Showing 30001 words to 33000 words out of 33805 words

Chapter 11 - Gangar Jikinsa Na Aura Book 3 end Writing by Jamila Umar Tanko .txt

06 Jan 2025

2452

Kowa yaji dadin tafiyar nansosai da
sosai. Haisam da Hanna d Ramla ne suka shiga
6angarenMalam Habu dn su gaishe shi da
sassafe.Suna zaune suna 'yar hira saiga uwar
biyu da IyaSalmai suma daga dakinsu sun shigo
don su gaisheda Alhj Habu aka hadu ana ta hira
da wasa dadariya. Hanna ta ce "Baba da kai
zamu tafi fa tunda yanzukayi umara sau da yawa
ka yi aikin Hajji sai mukoma gida." Alh. Habu ya
girgiza kai ya ce "yarbaba ki barini kawai inyi
zamana daman ku kadainake dasu a Nigeria
kuma gaku nan akai-akaikuna zuwa gara inyi
zamana inci gaba da ibadata hr lkcn mutuwa
anan." Hanna ta ce "Haba babakaso ka mutu
babu aure bayan ga masoyiyarka nanan na
jiranka ka dawo ka aureta." Alh Habu ya ceda
Hanna ke 'yar baba bana son shakiyanci waceirin
masoyiyata, wacce masoyiyata kuma?Gaba daya
aka sa dry. Hanna ta ce "Baba har zaka manta
tsohuwar matar'yar uwarka, jininka Iya Salmai a
tuna baya manababa a koma ayi aure." Haisam
ya ce "Baba Hannadai nason ayi tuwona maina
ga uwa ga uba, Baba aduba wannan
al'amarin."Malam Habu yayi murmushi ya ce
"Kaima tayatakake?"Kyale 'yar baba tsokanarmu
take yi Salmai dince tace mata tana so ta yi
aure?"Iya Saimai sai yanzu tasa baki da
murmushi kawai take yi ta ce "Da dai na gama
aure tun daga kankaamma yanzu da ke kaine ai
bana ce a'a ba.Soyayya ai bata tsufa."Hanna ta
rangada gud'a ta ce "Ai an gama dauraaure
sadaki kawai zan dauko in biya da Riyad mazan
biya kudin Makka. "Uwar biyu tayi dry ta ce
"Lallai wannan aure bakuAlh ne don a makka aka
kullo shi.Allah ya sanya alheri ya ba da zaman
lafiya."Hanna ta ce "Iya uwar biyu ko kema in
tuno mikibaya ne?"Ta ce "Ban gane ba?" Hanna
ta ce " ko ke ma zaki zama amarya iya salmaiku
zama ku biyu a daura dukka rana daya
tundagidanku daya tuwona maina kenan."Gaba
daya aka kece da dry.Haisam ya ce "Lallai har kin
yiwa iya Salmai kishiyatun kafin ta tare." Hanna
ta ce "Ai itama tsohowar syy ce tun a lkcn datake
kaini gida daga mkrnt t fada mun, ai shimaBaban
ya sani, sunso dai-daita ya ce mata masifariya
Abu ce kawai zaya hana ya aureta."Iya Salmai
tayi caraf taace "ni da za'a yi haka ma danayi
murna sbd ni a rayuwata ina son kishiya, bana
kyamar kishiya ko Abu aini nasa dole ya
aurota."Hanna ta dauko turare tana fesa musu su
dukaukun wai amare da angonsu."Wannan abu
ya yiwa kowa dadi ba kamar Hanna.Ramla da
Haisam sunsha dry har sun godewa Allah.Yanzu
Mlm Habu ya yarda zai biyo su su dawo
Nigeria.Haisam ya shaida masa an nadashi
matsayinlimamin masallacin da Hanna ta gina
daman sunasaaka sawa Islamiyyar ABUBUKAR
IMAM ISLAMIYYA.Sun dungumo gaba 1 sun dawo
nigeria sunadawowa da sati 2 bayan uwarbiyu
taje kazaure tashaidawa 'yan uwnta ta dawo daga
makka ta rabamasu tsaraba saita shaida musu
wnn abun mmkabun murna cewa zata auri mlm
Habu babanhanna, Don haka ranar jumu'a 'yan
uwan uwar biyuwaliyanta suka zo aka hadu da
haisam da 'yanaikin gidan suka taru aka daura
auren iya salmai damlm habu bayan an shafa aka
daura auren uwarbiyu da mlm habu wnn abu
yayi kyau aka rabagoro da alewa aka watse,Don
