Showing 48001 words to 51000 words out of 52988 words
Chapter 17 - HAYAR MACE! BOOK COMPLETE BY OUM HAIRAN.txt
wanda kaci a baya ai kawai kayi zamanka a haka kayita istigfari har Allah ya kawo maka mafita" baiyi tunanin abinda zata fa?a masa kenan ba yayi zaton yanayin data nuna lkcn da yana bata labarinsa na tausayi ne ashe ba haka bane, bin bayanta yayi da kallo ta shiga ?akin data kwana jiya ta fara rage kayanta ta fa?a wanka koda ta fito sallar azahar da la'asar ta gabatar ta zauna saman sallayar sosai tunanin Kumbo yana damunta a wannan lokacin musamman da ta ha?u da Baffi taga matsayin da yake ciki a Lagos Allah ya sani ance tsakanin ?a da mahaifi sai Allah amma ita yanayi baisa taji tana tausayin Baffi ba ji takeyi ma dama tanada dama ta ?ara sashi don ta ha?i?ance rage mugun iri a doron ?asa ne.
Wayarta ta ?auka ta latso number Dr Salima Saida tayi Ring sau uku tana katsewa sannan aka ?aga tayi sallama cikin sanyin murya da yanayin tsoron yanda Dr Salima zata amsa mata maimakon taji wani abu na ba daidai ba sai taji ta saki ihu tace “Haba Safiyyah meyesa kikayimin haka na ?ata dare na ?ata rana na ?ata lokaci me tsayi ina neman inda zan ganki ganinki ya gagaremu wannan abu da kikayi min banji dadinsa ba"
Gwauron numfashi ta sauke tace “Kiyi h?r Mom bazan iya zama a wannan yanayin bane shiyasa na za?i yanke ala?ar har zuwa lokacin da komai zai yi daidai wlh amma kina raina nakasa manta alkhairin ki gareni banta?a kallon wani mutum da alkhairi kamarki ba" nan suka shagala da hira lkcn da Safiyyah take bata labarin tana hannun Hisham da abubuwan da suka faru ba ?aramin ka?uwa Dr Salima tayi ba tace “Anya Safiyyah ina jiye Miki tsoron Hisham lamarinsa ya firgitani fah" ita kanta Safiyyah Saida ta ?ara jinjina abin tace “kuma Mom kinsan wani rikici ?awata Saknah ta makaranta anan Lagos da nake baki labarin bata ?aunar kalmar kishiya, kin tuna ta? To ita ce matarsa kuma a gabanta na farke komai ?azu Ni tun lokacin ma banganta ba gashi Mom ?insa ta kafe akan saiya sakeni shikuma yace karna damu zata sauko ne"
Numfashi Dr Salima ta sauke tace “Duk ba matsala bane wannan Ni dama nasan duk ranar da gaskiya tayi halinta za'a sha ?warbai amma kuma komai zai wucce yanzu labarin Kumbo nakeson baki tananan Abuja in fa?a Miki ita da Safwan ta auri wani ?an kasuwa ina bincike tana bincike muka ha?u ranar da taji abinda ya faru dake tayi kuka tayiwa Baffi Allah ya isa tafi dubu da?yar ita da mijinta suka barni na taho akan cewa zasuci gaba da nemanki yanzu a yau zan bawa Kumbo labarin komai nasan in ankai gobe da?yar ne zata tako tazo ta ganki"
Sallama sukayi ta mi?e kan sallayar jiyo gudun Amjad yasata mi?ewa ya shigo da gudu ya fa?a jikinta Hisham na biye dashi suna dariya ta kallesu ta kawar dakai Hisham ya kwantar dakai yace “Yanzu nasamu kira da wata ba?uwar number ana sanar dani munada baki a airport ?arfe shidda na yamma" bata bawa batun muhimmanci ba tace “Allah ya kaimu" sosai Hisham baijin da?in yanda take basar dashi a tunaninsa ya kamata ya samu sau?i ta ?angarenta.
Yinin ranar yana manne da ita duk yasa mata damuwa itakuwa ?asan zuciyarta na raya mata bafa zata rayu dashi ba batajinsa a ranta matu?ar gatanta kumbonta ta bayyana to kuwa zata nemi rabuwa dashi itama kamar yanda mahaifiyarsa take so, kamar yanda ya sanar da ita biyar da rabi suka fita sukaje domin taro ba?in yanda taga an jera motoci har uku abin ya bata mamaki dake miskila ce bata tanka ba taci gaba da latsa wayarta.
