Showing 33001 words to 36000 words out of 52988 words

Chapter 12 - HAYAR MACE! BOOK COMPLETE BY OUM HAIRAN.txt

yake ta?ama dashi ashe ga arzi?i ga inda arzi?i yake nan.
Bayan sun nutsa anci ansha anyi hani'an da dare Dr Salima ta tara dukkan ma'aikatan gidan ta gabatar musu da Safiyyah a matsayin ?anwar Ambassador Halil Adam aikuwa nan take suka shiga bata girma na musamman Amjad kuwa tunda suka zo yana gurin Nanny ?in su Suhaim, washegari da safe akayiwa Amjad yanka raguna biyu manyan gaske haka Ambassador Halil Adam yasa aka kawo gidan aka yanka mawa Muhammad Amjad wai don ta?ara harda ?unkuna Dr Salima tayiwa mejego masu yawan gaske sukuwa masu aiki sai mamakin wannan lamari sukeyi.
Kwanansu hu?u da dawowa har zuwa lokacin Safiyyah ta?i sakin Jikinta tunanin ?anta da mahaifiyarta suna damunta sosai duk da ga ?an nata a tare da ita amma makomarsa tana damunta.








suke a lambun gidan dake cike da bishiyu hankalin Safiyyah gaba?aya yana kan yaran da suka sanyata a gaba tanayi musu lesson Dr Salima na gefe tana duba wani jarida Amjad na saman gadonsa a kwance taji an kira sunanta ta ?ago tare da cewa “Na'am Mom" mi?ewa tayi ta nufeta ta zauna a kujerar dake facing ?inta tace “Mom gani" mi?a mata jaridar tayi tace karanta nan ki gani" kar?a tayi tare da mayar da hankalinta kan jaridar ba ?aramin fa?uwa gabanta yayi ba tace “Hisham ne ai meye ya sameshi?" Murmushi Dr Salima tayi tace “Cikin watanni ukun daya za?i salwantar da rayuwarki shi har ya samu damar yin aure wannan sanarwar gayyatar ?aurin aurensa ce da ?ar Sarkin Ningi aketa ya?awa a duniya, Safiyyah hankalinsa ya kwanta bashi da wata damuwa aure ma zaiyi"
Cije le?enta tayi tace “Komai ma zai iya faruwa Mom nikam badon kin?i ba da munkai musu ?ansu Kinga amarcin zaifi tafiya dakyau" dafata Dr Salima tayi tace “nima naso hakan amma ambassador yace mu kara ha?uri bayan wannan chance ?in akwai wata a gaba bayan itama wata zata ?ara zuwa kar muyi gaggawa mu jira waccan damar sai tafi wannan da?in buga ?wallon sannan ya fa?amin kada mu damu da tsayin lokaci sau daya lokacin nasara nisa gareshi yanzu abin bu?atar sanin ina matsayin karatunki ya tsaya?"








?auke hawayen da yake tsiyayo mata tayi tace “Nayi N.C.E a business and administration" murmushi Dr Salima tayi tace “ina za'a samu result ?inki?" Kwantar da kanta tayi tace “babu komai dana fito dashi daga gidan Hisham" ta?e baki tayi tace “Zaasan yanda za'ayi indai anyi ?in ai anyi me wuyar zaki koma makaranta ne kinsan komai da ilimi yafi"
Ran Safiyyah yayi fari sosai tayi dariya tace na gode Allah yabar ?auna Mom amma inason neman Kumbo na" murmushi Dr Salima tayi tace “Nasa yayata dake aure a Kano taje ta bincikomin ta samomin Number da zamu sameta" sosai ran Sofsy yayi haske ta kwantar da kanta jikin Dr Salima tace “Ina alfahari dake Mom ?inmu lakace mata hanci tayi tace “Kinawa Amjad wasa da abincinsa dubi yanda yaketa shan hannu ke kuma babu ruwanki" daukoshi tayi ta sanya masa nono tace “Amma kuma zanjewa Kumbo dashi" cikin tausayawa tace wai ya akayi kika shigo duniya ne ki bani labarin wani abu game dake"
?agowa tayi tace “Mom ba duniya na shigo ba mahaifina ne ya bawa Hisham hayata Ni bansan meye ya shiga tsakaninsu ba amma ku?a?en da Baffi ya kar?a gurin Hisham sunada yawa bayan yayimin dole babu amincewata na bi Hisham sau ?aya munyi waya da Kumbo take fa?amin ya sake ta saki uku ya auri wata tsohuwar me gidan karuwai a bayan layin mu sunma bar gari saboda haka ita zata koma Niger tunda dama asalinsu duka buzayen Niger ne, tun daga wannan ranar ban kuma samun wani labari game da Kumbo ko ?an uwana Safwan ba ko kuma shi mahaifin namu ba"