haka ranar jumu'a 'yan uwan uwar biyuwaliyanta
suka zo aka hadu da haisam da 'yanaikin gidan
suka taru aka daura auren iya salmai damlm
habu bayan an shafa aka daura auren uwarbiyu
da mlm habu wnn abu yayi kyau aka rabagoro da
alewa aka watse. Daya dakin na kulle aka
budewa ango habu yashiga gana amarensa a
gefe.Ko kofar gida mlm habu bai cika fita
ba.Yana gida yana shan Ac yaci kaji yasha juice
daabinci kala2 idan lkcn salla yayi yayi taku
kadanzuwa masallaci ya shiga yaja jama'a sallah,
da daddare kuma ya koyawa maza magidanta
krtnalkur'ani mai girma.Mlm habu yayi shar dashi
ya girgije duk tsufan yaragu daman ashe wahala
tafi tsufan yawa.Haka uwarbiyu da iya salmai
sunyi shar kamar basune wandannan tsofafin ba,
kayansu kullum iri 1 hanna take dinko musu.
Mkrntr islamiyya a hnkl a hnkl ta cika makil
dadalibai yara da manya.Kullum da yamma yara
ne suke zuwa , ranar asabarba lahadi kuma
manyan matan aure suke zuwa dasafe
10-12.Manyan malamai masana alkur'ani da
hadisai, kawa'idi, fikihu da dai sauransu daban2
su sukekoyarwa a mkrntr.Ramlah da hanna suma
sun shiga mkrntr.Iya slmai da uwar biyu ma ba'a
barsu a baya suntashi haikan neman ilimi dan da
basu iya komai bayanzu kuwa gashi komai dalla2
suna koya. Matasan yan mata ne suke ta
tururuwar zuwawajen ramlah akam matsalolin da
suka damesuakan soyayya. Ramlh na kokarin
warware masu tahanyar basu shawara, wata
tambayar idan sukayimata sai ta sadasu da
hanna tana hanin hanna zatafita sanin amsar sbd
ta taba crossing irin wnn ryw so zata fita sanin
amsar.wani lokaci har haisamyakan taimakawa
rmlah wajen amsa wasutambayoyin. aji na
musmman ramla da hanna sukaware a mkrntr
isamiyya lkcn da babu mkrnt zamada matasa
suna wayar musu kai akn mececesoyayya. Duk
sanda ramlah take gudanar da shirinta hannace
ta farko da tke fara bugo waya ta bada
tatagudummawar a gidan radiyo kafin ta fara
gudanarda shirinta sai tace fatn alheri ga haisam
da hanna. Wata rana hanna ta sako kai zuwa
cikin gidaniyayenta ta iske wada yana yiwa
tsofaffin nan tsiyayana cewa wai ku yanzu bakwa
iya cin abinci saikuna korawa da juice , katan 1
baya yi muku satiguda, ba'afi kwana 5 fa na
kawo muku wancankwalin har ya kare, musmman
iya salmai ana dauke wuta kafin a tashi inji sai
kaji tana subhanaAllahibanason dubu wlh a
rywta, koda a babban mutumya kike yi ke da ko
wuta bakiji a gidanki ba.Uwar biyu kuwa ita dai a
kunna mata sattelite tanakallon tana tsalle akan
kujera tana dry,Su baba habu kuwa shi dai asha
AC a figi naman kaza.Hanna ta talli keyar wada
ya zabuwa ya juya dasauri, sai yaga hanna. Iya
salmai tace gara da Allahya kawo ki gashi nan ya
zamar damu kamarkakaninsa wai tsiya yake yi
mana.Hanna tace wada banason irin haka meye
don sun shanye kantan din juice a sti, daga yau
katan gomazaka dinga dauko musu daga kanti
yan karewa kadauko wasu katan 10.Kake yi musu
tsiya inaa kai nan nan matarka taceka kunna
mata AC har riga ka cire ka jwo kujeraaka hu ka
ballo murfin AC zaka girgideta Allah ya kawoni
gidan na nuna makaa inda zaka matsa aremote
ka kunna. Wai kai a dole ka nunawaamaryarka
kai dan birni ne zaka burgeta.To gsky karka kara
yiwa iyayena haka wlh kokayan kantin duka suke
zo zansa a kwaso musudon Wa nake sana'ar?
