Showing 30001 words to 33000 words out of 36237 words
Chapter 11 - ZUCIYA DA KWANJI 1 NA MAIMUNA IDRIS BELI.pdf
ina kuma ga an taba
mata
shi a irin wannan lokacin? Da sauri ya garkame
kofarsa don kar ta dawo.ya shige daki a gajiye
ya
fada gado. Yau ya zungurowa kansa fitina,ya
san
kuma ba zata jijiga shi da wasa ba ga sadiya ga
Hindatu,ga kuma wadda ta ninke su a tashin
hankali ta shanye,wato fatima. Da yake dama
tuni ya shiryawa wannan yakin na fatima,sai
jarumtarsa ta ba shi damar bacci a wannan
daren, har ma ya sallaci karshensa tare da
mikawa Ubangiji kokensa kamar yadda ya
saba.ya kuma roki Allah ya ba shi sa'ar cinye
jarrabawar da ya yi masa na jarrabarsa da
matsanancin son fatima duk da hatsarin da ke
tattare da nuna mata so. Da ya dawo masallaci
ma sai ya kara mayar da kofar dakinsa ya
rufe,har karfe tara bai motsa ba. Sadiya ma da
ta
gaji tra kwaso masifarta ta biyo shi. Yana jinta
ya yi lif ta karaci bugunta ta kuma shakar wai
kullacin ta koma. Cikin sanda ya murgina a gado
ya ce. "Duk abin da zaki yi na dadi ne'yar
nan".
Har sha biyu bai motsa ba,kasancewar lahadi
ce,tare da cewar ko su sadiyar bai sallama da
maganar gida ba,bare ita uwar gayyar da sai ya
girka ya kusa bata a baki. Kwasam sai ga kiran
wayar kawun fatima. Ya daga cikin zakuwa,suka
gaisa ya ce masa. "Allah ya sa kana gida,yau na
dauko momi zamu kawo muku ziyara, za mu biya
wani guri nan da awa daya zamu karaso". Haba
wani matsanancin farin ciki ya kulle shi, ya
dinga
zubawa Allah godiya. Babu shiri ya fada
wanka,cikin sanda ya fice daga gidan ya siyo
musu abin motsa baki,don neman adalci sai ya
hado da su sadiya,fatima kuwa dama ba ya
maganarta yasan ta koshi da rikincin da ta
tanadar masa. Ya dinga kwankwasa kofar
sadiya
tana sharewa,sai kawai ya rabu da ita ya koma
kan Hindatu don kamar akan kaya yake,tsoro
yake kar fatima ta fito ta tsinka shi a tsakar
gida.
Kofar hindatu a bude ta ke,yana shiga suka yi
kicibus,kawai sa ya mika mata ba tare da ya
tanka ba, fuskarsa kuma ababu walwala ta karba
tana mamakin wannan irin mazewa. Yana fita
ya
ga sadiya a kofar dakinta tana cika tana
batsewa,sai ya yi kamar bai san tana yi ba,ya yi
fuska ya nufeta yana cewa. "Me ya faru da
tsakar
ranar nan kika garkame kofa,kum don neman
fitina kina jina ina bugu kika share ni? Sai ta
rasa
ma abin da zata ce masa ta tsaya tana kallon
wannan karfin hali. Bai barta haka ba sai ya
mika
mata nata kason yana cewa. "Ki zo ki dan gyara
min falon can,baki zan yi. Ta karba a fusace ta
shige daki tana cewa. "Sai ka yi kiran wadda ka
kawai kwanan nawa ta zo ta gyara maka,ai ba
'yar aiki ka ajiye ba
Like · React · Report · May 14, 2015
Amierah S-Man
Zuciya d kwanji
50) Ya ji wani sanyi ya ratsa zuciyarsa,
wani lokacin da tagagi dadi ne da shi,yanzu
dalallabata ya yi ya yarda ya yi laifi dai ta
birkice
masa. Awa daya ba ta cika ba su kawu suka
karaso,ya sauke su a falonsa da karramawa,ya
yi
ta dawainiya da su har su momi ta kai ga
zolayarsa. " Ina zahra'un kake wannan
dawainiya
da kanka?" A ladabce ya amsa mata. "Dan
baccin
azahar ta kwanta,bari na tsota". Ya fice
gabansa
na faduwa zuwadakin fatima bakinsa cike da
addu'a kamar akan kaya ta ke, sau biyu ya
rankwashi kofar sai gata ta bude tana sanye da
hijabi don rainin hankali har da kit. Ya dubeta
samada kasa, fuskar nan tata dif! Babu alamar
ta
taba dariya.ta miko masa hannu,sai ya ji ma
dariya.ya miko masa hannu, sai ya ji ma dariya
na neman subuce masa. Kawai sai ya yi fuska ya
tureta ya wuce ciki. Ya juyo ya fuskanceta yana
magana kamar ba ya so. "Kinga ban shigo ba tun
safe ko? Ban ji dadin jikina ba ne" Ta kyabe
baki
gami da gyara rikon kit din a hannunta,ta ce.