Da matsanancin mamaki da kuma rashin fahimta Dr Salima take kallonta tace “Meye yake damun mahaifin naki ina aka ta?a bayar da hayar Mace tunda nake a duniya a wanne garin mahaukatan?" Murmushi Safiyyah tayi me ha?e da hawaye tace “bawai iya nan lamura masu rikita lissafin hankali suka tsaya a iyakar abinda na sani game da rayuwata ba Mom zan sanar dake wani abu da ba kowa ya sani ba game dani.
Kamar yanda kika sani sunana Safiyyah Zubair Kawali a farko bansan me kalmar Kawali take nufi ba sai daga baya yanayi da lokaci ya rin?a ganar dani abinda take nufi, Mom na tashi na ganmu mu biyu a gurin iyayenmu wanda nice nake babba sai ?anina Safwan, mun taso cikin rashin gata ba kamar kowanne yara ba domin bamu a gaban mahaifinmu mahaifiyarmu itane me ?o?arin ganin tayi mana gata.
Muna zaune ne a gidan haya a unguwar giginyu dake cikin garin Kano, gidane me ?auke da matan aure tara kowacce da mijinta da ?a?anta, duk da kasancewar duk inda kikaji irin wannan rayuwar kinsan za'a samu ?arancin tarbiyya domin ?aki ?aya ne kowa yake dashi a gidan wani yanada yara sun kai biyar haka ake gwamutsuwa a kwana amma fah babu lalacewa irin tawa Ni da ?anina domin bayan kwana da mukeyi da mahaifanmu idan Baffi yaso iskanci har karuwa yake kawowa wannan ?an kurkukun ?akin namu haka cikin dare Kumbo zata debemu mu dawo tsakar gida wani lokaci ma ruwa akeyi shikuwa Baffi babu ruwansa shida karuwarsa susha sha'aninsu da safe ya siyo mata shayi harda ?wai da bread inda mukuma a mafi yawan lokuta saidai mu ?oshi da kawo ?aryar abokan zama.








Kumbonmu batada ganda koda kuwa wahala ce ta tsikar da ita oho itace surfau dakau wankau duk don taga ta rufa mana asiri, duk wani abu daya shafi ha??i na iyali shifa Baffi baisansa ba abinda ya sani kawai yaje ya shawo kayan mayensa yazo yasa Kumbo a gaba yayita zaginta yana fa?a mata maganganu ita kuma babu h?r ta biye masa ya suyita yi ?arshe ya rufeta da duka.
Mom tun ina ?arama Allah ya zubani da kyawun kallo kinsan ?a?an buzaye gani da gashi wannan yajamin soyayyar mutane na kirki da akasin hakan, haka muketa rayuwa babu wani da?i donma Kumbo tayi ?o?arin sanyamu a makarantar allo ta Mal me Almajirai dake kallon gidanmu.
Dake inada fahimta a nan naketa karatuna Mal me Almajirai shine yasamu a makarantar boko mukaci gaba da gurgurawa, duk da ?o?ari irin na Kumbo takan gaza saboda nauyi ne da ba ita Allah ya ?orawa ba gashi duniya ta zama yimin in maka sai ya zamana a gidan namu ma yanzu mace ?aya ke bamu abinci mutuniyar kirki inno da safe zatayi dumamenta ta zuba mana mu tatta?a tunda suma wani lokaci ba isarsu yakeyi ba ita da yaranta haka da rana in sun samu zata bamu da dare ma haka sannan idan Kumbo tayi wankau ko dakau ta samu tana girka mana.








