Showing 9001 words to 12000 words out of 52988 words

Chapter 4 - HAYAR MACE! BOOK COMPLETE BY OUM HAIRAN.txt

ko ranar da aka rarakeni ai bai kumbura ba" Tana maganar tana zame wandon Safiyyah tayi saurin ri?ewa tace “To meye hakan ke fah jarababbiya ce wlh naga dazun nan aka gama sasukarki ni Salmah ina tausayin kaina ranar da zanji wutsiya a gatona kamar ba zankai labari ba...."
Dariya ta kwashe da ita tace “Lallai yarinya Ni kuma me ?o?arin da zai rarakekin nakeson gani koda yake Nasan ma rabon kwasar garar wani ne tasa zaki ?aga zuwa Port-Harcourt" Ji sukayi an dafa kansu Sofsy ta sauke Idanunta kan Prof Ma'aruf yayi mata murmushi yace “zamu iya fita mu nemi abinci in yaso saina dawo daku na wucce gida" mi?ewa Salmah tayi tace “Kamar kasan yunwa nakeji muje"
Fita sukayi ya kaisu wani babban restaurant sukayi order abinda zasuci suka dawo gidan ?an asarar ya zube musu ku?i masu kauri wai ko zasuyi amfani dashi ya tafi ya barsu, a daren duk yanda Salmah taso da su huta da Safiyyah ?i tayi a cewar ta ita fah ta gaji wannan contract ?in ma tanajin kamar bazata iyaba.








Haushi ne yasa Salmah juya mata baya da haka sukayi bacci duk lalacewar tarbiyya irinta Safiyyah bata fiye makara a sallah ba saidai ko idan ta ?ebo gajiya, hakanne yasata tashi ta ?auro alwala ta shimfi?a sallaya tayi sallah ta zauna tana karanto abinda ya sauwa?a tunda ita ba wata me cikakken ilimin addini bace.
Koda ta idar bacci ta sake komawa tana kwance taji ana shafa fuskarta tayi mi?a tare da bu?e idanunta ganin Prof Ma'aruf tsugunne a gabanta yasata yun?urawa ta tashi yace “Meye tukuicina da safen nan jiya bayan fitata aka kirani aka kawomin result ?inki" Wani ihu ta saki ta rungumeshi tace “Wayyoh da?i da gaske ohh God amma nayi farin ciki" murmushi yayi ya mi?e ya nufi bathroom tare da ajiye result ?in a saman tables ta tashi taje ta fara dubawa, babu wani mamaki a abinda ta samu domin tana ja a karatu ?an kwanakin nan ne ma da ta sanya wasa shine take ganin wasa.
Jin motsin bu?e ?ofarsa yasata saurin komawa ta zauna ya fito da kansa ya rin?a yi mata bayanin tanata farin ciki daga haka ki?an ya fara canzawa cikin saa ta samu ta zille da zummar zata ha?o tea, ya bita da kallo yana Bby! Bby me kayan da?i..." Itako har wani girgiza masa manyan mazaunanta takeyi duk ya ru?e yau zaici da?i kamar yanda yayi musu al?awarin kwana uku gashi dai ya cika musu saura ita, wani happy yakeji zai ?are budurwa dal a leda rabonshi da ?are budurwa tun matarsa ta fari shekara ashirin da biyar kenan, duk yan hannu yake harka dasu wadanda daka saka kai zakaji zuruf.






Har wani ?issima irin cin da zai yi mata yakeyi burinsa yayi mata fata? yanda sai tayi wata tana jinya ko ba komai ya hucce haushin ku?a?ensa daya kashe wajen cuku?n fitar result ?inta.
Ita kuwa tunda taganshi da result ?in hankalinta ya tashi tasan yau ?aryarta ta ?are, ha?a tea ?in takeyi tana tunanin mafita can ta fita da sauri ta zaro jakar Salmah ta fara bincike, murmushi tayi ta dauko wani kwali tana kallo tace “Wayyoh Ni Safiyyah Allah na gde maka" ba komai bane face wani mugun maganin bacci da Salma ta siyo sukayi amfani dashi a wani gara da sukeson damfara.
?alla tayi ta sanya a cup ?in data ha?a masa tea ta gauraya tare da ?ara Suger da madara da duk wani nau'i na kayan ha?i ta dauko ta fito ta nufo ?akin tanata zuba murmushi tana cewa “Nikam inaso inajin tsoro amma ya zanyi tunda ka cika al?awari dole kaima a cika maka al?awari"








