Showing 27001 words to 30000 words out of 70663 words

Chapter 10 - WACECE NI BOOK COMPLETE BY UMMUH HAIRAN.txt

dawo.
Kamo hanun Marwah yayi ya dagota ya dagata cak batayi wani motsi na qwatar kanta ba saida suka shiga cikin dakin nata ta zame ta sauka qasa ya sake riqota yace “banason iskancin kin nan fah kiyi ki hada abinda kikasan zaki buqata biyar zamu tashi" kawar da kanta tayi ta haye gadon ta kwanta yabita da kallo yace “ina miki mgn kinayin abinda kikaga dama ko?" Shiru ta kumayi batare da tace komai ba ya juya a fusace ya haura samansa ya fara hada takardunsa.
Baba Zulai ce ta shigo ta sameta a kwance tana sharce hawaye tace “yarinya dama kin hqr namiji da kike ganinsa gunzugun barkono ne wlh gara kiyi kwalli da garwashin wuta da ki kalli wani namijin Marwah idan kikayi hqr komai zai wucce watarana sai labari ki tashi ki shirya idan ya fito ya taddaki a haka rankine zai qara baci a banza kuma tunda yayi niyyar tafiya dake dinnan to yafi miki sauqi ki saki jikinki kawai ki cire komai a ranki duk abinda mutum yayi shida Allah kiyi rayuwa me tsarki da mijinki kiyi iyakar qoqarinki na gusar masa da sha'awarsa tunda dai an fada miki matsalarsa ai saikici maganin zama dashi ki rinqa baje masa koda yaushe yanaci kamar tuwo"





Daqyar Baba ta lallabata tayi wanka ta shirya cikin wata baqar atamfa riga da zani idan tayi shigar manyan kaya saboda cikar halittar ta zaka dauka tayi 22 a duniya tayi kyau kamar sarauniya batayi kwalliya ba kawai lipstick tasa ta daura dankwalinta babu manyan kaya a cikin trolly din da Baba Zulai ta hada mata gaba daya qananu ne sai kayan bacci jakar hanunta kuma ta zuba mata magungunan da ta siya mata a gurin yar Niger dana wajen Helin hatta shu'umar humrar da Helin ta kawo Mata Saida tasa mata ta hada mata komai nata lkc zuwa lkc take dauke hawaye a idonta yarinyar tanada shiga rai zaman sati dayan da sukayi batasan irin sabon da sukayi ba idan Hajiya Ra'isah zatayi tafiya murna takeyi tanajin dadi amma zuciyarta karyewa takeyi idan ta tuna Marwah zata tafi sai tayi wata biyar zata dawo.
Da haka dai ta hada mata komai tana gamawa yana fitowa yayi kyau cikin manyan kaya sosai kamar dama danshi aka qirqiri sa manyan kaya kamar wani na qwarai ya kalleta itama ta kalleshi wani irin kallo na qasqanci da wulaqanci da yasa zuciyarsa bugawa da qarfi tunda yake baa tabayi masa irin wannan qasqantaccen kallon ba ya lura ma bason tafiyar takeyi ba dole kawai yayi mata kallon Baba Zulai yayi yace “a fita da kayan asa a but ki fadawa Obi ya zama ready gamunan"





Ficewa tayi da sauri da akwatun saboda tasan bata shuka abin arziqi a ciki ba batason Marwah tace zata duba har jakar hanun ta fice da ita, kallonta yakeyi sosai yanajin wani abu na narkewa a zuciyarsa game da yarinyar zuciyarsa tun jiya take bugawa ya taka ya matsa gabanta da sauri ta dauki wayar daya siyo mata jiya ta fice daga dakin ta barshi da qamshin jikinta ajiyar zuciya yayi ya lumshe idonsa tare da murmushi yace “zaki shigo hanu yarinya zamuje inda duk ihunki babu me jinki balle ya kawo miki dauki wlh saikin gane Colonel Marwan Ibrahim Darma kike aure"
Shima fita yayi yabi bayanta tana tsaye a corridoor din parlourn ya riqo weast dinta yayi mata kiss a kuncinta yace “kinyi kyau sosai" hanunta tasa ta bambare hanunsa tayi gaba yabita a baya bude musu motar akayi ya shiga itama ta shiga Obi ya wullah da gudu zuwa filin jirgin saman Mal Aminu Kano.
Suna zuwa ba bata wani dogon lkc jirginsu ya daga ta kuwa fada jikinsa ta maqalqaleshi yayi murmushi tare da sakin ajiyar zuciya dukka jikinsa saida ya amsa yaji wani irin zummm a jikinsa hanunsa yasa ya qara shigar da ita jikinsa saida jirgin ya gama saituwa a sama sannan ta janye jikinta daga nasa ta koma ta zauna sake janyota yayi ya matseta a jikinsa yana sauke ajiyar zuciya so take ta qwace amma batada ikon motsi saboda mutanen dake kusa dasu kawai sai ta kama kuka tana shassheqa da haka har bacci ya dauketa ya gyara mata kwanciyarta sosai yanda zataji dadin baccinta............







