Showing 9001 words to 12000 words out of 36237 words

Chapter 4 - ZUCIYA DA KWANJI 1 NA MAIMUNA IDRIS BELI.pdf

miki dazun,ba na son fada da masifa, kuma bana

son tsaki,ke ni gaba daya ma bana son rainin
hankali da na wayo, idan kinga in daina zuwa
gidanku ne kawai sai na dauke kafata ni ma
lokaci na ya huta wucewa a wofi,in yaso sai
manya su yi maganar auren kawai". Ya yi shiru
yana kallonta. Ta dade cikin jan numfashi tana
daure fuska,sannan cikin huci ta ce. "Shi ke nan
zan kiyaye, ni ma bana son yawan magana,kuma
idan ka zo ka dinga zama a muhallinka daban ina
zama a nawa....ko daya bana son wannan zaman
kunatar ba na son wata mu'amala ta kirki ta
shiga tsakaninmu
1 · Like · React · Report · May 14, 2015
Amierah S-Man
Zuciya d kwanji
18). Sannan kar ka dinga kiran wayata a cikin
abin da bai zama dole ba". Ya fara tafiya,yana
cewa cikin basarwa. "Zan kiyaye". Ta janyo
jakarta don ta fanshe muntukus din da ya yi
mata,cikin dakewa ta ce. "A'a tsaya ka karbi
kudin zance mana". Ya tsaya cak ba tare da ya
juyo ba, sai da ya hadiye dariyar da ta kama shi
tsab,sannan ya juyo cikin,mazewa ya ce. "To na
gode,na manta ma in gaya miki za'a yi bikin wani
abokina sati mai zuwa ki ba ni kudin anko,shadda

ce 'yar dubu bakwai da kudin dinki dubu uku". Sai
ta rasa abin da zata ce masa,kuma don kar ta
bayar da kanta sai ta zaro dubu biyar ta mika
masa tana cewa. "Aka ce kyauta tukwacin so ko?
To tsakaninmu ba haka ba ne,na baka kudin
zance ne da ya zama al'ada kuma don in nuna
maka ni ce fa mai umarni da hani,kar ka je
bikin...." Ya yi saurin tare ta da cewa. "To in
haka ne kin gaza,tunda dubu goma ta fi
karfinki,saboda haka kar wani lokacin ki ga rashin
biyayya ta idan kika yi umarni na ki karba". Ya
karbi dubu biyar din ya zira a aljihu ya juya zai
fita,ba tare da ya bata damara magana ba. Dole
ta mike ta biyo shi da sauri har tana hadawa da
gudu ta cimmasa suka fito tare a salon tayi masa
rakiya. Ya dinga sallama da yaran gidan yana
raba musu kudi,ya ba su sama da dubu
ashirin,sannan suka jera har wajen motarsa da
fatima suna 'yar hirar ganin idon mutane,wanda
yarfe kawai suke wa juna. Ta ce masa cikin
gatsali. "Ka fa yi kokari,kamar ka yi abin a zo a
gani". Shi ma cikin gatsali ya ansa mata "Kin san
ai ba shi din na yi ba, saboda haka bai kamata aji
a bakinki ba,ko kuwa kuna son kalato maganar
da kika ce ba kya so? Ta ce,"Rashin so na da ita

ba zai hana in yi sharhi akan abin da na gani a
baude ba....." Shi ma ya ansa. "Ba ki ba mara
danki kunya ba, don dama na yi miki kallon
rashin alkibla". Yana shirin tashin motarsa ke
nan,ita kuma ya barta da tabo a zuciya. Dai dai
lokacin da kawu ya shigo,sai ta buge da ce masa.
"To mara mutunci,ga kawu nan sai ka tsaya ku
gaisa". Ba ta jira cewarsa ba ta juya ta yi
tafiyarta, amma ta labe tana hangensu da
kawi,yadda Abdullahi ya zube kasa yana gaishe
da kawu sai ka rantse dan limanin garin ne. Tana
kallo kawu ya dago shi ya dan rungume
kafadarsa yana cewa. "Abdullahi ko? A ladabce
Abdullahi ya gyada kai cikin bayyana jin
dadi,kawu ya ce. "Da kyau! Yanzu uwargidan ta
yi min maganarka a waya.don kai na saki
sabgogina na taho. Ka ba ni aron lokacin ka
mana zuwa bayan magariba". Abdullahi ya kara
kan kan da kai ya ce "Babu komai". Yana rike da
kafadar abdullahi suka shiga gidan.
Like · React · Report · May 14, 2015
Amierah S-Man
Zuciya d kwanji
19) Bayana sallar isha'I kawu ya gana da
Abdullahi, babu wani dogon bincike don ya yiwa

