Showing 27001 words to 30000 words out of 36237 words
Chapter 10 - ZUCIYA DA KWANJI 1 NA MAIMUNA IDRIS BELI.pdf
na ba shi.... Kinga duk wannan
'yan
kace nace da muke? Ina jin kololuwan
muhimmancinki a zuciyata. Sai ta yi masa dif!
Har ya gaji da kiran cewarta ya ce. "Kin kulle
tattaunawar tamu ke nan? Cikin rashin kula ta
ce. "Kwarai,saboda ba ta da wani amfani da
zata
yi mana". Ya kada kai ya mike yana cewa. "Ke
ce
kike ganin haka, amma ni da kwakwalkwata ta fi
ta ki kaifi nasan ribar da tattaunawar ke ba
ni".
Bai jita cewarta ba ya fice,ya wuce kai tsaye
kicin
din Hindatu, duk abin da zai bukata game da
danwake a can ya debo,Hindati na kallonsa
kamar
zata yi magana ganin irin fuskar da ya yi sai ta
watsar da shi. Ya kai kayan kicin din
fatima.sannan ya koma dakinsa ya sanyo
singileti da wando three quater ya koma kicin
din.
Karaf sai idonsa akan wayoyin fatima biyu akan
fridge.Haba cikin zafin nama ya kwashe su ya
kashe si daya bayan daya.sannan ya tura su a
aljihu,yana mai hamdala ga Ubangiji,sannan a
fili
aljihu,yana mai hamdala ga Ubangiji,sannan a
fili
ya ce. " Ke da su har abada". Cikin zafin
naman
nishadi ya dinga aikinsa yana rera wakarsa ta
fall
in love duk ya cika mata kunne da zuciya. Yana
daba da kammalawa ya yi bako Hindatu da
kanta
ta shiga dakin fatima domin sanar da shi, ta
sami
fatima kishingide,ga Abu Turab na rero wakar no
one like u daga kicin. Hindatu ta kulle a
yangance
ta nuno mata kicin,ta ce. "Yana ciki,don Allah
karasa ki sanar da shi". Hindatu ta same shi
kace
kace cikin aiki yana zuba dan wake a warmer
yana koda waka da rawa,a gefe ga kayan
marmarinsa ya wanke. Yana ganin Hindatu ya
dake ya maze kamar ba shi ba,ya hade rai ya ce.
"Lafiya?" Ta hadiye wani kududun takaici,ta
ce.
"Muftahu ne ya zo wai yana ta kiran wayarka
ba
ka dauka ba". Ya kasa hada ido da ita,ya ce.
"Eh,
na bar wayoyin a daki,mu je". Ya ajiye cokali
suka fito kicin din tare, ya dan daga murya ya
ce.
"Don Allah zahra'u taso ki karasa". Ta dan juyo
a
kaikaice,babu kunya babu tsaoron Allah ta ce.
"Kasan Allah? Sai dai ka dawo ka sami girkinka
yadda ka bar shi,babu abin da zan yi". Shi ma
kuma ya shanye ko kadan ya ki ganin laifinta.
Da
saurin murya ya ce. "Kin ga Hindatu fadawa
muftau ya ba ni mintuna goma ina zuwa". Bai
jira
cewarta ba ya koma kicin din,/urguje ya hada
kan
kan aikinsa,ba tare da ya hada fruit salad din
ba
ya tura kayan marmain a fridge ya gyara kicin
din
ya fito yana ce wa fatima. "Ki yi min hakuri
zuwa
bayan sallar isha na zo na karasa. Babu damuwa
ko?" Ta tabe baki ta kada kai,shi kuma ya fice.
A
falonsa ya tara da muftahu da su
Hindatu,muftahu na ganinsa ya hau yi masa
shakiyanci. "A'a ka ga zakaran kukun shekarar
2012". Dariya kawai Abdullahi ya yi ya shige
dakinsa ya watsa wayoyin fatima a durowa ya
kulle,sannan ya zira jallabiya ya fita wajen
muftahu
Like · React · Report · May 14, 2015
Amierah S-Man
.Zuciya d kwanji
46) Sadiya ta dinga yi masa wani kallo,kamar
mai shirin tashi ta shake shi,Hindatu kanta a
yau
irin kallon da ta ke masa ke nan, tana ma
shakkar anya shi din ne? Ko ya gansu fuskarsa
ba ta nuna damuwa ba. Ya mikawa muftahu
hannu suka gaida,sai muftahu ya ki sakin
hannu
nasa yana cewa. "A'ah!" Abdullahi ya fizge
hannunsa ya zauna ya ce. "Kai dallah malam
manta wannan maganar". A tunzure sadiya ta
ce
"Babu maganar ladatarwa,ni ma ga nawa girkin
can yana jiranka". Muftahu na dariya ya ce.
