Showing 21001 words to 24000 words out of 70663 words

Chapter 8 - WACECE NI BOOK COMPLETE BY UMMUH HAIRAN.txt

kwanciya da janaba My special muyi wanka saimu kwanta shabiyu da rabi yanzun" hakanan tana layi sukayi wankan tana fitowa ya dauketa hakanan tsirara ya dorata a gadon shima ya kwanta tace “ni...ni kayana" kissing din kuncinta yayi yace “idan zaa kwanta da miki baa kwanciya da kaya maza yi bacci me dadi kuma ki tayani mafarkin kin haifamin Baby"...........







More comments😍
More typing😍





*Mrs Dr M.A...✍🏻*
[3/6, 1:09 PM] MRS M.K.D: *WACECE NI?*
*(SANADIN KUKANA!)*



_typing_ ✍🏼

🌐
*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_* ✍
*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*



*ALHERI SAI DAN AlHERI* 👌



*Mallakar*
👇🏻
*Fauziyya Tasi'u Umar*
*(Ummuh Hairan)*




_Idan kinason cigaba da karanta wannan lbr ki biya 200 ta wannan account number: 0255526235; Fauziyya Tasi'u Umar_
_GTBank_
_Ko katin waya MTN ta wannan number:09031307566_

_Ki tabbatar kin turo screenshot na shaidar biyanki ta wannan WhatsApp number:09013718241_

_Ga masu buqatar VIP zasu biya 500 Lbrn *WACECE NI?* Koda kudinka saida rabonka_



*Warning* ❌
*_Dont read this book if you are not married. Mature content containd in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*




*P 15*



Batace masa qala ba ta kwanta luf a jikinsa bacci me dade ya dauketa ya jima yana kallonta yana tuna abubuwa da yawa a rayuwarsa yanajin qaunar yarinyar na ratsa duk wani lungu na jikinsa da wannan tunanin bacci ya daukeshi da asuba ya tashesu sukayi sallah suka koma suka kwanta kayy Colonel Marwan yakai jarababbe nan ma saida ya qara qwaqule yarinya ya zunkudeta da bura sannan ya qyalesu sukayi bacci basu farka ba sai goma da rabi shima bugun qofar dakin nasu ce ta farkar dasu ya miqe ya yana fadin “yess" ya dauki doguwar rigarsa ya zura ita kuma ta qara jan bargo ta nade bude qofar yayi gabansa yayi muguwar faduwa ganin mahaifiyarsa Hajiya Sukhaina da sauri ya janyo qofar zai rufo yanayi mata mgn da yaren larabci amma sai yaga tayi murmushi tace “me kakeso ka boyemin Bunayyah bakaso nasan kayi auren sirri ne hmm! Dama ka daina boyewa aurenka ba auren sirri bane nasani tun kwana biyu da daurashi Abuka ya sani to wa kakeso ka boyewa?"





Bata jira amsarsa ba ta shiga dakin tana cewa “ita rayuwa ba komai ake boyewa makusanci ba kada kayi abu don farin cikin mutum daya kayi don farin cikin kanka yarinya qarama ka aura tabbas tazama amana a gareka kada kayi amfani da rauninta na rashin gamsasshiyar nasaba ka cuta mata qaddarar hakan zata iya fadawa dan da zaka haifa a gaba domin itama bakasan wacece ba Ina horonka Bunayyah kada kazama azzalumi a tsakanin iyalanka"
Da larabci take mgnr har ta gama shiga dakin ta matsa jikin gadon ta sanya hanunta ta janye bargon ta Marwah take rufe taketa sharar baccinta ja tayi baya da sauri tana fadin “Innanillahi wa Inna ilaihir raji'un barakallahu ahsanal khaliqin" wannan sautin ne yasa Marwah bude idonta ta zubasu akan Ummuh gabanta ya fadi jikinta ya dauki bari tashi takesonyi amma babu komai a jikinta tik take aihuwar uwarta hawaye ne suka gangaro mata dan ko baa fada Mata ba tasan yau shan ruwanta ya qare a gdan sake jan bargon tayi ta rungume ta kuma fashewa da kuka jikinta yana wata irin rawa sosai Hajiya Sukhaina ta shiga tashin hankali tunda take a duniya bata taba shiga tashin hankali irin na yau ba.