Allah sarki Kumbo tasha girka mana abinci don karmu dawo daga makaranta mu tagayyara amma haka Baffi zai dawo ba tausayi bare imani ya ?auke ya cinye in tayi masa magana ma ya daketa, babban abinda ya fara barazana ga lalacewata shine yawan kama Baffi da ake yi da laifin yayiwa yaran mutane fyade sai matasan unguwarmu sukaci alwashin Nima sai sun lalatani kamar yanda ubana ke lalata yaran mutane, bansan wacce irin kariya Allah ya bawa jikina ba tabbas tun ina ?arama maza ke jagwalgwalani amma Allah bai ta?a bawa wani ikon shigata ba da taimakon me unguwarmu da ya sanya dokar duk wanda aka kama yayiwa wata fya?e za'a danda?eshi na samu na tsira.
Amma fah akwai mutane guda biyu da suke jana a jikinsu su bani ku?i su bani gabansu nasha musu har Saida na saba da wannan ba tare da Kumbo ta sani ba, ranar da Kumbo ta samu labari da aka kamamu a wani kango da Nuhu me yadi har suma tayi saboda tashin hankali amma da Baffi yaji labari dariya yayi yace shi ai haka yakeso dama Allah ya bashi zukekiyar yarinyar nan ace bai samu jarin yanke talaucinsa ba har kirari yakemin sarauniyar kyawawa yanke talauci yar Gado jinin Zubairu Kawali gindinki yafi ?arfin cin talaka.








Da irin wa?annan kalmomin na mahaifina na rin?a jin cewa zan iyayin komai gashi wani iko na Allah ban shekara sha biyar ba ina jss 2 ubangiji ya gama ?erani nan yan iskan malamai suma suka rin?a jana musamman dake Allah ya bani kwakwalwar karatu ga kyau ga kayan ruwa injisu da fa?a, Mal Hadi shine mutumin daya fara fasamin gar?in shan nono bana mantawa laifi nayi masa dake Allah yayini da tsoron bulala saboda idan aka dakeni gurin tabo yake yayi ba?i abinka da farar fata nikuma gani kamar maciji banson tabo da wannan yayi amfani yajani office ?insa da farko ya rin?a min fa?a inata kuka daga baya ya sauko ya ri?e hannuna ya dauko dorina yace “Safiyyah bazan iya yafe Miki laifin da kikayimin ba amma zaki iya fansar kanki da abu ?aya idan ba haka ba saina kusa kasheki da duka" ai saina kara rikicewa na rin?a ro?onsa yayi murmushi ya tashi ya kulle ?ofa ya dawo yace in cire hijjab ?ina.
A tsorace na cire ya lumshe idonsa ya janyoni jikinsa na rushe da kuka yayi saurin rufemin baki muryarsa na rawa yace “Idan bakiyi shiru ba kinsan sauran wlh na lahira sai yafiki ?orar da da?i inaji ina gani ya ?agemin rigata yasa hannu ya kama nonona ya rin?a wasa dashi inajin zafi amma ban isa inyi kuka ba saiya zaremin idanu daga karshe yasa baki ya rin?a shamin nonona zafi nakeji sosai saidai ban isa fa?a ba a daga baya ya zame wandonsa yanashan nonon yana mulmula burarsa can ya kankameni ya zaro tisue ya zuba sperm ?insa ya sakeni yana mayar da numfashi na tashi ina kuka na mayar da rigata zan fita ya kamo hannuna ya dam?a min Naira dubu yana share gumi yace “idan kika fa?awa wani wlh sai nasa an saceki idan kuma kin amince duk sanda kike bu?atar ku?i kizo insha nono na baki kinji?" Dake inajin tsoronsa haka na daga masa kai.








Shine mutum na farko daya fara ?o?arin rabani da budurcina saidai tsoron hukuncin daka iya hawa kansa idan asirinsa ya tonu yasa ya h?r mukaci gaba da tafiya a haka, kwarai ya lasamin da?in ku?i Kumbo tanamin fa?a tare da nasiha shiyasa nakeyin komai a tsorace har Allah yasa na gama secondary na dawo zaman gida sai manema aurena sukayo cahhh saidai wani abin takaici duk wanda yajewa Baffi da maganar aure na abinda yake fara tambayarsa waye ubansa a Nijeriya domin ?arsa ba ?irar talauci bace, idan yaji da ?an gwa?i gwa?i to zai amsa yayita sasikar mutum ?arshe idan ya samu yacce yakeso ya kori mutum a haka Mal me Almajirai yaga zamana a gida ya fara tsayi gashi sunyi sunyi da Baffi ya auradda ni ya?i, shine dalilin da yasa irin tallafin nan na karatu da wasu cikin masu hali suke ?aukar ?a?an talakawa Mal me Almajirai yasa sunana cikin ikon Allah na samu.










