Showing 36001 words to 39000 words out of 70663 words

Chapter 13 - WACECE NI BOOK COMPLETE BY UMMUH HAIRAN.txt

zauna banason zaman hotel Bunayyah Bintun bazata sake a hotel ba gobe zan tafi ku dawo goben"




Godiya yayi masa sukayi sallama sukayi da Abuh yabisu da kallo yana yabawa tarbiyya da nutsuwar yarinyar hakanan yaji yarinyar ta shiga ransa.
Suna zuwa ta zame ta shige dakinta ta fada wanka ta fito tayi shirin kwanciya taja bargo ta rufe jikinta tayi addu'a bacci me dadi ya dauketa ya shigo ya kwanta a kusa da ita ya janyota ta janye ya kuma janyota kai ranar taga jaraba saida ya kuma zungureta sannan ya qyaleta sukayi bacci.
Da asuba suka tashi sukayi wanka sukayi sallah tun a sallayar ta fara bacci ya dagata ya sake dorata a gadon nan fah ta fara ganin asalin halinsa ya kuma kanainayeta da dadin baki ya lasheta ya tsotseta tsaf ya cinyeta sannan ya barta tayi baccin shima baccin yayi ta rigashi tashi ta gyara parlourn ta wanke bathroom din ta sake komawa dakinsa ta gyara ta bude wadrope dinsa ta sanya masa kayansa ta fito ta shiga kitchen ta dafa tea ta dumama naman daya siyo musu jiya ta jera a dinning ta shirya komai tsaf sannan ta koma dakin ta shiga tayi wanka ta fito ta zauna a stool din tana shafa mai ya bude idonsa ya kafeta da ido qirrrr yana kallonta tayi qiba tayi kyau sosai ga shatin dukan da yayi mata nan rudu² a bayanta yayi saurin miqewa batare data lura ba ya rungumeta ta baya ta sauke numfashi yakai hanunsa zai zare towel din ta riqe ta dago ta kalleshi idonta ya kawo ruwa tace “don girman Allah kayi hqr ka qyaleni wlh duk jikina a mace yake ciwo yakeyimin"





Ajiyar zuciya yayi ya nufi bathroom din yayo wanka ya fito lkcn ta gama shiryawa cikin doguwar riga yar kanti data fito da asalin surarta ya jata suka fita suka shiga dakinsa tsaftar yarinyar tana burgeshi ko ina tsaf zaka ganshi komai ajiye a muhallinsa suna shiga ya karyar da kansa wai sai ta shafa masa mai, a kunyace ta rinqa shafa masa bayan ta gama ta shafa masa powder ya kuma cewa ta dauko masa kaya, hakanan ta bude wadroop din ta zabo masa wasu qananun kaya marasa nauyi ta ajiye masa ya sake noqe kafada yace.
“Komai aikinki ne ki samin kayan ki bani abinci naci na tafi aiki" cije lebe tayi fitinarsa ta fara damunta hakanan tasa masa kayan kamar wani qaramin yaro shi ko kunya bayaji suka fito sukayi breakfast din da wanda ta hada musu da wanda aka kawo a hotel din sannan yayi kissing dinta ya fice yanayi mata bye².
Bai dawo ba sai wajen magrib yana zuwa sallah kawai yayi ya fara hada musu shirginsu yana kaiwa ma'aikatan suna kai masa mota saida ya gama tattare komai sannan ya jata suka fice suka koma gdan na Abuh, tun a parlourn ya fara fito mata da maitarsa daqyar ta zille taje ta kwanta a dakin bai takura mataba ya dauki system dinsa yayi abinda zaiyi sannan ya shiga dakin ya kwanta tare da fara lalubeta sosai fah ita abin ya fara damunta ayita abu ba hutawa,haka dai ta daure ta rinqa bashi hadin kai tana binsa kamar yanda Helin ta qara jaddada mata yau aikuwa ta qara narkewa a zuciyarsa.





