Showing 18001 words to 21000 words out of 33805 words
Chapter 7 - Gangar Jikinsa Na Aura Book 3 end Writing by Jamila Umar Tanko .txt
ta ce haka k'anwa
take cewa hakaabunda k'anwar ta ce yayar sai ta
ce hk ne,k'anwata babu mai bin bayana a cikinku
ko toshikenan tunda had'emun kai kuke nima zan
samome shigarmun.In yi k'anwa. Hanna ta harari
Haisam ta ce wace irink'anwa kuma?" Haisam ya
ce "Kishiya mana kungasai ayi bibbiyu kenan ku
biyu nima ni da ita sai tadinga shigar
mun,"Ramla ta tuntseri da dry ta ce "K'anwata
ke yake tsokana ai na gaya miki shi daiyayi
tsokana yaji dad'i."Haisam yasa hannu yana
shafar kumatunta Hannaya ce "Ke da wasa nake
ye miki.Ai na gama aure a rayuwata insha
Allah.Kuma inajin dad'in wannan had'in kan da
kuke mun.Tsokana nake yi ina ni ina wani k'ara
aure har alahira na gama k'arin aure.Ramla uwar
gidana Hamma amaryata hr abada."Su duka suka
yi dry."Ya ce "Allah da gaske nake, ko kunga nayi
muku kama da wanda zai k'ara aure ku kalleni
tsaf anutse ku k'are mun kallo."Suka tsuntsire da
dry dukkaninsu hr Haisam d'in.Ramla ta ce
"Hanna dai dry kawai take yi bata cekomai ba kai
kayi kid'anka kayi rawarka."Haisam ya ce "Ni
yanzu abunda yake gabana shine inga dukkanin
ku na baku jari kowacce ta kamasana'ar ta kanta,
Ramla yanzu misali idan aka bakijari me kike da
sha'awar bud'ewa "Ramla ta ajiyekofin dake
hannunta tayi fari da d ido ta ce "Ni agaskiya ina
da burin bud'e kantin sayar da kayanSenegal na
mata da maza sabba inyi wani kant wanda zan
singa sayar da takalma na k'asar wajetsadaddu
na mata da maza da yara." "Haisam ya ce "To ya
isa haka anty Ramla naga sokike ki bud'e kantina
daban-daban.Idan na kyaleki saiki k'irgo min
guda goma biyuma sun isa.Kefa amrya
ta?""Hanna ta narairaice ido ta ce "Ni dai burina
da ace ina da kud'i makaranta Islamiyya zan
bud'e damasallaci da rijiyoyi da bishiyoyi zan
shuka inceAllah ya kai ldn kabarin iyayena da
suka rigamugidan gaskiya."Haisam ya ce "Allah
sarki shikenan?"Hanna ta zubo da hawaye daya
cika mata ido ta ce "Shikenan burina."Haisam
yasa hannu ya share mata hawaye ya ce"Kar kiyi
kuka ajiye wannan a gege za'ayi inshaAllah a
sana'a me kike da burin yi?" Hanna ta d'anyi
murmushi ta ce ina so in bud'ek'aton kanti
(super market) a kusa da nan kuma inbud'e wani
d'an ofis na taimakawa marayun yara." Haisam
ya ce "Duk kun za6i sana'o'i masu kyau,nima
bari in fad'a muku tawa sana'ar a Abuja nagina
wani katafaren wajen k'erarre, k'ayatacce
maikyaun gaske nan da wata 2 za'a kawo min
moticidaga Germany zan fara sayarwa idan mun
dawodaga tafiya in Allah ya kaimu zan kaiku ku
gano wajen." Hanna da Ramlah suka yi murmushi
dukkansusuka kuma tayashi munra da fatan
alheri." Haisam ya ce "Na gode sai dai kuma na
kasa tunosunan da zan sakawa wajen misali
Hanna da zakibud'e super makeket wanne suna
kike so kisawawajen?"Kema Ramla yaya sunan
boutik d'inki da zaki bud'eku d'an bani satar
amsa sai insan wanne suna zan sawa wajen sayar
da motocina." *Ramlah tayi dariya ta ce "Aini
sunanka zansawawajena."*"Haisam Senegalise
boutique."Haisam ta girgiza kai ya ce"Baiyi
ba,"Kefa?" *Hanna ta yi d'an murmushi ta ce
"Sunanka danaAuntyna Ramlah zansa "HAIRAM
SUPER MARKET." *Haisam ya ce "Hairam ke kuma
laifin me kikayi dakika cire sunanki k'ara Hanna
akan hairam d'in saiyafi dad'i.Hanna tayi dariya
ta ce"HAIRAMHANA SUPER MARKET.! *Haisam da
Ramlah suka had'a baki suka mai-maita.