Ganin yanda mahaifiyar tasa ta qame ne ita kuma Marwah na kukane yasashi daga qafarsa daqyar ya matsa kusa da Marwah yace “na roqeki kiyi hqr ki daina kukannan banaso Marwah Ummuh kinga kinsata kuka" hawaye Ummuh ta dauke a fuskarta ta juya da sauri ta fice daga dakin cikin tashin hankali da ita kanta batasan nameye ba tasani bataji digon qiyayyar matar dan nata a ranta ba amma to meye ya tashi hankalinta da ganinta? Tambaya ce da bata da amsarta saboda haka ta shiga motarta taja ta fice daga gdan dan nata ta nufi gda.
Tana fita ya dago Marwah jikinsa ya hadata da qirjinsa yana sauke ajiyar zuciya yace “waye ya fadawa Ummuh nayi aure Marwah Ina mamakin yanda komai nawa daya shafeki baya boyuwa" hadeta ya qarayi a jikinsa yace “don Allah ki daina kukan banaso Marwah bani nono nasha"




Janyewa ta farayi daga jikinsa yayi saurin riqeta yace “yau asabar ce yini zanyi inacinki a gdannan yarinya bana gajiya da durinki Marwah dadinki dabanne Allah yayi miki baiwa amma nafiki baiwa tunda bakisan ya kikeba saida kikazo hanuna na jiyar dake dadin burata" haushi ya bata ta fara bata ta turo bakinta yasa hanunsa yaja bakin nata yace “tsaf zan tsotse sa kinsanni kinsan aikina" shafa cikinta yayi yace “kinajin yunwa tashi muje muyi wanka muyi break ki rakani unguwa" batayi masa gardama ba ta miqe suka shiga wankan kamar abin arziqi suka fara wankan amma daga baya sai abin ya juye ya fara shafeta yana shigewa jikinta tare da fara romance dinta tana zuzzuqewa murmushi yayi ya saka nononta a bakinsa ya fara tsotsa da salonsa da duk mace me lfy sai taji a jikinta qanqame kansa tayi ta tura masa nonon ya rinqa tsotsa tanajin wani zut² a dukkan jikinta qasanta ya fara wani balbal yatsansa ya tura ya rinqa caka mata ta bude qafa sosai tana wani nishi baija wasan da nisa ba saboda yasan tanajin yunwa ya dagota cak suka fito ya dorata saman drower mirrow ya buda qafarta sosai tayi daidai da tsayin qugunsa yasa hanunsa ya buda gabanta ya fara shigarta da wani irin slow motion tayi wata yar siririyar qara kowacce kusurwa ta gabanta tanajin dadin zafi saboda har yanzu bata dainajin zafi ba kawai dai dadinne yake danne zafin yanda yaga tana banqaro masa gindinta tare da tura kansa saitin nononta yasashi kama nonon da bakinsa yanasha tare dasa hanunsa ta bayanta ya kama duwawunta yana dannata yana surfa mata mood dinsa tana sakin wani sexy sound tana nishi tana fadin.





“Ahhhhh! Ohhhhh!! Hmmmm!!! Da qarfi kayi da qarfi Colonel ahhhhh!!! Cini da qarfi..." Aikuwa ya rinqa caccakarta yana nishi boobs dinta na bakinsa sun jima suna cinye junansu kafin ya dagata ya mayar da ita qasan carpet din ya daga duwawunta ya sanya pillow ya riqe qafarta sosai yana zungurarta duk dauriyar Marwah batasan sanda ta balle da ihu ba tana fadin “way...yohhhh Allah na zaz...zaka kasheni shikenan na mutu wayyohhhh da...di cikina hanjina huuuuuu!" Aikuwa ta qara gigitashi yana bala'in son idan yana heaven sex da mace ta rinqa yimasa ihu cinta yake kamar tuwo sun dauki kusan 40 minutes sannan yayi release itakam tayi release yakai biyu a wannan lkcn kwanciya yayi ya dauki hanunta ya dora a bayansa ta rinqa matsa bayansa yana keta gumi dake rainon yar bariki ce harda sannu takeyi masa tana hura masa iska a kunnensa yana qara narkewa da shigewa jikinta da haka yar bacci ya daukesa penis dinsa tana jikinta itama baccin tayi duk da bacci bame tsayi bane amma sunji dadinsa sosai.





