Showing 24001 words to 27000 words out of 33805 words
Chapter 9 - Gangar Jikinsa Na Aura Book 3 end Writing by Jamila Umar Tanko .txt
na gama kwanakin ku
dauko ni, hisam yace inkin dauka ma to ki suke ai
kafarki kafata kwana 1jal zamuyi. Ramlah tace a'a
bai kamata ba ai dole tayi dan kwanaki
yallabai.haisam ya lura da hannata kule tana daf
da ta fashe da kuka sai ya haulallashinta yana
cewa to shikenan aI amarya batalaifi za muyi
shawara a hanya dai.Ramla tace da hanna ga
atamfofi can a jakanasa shehu ya dauka ya saka
a mota da kudi aambulan ki rabwa 'yan
kungyata, hanna tace kaianty ramlah har yanzu
dai wahala baza ta kare ba?Ramlah tace babu
ikon tashi dga nan naje nijr nabude kungiya Allah
shine yake bani abundanake taimakonsu hanna
tayi gdy dga karshe sukdinguma wjen mota,
haisam na cewa ramlah lailla2ta dinga kwana da
wata a daki ta daina kwanciyaita kadai ko nakuda
kan iya tashi cikin dare, yashaida mata baza su
dade ba zasu dawo. A gidanbaya haisam da
hanna suka kame direba na jansu suka tafi. Sun
kamahanyar garin Dashi cikinjanhuyar niger, tfy
suke kamar ba a mota suke basanyin Ac na tashi
yayin da sautin kida na tashi ahnkl. Hnna ta
kwanto akan cinyar haism cikinshagwab tace yaya
nifa so nake inyi sati guda aDashi sai mu wuce
babban mutum inga iya salmi daga can sai mu
shiga kazaure wajen uwar 2 dukmuga lfyr su.
Haisam yace amma sati 1 yayi yawakiyi kwana 4
dai ni zan wuce mradi gurin aboknain kin gama
kwanakin sai muzo mu dauke ki mutafi babban
mutum da kazaure a ranar sai mu wuceabj zanje
inga yadda suka sayr mun da motoci snn sai mu
huta a nicon da sharaton, bayan kwana 4saimu
koma kano. Yayi miki ko baiyi ba? Taceyayimin
tunda yayi maka nawan. Sun isa garinDashi yayin
da mmk da farinciki ya lullube danginhanna.
Hanna da hijir suka rungume juna
sunamurna.kawu ahmd yasa aka shimfidawa
haisam tabarma a zaure suka zazzauna dangi na
tashigowa suna yi masu sannu da zuwa.Nanfa
aka garzaya kasuwa dan siyo kayanabinci iri iri
wanda xa'a dafawa wadannanhadaddun yan
gayun baki.fura mai dadi dakirdirmon nono mai
kyau aka kawo musu kafin agama abinci. Haisam
yasha fura da nono sosaikasancewar yanason
fura da nono. Bayan sunyi sallar azahar daidai
lkcn abinci ya nuna sai aka farazuwa a jerawa
haisam nasa. Direba ma aka kaimasa nasa inda
akayi masa shimfida. Hanna nacikin gida tana cin
nata kawaye da dangi duk sunzagaye ta kai kace
biki akeyi a gidan. Haisam dakawu ahmad suna
cin abinci suna hira sai gdy kawu ahmad yake
yiwa haisam. Bayan sun gama cila'asar tayi
sukayi sallah saihaisam ya shaidawakawo ahmad
cewa zai wuce maradi sai nan dakwana 4 xai
dawo ya dauki hanna. Kawo ahmadya roki
haisam ya kwana mana kafin ya tafi. Haisamyace
bakomai ai dare baiyi ba zasu tafi kawai. Yasa
yarasuka dinga jido akwati suna shigarwa
cikingidan, yace su cewa hanna ta fito suyi
sallama xaitafi. Hanna ta bude akwatin kayansu
tacire nata tabar mai nashi acikin akwatin tasa
aka kai mai mota.Tasa hijab ta fito ta iske haisam
a zaune a zaure shikadai.ta durkusa ta gaishe shi
ya amsa cikin fara'a yace kinga abinda nake gudu
ya faru dani? Hannatace yaya, meye faru da kai?