HAIRAMHANAH sunan yayi dad'i gaskiya.Haisam
ya ce "To da nawa dana aunty Ramla
danaamaryata Hanna duka sunan d'aya ne,
kunga *HAIRAMHANAH Super
Market."*HAIRAMHANAH Senegalise
boutik'ue,*HAIRAMHANAH Motors da dai
sauransu.Yanzu kowaccenku zan bud'e mata
account zanzuba muku miliyan hamsin-hamshin
ku fara jarindashi kafin nan gaba in k'ak'k'ara
muku,Nima ina cikin zamana Babn mu ya kira mu
ya cetunda munyi hankali kowanne mu ga
takardunhannayen jari da ya dinga zuba mana
tun munayara a bankunan k'asashe daban-
daban dabankunan nan k'asa Nigeria." Kud'ad'e
masi yawa sun taru shekaru da yawabamu ta6a
kar6a ba ya ce muje mu kula da kanmuda
iyalinmu. Sannan an biyani kud'in kwangilar da
nayi tamiliyan d'ari 2.Sai naga ya dace nima inzo
in bawa kowacce jari tajuya da kanta don tayi
hidimomin gabanta ba saikun jirani ba kullum ina
d'an san muku d'an nakashewa ba." *Ramlah ta
rik'e baki ta ce,"Yalla6ai miliyan hamsin-hamshin
fa ka ce?" *Hanna ma ta ce fifty millions?"
*Haisam ya ce "Miliuan hamsin
kowaccenku."*Hanna da Ramla suka zo suka
durk'usa a gabansasuka yi ta godiya."Yasa hannu
ya tashe su tsaye ya ce babu komai shiba sai sun
gode masa ba.*Hanna ta nufi k'ofar fita ba tare
data yiwa kowa sallama ba a tunaninsu kicin zata
shiga sai suka gata bud'e k'ofar fita ta fice da
alama kuma kuka takeyi. *Haisam da Ramlah
suka hau kallo, Haisam ya ce"Ina ita kuma
wannan zata je babu sallama." *Ramlah ta ce "Ka
bita ka gani, ina jin gidanta tafida almar kuka
take yi."*Haisam ya ce "Ai kukan ma ta tafi zata
yi ya ishetadomin gwanar kuka ce na tabbata ta
tunamaraicinta na zata ga kud'in bashi da amfani
awajenta sbd sunzo lkcn da babu mahaifanta."
*Ramlah ta girgiza kai ta ce "Allah sarki jeka
kabata hkr kada ta damu haka Allah ya rubuti
matayaya zata yi duk mai rai mamacine kowa
jirantayake bnda abun Hanna bai kamata ta
dingadamuwa ba tunda Allah ya bata miji tamkar
uwartada ubanta." *Haisam ya ce "Iyaye daban
ne da miji Ramla karmaki had'a." *Ramla tayi
dariya ta ce "Miji dai irin na Hanna zaniya cewa
d'aya ne da iyayenta tunda tun tanak'arama
yake rainonta baya so ko k'uda ya ta6atazai iya
hallaka duk wanda ya nemi ya tukara matasbd
tsananin so da kulawa da yake mata." *Haisam
ya mik'e tsaye daga kan kujerar da yakezaune
yana dariya ya ce"Rauda ta cika gulma hakata
fad'a miki?"Suka sake tuntsirewa da dariya
dukkaninsu.Ramlah ta k'ara da cewa "Baka ji
masu iya maganana cewa fini da gidan uban in
fiki da miji ba?"Ai duk masu gata a wajen iyayena
nan borori ne agidan mazajensu. Irinsu Hanna
marayu su ku ma sai su ca6a da miji mai
tsananin sonsu." *Haisam ya juya ya fara tafiya
ya nufi k'ofar fita.Ramlah na biye da shi a baya."