More comments😍
More typing😍







*Mrs Dr M.A...✍🏻*
[3/6, 1:09 PM] MRS M.K.D: *WACECE NI?*
*(SANADIN KUKANA!)*



_typing_ ✍🏼

🌐
*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_* ✍
*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*



*ALHERI SAI DAN AlHERI* 👌



*Mallakar*
👇🏻
*Fauziyya Tasi'u Umar*
*(Ummuh Hairan)*




_Idan kinason cigaba da karanta wannan lbr ki biya 200 ta wannan account number: 0255526235; Fauziyya Tasi'u Umar_
_GTBank_
_Ko katin waya MTN ta wannan number:09031307566_

_Ki tabbatar kin turo screenshot na shaidar biyanki ta wannan WhatsApp number:09013718241_

_Ga masu buqatar VIP zasu biya 500 Lbrn *WACECE NI?* Koda kudinka saida rabonka_



*Warning* ❌
*_Dont read this book if you are not married. Mature content containd in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*




*18*





Biyu na dare suka sauka a qasar Germany tunda suka taho bacci takeyi a jikinsa harshensa yasa cikin kunnenta yana hura mata iska a hankali ta bude idonta tare dayin miqa ya dora hanunsa a qirjinta ya matsa a hankali tare da miqewa yana kwantar da joystick dinsa data miqe ya kamota jikinsa suka fara sauka daga jirgin suna ida fita akayi musu duk abinda zaayi musu suka shiga wata mota ta lula dasu cikin garin su rana ce acen ga ruwa da akeyi .
Kai tsaye wani babban hotel daya saba sauka idan yazo qasar nan yace akaisu ana kaisu suka fita yana riqe da hanunta har suka hau lifted din dakinsu a Hawa na uku yake girman parlourn ya baci duk yanda take ganin girman parlourn gdansa na 9ja sai taga wannan yafishi dakuna biyu ne a gefe kuma ga wani hadadden dinning table sai kitchen a kusa dashi lumshe idonta tayi batare da ta sani ba kawai saijin hawaye tayi zirrrr ya ziraro daga idonta rungume ta yayi ta baya tare da dora hanunsa saman boobs dinta ya sauke ajiyar zuciya yana goga mata manhood dinsa data miqe sambal tun a cikin jirgi numfashi taja me qarfi tare da shassheqar kuka ya juyo gabanta ya kwantar da murya kamar na kirki yasa hanunsa yana share mata hawayen fuskarta yace “kada kisa abinda ya faru jiya a 9ja a ranki ya dameki Marwatuh kiyi qoqarin fahimtar wa kike aure meye yakeso meye bayaso yessss Marwatuh bazan boye miki ba Ina neman mata kamar yanda kika gani kuma aka fada miki kuma kika gani nayi niyyar dainawa amma kema kinqi bani damar dainawa Marwatuh ya zanyi ni mabuqacin namiji ne kema kin sani meyasa idan nace ga abinda nakeso bazakiyimin ba"