Haka lkc yayita turawa kwanaki sunata shudewa gashi har sun shiga wata na uku a qasar Jamus so qauna da tattali babu irin wanda Colonel Marwan baya nunawa Marwah daya lura Marwah tana da mugun kishi ko waya dainawa yayi da Ra'isah a gabanta idan ya shigo gidan to sanyata a silent yake saboda tabashi cikakken lkc, a cikin watanni ukun tayi wata irin qiba ta goge sosai ta zama cikakkiyar mace jikinta ya bude sosai tanashan gwatso kuwa a gurin Colonel Marwan ya daina kula duk wata ya mace amma tanacin ubanta sosai dan duk ranar da allurarsa ta motsa cin kaca yakeyi mata idan taqi kuma ya kwakkwadeta yasa mata qarfi yakance tunda baqin kishinta yasa ya daina neman mata to dole ko ta tsiya saita bashi duri yaci.
A cikin wata watanni ukun da sukayi ko sau daya Marwah batayi al'ada ba ita saboda quruciya da rashin sabon yi wata wata batama tuna da wata aba wai ita period ba shikuma saboda rashin bawa abin muhimmanci baima taba tunawa da wata period ba, hakanan suke zamansu idan dadin yazo ayi dadin idan rigimar tazo ayi har ya nada mata na shago aikuwa mugun tsoronshi takeji da taga ya fara bare bare yana muzurai take shiga taitayinta saboda tasan inda abinda yafi uwa da ubama cinsu zatayi a gurinsa.





Ta fara fuskanta sauyi a jikinta kasala zazzabi da yawan bacci ga tashin zuciya hakadai taketa daddaurewa saboda gudun tashin hankali har abin ya fara fin qarfinta, yau asabar ce babu aiki amma ya fita kasancewar jiya ba kwanan dadi sukayi ba gudun kada ya taba lfyr jikinta ita dama ba lfy ba ta gudu ta kwanta a dakinta ta kulle qofar yayi bugun duniya taqi budewa sai yanzun da taji tashin motarsa ta shiga dakin nasa ta fara gyarawa tana tsaka da gyaran tayi karo da gwangwanayen giya har guda uku a qarqashin gadon gabanta ya fadi warin giyar ya daki hancinta taji wani amai ya taso mata ta nufi bathroom din da sauri ta bude set toilet din kawai sai taga comdom a ciki gabanta ya sake faduwa ta ganin harda sparm a ciki hakanan ta fara sheqa amanta kamar zata amayar da kayan cikinta saida ta gama tayi ploshing tana haki ta fito ta fice daga dakin ta koma dakinta ta kwanta zuciyarta na tafasa tana hawaye wato da yake cewa da ita ya daina ashe bai daina dinba har giya yace mata bayasha yanzun to gashi taga gwangwanayen a dakinsa ga comdom a cikin toilet kenan shigo da karuwarsa gdan yayi yanzu duk qoqarin da takeyi da Colonel Marwan baya gani saboda jiya kadai taji tsoron azabarsa ta gudu shine har ya kawo wata gdan itakam ya zatayi da mutumin nan zuciyarta tana raya mata abubuwa da yawa tana kuka tana juyi cikin tsananin zafin zuciya dana jiki ya shigo dakin da saurinsa ya ajiye kayan daya siyo mata yace “tashi ki gwada wannan kayan mu gani nasan zasuyi miki kyau gani nayi kawai dake suka dace duk qasar nan"
Matsawa yayi jikin gadon yakai hanunsa zai tabata tayi saurin janyewa ya dauka wasa takeyi masa yace “haba haba My Everlasting wlh yau aka fito dasu daga company kungansu sarqar 2.5 million na siyeta saboda ke naga kinason doguwar riga ita kuma 70 dollars na siyesu zo zoki sa na gani nayi miki hoto..."
Miqewar da tayine tana kuka me cin zuciya zata fice yasa ya tabbatar da gaske takeyi ya bita zai rigota ta fuzgo pistol dinsa dake ajiye a saman resting chair ta saitashi tare da matsa kunamar bindigar tace





