Showing 30001 words to 33000 words out of 56965 words
Chapter 11 - RETURN OF THE KING COMPLETE BY APHSERT KHAIREE .txt
cikinku bbu wanda ya cancanci wnn kujerar sama dashi snn matarsa da yaransa sune mafarin aikin kafuwar shugabancinsa"
Cikin tsawa ya Kira sunan AA wanda har saida ya razana
"This is the second time you're failing akan aiki kunqiya don haka dole ka kawo jinin matarka cikin gaggawa snn kasan duk yanda zakayi cikin kwana biyu ka kawo mana King ta kowacce hanya"
Bayan ya dawo gida,master bedroom dinsa ya wuce direct sai kai kawo yakeyi ya rasa wani tunani zaiyi,ya rasa me yake masa dadi ta ina zai fara.Taimakawa kunqiya ta samu King na nufin rasa kujerarsa ta Governor,King zai zama shugabansa both zahiri da bad'ina.Idan yaki kawo King kunqiya nn ma yasan hukuncinsa don kunqiya bazata taba tallafa mishi harya samu cin takara ba,Wata irin tsanar King yakeji na daduwa cikin ransa,irin tsanar da baisan ya zai misalta ba.
Tunda ya hadu da King shine mutum na farko a cikin abokansa da yake samun nasara da cigaban rayuwa sama da shi tun suna jami'a ya fishi komai,ilimi,farin jinin jama'a,kyau,nutsuwa da kamala wanda hakan ba karamin ciwo yake masa ba shiyasa ya tsanesa tun farkon haduwarsu bai tabajin son sa a ransa ba kawai de yana mu'amala dashi ne sbd wani dalili nasa
Abubuwan da suka faru a cen bayane ya fara dawo masa sabo
_*WASU SHUD'AD'D'UN LOKUTA*_
_UNILAG_
A dakinsu na hostel AA KAITA na zaune kan katifa yana duba wasu text books,King ya fita sai David da Samuel roommates dinsu suna hira tsakaninsu.David ne ya d'ago ya kalli AA yana murmushi ya dawo kusada shi kan katifar da yake da badir din kudi en dubu² ya mika masa.Da mmk AA yabi kudin da kallo yana had'iyar yawo dama shi mayen kudine
"David wnn fah,ina ka samu kudi mai yawa haka?"
Dariya David yayi ya dafa kafadarsa yace
"Wnn naka ne AA,take"
Zaro ido AA yayi yace
"Nawa kuma bangane ba?"
"Yes naka ne,na baka"
Warce kudin AA yayi da sauri yana zabagawa David godiya
"Karka damu,kaide abinda nakeso dakai kayi shiru kawai koh King karka fadawa"
Sai washe hakwara yake
"Chap ai ba saika fada ba,wnn weekend din a club zanyi ma zansha shagali na"
Dariya suka sa mishi Samuel yace
"Inde club ne bakada damuwa basai ka kashe kudinka ba zamu kaika"
Hakasu David suka dinga bawa AA kudi a boye suna jan ra'ayinsa har ranar suka mishi tayin shiga kunqiyarsu inda zai dinga samun makudan kudade yana kashe harkokin gabansa ba tareda ya wahala ba.Ba tareda wani tunani ba AA ya amince sbd son abinda duniyarsa koh tambaya wani irin kunqiyace baiyi ba.
Ranar su David sukace mishi ya shirya za suje inda za'a sashi a kunqiya, koh fadawa King beyi ba sai nemansa yayi ya rasa ya kira wayarsa kuma a kashe daman su David gaisuwa ne kawai yake hadasu tunda al'adansu da dabi'unsu ba daya ba shiyasa baya shiga harkarsu.
Nan suka kai AA har garin Abia wani gida dake bayan gari sukaje nn fah AA ido ya fara raina fata, saima da suka shiga cikin gidan ya kuma rud'ewa don tun a parlor dake red and black ya fara kakkarwa yana makalewa jikin Samuel sbd kallon da guards din suke mishi har kayan cikinsa yaji suna kadawa.Wani lungu suka bi daga cikin parlor sai yaga wani waje kamar rami an mishi steps daga kasa haka yaga David dake gaba yabi,Samuel dake rike dashi yace
"Relax dude"
Ya riko hannunsa suka sauka kasan underground din,inda suka shiga wani daki mai duhun gaske.Suna shiga yaga wasu candles sun kawo wuta daga kan da zeyi ya hada ido da wani irin halitta mai tsoratarwa take ya saki fitsarin tsoro don shi bai dauka mutum bane
Nan yagasu David sun zube a kasa suna
"ODUBARIBA....
