tayi tayi salati takai dubanta ga Minah ga mamakinta ta ganta a zaune ta zuba mata manyan Idanunta na ?an maye da sauri Sofsy ta sanya hijjab ?inta tace “don Allah inason yin Sallah inane zanga bayi?"
Yawu Minah ta ha?iye mu?ut sannan ta mi?e tace “Bari na rakaki" wata ?ofa ta bu?e suka shiga ashe ma bayin ne Sofsy ta sauke numfashi ta dubi Minah da har yanzu kallonta takeyi zatayi magana taga ta juya ta fice, ta mayar da ?ofar ta rufe ta kama ruwa tayi wanka sannan ta ?auro alwala ta fito tana tsane fuskarta da hijjab ?inta ya fito sanye da bakar jallabiya duk cikinsu babu wacce ya ko kalla ya bu?e ?ofa ya fice daga gidan itama Sofsy ta?e baki tayi ta tayar da sallah tana sallar tana mamakin dalilin daya hana Minah tashi tayi sallah dake ba hurumin ta bane tunda dai itama mace ce bata tambayeta ba ta kifa kanta saman wani tumtum dake kusa da ita gaba?aya jiya tunaninta da mafarkinta na Kumbo ne da ?an uwanta Safwan tanajin zuciyarta na raya mata kamar tanada hanyar zuwa garesu.
Tayi nisa a tafiyar zucin bataji shigowarsa ba Saida taji alamun tsayuwar inuwa akanta ta ?ago kanta ?irjinta na bugawa cikin ladabin dole tace “Morning Sir" irin gaisuwar da taji anata yi masa jiya kenan wannan ya tabbatar mata da itane gaisuwarsa.
Batare daya amsa ba ya nemi guri ya zauna yace “ki shiga ?aki ki ?aukomin kayan motsa jiki zan fita training" duba na tsanaki tayi masa ta mike tanason tambaya tana tuna kashedinsa na farko gareta hakanan ta nufi hanyar da taga ya fito ta tsaya tana ?arewa kusurwowin hudun da ?akunan suke kallo dakuna ne guda uku hakanan tayi karambanin tura na farko ta shiga da san?a ta bu?e wardrobe bataga komai ba sai manya kaya ta rufe ta fito ta bu?e na biyu ta sauke ajiyar zuciya ganinsu a sa?ale a jikin anger ta fara dubawa ranta ne ya raya mata ta dauko masa Green ta dauko ta feshesu da turare ta fito yana zaune ya har?e ?afa ?aya kan ?aya ta rusuna tace gasu"
Mi?ewa yayi ya dubi Minah ita ta da?e da sanin meye yake nufi ta tashi tana rausaya kamar zata karye ta isa gareshi ta ma?ale a bayansa tana wani shigewa jikinsa ta zare masa doguwar rigar jikinsa hakanan duk taurin ran Sofsy taji wannan salon iskancin sangarcewar ya girmewa tunaninta ashe su ?an iskan lungu ne ga manyan ?an iska masu yiwa ?asa hidima da iskanci
Bu?e idanunta tayi tunaninta sun gama ashe sabon shafi aka bu?e sai wani shafeshi Minah takeyi tana wani narkewa a jikinsa tana cewa “Am feeling you Sir...." Shi kuma ya wani lumshe ido ya sake mata jiki, da sauri Sofsy ta mi?e ta nufi hanyar barin ?akin don tana ganin yafi mata alkhairi Allah ?aya ta jima tana kallon wannan iskancin koga Salmah ko gareta ko a Film amma taji ranta bazai ?auki wannan ba ya girmewa ?wanyarta.
Ganin ta mi?e ?in ne yasashi cewa “11:30am Zamu tafi Ogun ki zama cikin shiri banason jira" Saida ta dafe kirji saboda fa?uwar da yayi bata wasa bace tace “Ogun?" Shiru ce ta maye gurbin amsar da take jira sai wata ?aramar ?ara da Minah tayi data bawa Sofsy damar hanzarin juyowa taga ashe tik yayima Minah ya kama nipples ?inta da bakinsa ya tura yatsansa cikin durinta, wani abu taji hakanan ya cakar mata ma?oshi ta fice da sauri ranta yana raya mata “To wai dama ita duniya a haka take babu mutanen kirki? Nufar ?akin karnukan tayi tanata sa?awa “Mahaifinta kawali ya tabbata shima mazinaci ne don fasa gar?in zina ne yasa yaji zai shigewa wasu gaba ma domin yinta, bayan haka da ganin Idanunta ta ta?a kamasa da Delu Kuma tasha jin ance an kamasa da yan tallan abinci ko tallan goro, matasan unguwarsu tunda ta taso suke lalubeta suna bata ku?in makaranta amma Allah bai ta?a bawa wani ikon hudata ba su ko yun?urin shigarta ma basayi saboda dokar unguwar indai ka ketawa yarinyar da batakai 18 ba haddi to zasu danda?e ka.