Dariya ya kwashe da ita yace “Shiyasa nakejin da?in harka daku kunsan muhimmancin al?awari" da haka ta tura masa tea ?in sakaran ya daga ya fara sha yana yagar naman kazar data ?umama musu, tare da wani lafiyayyen bread, yanda ya saki jiki yake tafe cikinsa da abincin ya bata farin ciki tasan ta ku?uta ta gama.
Bayan sun gama break ?in ne ta shige jikinsa ta fara lalubarsa cikin kirsa irinta mace tace “Prof yau durina zai gogu da babbar bura nikam bansan ana samun irinta ba gashi har wani lan?wasa tayi...."
Shikuwa wata kasala yaji ta fara saukar masa yana shafa nononta zuwa mararta yana lumshe idanunsa, can ta mi?e ta zauna sosai a cinyarsa tasa masa boobs ?inta a hannunsa yana murzawa yana hamma ita kuwa sai fa?uwa gabanta yakeyi gani take kamar maganin bazaiyi aiki ba.








Can taga ya narke a jikinta yace “Bab... Bacci nakeji mu kwanta mayi anji...ma" yana fa?in haka ya ?ingire a jikinta numfashinta har ?aukewa yayi saboda nauyi da wahala, da?yar ta samu ta tureshi tana ha?a zuffa ta mike ta bu?e lokar da yasa takardar ta ?auko ta zuba masa idanu tana Murmushi gashinan original kuwa, ta rungume tare da matsawa tasashi a jakarta tana jin wani nisha?i ta ?auki jakarta zata fice taji Salmah tace “Ina zaki?...." Saida gabanta ya fa?i ta juyo sukayi idanu hu?u tace “Tabbas zakici abinci da bariki koda yake ai dama Hausawa sunce ?an na gada kafi ?an na koya, Nima dole na mi?e na biki tunda dai ilahi yasa mugun kwarton banza baisan inda gidanmu yake ba bare ya nemomu"
Da sauri suka fice suka barshi sheme sai jan rago yakeyi suna fita suka hau adaidaita suka kalli juna suka tuntsure da dariya tare da tafawa Salmah tace “Kin tsotsa banyi zaton basirarki takai haka ba wato Safiyyah inajin kamar karki tafi ki barni nayi rashin aminiya"








Murmushi tayi tace “Duk da bansan meye zanje nayi acan ?in ba amma fah banajin zanyi dogon zango tabbas zan nuna masu cin caca ba albarka idan sukayi wasa ?an hakin daka raina zan zame musu"
Saida sukaje gidansu Safiyyah Kumbo na ?ofar daki da murhun gawayinta tana sakin ?an wake tagansu sun shigo ta saki baki tare da kama ha?a, Safiyyah tayi dariya tace “Kumbo kinyi mamakin ganin mu a kwana ?aya ko? Wato ai tafiyar ce tayi riba Ni dama ba sonta nakeyi ba na kuma yi Sa'a aka cire team ?in mu sakamakon laifi da mukayiwa shugaban tafiyar"
Ajiyar zuciya Kumbo tayi tace “Nikam banyi ba?in ciki ba Yatuh gara da hakan ma ta faru dama banda dai salon watsewa ta bature a ?ebi balagaggun ?an mata irinku da balagaggun samari ace za'a wani tafi yawon shakatawa aikuwa za'a sha?ato ?arna" kallon juna sukayi Salmah tace “Ai muma kumbo bakiji farin cikin da mukayi ba" abin tausayi itakam Kumbo ta nunku a baibai nan ta zuba musu ?an waken suka ?auka suka zauna suka fara ci saiga Baffi nan fagan? ya dauko tsayi yana ganin Safiyyah yace “Kutmar uban can inanan sake da le?e kin tafi zaki samomin na shan sigari kawai sai na ganki a gida" Safiyyah batayi magana ba saboda takaici sai Salmah ce tace “Ai akasi aka samu Baffi gadai wannan ka tauna goro" washe baki yayi yace “Allah ya ?aro kasuwa ?ar nan haka nakeso kekam da alama kinfi wannan ko?a??iyar ?awar taki kasuwa" Ya fa?a yana nuna Safiyyah da hankalinta ke kan kwanon ?an wakenta.........