12:30pm suka tashi shine ya fara tashi ya dagata a hankali tare da sanya harshensa cikin kunnenta tayi miqa tare da rungumesa ya tashi yana layi ya shafa joystick dinsa yace “ohhh baby kinci dadi yarinyar nan nan gaba qarfina zakifi idan na sake cikin sati daya kinyi digiri a harkar" dagota yayi sukaje sukayi wankansu suka fito suka shirya takasa hada ido dashi saboda wata muguwar kunyarsa takeji yayi murmushi suka sauko qasan.





Su Baba Zulai har an gaji da jira ta tsugunna tace “fitowarka lfy mazajen fana namijin duniya uban Ibrahim fatan amarya ta tashi lfy" murmushi yayi ya kalleta har yanzu kanta yana qasa yace “lfy qlau Baba me kika girka mana ne?" Satar kallon Marwah takeyi taga yanda take wani narkewa a jikinsa yana qara maqaleta tare da shigar da ita jikinsa tayi murmushi tace “abinda aka saba Alh Hajiya batajin dadine" kallonta yayi yasan tseguminta sarai tunda ba yau suke tare ba yace “aa qlau take kawai maza taji shiyasa tayi laushi" dafa kai tayi tace “ a'uzubillahi na tashi da wannan" ta shige dakinta da gudu bashi ba ita kanta Marwah saida tayi dariya yace “inason tsohuwar ne commedians ce idan kana tare da ita zaka gaji da dariya" zaunar da ita yayi ya hada mata tea ya dauka yakai mata bakinta qin karba tayi ya kurba ya miqe ya zagaya ya dago fuskarta ya dora Mata a bakinta sannan yaci gaba da bata ita ko a labari bata tabajin mayen mutum irin Marwan ba wai kifi ma saiya tauna mata sannan ya dura mata a bakinta su Baba Zulai ashe labewa akeyi ana kallon ikon Allah Idan ya tauna ya zuba mata a bakinta sai tayi tafi tayi sowa ta toshe bakinta saboda kada su jiyota suna gama karyawar ya miqe ya dagata cak ya dorata a bayansa ya bude qofar parlourn suka fita suka zagaya garden din ya fara training dinsa na sojoji ita kuma tana zaune tana kallonsa bayan ya gama ya nufi wani guri ya dauko ball ya bugo mata ta riqe a qirjinta ya tako gurinta yana murmushi yace “tashi zaki ki motsa jikinki kada jininki ya daskare" hakanan ya rinqa janta harta sake suka rinqa doka qwallon tanata dariya yana kallonta shi dariyar tata kawai yakeson gani mugun kyau takeyi masa.




Ganin yanda ya tsaya ya kafeta da ido yana kallon yanda jikinta ke motsawa yasata tsayawa itama yayi ajiyar zuciya ya qarasa kusa da ita ya rungumota ta baya ya dora hanunsa a saitin mararta yace “don Allah ki bani baby girl kyakkyawa me kama dake Marwah zanso hakan kuma zanyi farin ciki inason haihuwa Marwah kinji" saurin kada masa kai tayi ya dago fuskarta da sauri yace “me..me?" Batare da tunanin komai ba tace “ni banason aihuwar..." saurin rufe mata baki yayi yace “Ahh haba ki daina banason wannan kalmar wlh da gaske a matse nake danaga nayiwa matata ciki ta haihu naso ace Ra'isah itace uwar yayana amma Allah baiso hakan ba Marwah ki yarda nayi miki ciki kinji" wani abune ya taso mata ta dago ta kalleshi idonta ya ciko da kwallah kawai sai ta kwasa da gudu ta shige cikin mamaki da tsoro suka kamashi to kuma yanzu meye abinda yayi da har ranta zai baci ta dagula musu farin cikinsu?
Bin ta yayi da sauri tana shiga ta fada dakinta shima ya bita a qasa ta zube tana fadin “La'ilaha illah anta subhanaka innikuntu minazzalumin Allahummah ajjirni fi musibati wa'akalifni khairin minha" da sauri ya dagota yace “wa...wai meye hakanne me nayi miki Marwah?"