Kawar dakai tayi tare da janyewa daga jikinsa tace “ni na fada maka banason duk abinda kakeso ka qyaleni don girman Allah wallahi ji nakeyi kamar na kasheka Colonel ka qyale zuciyata ko na samu salama plz..." Ajiyar zuciya ya sauke zuciyarsa ta qara narkewa maganganun Helin da Shukurah sunayi masa yawo akansa ji yayi bazai iyayi mata dole ba sabida haka ya bude mata qofar dakin yace “ki zabi wanda yayi miki cikin biyun nan" batabi ta kansa ba ta shiga wanda ya bude mata ta mayar da qofar ta rufe ta fada saman tangamemen gadon ta kwanta har yanzu bacci ne a kanta sosai saboda haka ko abinci bata nema ba ta kama baccinta bata tashi ba sai biyar na agogonsu tayi qara'in sallolinta tayi wanka ta bude trolly din mamaki ya cikata da haushi duk cikin kayan da Baba Zulai ta zuba mata babu daya na kirki ta sauke numfashi kawai ta dauki wata riga airmless tasa tasa pant dinta batasa bra ba kasancewar ita in ba fita zatayi ba bata fiye tu'amali da ita tunda nononta ba wani girma suka cika ba tananan zaune taji ana taba qofar tayi saurin miqewa ta shige bathroom ya shigo ya ajiye kayan dayayo mata shopp na kayan sanyi saboda yanayin qasar akwai sanyi ga yankin da suke kusan kullum cikin ruwa ake sai abinci daya siyo mata wanda zata iyaci ya jima yana jiran fitowarta yajita shiru wayarta ya dauka ya fara yan danne dannensa tare da kwanciya a gadon ya jima sosai ganin batada niyyar fitowa ya miqe yaje qofar bandakin yace “idan kin gama ki fito kici abinci" kamar yanda baisa ran zatayi masa mgn ba haka bata masa din ba ya bude qofar ya fita tayi saurin fitowa ta murdawa qofar key ta matsa gaban abincin dan da gaske yunwa takeji ta bude gasasshiyar kaza ce da taji kayan hadi sai qamshi takeyi sai shawarma da lemuka kala² da kuma fresh milk zamanta ta gyara taci naman sosai rabonta da cin abinci tun ranar da abin ya faru da rana taci naman sosai tasha fresh milk dinta tayi gyatsa ta debe tasa a fregde tayi alwala tayi sallar magrib da Isha ta sanya kayan baccinta ta kwanta tana danne danne da wayarta tana game ta jima a kwance wajen 12:30am taji yana taba qofar tanajinsa tayi banza dashi tayi kwanciyarta kiran wayarta ya rinqayi tare da turo mata saqon ta bude masa don Allah mgn yakeson yi da ita amma tayi burus hakan ba qaramin caza kansa yayi ba gashi a mugu mugun matse yake so yake kawai yajishi a jikinta hakanan ya haqura ya koma ya kwanta a dakinsa.





Tun daga wannan ranar suke wasan buya dashi bata yarda ko da rana du hadu duk kullum ya fita zai siyo mata abinda zataci kuma zaa kawo daga hotel din kullum da safe zai matsa ring bell din dakin nata idan zai fita haka idan ya dawo wannan dalilin yasa ta kiyaye lkcn dawowarsa bata yarda koda wasa su hadu wannan abu yana mugun damun zuciyarsa duk yanda yaso daya manta da ita ya kasa tunaninta ya zauna dass a zuciyarsa tsoron lamarin yake bashi duk daren duniya yakan bata sa'o'i yana tunaninta da qissima surarta a idonsa kullum daren duniya sai yayi mafarkin sex da ita hakanan yakejin baya sha'awar kowacce mace sai ita duk da haka yana rage zafi da matan turawan amma baitaba samun gamsuwa ba kullum cikin mammatse cinya yake duk wani abu da zaiyi yaga ya shawo hankalinta yayi amma ya kasa kayan sawa komai ya gani zai siyo mawa Marwah harda su teddy bear amma Marwah taqi sauraronsa ganinta ma rabonsa dayi tun ranar da sukazo Germany gashi yau har suna da sati na uku duk ya susuce ya rasa nutsuwa akan yar ficiciyar yarinya.