Yace daidai da rana 1banason in rabu dake
amma gashi kin jawomin sainayi kwana 4 xan
ganki . Hanna tace Allah sarkikarka damu
GANGAR JIKINA ne kawai bata tare kaiRUHINA
yana tare da kai ai. Su duk sukayi dry.haisam
yace aini yanzu daga GANGAR JIKIN harruhin so
nake su zamana tare dani, koda yakebabu komai
tunda mu duka muna kasar nijarturirin
numfashin ki zai dinga buso ni,Hanna tayi dry
tace nima xanyi missing dinka.Haisam ya mike
tsaye yace babu wani, dadin bakine kin samu hijir
kuna hira yaushe xaki tuna dahaisam. Hanna
tace ai kuwa da kasan irin hirar damuke da hijir
dakace mu shekara muna hirardomin asalin
shakuwr mu hirar ka take tayani. Haisam yayi
murmushi ya mike yace har na fara jinkasala xan
tafi ni kadai in bar abinda nafiso a rywta. Yanxun
dai abin da nakeso dake ki samu biroda takarda
ki rubuta duk wadanda kikeso a dangia
taimakawa da jari ko kuma wata bukartar su
dasuke neman taimako kiyimin total xan canjo
kudin nijar a can. Idan nazo sai na baki ki
rarrabamusu.hanna ta amsa masa da to gami da
gdy danuna farin cikinta a fili. Tace kuma inaso a
ginawakungiyar anty ramlah office wanda zai
zama ananza'a ringa taro kuma duk wani mai
sha'awartaimakon su xa'a iya kaiwa can.haisam
yace this is a ver good idea sai kicewa kawo
ahmad ya nemofili ya kiyasta nawa xa'a kashe
wajen ginan sai abar masa ya gina. Hanna ta
rakashi har cikin motasuka ringa hira kamar bazai
tafi ba shidai sakenanatawa yake baiji dadi ba
zaiyi kwana 4 baiganta ba.ita kuma hkr take bashi
har ta lallashe shi ya tafi snn ta shigo cikin gida.A
kwanaki4 dahanna tayi ta ziyarci yanuwa
daabokan arziki da ywa a cikin garin dana
wajengarin kowacce tana kawo kukanta wasu
talauci yaishe su sun rasa yadda zasu yi, wasu
kuma auren'ya'yansu ya tashi basu da kudin
siyan kayandaki.hanna ta kaiwa 'yan kungiyarta
ziyara bayan shela da akayi aka tara su inda suke
taruwa. Sunyimurna dawadannan atamfofi da
kudade da hannata raba musutace inji ramlah
tace a basu, tashaidamusu wnn kadan ne kafin ta
tafi zata sake tara suta raba musu. Kudi fiye da
wadannan daga karshetayi musu albishir da cewa
xa'a gina musu ofis da hall za'a zuba kujeru
wurin da xa'a ringa meeting.Ta kara da cewa da
yardan Allah kungiyar xatabunkasa xa'a ringa
turo tallafi koh da yaushe.Murna wacce baza ta
misaltu ba a wurin 'yankungiyar sai gdy da shi
albarka sukeyiwa hanna.Da addu'ar fatan alheri a
rywr ta. Ranar da hanna ta cika kwana 4 a garin
tasan daga inda gari ya wayehaisam zai dira a
garin gashi bata gama ziyararyanuwa ba don
haka karfe 7 a gidan inna hauleyayi mata. Tana
shiga tayi sallama ta iske inna hauleda indo suna
sana'ar da suka saba.inna haule tasaindo a gaba
tana fada indo na tikar aiki. Inna haule ta daga
kai taga mai sallama sai taga hanna tadukar da
kanta kasa ta kasa hada ido da ita sai tamike
sumsum ta shige dakinta. Indo ta tawo dasauri ta
rungume hanna ta rushe da kuka. Hannatazubo
da hawayen idonta tace indo wajenki nazona
dauka zan ganki a wajen taro ban ganki ba na
tambaya akacemin kina gida baki zo ba
ammanabada kasonki an kuwa baki? Indo tace
anbanikinsan bani da halin fita inje wajen taro
sbd aiki.Hanna tace bari na shiga mu gaisa da
inna sai nazomu shiga daki muyi mgn.hanna tayi
sallama dakin inna haule snn tashiga ta durkusa
ta gaishe da ita ga mmkn ta saitaga hawaye fal a
idon inna haule ta zauna taceinna lfy kike kuka?