More comments😍
More typing😍






*Mrs Dr M.A...✍🏻*
[3/6, 1:09 PM] MRS M.K.D: *WACECE NI?*
*(SANADIN KUKANA!)*



_typing_ ✍🏼

🌐
*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_* ✍
*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*



*ALHERI SAI DAN AlHERI* 👌



*Mallakar*
👇🏻
*Fauziyya Tasi'u Umar*
*(Ummuh Hairan)*




_Idan kinason cigaba da karanta wannan lbr ki biya 200 ta wannan account number: 0255526235; Fauziyya Tasi'u Umar_
_GTBank_
_Ko katin waya MTN ta wannan number:09031307566_

_Ki tabbatar kin turo screenshot na shaidar biyanki ta wannan WhatsApp number:09013718241_

_Ga masu buqatar VIP zasu biya 500 Lbrn *WACECE NI?* Koda kudinka saida rabonka_



*Warning* ❌
*_Dont read this book if you are not married. Mature content containd in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*




*16*




Dagota yayi ya hadata da jikinsa ta zame ta zauna a qasa ya bita shima ya zauna yace “duk saurin fushina da ake fada Marwatuh kin fini bansan meye yasa ba kiyi hqr idan kalami na ya bata miki rai wlh da gaske nakeyi inason haihuwa Marwah kinji" luf tayi a jikinsa yana shafa bayanta har yasamu tayi shiru yayi kissing saman kanta ya miqe da ita a jikinsa ya kwantar da ita shima ya kwanta ya janyota jikinsa yace “muyi bacci kinji matata" lumshe idonta tayi zuciyarta har yanzu babu dadi kalaman Helin ne suke sata take danne abin a ranta da haka bacci ya dauketa saida ya tabbatar da tayi bacci sannan ya miqe ya shirya ya fice daga gdan ya shiga motarsa kai tsaye family house dinsu ya nufa yana shiga yaga motar Ummuh yayi ajiyar zuciya ya shiga ciki ya tadda ta a zaune a parlour qarasawa yayi gabanta ya tsuguna ya riqo hanunta yace “please Ummuh kada kiyi fushi dani don Allah wl..."





Daga masa hanu tayi tace “bakayimin laifi ba Bunayyah amaryarka yarinya ce sosai kabita a hankali kaji don Allah zafin zuciyar nan taka da saurin hanun ka kada ka gwada mata duk duniya yanzu batada kowa saikai Marwan bantaba ba amma zan fara nasan Ina fatan ya kasance da kyakkyawar niyya ka aureta kada kayi aure don biyan buqatarka duk da nasani Marwan baka da kirki kuma bakada alqibla wutar NEPA ta 9ja tafika tabbas Marwan ka riqeta amana don Allah wlh haka kawai naji inason yarinyar ka zauna da ita zama na mutu ka raba kada kasa a ranka zaka rabu da ita"





Jikinsa ne yayi mugun sanyi har yanzu bai yarda yanason zama na dindindin da Marwah ba kawai abinda ya yarda dashi zai lallabata ta yarda ta saki jiki dashi ya samu su haihu ya qara mata gudu Allah ma ya sani zaiji kunyar ace itadin matarsa ce, muryar Ummuh ce ta katseshi da cewa “bakace komai ba Marwan" dagowa yayi da idanunsa da suka kada sukayi jawur yace “kiyi hqr Ummuh bazanyi miki alqawari ba mubarwa lkc kawai shine zai bayyana abinda zai faru" kallonsa tayi da mamaki tace “meyasa bazaka yimin alqawari ba?" Batare da kunyar komai ba yace “saboda nayiwa Sweet alqawarin bazan taba zama da wata mace ba zama na dindindin Ummuh saida ta amince min sannan na auri Marwatuh bisa sharadin idan ta haihu zamu karbi dan mu sallameta..."