Ta ce "Kayi shiru saimurmushi kake baka ce
komai ba." *Haisam ya ce "Aunty *Ramlah kin
cika sonmagana me kike so ince miki?"Ta ce wai
dana ga hira muke sai ka d'an tayani hirarkayi
min musu kace Rauda k'arya take ba'ayi
hakazaure ba." *Haisam ya ce "Kishi! Kishi!!"Ya
motsa kumallon mata ai gara ki amayoshi yanzufa
nake yabonki kin nunawa su Hidaya baki dakishi
ni kuma kinzo kina son tutsiyeni." *Ramlah ta ce
"A'a ba haka bane ni dai nasan kanason Hanna
da yawa fiye da...................." Yasa hannuya
toshe bakinta ya ce "Kema ina sonki kima
dainatunanin wani abu kin ji ko."Suka tuntsure da
dariya Ramla ta daga gira ta ce"Naji dad'in
amsarka na gode tunda na fita daga sahun masu
son maso wani." *Haisam yayi dariya ya fice,
Ramlah ta rufo k'ofar tashiga cikin gida.Haisam
na fitowa ya nufi 6angaren Hanna ya ta6ak'ofar
yaji a datse yada hannu a aljihunsa yad'auko
mukullinsa ya bud'e ya shiga ya tarar babukowa
a falon sai ya nufi sama kan bene. Ya tura k'ofar
ya shiga a can k'arshen gado ya hangoHanna a
kwance ta takure tana rusar kuka
yayisallama.yayi sallama ya shigo ta dago kai da
sauri sukahada ido da haisam is ya girgiza kai t
ske kifa kaiyayin da kuka mai tsanani ya rufo
mata.Ya karasa gareta ya kwanta a kusa da ita.
Ya jwotjikinsa kan kirjinsa ya rada mata a kunne
cikinsanyayar muryace yace goge hawayenki,
banaso in sake ganin hawaye a idanuwanki zamu
yi watamgn.Bayan kamar minti 3 kukan da hanna
takeyi yatsaya. Can haisam ya dgo da kanta suka
had idosait sake kwantar da kanta a kirjinsa yana
shafarlallausan gashint yace hnn meye yasa ki
kuka? Karki boyemin ki fdmin gsky kuma banaso
ki sakerushemin da kuka. Tayi dan murmushi
cikinsanyayyiyar mury tace nayi kuka ne sbd farin
cikindaya yi mun yawa da wadannan kudi
masudumbin yawa da ka bamu ni da
yayata.Haisam yace dalilin kukan ki na 2 kenan
baki fadamin na farko ba.Ina ganin babban
dalilin daya saki kuka shineAllah ya kawo miki
kudi mai dumbin yawa a lkcnda babu mahaifinki
wadanda zaki bawa suna sucigajiyar arzikin da
Allah yayi miki. Hakane koh bahaka ba? Hanna ta
gyada kai tace hakane. Haisam yace yauwa
nagode baki boyemin ba.Hanna kina da ilimi, kina
da tnn da hnkl matuka baikamata ki ringa
damuwa akan kaddara dajarabawar da ubangiji
Allah ya rubuto miki ba. Hkrda tawakalli da kikayi
a bay shi zaki cigaba duklkcn da irin wnn tnn y
fado miki a ri kiyi sauri ki kawar ki sawa ranki
Allh ya dauke ran mahaifankiya mayr dake
marainiya gaba da baya akan hakayaso ya ganki,
amma sai yayi miki canji da wanimutum a
matsayin mijinki kuma mai kaunar yagafarin cikin
