Showing 15001 words to 18000 words out of 65424 words

Chapter 6 - FINI A UBA IN FIKI A MIJI book Complete by Hanne Ado Abdullahi .pdf

yin abin da ba dabi'arsa ba watau cin abinci a gidan mutane.
[8/6, 23:15] +234 814 948 5104: FINI A UBA👨â€í ½í±§í ½í±¨â€í ½í±§í ½í±¨â€í ½í±§
IN FIKI A MIKI💑💑💑💑
Page 12
BY HANNE ADO ABDULLAHI
Al bashir Usman matashi ne dan kimani shekaru ashirin da bakwai. Kyakkyawan saurayi dogo
wanka tarwada mai kyakkyawar kira.
Irin dan nan ne da ko wadan ne iyaye suke burin samun irinsa. Ga ilmi addini dana boko san
nan ya kawata rayuwarsa da kyawawan dabi'u.
Da ne ga Hajiya Rakiya da hamshakin mai kudin nan wanda ya kasance daya daga cikin masu
kudin garin nan watau Alhaji Usman Ahmad Babba.
Bayan gama karatun AlBashir sai ya dauki wani layi sabanin irin business din da ya tashi ya
samu mahaifinsa yana yi watau harkar sufuri na jiragen ruwa.
Textile company ya bude a China shi da wani abokin karatun sa dan asalin kasar mai suna Kim
Suen. Lokaci daya ya zama mamallakin rabin hannun jari a kamfani buga kaya me suna
KIMBASH.
Kusan a kasuwar garin nan babu wasu kananan kaya da suke samun kasuwar nasu.
Su kan saka kananan lesuka da kuma atamfofi da yadudduka na maza da mata.
Komai tsadar zaninsu ba ya wuce dubu hudu a hannun masu saye daidai. Amma ingancinsu sai
mai goyo sai ta shekara hudu tana amfani da shi ba abin da yayi.
Hakan ya sa suka samu kasuwa sosai. Karamar riba suke bi. A wata atamfar bai fi a samu naira
goma kan kowanne turmi ba amma fa a rana za a iya sayar da turmin miliyan.
Bai fi shekara biyu da fara wan nan harka ba ya biya mahaifinsa baashin kudin da ya bashi ya
fara kasuwancin da su.
Da a kasuwar duniya za a tallata shi darrajarsa zata kai naira biliyan hudu.
Ga shi dan gata na kin karawa saboda shi ne suta a gidansu. Yayyensa mata hudu.
Yaya Ai. Yaya Rabi . Yaya maryam sai kuma wacce yake bi Yaya Bilkisu.
Dukkasu kowacce tayi aure da nata iyali. Amma yaya Ai wacce suke kira da Maama, ta bar
mata rikon babbar 'yarta mai suna Meena.
Wata irin rayuwa suke ta tsananin kauna da kuma mutunta juna. Idan ka gansu tare da
mahaifansu sai ka dauka abokan juna ne.
Amma hakan ba zai hana Bilkisu da take karama ta saka Al Bashir ya canza wa danta pampers
ba.

To wan nan rikakken dan gata gaba da baya da kuma tsananin wayewa da yayyensa suka ci
buri a kan auren sa shi ne ya gama zaga duniya ya kasa gano kowacce irin mace sai Zainab
diyar dana dade ban ga yarinya marar gata irin nata ba.
Tun da ya yi ido biyu da ita a gidan chief accountant dinsa watau Sulaiman gaba daya ya rasa
sukuni.
Da kyar ya daure ranar da ya fara ganinta ya bar gidan. Saboda gaba daya tagama ruda shi.
Ga shi dai bai gama sanin ko wacece ita ba saboda ko sunanta bai sani ba. Amma 'yar zirzirgar
da tayi na kimanin awa biyu, yana hankalce da ita.
Hakan ya sa ta dasu a ransa kamar dashen tsohuwar bishiyar kuka.
Su dai masu gida alkhairin da ya kai musu shi ya sanya su tsananin farin ciki.
Yan mata dubu dari cas ya ajiye musu da sunan su sa kati. A zuciyarsa kuwa niyyarsa sakon ya
kai ga sabuwar masoyiyarsa. Ba shi da masaniyar ba ta ma da masaniyar anbada wata kyauta.