Dadi ya kashe tsofaffin nan saka hau shiwa
hanna albarka. Allah ya albarkaci sana'ar hanna
a shekara ta sakebude wata super market dan a
zoo rd komai hannatasawa hannu na kasuwanci
sai kaga kamarfarashi yana ta hauhawa riba
tsibubu Allah ya dubizuciyar hanna yana ta buda
mata ita kuwa bat gjyda bayarwa ga iyayenta da
'yanuwanta talakawa na niger dana babban
mutum da duk al'ummarannabi da suke neman
taimako.Yara da dama hanna ta dauki nauyin
karatunsu,da yawa ta dau nauyin yi musu aure
da yawa tabiya musu makka.Wata rana haisam
ya dawo daga wajenhidimominsa da yamma kai
tsaye bangaransa ya nufa don ya watsa ruwa yaji
sanyi a jiknsa kafin yafito lambun da yake zama
yayi hira da matansakullum da yamma.Abun
mmk sai yake jiyo ana yin wata busa maidadin
gaske wacce tayi masa kama da wata busada
yake matukar so a rywr sa. Yayi sauri ya bude
labulan windon dakin sa ya lekasashan da busar
ke tashi, sai ya hango hannazaune cikin lambu
tana busa abin busarta.Cikin sauri ya fada
bandaki ya watsa ruwa bayanya shirya ya fito ya
nufi cikin lambu inda hannatake. Ya lallabo ta
bayanta ba tare data sani ba, ya tsayacak kusan
minti 10 yana sauraranta , ya kare matakallo tsaf
wuyanta ya ganta sanye da tsakiyoyinnan nata.Ya
zagayo ya durkusa a gabanta yana kallon dige-
digen da tayi da kwalli a fuskarta, ta dube shi
tayi murmushi ta sunkuyar da kai kasa.Haisan
yace lallai yau kin tuna baya kuma kin sosomin
wani abu mai muhimmanci da yake cikinkundin
tahirin rywta. Su duka suakyi dariya.Haisam ya
mike tsaye ya jawo wata kujera ya zaunayacr
cigba da busrki kuma kiyimin wakar ina sauraran
ki hannata mike tsaye ta kara tsukedanmararta ta
kugu snn ta koma ta. Zauna su dukasuka kwashe
da dariya, ta kaikace ta fara busa tanarero wakar
kiwo kamar yadda takeyi masa da.Haisam yayi
shiru yana kallonta yayin dazuciyarsata harba can
ta tunomasa baya wto ranar da aka fara kawo
hanna mkrnt, da bayan rabuwarsda ita, da haln
day shiga bayan rabuwrsu da irinbusar da yakeyi
idan tnn ninta yayi masa yawa.Bai ankara ba sai
ya ga hannatana hawaye itamababu
abindataketunawa sai lkcn da mlm suleyabata
wnn abun busar da kuma lkcn da haisam yake
sata tayimasa busa.Hanna takifakaiakan cinyars
ta saka kuka, ya miketsaye ya jawota jikins ya
rungumeta sai shimakwalla ta far zubow dg
idanuwansa.Ya laluba damarar da tayi a kugunt
yace hannameye wnn nakejia kugunki kamar
maciji? Tace ba maciji bane mayafina ne, suka
kwashe da dry,haisam yasa hannu a aljihunsaya
ciro wni abu adaure a bakr leda ya mikawa
hanna, takarba cikinsauri takwance ta duba,
saitga wata 'yar karamarrigar nono mai kyau.Ta
dubi haism alamar bata gane ba, tace wnn fa?