Zuwansu airport ?in ne ya zo mata da sabon yanayi ta tsinci kanta a duniyar da?i da bata ta?a tsintar kanta a ciki ba ta saki Amjad ta kwasa da mugun gudu itama Kumbo nufota tayi suka ha?u a tsakiya suka rungume juna da wata irin murna mara misali suka fashe da kuka, Kumbo na mammatsa jikin ?ar tata tace “Yatuh na ina kika shiga a duniya kika ?acemin babuke babu labarinki?
Cikin shau?in ganin abinda ka da?e kana nema Kumbo tayi wannan furuci, Safiyyah kuwa ta kasa furta komai sai hawaye kawai da take matsewa tana ?ara shigewa jikin Kumbo Hisham dake ?auke da Amjad tausayinsu yasashi share hawaye, sun da?e kafin su samu nutsuwa dattijon mutumin da suke tare da Kumbo da kuma Dr Salima yace “To Hajara mu ?ara sa a samu guri a nutsu sai ayi janjamin a zaune" murmushi Kumbo tayi tace “Barni Alh yau gani ga Safiyyah ta banyi tunanin zan tsinceta da kyakkyawan yanayi haka ba"
?ungumawa sukayi suka nufi gidansu Safiyyah a parlourn suka baje aka ?ara gaisawa sukaci gaba da hirar yaushe gamo mazan basu shigo ba sai Isha bayan komi ya nutsa ne Alh Hamza yace “zaije gidan abokinsa acan zai sauka Hisham yaso ya zauna anan amma fir ya?i haka yakaishi anguwar al?ali ya dawo da Kumbo da Safiyyah da Dr Salima suna dakin da aka sauki su Kumbo Safiyyah sai ina ka saka ina ka aje takeyi dasu basu suka samu nutsuwa ba sai wajen tara Kumbo ta dubi Safiyyah tace.
“Yatuh ha?i?a jahilci ciwo ne me wuyar magani ?ar?ashinsa duk wata ?arna ta faru a baya tabbas da ace na tsaya nayi ilimi a Tawa gurin Yaya Munkaila ban biyewa son zuciyata na za?i Zubairu akan komai ba da bamu tsinci rayuwarmu cikin wannan halin ba yanzu dai gashi babu abinda za?in nawa yaja mana dagani har ku sai zubar hawaye da tam?ele wanda wani mikin har mutuwa bazai goge ba, Safiyyah ki yafemin sakacin da talauci da jahilci yasani yi dake har wannan gingimemiyar ?addarar ta fa?a miki......"
Rufewa Kumbo baki tayi tace “Don Allah ki daina kuka Kumbo duk abinda ya faru ya riga ya faru ya za'ayi don kiyaye gaba shine abu mafi muhimmanci yanzu ba lkcn kuka bane Kumbo na da?e inason sanin meye dalilinki na za?ar mana Baffi a matsayin uba don Allah yau dai ki sanar dani"
Share hawaye Kumbo tayi tace “Soyayya ita ce ta ru?eni Safiyyah lokacin muna yammata nayi tashan kyau kamar ke ?in nan a yanzu sai samari sukayimin cahhh kowa na gwada sa'arsa Kwatsam sai akayi wani ba?on buzu a unguwarmu kyakkyawan gaske aikuwa yana ?yalla ido yaganni yace yanasona, da farko na?i yarda dashi saboda komansa na ?an birni yakeyi amma dake zuciyar mace soso ce nandanan ya hudani da kalar soyayyarsa kullum Shikenan a yomin siyayya tun bana kar?a har na soma amsa, to a baya ba'a batun doguwar soyayya nan babana yasa aka kira masa me masaukin Zubairu yayi masa magana game da ala?armu da Zubairu sai kuwa Nuho ya kada baki yace “To Mal Ayuba Nikam bazan iya cewa komai game da Zubairu ba domin a tashar Kano na ha?u dashi yacemin shi ?an ?auyen Niger ne shine Ni ganin na gida yasa na ?aukeshi yakemin bayin shayi saboda haka in zaku bashi aurenta ku bashi amma karkuyi kuka dani domin yanzu ma abinda yasa muka taho nan kamashi akayi ya sace jakar wata mata a tasha to sanin cewa indai bai fito da jakar nan ba yan tashar Kano sunajin haushin buzaye tsaf zasu kasheshi yasa nasa ya gudo to Nima ganin sun sanyamin tsura na gudo"
Wannan bayani ya kashe zuciyar Bana sukayi sallama ya shigo gida ya gayama Innatu abinda yake faruwa suka kuwa ce to ba'ayin wannan banka?a dasu, ina dawowa daga dandali mahaifina ya zaunar dani ya bani labarin abinda ke faruwa tare da yin nasihar na amshi yaron nan almajirinsa Hamza amma sai nayi tsalle na dire nace a'a Ni inason Zubairu a haka.