mahaifin Abdullahi farin sani,ba tare da wani
shakku ba ya ce masa. "Na ba ka auren fatima
tun daga yau, ka turo waliyanka da sadaki su
shaida,ina fatan zaka rike amanarta,musammam
saboda maraicinta..... Sannan ina yi maka nasiha
kar ka bari soyayyar fatima ta runtse maka ido ka
barta ta kangare maka kamar yadda suka yi da
mijinta na farko..... Ya canja mata tarbiyya gaba
daya kuma yanzu ya zo yana son jefa su masifar
zaman haram. Tun daga nan zuciyar Abdullahi ta
fara bugawa,ya kasa rufe baki yana kallon
kawuhar ya dure maganarsa,sannan ya dora cikin
bayyana murna. "Fatima ta zama matata kawu?
Da me zan bayyana maka godiyata? A nutse
kawu ya ce. "Ba godiyar na fi bukata ba, amanar
na fi kaunar ka rike,kuma ina horonka da hakuri a
cikin sha'aninta,tana da murdadden hali,amma
tana da sauki kai idan an fahimce ta,saboda haka
mu'amala da ita na bukatar hankali da azanci,kar
ka ba ni kunya don Allah,saboda ko kadan ba na
son damuwar fatima,yadda ka ji ina jaddada
maka amanar nan tata,haka mahaifinta ya yi min
satin da zai rasu,kamar dama yasan rasuwar zai
yi, shi yasa kullum nake addu'ar Allah kar ya
jarrabe ni a cikin lamarinta,kai ma ina horonka da

wannan addu'ar don ba zam rufeka ba. Nasa
fatima kyakkywa ce matuka,wadda sai jarumin
namiji zai iya tsallake shu'umancinta,ko ba ka
san kyakkyawan mace na da hatsari ba?" A nutse
Abdullahi ke gyada kai. "Na sani kawu,na sani.
Duk na gane karatun da kake min,insha'allahu
zan yi bita. Karfe goma da rabi na washe garin
ranar da dare,yana gurfane a gaban mahaifinsa
wanda ya nemi izinin gani tun safitar ranar,shi ne
ya ba shi wannan lokacin saboda yawan jama'a.
"Ina fatan babu matsala Abu Turab".(Alkunyarsa
ke nan) Abdullahi ya kara rusunawa ya ce. "Allah
gafarta malam babu matsala". Sai kuma ya yi
shiru ya shiga sosa kai. Uban ya gama nazarinsa
tsab,sai kawai ya zuba masa ido, suka dauki
wani lokacin a haka,sannan malama ya nuna
masa agogo ya ce. "Ba ka lura da dare ne? Ga
lokaci na tafiya a matsayinka na mai iyali,ba dai
dai ba ne ka je kana buga musu kofa". Abdullahi
ya kara lankwashe kafa,kansa a sunkuye ya fara
magana. "Allah gafarta malam.wata kyauta aka yi
min,shi ne na zo in sanar da kai". Kallonsa kawai
malam yake ba tare da ya tanka ba,har ya dora.
"Wani bawan Allah ne ya kirani,ya ce ya aure min
'yarsa". Sai malam ya kara dubansa cikin tattare

