Showing 27001 words to 30000 words out of 33805 words
Chapter 10 - Gangar Jikinsa Na Aura Book 3 end Writing by Jamila Umar Tanko .txt
yace yi hkr 'yar baba
da ace haka kawainazo miki tsorata zakiyi. Ko
kuma ma ki rasa hnklnku bansan ta ina zan
baiyana kai na gareku ba, dadai akace min kin
bar hannu iya abu hakika nasankin fita daga
kangi.Suka karasa cikin bukkasa inda suka
zazzauna har mlm sule.Mlm habu ya zaiyane
musu lbr kamar yadda fulaninnan suka gayawa
iya salmai.Hanna ta bawa babanta lbrn halin
rywr ta har zuwarana irin ta yau ya dinga hawaye
daga karrshe yayihamdala ya mikawa haisam
hannu suka gaisa yana ta shi masa albarka.Daga
karshe hanna da haisam sunyi sunyi , juyindny
nan akan yazo su tafi dashi kno yakikasancewar
hanna tasan yana matukar son yajekasa mai
tsarki wato makka sai tace baba makka fazamu
wuce da kai. Tana ambaton makka sai yace indai
makka ce zanjekunga sai inyi zamana acan in
dinga ibada harAllah ya dauki raina, kujeku gama
shirye shiryenku kuzo ku dauke ni ku kaini. Allah
ya shi. Mukualbarka. Hanna ta nunawa haism ya
tafi kawai yabarta ita zata zauna anan da
babanta tunda bazai yarda ya bisu ba su tafi
dashi ba. Dakyar haisam ,baba habu, mlm sule
da iya salmai suka lallashe tata tashi suka tafi
tana rusa kuka ita a wajenbabanta zata zauna. Ta
bisu bisa sharadin zasujebabban mutum su
kwana washegari in zasu tafizsu sake biyowa ta
ganshi snn su wuce kazaure sai su wuce kano
kuma duk bayan sati zata dingazuwa tana ganin
mahaifinta.suna tahowa. Motahanna ta ware ta
murnakamar zta zuba ruwa a kasa tasha. Taji
zcyrta wsaikamar zata zuba a ksa tasha. Taji
zuciyrta wasaitamkar bata taba jin bacin rai a
rywr ta ba,haism yajiwani sabon farinciki sbd
hannarsa nomore cry.Suna shiga babban mutum
suka bullo ta kafar gidan iya abu har sun wuce
hanna ta cewahaisanya dawo baya zata shiga ta
gaishe da iya abu.Da farko haisam. Yaki sida iya
salmai tasabaki snnya bar hanna, tace ya taho su
shiga tare sukadunguma. Su duka da iya
salmaicikin gidan.Suna shiga tsakar gidan suka ji
yiim.a fuskarsu an watso musu
tsummokarai.Wasu mata ne guda 2. Sun damko
wata tsohuwazasu yi waje daita. Hanna ta jawo
tsohuwar dagahannn matan tace ku lfy ina zaku
kai ta, me tayimuku? Haisam ya tashi tsohuwar
zaune yace iyamai ya faru tace ku taimakeni
bayin Allah wadannaan mugayen matan zasu
kashe ni wuyasuke bani.Hanna ta matso kusa
tace ke wacece, kuma meyehadinki da su?
Tsohuwar tace sunna Abuwa dagdana ne muka
sayar yanzu kuma haya nake a cikiban biya kudin
hy ba shine zasu kore ni sai hanna tace iyabu
kece? Tce nice wacece nke gani kamarhanne.
Hanna tace nice,ikon Allah iya bu kece kikazama
haka, meya same ki a ido 1ya tsiyaye? Gakafrki 1
ma ta kumbura kamar jarka ciwon kafakike yi?
