Showing 15001 words to 18000 words out of 70663 words
Chapter 6 - WACECE NI BOOK COMPLETE BY UMMUH HAIRAN.txt
ya yaye bargon ya dagota jikinsa ta fizge ta dira daga gadon miqewa yayi da sauri ya dannawa qofar key ya mata ya sake riqota ta zame tayi qasa ta kuma rushewa da kuka tace “Kullum da koda yaushe bana kai qarar kowa gurin kowa sai gurin Allah saboda shine ya halicceni cikin msqasqantan bayin da duniya take wulaqantawa Ina roqonsa yabimin haqqina a gurin duk wanda yayimin dole saboda rashin gatana yasani nayi abinda banyi niyya ba Marwan da ace zaka cire kanka a cikin rayuwata kabarni nayita ni kadai kamar yanda na farota tun farko da nafi kowa farin ciki don Allah don Allah na roqeka ka ka kyaleni ka tashi ka fita ko kuma ni kabani damar na fita daga gdanka"
Zuba mata ido yayi cikin tsananin tausayinta so yake yabar dakin amma ya kasa kawai sai ya zauna a kusa da ita yakai hanu ya ruqo hanunta ya sanya dayan hanun a aljihunsa ya zaro wani key da kudi yan dari biyar raffers ya dora Mata a hanunta yace cikin sanyin muryarsa “wannan kudin sadakin kine da dukiyar aurenki kamar yanda waliccin gdan da kika taso suka yanka mani ban samu damar yi miki lefe ba kamar yanda al'ada tasa akeyi Marwah shiyasa na yanke shawarar mallaka miki wani filina dake yankaba a zagaye yake amma babu gini a cikinsa miqewa yayi ya juya zai fita tayi saurin riqoshi tace.
“Bana buqatar komai daga cikin dukiyarka ka riqe abinka na yafe banaso" miqa masa kudin tayi tace “ka zare dubu ashirin dinka ka mayar aljihunka sadaki shine dole shima na wakiltaka ka badashi sadaka fisabilillahi" tana fadin haka ta juya ta shige bathroom ta kulle yabi bayanta da kallo cike da tsoro da mamakin taurin zuciyar yarinyar tunda yake a rayuwarsa baitaba yin kyauta an dawo masa da ita ba sai akanta sadakinta ma tace bataso ya bayar sadaka to me hakan yake nufi?
Daqyar ya iya daga qafarsa ya fita daga dakin ya nufi samansa shima abincin da baici ba kenan kwana yayi yana juyi ga qoshi ga kwanan yunwa yana tsananin buqatar kasancewarsu tare da ita amma yakasa zuwa inda take kalamanta sun mugun yin tasiri a zuciyarsa ko kadan baison shiga haqqinta yana sani duk da yasan bashi da wanda zai tuhumeshi amma Allah yafi gaban wasa duk mutumin da yace ya barka da Allah to gara ka janye daga gareshi kada ka fadawa haqqinsa ka shiga dari da hamsin baka sani ba.
Washegari da wuri ya tashi ya fita yayi musu booking na jirgin da zasu hau zuwa Germany yini tayi bata fito daga dakinta ba sai wajen azahar taji shigowar Baba Zulai ita da wata miqewa tayi daga gadon ga mamakinta sai taga Helin gabanta yayi muguwar faduwa murmushi Helin tayi tace “nasake dawowa tashi maza sauri nakeyi Marwah fito da wani qullin baqar leda tayi a Jakarta tace “na rubuta komai a jikin takarda Allah yasa kin fara practicing din abinda na rubuta miki a waccan takardar?" Baba Zulai ce tace “wannan yar takin madam bayan wauta harda quruciya take damunta wlh tun ranar da kikazo dinnan basu qara hada daki da mijin ba kullum cikin rigima suke to har garama jiya yayi mata dole ya turmusheta a kitchen amma tun jiyan nake ganinsu cikin damuwa daga ita harshi haba ayi mutum bayajin shawara yarinya kece fah a ruwa har ka shi bashida kaico sai danasani wlh gara ki zage dantse ki rungumi mijinki Marwah ni nake tare daku a gdannan nasani kuma na yarda Soja yanasonki wlh tunda nake dasu a gdannan baitaba yin tafiya da Hajiya Ra'isah ba duk sanda zaiyi tafiya cewa yakeyi bashi kadai bane shida abokan aikinsa ne"