To nan ne fah mahaifina dake kafaffe ne shikuma yace ban isaba akayita gwabza rigima Zubairu yana zugani yana fa?amin idan na rasa shi ko na bari muka rasa juna munyi asara har yanamin ?aryar zuwan da yayi Kano ya sama mana gurin zama zaiyi gadi a wani gida sun bashi guri.
Da abu yayi tsanani sai Mal ya ?aukeni ya kaini makarantar allo Tawa gurin yayana da almajiranci yakaisa can daga almajiranci yayi ku?i ya zauna anan da almajiransa da iyalinsa, ansamin tsaro a wannan gida sosai aka rabani da ganin Zubairu sai ta gurin yarinyar gidan guda ?aya me suna Zainab wacce ita kemin fa?an na ha?ura na aure wanda iyayena sukeso amma na?i ji Zainab tana sona amma uwarta batason mu'amalata da ita musamman in fita zamuyi saboda nafi Zainab kyau wai ina kashewa Zainabu kasuwar samari.
Ana haka wani sojan Nijeriya yazo gurin Mal Munkaila yaganmu Ni da Zainabu sai ya nuna yana bi?ar aure na mal Munkaila ya fa?i mashi gaskiyar abinda ke faruwa gareni to dama babansa ne ya turoshi haka aka bashi Zainabu sati Uku akayi biki ya dauketa suka ?ima duniya saini ka?ai a gidan nikuma jinina bai ha?u da Mahaifiyar su Zainabu ba dama da Zainabu nakejin sau?i kuma yanzu babu ita.
Inanan har na shafe shekaru biyu Zainabu ta haifi ?iyanta namiji suka zo yawon ganin gida mun fita gari Allah ya gamani da Zubairu dake Zainabu batasan fuskarsa ba aikuwa ta shiga gidan yayar innanta nikuma Zubairu ya rin?a zigeni kawai bansan ya akayi ba kamar aikin tsafi nabiyewa Zubairu muka gudo zuwa Kano Shikenan masomin fara rayuwar ?unci na
[8/24, 5:22 PM] Am Oum Hairan: *_HM 59-60_*
Na gujewa iyayena da malamina kuma ?ane wajen babana na biyo Zubairu duniya anan Kano makaje wajen da su Zubairu suke zama nan aka shige mana gaba aka daura mana aure muka zauna a wani shago kafin Zubairu ya samu aikin gadi a wani gidan masu ku?i muna rayuwa a gidannan babu rashin ci bare na sha hajiyar gidan me kirki kawai akazo akayi wani fashi a unguwar akayi gagarumar ?arna a gidan da muke.
Mai gidan custom ne aikuwa ya baza komar bincike nidai ina kwance lkcn Banida lfy Zubairu ya turo Lami mata abokinsa wai na fito amma karna dauki komai, haka ba musawa na fita ya ?aukeni sai Katsina nan ma gadin mukayi daga baya ne ya kama mana hayar wani gida me cike da yan haya muna zaune a gidan ta?ar?arewa na ?ara samun Zubairu nan Allah ya gamani da ciki aikuwa Zubairu yayi tsalle yace shi bai shirya tsufa ba haka kawai baiyi ku?i ba zan wani zo na fara masa haihuwa, a lkcn ban fara bijire masa ba haka nayi biyayya ya kawomin garahuni na ji?a Nasha ranar ban kwana da cikin nan ba dayake dama baiyi ?wari ba hakanan mukaci gaba da rayuwa munanan halayen Zubairu suna ta'azzara daga ?arshe ma ya daina gadin saidai yayi wanka ya fice bazai dawo ba sai talatainin dare.
Daga baya ne da abin ya dameni Lami take fa?amin ai sabuwar sana'a suka samu shi da Mijinta Labaran wai kawalci wlh bansan ma'anar kalmar ba shiyasa ban wani damu ba mukaci gaba da gurgurawa shekararmu takwas na samu cikinki lkcn mun fara raba filin dambe da Zubairu domin bayajin kunyar kawomin karuwa in nayi magana yasamin na shago.