Haule ta sake rushewa dakuka tana cewa ganin
kisai bello ya fado min a rai, tsananin bakin ciki
da takurawar dana haddasa masa a snadiyyar
gallazamiki danayi.Bello yayi min biyayya, ranar
da zai rsumin rabudashi yana kuka yan rokona in
sassauta miki AllahAkbar sai gawarsa aka kawo
min ya mutu da bakincikina a ransa, duk dani
uwrs ce mai zan cewa Allah amma Bello mai
biyayya ne nasan zai yafemin.Hanna ki yafe min
a madadin Bello da ke kankiabinda nayi
miki.Allah kenan ya canja miki rywr ki kin min
fintinkau.Yanzu kira kawun ki azo a raba gadon
bello a bakinaki. Hanna ta zubo da hawayen
idonta tace inna na yafemiki daman ba bello kika
yiwa ba nikika yiw shi daiyn damuwa a ransa duk
sanda zaiga kin gallazamin.Snn zancen a
rabagado, inna ki rike duka na yafemiki ina ganin
yanzu gadon babuabind zaiyi min ma'ana baki
bani kasona ba a lkcn da nkebukatarsa.A yanzu
haka idan na karva sai dai na bayr sbdbabu
abinda na nema na rasa kinga da in karba
inrabaki da shi in bawa wani gara ki rike duka
tundaga tsufa ya karu karfi ya kare. Mai
taimakonki ya rasu,Ni ya kamata na baki ba na
kar6i naki ba. Ni aganina da kin koma sbn gidan
can na siminti ki barna kasar nan Inna ki huta
sbd kar gidan ya zamaasara shi bai zauna ba ke
baki zauna ba, Allah yajikan Bello." Inna Haule ta
ce "Amin Hanna na gode." Can zuwa wani dan lkc
babu wanda yayi maganasai Hanna ta nisa ta ce
"Inna shawara daya zanbaki, mai zai hana ki bar
Indo ta huta da wannanaiki da zagi da takw sha
shekara da shekaru innaduba kiga yadda Indo
take tamkar baiwa ita da'ya'yanta ita ce gona, ita
ce surfa da nika. Inna indo baza iya tafiya ta
barku ba, ina zata kai 'ya'ya nan?" A nan dai a
jikinki take samun dan abun da zata cida yayanta
ku zauna lfu mana amma aikin yayiyawa." Inna
Haule ta nisa ta ce"Hanna naji abundakika
cemun ni yanzu jikina yayi sanyi in Allah yayarda
zamu koma sbn gidan Bello mu zauna har daindo
da 'ya'yanta ko ni kaina nasan bani da wata 'yar
uwa mai taimakona me min hidimomi kamarindo,
yanzy kwanaki amai da gudawa nayi cikin
dareIndo ce a kaina har gari ya waye ita ta
wankekayan kashin d amai.Gaskiya kike fada
mun kirawo Indon itama in nemigafarar ta." Inna
Haule ta rushe da kuka."Hanna ta kwallawa Indo
kira ta taho da sauritaxota durkusa ta ce
"Gani."Hanna ga gyara zama ta yiwa Indo bayani
Inna tasaduda tasan bata kyautawa don haka ta
dainatakura mata. Amma sai bayanin Hanna ya
bambanta da tunanin Inna Haule Hanna ta ce
"Indona taho miki da kudi isasshe kawuna zai
tsaya mikia rushe 6angaranki a gina miki na
siminti kema kizauna da 'ya'yanki za fasa miki
kofar shigarkudaban. Zan baki jari mai yawa zan
baki din sana'a kina cinabinci da 'ya'yanki, na
dauki nauyin krtnsu sukoma mkrnt, kema ki huta
da wahala a rayuwarki.Indo ta rushe da kuka
tana gdy, Inna Haule nakuka itama tana neman
gafarsu tana cewa "Ai bazaayi haka ba idan Indo
ta barni dawa zan zauna ya dinga taimakona, ga
tsufa bana iya yin komai dakaina tunda ba gani
nake sosai ba. 'Ya'yan Indo sune aikin gonata
sune suke mun tallajikokina na cikina ko aikensu
nayi basa zuwa.Hanna idan kika yi haka kin raba
zumunci." Mu dai kaura can gidan siminti da
Indon muzauna." Hanna ta ce "A'a Inna ai ba'a
sabo dawuya, ya yan Indo krt zasu yi ba talla
ba."Indo ta ce"A dangi zaki nemi wata ku zauna
ni kam ai nayigaba shekara nawa ana azabtar
dani da 'ya'yan angutar dani sai in ki ba dai ni
ba nemo wata." Hanna ta ce "Indo ma 'yar aiki
zan daukar mata itata kwanta ta huta."Inna
Haule ta rike baki tana maimaitawa 'yar aiki?Indo
da 'yar aiki.."Yaro ne ya shigo ya ce "Wai Hanna
tazo anzodaukarta inji wani mu2m a cikin
mota."Hanna ta cemusu tana zuwa ta fito sai
taha Haisam ne ta karsacikin motar bayan ta
gaisheshi ta shaida masacewar gidan su Bello
Madu tazo zata gaishe da mahaifiyarsa. Haisama
ya harareta ya ce "Gidan tsohon mijinki kika zo
ga alamar kuka nan kinyi wato kun tunabaya."