Murmushi Helin tayi tace “bakomai baba kishine ke damunta kinsan abinda ciwo dan bamu guri" fita Baba Zulai tayi nan fah Helin ta zauna ta rinqa tsara Marwah tare da fada mata sirrikan da zatake tafiyar da mijinta dasu tasake jaddada Mata ta koyi hadiye fushi Marwan bayason fushi yanzu zai iya samata na shago saida ta tabbatar da tayi amfani da abubuwan data bata sannan ta qara jaddada mata kada ta bari ta dauki ciki yanzu sannan tasata ta tashi tayi wanka ta Kira meyi mata lalle tazo suka koma bayan gdan akayi mata lalle na ubansun ita kuma Helin tayi ta kama dogon gashinta ta gyara matashi dayake yanada mugun santsi ta yarfa mata kalba qananu sosai bayan ta sallami mai lallen suka koma ciki ta bata sherving cream da kanta ta shafa mata a hammatarta qasanta kuma tace “kada ki shafa kiyi amfani da wannan qaramin almakashi ki rage tsayin gashin kada ki rinqa aske gabanki gaba daya mijinki yanason gashi a gaban mace kiyi qoqarin ganin kin koyar dashi sucking din gabanki saboda yana qara danqon soyayya shan ruwan gabanki asirine me zaman kansa do dai mijinki yanada qyanqyami amma ke tunda shine ya bareki nasan bazaiji qyanqyaminki ba"
Helin batabar gdan ba saida ta tabbatar Marwah ta zama cikakkiyar amarya ta dauki wani mahaukacin haske tayi kyau sosai kamar aljana faffadan hips dinta Helin ta dora hanunta tace “kece tsarin halittar macen da Colonel Marwan yake mafarkin samu duk inda yaga mace me irin halittarki rudewa yakeyi ya kashe ko nawane ya biya buqatarsa da ita saboda yace sunfi ruwa sunfi dadi to gaki a gidansa Allah ya bashi na waje saisu huta"
Biyar Helin tabar gdan shikuma biyar da rabi ya shigo gdan kai tsaye dakinsa ya shige ya shiga wanka ya fito ya zauna saman gadon yayi tagumi yanajin wayarsa tana ring ya dauka ya duba yaga number Ra'isah yayi tsaki kawai ya ajiye wayar saboda zuciyarsa da idanunsa Marwah kadai sukeson gani.
Baba Zulai ce taje ta fada mata ya dawo ta matsa Mata akan taje ta sameshi a saman batason yimata musu saboda haka ta tashi ta shiga kitchen din ta dauki lemon Apple din da Helin tasata ta hada masa a wani kyakkyawan jug ta nufi saman cikin takunta na isa gabanta yana faduwa..........
More comments😍
More typing😍
*Mrs Dr M.A...✍🏻*
[3/6, 1:09 PM] MRS M.K.D: *WACECE NI?*
*(SANADIN KUKANA!)*
*Mallakar*
👇🏻
*Fauziyya Tasi'u Umar*
*(Ummuh Hairan)*
_Idan kinason cigaba da karanta wannan lbr ki biya 200 ta wannan account number: 0255526235; Fauziyya Tasi'u Umar_
_GTBank_
_Ko katin waya MTN ta wannan number:09031307566_
_Ki tabbatar kin turo screenshot na shaidar biyanki ta wannan WhatsApp number:09013718241_
_Ga masu buqatar VIP zasu biya 500 Lbrn *WACECE NI?* Koda kudinka saida rabonka_
_Tausayi jarabarawar rayuwa maraici hot love and romance daku karamci duk acikin lbrn *WACECE NI? SANADIN KUKANA!!!*_
*_Warning_*❌
*_Dont read this book if you are not married. Mature content contained in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._* _Kalas inji balarabe_ 🤷🏻♀️
*Free Page*
*P 11*
Kallonta sukeyi da tsananin mamaki ta zauna kusa da Marwah ta kamo hanunta tace “sunana Helina Mosses ni Supervisor ce ta gidan marayun da aka daukoki tabbas da ace nasan qaddarar auren Colonel Marwan ne wanda mata da yawa sukafi sani da Majidadin pupsy saboda shahararsa a neman mata da bazan dade banzo na dubaki ba amma kuma ta wani bangaren nayi miki murna Marwah nasan mijinki da abunda yakeso fiye da yanda ballagazar matarsa tasani tunda ita bashine a gabanta ba so bana miki baqin ciki idan kin samu damar mallakarsa darajarki ta daukaka Marwah kiyi believe dina bazan cutar dake ba bazamu bawa boka kudi ba Amma zamu mallake zuciyar kwadayayye da matancinki gindinki shine makaminki na farko yess naji zafi da farko shekaran jiya da yajemin yana sex dani yana ambaton sunanki amma bayan rabuwarmu dana tabbatar da wacece ke sai naji dadi Marwah nayi miki alqawarin na yanke duk wata mu'amala da mijinki dama bawai inayi domin jin dadi bane inayi ne domin cika wani burina"