Farkon shigata makarantar komai na a nutse nakeyinsa daga lkcn da abubuwa suka lalace lkcn da na ha?u da ?awata Salmah sai Allah ya ha?a jininmu komai tare mukeyi a school rayuwa tana nisa ina
?ara samun gogewa da rayuwa da mutane mahaifina na ?ara ?ora buri akaina yana ganin nice jarinsa sannan ?awata Salmah na nunamin babu komai na ware muyi rayuwa da wannan na saki jikina sosai da ita har na biye mata ta koyamin lesbian abinda a yanzu indai na tuna nake kuka ina ro?on Allah ya yafemin, Salmah taso na biye mawa malaman makarantar mu saidai naki yarda da wannan way ?in saboda ina masifar tsoron maza inajin bazan iya basu kaina ba da haka nayita rabawa maza jiki banda farjina har kawo ranar da Baffi ya ha?ani da Hisham, Hisham shine namiji na farko daya fara sanina a duniya, Allah ?aya a lkcn da nasan jan hankalin da nayi masa akan alfashar da yake aikatawa zatasa yaji a ransa Nima bari ya ketani wlh da bazanyi masa ba Mom daga Allah babu wani banta?a yarda da Hisham zuciyata naso ba saidon nasan idan ma na?i yanada karfin kwata harma ya ha?ani da dukan tsamin jiki"






_Littafi na na ku?ine sis kiyiwa Allah karki karanta in baki biya ba, 300 PC 700 view acct details 3184512451 first bank or 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank._
_Ko kati MTN ta WhatsApp number na 09013718241_
_?an Niger zaku tura kati Airtel na 500f ta waccan number dake sama_
[8/10, 8:55 PM] Am Oum Hairan: _*HM*_






Shiru Safiyyah tayi tana sauke ajiyar zuciya sosai tuno rayuwa yakan sanyata jin bata cancanci nadama yanzu ba Yakamata ace itan tayi sunan da za'a fa?eta a duniyar iskanci tunda dama burin mahaifinta kenan.
Dr Salima ce ta katseta da cewa “kinyi shiru" ?agowa tayi tace “Iyakar abinda yake da muhimmanci da kuma ya dace ki sani kenan cikin rayuwata Mom mahaifina shine ya bani lasisin nayi karuwanci saidai ina ganin kamar karuwancin bai kar?eni ba" jinjina kai Dr Salima tayi tace “Ta? gsky ana kwa?o a duniya tunda nake banta?a jin labarin lalataccen gantalallen uba irin naki ba Safiyyah ashe duk abinda ya sameki sakayyace laifin nashine kuma shine yafi kowa cancantar kar?ar hukunci" sunkuyar da kanta tayi tana kallon ?anta sukaci gaba da tattaunawa sosai jikin Dr Salima yayi sanyi da labarin da Safiyyah ta bata, kwana biyu tsakani ambassador Halil Adam ya dawo karon farko tun zuwanta gidan.








Lokacin daya shigo gidan Safiyyah tana ?akinta sun gama aikin tar?arsa ta gaji ta kwanta Amjad na gurin Nanny bacci takeyi me da?i sosai Dr Salima ta shigo ?akin ta zauna a gefen gadon taci ado sai zuba uban ?amshi takeyi irin nasu na kanuri, tashin Safiyyah tayi ta tashi tare da yin mi?a suka kalli juna Safiyyah tace “kinsha kyau aunty kamar sarauniyar kyau" murmushi tayi tace “Amjad ya gaisa da ambassador saura maman Amjad" murmushi tayi ta mi?e tasa hijjab ?inta tace “Tuba nake mommyn mu muje ayimin iso gurin Dad" suna dariya suka fita suka nufi parlourn ambassador, tunda suka shigo taji gabanta ya fa?i lokacin da suka ha?a Idanu da ambassador ta dur?ushe cikin girmama ta gaisheshi idanunsa akanta yana nazarinta yace “Safiyyah ko?" Jinjina kai tayi ya dubi Salima yace.
“Zamuyi magana anjima Dr" jinjina masa kai tayi Safiyyah ta mi?e ta fice daga parlourn ta koma dakinta ta kwanta yaran suka shigo sukaci gaba da harkokinsu.