ido ya ce. "Saboda ya tsammaci ba ka da mata?"
Abdullahi ya girgiza kai a sunkuye. Mala ya ci
gaba da cewa. "Uhum bude baki ka bani
labari,kai ka fara nuna sha'awarka akan yarinyar
ko kuma sai da ya baka ita sannan ka ji a ranka
dama kana da bukatar kara aure a irin wannan
lokacin?" Abdullahi ya girgiza kai, amma ya kasa
amsawa da fatar bakinsa,har malam ya gaji ya
dora. "Wane ne wannan mutumin,kuma me ye
dangantakarka da shi?" Numfashin Abdullahi ya
kai gwauro da mari,sannan ya kokarta ya amsa.
"Prof ne a nan jami'ar bayero,yana karantar da
tattali sunansa,prof,alkasim Najib,kuma ba ni da
wata dangantaka da shi kawai na je gidan ne shi
ne ya yi kirana ya ce ya bani auren'yarsa" Malam
ya ci gaba da kura masa ido fuska a bace,ya ce.
"Me ya kai ka gidan?" Abdullahi ya
muskuta,amma ya kasa magana. Can malam ya
kara gyara zama ya dube shi da kyau,ya ce. "Abu
turab saurare ni da kyau,ina da bukatar amsar
dukkan tambayar da na yi maka saboda kar in
yanke maka hukunci bisa rashin adalci,ka gane
ko? Kai ka kai kanka gidan prof bisa nuna kana
son 'yarsa?" Kan abdullahi a sunkuye ya gyada
kai, ba tare da fuskar malam ta canja ba ya ce.

"Yanzu Abu Turab kana matsayin almajiri zaka
kai kanka gidan 'yan boko neman aure? Tafiyar
ku zata zo daya Abu Turab? Anya?
Tarangahumarka fa ta fara isa ta,duk shekarunka
nawa da zaka hadawa kanka wannan zafin? Mata
uku a lokacin guda,biyu ma ya ya ka iya da su?
Abdullahi ya kara kan kan da kai ya fara bayar da
hakuri, malam ya tare shi a fusace. "Wai don me
zaka ba ni hakuri? Bude baki zaka yi mu
tattauna,ina son sanin alkiblarka akab wannan
aure auren.Aure uku cikin shekara hudu idan na
ga kana da hujja m [truncated by WhatsApp]
Like · React · Report · May 14, 2015
Amierah S-Man
.20) Me kake tunani game da mata da kake
son cusa kanka cikin lamarinsu?" Kai tsaye kuma
a nutse Abdullahi ya amsa. "Neman ilimi nake a
cikin lamarinsa,don ina so dacewa da
alkhairinsu,kuma ina neman tsarin ubangiji daga
dukkan sharrinsu. Ban taba mafarkin zalunci a
gar su ba,don haka nake neman toshe duk wata
kofa da zan iya zaluntar da su ko da bisa
kuskure,idan ka tuna,aurena na farko zabin kai na
ne,amma ban yi dace tana da tarbiyya ba. Na
biyu kuma ku kuka zaba min malam,amma Allah

ya sani bana kawar auren mace irinta,don haka
har yau a cikin rudu nake. Don haka na nemi
wannan auren saboda ta dace da irin matar da
nake wa kaina fata,sannan 'yar mutanen kirki
ce.ina hasashen zata dinke duk wata baraka a
cikin sakokin zuciyata". "Me ka tanadar wa
adalci?" Tambayar da malam ya yi masa ke nan
bayan ya dire,shi ma ya kuma amsawa a takaice.
"Niyya da kyakkyawan fata". Malam ya jima cikin
nazari cikin kada kai, sannan ya nisa ya ce. "Abu
Turab ina maka fatan aikinka ya yi dai dai da
hikimar zancenka,amma ka sani bayan wannan
zan bibiyi matar da aka ba ka don sanin irin
gidan da ta fito. Idan na ga zaka iya tafiya a
turban daya zan bar maku aurenku,sharudana a
nan su ne. Kar na kuma jin ka da neam aure nan
kusa, sannan duk wani hukunci da zaka yanke a
gidanka ya zamana da sanina kafin ka yanke
shi,kar na kara jin ka tura 'yar wani gidansu. Ina
fatan ka. Fahimce ni Abdullahi ya gyada kai yana
mai godiya sannan mahaifinsa ya ce. "Allah ya yi
maka albarka,Allah ya jagoranceka, ya ba ka ikon
yin adalci a tsakanin matanka". Cike da farin ciki
Abdullahi ya dinga amsawa"amin amin. Fiye da
sati daya abdullahi bai kuma waiwayar gidan su