Bai yarda da ramar da yake gani tasa a mirrow ba saida wani abokin aikinsa Colonel Mahfuz yake tambayarsa meye yake damunsa duk ya firgice ya rame ranar har kuka yayi ya zayyanewa Mahfuz komai nan take ya rinqa famfashi wai da kudinsa da komai ya tsaya yana wahalar da kansa akan gindi wanne irin gindi ne Idan yanason ci bazai samu ba harda yi masa alqawarin zai hadashi da wata babynsa Reetah tasan kan namiji sosai kuma ruwan zumane da ita kawar dakai yayi yace “bazaka gane ba Mahfuz wlh tunda nake a duniya bantaba cin mace me dadin matata Marwah ba duk wata mace da zaka hadani da ita bazanji dadinta ba saboda ita nake muradi qaramar kwalbar giyar dake gabansa ya dauka ya tsiyaya a cup ya kurba yace “Helin tacemin zanso Marwah son da bantaba yiwa wata halittaba a duniya amma na qaryata ta yanzu gashi tun baaje ko inaba Marwah ta fara susutani inason jinta a jikina inason cinta wlh inajin wani abu a zuciyata game da ita Mahfuz ta fara goge tunanin kowacce mace a mind dina sai nata Mahfuz wlh bantaba damuwa da rashin Ra'isah ba amma rashin yarinyar nan neman tarwatsamin kwalwata yakeyi inasonta Mahfuz inasonta please ya zanyi?"





Kama hanunsa Mahfuz yayi yace “kasha ruwa kawai ka manta da banza zata kawo kanta da kanta hqrn mace ai na wata ukune kora ruwa kawai idan wannan batayi maka bama ga wata" daga kwalbar yayi ya kwankwade giyar yayi jifa da kwalbar ya sake daukar wata ya balle ya koma korawa ya zauna idonsa yana zubar da hawaye yace “ko me zansha bazai gusar min da tunanin Marwatuh ba a cikin cikin jinina take yawo kabani Babyn naje na huta" waya Mahfuz ya dauka ya kira Reetah bugu biyu ta dauka yace “aboki nane zai huta dake wata Baby take wahalar dashi"
Bata wani bata lkc ba ta iso gurin Mahfuz shine ya tuqasu har hotel din lkcn 1:30pm batare da tunanin wani abu zai faru ba suka hau lifter har suit dinsu ya bude qofar ya shiga ya mayar ya rufe Reetah ta rungumeshi tare da fara manna masa kiss a ko Ina na jikinsa amma yaqi bari su hada baki haka saida ta ciri masa komai na jikinsa ta fara shafashi tana kama burarsa tana murzawa ya saki wani nishi tana shafawa tana tsotsar nipples dinsa, daidai lkcn ita kuma Marwah tayi wanka tayi sallah ta shirya cikin wani wando iya gwiwa da wata yar ficiciyar riga cikin kayan daya kawo mata jiyane ta hada gashinta ta daure kasancewar ta tsefe kalbar da akayi mata tass ta gyara gashinta tayi mishi kalba daya ya sauka har saman tudun duwawunta tasa wata yar qaramar barimar gold tayi kyau matuqa duk da ba wani kwanciyar hankali ta cika ba Amma tayi qiba sosai tayi sharrr da ita batasan tana da haske ba sai yanzu da hutu ya ratsata ta bude qofar cike da kwanciyar hankali ta fito ta nufi qofar kitchen din nishin data rinqa jiyowa acan wata kusurwa ta parlourn itane tasa gabanta faduwa ta nufi gurin da sauri qirjinta ya buga da qarfi ta dafe kanta kawai sai wani jiri ya debeta tayi baya luuuuu zata fadi ta durqushe da sauri jikinta na bari miqewa tayi a mugun sukwane ta nufi kitchen din ta bude fridge ta dauko ruwa me qanqara ta juyo har sun qarayin nisa tana lasheshi da tsotseshi aikuwa ta balle murfin robar ta juye musu ruwan a kansu take suka saki juna yana wani irin nishi tayi wani tsalle ta shaqi Reetah ta riqe mata jijiyar maqogwaro tare dayin wata hajijiya da ita tayi jifa da ita saiji kake tatsatsatsa kanta ya daki area glass din dake kusurwar takuma yin kanta ta cafketa ta hadata da bango jini ya kumayin tsartuwa a gurin tuni Reetah ta fita daga hayyacinta ta fara kiran “Help me Colonel help me" hmmn su Colonel yama manta da abinda yake faruwa kawai ya shagala da kallon Marwah da lasar lebe yana ganin yanda cikakkakun nonuwanta suke motsawa Idan ta motsa bai dawo hayyacinsa ba saida yaji Reetah tana wani kakarin mutuwa sannan yayi wani tsalle ya dira akan Reetah da take tsirara haihuwar uwarta ya fara qoqarin janye Marwah daga kanta amma ya kasa saida yaga da gaske bata cikin hayyacinta ya dauketa da wani gigitaccen mari daya sata bingirewa daga kan Reetah ta dafe kuncinta tace.