Sakin hanunta tayi ta share wasu hawaye tace “matsayinmu daya dake Marwah amma kinfini tunda ke kin I hqr da qaddararki kin riqe maraicinki kin samawar kanki makami guda wato budurcinki kuma Allah ya tayaki karewa saboda yana nufin wani abu dake tabbas bana ko shakka akwai alkhairi tsakaninki da Colonel Marwan kada ki kalli abinda mijinki yakeyi na sanar dake gsky ne saboda ban iya qarya ba sannan so nake ki gyara mijinki ki cire masa sha'awar duk wata mace dake rayuwa a doron duniya saboda wannan qazamar rayuwar bata kamaceshi ba amma tayaya zaki zama tsanin shiriyarsa?"
Ajiyar zuciya tayi ta zame qasa takai hanunta saitin Ehhhh din Marwah tayi murmushi tace “da wannan kadai da kuma addu'a sauri nakeyi mijinki baya dadewa a office ranar laraba so zanyi miki wani abu daya zan rubuta miki number na kuma zan baki wasu daga cikin sirrikkan mijinki ki cire tsoro da gidadanci ki zame masa qarfen qafa ki zamewa kowa ciwon ido saidai a ganki ayi hqr dake sannan ki zame masu qadangaren bakin tulu Marwah na roqeki ki zama jaruma wlh zakiji dadin mijinki Allah yayi masa baiwa da yawa amma fah da sharadi daya tak bandamu da yardarki ba Marwah mafitarmu nake nema dole inaso akanki mu nunawa duniya muma yayane masu daraja kuma Allah daya qaddara mana hakan yanasonmu Marwah kada ki yarda kiti ciki yanzu harsai yazo yana buqata dakansa ya hada zuri'a dake bazance ki rinqa planning ba saboda mahaifarki bata da qwari amma duk sanda ya kusanceki ki kada gishiri kisha ko ki matse lemon kisha zai wanke miki mararki tas kuma bazai bari ki dauki ciki ba”
Miqewa tayi ta zaro wata takarda ta dorawa Marwah a cinyarta tace “ki kula da kanki sosai kuma ki haddace wadannan abubuwan kin gama da Marwan har abada wlh ko asiri akayi muk saiya koma kan wanda yayishi sake fito da wasu magunguna tayi ta miqawa Baba Zulai tace ki gyaramin yarinyata ki wannan saiwowin ki nemi kazar hausa ki dafa matasu kada kisa gishiri kisata a gaba ta cinye sannan wadannan na turarene da tsuguno dan kadafi kenan nasan yanzu akwai ciwo a gurin ki rinqa yawan shiga ruwan zafi zaki dainajin ciwon bafa qyaleki Colonel Marwan zaiyi ba donshi haka Allah ya halicceshi jarababbe kuma yana nemanki kikaqi waje zaiyi ya nemi karuwa yaci kinga asararki ce bana zancen banzar ce dama asararriyar ce Marwah na rantse da ubangiji Yessu al'masihu bazan taba cutar dake ba duk abinda nabaki kiyi amfani dashi Baba amace Marwah a gurinki zan tafi ga number tanan ki kirani duk sanda kike buqata idan harkin amince zan rinqa kawo miki ziyara"
Juyawa tayi ta fice ta barsu da sakakken baki hawaye nabin kuncin Marwah a fili tace “wannan wanne irin masifa ne zina manemin mata nashiga ukuna nikuma haka Allah yayi dani...." Kuka tasaki me sauti tare dayin jifa da takardar tana cewa “ Innanillahi wa innah ilaihirraji'un Allahummah ajjirni fi musibati wa'akalifni khairin minha Allah na tuba Allah ka yafeni Allah me nayi maka ne daka hadani da mazinaci wlh bantaba zina ba meyasa qaddara ta kuma hadani da mazinaci" kuka takeyi sosai Baba Zulai tana rarrashinta tana hawaye tace “kiyi hqr yarnan kiyiwa Allah gdy da yasa kikasani ita wacce maciya tsutsar ai batama san yanayi ba ke kota sani wlh bazata damu ba tunda batada kishin kanta ta yarda ta kishiyar waje akan ta gda ni dama na dade Ina zargin hakan saboda nasha ganin comdom a a bola kodai a wani guri amma tunda ba hurumina bane shiyasa ban zurfafa bincike ba kada kisa abin aranki ya dameki kiyi qoqarin gyarawa kawai" haka ta rinqa rarrashinta tana nuna mata cewa kada ta nuna masa tasan me yake aikatawa jinta kawai takeyi amma maganganun nata kwata² basa shigarta saboda wata tsanar Marwan takeju tana taso mata tanajin kamar ta tashi ta fice tabar masa gdansa amma bata da iko.