Kamo hannunsa Samuel yayi yana masa alama daya durqusa shima haka ya bisu shima yayi,gabadaya ya gama tsorata ya firgice.Wani irin dariya ODUBARIBA ya kece dashi,dagowa sukayi suka mayarda hannayensu baya tareda sunkuyar da kai haka shima AA ya bisu yayi yanda yagasu David sunyi
David ne ya fara magana
"Here is the boy we told you about ODUBARIBA"
Wani irin dariya yayi yace
"Come closer boy"
Samuel dake kusada shi ya radamishi akan yaje gabansa ya durgusa,jikinsa na rawa ya karasa gabansa ya durgushe kan guiwuwinsa.Bude hannayensa ODUBARIBA yayi yace
"Welcome to our cults,we received everyone with an open arms here"
Cikin in'ina AA yace
"Thannnkkkk....you"
Dafa kansa yayi yace
"Repeat as I say"
Zuciyar AA sai tsintsinkewa take don a mugun tsorace yake
"You're the only king I now recognized"
AA ya maimata abinda yace
"And my loyalty rest solely on you"
Yana gama maimaitawa ODUBARIBA ya dauko wani kwarya a kusada shi ya mikawa AA
"Drink"
Karba yayi hannunsa na rawa,yana kaiwa kusada bakinsa yaga jini ne.Zaro ido yayi yana girgiza kai ya kalli ODUBARIBA. Dariya suka sa mishi ya kara maimaita mishi
"Drink"
Sai kawai AA ya tsinci kansa da kafa kwaryar a baki ya shanye wnn jinin tass,take yaji kansa ya fara juyawa yanajin wani baqon yanayi a jikinsa yana jin tsoron dake ransa na raguwa
"Aikinka na farko da zaka yiwa kunqiya shine ka kawo mana wani makusancinka ma'ana dan uwanka koh amininka cikin kwana biyu"
Tunda suka dawo AA ya shiga tunanin wanda zai kaiwa kunqiya don zua yanxu zuciyarsa ta bushe bbu sauran imani koh miskala zarratan a ransa,bbu wanda tunaninsa ya fadawa sai KING...
Ji yayi an banko kofar dakinsa yana juyawa yaga Zee ce
"Ina ka shiga tun dazu nake nemanka,na tambayi P.A da guards sunce kana ciki basuga fitanka ba?"
"Menene?"
Ya tambayeta a takaice,zama tayi a bakin gadonsa tayi cross leg
"Akan aikin daka sani"
"Ya ake ciki?"
"All is well don yace mu hadu a hotel"
"Ok, lemme know before you leave"
_FAHIMA_
Jikinta a mace ta dawo gida dukda dadin da taji na samu bayanai masu yawa saide labarin ya sata a sark'ak'iya don tabbas akoi lauje cikin nad'i,there's definitely a third party behind this ama waye?
Dole zarginta zai fada kan
ZAKI
AA KAITA
ZEE KAITA
Koh shida kansa uban gayyar
KING
Tho ina iyayen Dija suke,suna ina lokacin da abin ya faru?
Kanta ya kulle gabadaya tana bukatar tarin amsoshin kafin show dinta da King.Wayarta ta ciro daga jakarta tayi dailing number,saida ta kira kusan sau hudu snn akayi picking. Cikin sauri tace
"Hello,please ka tsaya u need to talk"
"What do yo want?"
Aka tambayeta daga wayar
"Please ina buk'atar hadin kanka da taimakonka don Allah ka bani lokacinka"
Shiru yayi kamar bazaiyi magana ba cen yace
"Ki sameni gobe a coffee shop na new site around 4"
Kitt ya kashe wayar,cikin murna tace "yes....
[1/6, 9:08 PM] +234 708 603 7570: *RETURN OF THE KING*
ELEGANT ONLINE WRITERS
23
Salim da Fu'ad ne suka fad'o mata a rai duk sai taji mood d'inta ya sauya, kewarsu ya lullub'eta gaba daya taji bbu dad'i.She can't hide the fact tana matuk'ar kewar mijinta abin kaunarta,samun kanta tayi da dailing numbern Fu'ad koda muryarsa ne ta d'anji koh zata samu sassauci a ranta.Yana kwance rigingine akan bed d'insa ya k'urawa pop ido,he's deep in thought yaji wayarsa na ringing.Special ringtone dayasa mata ita kadai ne ya sashi mik'ewa cikin hanzari,take wani murmushi ya su6uce masa a fuskar daman ance lbryn zuciya a tambayi fuska wnn haka yake don farinciki dayaji a ransa ya kasa 6oyuwa a fuskarsa,har wayan ya katse ta sake kira ya d'aga.Shiru dukkansu sukayi zuciyoyinsu na bugawa da qarfi kuma cikin sauri².