"Shekarar 2012" "Na karba". Abin da abdullahi
ya
ce ke nan, ya kuma canza wata hirar inda ya
hau
tambayar muftahu game da saurensa da za a yi
kwanan nan. Muftahu ya ce. "Kai aure da wuya
Abu Turab,wallahi kamar na daga auren nan,ku
ne auren ba ya muku wahala kake samun
'ya'yan
dattijai,kasan na yi mamaki wannan auren
naka?
Ban taba zaton a gidan 'yan boko ana karbar
sadaki kawai a bashi aure ba. Sadiya da ta ke a
wuya ta tare numfashinsa. " To ba gara wanda
za a cajeka sosai a barka da KWANJINKA ba,
yanzu don Allah ina amfanin abin da Abu Turab
yake? Shi ke nan kullum a hanyar gidan abinci
idan ba haka ba ya daura zani ya shiga kicin....
Kasan Allah Abu turab da wasa na kamaka kana
mata girki ranar girkina sai mun yi tashin
hankali
da kai?" Budar bakinsa sai cewa ya yi. "To sai
dai kar a kuma". Muftahu na murmushi ya ce.
"Ba a yin haka Abu turab,ai duk matsayinsu
daya
a gurinka..." Abdullahi ya tari numfashinsa,ya
ce.
"Babu ruwanka muftahu,ban tauyewa
kowaccensu
hakkinta ba, saboda haka babu ruwansu da
dangantaka da wata ko naman jikina ta ke
yanka.wai kowa ba da halinsa zaka zauna da shi
ba, yanzu ke ba hakuri nake da halin kaifin
harshen ki ba, ke kuma kullum kafarki a waje".
Wannan karon Hindatu ce ta shiga maganar.
"A'a
Abu turab, maganar ka barni unguwa fa
daban,maganar ka zama bawan wataina ganin
daban". A fadace ya ce da ita. "To duk ba sai
ku
yi abin da zaku yi ba" Da muftahi ya ga lamarin
zai kwabe sai ya shiga tsakani suka shiga wata
hirar daban.sai da ya fara shirin fita sannan
muftahun ya ce. "To ba zaka kirata mu gaisa
ba?" Abdullahi ya ce. "Ka kyle wannan yarinyar
muftahu,'yar rigima ce". Cikin tsura masa ido
muftahu ya ce. "Don Allah wai ba ta son auren
ne? Ya girgiza kai ya ce. "Ko daya, akwai wata
a
kasa ne?" Cikin zulumi muftahu ya ce. "Kana
ganin manya ba zasu shigo maganar nan ba Abu
turab? Wannan rayuwar fa ba zata dore ba,
mace
ba zata shiga kicin ta girka abin da zata ci ba
ma
bare kai ta baka,sannan kai ba wani amfana
kake
da ita ba...." Abdullahi ya yi fuska,ya ce. "Ya
ya
zaka ajiye min wadannan kunnuwan kana yi
min
irin wadannan maganganun? Baka san mata ba
ne rantse,sam ba a iyar musu.in ce fatima ba ta
soma su yi mitar na tsaya tana wulakanta ni, in
ce in kadai nake sonta su ce abin da nake. Fice
hankali ko na hada da nasu hakkin... Don Allah
mu share wannan maganar zaka yi mamaki wata
rana." "Allah ya kai mu" Muftahu ya yanke
zancen,Abdullahi ya ce. "Jira na yi wanka sai
mu
fita masallaci tare". Ya shige toilet ya bar
muftahu da su sadiya suna yi masa gutsiri
tsoma. Sai bayan sallar isha'I ya komawa
fatima,ya karasa abin da ya rage ya shirya
mata
kan darduma a falo inda ta ke kwance tana
kallo.
