Showing 60001 words to 63000 words out of 70663 words

Chapter 21 - WACECE NI BOOK COMPLETE BY UMMUH HAIRAN.txt

quma Ra'isah takeyi masa yanda takeso haka takeyi dashi babu mece mata qala gashi tunda ta dawo daga Rasha batada cikkakiyar lfy kullum cikin bleeding na jini take kullum da dare bata bacci cikin watanni ukun farko tayi nasara ta cire masa tunanin Marwah da yayanta amma tun bayan shudewar wannan watanni komai ya qara rikicewa Marwan kullum cikin tunanin matarsa yake da inda zai ganta duk inda yake tunanin Ummuh zata kai masa matarsa yaje amma batanan yaje Lebanon yaje Qatar duka batanan tambayar duniya yayima Ummuh da Abuh amma sunqi fada masa duk ya susuce ya rame sai dogon hanci kawai da idanu kullum cikin Kiran wayar ta yake amma ya kasa samunta ko sau daya wannan abu ba qaramin shigar dashi tashin hankali yake ba kuka kam har yagaji dayinsa a gurin kowa amma babu wanda ya taba tausaya masa wannan dalilin yasa yake ganin kamar su Ummuh sun daina qaunarsa.




Haka dai wasu watanni suka qara turawa ciwo nacin Ra'isah a tsaye har yakaita ga kwanciya kashirban lkcn data kwanta ciwon shi baya gari yana Lebanon akayi masa waya akace jikin Hajiya yayi tsanani shima ciwon yakeyi a tsaye hakadai ya daure ya taho, ba qaramin kaduwa yayi da yanayin daya tarar da ita a ciki ba baba zulai ce take fada masa da safe tajita shiru bata fito ba har wajen sha biyu shine ta shiga ta tarar da ita male² cikin jini sharkaf har ka babu shiri ta dauki qaramar wayarta takira Innanta budar bakin Innanta tace ai ita ta jima da yafewa duniya ita idan da rabon ta warke Allah ya tashi kafadu idan kuma babu Allah ya hada fuskokinsu da alkhairi tana kashe wayar ta Kira ta Ummah shine fah suka kawota asibitin to tunda sukazo Ummah tace zataje ta daukowa Hajiyan kaya saboda malalar jinin da takeyi bata dawo ba yau har kwanaki uku.
Baiyi mamaki ba tunda yasan irin wulaqanci da qasqancin da Ra'isah takeyiwa iyayenta bata daukesu a bakin komai ba baqin cikinta shine ya kashe ubanta itama uwar dan dai tanada nisan kwanane shiyasa takawo yanzun.





Binciken likitocin ya tabbatar da Cancer mahaifa ce tayiwa Ra'isah mugun kamu wadda harta taba wasu bangarori masu muhimmanci na jikinta sakamakon magungunan hana daukar ciki da tarinqa amfani dasu zamanin tana barikinta koda yake har lkcn da suke tare da Colonel Marwan tayiyyi amfani dasu daga bayane da likita ya fada mata zasuyi mata illa ta daina kuma ta dawo tanason haihuwar ruwa a jallo ta rasa an riga an kashe mahaifa da planning qarshe ma al'adarta ta dauke gaba daya kusan shekara hudu batayi wannan dalilin yasa ta samu damar sheqe ayarta son ranta idan tace masa ta tafi China ko Rasha neman magani sai ta lafe da wani farkanta susha sha'aninsu shikuma wawan tabarshi gaho idan ta dawo kuma ya nemeta tace bazata iya ba ta gaji ko batada lfy.