Yace kara kallonta di sosai ki Tuna baya, hanna
tayishiru tana. Tnn, saihaism yace tuno ke da
nusaibada rauda a wajan mai kanti a mkrtn? Tce
laa shinekake ajiye da ita har yanzu.Haism yace
ai duk wani abu dya shfeki hnna banamantawa
dashi sbd muhimmancinki a rywta. Sita
rungumeshi sukakoma suka zauna, sukaci gaba
dabusa abin busar tare. Kwanci tashi hanna tayi
nis. Kartun likita. (Medicine)sun gama shekaru 3 a
BUK an turasu teachinghospital na Aminu kano
don yin clinicals, sai yanzuhanna tasami ciki. Wai
wai zo kuga tarairaya amurna wajen baba
haisam.Duk mutuncin nusaiba da yake gani fur
ya hana hanna taje ta raka ta hada-hadar kanfen
din zabe,sunaa sosu zarce takarar gwanna.Yace
shi dai saiind karfinsa ya kare amma hannabazi
barta ba sbd dan cikin zai wahala da itakantaa.
Zabe ya doso haisan yayi iya kokarinsawajen taya
mai girma gwamna yakin neman zabe.
Kasancewar haisam shine kano, yasan 'yan
kano,yana son kanawa, kanawa suna sonsa
shidahanna da ramlah sbd irin gudunmawar da
sukebwa kanawa, kanwa sun ams kiran haisam
sunsake zabar mijin nusaiba a matsayin
gwamnankano karo na 2. Mai giram gwamna da
kansa yajinjinawa haisam ya kudiri niyyar saiya
linkwahaisam tara ta arziki, fiye da yadda haisam
yayimasa.Haka kuwa akayisaidai kwangila mai
tsoka batataso ba amma haisam yake bawa ta
dariruwanmiliyoyi kuma a biyashi da zara ya
gama, haisam kano kenan , arziki ya dada
bunkasa yanzu haisamyaso yafi mahifnsa kudi
dan yafi yayansa habibkudi shine ma yake basu
kudi.Hanna ta haifi santalelen danta
kyakykyawamai kama da babansa amma ya
dauko farar fataruwarsa, hanna tace asa masa
sunan babantabubukar ana kiransa da
walid.Bayan haihuwar walid da wata 3 ramlh
tahaifi da namiji shima mai kama da babansa aka
saka masasunan mahifinta shitu ake kiransa
khalil.Hanna ta tashi tukuru tana ta karatu bata
damatsala wajen rainon walid tunda ga iya salmai
nanda uwar 2 sun rike mata shi, nono ne kawai
taakezagayowa ta bashi takomaa karatu har ya
isa yaye ta yayeshi.Tafitfyhnn ta gama karatun
likita da bautar kasa, tasake haifar 'yan biyu
mace da namiji masu kama dahanna
sak.........Hanna ta gama karatun likita da bautar
kasa, tasake haifar 'yan biyu mace da namiji
masu kama dahanna sak, hanna taroki haisam
da asa mususunan haisam da ramlah da gudu ya
mincewabakatarta, hai Ran hannah kenan,
tubarkallaalhmdl, iyali sun hadu gida yayi albarka
'yan dugul dugul yara zaka iske a farfajiyar gidan
suna ta gujegujensu haism na tsakiyarsu yana
tayasu ball. Drhanna haisam abubakar ta. Cika
burinta ta zamacikekkiyar likita ta sami damar ta
taimakawaal'umma ta far iki a Aminu kano sai
taga gwra takoma karatu ta karantobangaren
mata wato (gaenea) A B U zaria tayi karatun
shekara 4 a indata zama consultant gyanea
doctor, abunda haisamya fara yi shine yabude
mata asibiti su suke kuladamarasa lfy a
asibitin.Mi girmanusaiba dai suna nan suna ta