"Allah ya sauwake,ina jinka". Ya share abin da
ta
ke nufi cikin nuna kulawa ya ce. "Kin ci wani
abin?" Ta kara daure fuska,ta ce. "Idan na
karasa
gida na ci". Ya yi murmushi yana dan ja da
baya
yana kallonta a kaikaice. "Fatima rigima ko? To
anyi rashin sa'a yau gidan sun rigaki zuwan
kuwa
da momi sun kawo mana ziyara suna falona".
Alamun tsoro suka bayyana a fusklarta
karara,ta
jefar da kit ta dafe kirji,ta ce. "Na shiga
uku,yanzu
Abdulla tona mana asirin zaka yi?" Ya yi saurin
girgiza kai. "A'a fadima,Allah ne dai ya kawo
su,tun wancan satin yake min maganar zasu zo.
Ta sulale akan kujera a gajiye kamar wadda ta
yi
gudun famfalaki.ta rafka uban tagumi tana
dubansa, sai kawai hawaye ya fara shatata a
idonta,ya matsa kusa da ita yana girgiza mata
kai. Ya ce. "To kukan fa?" Ta fara goge hawaye
wani na bullowa,ta juya hannu ta ce. "Abdul su
kawu ba su iya zuwa ba, da wacce dabara zaka
sallame ni na bar gidan nan a yau ba tare da
sun
game me ya faru ba? Ya dinga. Yi mata kallon
tsabar son kanta da bata lokacinta wajen fadin
maganar da ba zata yi mata amfani ba, koda
yake akan sharafinta ta ke ba ta san me ye so
ba, tunda ba ta taba dandanar zakinsa da
dacinsa ba,shi yasa ta ke wasarere da irin
wannan alakar da ke samar da shi.kuma kila ta
yi
amanna da cewa sai ka ga dama kake so, idan
ka ga hagu sai ka ki. Amma da yake an ce yaki
dan zamba ne, kuma ya yi digiri a kansa sai ya
bayyanar da fuskar alhini sosai yadda dul
wayonta sai ta gaskata shi ya ce. "Ni ma abin da
ya dame ni yanzu ke nan. Ina ganin sai dai ki
kara min lokaci.... Ko kwana biyu ne...... Ki karbi
girki ke nan,akwai batutuwa da nake so mu
tattauna kafin ki tafi, ba zan rufe ki ba fatima
ina
shakkar dalilin da yasa kike son komawa Alh ya
isa ki salwantar da darajarki dominsa,ban
yarda
gigin so ne ke dibarki ba,kuma bana yi miki
mummunan zaton domin kudinsa kike so ki koma
din.... To a amtsayina na musulmi dan uwanki
ina son shawartarki kafin kafin tafi din,kin
fahimce
ni?" Da sauri ta girgiza kai. "Ba na so na
fahimce.
Ka,don ba na tsammanin shawarar taka zata yi
min wani amfani,koma wanne nazari ka yi akan
dalilin komawata gidansa ai dalili ne.da na
kudin
da na soyayyar dama na wani abun daban idan
ya gamsar da ni, ai shi ke nan babu abin da ya
shafe ka" Ya amsa mata. "Shi ke nan,yanzu
ina
muka tsaya da maganar karin kwana biyun? Nan
ma ta girgiza kai ta ce. "Ko kwana. Daya ba zan
kara ba,idan kuwa na kara to sai ka dawo min
da
wayoyina". Kawai sai ya hade rai ya nufi
kofa,ya
kuma watsa zancen da suke a kwandon shara,ya
ce. "Kin zo ku gaisa da su kawu,sanuri suke". Da
sauri ta sha gabansa ta rike shi,sai dai ta kasa
magana bakinta sa motsi yake. Ya dubi fuskarta
ya dubi hannun da ta rike shi sannan ya kuma
dubanta da shakakkiyar murya ya ce. "Ba zan
jure shakar numfashinki ba,cika ni ki ban
hanya
na wuce". ce. "Ba zan jure shakar numfashinki
ba,cika ni ki ban hanya na wuce". Ta hadiye
wani
tukukin takaici ko zata sami damar
maganar,amma ya gagara. Ya yi tunanin ya yi
maganinta sai ya tuna su kawu da ke
jiransu,kawai sai ya tureta ya wuce yana cewa.
"Ya rage naki ki san da fuskar da zaki karbe
su,ni
dai na yi alkwarin kina kofa ni kuma zan yaga".
Ya fice ya barta,duk da cikin rudu ta ke ba ta
dauki lokacin nazarai mafita ba,da gudu ta bi
bayansa tana goge hawaye,sai ya tsaya ta a
hanya ya dinga goge mata hawaye da rigarsa bai
damu da cewa fara ce rigar tasa ba. A karshe ya
rungumeta a kirjinsa yana fada mata kalaman
rarrahi. "Calm down...ki saukakawa kanki
damuwa fadima,duk wannan kuncin ina zatar
masa sauki, hakuri da rashinsa kadan ne
fadi"....