ki tamkar iyayenki.Hanna ina ganin ko 'ya'yan
cikina bazan ji su araina ba kamar yadda nake
kwana in yini dakekullum a zcy ta ina sake saken
yadda zan farantamiki, daidi da sakon 1 banaso
ki shiga matsla. Bacinranki ko kukan ki tamkar
dalmar wuta ke sokamina zcy ta ki taimakeni
hann ki daina saka kanki cikin damuwaDomin
damuwarki tana jawo mun
mummunardamuwa.Tsakaninki da mahaifanki sai
addu'a nima kumanayi miki alkawrin zan dinga
taya ki da yi musuaddu'a har karshen ryw ta. Ta
dago. Ta dubeshi kallo mai kunshe da tsananinso
da kauna tasa bakinta a gefen
kumatunsatasumbaceshita rungume shi.Ranar da
hanna da haisam zsu tfi da misalin karfe10 na
safe ramlah dakanta take tuka musu motar
takaisu filin jirgi tana dagamusu hannu har suk
hau jirgi suka tadi abj. Ita kuma ta dwo gida,Haka
takasance gidan shiru babu dadi sai ita
kadai.washegari taje gidan su haisam ta roki
hjyrsa tabata amratu tazo ta tayata zama suka
taho tare .Babu abinda ramlah tasa a gaba yanzu
sai shirye2yadda za'ayi ta fara gudanr da shirinta
a gidanrediyo wato shirinan nata mai taken
SOYAYYAGASKIYA CE. Tana ta sintiri gidan rediyo
nan mai farin jini watoFREEDOM RADIO domin
bincike tasan yadda za'asayar mata da filin da
zata dinga gudanar dashirye2 duk sati sun
karbeta da farinciki sun kumazavar mata lkcn da
suka ga yadce ta dinga gudanarda shirin snn
sunyi mata lkawrin zasu fara yi mata tallr shirin
kafin ranar da zata fara gudanar d shirin.Rmlah
bata damu da dimbin kudin da zata dingakshewa
ba duk sati na sayen filin da zatayi shirinburinta
shirin ya samu karbuwa a wajen jama'asakon da
take so ta isar ga al'ummaa ya isa garesu.Duk
rnar lahadi misalin karge 9 zuwa 10:30 ramlah
zata ding gudnr d shirin snn kum duk ranr lrab
dadaddare mimaita shirin. Wnn ne sati na frko
daramlah zata fara gudnrta shirinta,jama'a d
damasun mtso da akwatinan radiyonsu kusa
dasu donkin wnn sabon shirrin da ake ta tallarsa
kullumwnn gidn rediyo. Ga hirar kamar haka
FREEDOM RADIO: Asslamu alaikum jama ni
hjyhasana hasan safiyanu gumel zan gabatar da
wnnsabon shirin tare da malama ramlah haisam
shitu.Malama ramlh haisam sannu da
zuwa.Ramlh: salamu alaikumHjy hassana:
malama ramlah jama'a da dama sun kago suji
wnn shirin sbd jin tallar shirin mai takenSOYAYYA
GASKIYA CE: zamo so mu fara da jintakaitaccen
tarihinki, da kuma dalilinki na kirkirownn shirin,
da ma'anar kalmar SOYAYYA GASKIYACE?Ramlah:
murmushi, salamu alaikum jama'a ni sunana
ramlah shitu an haife shekaruna 26 nayimkrnt
nursey da primary a abj daga nan na wucemkrntr
gaba da pry wato secondary a kasaramerica.