Kwarai Zubairu yaso kema a zubar da cikinki niko nayi tsalle nace bai isa ba tun daganan ya sakarmin ragamar ciyar da kaina a gabana zai siyo namansa ya cinye ya ?auke ledar ya fice da ita a wannan yanayin ne Ladiyo tabani shawarar in rinka fitowa muna wanki tare kona samu na rin?a samun na kashewa, aikuwa muka fara haka da wannan wankin nakeci nakesha dake Banida kasala, lokacin da aka haifeki ma Zubair sun tafi Lagos wai anfi samun ku?i acan da wankin nan da kuma abokan zaman arzi?i dana samu a giginyu na samu na sama Miki suturar da zaki sanya, aikuwa anyi cincirindon zuwa barkarki na samu alkhairi saboda kyawunki mutane suka rin?a wannan jaririya kamar ?ar aljanu.
Saida nayi sati Uku da haihuwa sannan Zubairu ya dawo Kano me sukayi me sukayi suka samu ku?i oho nidai yazo ya siyi ragonsa yayi cefanensa ranar sati hudu akasha suna daga yanayin mutanen da suka rin?a zuwar mana suna asalin karuwai na jaha da jaha sune sukayi shagali ran sunanki abincin sunan ma Ni da mutanena yan kallo muka zama ?an daudu ne sukayi suka bamu kasanmu, sunata zolayarsa fadi suke “Ahayye Zubairu Kawali ka samu jari karka sake munafukai su hurewa ?arka kunne wlh ka samu ta taka leda"
Lafawar komai tasani ci gaba da rainonki a wahale shekararki ?aya da wata biyar na samu ciki Zubairu yayimin duka ya zube na kuma samun wani shikuma yunwa ta ?arar dashi Saida nayi ciki hu?u Zubairu nayin sanadinsu sannan na samu na Safwan shima ankai an kawo kafin asamu yazo duniya tundaga shi ban kuma haihuwa ba mukaci gaba da caku?awa a wahale har zuwa lokacin da kika sani kema zaki iya bada labari, Safiyyah rashin bin umarnin magabatana shine ya janyo mini wannan halin da muka shiga da?yar na samu da taimakon Mal Munkaila babana ya yafemin yace ko iya hakama naga abinda ya gujemin ai.
Na zauna zaman jiran tsammani kullum da damuwarku nake kwana nake tashi har hawan jini da ciwon zuciya suka sar?eni a cikin haka ne matar Alh Hamza mutumin da akaso na aura tun farko giyar soyayya ta hanani ganin cancantarsa ta mutu bayan share makoki ne Mal yayi masa tayin aurena bai kuwa musa ba ya amsheni aka ?aura muka taho Abuja domin anan yake harkar kasuwancinsa kuma Allah ya dafa masa ya tara dukiya domin Ni kaina daga tsunduma ta cikin arzi?insa zuwana hajji biyu nayi umara kuma, ga yaransa masu tarbiyya guda hudu Sarah Amina da Umaima sai auta Nana Asma'u munanan munata tunanin yanda za'ayi kawai muka samu labarin an kamo ?an Nigeria mazauna Libya aikuwa kuma bazama cikin Sa'a muka tarar harda Safwan amma baya cikin hayyaci muka daukeshi muka kaishi asibiti akayi masa magani ya warke nan yake bamu labarin ai a Libya wasu cikin masu ku?i ne suke nemansu ta baya idan ka?i kuma agent ?in ka su azabtar dakai su hanaka abinci harsai ciwon yunwa ya kamaka sannan su watsoka waje a kamoka Azo a zubar dakai a Nigeria.
Wasu sanadin mutuwarsu kenan wasu kuma rashin makoma tasasu gantalewa wasu kuma masu sauran gata yan'uwansu su ?ebe su, Safwan ya da?e yana jinya sannan ya samu sau?i yanzu haka yana jami'ar Ahmadu Bello dake nan Zaria yana karatu da jajircewar Alh Hamza Safiyyah babu abinda zancewa Alh Hamza sai godiya da fatan dacewa a lahira domin yayimin gata ya darajtani bayan na wula?anta kaina.