Iya abu ta rushe da kuka, haisam yayimurmushi
yace wai yanzu abun ce ta zama haka? Iya salmai
tace abu ai tayi kyan gani tun watasadaka mai
tsoka da wani mai kudi ya basu dubu 33 ita da
abokin bararta ta alh bilya, kunsan kuturtartasa
ta baiyana, matan da 'ya'yan duk sun watsekudi
babu. Itam abu duk 'ya'yan nata sun zamayan
iska matan da mazan, sun sayr da gidan uban
yanzu hak haya take dn basu da gidan
zama.Matan gdan suka ce sun sayar man da gida
mukajitausaayinta muka sakata a dki 1 hay gashi
yu wata2 bta biya mu ba 'ya'yan nata yan daba
basujesunyo dabar ba sun biya mata.Wlh yau
baza ta kwana a dakin nan ba saidai in ta shiga
cikin rumbun nan mai gidan turuwa. Hannata
bude baki zata roki matan iya salmai ta katse
tatace 'yar baba barta ta kwana a rumbun
tururuwarko kwana 1 ne taji idan da dadi,kin
manta ranar daita da abokin bararta Alh bilya
sukayi miki watsi dakayanki suka ce ki koma
rumbu. Hisam yace haka akayi, ai kin bani lbrn
yadda kuka yi, ta kwana kosau 1 ne taji.Iya abu
ta rushe da kuka tana cewa yanzu yayaza'ayi
mutum dan adam ace ya shiga wnn rumbummai
tururuwa ya kwana.Iya salmai na kwasar kayan
iya abu tana watsawa cikin rumbum tana cewa
kwana 1 kawai zaki yikafin hanne tyi tnn zata
samarmiki ki dinga kwana.Hanna taji hawayen
tausayi ya zubomata tafitakofar gida tana
hawaye.Haisam da iya salmai kuwa suna can
suna lallashiniya abu tayi hkr ta kwana a gidan
turuwar zuwa gobe. Iya abu ta rarrafa ta shiga
rumbun tana rusakuka ta cewa duniya ta juya
min baya yauna shiga3 na lalace. Haisaam da iya
salmai suka fito kofrgida suka sami hanna suna
tsaye da musbah dangidan iya abu.Kaca 2 da shi
tmkar mahaukaci talauci tsantsa. Hnna ta gigiza
kai tace musbah ya haka? Ya fasheda kuka yafara
zaiyanawa hanna irin halin da sukeciki talauci da
hau dabala'in da yake ta bibiyarsu yabata lbrn
cewar sunyi aure sun kai matansu gidansuna
zaune da iya abu.Iya abu ta fara yi musu masifa
tana so ta gallaza musu su kuwa suka bijire mata,
har wata rana sukatsiyayar mata da ido 1 daga
karshe ma suka ficesuka fasa auran.Mu kum a
tsakaninmu muka dinga fada akangidan,Matan su
mahajana sun zama karuwai suma sukace nan
gidan zasu dinga kawo maza mu kuma mukaki
yadda akayi ta rigima daga karshe sai gidan
akasayar muka raba kudin ba tare da iya abu ta
sani badukmuka watse, yanzu sai tayi bara snn
ta biyakudin haya. Ga wani ciwon kafa, kafarta
takumbura kamar bokiti komai ya cakude mana.
Hanna ta share hawaye tace a gidan iya salmai
zankwana gobe dasafe ka tattaro min kanku kuzo
kusameni kafin na tafi.Ya rakasu har mota yana
soshe soshe yace tohanne bani na kashewa da
daddare mana iyasalmai tace zai sha wiwi dare
kenan. Hanna taciro 2k ta bashi tace musbak
karka sha wani abunmaye kaci abinci ka sayawa
mahaifiyarka abinci kakaimata.Ya dinga gdy da
farin ciki.Har zasu shiga mota sai ga Alh bilya ya
taho hannatace dasu haisam ga alh bilya ya taho
hanna tace dasu haisam ga alh bilya bari na
bashi sadaka takarsa wajensa ta zuba masa dubu
5 a kwananbararsa tace alh ga sadaka. Yace
nagode Allah yakarba.Iya salmai ta matso kusa
dashi tace hanne ce'yar gidan mlm habu,
budurrwarka ta da mai dakinhaya.Ya sunkuyar
da kai kasa dan kunya.iya salmai tasake cewa ina
zakajene? Yace abu na biyowa mujebara ance
za'abada sadakar abinci a kofar gidn mi gari iya
salmai tace abu tana ciki kaayi sallama arumbun
nan mai tururuwa zakaji ta amsa. Hanna tashiga
mota cike da tausayinsa, iya salmai ma tazo
tashiga, daman haisam yanaciki yan kallan su
yagirgiza kai yaja motar suka tafi.A hanya hanna
take cewa yanzu tun a dny Allah yake sakayya ba
sai an mutu ba ko? Haisam yacekwarai kuwa
shiyasa ake son mutum ya dingashirya alheri a
rywr sa.Hanna tace Allah sarki yanzu dubi kudi
irina alhbilya babu kamarsa a garin nan, dubi isa
da mulkida rshin mutunci irin na iya abu yanzu
sun zama a bamu dan dago-dago.Iya salmai taci
gaba da basu lbrn irin bala'in da iyaabu da
'ya'yan ta suke ciki.Da sassafe sai ga iya abu da
'ya'yanta sun dira agidan iya salmai.Sun iske
hanna da iya salmai suna shan koko da kosai
bayan sun gaisa sai hanna tabi kowannan suda
kallo 1 bayan 1, yamusti da sunan wani kaya.Duk
sunyi kaca2 dasu kayan jikinsu dukkan sumatan
da mazan, nan fa aka hau koke2. Kallonhanna
suke tamkar sun sami hoto sbd kyawun datayi
kamar wata gwal. Sai hanna ta shiga yi musu
nasihohi tana basu shawarwari akan
masukaruwanci, sce2 da shaye2 su dai na abu ne
markyau. Takara da cew har da rashin ilimi
yakedamunku babu arabi ba boko.Don haka su
shiga mkrnt su koyi ktrn kur'ni suyaki jahilci.
