Showing 1 words to 3000 words out of 33805 words
Chapter 1 - Gangar Jikinsa Na Aura Book 3 end Writing by Jamila Umar Tanko .txt
GANGARJIKINSA NA AURA 3 Part 1
Posted by ANaM Dorayi on 05:37 PM, 30-Apr-15
Under: Gangarjikinsa ta Aura
Haisam ta gani zaune akan doguwar kujerardake
falon, yaya habib a kusa dashi. Ta sake zareido
tana kallon haisam taga dai shi dinne di hakataga
shima yana murtsike ido yana kallonta yayindaya
jawo hannun mahaifiyarsa yace hjy ga hannacan
a mafarki ina ganinta. Mahaifiyarsa ta rushe da
kuka tace Haisam ba mafarki kake yi ba hanna
ce.Ya zabura zai mike da sauri yaya habib ya
rikeshidon baya iya tashi tsaye, ya mayar dashi
ya zaunar.Ramlah ce taje wajen hanna ta riko
hannunta tanufo da ita wajen haisam. Tace
haisam ga hanna,hanna ga haisam da gaske ne
ba mafarki kukeyi ba, hanna ta rushe da kuka ta
rungume ramlahtana cewa ramlah daman bada
gaske kukeyi ba dakuka ce haisan ya mutu. Ashe
zan sake ganinhaisam da idona? Hawaye ne yake
zubuwa dagaidanuwan hanna da haisam. Yya
habib ya nisa yaceikon Allah hanna yi hkr daina
kukan yanzu duk jama'ar nan saurarona suke yi
suji yay akayi akacemusu haism ya mutu kuma
gashi yazo da ransa.Sami waje ku zauna hanna
da ramlah suka smiwaje suka zauna babu abinda
haisam yake saikallon hanna ko kiftawa baya yi
itama kuma tamanta da a gaban jama'a take duk
idansu kuma a kansu itama wani irin kallo takeyi
masa mai daukeda tsantsar so da kauna.
Mahaifin haisam da sauranjama'ar duk suma sun
shigo.Yaya habib yace kamar yadda kowa ya
sanihaisam na cikin tsananin ciwo muka bar kasar
nanranga ranga muka tafi london. To mun isa
cannayiwa asibitin da zamu kwanta waya suka
aiko damotar asibiti aka daukemu muka tafi.
Likitocin naganin yadda jikin yake baki da hanci
jini sai suka ce zsu wuce dashi tiyata. Nasa hannu
akan na aminceayi masa. Ina bugo waya ina
sanarwa da bab dukhalin da ake ciki. Bayan sun
gama masa tiyatar nesuka yi sukayi ya farfado
yaki farfadowa suka smasa iskar kara numfashi
(oxygen) don a jawolumfashin amma abu ya
faskara sunyi iya kokrinsu na su nemo lumfashin
sun kasa . To ni kuma danaga haka sai na rikice n
bugowa baba way inakuka nace haisam ya rasu.
Wani likita yayi yayikada in bugo waya harsai anyi
wasu awanni a ganiko zi dwo sbd akawai alamar
bi mutu ba, nace in aibbu surn wta ryw a jikin
haisam. A take baba ya yiwa abokansa dake
london waya akan suzosusameni. Asibiti suyi kokri
a bamu gawar a gobe mujuyo gida nigeria ba sai
anyi ta dogon bincikebahar kwana da kwanaki.
Tunda ya rasu azo gida ayimsa sutura a binne.