“Ka mareni Marwan ni ka mara akan wannan qeqasasshiyar ramammiyar karuwar taka me kama da kazar mayu ni kamar akan karuwa Marwa..." Wani tsalle tayi ta kuma kaiwa Reetah cafka tana cewa kabari na kasheta idan yaso kaima ka kasheni na huta na gaji Marwan nagaji da ganin wannan qazantar kullum idona baya ganin alkhairi game dakai sai sharri wlh saina kasheta sake damqar wuyan Reetah tayi ya kuma finciketa daqyar ya dagata cak ya nufi dakinta da ita ya cillata a gadon ya fito da sauri ga mamakinsa sai yaga har Reetah ta gudu ajiyar zuciya yayi ya juya dakin nata ya bude qofar ya shiga ya tarar da ita a durqushe a qasa ta kifa kanta a tiles tana kuka mecin zuciya tana fadin “Allah Allah dama ka kasheni na huta Allah bazan gaji da tambayarka me nayi maka ka hadani da wannan fajirin azzalumin bawan naka ba iyakar sanina Allah banyi maka wani laifin da zaka jarabceni da fasiqin miji ba Allah kasan mazinaci zaka qaddaramin aure meyasa baka bani ikon zama mazinaciya ba nima yaji irin dacin da nakeji Astagfurullah ya Allah na tuba akan laifukana wadanda na sani da wadanda bansani ba Allah idan har wannan bawa naka ba abokin rayuwata bane ka gaggauta kawo sanadin rabuwata dashi Allah idan kuma shine zabin da kayimin Allah ka shiryamin shi k..........






More comments😍
More typing😍







*Mrs Dr M.A...✍🏻*





[3/6, 1:09 PM] MRS M.K.D: *WACECE NI?*
*(SANADIN KUKANA!)*



_typing_ ✍🏼

🌐
*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_* ✍
*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*



*ALHERI SAI DAN AlHERI* 👌



*Mallakar*
👇🏻
*Fauziyya Tasi'u Umar*
*(Ummuh Hairan)*




_Idan kinason cigaba da karanta wannan lbr ki biya 200 ta wannan account number: 0255526235; Fauziyya Tasi'u Umar_
_GTBank_
_Ko katin waya MTN ta wannan number:09031307566_

_Ki tabbatar kin turo screenshot na shaidar biyanki ta wannan WhatsApp number:09013718241_

_Ga masu buqatar VIP zasu biya 500 Lbrn *WACECE NI?* Koda kudinka saida rabonka_



*Warning* ❌
*_Dont read this book if you are not married. Mature content containd in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*




*19*





Rufe mata baki yayi da sauri ya dagota ya hadata da jikinsa ya matseta sosai zuciyarsa na bugawa da qarfi tanajin bugun numfashin sa a bayanta ta janye da sauri ta juya zata fita ya qara cafkota ya mayar da qofar ya datse ya zare key din ya shiga bathroom din ya sakarwa kansa ruwa yana layi ya jima a bathroom yana sheqa amai sannan ya janyo jikinsa daqyar ya fito ya zube a tsakiyar dakin yana yafito ta da hanunsa yana cewa “M...My Luv... lov...elly kik...kizo nan...nan naciki kada nan...nanna mutu wall...ahi idan na mutu ni babu ruwa na ni keee...ce kikayi asara ni zanci matan can...."





Yana mgnr yana magare ya miqe yana hada hanya ya nufota tanaja da baya yana murmushi yana wani qifqifta idanu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login