Ya zauna a kujera yana dubanta. "Fatima kin
taba
cin danwake kuwa?" Ba tare da ta dube shi ba
ta
girgiza kai, ta ce. "Ina dai jin sunansa". Ya
ce,"to
bari na zubo miki,Allah ya sa ki iya ci". Bai jira
cewarta ba, ita ma ba ta tanka ba ya zubo mata
wanda ya tabbatar ya fi katfin cikinta ko da ta
iya cin dan waken. Ya kawo gabanta ya ajiye, ya
janyo tum tum ya zauna a gaban nata. Ta dan
harare shi,sannan ta harari abincin ta ce. "Ni
ba
yanzu zan ci ba". A tausashe ya ce. "Don Allah
daure ki ci fati,kinga idan ba ki iya ci ba sai na
nemar miki wani abincin". Tsawon mintuna biyu
sannan ta yunkura ta tashi ta janyo tasar
abincin,ta tsirawa danwaken ido,sannan ta
daga
kai ta dube shi ta ce. "Haka yake shi kuma?" Ya
kada mata kai. "Eh,ci ki ji". Ta dauki fork ta
kai
daya bakinta tana juya shi a hankali.ba zata
iya
cewa da dadi ko babu ba saboda rashin sabo.ta
kuma mayar da cokali yasar Abdullahi na
kallonta
har ta kai loma biyar,ya ce,Abdullahi na
kallonta
har ta kai loma biyyr,ya ce. "Za ki iya? Ba tare
da ta dube shi ba ta kada kai. Cikin dakewa ta
dube shi ba ta kada kai.
Like · React · Report · May 14, 2015
Amierah S-Man
.Zuciya d kwanji
47) Cikin dakewa ta dube shi ba ta kada kai.
Cikin dakewa ya dauki cokali ya saka a kwanon
nata, A tausashe ya ce. "To bari na tayaki ci".
Ta
bata rai ta bata fuska sosai,sai dai ba ta tanka
ba, kuma ba ta fasa cin abincin ba. Falon ya yi
tsit,a nutse suke cin abincin,shi yake
dawainiyar
zuba mata lemo da ruwa har suka cinye dan
waken.ya zyra mata ido ya ce. "Ya isa?" Ta
kada
kai tana janye jikinta gefe,ya zuba mata fruit
salad din ya mika mata,sannan ya kwashe
kwanukan zuwa kicin.ya dawo ya dafa kujera ya
dan sunkuya,ya ce. "Ina tafi?" Ta rufe ido ta
bude
ta dube shi,ta ce. "Ya yi mata wani dunkulallen
kallo gami da murmushi sannan a sanyaye ya ce.
"To sai da safe". Ta kokarta ta amsa. "Allah ya
tashe mu lafiya". Ya dan tsura mata
ido,sannan
ya juya ya fice. Ta sauke kai daga kallonsa,sai
ta
ji kewarsa ta darsu a ranta.ta fara ji a jikinta
Abdullahi ya samar da shakuwa a tsakaninta da
shi,wanda sam ba ta so hakan ba, kuma tabbas
yanayin bautar da Abu daya ke kuntata mata
game da shi,shi ne yadda ta ke jin shakkarsa a
duk wani abu da ya hado da shi,ko motsinsa ta
ji
sai gabanta ya fadi,shi yasa lokuta da dama ba
ta iya ja 'in ja da shi,sau tari karfin hali kawai
take yi ta ke taya shi su yi fada,amma tsoron
kaifin bakinsa ta ke, wanda yanzu ta fahimci
dabi'arsa ke nan. Yau da safe da yake cikar
nan
yana batsewa ba karamin buguwa zuciyarta ta yi
ba, shin kuwa akwai mutumin da ya taba samun
irin wannan matsain a rayuwarta? Ta nemi
wayoyinta babu,ba ta zargi komai a ranta ba, da
zummar duk lokacin da aka kirata zata
gansu,amma har lokacin bacci babu labari, duk
da haka sai ta share ta yi kwanciyarta.
Abdullahi
kuwa raba dare ya yi yana bude asiran wayarta,
musamman inbox da sent msg,in da ya gano
tsantsar so da kaunar da Alh ke mata,da kuma
haukan kyautar da yake mata. Nata raddin ba
ya
wuce godiya da nuna tana kewarsa. A logs dinta
ma, kiran Alh ya mamaye wayoyin,wanda suke
bata mintuna har da awa akai. Duk sai ran
Abdullahi ya jagule,wani garwashin kishi ya
dinga
babbaka masa kirji tare da yiwa Alh kallon wani
dan ta'adda a soyayya,tare da cewa bai fi shi
son
fatima ba, illa kawai ya fi shi sakaci da samun
dama a cikin soyayyarta. Ranar da kyr ya
runtsa
don kunan zuciya, bayan ya yi flashing
layukanta,ya yiwa wayoyin boyo na musamman.