“Na rantse da ubangijin da yake busamin numfashi idan ka matso kusa dani saina kasheka Marwan nagaji Marwan nagaji da ganin baqin ciki a gdanka Marwan yaushe ne yaushe zanyi farin ciki a cikin rayuwata, duk qoqarin da nakeyi wajen ganin na sauke maka haqqinka dake kaina amma baka gani na yarda koda banaso ko zan cutu na baka jikina da komai nawa nayi maka abinda zai faranta maka badon komai ba saidon ganin ka kubuta daga mugun hanyar daka ke kai ka nemeni a kowanne hali idan naki ka dakeni ka gwadamin qarfi, amma ka kasa ganewa meye ribata a zama dakai Marwan kayi zina kasha giya kasani ko baka karanta ba haramun ne balle nasani wlh tallahi Ummuh da Abuh bazasu taba barinka ka rayu da jahilci ba koni da bani da kowa banida gatan kowa sai naka na rabauta da bambamce halal da haram saboda arzikin musulumci Marwan ko a addinin kiristanci zina da shan giya haramun ne balle addininmu da yafi kowanne addini tsarki nagaji Marwan wlh nagaji dolene cikin biyu ayi daya kodai ka sakeni ka nemamin VIP ka mayar dani qasata ko kuma na kasheka kamar yanda wata ta kashe nata mijin in yaso nima a yankemin hukuncin kisan"...........






More comments😍
More typing😍







*Mrs Dr M.A...✍🏻*
[3/6, 1:09 PM] MRS M.K.D: *_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_*
https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100186388252056/


*WACECE NI?*
*(SANADIN KUKANA!)*



_typing_ ✍🏼

🌐
*_ALHERI WRITER'S* *ASSOCIATION_* ✍
*~[ Alheri danko ne, duk inda kayi shi zai dawo gare ka, burin mu mu ribantu da alherin da ke cikin wannan harka]~*



*ALHERI SAI DAN AlHERI* 👌



*Mallakar*
👇🏻
*Fauziyya Tasi'u Umar*
*(Ummuh Hairan)*




_Idan kinason cigaba da karanta wannan lbr ki biya 200 ta wannan account number: 0255526235; Fauziyya Tasi'u Umar_
_GTBank_
_Ko katin waya MTN ta wannan number:09031307566_

_Ki tabbatar kin turo screenshot na shaidar biyanki ta wannan WhatsApp number:09013718241_

_Ga masu buqatar VIP zasu biya 500 Lbrn *WACECE NI?* Koda kudinka saida rabonka_



*Warning* ❌
*_Dont read this book if you are not married. Mature content containd in it. Reader discretion is advised. You read at your own risk._*




*23*




Wani ihu yayi ya rungume Mr Emmanual cikin tsananin farin ciki ya daga Mr Emmah sama yana ihun murna gabadaya gurin suka kwashe da dariya saboda ganin ogannasu ya susuce, sauke Emmah yayi ya shiga dakin da take kwance ya taddata tanata baccinta cikin kwanciyar hankali ya rungumeta ita da gadon gaba daya yana sauke ajiyar zuciya yace “Alhamdulillah" wasu hawayen farin ciki ne suka zubo masa yace “Allah bansan da kalmar da zan gode maka ba Allah kabani Marwatuh sannan ka qaramin da samun Arzikin da dukiyata da isata suka kasa bani tsayin shekaru Allah ka karemin su ka rabasu da sharrin duk wani me sharri Allah ka barni da Marwatuh ka bani ikon jure duk wani qalubale dazai biyo bayan haihuwarta"
Bude idonta tayi hawaye suka biyo kuncinta ya hada bakinsa da nata yace “My Everlasting dama ashe na baki baby ashe baby nane yake wahalar min dake oh God Allah na gde maka Everlasting don Allah ki haifemin baby girl me kama dake kinji"





Lumshe idonta tayi hawayen yanaci gaba da zuba a idonta ta yunqura zata miqe yayi saurin riqeta yace “kula kada ki wahalarmin da baby komai ma kin dainayi sai baby na yazo duniya" kukane ya qwace mata me ciwo tayi saurin rufe bakinta saboda tasan halinsa bayason kuka mara dalili, ruqo hanunta yayi yace “ki daina kinsan banason kukannan ko?" Dagowa tayi ta kalleshi tace “ina tausayin kaina da yayan dazan haifa Colonel me zance musu idan suka tambayeni iyayena?" Rintse idonsa yayi qirjinsa na dokawa ya daga mata hanu yace “ya isa Everlasting kada ki rudamin farin cikina da wannan banzan tunanin naki ki kyaleni na rayu da farin cikina a yau kedai da baki farin cikin kije kiyita baqin cikin ki nidai inason kayana"