Daga karshe ta shaida musu zata bar musu kudi
awajen iya salmai a hnkl a samu gida mai
dakunadayawa a saya musu su koma su zauna
su rungumiuwarsu snn suyi aure, tace zata bar
musu kudi awajen iya salmai a hnkl a samu gida
mai dakuna dayawaa a saya musu su koma su
zauna su rungumi uwarsu snn suyi aure, tace
zata basu kudi akai iyaabu asibitin kashi na kano
ayi mata maganin ciwonkafa snn dukkan su zata
basu jari kowa ya samu.tace zata basu kudi akai
iyaabu asibitin kashi na kano ayi mata maganin
ciwonkafa snn dukkan su zata basu jari kowa ya
samusana'ar yi kada su kara barin iya abu tayi
bara, saisuka fashe da kuka dukansu suna gdy.
Iya abu nakuka tana cewa na shuka tsiya na girbi
tsiya, na cuci kai na da 'ya'yana na hana su krt
yau ga shisun tashi atutar babu,Hanna ki yafemin
abun da nayi miki na yiwamahaifanki Allah ya
jikan habi da habu.Iya salmai tace Allahu akbar
albarkacin hanne yaumlm hbu ya samu addu'a
da dadi ba'a taba yi masa ba. Haisam ne ya
shigo ya sume su suna mgnr iyaabu na
kwakwazon kuka tana nadama.Ya ce abu yi hkr
haka duniya ta gada kaso nakaduniya ta kishi,
sharri da jafa'I babu wandabakidora akan hanna
ba sbd tana zuwa mkrnt kinbiduk gari kin fadin
iskanci take zuwa ba karatu ba a karshe kalmar
isknci sai ta dira akan 'ya'yanki matasuna aure
ma suka kaso auran suka zama karuwai,Allah ya
kiyaye gaba iya abu tace tone2 ma ai abarshi
uncle haisam kuyi hkr dai Allah ya baku kubamu
amma bala-n duniya wannene ban gani
ba,Sakayya babu wcce Allah bai nunamin ba
nida'ya'yana tun bayan tfyr hanne ban hutaba,
zcy tabata hutaba saibaakinciki kala2. Daga
karshe iyaabu da 'ya'yanta suka tafi da kudin da
hannataraba musu suna gdy.Hnna da iya salmai
da wada suka zauna suna lissafi, hanna ta bayar
da kudin gidan da za'a kaaiwamaigari a sayawa
su iya abu.Sannan ta dauko kudi mai yawa ta
bawa iya salmaitace nata ne ta zauna a gida ta
dinga cin kaza daabinci mai dadi tadaina zuwa
kasuwa talla, sati nasama za'ayi bikin wada ta
bada kudin komai wanda za'a bukata na hidimar
bikin.Ta shaidawa iya salmai cewar nan da 'yan
watanniza'a gma gina gidaje zata zo ta dauketa
ita da wadada matarsa su kaura kano, katafariyar
supermarket zata bude shine takeson wda ya
zaunamata a kantin yana kula da wajen. Murna
tasa iya salmai kuka sai juya makudan kudinda
hanna ta basu takeyi tana ta gdy. Haisam da
hanna da direbansu sun fito dagababban mutum
sai sukanufi rigar damlm habuyake, sun iske shi
bai fita kiwo ba yana jiranisowarsu.Bayan sun