_Dama tun kafin na fara book ?innan na sanar cewa asalin farashinsa kamar yanda aka saba ne 300 PC 700 so amma sakamakon sallah data shiga lamarin yasa nayi promo ga yan farko nabar musu shi a 200 PC 500, yanzu kam sallah ta wucce Free Page ya ?are duk wanda bai biya ba in ya tashi biya ya biya akan farashinsa na asali 300 PC 700, acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank or 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko hoton kati MTN ta WhatsApp number 09031307566 please banason VTU don Allah_
[7/16, 9:30 PM] Am Oum Hairan: *_HM_*






*_Paid book_*






Kwafa Baffi yayi yace “Ja'ira ?ar nemawa kai tsiya zanje gurin Mal na gangara na kar?o Miki maganin farin jini saboda bazan rin?a ciyar da gaibu ba, kuma wlh kinji na fa?a Miki kar naji kar na gani" itadai bata ko ?ago ta dubeshi ba saboda tasan shi ba kunya ware ?wanji yake yace zai yi duka akan abinda bai taka kara ya karya ba.
Fitarsa ce tasa Salmah cewa “Kayy wato Baffi Allah ya ?ora masa mugun son ku?i ni bansan yaushe zai fahimci inda rayuwa tasa gaba ba" Kumbo ce ta ta?e baki tace “irin tasa fahimtar kenan" tashi Salmah tayi tana duban Safiyyah tace “Muyi waya kafin ki tafi nima zanje Zuru gurin Kakata na kwana biyu banganta ba" mi?ewa Safiyyah tayi ta ?an taka mata sannan ta dawo gida ta kwanta duk a gajiye take, bata jima da kwanciya ba bacci ya ?auke ta taji an daka mata duka hakanne yasata mi?ewa zumbur ganin Baffi yasata saita nutsuwarta ta dubeshi tace “am Baffi...."








Murmushi yayi yace “Ai a yau bazaki ?ara kwanan Kano ba saiki tashi kije dama anyi Sa'a ya shigo Kano ina kiransa yace zaizo to yazo" duk da yanda ta cirewa kanta damuwa akan tafiyar Saida taji wani gumi ha?i da fa?uwar gaba sun bijiro mata tace “Baffi...." Hannu yakai zai mauje bakinta tayi saurin dirowa a gadon ya fara sababi yana cewa to mazan ba?inki ne banza sakarya wacce batasan darajar kanta ba yau dai tafiya Fatakwal babu fashi indai nine na haifeki bake kika haifeni ba"








Yana maganar yana figar hannunta har zuwa ?ofar gida wata arniyar mota tagani pake a ?ofar ru?a??en gidan ?asar tasu babu kowa a wajen motan gashi Glass ?in ta ba?ine sosai bata ganin kowa Baffi yasa hannu ya ?alle murfin motar ya dannata ciki ya mayar ya rufe yana cewa “Yawwa yalla?ai gatanan Naira miliyan biyu kawai zaka ciko" sai yanzu Safiyyah ta ?ago manyan Idanunta da sukayi ja saboda bacci ta saukeshi kan mutumin dake zaune cikin motar, abin takaici ko kallon tsiya Baffi bai samu ba sai ?ara da taji ta wayar Baffi ya kuwa dur?ushe yana godiya cewa yake “haihuwa tayi rana bari naje na saki matar can sabon aure zanyi delu zan auro muci duniyarmu da tsinke" itadai so take taga fuskar wannan me ?o?arin da yabawa iskanci tambarin gaba har yake lale ma?udan ku?a?e yake badawa kawai don yayi hayar Mace!
A wani mugun sukwane yaja motar Safiyyah na kallon Kumbo ta window saidai ita bata ganinta ganin yanda Kumbo ke matsar hawaye yasa zuciyar Safiyyah karyewa itama kukan ya ?wace mata ta kuwa rushe da kuka lokacin da motar ta sulali titi babu wata tangar?a ga sanyin A.C yana ratsa ruhin Safiyyah.