Abokan baba suka zo aka haudogon turanci
likitoci sukace is an basu awa 12 suga ko zai
farfado dnsu basu yarda ya mutu badoguwar
suma ce in hour bayan 12hrs bai frfadoba to
saisu bamu gawar.mun duka duk haukarsuce ta
nasara mutuwa ai dy ce kuma kallo 1 zakayiwa
haisam kasn ya mutu, ganin babu inda
yakenumfswa da sukji tan dn harbawa shine suke
s ran zai dawo ya rayu.Mun kirgaw hours da suka
dibr mana sun cik submu gwar mu tho shine nayi
waya nace gabanninmagariba yau zuwa isa'I
zamu iso zo a taremu. Darana karfe 2 jirgi zai
tashi daga london zuwanigeria haka kuma d krfe
2 awannin gom 12 zasucika da suka dibr man sai
mu taho. Muka sayi akwtin saka gawa. N cike
form din xan tafi dagawa. Karfe 2 na cika cikin
ikon Allah akganumfashinsa ya fara dawowa.
Likitoci sukyi sukyimu barshi suci gab da ceto rywr
naga gr kawi mutaho tund di sunyi masa abunda
zasu yi masashikenan sauran sai barwa Allah
ikonsa. Tunda can gida nce ya mutu gar dai mu
taho din idan ya rayuAlhamdulillahi idan kuwa ya
mutu dam nce musuya mutu shikenan. Muka
taho a hak sunan dai yanada rai wasu daga cikin
jijiyoyinsa suna hrbawaamma ko motsi bayayi.
Naga gara nayi shiru kdince bi mutu ba kafin mu
karaso ya mutu gar ace kafin mu karaso ya
farfado. Kuma cikin jirgin maakwai likitoci da
sukaayi ta taimaka masa wajenjawo lumfashi.
Cikin ikon Allah muna dira a garinkano ya fara
numfasawa sosi. Mun sashi a cikinmota zuwa nan
gidan ya bude ido yayi salati. Shineyanzu da yaga
wannan taron jama'a yake tamby me akeyi,
akace ai n dauka ka rasu shine 'yanjana'iza suka
taru, shine yayi karfin halin ya tashizaune ya
jingina.Farin ciki a zuciyar jama'ar bun ba zai
misaltu bamusamman mahaifan haism da ramlh
d hanna.Tamkar anyi musa lbishir da gidan
aljanna.Alhamdulillh jama' ke cewa. Don da k ga
haism andauko shi da idons kiri kiri yana kallon
mutanewasu da yawa har sun fara rugawa a
ztonsu sunga ftalwa. Wani abin kunya ma ba
mata kawai ba harwasu mazan a kofar gida sun
fara rugawa. Nan fakaji falo ya hargitse da
kabbara da hamdala. Ana tataya mahaifin haisam
da mahaifiyarsa murna dafatan Allah ya bashi lfy
da tsawan kwana maiamfani. Murmushi kawai
haisam keyi murna ta cika masa zuciya hk kawai
ya tsine kansa yana mitsananin farin ciki badan
rashin karfin jiki ba datsalle zaiyi ya taka raw don
murna. Murna kuma itcega hanna yau gabansa,
kus dashi tan kallons tanamasa murmushi,Zuciyar
hanna kuwa tunda uwarta ta haifeta batataba jin
frinciki irin na yu ba taji duk taa manta kunci da
bakincikin datashishshiga ada. Tamkar ba'a taba
mata rai ba aduniya balle tayi kuaka. Haisam ne
yanxun wnnan a gabantabai mutu bashe? Kai
Allah shine bin bautawa da gaskiya miryawa
maikashewa mai yin duk yadda yaso d
bawansa.Hanna take jinjinawa a ranta. Ramlah
kamr tafi kowa farin ciki arantakasancewr hism
bai mutu ba ta sanadiyyar jefa shicikinkuncin da
tayi ta hana shi y auri wacce yakemutukar So,
bayan haka bbu wani da namiji da take so
fiyedashi a duniyahar yau. Ramlah na son hisam
fiye da tunanin dukwandayasan soyayya. Wani
babban malami ne ya rufe trod addu'a akan
Allah ya kara baw haism lfy. Bayan n shafa
neramlah tamike tace tana da magna ak bata
izinin yinmaganarta. Byn tanemi gafarr haism da
iyayen hisam da hanna daduk wasu 'yan uwans
da suka fad halin tashin hnkali
asanadiyyarwannan ciwo na haisam sai tazo
gaban haisam tadurkusa tadubeshi tayi murmushi
tace. Haisan ina neman wataalfarma a gareka
idan Allah (S.W.A) ya baka lfy ina so k aurihanna
sbda yanxu hanna bat da miji ni xan biya sdaki,
lefe,kayan dakinamrya da duk hidiman da za'ayi
a bikinku, nyikuskure ada dana hnaka aurin
hanna yanzu na gane kuskure.Na. Haisamyyi
wani lallausan murmushi ya gyada kai donbashi
da karfinyin magna sai gaba daya aka dauki
kabbara dukwajen, sai kowa y fra shiwa ramlah
albarka musammanmahaifin haism.Hanna taji
wani sanyi kamr knkara a ranta
abunmamaki.Ramlah ta amince ta ura mata
haisam da knta babuabinda takeyi a ranta sai.