Washegari da duku duku bayan ya dawo
masallaci ya kwankwasa mata kofa,ta zo ta bude
cikin yanayin me barci.ya dube ta a nutse ya ce.
"Kin yi sallah?" Ta gyada masa kai,bai ja
magana
a tsaninsu ba, ya ce. "Zan miki karin kumallo ne
saboda in son fit da wuri". Ta ba shi hanya ya
wuce kicin,ita kuma ta sake fecewa dakin bacci
har da murza key sai farkawa ta yi ta tarar da
abinci a falo.
1 · Like · React · Report · May 14, 2015
Amierah S-Man
Zuciya d kwanji
.48)Sannan falon a gyare tsab,kicin ma
haka,wanke wanke ne kawai Abdullahi ba ya yi.
Sai da ta yi wanka ta shirya,ta karya kumallo
sannan ta saka dambar neman wayoyinta.
Wasa!
Har sha biyu tana fama ita da kanta ta fara
zargin an dauki wayoyin,to wa zai dauka? Daga
jiya zuwa yau ba ta yi baki ba, kuma babu mai
shigowa dakinta sai Abdullahi,shi ma iyakarsa
falo wanda shi din ma jiya kawai zata dorar ya
sauya mazauni ya zauna. Sai gabanta ya fadi
da
ta tuno da wayoyin jiya ta barsu a kicin... Babu
tantama shi zai dauki wayaoyin.to bisa wanne
dalilin? Sai hoton bacin ran da ya shiga ranar
da
ta amsa wayar Alh saboda tsabar karfin hali. Ta
wuni da tanadin bala'I iri iri na taron
Abdul,aka yi
rashin sa'a ta shiga alwarlar sallar magariba ya
shigo kawo mata abinci,bai kuma yi jiran
fitowarta ba ya fice saboda sadiya mai girkin ta
kafa ta tsare. Har karfe tara babu labarinsa,ta
gama tanadin bala'inta har ya nemi fin
karfinta,abincinsa kuwa ko kallonsa ba ta yi ba.
Karfe goma ta gota,ta kuma gama zuwa wuya
kawai sai ta zira hijabi da silifas ta tunkari
dakinsa. Lokacin yana tare da sadiya da
Hindatu
wadanda suka balle littafin korafi,shi kuma
yana
biye musu har suna kirarin bar masa gida. Cikin
su uku babu wanda cikinsa bai kada ba lokacin
da fatima ta kwankwasa kofar falon,shi ya yi
zargin fati ce,to da me ta zo? Sadiya ta razana
sosai,amma da Hindatu ta ce. "Ko waccan matar
ce?" Sai sadiyar ta wartsake,kufule ta ce.
"Shigo". Fatima na huci ta tura kofar ta
shiga,sai
ga Abdullahi zaune wanda da ya kishingida
hankali kwance Fatima ba da mu da kallon da
kowa a falon ya zubo mata ido ba, musamman
abdullahi wanda gaba daya ya tsargu,wato tun
ma kafin ya ji abin da ta zo da shi. Ta dan
tsaya
daga nesa tana kare masa kallo,ta ce. "Abdul
ina
wayoyina?" Muryarsa na rawa ya ce. "Wayoyinki
fadima? Ba ki gansu ba ne?" Ta dakatar da shi
da shakkiyar muryar da ta koshi da bacin rai.
"Abdul kar ka raina min wayo don Allah, kawai
ka
ba ni wayoyina". Kamar su kadai a falon,gaba
daya Abdullahi ya ras nutsuwarsa.A rikice ya
karaso gabanta da muryar tausasawa,ya ce.
"Fatima maida hankalinki mana,me ye yake
damunki haka?" Tana bude baki zata yi magana
ya yi saurin rufe bakinta da hannusa,sannan ya
ja
hannunta da sauri suka nufi kofa,da ta fara
turjewa ma kawai sai ya dauketa cak! Ya nufi
dakinta har da murza keu sannan ya ajiye ta
akan kujera ya durkusa gabanta yana rike da
hannayenta cikin tarin gabanta yana rike da
hannayenta cikin tarin damuwa,ya ce. "Me ye
haka fatima? Ya ya zaki nemi tona mana asiri a
wajen da za a yi mana dariya alhalin Muna
zamanmu lafiya ba tare da wani yasan
tsakaninmu ba? Da nata hucin bacin ran ta ce.
"To wannan kusancin da ka yi min na me ye?