Wani marayan kuka me sauti ta saki cikin Muryar da batasan zatazo a wannan yanayin ba tace “Allah wannan wacce irin ?azamar rayuwa ce..." “Keyy banason surutu..." Taji wata murya me amo ta furta duk da bata kalli fuskar me maganar ba amma muryarsa ta tsoratata ta ka?a hantar cikinta sai yanzu ta lura da ba normal kaya ne a jikinsa ba uniform ne farare da batasan na meye ba.
Sunyi tafiya me nisan gaske daga unguwarsu kafin su shiga barrack na sojoji itadai Safiyyah tana kallon ikon Allah duk inda sukabi darewa ake ana basu hanya har suka isa wani fitaccen gida a cikin barikin yayi Horn wani kurtun soja yazo ya bu?e masa ya shiga yayi parking a parking space wani sojan yazo ya bu?e masa ya fito sojoji guda hu?u suka ?ame tare da sara musu yayi gaba abinsa yana gyara agogonsa tare da cewa “akwai wani kaya a motar nan ku shigo da ita ciki" da haka suka bu?ewa Safiyyah murfi ta fito cikin raina kai tanabin gidan da kallo.
Tsawa wani cikin sojojin ya buga mata nan take ta shiga taitayinta tasha nutsogyn na dole tabi bayan wanda yace mata “Oya go Oga na jiranka da babanka" a kasalce tabishi suka shiga cikin wani kawataccen parlour da babu komai a cikinsa sai shimfi?un kilisai irin na gidan sarauta da manyan tumatumai gefe ga talabijin nan tanata aiki ita ka?ai.








Can ta hangeshi a tsaye jikin wani babban madubi yana taje gemunsu ta zubansa idanu ta cikin madubin cikin tsoron irin masifar kwarjininsa take ?are masa kallo, kyakkyawa son kowa duk da cewar ba?i ne irin ba?in nan na Black American suma wa?anda suka ji?u da hutu, dogo ne amma ba irin tsayin nan me lan?wasar da mutum ba yanada fa?i da dirarran jiki shi bazakace masa kakkaura ba can ba amma ya fita sahun sirara sosai.
Ta cikin madubin shima yake ?are mata kallo ya jima yana kallonta kafin ya ?auke idanunsa daga kanta yace “Ki zabi ?aki ?aya cikin ?akunan dake nan ki shiga kiyi wanka kiyi abinda ya kawoki"







Cikin rashin fahimta tace “Meye ya kawon...." Kafin ta rufe bakinta ya juyo Saida taji wani dam a zuciyarta da taga ya nufota ya tsaya gabanta yasa hannu ya dago fuskarta" fuskar nan kamar hadari ya gangamo yace “Baa tambayata akan duk umarnin da nayi idan kika jira ma da kaina zanyi Miki bayanin komai kawai kiyi abinda aka sanya ki"
Sakar mata fuska yayi ta saki ajiyar zuciya tare da kai hannu ta shafa inda ya ri?e da yatsunsa, alamu sun nuna ba wani ri?on gaske yayi mata ba amma tabbas ita taji ri?on a jikinta hakanne yasa babu gardama babu musu ta nufi ?aki mafi kusa da ita ta bu?e ta tsaya tana ?are wa ?akin kallo can taja ajiyar zuciya tace “Tsarki ya tabbata ga Ubangijin da yake ware wasu sashi cikin bayinsa ya yalwatasu da arziki da jin da?in duniya badon yafi sonsu akan wa?anda baiyiwa wannan baiwar ba saidon jarabta imaninsu"
Tunanin inda zata nemo bayin ta tsaya yi can ta hango wata ?ofa a jikin bango a manne ta nufeta ta bu?e ta ?ara narkewa wajen kallon bayin can ta shiga duk ta zuba ?auyanci bakin gwargwadon iko ita kanta bayan ta gama ta fito Saida ta rin?a yi ma kanta dariya.








Ta shirya ta mayar da kayanta ta koma ta zauna, can taji ana ta?a ?ofar ta mi?e ba sabonta bane sa hijjab hakan ya bata damar bu?ewa, wata dattijuwar mata ta gani ta dubeta duba na nutsuwa tace “Oga yace muje na nuna miki aikinki" cike da mamaki Safiyyah tace “Wai wanne irin aiki ne?" Murmushi dattijuwar tayi tace “To ?ar nan keda zakije ki gani ai gani ya kori ji" ta?e baki tayi ta koma ta dauko ?ankwalinta ta rufe sumarta ta buzayen asali tabi bayan tsohuwar suna tafe har suka fita daga parlourn suka nufi wani ?angare na gidan.
Tun daga nesa ?irjin Safiyyah ke luguden dakan ta?are saboda wani gurnani data rin?a ji yana kusantarsu, suna ?ara gaba gurnanin yana ?ara kusantarsu har suka isa wata ?ofa da alama ta bayyane ta nuna daga ciki ne gurnanin yake fitowa, Wasu mazan sojoji ne tsaye a bakin ?ofar suna ganinsu sukayo ksnsu da idanu Dattijuwar ta shiga hankalinta tace “Sannunku ogaye dama babban Oga Hisham ne yace na rako wannan ba?uwar ?angaren karnuka zata rinka kula da jariran da Mamansu ta mutu tana basu madara sannan zata rinka kula da ?akin tana shareshi kullum safe da yamma......