Godiya ga Allah wani sabon imaniyakutsuwa
ranta ta ske gasgatawa kowaa yayitawakkali ga
Allah,Allah zai ska masa ta wata hanyar da bai
taba zatoba. Allah. Shine mai iko shine yake
bayarwa a duk sanda yso.Mai hkuribay tbewa a
snnu zaiga. Biyan bukta. Duk tsananikadak mntad
ubangijinka yana sane da kai idan ka shigkuncishi
ya kaaddara maka jarabawa ce don ya
gwadaimaninka AllahuAkbar!!!Mahaifin ramlah ne
ya rufe taro da addu'a yadinga shiwaramlh
albarka da fatan alheri a rywr ta da fatanAllah ya
basuzaman lfy ita da maigidanta da sabuwr
abokiyarzamanta hanna. Jama'ar na amsawa da
amin daga. Karsheaka shafa.Jama'a. Suka fara
watsewa. Ramlah ta dukagabanmhaifiyrhaism
tace hjy abar min haisam anan gidan nidahanna
zamu cigaba da Kula dashi . Ko tantama
mahaifiyarhaisam mabatayi ba ta ams da to.
Shikenan. Don tasn barinhaism a kusada hanna
babban. Maganin wannan ciwon nasa ne.Kowa ya
tshi yanufi wajen motarsa. Don tfy gida, babu
kowaa falondag haism sai ramlah a kusa dashi da
hannah daamratukanwarsa 'yar kimanin shekaru
10 a kusaddahanna suna zaune a gefe. Ramlah
ta fuskanci haism ya gji dazamanalamar yanasoya
kwanta is tace bariin dauko makafilo adakika dan
kwanta. Tamike ta nufi daki. Hanna tadago zata
kalli haisam tag bbu abinda haisam yake
saikallintatamkar yasami talabijin a gabansa ko.
Kiftawa baya yi, tayimurmushitace yaya haisam
sannu. Ya dan lumshe ido yagyada kai. Ramlah ce
dauke da filo ta iso wajen da suke gamida
yinsallama, Hanna ta amsa, Ramlah ta ajiye filon
akan doguwarkujerar daHaisam ke kishingide ta
kama shi ta gyara masakwanciya yakwanta sosai.
Hanna ta yunkura ta tashi tana rikeda Hannun
Amratu tace Anty Ramlah zamu shiga daki
mukwanta wanedakin ne? Ramlah tayi murmushi
tace haba Hannaaike babakuwa bace yanzu, duk
dakin daya yayi mikishiga ki kwanta ai gidanki ne.
Amratu tayi caraf tace Anty hanna zomujedakina
mu kwanta zaki ga 'yar tsanata da AntyAamlah
tasiyomin. Taja hannun Hanna suka tafi har sun
juyaHanna ta juyo da kyakykyawar fuskarta ta
kalli Ramlah daHaisam tayimurmushi tace sida
safen ku. Sannan ta juya sukatafi.Haisam har
daga kai yake don leken Hanna ganintayiyi tayi
kyaun da duk a cikin kabilu kam daga bakar
fatahar farar fataturawa da indiyawa bai taba
ganin wacce tayi masakyaukamar hanna ba
musmman a yu. Ramlah ta tsayakawai tana
kallon Haisam taga kamar zaije ya jawo Hanna
yarungumetakom ya hadiyeta yadda yake binta
da kllo, sai tyi.Murmushi tadan taba hannunsa ya
juyo ya kalleta tayi fari daido ta kanne daya tace
Haisan ya akayi ne ko Hanna ta dawomuyi hira?