fatima ba,gaba daya a tsorace yake,kar binciken
mahaifinsa ya cafko komarsa ya wargaza masa
shiri,saboda haka nutsuwa ta kaurace masa har
ya fara yardarwa kansa taranguhumar da
mahaifinsa ke masa kirari ta dace da shi. Rashin
zuwa nasa dan dami fatima,don ta fara zargin ko
ya janye,har ta kasa daurewa sai da ta sanar da
Alh a waya,shi kuma ya nemi Abdullahi ya nemi
ba'asi inda ya amsa masa cewa "Babu komai
sabgogi ne suka sha kaina amma zan yi kokarin
samun lokaci na je ko da bazan same ta ba. Allah
bashi jama'ar gidan sun gannin". Cikin muryar
bayyana damuwa Alh ya ce "Yauwa ka kokarta
don Allah,kar ka wargaza mana shiri,kasan
kawun nata wani bahagon mutun ne, idan ba a yi
da gaske ba sai ya shawo kanmu,kusan mutane
hudu na tura kamar kai yana cafko su? Kai kanka
na tabbatar dalilin mahaifinka ya karbe ka" A
takaice Abdullahi ya ce " Na sani". Da haka suka
yi sallama. Bayan kwana uku da wannan wayar
mahaifinsa ya kira shi a waya ya karbi lambar
prof a wajensa,wannan ma ya kara kada cikin
abdullahi kwarai,kwanaki biyun da suka biyo baya
ya yi su ne cikin damuwa da dar dar. Zahirin
maganar shi ne, malam ya nemi izinin ne na

zuwa neman wa abdullahi auren fatima, prof ya yi
murna kwarai don shi ma ya shiga fargabar
dauke kafar Abdullahi,jiya haka ya dinga surfa
fatima da fadan cewar ita ta kore shi. Cikin farin
ciki ya yiwa 'yan uwa da abokan da suka kamata
taya shi karbar wadannan manyan baki waya,
ranar kuwa duk suka hallara. A takaice a wannan
zuwan nasu suka kawo sadakinsu dubu
hamsin,ba a tashi wannan zaman ba sai da aka
kulla auren fatima da abdullahi da shaidun da ba
su haura sha biyu ba,aka yi musu fatan alkhairi
da fatan samun zuria'a ta gari. Tirkashi! Fatima
ba labari,Abdullahi ma haka, sun zama ma'aurata
a wani irin yanayi mai shayar da mamaki,to balle
kuma Alhaji. Su kawu suka raka su motocinsu
cikin karrama juna da yiwa juna godiya.sannan
aka rabu duk suna ganin mutumcin juna. Bayan
sallar isha'I kawu ya shigo gida, momi ta shigo
ta same shi,ko zama bai barta ta yi ba ya yi
mata umarni da kiran fatima. Ba tare da ta nemi
ba'asi ba ta fita sai ga ta tare da fatima.Ta
durkusa ta gaishe shi.sannan ta koma gefe ta
zauna. Ya dube su gaba daya cikin raha ya ce.
"Sai na ba ku albishir din tare ko?" Bai jira
cewarsu ba,ya dora da cewa. "Dattawan Abdullahi

sun zo,cikin ikon Allah har an daura auren,ungo
sadakinta ba ta". Ya mikawa momi kudin. Momi
ta rafka guda,amma fatima sai ta yi mutuwar
zaune,d [truncated by WhatsApp]

zaune,d [truncated by WhatsApp
Zuciya d kwanji
21) Fatima ba ta sami
kebe kanta ba saboda dan bikin da jama'ar
gidan

suke mata,sai ta yi kiran wayar Alh. Yana jinta
cikin kuka sai hankalinsa ya tashi,ya hau
tambayarta cikin rudewa, da rarraunar murya
ta
amsa masa. "Wai me ya karfafa maka gwiwar
hada ni da aure da Abdullahi ne? Me ya saka
tsammatar masa kyautata muradanmu?" A
birkice
ya hau amsa mata. "Kanin abokina ne, mutum
ne
mara wargi, sannan yana da tausayi,ya nuna
kulawarsa game da mu da nuna damuwarsa
akan
matsalarmu,don haka na mika masa kokon

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login