Saida tayi wata daya da sati biyu a asibitin zuwa lkcn wata nadama ce take zuwar mata imani yana ratsa zuciyarta ganin yanda mijinta da iyayensa suketa hidima akanta duk da ta lura hankalin Marwan baa kanta yakeba kwata² takanyi kukan nadamar abubuwa da yawa musamman data samu labarin wacece Marwah a gurinsa ta shiga tsakaninsu ta rabasu ta qarfin tsiya har tayi qoqarin sheganta musu yayansu na sunnah da ita ta kasa nutsuwa ta haifa masa lkcn duniya na buga bata gangarta me zaqi da dadin sauti yanzun gashi tanaji tana gani tayi batan bakatantan babu haihuwar babu soyayyar mijin tunda tasani da zata tona masa abubuwan data rinqa aikatawa da auransa akanta sakin wulaqanci zaiyi mata idanma bai harbeta ba.
Yauma yazo asibitin suna zaune a dakin da take zaman kurame saboda shidai Allah ya sani tunda tayi sanadin rabuwarsa da matarsa yaji ya tsaneta yayi niyyar qarashe mata saki dayan daya rage tsakaninsu sai kuma ta fara ciwon nan to tunanin kada duniya ta zageshi ace dan bata da lfy ne ya saketa shiyasa yaci gabada zama da ita amma Allah Allah yake taji sauqi ya qara mata gudu.
Wayarsa ce tayi ring ya zarota da sauri ganin sunan Abuha mahaifin Marwah yasa gabansa ya fadi ya kara a kunnensa da sauri yayi sallama cikin sarqewar murya, amsawa Abuha yayi yace “banga kaje ganin yarinyarka ba...." katseshi yayi da sauri yace “ta...ta haihu ne Abuha ina take meta haifa dawa yaron yake kama?" Murmushi Abuha yayi yace “ta haihu yau kwana biyar ta haifi Baby girl me kama dakai kana yaro nayi maka shisshigi nayi mata huduba da Sakinah"………………






More comments😍
More typing😍





*Mrs Dr M.A...✍🏻*
[3/16, 11:25 AM] MRS M.K.D: https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/



https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/


*FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )

*( F.W.A)🖌*



*WACECE NI?*
*(SANADIN KUKANA!)*



_typing✍🏻_



*Mrs Dr M.A...*



*56-58*




Cike da tsananin farin ciki yakeyiwa Allah gdy ya miqe da sauri zai fita yaji muryar Ra'isah tana cewa “Sweet Zahrah ta haihu ko?" Juyowa yayi ya kalleta sheqeqe yaja wani uban tsaki ya fice daga dakin ya dauki motarsa ya nufi gdansa, ayau dinnan bazai kwana a 9ja ba sai a Lebanon.
Yana zuwa kayansa ya rinqa hadawa bayan ya gama ya shiga yayi wanka ya sake fitowa yayima Emmah mgnyazo yajashi sai airport, babu bata lkc yayi duk wani abu daya dace Allah ya taimakeshi akwai me tashi lkcn aka bashi set, kasancewar yammace suka tashi shigar dare yayi kai tsaye gdan kakanninsu ya nufa yana shiga yaji me gadin yana masa murna hakan ya tabbatar musu da cewa matar tasa tana gdan kutsawa yayi parlourn ya tadda Grandma a zaune itada autansu Ummuh sai Mu'azzam da yaketa qiriniya da tafiyarsa da bata gama qwari ba.




Baiyiwa kowa mgn ba ya qarasa inda dansa yake ya daukeshi ya rungume yana dariya yace “Babana shine ka tafi ka barni cikin mawuyacin hali ina mamanka da qanwarka?" Dariya yaron yakeyi harda rufe fuska irin nasu na yara dukka parlourn sukayi dariya, Ummuh dake fitowa daga dakin da Marwah take ta zuba masa ido cike da mamakin inda yaji lbrn haihuwar fuskar jaririyar dake hannuta ta kalla ta kalli fuskar uban nata yarinyar kamar hotonsa kamar har tayi yawa hatta yatsunta da komai nata irin na ubanta ne, ajiyar zuciya Ummuh tayi ta rabashi zata wucce yayi saurin ajiye Mu'azzam ya matsa yace “sannu da qoqari Ummuh ashe nasamu qaruwa Everlasting ta haihu amma shine baki fadamin ba yanzu da Abuha bai fadamin ba shikenan bazan sani ba saikace ba yata ba"




Murmushin takaici tayi ta zauna akan kujera batare da tace mashi komi ba ya matsa yasa hannu zai dauki Babyn ta ture hannusa tace “ubanta bai yarda ka taba masa yaba" dagowa yayi a firgice ya dubeta zaiyi mgn ta nuna masa hanya tace “kada ka fadamin komai Bunayyah jeka banson ganinka fah" miqewa yayi zuciyarsa na mugun radadi ya nufi dakin da yaga Ummuh ta fito ta daka masa tsawa tace “kada ka kuskura ka shiga dakinnan ba hurumin ka bane kaje ka dameta da rawar kanka tana fama da kanta" baiko tsaya yaji abinda zata qarasa fada ba ya tura dakin ya shiga ya mayar da qofar ya rufe.