Saiyayi. Murmushi ya. Koma y kwanta. Ramlah ta
wucekicin donhado masa dan abu mai ruwa ruwa
da zai iya sha.Bayan Hanna da Amratu sun shiga
daki, Amratu ta nunuwahanna kayan wasanta da
cartoons dintada littatafanmakaranta. Hanna tayi
ta taya ta suna wasa da 'yartsanonintahar
tsawon awa 1 bayan shigarsu sannan Hanna tace
toAmratu ya isa haka jeki kiyi wanka ki daura
alwalasallar isha'Iki fito nima zanyi wankan da
alwalar. Dake akwaibandaki acikin dakin. Amratu
ta fada bandaki bayan ta fito ne hanna tashiga.
Tana wanka ramlah ta shigo dauke dasabuwar
doguwarriga mai rubi 2 ta bawa amaratu ta ajiye
mata kafinta fito,ramlah ta fito ta jawo musu
kofa ta rufe. Hanna na fitowaAmratu ta mika
mata sabuwar rigar barci dal a ledatace injianty
Ramlah. Cike da fara'a hanna ta karbi rigarbccin
ta sakasannan ta tayar da kabbarar salla isha'I .
Har amratu ta gajida jiran hanna ta idr suyi.
Kallon kset din cartoontaga saisalla take ta jerowa
har barci ya dauketa hannabata idar ba,sai 3
dare snn hanna ta dar da nifiloli da addu'oin da
takenagodiya ga Allah (S W A) da ya nuna mata
wannanrana dafatan ubangiji Allah ya tabbatar
da abnda ramlahtake shrinhadawa da fatan Allah
ya bawa haism lfy.sai kuka ya kecemata don farin
ciki. Ta hau gado kusa da amratutasa hannuta
kashe fitila sannan ta kwanta. Wani laushi
neyamutsu acikin tsokokin jikinta don bata taba
kwanciya a irin wannanlallausar katifa ba tunda
take. Sanyin na'urarsanyaya dakine(split AC) yake
ratsa hudojin jikinta ta lumshe idosaita
hangofuskar Haisam dauke da gwaza gwarzan
idanuwansa yanakallonta. Bata dade ba bacci mai
dadi ya sureta.Alarm dinagogo ne ya tasheta
karfe 5 dai dai asuba tayi, tayifirgigit tabude ido
taga fitila a kunne amratu harta shiga bandaki
tanaalwalla. Hanna tayi murmushi tce a ranta
birna saidan birniga kudi ga ilimi yarinya karama
tasan ta saitaagogo ta farkada asuba tayi sallah.
Bayan haanna da amratu sun idar da salla. Sai
sukakomagado suka kwanta wani daddadan barci
ya sakesuretangararai. Tayi firgigit ta tashi zaune
taga rana harta ralle gari. Ta fada bndaki dan yin
wanka ta dauki brushcikinjakarta daman ta taho
dashi. Bandakin ma abinkallo ne awajen hanna
taga komai na tangaran ne gamadubai duka
kewaye da bandakin. Ruwan sanyi dana zafi
ashaya dafanfuna abun gwaninban sha'awa.
Abubuwadayawa saidihanna ta taba tabrshi sbd
bata san amfaninsa babata gani baa. Aljannar
duniya kenan gidan haisam kamar aturai.