"Assalama alaikum"
Lumshe idonsa yayi ya kwanta lamo a kan gadon yanajin sautin amon muryarta har cikin ransa,jin shiru yasa Fahima k'ara cewa
"Hello"
"Heema na"
Ya furta a hankali,sake makale wayar tayi a kunnenta tanaji tsikar jikinta na tashi.Lumshe ido tayi ta kwantar da kanta akan kujera kowannensu ya kasa magana zuciyoyinsu sai kai kawo yake,kokarin had'a kalmomi tayi a bakinta tana
"Emmm daman nace koh Salim yana kusa?"
"Stop pretending like u care heema"
"Please Fu'ad,mu dena nanata abu daya dagani har kai ba yara bane I just call to ask about him"
"Hmmm heema knn,shiyasa nace ki dena pretending like you care about him"
"Me kake fadane wai Fu'ad? 'Dana ne fah"
"Ohh sorry ashe shine 'dan kine, na dauka aiki kika haifa ba Salim ba kamar yanda kike auren aiki ba Fu'ad ba"
Kashe wayarta tayi tana hucin haushin maganar da Fu'ad ya fadamata tayi tsaki yafi a irga kafin ta mike ta shige bedroom d'inta don watsa ruwa ga magrib na dosowa shi kuwa dariya ya fashe dashi koh ba komai yaji sanyi a ransa na jin muryarta kuma ya tabbata ta shaqa daman haka koda suke tare yake yawan shaqar da ita don Fahima irin mutanen ne masu saurin hasala
"I miss us"
Ya furta yana murmushi,mikewa yayi ya shige toilet sbd lokacin sallah daya k'arato.
Washegari da safe tana
tashi ta kintsa ta wuce office cikeda zumudin ganin 4 yayi lokacin da Zaki ya mata alkawarin had'uwarsu,tana aiki tana duba time 3:30dot ta tattara ta bar office. Tafiyar 15mins ya kaita Coffee shop din lokacin 3:45 daman tana fashin sallah shiyasa bata damu ba,haka tayi zaman 15mins a motarta tana ganin 4 yayi ta fito ta kulle motar ta nufi coffee shop d'in inda tasa a kawo mata cappuccino badan tana sha'awar sha ba sai don ta d'an dauke lokacin kafin ya iso. Haka duk bayan min sai ta duba wristwatch dake hannunta
Call ne ya shigo wayarta dake kan table din
"Daddy"
Ta furta da mamaki take taji gabanta ya tsinke,tayi mmk ganin call dinsa don inde ba ita ta kirasa baya tab'a kiranta sai su dade basuyi waya ba koh yanxu ta manta when last ta kirashi a waya yanda yake nuna halin koh in kula da ita yasa itama bata wani damu da sabgarshi ba.Har zatayi sallama ta tuna tace
"Hello Dad"
"My daughter how're you?"
"Am fine and you?"
"Am fine too daughter, I just missed you shiyasa nace bari na kiraki naji yakike hope bbu wata matsala"
"Ba komai all is well"
"That's good,yaushe zaki kawomin visit nn ABIA ne kinga ni bazan iya zuwa gari naku ba"
"Visit Dad,I've a lot of work here bazan iya bari ba yanxu gaskiya"
"Ohh Daughter da kinyi sequence time koh kwana daya kizo kiyi"
"OK zan duba"
"Please kiyi kokari,nayi missing dinki dewa I want to spend sometimes with my daughter"
"OK insha Allah"
Sukayi sallama tayi cutting off.Koda Uchenna ya kashe wayar jiyayi gabadaya ba dadi,damuwar dayake ciki ta ninku fiyeda na kwana biyu dayake ciki jin muryar tilon er tasa.
Gyara zamanta tayi da wuri sbd shigowar Zaki data gani, ya karaso inda take bayan ya nemi kujera daga table din ya zauna yana fuskantarta.Gaisheshi tayi ya amsa fuskar nn a murtuke ya toshe da bakin glass no respect
"Banida ishashshen time,what do you want?"
Ya tambayeta yana duba agogon hannunsa,Dan gyaran murya tayi tace
"Dama program d'ina gobe kuma King is our next gubernatorial candidate da zamu hira dashi,so I need ur help inason sanin more about him sbd nasan irin tambayar da zan mishi please"
Ta fada da muryar rokansa
"Don't pretend, kede kice kinason sanin wanene shi ba wai sbd program dinki ba?"