Ita kuwa maijego dala dubu ya bata da sunan a sayawa jariri pampers.
A wan nan rana tunanin Khadija bai barshi yayi bacci ba. Saboda haka kamar yadda ya saba
kwana yayi yana sallah da karatun AlQurani mai girma domin neman dauki a wajen shugaban
halitta.
Washegari kuwa daga masallaci dakin ummansa ya shigo kamar yadda ya saba duk safiya.
Duk kudinsa ya kasa tashi daga cikinsu. Dakinsa ciki da falo yana daga gefen babban falon
gidan.
Da sallama ya shiga dakin Ummansa.
Kamar yadda zata lazumi ya sameta ta na yi kamar kullum.
Amma yau sabanin lokutan baya da zai zauna ya jira ta ta gama shi ma kuma yayi nasa a
gefenta. Yau kam kasa hakurin haka yayi.
"Ummana barka da asuba " ya fada yana mai dora kan sa a kan cinyarta kamar wani karamin
yaro.
"Barka ka dai" itama ta amsa tana mai shafa kansa.
Ba sai ya gaya mata ba shakuwa irin tasu, tasa ta gano tabbas yau da matsala.
Tana kokarin tambayarsa taji sallamar Abbansu ya shigo.
Shima bayan gaisuwa a tsakaninsu ya juya ya kalli dan nasa, yace "yau kuwa kalau dan uwan
Ummansa yake na ga yau autancin ya motsa"?
Tashi yayi daga cinyar mahaifiyarsa ya koma ya rabu da uban kamar marar lafiya, san nan cike
da kaskantar da murya kuma cikin ladabi ya shaida musu halin da ya tsinci kansa .
An tambayi sunanta yace bai sani ba. Yar gidan waye bai sani ba. Abu daya ya sani a kanta
gidan da ya hadu daita.
Abbansu ne ya ba shi shawarar ya koma ta inda aka hau ta nan ake sauka. Saboda haka ya
umarce shi da ya koma gidan Sulaiman ya yi duk binciken da zai yi daga wajensa
[8/6, 23:18] +234 814 948 5104: FINI A UBA 👨â€í ½í±§í ½í±¨â€í ½í±§í ½í±¨â€í ½í±§
IN FIKI A MIJI💑💑💑💑
Page 13
BY HANNE ADO ABDULLAHI
KimBash textiles ba sa budewa sai wajen tara. Shi kuwa oga ya kan kai goma bai shigo ba.
Amma ran nan masinja da mai shara ne kawai suka riga shi zuwa. Oficce din accountant
Sulaiman Bello ya fara kaiwa ziyara saboda shine makasudin zuwan sa da wan nan sanyin

safiya, sai dai fa ya daki gurbi, domin kuwa bai shigo ba.
Ya buga wayarsa a kulle. Ya aika kiransa yafi sau bakwai ana dawo ma sa da sakon bai zo ba.
Shi da kansa masinjan hankalinsa ya tashi ganin wan nan sako na duk bayan minti biyar da ake
aikawa accountant.
Bai san cewa shi mai sakon ba ya ganin sakon a kai a kai ba. Wanda yake aiken gani ya na yi
yana ba da ratar wajen minti talatin.
Hankali a tashe ya nufi gidan accontant. Saboda bai san kiran na menene ba.
A round din Obasanjo suka yi clear da shi. Saboda haka ya juyo da mashinsa ya dawo office.
Yana parking shi ma Tasi'u masinja yana karasowa. Da hanzari ya nufi inda yake kokarin kulle
motarsa.
Yana kokarin gai da shi shi kuwa da sauri yake fadin "yi sauri ofishin chairman. Aiken sa takwas
oficce dinka yana nemanka".
Shi ma kiran ya ruda shi. A tunaninsa ba laifin da ya aikata. Haka zalika jiya ogan nasa ya kai
masa ziyara har gida. Kuma yadda ya saba mutunta ma'aikatansa shima a haka suka rabu da
shi. Me ya kawo irin wan nan sammaci haka?