Dukinda aka zagya falo iri iri wajen cin abinci
dakunamasugadaje na alfarma abin baya
misaltuwa.Ramlah tayimutukar mamakin haism
dubi yadda yaketsananin jinjiki amma sai
taganshi daram kamar yawarke saidai rashin
karfin jiki. Babban abinda yafi bataala'ajabi
shinetunda take d haism bi tab tsyawa yan kallon
fuskarta yna yimata murmushi ba is a yanxu data
kawo masahanna har matace zata aura masa ita.
Wannan abunda ramlahtaywa hsmyaji duk
tsantar tsanar da yakeyiwa ramlah ta
farakomawsoyayya kawai don ta fara son hanna.
Haisam yajidukduniyar nan babu wanda ya taba
masa kyauta maigirmakamar ramlah yaga babu
abnda yake azabar so. Duk sandazai Kalli fuskar
ramlah sai yaji sanyi yanzumaimakonhaushinta
da yakeji ada. Ramlah ta fuskanci haknduk
indatayi haism na binta da kallo yana murmushi.
Haisam yajidadin wannan al'amari amma ramlah
tafi jin dadikmr amafarki take ganin wadannan
al'amari har haisamne yakedaga ido ya kalli
fuskarta har yayi mata murmushi. Turkshi.,!..!!,!!!
Kwanci tashi yau kwann hanna 6 a gidan haism
daramlah. Akullum da safe hanna da amratu
suna fitowa dagadakinsu suiske haism da ramlah
a falo ko wani lkc ma. Daki suke samunsu, su
shiga su gaishe su suyi masa ya jiki su
komadakinsu.Duk lkcn cin abinci ramlah tan
lekowa ta kira su, sufito suciabinci a dinning
table, kuku 2 ne suke dafa abinci a Gidan,masu
share share da goge goge daban. Don hakbbu
aikin daramlah takeyi a gidn balle hanna ta
tayata. Saidaisuyi wankasu zauna suna kallon
satelite da kaset. Dinkuna masu kyau datsada
ramlah tasa aka dinkwa hnna. Dnkunne dasark d
zoben gwl rmlah ta baw hanna. A kwana shidan
Nan itakantahanna tasn ta canja ta zma 'yar
birni. Turarurruka kala kalaramlah ta sissiyo ta
bata. Haism kuwa jikialhamdulillahi sukiyana
samuwa yana tashi tsaye yana dan takwadaga
daki zuwafalo inya haji ya zauna akan kujera a
falo. Ranar da hanna tacika sati 1 da sassafe. Ta
taashi ta fara harhadkayanta a jakana tafiya. Don
taga ya kamta ta tafi gida kuma tunanamrmarinta
kuma jikin haisam yayi suki gar ta tafi duk da
bahakn take so ba.Bayan sun gama cin abincin
safe ita da ramlh yuamratu tatafi mkrt tun
7:30am . Haisam daman ba abinciyake. Iya ci ba
yna falons yana dan kurban shayi. Hanna ta
dubiramlah tayimurmushita don sosa kai cikin
ladani da alamar jin.Kunyatace anuty rmlah bbu
abind zancemiki is godiyaAllah ya saka d alheri
kuma Allah ya kara bawa yaya hasm lfy.Tunda
nag.Jikin nasayayi sauki inaso zan koma gida yau
karsuji shiru sufara tunanin ko b lfy ba. Ramlh
tayimurmushi tacehar zaki tafi ki barmu, bako
zaiyi halinsa kenan, ai ba laifikinyi kakritunda
kinyi mana sta 1 mun gude. Akwi wasuatamfofi
nas ansiyomin gasu cn a jaka na kum zuzzuba
kudi aanbulun dubu 10 10 kowacce na rubuta
sun ta. Bayn ambulundin daman inada jerin
sunyenku saiki rrrbwa 'yan. Kungiyata inkinje.