gaisa haisam yayi masa bayani nan dasati 3 za'a
gama biza zasu zo su dauke shi su tafi makka.Sai
farinciki ya rufe mlm habu kudi mai yawa
sukjibge masa, hannasai zrowa take tana tulewa
agabans shi kuma hanata yake yana cewa 'yar
babakudin sun isa haka mai zan saya a rigr nan
dawadannan makudan kudi. Shimamlm sule sun
shiga har gdansa sun rabamusu kudi shi da
matansa sai gdy suke sunamurna.Aka hadu a
gidan akayi ta hira har har hira tayi hirahanna ta
gane ashe mlm sule kanin mlm sale netsohon
daya bata abin busa a wajen kiwo tun tan
yrny.Aka rakata gidan marigayi mlm sale tayiwa
iyalansaalheri mai yawa.Dakyar haisam ya
banbaro hanna daga rigar nan,bada son ranta ba
ta baro mahifinta.'Yan rigr suka fito kusan gaba
daynsu wahjen motar su hanna suna daga musu
hannu. Shehu yajmotar suka tafi. Hanna zata fara
hawaye sbd zatatafi ta bar mahaifinta sai taga
hasam yana harararta,ya tsreta da ido baya ko
kirfatwa sai ta wayance tafasa yin kukan tahau yi
masa hira, haisam yayimurmushi yace hanna
kuka sunanki daga yau. Hanna ta kwanto a jikinsa
ta kashe murya tacekukan farinciki zanyi yaya,
daka kbarni nayi, kadanfa xan danyi hawaye
daya 2 shikenan sai inyi shiru.Suka kyalkyle da
dry dukkansu.Haisam yace kinyi digiri a kuka har
kaiyadewa kikeyi kenan.basu tsaya a ko ina ba sai
a garin kzaure kofargidan uwar biyu. Suka iske ta
a tskr gida tana sakindaanwaken siyarwa.Ciwon
kafa ya hana ta aiki a mkrnt sai a gida takesiyar
da binci kala2 na sfe daban na rana daban
nadare daban. Uwarbiyu ta bude baki tana
mmkn ganin haisam dahanna.Haisam yayi dry
yace uwarbiyu hanna matata ce,munzo mu
gaisheki ne.tayi hawye tace har babbanmutum
naje neman hanna da. Naji ance mahaifinkiya
rasu inyi miki ta'aziyya, inga yaya zamanki yake
da iya abu inda hali in daukoki kizomu zauna
tare,sai aka ce mun kin koma niger.Hanna tace
Allah sarki uwata ta kaina nima ina tnnninki
kullum.Ta shimfida musu tabarma a gindin wata
bishiyamai iska a tsakar gidanta, ta zubo musu
ruwa da danwake ta kawo musu snn tazo ta
zauna sukagaisa.Bayan sun gaisa sai hanna ta
kwashe lbrnmahaifinta ta fadawa uwarbiyu cewar
bai rasu bayan nan da ransa. Uwar biyu tayi
murna ta tayahnna murna matuka. Haisam ya
dubi agogon dake daure a hannunsayace yanzu
12:30 a kano nakeso muyi sallarazahaar muci
abinci a gurguje mukazo mu gaisheki, snn idan ba
zaki damu ba hanna tana so tazo tadaukeki ki
koma kano da zama tare da ita ki
barwahalhallunnan. Yanzu haka tasa a gina muku
gida a kusa da nata ki koma ke da iya salmai.