Sake rungume juna sukayi Safiyyah na kuka tace “Ina matukar godiya da Allah ya ha?a fuskokinmu cikin kyakkyawan yanayi Kumbo dama ta ?arshe da nake nema a gurinku don Allah kar kucemin a'a kuyi duba da yanda muka rayu cikin rashin dama tunda mun samu dama Nima abani tawa" kallonta Kumbo tayi tace “Ta mece Safiyyah?" Shiru tayi na tsayin lokacin can Kumbo tace “wallahi indai inada iko sai nayi Miki ki fa?a kowacce iri ce?"
Murya a sar?e tace “Mahaifiyar Hisham ta rantse bazata yafe masa ba harsai ya rabu dani ma'ana ya sakeni shi kuma yanason bijire mata Kumbo inason ki taimaka min na samu na samu dawwamar farin ciki ta hanyar samawa yayana uba me biyayya kada muma rashin biyayyarmu ga namu iyayen taja mana hadiyar ?acin da yafi wanda kika ha?iya"
Sosai Kumbo jikinta yayi sanyi zatayi magana Dr Salima tace “Mayi maganar nan da safe Safiyyah tashi mijinki ya shigo" tsuke fuska tayi kamar hadari zatayi magana Kumbo tace “kinanan da gardamarki kamar burar tsumma to tashi duk abinda Allah yayi shine zai faru"
Mi?ewa tayi ta nufi ?akinta ta shiga ta rage kayanta ta watsa ruwa ta kwanta tunani barkatai yana damun zuciyarta taji an turo ?ofar an shigo turarensa me ?amshi ya gauraye ?akin sannan sallamarsa ta mara masa baya, yanayin yanda yake takowa gaban gadon jikinsa babu cikakken kuzari yasata zubansa idanu shima itan yake kallo har ya zauna ya kamo zara?n yatsun hannunta yakai bakinsa cikin sanyin Muryar da bata ta?a sanin Hisham ya mallaka ba yace “Barka da dare My life" kallon da takeyi masa ne yasashi ?ora kansa a tafin hannunta ya zame ?asa yace “tunda naje nakai Abba Anguwar al?ali na ishe kiran Mai Martaba yanason ganina so naje na isheshi shida mutane uku nan Mai Martaba yake tambayata makomar Amjad shine nace masa ?anane makomarsa kamar kowanne ?a a gidan ubansa so baicemin komai ba sai mahaifin Sakinah yake cemin to shidai yarsa bazata raini ?an shege ba....."
Zabura Safiyyah tayi tace “Shege?" ?aga mata kai yayi ta cije le?e ta koma ta kwanta tace “kai kuma kace me?" Shafa kansa yayi yace “bangama yanke hukunci ba amma tabbas banajin zai kasance me da?i" murmushi Safiyyah tayi tace “Tabbas Amjad ba ?a bane kamar Ni dakai mun ?ata masa nasaba amma kuma ba shege bane domin a gidan aure ake shege kuma da Sakina ce ta fa?i wannan kalmar da inada amsar bata domin Ni da ita kar tasan kar ce shiyasa taji tsoron karonta dani amma a juri zuwa rafi....."
Bai fahimceta sosai ba kuma baison takura mata da tambaya shiyasa yaja bakinsa ya tsuke yakai hannunsa ya kashe glub ya kwanta a gefenta tace “Ina yake shi?" Murmushi yayi yace yana wajen Kumbo" daga haka bata kuma cewa ba bacci ya ?auketa da dabara ya shige jikinta sosai ya lafe yanason kasancewa da ita amma yasan bashida wannan damar haka dai yayita wasa da jikinta daga ?arshe bacci ya ?aukeshi shima.
Kwanan Kumbo biyu a Zaria abinda ya bata mamaki babu wani daga dangin Hisham data ta?a ganin ya tako gidan duk da ance ba nisa tsakaninsu da fam house ?in nasu, batadai magantu ma sai ranar da zasu koma Abuja da?in uwa Safiyyah ta narke sai kuka takeyi wai bazata zauna da Hisham ba bisu zatayi sukuma sai lalla?ata sukeyi sukaji an banko ?ofar an shigo dukka suka ?aga kai don ganin me shigowar Sakina ce da Hajiya Zainab mahaifiyarsa sai wasu mata su biyu hakan yasa Safiyyah mi?ewa jikinta na rawa tace “Sannu da zuwa Mom ashe kune a tafe....." ?auketa akayi da marin daya sanya ha?orinta datsewa zafin shigar marin har ?arshen halittar ta Hajiya tace