Don me zaka durkushe a gabana haka? Sakar
min
hannu". Ya girgiza mata kai yana kokarin
shigar
da idonsa cikin nata. "Abin da kika rasa ke
nan,
shi yasa kike son fitinata da zafin kai. Ga shi na
ji
na gani bana son damuwarki.haba fatima me ya
yi zafi?" Ta nemi kwace hannunta ta kas,nema
yake ma ya fice haka,sai kawai ta sallama tare
da zafafa murya,ta ce. "Ban gane abin da na
rasa
ke nan ba..." Ya kuma tare ta da tasa muryar
mai
kama da rada. ". Haka na ce,ba ki san rashin
kunsaci da masoyi yana mayar da mutum
masifaffen karfi da yaji ba tare da an ankara
ba?
Kadaici ya yi miki yawa fatima,ina son nuna
jarumta wajen abotakar gangar jikinki. Ba
ruhinki
kawai ba nake faman dawainiya da shi ba.....
Ina
ganin hakan zai sanyaya zafin kanki". Ranta
ya yi
mugun baci,ga shi ba ta da matakin dauka
domin
ya kanainayeta!habarsa akan gwiwarta ya kuma
matse tafular hannunsu da juna.... Ita da ta
kwashi masifa da neman 'yanci ga abin da ya
fi'yanci ta zungurowa kanta. Hawaye ya fara
biyo
kuncinta,ya bude baki yana mata kallon
mamaki
kamar bai san me ke akwai ba,ya ce. "To
wannan
hawayen na me ye?" Ta ce,"na wannan
rungumar
da kake min ne. Bisa wacce alakar zaka dinga
hada jikink da nawa?" Kai tsaye ya magantu.
"Kin
duk duniya babu wanda ya isa ya hada jikinsa
da
naki bai zama abin tir ba,duk kuwa da fuskar da
kika dubi aurenmu". "Ni maganar wayoyina
nake
maka ba maganar wani aure ba,kai ma ai kasan
auren da yadda aka kullo shi babu kuma wanda
ya isawarware wannan kullin..." Ta fada a
gajiye,shi kuma ya dora cikin karsashi. "An
hado
da kudirorin zuciya a wancan kullin? In an hado
ki fada min zan yarda abin da nake ji a raina
game da ke yau zuciyata ta haife shi..... Ta taru
numfashisa cikin sartun hawaye
Like · React · Report · May 14, 2015
Amierah S-Man
Zuciya d kwanji
.49) "Abdul....! Kai ka dauki wayoyina?" Ya yi
zuru kawai yana kallonta,sai can ya girgiza kai
yana murza tafin hannunta cikin nasa. Ta ga
rikici
da yawa a idanunsa,amma sai ta dauke su
kanana akan wanda ke cin wuta a cikin
zuciyarta.
Ta ladiye wani kududun bakin ciki sannan ta
dubi
tsakiyar idonsa ta ce. "Na ji ba ka dauka ba,
wayoyina ba,idan a yanzu ka yi min abin da ka
aure ni a kansa wato saki. Kwana sha hudu da
sha uku ai duk daya ne. Saboda haka sallame
ni... Sai zuciyata ta nutsu ba kai ka dauka ba".
Ba ta damu da sai ta ji amsarsa ba, kawai sai ta
kwantar da kai a majinginin kujera. Ya saki
hannunta a hankali, sannan ya koma hannun
kujerar da ta ke zaune ya sunkuya ya fara
lasar
labbanta har ya kai ga tsotsar,ko motsi ba ta yi
ba bare alamar zata hana shi,in ta gudu ina
zata? In ta nuna masa karfi a matsayinta na
wacce jarumar? Don kansa ya zabi saurara
mata,sannan ya mike yana dan kai komo a
tsakiyar falon.can ya dube ta yana rike da
dunkullalen hannunsa,ya ce. "Ni na dauki
wayoyin". Ta dage cikin sartun hawaye ta ce.
"Abdul ina shawartarka da ka lura da zuciyarka
don ba ka sa ta aiki ba, to ita zata saka ka je
ina
tsumayinka gobe". Ya yi mata duba na 'yan
sakanni sannan ya kada kai ya fice yana ce
mata. "Godiya nake". Ta bishi da kallo har ya
bace lokacin da gaba daya duniyar ta yi mata
kunci da zafi. A falonsa wayam! Babu sadiya
bare
Hindatu,sai ransa ya yi masa zaki matuka,don
bai
ba wa kwakwalwarsa damar tanadin KWANJIN da
zai karbi kalubalen sadiya ba, wadda ke takama
da girki gari banza ma