Bayan mun dwo nan kasa nig na shigajami'ar
bayero (BUK) nayi digiri akan harka yadalabarai
(mass comm). Haj. Hasana : dry ashe ma kema ta
gidace 'yar jarida.Ramlah drya kwarai kuwa nima
'yar uwr kuce 'yarjarida. Donhaka nema naga ya
dace nima inbadatawa gudunmawar, duk dani ba
ma'aikaciar gidanrediyo bce ko talabijin nga ya
kamata inyi amfanida karatuna inzo in bada tawa
gudunmawar ga al'umma.kamar ydd kika
tambaye ni meye ma'anarsoyayyace gaskiya ce,
kuma meye dalilina nakirkiro wnn shirin? Dalilina
na kirkiro wnn shirinshine sai don kawai naga
'yan uwana musulmai,hausawa, samari da
yanmata yara da manya munasamun matsala
wacce muke nema a wayr mana da kai
akanta.Matsalar kuma itace mace macen aure da
rashinsamun zaman lfy a Cikin aure.Zaki ga ko
an zauna ba'a rabu ba to zman ma babudadi
kagamiji da matarsa kamar ba suna son
junasukayi aure ba sun zama abokan gaba kowa
na kokarin ya cusgunawa dan uwansa shima ya
ramalaifin da. Dayan yayi masa, babu fahimtar
juna.A gsky hausawa basu yadda soyayya gsky
bace.Zakiga da zrar anyi aure shikenn soyyya ta
kare saizamn hkr ko zaman 'ya'ya to gsky bahaka
bane.Yaune ranar farko da muka fara gudanar
da shirin bazai yiwu in faiya ce muku komai ba a
yanzu sai ahnkl zanyi muku bayani dalla-dalla.A
yau dai bunda zan fara yin bayani akai
shine,mecece soyayya? Dawa ya kamata kayi
soyayya?Kuma yaya za'ayi soyayya ta dauwama
har abada?Soyayya itace kaga mutum mace ko
namiji kaji kana sonta ko sonsa sbd Allah, ka
zauna dashi sbdAllah, kana kula da halayensa
abunda yayimaikyau ka kara karfafa masa gwiwa
yace gaba.Idan yayi abu mara kyau ka hana shi
cikin nisihada dabaru.Kana sonsa A lkcn da yake
dashi Haka kuma baza ka guje shi ba a lkcn da
bashi dashi.Kana tnn a kullum yaya zaki faranta
masa rai kutaimaki juna a lkcn da dayanku yake
tsananinneman Taimako. Mutum ba'a gama
masa halitta harsai ranar daya mutu don hka
kada a gujidanuwanka don wani. Tsautsayi ya
same shi hallitar ta canja.Ma'ana akwai hatsari
na mota akwai wita dukmutum zi iya nakasa idan
soyayyar gsky ce baza katsaneshi ba, wnn itace
ma'anar soyayya.Hjy hasana: mlm ramlah munji
ma'anar soyayya,saiki gaya mana dawa ya
kamata kayi soyayya? Ramlah: murmushi , ko
mace ko namiji ya kamataksan dawa ya kamata
kayi soyayya ma'ana kasomai sonka. Soyayya
takan fada kan mutumin komutuniyar da ita
kuma bata ra'yin ka kunga akwaimatsala
kenan.Haj hassana: wato kna nufin kenn kar
ayison maso wani ko?Ramlh: yauwa zakiga wani
lkc mace tanason namijishi kuma baya ra'ayinta
duk da dai b'a cika samuba, nfi samun namiji
nason mace amma ita batasonsa. Shi kuma zaka
ga Allah yajarabeshi datsantsar sonta it kuma
bata sonsa,duk wata hanya da zai bi yga ya
mallakata zai yi ta bi, yayitashishshige mata
yanaamaya kyautattukayake sakelullubeta kuma
har abda bazai burgeta ba sbd batasonsa a
zcyrta.To abu na farko daya kamata shine ya
kyaleta tajeya nemi mai sonsa ita ma ta auri
wanda takeso kada ya damu karya kullet bayin
kanta bane dominsoyayya abace wacce Allah yake
sakawa a zcyrbayinsa.Hakika bna karfafawa
jama'a gwiwa akansunacewa wanda baya sonsu
ina ganinhkr shinebabban magani,kaje ka auri
mai sonka . Amma muddin aka takuraakayi mata
dole ko akyimasadole, in namiji ne bayso, to lallai
za'a samumummunar matsala bayan auran.Sbd
aure yafi yin karko in namijin da macen sunason
junansu.Daga karshe zanyi mgn akan yaya za'yi
soyayya da dauwama har abada?bayan ramlah ta
gama shirin ta a gidanrediyo hidaya ta kirata tana
kuka cewar hjyr suhabib tazo tace baza ta yadda
a tada wa danta hnklba irin na haisam da haka
ba dole ta bar gidan.Ramlah taje ta bata
shawarwarin yanda xata xaunada kishiyar ta.