Hannata duka tayi godiya. Ramlh ta tashi ta shiga
falohaism ta iske shi. Zaune kan doguwr kujera
ya mikekaffunwansa akancentre table taje ta
zauna a kusa dshi tan yimsmurmushi yadgo y
dubeta yace uwr gida yaya akayi ne? Tayi farida
ido tce ranka ya dade bakuwarmu ce takeso yau
ta komagida tacekar hnkalinsu y tashi in sunji
shirun yayi yawa.Haisam yajiwani dum a ransa b
haka yaso ba yaso hnna tadade yana ganin ta
yana jin dadi, can ya nisa yce har zatagudu ta
barmubaza ta ske kwana 2 ba. Ramlh tace a'a
gani nakegar tajeinyaso ta dwo daga baya kaga ni
na daukota dagagrinsu karsu dauk guduw nyi da
ita. Haism yayi murmushi yaceto shikenanAllah ya
kaita gida lfy. Rmlh tace amin bari in kirat
tashigotayi maka sallama. Ramlh ta tashi ta fito
falo ta dubwajen cin abinci taga hanna bata nan
is t nufi dakin amrtuinda sukekwana. A bakin
kofa suka gamu hanna ta ratayojakarta zatfito.
Ramlh tace oh! Hanna har kin fito lallai kno
taishe ki Muna sonki. Ke kuma kina gudun mu.
Hnna tayidariya tasunkuyar da kai kasa tace anty
ramlah ba hakabane garinnamu ne da nisa
shiyasa na fito da wuri don in isada wuri. Ramlah
tace hakane to sai kizo ki yiwa haisamsallama ynn
afalonsa,Hanna tace to,sai ta jiye jakar tana biye
da ramlhhour zuwa falon hsm is ramlh ta fito ta
barsu. Ta fitota nufi dkint yayin da zuciyarta ta
hau dukn 3 3tana fargaba game da yadda tag
kyau irn na hannamusmman yau da tayi ado da
wta tsaleliyr shaddadata dinka mata combination
ja da baki ga wannan lallausan gashin nn nata a
tufke a bayanta. Zuciyarramlh nanuna mta hanna
ta miki fintinkau a fgenkyau idan bkiyi d gske ba
duk wannan iyakwalliyar taki da hour mutne suke
yaba miki hnnazata zo ta fiki iyawa. Kalli yadda
tayi wani kyu tmkar'year tsnr roba. Sai wata
zuciyr tacewa ramlah rufw knki asiri ki kwantar
da hnkl karki sa wnn a tnn maa zuciyark har wni
tashin hnkl ya biyo baya yaddahaisam ya kwallafa
rnsa da son hanna keme kikakwallafa sonsa a
ranki to in kina so ki zuna klu kisami soyyyrsa to
kiso hnna tunda gashi kin fr ganeknsa yan nuna
miki soyayya . Hanna ta durkusa a gabnsa tace
yaya inakwana, yaya jikinka? Yayinarai narai da
ido yace hnna da sauki. Tashi. Dagann kizo nan
kan kujera ki zauna. Hanna ta tashi tazauna a
watakujera a gefensa. Kowannensuzuciyrsa cike
da tsananin farin ciki is suka ji damakar su rabu
su zauna dindindin suna ganin junnsu. Kallon kllo
suke yiwa junansu na tsannin kaunajuna. Yayi
murmushi yace hanna zaki tafi ki barnine, bayn
ina ganinki inajin dadi ko bakya so injisauki d
wurin kecefa kwayar magani da takekwntar min
da ciwon. Hanna ta sunkuyar da ki tanajin kunyar
bada wnn amsar. Yace yaya naji kinyi shiru ne?
Hnna tace yaya dole ce tasa ba'ason rainanima
xaan tafi in barka ba. Amma nayi mukaalkwarin
kullum nyi salla zanyi maka addu'a Allahya sawke
maka. Haisam ya gyada kai yace ngodeamma
inaso ki min lkawaria rana zaki dinga tunanihar
su 5, duk lkcn da kikazo yin sllaj zaki tunani kiyi
min addu'a? Hann tayi dariya ina tunaka fiyedsau
50 a rana ba 5 bama koina ganinka,ko banaganin
ka. Haisam ya gyara zama ya juyo yanakallon
hnna yayiajiyarzuciya yace naji dadin
duniyadazaki ring tunani su 50 a rana. Ynzu ki
fadaminkalma daya da xan ringa tunaw a raina.