Haka ta zauna a gurin kamar mara amfani tanata share hawaye lkc zuwa lkc duk yanda Baba Zulai taso data rabata da damuwar ta kasa kawai kallonta takeyi tabbas Marwan ba mutumin da zaayi sha'awar hada zuri'a dashi bane to amma duk gurbatarsa ai baikaita gurbata ba tuno hakan yasa taji wasu sabbin hawaye sun keto mata ta miqe kawai ta shige dakinta ta kulle ta fada gadon ta kwanta taci gaba da kukanta sallah kawai ke tashinta daga gurin da take kwance tayi ta dawo qarfe hudu da rabi ya shigo gdan da tarkacen kayansa ya hado mata shopping na kayan kwalliya da kayan sawa dana ciye² Baba Zulai ya tarar kawai a parlourn tana gyarashi tana ganinsa tayi masa sannu da zuwa ta karbi kayan hanunsa yace “ina Marwah?"
Gabanta ne ya fadi tace “am...im tana dakinta bama tajin dadine" da sauri ya nufi dakin yace “biyoni da kayan" bai jira cewarta ba ya shiga dakin ya bude ya shiga itama Baba Zulai ta shiga ta ajiye kayan ta ja qofar ta rufe ya zuba mata ido yana kallonta gabansa na faduwa a hankali yaja qafarsa ya qarasa ya haura gadon ya yaye bargon data rufa ya dagota saida yaji kamar kansa zaiyi bindiga ganin yanda fuskarta take sharkaf da hawaye yace “nikam na shiga ukuna yanzun kuma mene ya kawo kukan?" Lumshe idonta tayi saboda ganinsa ma batason yi ta janye jikinta daga nasa ta koma ta kwanta gyara zamansa yayi ya sake kamota jikinsa yace “kiyi hqr aikine ya tareni yau Marwah nayi qoqarin na samuna fito nazo naga lfyrki so kuma sai wani abu ya tasomin na gaggawa zan tafi Germany cikin satinnan ko zakije?"
Dagowa tayi da sauri ta kalleshi yayi mata murmushi wani qunci ta kumaji ya mamaye zuciyarta tayi saurin dauke idonta daga kansa hawayen yana qara kwaranyo mata ta miqe zata fice yayi saurin riqeta jikinsa na rawa yace “wai meye hakanne My special iyakar sanina qlau muka rabu yau me kuma ya faru bayan bananan?" Kiciyar qwacewa takeyi tana kuka me tsuma zuciya tace “ka sakeni Marwan banaso ka sake tabani don Allah na roqeka please...." Dagota yayi yace “menayi miki Marwah me ya faru?" Kukanta yana qara sauti ta qwace daqyar daga hanunsa ta fice daga dakin a quje binta yayi yana kiranta amma tama fice daga parlourn kafin ya fito tayi bayan gdan ta buya a cikin flowers iyakar zagayensa be ganta ba saboda haka yayi gurin kuratan sojojin dake gadin gidan yana tambayarsu ko ta fita sukace aa basuga kowa ta wucce ba umarni ya basu kada subar kowa ya shigo kuma kada subar kowa ya fita ya sake zagayawa bayan gdan cikin tashin hankalin da tunda yake a rayuwarsa baitaba shiga ba ya zagaye gerding din yafi so goma amma yakasa ganinta sai a zagayensa na qarshe ya tsaya a kusa da ita saboda kiran da akayiwa wayarsa kawai saiya taka qafarta taji zafi sosai ta cije lebanta shikuma ya fara dube dube ajiyar zuciya yayi ya sanya hanu ya dagota ya hadata da jikinsa.