Tana kwance a saman gadon ta zubawa silin idonta da yake cike taf da hawaye cikinta nade da bandeji, matsawa yayi da sauri gabanta ya tsuguna a qasa daidai fuskarta ya dora hanunsa saman cikinta ajiyar zuciya taja me qarfi lkcn data shaqi qamshin turarensa ta juyo da kanta idanunta ya fada cikin nasa ya lumshe idonsa tare da sauke numfashi me qarfi yace “ashe aiki akayi miki everlasting meyasa kika boyemin abinda ya kamata na sani yanzun da Abuha bai fadamin ba da shikenan kema bazaki fadamin ba kin biyewa su Ummuh kina fushi dani akan wannan dan qaramin dalilin ba laifina bane kiyimin adalci Zahrah bakeba duniya ma ta shaida inasonki wlh bacin raine yasa na furta miki abinda na furta please everlasting don Allah ki taimakeni kinji"





More comments😍
More typing😍





*Mrs Dr M.A...✍🏻*
[3/17, 9:18 AM] MRS M.K.D: https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/



https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/


*FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )

*( F.W.A)🖌*



*WACECE NI?*
*(SANADIN KUKANA!)*



_typing✍🏻_



*Mrs Dr M.A...*



*59-60*




Numfashi ta sauke tare da qoqarin miqewa yayi saurin kai hanunsa zai dagota ta daga masa hannu da sauri tace “kada ka tabani Marwan bana buqatar kowanne irin taimako daga gareka na roqeka don Allah ka ficemin anan wlh banason ganinka" yanda take mgnr ne cikin zafin rai yayi mugun razana shi bai taba kawowa a ransa itama tana fushi dashi haka ba abinda ya dauka kawai su Ummuh ne suka hanata nemansa.
Bai gama wannan tunanin ba ta kuma cewa “na dade da cireka a cikin rayuwata na dade da mantawa da wata halitta irinka da take rayuwa a doron qasa kuma na dade da fara nadamar rayuwa da mutum mara uzuri mara imani meson kansa irinka kuma kullum cikin fadawa Allah yabimin haqqina ya sakamin qazafin da kayimin na zina bazan taba yafe wannan mugun tabon da kasamin a zuciyata ba don Allah ka fita Marwan ka ficemin daganan banason ganinka bakada wata alaqa da yata yadai tawace kuma na yarda zan nema mata uba bada dadewa ba ubanda bazata taba tuhumata akan kasancewarsa uba a gareta ba"




Kalamanta iyakar lugude haka sukeyiwa zuciyarsa miqewa yayi ya haura gadon ya kamota ta fusge ta miqe da sauri ya biyota yana cewa “tsaya kiji Zahrah..." Bude qofar tayi ta fice daga dakin da sauri ta fada dakin granny ya tsaya sororo yana kallonta harta rufo qofar yayi murmushi tare da cewa “zaki shigo hanunane yarinya dani kike zancen"
Juyawa yayi ya shiga dakin Ummuh yakuwa yi saa tana bathroom ya qarasa da sauri ya dauke yarsa Mu'azzam yana bacci hakan ya bashi damar ficewa da ita ya sauka qasa da sauri ya bude dakin da yake sauka ya shiga ya kunna hasken dakin ya zauna a gefen gadon ya bude fuskar yarinyar ya zuba mata ido yanajin wani farin ciki yana ratsa zuciyarsa qaunar yayan nasa biyu tana qara shiga duk wata kafar qashi na jikinsa ya jima yana kallon Babyn da taketa bacci cikin jin dadi kafin ya kwantar da ita a hankali ya tashi ya rage kayan jikinsa shima ya kwanta yunwa yakeji amma bazai iyacin komai ba saboda ransa a jagule yake gaba daya komai ba dadinsa yakeji ba.