Ya dago kanta idanuwanta a bushe. Babu
alamar
hawaye... Ya kara murje fuskarta... Da
hannayensa masu taushi, sannan ya ja ...
Hannunta suka tafi. Da nutsuwarta ta isa ga
kawu fuskarta da walwala sosai,suka gaisa
sannan ta koma ga momi ta harde mata da
shagwabar nuna kewa. Ta ce. "Amma dai ba
wajena kuka zo ba momi, tunda kuka sauka
dakin
Abdul". Ciki jin dadi kawu ya ce. " Ni dama ba
wajenki na zo ba wallahi godiya na zo yiwa
abdullahi. Tana satar harara abdullahi ta ce.
"Da
ya yi me kawu? Bayan ya kulle ni ya hana ni
zuwa wajenku... Don Allah kawu gobe a kawo min
motata".

motata".Zuciya d kwanji
.51) Don Allah kawu gobe a kawo min motata.
Nan take dama ta samu ga Abdullahi,ya
yunkura
cikin ladabi ya ce. "Don Allah kar a kawo mata
kawu, ni bana son yawo ita kuma na fahimci ba
ta son zaman gida.... Nidan so samu ne ma ta yi
irin wata shiddan nan ba ta fita ba" Fatima na
zabga masa harara kawu na karfafa masa gwiwa.
"To don me za a kasa samun abin da ake da
iko?
Me zata fita ta tsinta? Idan don ta mu ne na
dauki nauyin zan dinga dauko momi duk
karshen
wata muna zuwa ganinta,'yan uwanta maza su
dinga zuwa". Momi ma ta ce. "Haka ne, ni ma
ban goyi bayan ka barta fita barkatai ba!idan
na
ta kama ka hakura da wata sabgar taka ka kaita
ku dawo tare, sannan ka sanya ido sosai a kan
masu zuwa gidanka,duk matar da tarbiyyarta
ba
ta yi maka ba kar ka ji shakkar komai ka hanata
zuwar maka gida". Turkashi! An kwance min
zani
a kasuwa". Fatima ta fada tana kallon
Abdullahi,wanda kamar ya kifa saboda gajiya.
Babu yadda ta iya dole ta hadiye maitarta ita
ma
ta bullo ta wata kofar ta rokon wayar hannun .
Mommi tare da togaciyar nata sun fata ruwan
zafi
sun tsaya.nan ma Abdullahi ya sako baki. "Kar
ki
bata wayarki momi, jiya fa aka yi abin,kuma
yau
din nan zan kawo mata wasu. Nan ma ta kuma
shanyewa,ta ce. "Momi zo mu je can". Prof ya
dubi agogo ya ce. "A'a ta zo mu tafi,ya ya
abokan zaman naki,kuna zaune lafiya ko?" Nan
ma karaf Abdullahi ya ce. "Lafiya kalau
kawu,fatima kirsu su gaisa". Wani katon abu ya
daki zuciyar fatima,sai ta yi sararo tana duban
Abdullahi,amma tana lura da yadda iyayenta
suka
sa mata ido, sai kawai ta tashi ta fita ba tare
da
ta san abin yi ba, a takaice ma ko kofar dakin
kowaccensu ba ta sani ba. Kawai sai ta tsaya
jikin karfen tanki tana kananan jawaye,dama
ga
ta da arhar kuka. Shi yasan ya yi kulli babu
jimawa sai ga shi ba tare da ya girmama laifin
da
ya yi mata ba,ya hau share mata hawaye ya ce.
"Yi hakuri zo mu kirasu tare.". Bai jira amsarta
ba,ya ja hannunta suka nufi adin sadiya. Da
sauri
sadiya ta bar jikin taga ita ma da tata kwallar
don tuni ta ke lekensu tun daga rarrashin dazu
da
ya yi mata tana ganinsu,komai ya yi mata daci,
don ta hango tsabar kauna da sadaukarwa a
idanunwan Abdullahi a fatima, fiye da zaton ko
shaukin da ke rikita shi,ba ta taba samun shi a
salube kamar yadda ta ganshi da fatima a yau
ba,
wanda komai na sa na nuna kauna a gare ta,
idanunwansa,harshensa da sautinsa,wanda duk
suna samun umarni ne daga kwakwalkwasa
bayan zuciya ta sanar da ita sun hadiye tarin
kaunar fatima . Tana jinsa ya dinga bugu,sai da
ta yi yaki da zuciyarta sannan ta zo ta bude
kofar,hakurinta kuma ya gaza don suna shigowa
ta hau hayagaga. "Me ye ya faru zaka kwaso
min
wannan matar ku shigo min daki kana isa ta da
ihu? Da sauri fatima ta kalle shi, amma da yake
a
kule ta