Rayuwar gidan ta ?ara da?i Alh Halil mutum ne me sakin fuska da son jama'a sosai yake jan Safiyyah a jiki da wasa da dariya ko dinning suka fito cin abinci yaga babu ita sai yasa an kira masa ita yayita yi mata fa?an batason sakewa tana takura kanta haka zasu ha?u da Dr Salima suyita yi mata fa?a har sai sunga ta saki jikinta.
Ana haka maganar takardun ta ta kammala ta fara zuwa degree ?inta cike da soyayyar abin a ranta, satinta biyu da fara zuwa makarantar ambassador ya siya mata dalleliyar mota ?irar ?ammatan zamani da waya ta musamman sai system saboda samun sau?in harkokin karatu.
Safiyyah sai fasa kai likkafa taci gaba drivern gidan yana koya mata motar kuma tana ganewa sosai harma ta fara tu?awa ita ?aya, wanka take ?auka na gaske ke bakyace itace yar me wankau ba fatar nan taji Hutu har wani glowing takeyi, ?ammatan jami'a suka sakota a gaba haka samari amma ta?i yarda tayi ?awa ?awarta ?aya wata Sakina da farko Safiyyah bata sauraron Sakina nacinta ne yayi yawa har ta fara kulata Sakina matar aure ce saidai abinda yake bawa Sofsy mamaki ko ka?an Sakina bata daraja aurenta ita kenan a zuwa a ?auketa a mota a fita da ita idan Safiyyah tayi mata magana sai tace ita fah ba zaman aure takeyi da mijinta ba zaman gaba sukeyi tunda sukayi ko yatsanta bai ta?a ri?ewa ba gashi tayi? ya sawwa?e mata ya?i kuma tanada ya?inin shi?in ba haka yake zaune ba domin shi ba mazauni bane.








Sosai Safiyyah take mamakin wannan hargitsattsen auren na Sakina tunda suke gashi har sun kusa cinye shekara amma bata ta?ajin tace ga mijinta ya kawo mata ziyara ba to abinda babu ruwan ka Hausawa sunce da?in gani gareshi.
Cikin hakan ne kuma lamura suka fara sauyawa cikin rayuwarta duk yanda Safiyyah taso jurewa rashin abokin rayuwa ta kasa jurewa Hisham yayi mata sabon da bazata iya ri?e kanta ba taji a ranta bazata ?ara lesbian ba kuma sex ?in ma Tsoro takeji wata rayuwa me wahala take gudanarwa kullum ita kenan cikin shan ?wayoyin rage sha'awa.
Kwatsam sai wata ta ?ullo lamarin daya hargitsa lissafin duniyar Safiyyah ranar wata juma'a ne taje makaranta ta dawo ta gaji matu?a wannan tasa bata zauna a parlour ba ta shige ?akinta tana cakalar abinci dake matar gidan batanan taje Kaduna ana sunan ?anwarta, ji tayi an turo ?ofa tare da sallama, ta mi?e da sauri tace “La Dad kaine da kanka? Aida ka kirani" zubanta Idanu yayi yana aje Amjad ya nemi guri ya zauna gefen gadonta ya nuna mata guri ta zauna sannan yayi gyaran murya yace.








“Na jima inaso na samu lkcn muyi mgn ya gagara samuwa saboda uzurirrika da sukayi yawa so sai naga dacewar yin amfani da wannan lokacin kamar zai yi dadin tattaunawa" jinjina kai tayi gabanta yana fa?uwa yayi murmushi yace “karki sanya tsoro shakka ko damuwa ki fadi iyakar gaskiyarki Ni kuma duk abinda kika fa?a zanyi aiki dashi wajen sanin abinda ya dace am Safiyyah meye matsayarki game da maganar aure?"
Cike da girmamawa tace “Dad banida wata matsaya akan hakan saboda ba kula kowa saboda..." “Saboda me?" Sake rusunar dakai tayi mutumin yana masifar yi mata kwarjini yace “inajinki?" Cikin in...ina tace “Inaganin tattago maganar aure ba tawa bace kamar ta masu cikakken gata ne?" Murmushi yayi yace “ke kin raina gatanki kenan?" Girgiza masa kai tayi ya gyara zamansa tare da zare Glass na idanunsa ya sanya nutsuwa sosai yace “Idan ya kasance kuma Allah yayi Miki za?i shin zaki kar?eshi ne ko kuwa sai kin samu gata?" Batare da kawo komai ba tace “Zan karba Dad saidai...." Daga mata hannu yayi yace “Ok yanzu idan Allah ya za?a Miki Ni zaki kar?eni ko nayi Miki tsufa.......






_Ni kaina nasan Page na yau yayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login