Ummuh tana fitowa daga wanka taga babu Ukteeh dinta ta fita da sauri sai tayi karo da Granny tace “ina little Sakinah?" Qasa ta nuna mata tace “ubanta ya dauketa naga fitarsa har wani fakar idon mutane yakeyi" murmushin takaici tayi ta juya ta dauki wayarta ta kirashi bugu daya biyu ya daga tace “ka kawomin yar mutane nace maka kafin ranka ya baci" kashe wayar tayi ya sauke ajiyar zuciya ya sake gyara kwanciyar sa yace “idan ma kukayi wasa wlh saina debe yayana duka tunda kuma bakujin tausayi na kun kasa fahimtar halin da nake ciki"




Baikai musu jaririyar ba saida safe ya shiga dakin Ummuh ya nufa ya bude tare da sallama tana zaune tana shirya Mu'azzam guri ya samu ya zauna yace “ina kwana Ummuh ya me jiki?" Harararsa tayi batare data amsa ba tace “saboda ka mayar dani granny shine nace ka kawomin Ukteeh ka shareni ko yarinyar daba lfy ce ta isheta ba kazo ka dauke musu ya ka kwantar da ita cikin sanyi" girgiza kai yayi yace “haba Ummuh saikace bansan ciwonta ba zan barta a cikin A.C waima meye yake damunta?" Bata kulashi ba taci gaba da ayyukanta shiru din yaji tayi yawa ya miqe yace “bari naje naga jikin everlasting din..." Katseshi tayi da cewa “aa kada ka sake ka shigar mata daki wlh zaka fuskanci bacin raina ka daina shiga jikinta ba matarka bace tsoronka nakeji da yarinyar nan" juyowa yayi ya kalleta yace.




“Amma Ummuh koma mene aike kika janyo tun kafin ta haihu na fada muku inason ku dawomin da matata kukaqi kuma ni Zahrah bata haramta a gurina ba matatace idan ke baki sani ba Abuh da Abuha sun sani na dawo da ita qarqashin igiyar aure na dama qaddara ce ta ratsa har hakan ta faru"
Dagowa tayi ta kalleshi da sauri amma kafin tayi mgn ya fice tabi bayansa da kallo tana mamakin yanda akayi Abuh ya boye mata cewa Marwan ya mayar da Zahrah a ranta tace “aikuwa da sauran kallo wlh saiya gwaru kafin ta koma gdansa ai itama tanada haqqi wannan zalumcin yayi yawa"




Shikam yana fita dakin Marwah ya nufa a zaune ya taddata ita da granny granny na bata wani abu a bakinta tanaci tanata zuba mata sannu, zuba mata ido yayi gabadaya ta canza masa tayi wani haske tayi qiba ga wani kyau data qara na kwanciyar hankali daganinta kasan hankalinta a kwance yake kuma tana samun kulawar da take buqata.
Numfashi yaja ta dago a kasalance ta kalleshi shima ita yake kallo granny ta miqe tace “yawwa dama na gaji Ina bata tanaqin karba zo maza kayi aikinka dama amfaninka kenan" miqewa tayi zata fita itama ta miqe zatabi bayanta ya damqo hannunta da sauri ya mayar da qofar ya datse da key ya zare key din ya janyota yana qoqarin hadata da jikinsa, batada qarfi saboda ba qaramin galabaita tayi ba a haihuwar Ukteeh wannan yasa yayi nasarar hadata da jikinsa ya matseta yana sauke ajiyar zuciya ya dago fuskarta ta rintse idonta bakinta yana rawa ya dora dan qaramin bakinsa akan nata yana tsotsa tare da lumshe ido yana qara shigar da ita jikinsa yana tura harshensa cikin bakinta daqyar ya samu ta buda masa ya shigar da harshensa cikin nata yana danna nata dashi yanajin wata nutsuwa na saukar masa rabonsa da samun wannan nutsuwar tun ranar da zaiyi mata cikin Uktee sai yau.