Duk lkcn d tunaninki yayi min ywa sai ta kwantar
min da hnkl.Hanna tayi shiru can ta dago tana
murmushi ta kallihaisam suk had ido tag ya kura
mata ido kawaiyana kallonta. Sai ta sake jin
kunyarsa ta lullubefuskrta ta sake jawo gyalenta
ta rufe ido ta miketsye. Hnkl ta nufi kofr fit tn tfy
Hnkl. Haisam yce a'a tfy zkiyi ko sallama babu,
kum aI baki bani amsarabinda na roka a wajenki
ba. Hnn t juyo a hnkl takalle shi kallo irin wanda
yke jinsa har tsakar kansatace abinda nakeso ka
sa a ranka shineko daGANGAR JIKINa bata tare
da kai Zuciyata tanawjenka. Haisam ya ske
dagowa ya dubi hanna sai yaga ta daga mas gira
tayi fri da ido tace kda kamanta soyayya gsky ce.
Na tafi na barka lfy inakuma yi mk ftn kara
samun lfy. Haisam ya kasa mgnsai kawai ya bita
da kallo har ta daga labulan kofata fice. Ya rike
baki yayi shiru jinsa yke tamkr ba'aduniya yke
ba, kamar a aljanna aka jefashi yau gashi ga
hanna a matsyin msoya masu shirin aurehar
wadannan daddadan kalami suna fitowa
dabakinta izuwa kunnuwansa. I can't belive
this,hanna! Hanna ce kuwa.haisam yake fada a
bainaye. Ramlah ce ta shigofalon ya dago ya
kalleta fuskarsa cike da fara'afarinciki taf a
zuciyarsa a yau, tace yallabai kungama sallama
da hanna ko? Ga shehu direba ya fitoda mota zai
kaita. Haisam yce munyi sallama dahanna ramlah
sai dai ki bata kudin da zai isa tyi hidindinmunta.
Anty ramlah. Ta dan harare shi suduka sukayi
dariya tace kaima anty zaka cemin? Aina bata
kudi ranka ya dade duk abinda ya kamatain bata
na bata kada ka manta in so yayi so ra'ayiyana
zuwa 1. Hisam yace kikace me? Tayimurmushi
tace I feel wat u feel sbd ina sonka. Haisam yayi
murmushi yace ramlah! Ramlah!!Ramlah tayi
dariya snn ta fita. Ta raka hanna harbakin mota
saida suka fita daga get snn ta dainadaga musu
hannu. Haisam ne ta windon dakinsayake kallo
hanna har suka tafi, yayin da wanikululun
bakinciki na rabuwa da ita. Bayan tafiyar hanna
da kimanin wata taji shiru ba ramlah bahaisam.
Gashi babu waya a garinsu balle ta bugamusu taji
lfyr su. Tun tana boye damuwarta akanhaka har
hajr matar kawunta ta far fuskantrhalinda take
ciki. A yau da yamma bayan hanna taidar da
sallar la'asar sai ta shiga ta sallo wanka tazo ta
hade dwani sabon dinkinta na materiak din
daake yayi. Material din baki ne anyi masa
kwalliya dajar fulawa.matsatsan dinkine akayi a
rigar zanin ma anyimasa kwalliyar daya iri daya
da yankar rigar. Hannata tufke gashinta da jan
madauri (ribon) ta danadaurin dankwali mai
kyau. Tasha hoda a fuskartada jagira snn ta sako
sarka da dankunneta da zobena gwal da ramlah
ta bata. Haka kawai yau da yamman nan taji
tunanin haisam tayi mata yawashine take rayuwa
a ranta shine tayiwa wnnkwalliya. Ta tsaya a
gaban mudubi ta kalli kanta tajuya gefe ta sake
juyawa baya taga lallai tayi