Hanna ta tuntsire da dariya ta ce "Kai Yayawanda
ya mutu ma kishi kake dashi?"Ba wani tuna baya
da akayi ta ganni dai sai ta haukuka." Hanna ta
tambayeshi kudi tana so ta raba musu."Wata 'yar
akwati ya nuna mata a kujeran baya tanabudewa
sai taha kudi himili guda ya ce ta dibiyadda zai
isheta." Ta dibi kamar dubu dari dahamsin idan
aka canja da kudin Nigeria, ta ce yazosu shiga ya
gaishesu. Bayan sun shiga Haisam ya zauna kan
watatabarma a dakin Inna Haule suka gaisa sai
Hanna taajiyewa Inna Haule dubu hamsin ta ce
gashi ta sayigoro. Ta wuce dakin Indo ta samu
Indo nata rusarkuka, ta zauna tana lallashinta ta
mika mata dubudari ta ce ta fara yin jari sanna
ta tabbata yayanta sun ci gaba da mkrnt. Ta
kuma ce mata duk sanda take da matsala taje
dafadawa Hajir ko kawunta Ahmed zasu fada
mata awaya zata aiko da mata ko nawa ne, kuma
karshewatan nan zata da torowa kawunta kudi a
fara yimata gini. Indo tayi farin ciki tayi murna
matuka. Ta shaidawaHanna cewa yau jinta take
kamar a aljanna sbd lkcnguda an 'yanta ta fita
daga sahun bayi. Sukadunguma suka fito harda
Inna Hauke suka rako suhar bakin mota suna
koke-koe suna godiya,Haisam yaja suka yi gaba,A
zauren kawu Ahmed aka zazzage akwayin kudiana
kasafi ga sunan kowa a jikn takarda da
yawantallafin kudin da za'a bashi.." 'yan mata
goma shabiyu Hanna ta yiwa kayan daki wasu jari
ta basu,duk an mikawa kawu Ahmed ya raba
musu. KudinNigeria miliyan biyu Hanna ta bawa
kawunta cheek, matarsa duba dari biyu da
hamsin suyi jarisu gina sabon gida na suminti,
kawu Ahmed yajikamar a mafarki yayin da kuka
ya 6arke masa yayigodiya sosai." Haka Hajir ma
tasha gdy da kukanfarin ciki." Haka dai Hanna ta
zuba kayanta a mota suka shigadireba Shehu
shima ya shiga ta tashi mota 'yan uwacunkus a
bakin motar ana daga musu hannu sukatafi, farin
ciki fal a zuciyar Hanna harma kamar tafisu farin
ciki sbd taimakawa danginta data yi sun fitadaga
tsantar fatara da rashin da suke ciki. Sun nufi
hanyar Babban mutum a
janhuriyyarNigeria.K'arfe uku dai dai a kofar
gidan iya Salmai tayimusu. Hanna ta shiga gidan
da sauri yayin da takekwada sallma waige-waige
take taga ta ina iyaSalmai zata fito tayi tsalle ta
rumgumeta." Wada tagani a bakin kofar dakin a
tsaye yana da damuwa."Hanna ta karasa gareshi
cikin sanyin jikida dimuwa ta ce "Wada lafiya, ina
iya Salmaintake?" Wada karka ce min iya ta rasu."