Ta gama wannan rayuwar ta tafi makaranta tun daga secondary take ha?uwa da malamai yan lalube kawo tertiary, yanzu kuma duk ta fita daga wannan ?adamin ta kuma fadowa wani gurin me kama da tabbatar mata kowa ma a duniya mazinaci ne saidai wanda bai samu dama ba.
Firgigit tayi ta dawo hayyacinta tare da kallon inda aka ta?atan taja ajiyar zuciya tace “Soja ka tsoratani" murmushi yayi mata yace “Naga yau bakida kuzari ko tsoron karnukan ne?" Sunkuyar dakai tayi tace “Aa kawai tunanin rayuwa ne soja kanada waya?" Jinjina mata kai yayi tayi ajiyar zuciya tace “Inason jin Kumbo na ne nasan kwana biyun nan tana cikin damuwa" da rashin fahimta yace “Wace Kumbo?" Kwantar da kanta tayi tace “Mahaifiyata, na baro wayata a gida nasan indai tagani bazata bari Baffi ya daukeba domin tasan duk a halin da nake zan nemeta don jin tata lfyr" cike da mamaki ya kama hannunta suka shiga ?akin ya dam?a mata wayarsa, cike da farin ciki ta kar?a tasa number Saida tayi Ring yakai sau goma har hawaye ya kawowa Idanunta ta mi?a masa wayar ya kar?a yana dubawa yace “ai ba'a daga ba" jinjina kai tayi tace “inajin bata kusa da wayar ko kuma Baffi ya ?auke.....
Jinjina kai yayi rayuwar yarinyar da abin dubawa sosai ya sake gwada layin cikin saa aka ?aga jin Muryar bata yarinyar mace bace yasashi mi?a mata ta kar?a da sauri tace “Kumbo!" Da sauri Kumbo tace “Safiyyatu na kina ina? ina wannan mugun mutumin yakai min ke...." Cikin son sanyawa kanta dakiya tace “Kumbo ina Kano Amma bansan sunan unguwar ba bansan sunan layin ba kefa Kumbo ina Safwan ya dawo daga Lagos ?in?" Cikin kukan da Kumbo ke son ?oyewa tace “A jiya jirgin Safwan ya daga zuwa Libya Ni kuma nawa ya tashi daga gidan mahaifinku yanzu haka ina gidan Mal Me Almajirai anan na kwana sauran igiyar guda ?aya ya tsinketa yaje ya biya sadaki an ?aura masa aure da Delu me abinci sun ?uma sun bar unguwar Ni yanzu Niger zan koma Safiyyah naso tafiya dake yau gashi bazan gsnki ba Yatuh Banga ribar ?in bin maganar magabata ba gadai abinda ta janyo min....." Tunda Kumbo ta fara maganar Safiyyah ta dur?ushe ta rushe da kuka tana maimaita kalmar Innanillahi wa inna ilaihirraji'un juwa na ?ibanta a zaune tace “Gashinan Kumbo duk da bansan farkon ko nace tarihin aurenki da Baffi ba amma inaji a jikina akwai abinda kikayiwa ubangiji ya jarabceki dashi har muma jarabtar ta shafemu Kumbo ya tarwatsa maki mu burinsa ya cika burinsa kullum nayi karuwanci Kumbo yabada hayata inda zanyi wuyar kubcewa hakan, Allah ?aya a farko bana ?yamatar zina amma yanzu da na fahimci ta zama adon duniya kuma nake zargin itane Ummul aba'isin sanyamu a wannan jallabin rayuwar na tsaneta Kumbo"........
[7/23, 7:19 PM] Am Oum Hairan: *_HM_*
Free Page
_Kunata bina pc kan na barmuku shi s 200 please kuyi h?r baiyi tsada ba 300 PC 700 rubutun da wahala zagin da ciwo duk da dai mun na?a gammon ?auka daganan har ranar da zasu gaji su daina._
_3184512451 Fauziyya Tasiu First bank or 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko kati MTN ta WhatsApp number 09013718241 please banason VTU,_
_?an Niger zaku turo kati Airtel na 500f ta waccan WhatsApp number dake sama._
Katse wayar Kumbo tayi Safiyyah ta zame a gurin tanaci gaba da rusa kuka me ta?a zuciya, hannunta soja ya kama ya dagota yasa gefen hijjab ?inta ya share mata hawayen yace “Ya kamata ?addarar rayuwarmu ta daina kokawa damu domin bamu da ?arfin tsere mata, meye ribar da zaki samu a cikin kukan da kikeyi bayan na ciwon kai da mura? Kawai ki ware ki kama harkar gabanki kiyi rayuwa kamar yanda aka tsara Miki"
A hankali ta janye