Kuka ta kuma saki me tsuma zuciya tace “don...don Allah ka kyaleni na mutu ma na huta bazan iya rayuwa dakai ba na tsaneka Marwan don girman Allah kasa wadancan mala'ikun su budemin qofa na fice daga wannan baqin gdan da datti da qazanta tayi masa yawa...." Wani gigitaccen mari ya sauke mata cikin hasala irin tasa yace “zanc...." Sai kuma yayi shiru ya fizgi hanunta ya nufi cikin gdan da ita tana kuka tana turjewa yana shiga ya watsata a saman kujera ya daga qafarsa ya taka qirjinta da qarfi zuciyarsa na tafasa yace “bana daukar raini kuma bazan dauka ba wlh karyaki zanyi a banza kuma tunda abin naki iskanci ne ma dole ki shirya kibini Germany sakarya kawai" qara fincikar ta yayi ya dagata cak ya nufi dakinta da ita ya cillata kan gadon yabita ta zame da sauri zata fice ya sake cafkarta ya hadata da qirjinsa ya kulle qofar ya fara rage kayan jikinsa saida ya rage dagashi sai boxes ya nufota ta durqushe a gurin ta sake fashewa da kuka tace “saboda banida gata banida galihu shiyasa zaka cutar dani na sani kuma na yarda banida kowa amma inada Allah Allah Kaine ka halicceshi ka isarmin idan ya cutar dani..."
Kalamanta suna mugun dagargaza masa zuciya sai yanzu ya fahimci matsalarta a tunaninsa ciwo takeji a qasanta ne yake mata ciwo komawa yayi ya kwanta yana mayar da numfashi tare da sanya hanunsa cikin boxes dinsa yana shafa penis dinsa yanajin feeling na bijiro masa sosai yakejin sha'awar jima'i amma baison takura mata miqewa yayi ya debi kayansa ya fice daga dakin ta miqe ta rufe dakin da key tana sauke ajiyar zuciya ta koma ta kwanta ta jima a kwance aka kira magrib ta tashi tayi alwala tayi sallah ta zauna tana azkar Baba Zulai ta shigo ta taddata a zaune tace “idan kin idar kizo Alh yace zaku unguwa" miqewa tayi ta nade sallayar ta dannawa qofarta ki ta koma tayi kwanciyarta bugun duniya taqi budewa mgnr duniya yayi mata taqi kulashi dole sai hqr yayi da ransa ma ya baci bai kwana a gdan ba motarsa ya shiga ya fice a fusace ya nufi gust house dinsa ya kira wata yarinyarsa suka kwana tare.
Ita kuwa Marwah da safe da ciwon mara ta tashi tana shiga bandaki taga jini ne abinda bata taba yiba ta tsorata sosai aikuwa ta fita da gudu daga ita sai towel ta janyo hanun Baba Zulai tana kuka take nuna mata salati Baba Zulai tayi tace “yanzu ke dama girman jikin ne ya kawoki aure har kika hadu da aika²r Soja baki fara al'ada ba? To wannan shine haila" nan ta rinqa yi mata bayanin komai da yanda zata kula da kanta tare da fada mata cewa kowanne lkc daga yanzu zata iyayin ciki hakanne yasa ta quduri niyyar zatana jiqa gishiri tanasha ko lemun tsami.
Kwana biyu tayi jinin ya dauke mata tsaf tayi wankanta taci gaba da harkokinta a cikin kwana biyun koda wasa taqi yarda su hada hanya dashi a rana ta ukune sukazo gdan da wani abokinta sukayi mata finger print na national I.D. card saboda passport din da zaayi mata tunda sukazo yake kallonta yajin wani irin shauqinta a zucciyarsa baya tun ranar da sukayi