Bayn tfyr hanna da wata guda aka fara siyar da
form din jamb ramlah ta siyar mata tayimata
filling tunda tasn courses din da takesomedicine
koh biochem. Kullum suna kiran ramlahda dare
su sha hira sun fada mata sunje dubai,london da
america xasu wuce saudia yin aikinhajj.tayi musu
fatan alheri. Daga america sun wuce saudia tym
din saura 2wks arfa. Kasancewarambassdon nig
dake saudia abokin baban haismdon hak kawai
waya yayi masa cewar gasu nanzuwa. Aka turo
da mota aka dauke su. Am basumasauki a jeddah
hism yace ai madina zasuwucekai tsye . Hanna ta
yimurna sosai data ganta a garin rahm tayi ibada
sosai. Haisam kuma yanaalura da ita sosae yanda
ko mazan larabawa albarkawurin kula da
matansu.haka kaya duk kantin dasukaje yana
siyan mata a takaice dae yana batakulawa ta
musamman. Bayan sunbar madinamakka su ka
tfi inda suka suka a babban hotel dinnn wato
intercontinental sbd tsadr shilarabawan ma sai
wane da wane.sunyi ummurasungama suna jiran
ranar da xasuje minna.ranarda za'a fita aikin
hajji tun asuba mahajjata sukatashi sukayi wanka
niyyyar aikin hjj suka saharaminsu da
sassafe.Direbar su haisam wanda abokin baban
ya basuyazo ya dauke sutunda sa sassafe don
haka hannad haisam suka fito sanye da
haraminsu . Ynda kefadar wahalar aikin hjji
hanna bta ga wuyar ba sbdkomai nasu daban da
sauran mahajjata.dominsuna tare da ambassador
da iyalinsa a minna shemarsu ba a wajen data
'yan nig suke ba sunacan gaba kusa da
wajenjifan shaidan taku daya 2zasuyi wjen jifan
shaidan sabanin ta sauran saisunyi tfyr miles da
yawa. Sunyi aikin hajji su natsecikin sauki. Snn
kowa ya fara neman hanyargarinsu. Haisam da
hanna sun dawo makka inda suka karyin kwana 2
a hotel dinsu snn sukajesukayi dawafin bankwana
suka zuba dilar kayan amota suka nufi jedda
gidan ambassador. Sunshigakasuwannin jedda
kamar su babashariff dasauransu.A na gobe xasu
dawo gda suka je beach indasukag larabawa da
'ya'yansu da matan su sumasuna shakawata
gwanin ban sha'awa. Haisam dahanna da yaran
ambassador su biyu husain dahusaina suka je
shekarar su 6, husain ya jingin ajikin hnna yace
anty hanna bamson ku tafi dama kuyi ta zama
ana tare damu. Hanna tayi dry ta shafkansa tace
husain ayihaka kuwa, muma yangidanmu suna
can suna jiranmu mu dwo. Saidaiidan ka yarda in
tafi da kai. Yace eh na yarda zanbiku. Su duka
sukayi dry. Husaina tayikamarxatayikuka wai taj
ance za'a tafi da danuwanta husain. Haisam yace
lah husina kuka zakiyi? Yaceshare hawayenki
wasa muke miki. Yace kin cikawayo wato ni nabar
yaruwata ku kar na tafi danaku ko? Haka dae
suka cigaba da shakatawacikin farinciki da
walwala. Hanna ta tsai tana kallonhaisam tanajin
sonshi a ranta.haisam shima ya mayar mata da
irin kallon da take masa. Hanna tarike hannun
shi suka mike taja hannun haisam sukfara tfy a