_Dama tun kafin na fara book ?innan na sanar cewa asalin farashinsa kamar yanda aka saba ne 300 PC 700 so amma sakamakon sallah data shiga lamarin yasa nayi promo ga yan farko nabar musu shi a 200 PC 500, yanzu kam sallah ta wucce Free Page ya ?are duk wanda bai biya ba in ya tashi biya ya biya akan farashinsa na asali 300 PC 700, acct details 3184512451 Fauziyya Tasiu First bank or 0255526235 Fauziyya Tasiu gtbank ko hoton kati MTN ta WhatsApp number 09031307566 please banason VTU don Allah_
[7/20, 8:28 PM] Am Oum Hairan: *_HM_*






Please karki karanta batare da kin biya ba 300 PC 700 acct details 3184512451: Fauziyya Tasiu First bank






*_Paid book_*






Da sauri ta dafe kirji tace “Eyy ni?" Dukkan sojan dake gurin Saida ya kalleta suka kuwa bushe da dariya harda masu ri?e ciki “Wani cikinsu yace “Aikin bariki tilas ne in bakiyo ba ubanki yayi yarinya dole kiyi rainon yayan karnuka idan kuma kin?i jikinki ya fa?a Miki" Binsu ta rin?ayi da kallo daga masu bindiga a hannunsu sai masu bulala a hannunsu tasan ta shigo gidan tara Allah ne kawai zai fitar da ita ba tsiwa ko rashin kunyarta ba wannan tasa ta kwantar dakai irin na wanda ya rasa mafita amma hakan bai hana Idanunta cikowa da wasu masifaffun hawaye ba, yau garin kwashe?n Baffi ya kawota inda rayuwarta zata gutsure duk wanda ya kwana da saninta yasan itan Allah ya jarabceta da masifar tsoron kare ?waya ?aya ma gigita duniyarta yakeyi bare karnukan da batasan adadin su ba.








Rashin mafita ne yasata wannan tunanin can taji an daka mata wata tsawa data sanya hanjin cikinta ka?awa ta zabura zata runtuma da gudu taji hannunta gam cikin na wani ta ?ago ta dubi me ri?on wani sojane gabjeje ?irarsa ma ka?ai ta isa ta sata shiga hayyacinta bare kuma yanda ya kafeta da manyan jajayen idanunsa masu kama dana horror ai batasan sanda ta zube a ?asa ba cikin kuka me tada hankalin me imani tace.
“Wlh Allah bazan iya rayuwa da karnuka ba inajin tsoronsu....." Dariya suka kuma kwashewa da ita sannan wani cikinsu da bai cika dariyar ba tunda tazo yake kallonta yace “Solo ka gabatar da ita garesu ta fara aikinta, ki kwantar da hankalinki babu abinda zasuyi Miki indai an gabatar dake yanda ya kamata" da wannan Solo ya kama hannunta suka isa jikin tagar suna le?awa taja baya karnuka ne sun kusa ashirin sai gefe ga wasu jarirai nan guda hu?u kuma dukkan karnukan ba zubin ?asar nan bane.








Wani hawaye ne me ha?e da fitsari ya zubo mata tace “Innanillahi Kumbo ashe Baffi ba hayata ya bayar ba makasata ya kawoni wlh inajin tsoronsu bazan iya shiga fargar karnukan nan ba dubesu da kamar zakuna...." Tsawa mutumin da zai gabatar da ita ga karnukan ya daka mata wadda tasata shiga nutsuwarta ya fara bu?e ?ofar yasa ?afa ya shiga yana ri?e da hannunta ta rintse idanunta tana kuka tana ihu jikinta na ?ari fa?i take Allah na tuba ka yafemin zunubai na Nasan ma mutuwata tazo Shikenan na gama na lalace wlh Baffi da wannan aikin zama da ma?iya abokan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login