Lumshe manyan idanunsa yayi tare da sanya hannunsa cikin gashinta yanajan wani rikitaccen numfashi, janye bakinta tayi ta fara qoqarin qwacewa ya sake riqeta idanunsa har sun lada sunyi jawur yace “don Allah kada ki hanani samun nutsuwa dake everlasting ni nakine ke tawace kada ki bari shaidan ya sake shiga tsakanin mu ki dauka qaddara ce ta ratsa har abinda ya faru ya faru Allah everlasting nasan sanda na ganki da wannan tsinannen mutumin amma bansan komai daya faru ba bansan sanda na dauki wayata na rubuta sakon sakin na turawa Ummuh ba bansan sanda na furta duk wata kalma dana fada ba everlasting meyasa su Ummuh sukeson nunamin yayana biyu da Allah ya azurtani dasu ba nawa bane harma suna iqirarin ni da kaina nace banason cikin jikinki wai dakaina na sheganta halattaciyar yata? Meyasa kema kika kasa fahimtata kinsan halin dana shiga saboda rashinki kinsan wahalar da nasha saboda rashinku a kusa dani everlasting nasha wahala sosai inama kansha indai baki tausayamin kin daina guduna ba ban cancanci hakaba daga gareki Zahrah tun bangama sanin kaina ba sonki yake wahalar dani nan gaba kadan zai kasheni wlh muddin kikaqi yarda dani"………………






More comments😍
More typing😍





*Mrs Dr M.A...✍🏻*
[3/17, 7:51 PM] MRS M.K.D: https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/



https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/


*FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* 📕🖊️
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )

*( F.W.A)🖌*



*WACECE NI?*
*(SANADIN KUKANA!)*



_typing✍🏻_



*Mrs Dr M.A...*



*61-62*




Janyewa tayi a hankali ta koma ta zauna idanunta ya ciko da qwallah ya qaraso gabanta da sassarfa ya tsuguna zai riqo hannunta ta janye tace “ka qyaleni Colonel don Allah please ka ficemin daga daki wlh kallonka kawai tafasamin zuciya yakeyi..." Bataji miqewarsa ba saiji tayi ya zamar da ita a gadon ya kwanta a gefenta tare dasa hannunsa ya danneta ya juyo da fuskarta tana facing dinsa ya dora bakinsa saman nata ya sake zura harshensa ciki ta rintse idonta ya sanya hannunsa cikin rigarta ya matsa nononta har saida ya kawo ruwa ya saki bakinta ya cafki nonon ya fara tsotsa, tureshi takeyi tana kuka tanayi masa magiya amma yaqi sakinta saima qara danna kansa da yakeyi da mugunta yana tsotsar nonon yana wani irin nishi.
Bude qofar Ummuh tayi tare da shigowa ta dago da sauri jin yanda take kuka tana kiran sunansa tana ya bari amma ko a jikinsa saima qoqarin tura hannunsa cikin pant dinta da yakeyi yasa Ummuh juyawa da sauri saboda tashin hankalin yafi qarfin ganin idonta wannan rashin kunya ta Marwan takai har ta wucce inda ake zato yaro saikace wanda akayiwa tsarki da garera yarinya danyen jego kazo ka turmusheta kana tsotse mata nono.




Granny tayiwa mgn ta fada Mata abinda ke faruwa ta nufi dakin da sauri yanda Ummuh ta fada mata haka ta tarar dasu sunata kokowa yaqi sake mata nonon shikuma matsawa tayi bayansa ta sakar masa dundu da yasashi lumshe idonsa ya janye da sauri idanunsa sun kada sunyi jawur ya koma gefe ya kife yayi ruf da ciki yana wani irin nishi, ranqwashi Granny ta sake zuba masa tace “wawa kawa" ita a dole tayi Hausa🤣 kamo Marwatuh tayi da jikinta gaba daya ya dauki wani mugun ciwo ji takeyi kamar ana dandaqa mata tsokar jikinta haka granny ta dagota ta kwantar da kanta a jikinta suka fita suna fitowa parlourn Ummuh ta taso tace “me...me yayi miki ince dai baiyi mata wani abu ba?" Dakin Ummuh Granny ta shigar da ita ta kwantar da ita tana sauke ajiyar zuciya tace da Ummuh “wannan dan naku ku sake bincika brain dinsa har yanzu ba daidai yake ba" batace komai ba sai zama da tayi ta kwantar Ukteeh ta nufi bathroom ta hada ruwa me zafi tazo ta kamo marwah ta shiga da ita ta rinqa gasa Mata jikinta ta yanda ruwa bazai taba dinkinta ba saida ta gasata sosai sannan suka fito da kanta ta rinqa shafa mata mai ta dauko mata riga mara nauyi tasa bata ta fita ta dauko mata break tana dawowa sukayi clean dashi ya gama murqususun ss ya fito ta zabga masa wata uwar harara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login