Ajiyar zuciya tayi tace
"Kusan hakane"
Gyara zamansa Zaki yayi saida yakai kusan 2mins kamar mai tunani tukunna yace
"Me kikeson sanin game da King?"
"Menene alakarka dashi?"
"Yaro da uban gidansa"
"Bayan wannan fah ina nufin alakar jini?"
"Bbu ta inda muka hada alaka ta jini dashi hasalima ni Yoruba ne d'an asalin garin Lagos"
Da mmk Fahima take kallonsa don bata taba daukar Zaki ba bahaushe bane daga yanda yake furta hausa a bakinsa koh dan bata taba kare masa kallo bane don kullum fuskarsa a toshe take
"Garin yaya ka hadu dashi toh harka zame masa tamkar Dan uwa koh amini don na tabbata yanxu bbu mutum mafi kusanci da King kamar kai?"
"Kamar yanda na fadamiki ni d'an asalin tsakiyar garin Lagos ne a wata anguwa da ake kiranta da _MUSHI_
Anguwace da ake kiran da _GETTO AREA_ duk wani dan anguwar tantiran kansa ne daga yara har tsofi hakama daga mazansu har matansu duk en gajerine.Munada wata group na matasa da ake kiranta da _AWAWA GROUP_ wanda nine shugaban wnn GRP din
Duk wani bako inya shigo anguwar nn sai mun yasheshi tsaf idan kuma kace zakayi magana mu yayyaga maka jiki da wuka.In takaita miki zance
Ni ZAKI asalin sunana AARE DAPO amma anfi sanina da STONE a cen garinmu,am a THUG guy ina nufin d'an daba.All I know is to steal,kill,rape da duk wani mummunan Abu da kikasan rikakken d'an daba na aikatawa
Wani irin shock Fahima ta Shiga wanda ya sata zaro ido tana kallonsa a tsorace da mamaki,dakewa tayi cikin son kawar da tsoran dake ranta tace
"please in bazaka damu ba zanso sanin daga yaushe kasan King kuma wani irin aiki kake masa?"
"Banida wnn time d'in saide wani lokacin but all I want you to know is banida kamar King and I can do evrtin for him,idan nace komai ina nufin komai snn ya rage naki akan kowanne irin tambaya kikeso ki masa"
Yana gama magana ya tashi ya fice ya barta a wajen cikin rud'u da tunanin maganganunsa
"D'an daba?"
Abinda take ta nanatawa knn kamar karatu a bakinta,sunan ya kasa barin ranta.Tarin tamboyoyine a bakinta da batasan wa zai amsa matasu yanxu ba kuma tana bukatar jin amsarsu cikin kowanni hali
_ZEE KAITA_
Tunda ta tashi yau take shiri ciki da waje, ta goge nn ta kalkale cen.Koh kayan da zatasa ordersu tayi a yau aka kawo mata wani arnen gown red color wanda bayansa yake a rarake har kana iya hango shatin boom² dinta ga gaban ma rabinsa net ne da flower gashi ta kasan ya lafe a jikinta wanda ya fito da asalin shape dinta.Koda AA ya shigo dakin ya kalleta saida yace wow a ransa take yaji wani kishi ya taso mishi kamar ya fasa ama bbu yanda ya iya ya bukatar cikar burinsa don itama da kanta ZEE din duk soyayyar da yake mata hakannan zai hakura ya mikata
Matsowa yayi gaban dressing mirror inda take gyara gashin attachment dake kanta,ya tsaya ta bayanta tareda zura hannunsa cikin rigarta ta gaba ya maqala mata wani karamin abu duk tana kallonsa ta cikin mirror din
"Kar kimanta da abinda na baki ki tabbatar kinsa kafin wani abu ya shiga tsakaninku"
Juyawa tayi suna kallon juna kamar zata mishi magana kuma ta share shi kuma ya fice a dakin,wayarta ta dauka taga 15mins to 9.Cikin sauri ta zura hijab ta dau wayarta da karamin jakarta ta fice
Yau ma bata nemi rakiyar kowanne guard da driver taja motarta ta fice a govt house din
9:05pm ta karaso hotel din,da hijab dinta harda niqab kamar ta Allah.Da tazo reception kua saida ta daga niqab din ta musu bayani inda zata room102 wani ma'aikaci guarding dinta har kofar dakin
Bata tsaya knocking ba ta murda kofar wanda ta jita a bude ya shige tareda kullewa,YANA tsaye ya juya bayansa hannayensa cikin aljihun jeans din dake jikansa don kananan kaya bak'ak'e hatta pcap dake kansa da takalmi dukka.Cire hijab din tayi ta ajiye a gefe daga kasa tareda Jakarta tana wani tako ta karaso inda yake tsaye