Tsaki yaja ya fice a fusace ya nufi cikin barreck din gdansa na barreck din ya shiga ya fada kan gado ya dafe kansa yace “oh God everlasting damuwa ce ke gabadayanki" wayarsa ce ta fara ruri ya dauka yaga number Ummuh ya daga da sauri yace “Ummuh ina cikin farin ciki everlasting ciki gareta Ummuh nima nakusa naga dana ki tayani murna Ummuh na kasa boye farin cikina yanzu zan kira Ra'isah na fada mata..." da sauri ta katseshi da cewa “kul Bunayyah banason shirme cikin da baikai ya kawo ba zaka fara yamadidi dashi bakasan cewa wasu daga cikin makusantanka basa burin ganin yayanka ba kai meyasa kullum baka hankali ne?" Murmushi yayi yace “Ummuh kenan ai kinsan ko duniya zataqi zuri'a ta Sweet bazataqi ba saboda haka bazan iya boye mata ba" murmushin takaici tayi cikin tausayin dan nata ta kashe wayar batare da tunanin komai ba ya kira wayar Ra'isah tana dagawa tace “wata guda kenan rabon da ka nemeni sai yau" murmushi yayi yace “yau dinma albishir na kira nayi miki mun kusa samu qaruwa Everlasting ciki gareta wata biyu da sati uku yau Ina cikin farin cikin da bantaba yiba" gabanta taji yayi wata muguwar faduwa bawai lbrn cikin ne ya girgiza ta ba aa sunan daya ambaci yarinyar dashi wai everlasting “Everlasting?" Ta tambayeshi batare da tunanin komai ba yace “eh wlh Sweet amma fah cikin yana wahalar da ita tafi wata biyu tana amai Allah sarki na tausaya mata cikin ya cire mata sha'awata bata iya daukeni kamar dai har dukanta nasha yi ashe nine nayi laifin matsalar daga gareni ne wlh inajin tausayin yarinyar bakiji yanda nake sonta ba bazan iya rayuwa babu itaba..." “dakata Marwan banason shirme me kakeso kacemin? Kanasonta? Ya akayi ka fara sonta ina alqawarin da kayimin na bazaka taba hada matsayina da wata mace ba a zuciyarka me kake nufi da sunan da kake kiranta nifa har yanzu matsayina na alewa ne kawai a suna a bakinka amma wannan qazamar yarinyar mara asali har ta samu matsayin ka kirata da everlasting me kake nufi...."





Daka mata tsawa yayi yace “ya isheki haka Sweet na fada everlasting kin isa ki hanani fadin abinda ke rainane ko cewa nayi dake zan karya alqawarinki dane idan ta haifa zan karba in baki nikuma naci gaba da hutawa da matata"
Kit ya kashe wayar ya miqe ya fita ransa a mugun bace ya nufi clinic din mutane sai barka sukeyi masa take yaji duk wani quncinsa ya yaye ya shiga ya tarar da ita a kwance lkcn ta gama waya da Helin take fada mata halin da ake ciki tayi mata fada sosai akan sakacinta na daukar ciki yanzu daga qarshe tace “babu damuwa tunda kici gaba da kula da kanki mijinki na tabbatar a yanzu yana sonki so na gaske kiyi hqrn jure masa kada ki sanya aranki kina da ciki bazaki iya da mijinki ba wlh aikine ja a gabanki kiyi yaqi da karuwan mijinki sannan kiyi yaqi da shadiyar matarsa da take rura wutar komai ki dawo da hankalinki jikinki ki saki jiki dashi tunda har zuri'a tashiga tsakanin ku ki barmin sauran aikin"





Wannan dalilin yasa ta kwantar da hankalinta yanda yaganta yasashi farin ciki ya matsa jikinta da sauri ya riqota ya miqar da ita ya hadata da jikinsa ya dora hanunsa a cikinta yace “inasonki Everlasting kinga dai ikon Allah ko da tuni kishi yasa kin kashe uban yayanki" qasa tayi da kanta tana qoqarin janyewa ya sake riqota yace “kice kinasona kinji don Allah zanji dadi wlh" sake janyewa tayi idanunta ya ciko da qwallah tace “ni...ni banason..." Saurin rufe mata baki yayi idanunsa ya ciko da qwallah jikinsa na rawar data bata tsori tace “bafa kaine banaso ba turarenka ne banaso amai yake sani"
Ajiyar zuciya ya sauke me qarfi yace “na daina sawa amma kice kinasona" lumshe idonta tayi kalmar tanayi mata nauyi kafin tayi mgn taji yayi qasa ta bude idonta da sauri ganin yayi knilling yasata itama tayi qasa tace “ in...Ina...son...ka..." Wata uwar runguma yayi mata yana dariyar da bata taba sanin ya iyaba yace “wayyoh dadi Everlasting da gaske kina Sona?"