A rikice ya karasa wajensa cikin hanzari. Ya na shiga kuwa ya tarar da shi yana safa da marwa
a office din.
Yana ganinsa ya saki ajiyar zuciya.
Kafin ya karasa shigowa ya isa wajensa shi da kansa ya kamo shi. A kujerar bakin table din sa
ya zaunar da shi. Shi ma ya ja daya ya zauna suna fuskantar kujerar AlBashir ta asali.
"Lafiya yallabai naji ance kana ta aiken nema na. Bari in dauko laptop dina da ga mota sai muji
dadin discussing koma meye".
"Manta ba aikin office ya sa ni kiran ka ba? Wacce yarinya ce jiya na hadu da ita a gidanta".
Ya dan daga kansa alamun tunani. San nan yace "Jiya yallabai 'yanmata uku ne a gida na.
Farida dake karanta medicine a Sudan. Sai kanwarta Farisa itama a sudan take sai kuma
kanwata Aisha. Su ke nan su ukun a falon".
Da wani irin shauki, Albashir yace masa
"Ta nan wata doguwa light skinned tana tafiya kamar amaryar dawa. So humble yet classy and
well mannered. Wata data kawo min ruwa da abinci".
Damamaki a fuskarsa yaga ga haddadun 'yanmata da suka ci kwalliya ta birgewa amma sai
nannadaddiya ce ta burge oga.
Cikin mamaki yace "yallabai ba dai Zainab kake nufi ba".
"ZAINAB"! AlBashir yaja sunan cikin makogaransa mai dauke da wani irin shauki.
"Beautiful name. Itace wata mai wadansu itin xarazaram fingers looking so beutiful in her Hijab".
Cikin dariya Sulaiman yace "yallabai i have never notice her beuty.amma dai she is the only one
wearing hijab a cikinsu".
"To ita din nake magana a kai. Yaya kuke da ita?."
"Dukkansu 'ya'yan sister Bilkisu ne. Kuma a gidansu ta girma. Babansu shine commisioner of
finance na garin nan. I know their family very well.
Ya dan dada rankwafowa kusa da shi san nan yace "ka san ni da kyau. Ka san family
background dina . Zainab ma kuma na fahimci ka san su very well tun da kayi aure from the
family".
Sai da Sulaiman yaja numfashi san nan yace "amma yallabai iam very suprise by your choice.

Naga ga more sophisticated girls around but you chose the most backward. Na ga maza yanzu
sun fi son polished 'yan mata amma kuma kai naga......." sai kuma ya kasa karasa maganarsa.
"Bad choice". In ji AlBashir. San nan ya ci gaba da cewa "ka san ni 'yan uwana mata ne. I know
a real lady and a fake one. Look at the respect she gives. How well mannered she is as well as
her caring nature. That is what makes a good wife".
"Haka ne yallabai. Amma akwai matsala daya. Kaga dai kasa dai dai ce a duniyar nan baka
zaga ba. So akwai banbancin exposure a tsakanin ku".
"Duk ka manta da wan nan. Ni zan bata irin exposure da nake bukata ta samu. Ai ba kowacce
exposure namiji yake bukatar matarsa ta samu ba. Ni dai ka yi min jagora zuwa gidan in samu
shiga. In ka min haka ka gamamin komai".
Nan dai suka daidaita a kan da la'asar zasu kaiwa Zainab ziyara.
Ana fitowa daga masallaci kuwa Albashir ya aika fagge wajen telansa aka karbo masa sabuwar
shaddarsa president bugun switzerland ba chinaba. Cream colour da ita ta sha wani irin dinki
irin na manyan kekunan nan na computer. Ya karya hula da tayi matching da kayan ya kuma
bude jikinsa da turaren cool water. Idan ka ganshi sai ka dauka sabon ango ne ba mai shirin zuwa nema ba.
A motar ma Sulaiman ne mai tuki shi kuwa marriage candidate sai dada gyara hula yake yi
yana dada duba kansa a madubi ya tabbatar kwalliyar sa tayi.
A kofar gidan Dr Abdullahi suka yi parking bayan sun yi horn maigadi ya bude musu gate. A
wajen parking suka yi parking. Momi na zaune a falo ta ji shigowarsu.