siysa tafi tfytakarar shugaban kasa mai gidanta
yaa tsaya. Haisam dai na nan na taya su yakin
neman zabe.Allah cikin ikon sa y lashe zaben
shgabancin kasarnig, nusaiba a matsayin first
lady. Mukami mai tsojata zabarwa kawarta
hanna, guest wat? Ministerlafiya tasa mai gidanta
ya nada DR hanna haisamabubakar imam ('yar
baba) an duba cancanta hanna tacancanci a
bata.Haisam kuma aka bashi jakadan nigeria dake
kasaramerica (ambassardo of U S A). Hanna baza
ta iyakaura america gaba daya ba sbd
aikinta,hakaramlah ma bata so ta tafi tabar
aikinta na gidanrediyon data keyi. Gashi har
haisam da hanna da ita ramlah sunakokarin
bude radio nasu na kansu mai sun Hai
RamHannah radio station.Ka-ka-ka-ka to yanxu
yaya za'ayi wnn zamankenan haisam na america,
hanna tana abj aktafaren gidan gwamnatin da
akabata a unguwar ministoci. Ga ramlha a kano
tana bude gidanrediyon kanta don watsa shirye
shiryenta.Daga karshe shawara da aka shirya
itace hisamdaramlah da yaransu duka 5 din wato
hanna, wald,khalil, haisam da ralmah duuka zasu
koma americada karatun yaran gaba 1. Snn za'a
bude gidan radiyo a zuba kwararun ma'aikata
suci gaba dafadakar da al'umma snn duksati
kamar yaddaramlah ta saba gudanar da shirinta.
Zata vigaba dagudanar wa ammata hanyar wayar
tangarahu za'adinga jonata da gidn radiyon
amma fa wnn wayartangarahun tr akejin murya
hakakuma take jin tambayoyin da akeyimata take
amsawa. Wanilokaci kuma ana jinta a radiyo
muryar america, idantaje london kuma ana hira
da ita a BBC london.Ita dai burinta ta fadakar da
mata akansoyayya dazamantakewar aure duk
mahakurci yana tare dasamu itama ta shiga
mkrnt a america tan yin masters akan mass
com.Ci gab wai bera akan cinyar mage yan
kallontalabijin da remote a hannunsa yana
matsawa injiwata mai iya mgn.Gaba daya gidan
haisam kacokan an mallakawamlm habu kyauta
shi da matansa. Iya salama abangaren hanna iya
uwar biyu a bangaren ramlah mlm habu shine
maigida a bangaren uncle haisam.Masu gadi
damasu bawa fulawa ruwa da masu dafabinci da
direba duk sunci gaba da aiki a karkashinmlm
habu yana biyansu da dimbin. Kudin da 'yarbaba
take jubgo masa. Hakika mlm habu ko da alahira
ya samu haka lallai ya samu rahama, irin wnna
daula abin sai wanda ya gani sai ma kunhango
shi cikin jibgigiyar mota mai aC ana tukashiya
kame owners yasha jibga jibgan kaya naalfarma,
wayyo ba a fidda rai da rahamar ubangjiji.Raban
mutum gudu yke yazo ya same shi fiye dayadda
mutum yake nemansa. Allah kayi mana arziki ta
hanyar halak amin. Ku haskomin iya abu an
guntike mata kafa 1 aasibitin da sandina 2 take
dogarawa. A yu dayammaitaa da 'ya'yanta duka
suka dira a kofargidan hanna da kwantance da
tambaya suka ganogidan da kyar masu gadi suka
barsu suka shigaciki suna shigowa sukaiske mlm
habu da matansa 2 a zaune akan katuwar
darduma sun shan kyanmarmari iri2. Nan
kagagigicewa da razana a wajeniya aabu da
'ya'yanta a guje suka ruga ba tare dasun san