Daga masa kai tayi yayi murmushi yace “na gde Allah yayi miki albarka ya rabaku da babyna lfy kinsan meye sunan babe idan kika haifi mace?" Tayi qasa da kanta cike da kunya yayi murmushi yace “Sakinah shine sunanta sunan qanwar Ummuh ce data rasu shekaru sha uku da suka wucce Marwah asalinmu ba mutanen 9ja bane mu larabawan Lebanon ne Ukteeh shine sunan da Muke kiran Sakinah tare muka taso a gurin kakannin mu nida ita a Lebanon Ukteeh tabani shekara biyar saboda haka ita taci gaba da kula dani bayan Ummuh da Abuh sun dawo 9jah saboda karatuna yasa aka barni acan shekaru sunata tafiya har Ukteeh ta isa aure aka aurar da ita ga wani dan gasar Qatar suka haifi yarsu daya tak me kama da babanta amma ita bata da irin haskenmu tanada dan duhu duhu a cikin fatarta nine na zaba mata suna Fadimatu muna kiranta da Zahrah Everlasting na shaqu da Baby Zahrah sosai tun muna tana qarama na fara nuna mata qauna lkcn idana shekara goma sha bakwai a duniya na gama karatuna,
Tun Ina qarami na taso daso da burin zama Sojah hakan yasa mahaifina ya yarjemin naje nayi training yasani a makarantar sojoji ranar dazan tafi yini nayi Ina kuka ba iyayena nakewa kuka ba rabuwa da Baby Zahrah shine nakewa kuka saboda yarinyar shekarunta biyu amma tayi mugun sabo dani, hakadai ranar dazan tafi daqyar aka rabamu tana kuka ina kuka Ukteeh na kukan tausayin mu"





Jan fasali yayi ya qara matseta a jikinsa yana shassheqar kuka yace “ashe bansani ba rabuwar qarshe mukayi da Baby Zahrah da mahaifiyarta Marwah rabuwar data zamemin masomin lalacewata Marwah tunda na tafi na kasa samun nutsuwar zuciya kullum saina bata lkcna wajen Kiran wayar Ukteeh kawai dan na zauna nayi hira da Baby Zahrah nayita dariya, ko a makaranta abokai na sun karanceni idan sukaga ina dariya ina walwala to da Baby Zahrah nake waya yarinya qarama me shiga rai duk abokaina sai suka canza min suna kawai suka koma kirana da Baby Zahrah kuma ko hira sukeyi indai ba sunanta suka kiramin ba bana kulasu Marwah munada wata al'ada ta larabawan Lebanon muna iya aurar da yarinya tun tana jaririya ma idan ta samu wanda takeso"




Sake share hawaye yayi yaci gaba da cewa “munada wata biyar a training abin ya isheni na kasa jurewa abinda nakeji game da Baby Zahrah saboda haka na shirya nabi jirgi naje 9ja na sanar da Abuh cewa nifa inason Baby Zahrah kuma ita nakeson aure, ba qaramin mamaki da dadi iyayena sukaji ba babu bata lkc Abuh ya shirya muka juyo Lebanon dashi ya sanar da Anwar mahaifin Baby Zahrah yayi murna sosai akace to tunda duka abin na gdane na bari Zahrah ta qara girma sai ayi mana aure, nakuwa qeqashe qasa nace ni saidai a dauramin aure da ita haka aka daura aurena da Baby Zahrah tanada shekara biyu da rabi inada shekara goma sha tara ranar nayi hotuna da yar qaramar matata kamar wata babba haka na rinqa rungume kayata ke ranar a dakina ta kwana na kwana ina kallonta kwanaki uku hankalina ya kwanta Baby na ta zama tawa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login