Nan suka yi shawara akan shi Sulaiman tunda kusan dan gida ne ya shiga yayi masa iso.
Shi ma kuwa Sulaiman ganin ya zabowa Zainab zakaran gwajin dafi ya dage wajen karantawa
momi uban gidan nasa.
Tun da ya fara bata labarin AlAbashir zuciyar Momi take tafasa. A zuciyarta take ayyana irin
azabar da zata gana mata saboda bakin ciki.
Sai da ya gama tacee "to kai Sulaiman ga kanwarka a gidan ga kuma su Farida amma duk bai
gansu ba sai wan nan kucakar yarinya"?
"Su ma ai kin san halinsu Momi. Gaisuwar arziki bai samu daga wajensu ba suna zuba dan
banzan girman kai. Ita ma ai ladabinta ne ya jahankalinsa da kuma ...,.."
"To kaga ya isa haka. Duk wani bayaninka ba zai yi tasiriba. Ka koma ka sanar da shi Zainab an
mata miji. Idan har a gidan nan yake son aure yazo ga Farida nan ko Farisa duk wacce yake so
zan bashi.
A bakin gate ya samu AlBashir suna hira da Mallam mai gadi. Saboda kowa ya san shi
dabi'arsa ce sakewa da kana nan ma'aikata na gidansu da kuma na office.
To a haka ya same shi da Mallam suna 'yar hira yau da kullum. Saboda rashin sanin halin da zai
shiga idan yaji batun da ya zo da shi a nan ya fara kora masa bayanin da Momi ta zayyana
masa a kan Zainab.
Nan take kuwa ya shiga rudani. Amma sai ya daure yayi ajiyar zuciya yace "allah yasa haka shi
yafi alkhairi".
[8/6, 23:21] +234 814 948 5104: FINI A UBA 👪👪
IN FIKI A MIJI👨â€â¤â€í ½í±¨í ½í±¨â€â¤â€í ½í±¨
Page 14
BY HANNE ADO ABDULLAHI

Lokacin da Mallam mai gadi ya dawo wanda shi kuma Sulaiman yaje daukko mota domin su
tafi, yayi mamakin ganin bakon a wani yanayi. Yanayin sa ya banbanta da farkon shigowarsa
gidan. Farkon da ya shigo gidan cikin fara’a ya shigo. Amma yanzu bayan dan bayanin da
Sulaiman yayi masa, da ka kalle shi kasan cikin tashin hankali yake. “yallabai lafiya dai? Naga kamar wani abu ya daga maka hankali� mallam ya tambayeshi.
Sai da ya shafi fuskarsa da tafukan hannunsa. San nan ya dan yi tsai da dubansa akan fuskar
Mallam yace “ka san dan adam idan ya kallafawa ransa samun abu, ya kuma gaza samun wan
nan abu to ya kan shiga damuwa. To nima abin da ya faru da ni ke nan. Na kallafa raina akan
samun Zainab a matsayin matar aure to kuma ashe ba rabona bace. Ashe an bayar da ita.
Shine naji duk hankalina ya tashiâ€.
Cike da tsananin mamaki Mallam ya dago ya kalleshi. Amma jin kugin mota na kusanto su ya
sanya ya kasa yi masa bayani. A iya saninsa ya wuce matsayin maigadi a gidan, saboda
amfanin da yake yiwa mai gidan.
Duk wata harkarsa ta office ko kuma abin da ya shafi yaran gidan shi ya kan sanya yayi masa
adduâ€a da kuma sauka. Wanda shine ma babban dalilin da ya sanya yake zaune da shi. Gadin
nasa carmouflage ne. ya kuma san babu yadda za ayi a bayar da auren Zainab bai sani ba.
Amma ya yi niyyar yin bincike akai. Saboda haka cikin hanzari yace masa “ka bani lokaci ina
son ganawa da kai akan wata muhimmiyar Magana wacce bazata yiwu yanzu ba. Amma idan
har ka amince zan maka dan wani bincike idan har na gano gaskiyar lamarin zan zo maka da
bayani nagartacce akan wan nan yarinyaâ€.