"Yayin da ta fara hawaye." Wada ya ce "Bata
rasuba gata nan a zaune a daki tana kuka tun
jiya dayamma taki ci taki sha." Hanna ta fada
cikin dakinda sauri ta iske iya Salmai tayi tagumi
tana kukatana ganin Hanna sai ta sake tsala
kuka. Hanna ta c"iya lafiya meya faru?" Wafa ya
shigo ya zauba ya ce "Bansan takamaimaimeke
damunta ba jiya da rana ita wani mu2m sukaje
wani gari ni dai bata fadamun sunan garin
dasuka je ba sai na ganta ta dawo da yamma
Zaharaddeen Shomar
Whatspp 08168575100
GANGARJIKINSA NA AURA 3 Part 4
Posted by ANaM Dorayi on 06:27 PM, 30-Apr-15
Under: Gangarjikinsa ta Aura
Tana kuka tace min wai yau ido da ido taga
mallamhabu mahaifinki har sunyi mgn dashi.
Hanna tazabura ta daka tsalle da dafa kirji ta
fara ja dabayata fita ta daga dakin taje tsakar
gida ta zauna yayinjiriyake daukar ta bata gani
sosai, gabnta ya hau faduwa ta tabbata lallai
ciwon so ya zautar da iyasalmai har mlm habu ya
fara. Yi mata gizau. Haisam ne ya shigo ya tarar
da hanna a tsugunneyaje ya tabata yaga tafi
dagowa yasa hannu tatasheta tsaye yaga kuka
takeyi jikinta gaba1karkarwa yake idonta yaki
budewa gaba 1.Ya girgizata ya kiran sunan ta, ta
rushe da kuka tarungume shi tace yaya dama
ana mutuwa a dawo? Yace ban gane ba.Tace iya
salmai na kuka a daki wai jiya taga babanahar
sunyi mgn dashi.Haisam yaja hannunta zuwa
cikin dakin wurin iyasalmai.Haisam yasa wuya
kafin ya lallashi iya salmai ta daina kuka ta fara
amsa masa tambayoyin sa.Iya salmai ta bude
baki ta fara musu bayani turyanturyan.Tace duk
ranar kasuwa ina kai tallar zogale inazama tare
da fulani masu sayar da nono.Muna lbr dasu har
suke bani lbrn wani mutum bawan Allah wanda
yanzu ya zama malaminsu shiyake koya musu
karatun salla da basu iya ba saizuwansa
garinsu.Suka cemin mutumin basu san
takamaimai ko danasalin wanne gari bane don
yaki fada.Yayo doguwar suma har an binne shi
masu binne shi na juyawa sai su kuma fulanin
rigarsu sukakawo gawa kusada wnn kabari sai
suka gakabarin yana motsi, sai akace a tona aga
ko meyesbd daga dukkan alamu yanzun aka rufe
kabarinwata kila bai mutu ba doguwar suma yayi
yanzu yafarka. Sun tonawasaiga mutum mai rai
bai rasu ba yanasalati, ka garza dashi asibitin
Babura wajenwatansa guda bayamgn mlm sule
har sanyarsa yasayar yana sayawa mutumin
magani.Watansa guda baya magana malam sule
harsaniyarsa yasayar yana sayawa mutumin
magani. Bayan ansallamesu dagaasibiti ya warke
da ragas ya ce sunansa malam Garba ammabazai
koma garinsu ba sbd yasan an gama
zamanmakokinshiansan ya mutu zasu tsorata
suce yayi fatalwa." IyaSalmai tashar6e da hawaye
ta ce "Da a raina na kawo ko malam Habune sai
na ji ance malam Garba sunansa.Na tambayesu
ina ne garin su mutumin sai sukacebai fadi shiko
dan wanne gari bane yaki fada sai ya ce
yanarokarsu dasu rike shi su taimakeshi shi kuma
zai dinga taya su dakiwo zaidinga koya musu
krt.Aka gina masa bukkarsa a bayan gidan
malamsule. MalamSule ya rike malam Garba
tamkar dan uwansa suje kiwo taresuci abinci tare
ya koya mana krt da daddare bayankowa yadawo
daga kasuwa mutumin yana da kirki."Cikin
zumudi Hanna ta ce "Daga nan sa akayiyaya?" Iya
Salmai ta ce sai nabar maganar anan na mantada
ita sbdzaiyi wuya ace malam Habu ne kuma
bance susuffantaminyadda mutumin yake ba na
dai tambayesu tanazuwa kasuwa wataran su
nunamin shi, suka ce baya zuwa ko
inakullumyana cikin riga. Wata rana wani mijin