Hugging dinsa tayi ta baya tareda kwantar da kai a bayansa tana jin irin shauki a ranta farinciki mara misaltuwa
"Close ur eyes"
Ya fada a hankali kamar mai rad'a,yana shafa hannunta dake makale a jikinsa.Without second thought ta rufe idonta tana murmushi
"My eyes are closed my love,can't wait to feel ur warm hot lips"
Juyawa yayi yana karewa fuskarta kallo,shima yana aika mata wani killer smile dukda idonta a rufe yake sai kamshin turarensa da take shak'a.Ta matso taji lips dinsa a nata, slowly ya fara aika mata wani irin passionate kiss dayasa dukkan wani gab'ab'ai na jikinta mutuwa tanaji tsayuwar na neman gagararta
Rikeshi tayi gam² cikin kwarewa itama ta fara mayar masa martani kamar zata cinye bakinsa
She can't believed wai itace yau a jikin King,all her dreams for years are surely coming true.Tsayuwa ne ya soma gagararsu har saida suka dangana da gado,inda ya mata rufa da jikinsa yana aikawa kowanni sashi na jikinta saqonni masu rikitarda kwakwalwa
Dukkansu sun fada wata duniyar ta daban basaji,basa gani don har lokacin idon Zee a rufe yake tana karbar abinda ta dade tana muradin samu daga wajen masoyinta King dama tun suna tsaye ya samu nasarar rabata da rigar jikinta ta fadi kasa, kyakkyawar surarta ya bayyana kasancewar bbu komai a jikinta sai rigar dama
Sun lula iya lulawa,sun nitsa cen²n duniyar nishadinsu cikin shagala da juna...
Tafi suka fara ji kamar daga sama wanda yasa Zee bude idanunta da suka mata nauyi cikin sauri, charaf idonta ya fada kan wanda yake kanta bbu riga jikansa
"SHAMS......"
Ta furta a matukar tsorace da tsananin tashin hankali,sai kuma ta mayda kanta inda take jiyo sautin tafin
Ganin King ya tsaye yana zabga wani irin murmushi na mugunta ya sata kara rudewa,tashi yayi da sauri yana gyara wandonsa tareda neman rigarsa yana sinne kai kasa sai lokacin ta kalli kanta da take tsirara take ta fara jawo banklets din kan gadon tana kokarin rufe jikinta
Zama King yayi a kan kujerar dake fuskantar gadon yana duba wata er camera dake hannunsa ya dago kansa ya kalli P.A
"You can leave"
"Ranka ya dade iyalina fah?"
"They're home already"
Cikin sauri ya fice a dakin ya bar Zee dake ta rusar kuka,ashe duk trap King ya hada mata sai yanxu takejin haushin kanta na rashin tunanin abinda tayi na zurmawa a tarkon King din cikin dan k'ank'anin lokaci
"Thousand days for the theif, one day for owner"
King ya fada bayan ya aika mata wani shegen murmushi ya bude kofar ya fice ya barta dukunkune cikin blanket tana kuka akan gadon.
_WASHEGARI_
Yau ta kama zagayowar sati na program din Fahima da gubernatorial candidate inda yau zatayi hira da KING
She's so much eager and well prepared for it.Ba ita kadai ba har jama'a ma sun kosa sanin cewa Fahima Aliyu gwanace wajen zakulo tamboyoyi masu saka mutum cikin rud'u
Kowannensu ya kintsa cikin shiga na alfarma da kamewa ta fara gabatar da shirin inda tayiwa King barka da zuwa ya amsa fuskar sa a sake da kayataccen murmushi yana kallon camera
"My first question to our former and new gubernatorial candidate ALIYU MOHAMMED GIWA known as KING is"
Shiru tayi na en seconds tana kallon fuskar king da murmushi snn tace
"Masu kallo zasu so sanin some little things about you sir"
Cikin sakin fuska yace
"Go ahead"
"Words in ur heart?
Ur desires?
Ur fears and
Most importantly the secret that kept u in for so long?"
_MUJE ZUWA FANS YANA TAFE DA DUMINSA_⛹🏻♀️⛹🏻♀️
Kuyi manage da bbu gwanda ba dadi 🥴
COMMENTS
SHARE FISABILLAH 🙏🏻
[1/6, 9:08 PM] +234 708 603 7570: *RETURN OF THE KING*
BY APHSERTEEN KHAIREE
*ELEGANT ONLINE WRITERS*
24
Gyara zama yayi tare da gyaran murya yana kallo Fahima Aliyu snn ya maida akalan kallonsa kan camera