kofar fita ba.Sandunan iya bu suka zube ksagashi
idon 1 netake dan kyallarawa. Ta fadi fuk a kasa
tana ihu tana kururuwa wai yaugata a lahira a
gidan matattu ga mlm habu ga uwar2 da iya
salmai ashe sama su salmai duk sun mutu,yau
gata a gidansu na laahira azo afita da ita
dagakiyama.Kuzo kuga dry harda faduwa a wajan
mlm habu da matansa, bayan dryr da taci karfin
su ta lafamlmhabu ya kwallawa mai gadi kira
yace ya shiga cikinlungunan gidan ya harhado
kanmutanan nan dasuka ruga aace suzo ba
fatalwa suka gani bamutane ne. Iya salmai ce ta
taso tazo wajen iya abutaake darkushe tana
kururuwa ta fara yi mata bayani akan ta kwantar
da hnkln ta duniya takecikin mutane 'yan uwanta
ba matattuba. Bayan duk n hado kansu sunzosun
zauna agabanmlm habu gaba dayan su a firgice
suke kamar kacekule suce cas, is makerketa suke
musamman mamatan sunfi tsorta.Mlm habu yayi
gyaran murya, yayi bismillah, yayihamdala snn ya
dora musu da bayani ya baus lbr kakaf aabinda
ya faru dashi tun dag ranar ya akakai shi kabari
har rana irin ta yau, ya shaiida musuya auri iya
salmai da uwar biyu. Sai duk suka dukuka suna
bayyan rashin jin dadinsu akan baindayayi musu
na rashin damuwa dasu koda wasahanna bata
taba fadamusu ba kuma tana zuwa garin, saidai
suji a gari aana fadin wai wai mlmhabu bai rasu
ba ana ganinsa a gidan hanneammasu basu
yadda ba sun dauka zancen 'yan gari nedon ba'a
mutuwa a dawo ashe da gaske ne. Mlmhabu yayi
murmushi yace kuyi hkr nina gargadihnne karta
fada muku, mma kada kuga laifinta sbd. Cikin ku
bbu wanda n tafi na bari yanakaramidukkanku
na ciyar daku, na shayr daku, na tifatardaku, na
saka ku mkrnt kuna gidan mzjenkusanda na
barku fan haka nsan bani nuyin kowa akaina.Abu
kuwa tuni kinyr dani, bola ma ta fini daraja,kin
gaji kinfi son in mutu ki huta da wahala daninima
har nazonafi son haka, yayanki gaba dya
sunrainani kamar ba nine na haifesu ba ban isa
inasaku ba, ban isa in hanaku ba sbd
uwrkutanunamuku bani da amfani. Bakin cikin
ryw da wulakanci babu wanda bamugani ba ni da
marainiyar yata 'yar baba.Na samu lbrn irin
rashin mutuncin daku kadingayiwa 'yrbaba tun
daga wajan raban gadosaidai ta fitadaga dakin ta
koma runbu saida akabiyamata kudin haya, tazo
ta rasa mai bata abinci duk gaarin sai salmai
itama da takeci daa kyar.Abu yanzu wa duniya ta
waya? Duk abinda kikashuka shi kike girba,Nasha
wuya ainun azamana daku naga bakincikinaga
rashin mutunci kala kala, haka mahaifiyarhanne
habi har ta koma gamahalaccinta tana shan
azabarki abu bare hanne babu wurar da bata sh
badan da wuya bata kisa da tuni tamutu .Ba gori
ba, yanzu gidan da kuke zaune wacece tasiya
muku? Kafarki data fara rubewa waye ya
biyamiki kudin asibiti aka cre? Bara dakikeyi waye
yahani bara ya baki jari ke da 'ya'yanki? Amsr ita
ce 'yar baba ita tamuku duk wnn.Allah ya yiwa
'yar baba albarka akwaita da tausayita danne
duk. Abin da kukayi mata ta saka mukuda alheri.