kawata yazoya sameniya ce yau yaje wata riga
wajen kanwarsa da takeaure a rigar yaga wani
mutum kamarsa daya da Malam Habu,jar
natambaye shi yana dawa ko kani a Babban
Mutumya ce minbashi da kowa. Sau 3 mijin
kawar tawa idan yajerigar yake zuwa ya fadamin
irin kamar mutumin da yake ganida malamHabu
harta 6aci.Tafiyarsu maganar komai iri daya da
malam Habu.Sai jiya nace muje rigar nan inga
mutumin nan.Wallah ina zuwa saiga Mallam
Habu." Na yanke jiki na fadi saiyazo yatasheni ya
ce "Salmai lafiya?"Na sake tabbatarwa shine sai
ya ce ina 'yar baba?,"Hanna ta rikke iya Salmai
tana kuna tana cewa tashiki kaini gurin Babana In
ganshi.Haisam ya rike baki kawai yana kallon
ikonAllah sai kabbara yake yana cewa Allahu
Akbar.Ya jawo hanna jikinsa yana lallashinta ta
kwantarda hnkln ta yau komai dare zasu je su
ganshi inshaAllah.Wada yace iya da kin lallaba shi
ya dawo garin nan kun taho tare.Iya salami tace
nayi2 yazo mu tafi yaki yace kumakada in fadawa
kowa na ganshi yace baya son yasake irin rywr da
yayi a baya tare da iya Abu da'ya'yanta shi
zamansa a rigarnan yafi masa alheri dakwanciyar
hnkl, daman hanne yakeji ya aiko a duba halin
da take ciki ance 'yan uwan uwarta suntafi da ita
niger.Shi kenan hnkln sa a kwance sai dai wani lkc
idanya tuna ta zaiyi ta kuka har ya godewa Allah.
Hanna ta girgiza kai tace babana kuwa kika
ganiiya salmai? Kai bashi bane babana ya
mutu,mutuwa 1 ce.Haism yace hanna karki kiyi
mmk ikon Allah yawuce hk.Ana samun irin haka
mutum yayi doguwar suma a binneshi ashe bai
mutu ba, aga kabarin yana motsia tuno kuma
mutum ya tashi ya ci gaba da ryw saidai wasu su
kan ido ko kansu ya karkace ko bakinsu ya
juye.Yana faruwa amma baefi a miliyan 10 baefi
a samuirin haka 1 ba, zamuje mu gani Allah yasa
shine hanna ki huta da koke-koken nan da
kullum kikeyi na rashin mahaifinki.Iya salmai tace
shine mana na ganshi har munyimgn dashi. Mlm
habu ras yke babu inda ya lahantaa jikin
sa.Haisam yace ai ikon Allah ne ba tare da ke
mukaji a shirin INDA RANKA KA ba na FREEDOM
RADIO akwaimutumin da aka binne shi sau 3 ana
tonoshi ashebai mutu ba sukayi hira dashi shima
ras yake bainda ya nakasa.hanna ta mike da
sauri tana cewa ku taso mujejikinta rawayake
kamar ta zama tsuntsuwa ta dira agaban
mahaifinta.Haisam ya cewa shehu direba ya
zauna shida wadazasuje su dawo.Haisam yana
tukawa , hanna na gefensa, iya salmai na baya ta
nuna hanya suna tafiya.Sun isa rigar suka iske
bakkarsa babu kowa wanibafulatani yana biye da
shanunsa suka tambaye shiko ina mlm garba sun
leqa bunkarshi bayanan saiyace yanxun nan ya
rabo dasu shi da mlm salesuna can kogi
shanunsu suna shan ruwa. Ya kwatanta musu
inda kogin yake suka nufa.Har suka isa surkukin
da mota baza ta shiga basuka fara dabawa da
kafa tun daga nan sukahango shanu suna shan
ruwa da wasu mutaneguda 2 a zazzaune.Suna
karaso wa mutanen nan na juyow sai ga fuskar
malm habu tirra mura..fuskar mahaifinta ta sake
gani, ta fada atsorace baba kaine kuwa? Ya matsa
hawaye yace'yar baba nine.Suka rike juna sai
kuka suke tamkar ransu zai fita.Yayin da farin ciki
tamkar ya halakasu.Wohoho hasko minute
zukatan wadannan bayin Allah.Uba da yarsa
masu tsantsar son juna da shakuwa.Hanna tace
baba kai ne uwata kaine ubana kanaraye a
duniyar nan baka mutu ba kaki nemana aisai
kazo in ganka kayimin bayani inya so sai kacekar
in fadawa kowa. Mlm habu