Uwarbiyuta fashe da kukan murna, kudi dumus
taga hannata debo daga jakarta ta ajiye mata a
gaba tayi tagdy ta rako su har wajen mota sukaa
shiga sukatafi. Suna isa jano basu tsaya a ko ina
ba sai a filin jirginsama haisam ya cewa shehu
direba ya tfi gida damotar zasu dawo.Bayn sun
sayi tikiti sukayi salla sukaci binci. Filinjirgin. Sun
isa abj da yamma, direban ofis dinhaisam yazo
yadaukesu wato wajen sayar da motocinsa.Kai
tsye ya wuce dasu katafaren hotel dinnan
watosheraton hotel.Hakika wnn hutu ya ywa
masoya nan 2 dadi fiyedana ksashen wajen da
sukaje.Sbd hnkln hanna a kwance yake, sai farin
ciki ya rufeta idan ta tunamhifinta nanan a raye
bai mutuba har tsalle take akn gado tadiro ksa ta
fada kanhaisam tana murna.Haisam sai ya zauna
yana kallonta kawi yanamurmushi domin
farincikinta shine frin cikinsa.Da yamma suna
saukowa wajen swimming pool suyi ta wanka da
safe kuma sai direban ofishinhaisam yazo ya
duke su suyi ta yawo a cikin gariwaje2 na hutawa
da waje ciye2 makulshe, gidjen'yan uwnsa da
bokan arziki dun sun zazzaga hkake ta bawa
hanna kyututtuka.$sunje wjen sayarda motocin
haisam wajen ya kawata ga motoci galla
galla.kamar da wasa hanna ta zabarwa
mahaifintawata galleliyar mota tace idan ya dawo
daga saudiazata bashi, maimakon tayi gdy haisam
ne yakemata gdy sbd yaji dadi sosai yau hanna ta
tambayeshi abinsa.Kwanan su 8 a abj snn suka
hau jirgi suka dawo kano.A daren da suka dawo
ramlah zata haihu.Haisam da hanna suka rakata
sibiti, ta haifozukekiyar 'yarta mai kama da
ubanta sak.Bayan kwana 2 haisam ya tambayi
ramlah wanesuna za'a sawa 'yar, abin mmk sai
tace asa mata sunan hanna. Hanna tayi farinciki
matuka gatajininta ya hadu da 'yar barci ne
kawai yake rabohanna daha dakin ramlah wjen
'yar jaririya.ranar suna anyi bidiri naira ta sha
kashi, an kashenaira, an lika naira.Taron mata
kuwa harda wanda ba'a gayyace su ba.
Kasancewar ramlah yanzu ta zama mai jama'a
anata sanarwa a redio sai jama'a masu
sauraronshirinta suka nemo inda take suna zuwa
tayatamurna.Saboda hidimomin suna Hanna d
Haisam basusamu dama sunje sunga Malam
Habu a cikin satinnan ba, sai sati na sama
Haisam ya fara cuku-cukunnemar bizar tafiya
Makkah. Ya ba Hanna hkr ta bariin an samu
bizar tafiya sai suje su dauko shi su wuce. Suna
cin abinci suna hira suka sanarwa daRamla halin
dake ciki cewar mahaifin Hanna bairasu ba, tayi
mmk kwarai ta taya hanna murnasosai, sun
shaida mata nan da sati mai zuwa zasu jesu
dauko shi su kai shi Saudiya.Haisam da Hanna
sunje gidansu Haisam sunshaidawa Alhj da Hjyr
Haisam lbrn mahaifin Hanna,d farko mahaifin
Haisam d dry ya tuntsire sbd lbrnyayi masa kama
d tatsuniya, mahaifiyar Haisam cemusu tayi
yaushe muka zama kakannin ku kukemana wasan
kaka?"Sai da suka ga d gaske suke har da
rantsuwaHaisam yake ya shaida musu zasu je su
dauko shisati mai zuwa su raka shi Saudia don ya
ce ba zaibiyo su yana zauna anan ba, sun sha
mmk sun tayaHanna murna kwarai da
gaske."Bayan komai d komai na tafiya ya
kammala Haisamd Hanna suka shirya suka nufi
rigar da Malam Habuyake suna isa baba 6ata lkc
mai yawa suka daukoshi suka taho dashi
Kano.Malam Habu ya sha mmk ganin gidan da
Hanna yabude baki kawai yana kallon kayan
alatu, a 6angaren Hanna aka sauke shi a dakin
kasa.Ramla tazo ta gaishe shi sai da fuskarta ta
fadomasa arai, ya hangota lkcn da tazo taci
masamutunci akan Hanna ta rabu da Haisma, ya
jinjina aransa ya ce rayuwa kenan yau gata a
durkushe agabansa tana gaishe shi cikin
girmamawa.Ya kar6i 'yarta yayi mata addu'a
daga karshe yanuna farin cikinsa da aka sa sunan
Hanna. Da daddare mahaifin Haisam suka suka
gaishe shisuka kawo masa farfesun dagwalan kaji
da juiceskala-kala. Bayan zuwansa da kwana 3
suka nufikasa mai tsarki. Kwannan su Hanna 10