Yanzu katafaran asibiti tasa ana ginawa agarin
babban mutum wa gareta a garin yanzu
inbakuba? Ta ce min baba nasaa gina masalaci
da mkrntr islamiya a babbanmutum za'a gina ajin
yra'yan mata matasa da tsofaffi mata da maza
sbdtsofaffi irin su iya abu su samu su koyi krtn
salla.Asibiti kumada angama ginin zata
zubamagunguna da gadajen kunciya kyauta
sbdtalakwa. Hanne tsa shigabar kasa yasa a
ginamuku titina ga ruwan fanfo da wutar lamtarki
duk n bakuadalilinta, badan ita ba dawa zai tun
da wani kauyewaishi babanmutum.Ynzu ta
taimakeku a lkcn da kuke neman
taimakobakamar ydda dukkaninku 'yan grin
kukawulakanta ta kuka ki taimakonta a lkcn da
take tsananin nemn taimakon ku. Bu ga amfanin
bokoga,bokin dakike yadaw a gari, kina shela
kinacewa yawan iskanci nake kai ta ba mkrnt ba,
danabiye miki da tuni na cireta a bokon tazo ta
zaunaagida ta zma kamar 'ya'yanki fa suka ki
mkrnt gsunan babu wacce ka fi nunawa dg
shigaban kasa sai ministan lfy hanna. Kullum gata
ga shuganr ksa gamatarsa. Wani lkc har nusaiba
kawarta tace matahnna wai ke ba zaki zauna ki
huta ba , kullum kinakauye kina jigilar magani
dkayn asibiti. Hanne tacemata hutu bai kamace
ni ba nusaiba ta yayasunaneman taimako zcyta ,
jinin jikina da kuma dukiyata zanyi jihadi sbd
Allah iyakar kokarin intaimakawa talakawa domib
babu ciwon da yaficiwon talauci wahala.Allahu
akbar,ina alfahari da hanna a matsayin
'yata,alummar musulmai suna alfaharida hanna
amatsayinta na 'yar uwarsu musulma, 'yannigeria
suna alfahari da hanna a amtsayinta na
'yarkasarsu, gwamnatin nigeria tana alfahari da
hannaa matsayinta na minister lfy, 'yan niger
suna alfaharida hanna a matsayinta na'yar
uwarsu, jininsu sbdta gina asibiti a garin Dashi
komai kyauta,taginamasallaci da mkrnt islamiya
sunana nema sunan mkrntr ABUBAKAR IMAM
ISILAMIYA.Yanxun a garin Dashi mace bata
fargaba idanmijinta ya rasu ya barta da marayu
tasan kotantamababu hanna ta tanadi mata
tallafi mai tsoka.Babu abin da iya Abu da
'ya'aynta suke iya cewasai rike baki da girgiza kai
suna jinjina wnndaukaka da hanna da
mahaifinta. Iya abu ta langwabar da kai ta
sharbe hawaye tacenayi kuskure ainun, gara da
Allah yasa baka mutuba da ka mutu ina zan shiga
da wnn tulin alhakinkadana dauka, ku yafe
min.Ta fashe da kuka taci gaba cewa yanzu sai
kadaure ka mayar dani dakina ni da 'ya'yana ka
rungume mu zauna lfy da kishiyoyina su
salmai.Salmai taimakeni kisa bakimlm ya mayar
dani nasanki da tausayi kinga daman keki ka
hada aurena damlm habu tun farko duk abida
nayi miki abayakuskure ne yanzu zamu zauna
lfy.Iya salmai ta zabura tace wacce ni? Abu kinfi
karfina da dai da bansan halinki ba na jawoki
jikinakika cuceni har hauka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login