cikin yashi lubus yayin da ruwan tekuyakeyin
kukan kura ya feshin ruwan yana
fesomusu.Tafiya suke a hankali suna hira Hanna
ta kashemurya ta ce "Nawan, na dad'e ina mmk
amma ba'ammk da ikon Allah sbd ikon Allah ya
wuce hakak'iftawar ido d bud'ewa yayi yawa a
wajen ubangijiya zamar da da mai kud'i talaka Ya
zamar da talaka mai arziki, ya zamar d bawa
sarki ya maishe da mailfy, marar lafiya ya canja
k'unci izuwa farin ciki." *"Haisam ya ce haka ne,
gaskiya ne."*Hanna ta nisa ta ce "Akwai lkcn
dana zamana acikin k'unci da tashin hnkl, gabas
da yamma, kududa arewa, sama da k'asa duk
inda na waiga saibak'in ciki da tashin hankali
babu wanda zan ganinaji dad'i a rayuwata, babu
mai lallashina, babu mai kwantar min d hnkl. Na
cire rai da k'ara samun walwala a rayuwata,
nayisallma da farin ciki nayi ban kwana da
soyayya,tunda wanda nake so ya ce min good
bye ya tafi yabarni.Abu d'aya na rik'e shine Allah
yana tare dani kumako bai yimin sakayya a
duniya ba nasan zai bani a lahira musamman
ranar dana zo gidankamaimakon in ganka sai
akace mun ka rasu,hak'ik'a a ranar na sake
tabbatarwa nayibankwana da farin ciki duniya, ko
me na zama nangaba ko dawa Allah ya had'ani
bani jin zan sakeson kowa a duniya." *Ba zata ba
tsammani gaba d'aya Allah ya juya munrayuwata
daga tsantsar bak'in ciki zuwa tsananinfarin ciki,
na godewa Allah ina sake yiwa Allahgodiya fatana
Allah ya had'amu a aljanna ni da kaida Aunty
Ramla da mahaifina mai sona daiyayanka." *"Ta
zubo da hawaye sharr! Daga idanuwanta.
*Haisam ya jawota suka zauna yasa hannu
yanagoge mata hawaye ya ce "Hanna kenan,
gakiyarinya mai hnkln manya. *Addu'a bata
fad'uwa k'asa sai dai jinkiri inaaddu'a Allah ya
had'ani dake kullum dare da ranawani lkc hr in
nemu yawun bakina in rasa,mak'ogarona ya
bushe hawaye ya k'afe ammashuru Allah bai
had'amu ba sai bayan da duk mukafitar da rai,
muka cire rai akan farin cikin rayuwa sannan
Allah ya had'amu.Hak'ik'a Allah yana ikonsa yana
kuma yin yaddayaso a lkcn da yaga dama, Allah
shine abin godiyamun gode masa." Bayan sun
gama zagayen su, suka dawo wurin Husain d
Husaini su ka zauna sukaci gaba da ciye-ciyensu
suna hira har k'arfi 10:30na dare sannan suka
nufi wajen d direba yake suka shiga suka tafi.
Bayan shigar su d'akin da aka sauke su, suka
yiwanka suka kwanta. Hanna ta jawo wayar
daked'akin (land line) ta bugawa Ramla sukai ta
hira harHaisam yayi barci ya barta suna waya
suna takyalk'ala dariya yana mmkn me suke
cewa a hirar.Ramla ta nunawa, Hanna ma ta na
matuk'ar t farin ciki da zasu dawo gobe, Hanna
ma ta nunawaRamla tana farin ciki da za su
dawo gida su ganta.Har karfe biyun dare su na
hira sannan suka yisallama. *Washegari da
misalin k'arfin 12 na rana jirgin suHanna ya taso
daga Jedda zuwa kano sun ci sa'akuwa suna isa
suka iso da dilolin kayansu da sukaauno. Shehu
direban ne