a makka. Bayan sun tabbatasun samarwa mallam
Gabu gidan zama wadataccekudi mai dimbin
yawa wanda zai ishe shi ci da shada sutura sun
daukar masa ma'aikaci daya da zaidinga kuka da
shi, wankin kayansa da kuma rakashi duk inda
zai je kamar,,, Madina ko Jedda duk dai inda
yake so ya je. Mallam Habu yayi matukar jin
dadin da ya bude isoya ganshi cikin wannan kasa
mai tsarki ga shi gaKa'aba. Zai je duk inda ya ke
so a cikin kasar Makkah babumai kama shi sbd
sun yi masa igama ma'anatakarda izinin zama a
kasar har lkcn aikin Hajji.Bayan su Hanna sun
dawo Nijeriya ba dadewajarabawar Jamb dinsu ta
fito kai tsaye suka bataMedeicne sbd points dinta
ta cancani idn course dinda yafi Medicine a bata,
murna a wajen Haisam abinbaya musultuwa har
ya fi Hanna murna. Haisam ya taya ta yin
registration, bayanrigestration ba dadewa suka
fara lectures. Karatutukuru ta sa a gaba
musamman ma idan ta tuna irinyadda krtn
Medicine yake da mahimmanci a wajentaimakon
al'umma. Tana da burin ta ga tanataimakon
talakawa a rayuwarta. Ginin da ake yiwa Hanna
yayi nisa, duk da ba akare ginin ba amma zaka
san katafaren gim ne maikyan gaske. Shinfidedan
masallaci, daya 6angaren makarantarIslamiya ta
matan aure da yara ga bandaki nan agefe. Can
baya kuma wata kofa ce inka shiga zaka tararda
gidaje iri daya guda 2, masu dauke da
katafarenfalo da kunanan barci uku-uku
kowannensu dabandakinsa a ciki da kicin. Haisam
ya sayawa Hanna da Ramla wani katon fili
aAhmadu Bello way inda kowacce a cikin kudinta
yake gina mata katafaren kanti kamar yadda
Hannata ce tana son super market a kusa da nan
ake ginamata wani ofis na tallafawa marayun
yara. A kusa da shi katafaren kantina biyu ne na
Ramla,daya na sayar da kayan Senegal dinkakku
(readymade) daya kuma na sayar da takalmin
dajakunkuna 'yan waje. HaiRamHannah!
HaiRamHannah!!Bayan an gama ginin an kawata
shi da fitulu da tilessai akayo odar kaya wasu
daga kasar waje wasudaga kamfononin nan
kasar.Wada ya gigice a lkcn da Hanna d Haisam
sukakaishi katafariyar super market din, anan
akace yadinga kula da ma'aikatan wajen yana
sa'ido akanyadda ake gudanar da cinikin.
Kasancewar yayimkrnt sakandire ya iya krt da
rubutu. Hanna ta kara masa da cewa 'yanzu baka
san gari ba kumabaka iya mota ba za'a dinga
kaika ana dauko ka damotar kantin, nan gaba zan
saya maka taka takanka." Wada yana ta murna
yana gdy haka Iya Salmai dauwar biyu sunsha
koke-koke dn murna suna tagdy." Wada da
matarsa Jiddau a gida daya, IyaSalmai da Uwa
biyu a gida daya kowacce a dakidaya, daki daya
ne babu kowa aka kulle shi. Suci susha suyi
wanka a kunna musu kalloshikenan aikinsu suyi
ta hira. Wani lkc Iya Salmai tace azo a danno
mata lmbr malm Habu a Makkah sugaisa. An
huda kofa wacce zata kaika gidansuHanna kullm
Hanna sai ta shigo gidan tsofaffin nanta taya su
hira bayan ta taso daga mkrnt, gaba dayansu
suna cikin tsananin farin ciki da nishadi koba'a
gaya maka idan ka kalle su. Hanna taji dadi ta
gama jarabawa a lkcn d ake tafiyaaikin hajji don
haka ta shaidawa Haisam tana sotaje Makka ita
da Uwar biyu da Iya Salmai suje suhadu da
mahaifinta suyi Hajji gaba daya don itataimaka
masa kada yasha wuya. Haisam ya amsamata da
cewa babu komai zaiyi kokari yasa a neno musu
biza su dukka gidan ma sai ma sai su tafi, harshi
da RamlaDa 'yarta Hanna, da Wada da matarsa
da gaba daya'yan aikin gidan mata d maza. Haka
kuwa akayi,suka dunguma suka dira a kasa mai
tsarki kwatam!Malm Habu ya gansu nnfa murna
ta hargitse. Kamaryadda su Hanna suka yi aikin
Hajji waccan shekarar cikin sauki haka wannan
shekarar ma, motakatuwa da direba aka aikowa
Haisam daga gidnambassodor. Bayan an sauko
daga arfat lfy, sai suka dinga shigakasuwanni ana
ta siyayyar tsaraba. Makudan kudinda Haisam ya
rarrabawa dukkaninsu kowa ya yiwa'yan uwansa
tsaraba.