Wani gigitaccen mari ta daukeshi dashi tace “Bunayyah ashe bakada tunani qaryar da allurar taka take fada maka kenan ka biyewa shadiyar matarka ku cutar da marainiyar Allah to bazance maka komai ba kaje kayi duk abinda yayi maka dadi amma nasan haqqin yarinyar nan bazai barka ba daka barta a gdan data taso sun aura mata irinta da bata shiga gararin rayuwar da kake burin sanyata a gaba ba kaiconka Marwan kayi nisa bazakaji kira ba jeka Allah ya shiryeka"
Cikin muguwar kasala ya miqe ya juya ya fice daga gdan zucciyarsa nayi masa zafi ya rasa meyasa komai daya shafi Marwah yake zuwar masa a baibai wayarsa ya dauka ya kira Ummuh kiran duniya bata daga ba saboda ba qaramin haushi ya bata ba indai abu ya hada da matar mulkinsa bayajin shawarar kowa shiyasa suka sallama mata shi kawai suka zuba masa ido yau dinma daqyar ta tursasa kanta taje gdan nasa don batasan ma matarsa bata gari ba sai a bakin Helin da tace mata ita ma'aikaciya ce a gdan marayu ta kawo mata sabon form na yarjejeniyar auren da danta ya cike da Marwah wanda ita Marwah bama ita ta cike ba wanine ya cike mata.





Yana fita Zuwa yayi ya karbowa Marwah passport dinta da visa saboda jibi yake son su tashi bai koma gdan ba har cikin ransa yakejin kunyar ganinta saboda yasan cewa ta sallama masa kanta a matsayin miji wanda shikuma ba haka ya dauketa ba gdan karuwarsa ya wucce ya kwanta yayi abinda zaiyi ko release bai iyayi ba yarasa meyasa tunda ya dandana Marwah bayajin dadin kowacce mace saidai kawai yayi dan rage zafi sallamarta yayi ya tafi yana zuwa gidan yayi qarfin halin shiga dakin nata a zaune ya tarar da ita tayi sallar magrib tana azkar fita yayi ya hau samansa ya cire kayansa ya shiga wanka saboda ko iya tsakarkake jikinsa baiyi ba daya gama masha'arsa ita kuma tana idarwa ta fito ta tarar da baba zulai a parlourn qasan tayi kwalliyarta cikin wasu fitinannu riga da wando Baba Zulai ce ta matsa mata tasa wai taga irin shigar da Ra'isah keyi masa kenan da yamma shikuma ya zauna yayita shafa duwawunta saboda haka itama sai tayi aikuwa tayi masifar kyau faffadan hips dinta ya baje sosai cikakken bombom dinta ya zauna das ga nononta da ya qara wata cika cikin sati dayan da yakeshan matsa da tsotsa saman ta hau ta ta murda dakin nasa ta shiga da sallamarta lkcn fito daga wankan yana tsaye jikin mirror baiji shigowarta ba saiji yayi ta rungumeshi ta baya tana dariya tace “you are welcome Alh nayi kewarka sosai ko abinci na kasa ci" ajiyar zuciya ya sauke me qarfi ta sanya hanunta ta fara wasa da gashin mararsa tare da sauke masa kiss a bayansa lumshe idonsa yayi yanajin wani farin ciki yana mamaye gurbin damuwarsa ya dauke hanunta a jikinsa ya janyota gabansa ya bude idonsa tar akanta yace “da gaske kinyi missing dina My special?"





Murmushi tayi daya sanya dimples dinta lotsawa yasa hanunsa a gurin tayi qasa da kanta cike da kunya baiyi zato ba yaji kawai ta janye towel din daya daura a qugunsa ta kwasa da gudu tace April poor" sauka tayi da gudu tana dariya shima dariyar yakeyi harda tsugunawa ya riqe cikinsa yace “zakiyi bayani ne wato nine April pool din" boxes kawai yasa ya dauki wayarsa da wacce ya siyo mata ya fita ya nufi dakin nata tararwa yayi tasa key yana tabawa tace “aa nidai nasan gwalegwale zaka sakani kaje kawai ka kwanta saida safe" bata gama rufe bakinta ba taji ya bude qofar ya shigo ta kuwa qame jikinta yana rawa tace “wayyohh Allah n..." Cafkota yayi ya dagata cak ya direta a gadon yace “yar mitsitsiya dake sai rashin ji bari na baki naki April pool din” zatayi mgn ya hade bakinta da nasa ya fara tura mata wani zazzafan kiss ta lumshe idonta tare da tura hanunta cikin sumarsa suka sauke ajiyar zuciya tare yafi minti goma yana tsotse bakinta kafin ya janye a hankali idonsa har ya kada yace “cene Honey kacini" zaro ido tayi tare da qyalqyalewa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login