Take kuwa yanayinsa ya canza ya koma wata sabuwar murnar. Cike da godiya ya dakko
katinsa ya mika masa shi ma kuma ya karbi lambar wayarsa.
Bai fi minti biyu da bawa Mallam katin nasa ba, Sulaiman ya karaso da motar. Nan ya shiga
suka tafi da Sulaiman wanda bai yi kasa a gwuwa ba wajen sanar da shi sakon Momi akan
cewa suna da burin hada zuri’a da shi saboda haka zata bashi auren ko Farida ko kuma Farisa
duk wadda ya ke so a ciki. Shi ma kuma kokarin tura tasa kanwar yake yi watau Aishan da ya
same su tare a gidan.
Saboda kawai baya son yaci fuskarsa ya kasa gaya masa a inda ya jiye kannen nasa. Yaran da
ganinsu zasu yi girman kai sabanin ita wadda ya gani ko ba a gaya masa ba, ya san zata
kasance mai sanyin hali da kuma mutunta mutane. Tsaf tsarinta yayi na irin matar da yake so.
Bai tanka masa ba, sai da shi Sulaiman din yace masa “kuma yallabai you are not on the same
level da ita. Exposure dinta is quite minimalâ€.
Ya katse shi da fadin “Iam looking for a wife not a colleague. So ni iya yadda nagan ta yai mina
a hakaâ€.
“Na sani yallabai amma ka duba sauran ‘yan uwanka. Kaga Yaya Ai is a qualified pediatrician
while Yaya Rabi na san director ce a CBN. Tun da ka sha aikena wajenta. While Yaya Maryam
although bata aiki na san business take yi ga kuma mijinta ambassador ne.
Kai ko Anti Bilki da take matar ambassador tayi mata nisa. Ba ka ganin kamar Zainab ba zata
iya mingling da su yadda ya kamata ba�
“Sai kuma ka manta ko kuma ban taba gaya maka ba, wacce ta haifo duk wadan nan succeful
matan bata taba zuwa makarantar boko ba. But yet hakan bai hana su bata respect din da she
deserve ba. Haka zalika mazansu irin matan da suke so ke nan. Ni kuwa I want a homely

person for my wife. That is what I saw in Zainab ban kuma ganshi a wajen sauran da kake nuna
min sun fi dacewa da nibaâ€.
Zai sake yi masa bayani ya ce “ kaga manta kawai. Allah ya sa haka shi yafi alkhairi.
Amma a can gida kuwa ba a bin da ya faru da Zainab ba ke nan. Momi ta zageta ta kuma yi
mata tijara. Ta kira ta da karuwa. Yadda ta nuna mata, ita ta ke neman Al Bashir, ba shi yace
yana sonta ba. Bayan ta lakada mata dan banza duka wanda ta dan kwana biyu rabon da a yi
mata shi tace mata “kuma idan ina numfashi aure iri na uwarki zaki yi sai dai kema ki koma
kauye kiyi auren daka da sussuka. Amma ke da jin dadi a rayuwa har abadaâ€.
Ku san ko da yaushe ta na da ‘yar masaniya na dalilin duka ko kuma fadan da aka yi mata
amma na yau bata da idea na dalilin fadan da zagin cin mutunci da aka yi mata.
Allah sarki duniya. Momi bata san cewa ita ma Khadija mahaifiyar Zainab Allah ya yassare mata
ba. Noma da suka sa a gaba da kuma kiwo ita da mijinta, Allah ya tallafa musu. Saboda ba
zuwa take ba, da ta ga gidan da ya kera mata a Garkon. Noma da kiwo Allah ya sa musu
albarka, ya zama hanshakin mai kudi. Kullum yana China domin shigo da sabbin na’urorin
noma da injuna irin na su busar da kifi.
Hatta kifin da yake kiwo, busar da shi yake yi ana fita da shi wajen kasar nan container
container. Shinkafa kuwa, ya samu hadin gwuiwa da wani babban dan kasuwa wanda ya bude
ma’aikatar zazzabar shinkafa a nan garin. Da yake ya san kan noma shinkafar da aka fi sani da
kilaki saboda kyawunta ya sanya kusan shine babban supplier na shansherar shinkafa ga wan
nan kamfanin.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login