Showing 33001 words to 33805 words out of 33805 words

Chapter 12 - Gangar Jikinsa Na Aura Book 3 end Writing by Jamila Umar Tanko .txt

06 Jan 2025

2455

kika samun dole kka
rabanida mijina abin kaunata, shekara 40 bana
tare inatajin kaunarsa nayi sallama da aure sai
yanxunAllah ya sake hadamu mukayi aure.Yanzu
kina nufin in dauko shinkafar bera in zubawa
kaina a abinci inci in mutu.Ya abu tasharbe
hawaye tace yanzu salmai niceshinkafar berar?
Mlm habu yayi murmushi yace abuai kinfi
shinkafar bera tsiya saidai a kiraki da bombmai
wargaza gari guda, to aini babu yadda za'ayi
insake kara zamadake. Rabona da samun
kwanciyar hnkl tun ranar dasalmai tasa na auro
ki hakban huta ba sai ranr daaka dauke ni daga
gidanki zuwa kabarina, tundaaga ranar nake
hutawa a rayuwata har rana irinta yau.Kuma ina
saka rana har karshen rywta zanci gaba da
hutawa.Ina zan saake jajuboki da 'ya'yanki in
hjajubawakaina tashin hnkl.Abu ta fashe da kuka
, 'ya'yanta ma kuka sukesuna cewa baba yanxun
gudunmu kake, yace haryanzu ku 'ya'yana ne
kuma ba zan so ku tozarta ba ni ina suturce nayi
alkawari zan dinga aikodirebana duk karshen
wata yana kai muku kudi dakayan binci amma
karku fiye zarga2 zuwa kanohar wani ya bata a
hanya ku bari zan dinga yimuku aike.Iya abu ta
sake kallon katafaran gidan nan tace babu inda
zanje mlm sbd akwai igiyar aurena akanka tunda
baka mutu ba.Mlm habu yace to tunda kina
kokonto to bari natsnka igiyar kije na swake miki
sbd bazan sakezama dake ba har abadaUwar
biyu tanisa tace ikon Allah yau naga naci wai ba
mlm hbun da kika raina bane? Kike zagi ta uwata
uba yana kuka da idanuwansa mai yasa
yanzukike sonsa?Mufa ba zamu zauna dake ba
abu, yace ku tashikutafi zai ringa mukuaike.Suna
zaune suna ta koke2 yarn suna fadin iya abu ke
kika jawo mana ga rashin ilimi ga rashin
tarbiyaduk biki bamu ba.Mlm habu ya shiga gida
ya dauko buhunhunanabinci daga store suka
zuba a wata doguwr motakirar bus yace direba ya
kaisu babban mutum sukashiga suka tafi. Babu
abinda suke sai kallon mlm habu ya zamawani
danye shakaf dashi sai kace ba wnn
yagulallntsohon nan bane, furfurr gemun nan
buzu2 dukbabu an aske yasha farin danyan boyal
a jikinsagawani farin gilashi a fuskarsa tsaddde
hanna cetasa aka yankar masa a america data
kaishi medical check up wanda zai kara masa gani
tar,Babu wani ciwo da yake damunsa sai
daimagungunn kara lfy da hanna take jubgo
musutace suyi ta sha kamar bitamin A da bitamin
E nasakwarin ido, karfin kashi da hana zubewar
hakora.Lalla tsofaffin nan shar da su
tubarkallah,KARSHE**** kusan kowanne weekend
a americahanna keyi wajen mijinta, duk sati da
aiki yayimaata yawa baza ta samu damar zuwa
ba, haisamda yaran duka saisuzo suyi mata
weekend danbasu da matsalar jirgi ko babu
fasinja jirgi zai daukihannaa ya kaaita americaa.
Kudi maasu gida rana sun aiki, lailla nn gaba
zasusayi jirgin HAIRAMHANNA sbd zirga2 dagaa
nigeriazuwa america.Wnn stin kaayataacciyar
liyafa ambassado haisamya hada a america ta
anabersary auransa daminister of health DR
hanna haism abubukar da uwar gidnsa hj.ramlah
haisam shitu.Mai girma shugaban kasan nig da
uwar gidansa dadayawa daga kasoshin gwamnati
, mahfa hanna,mahaifan haisam, mahaifan
ramlah, iyalan gidanyaya habib, amratu da
izzidin, kawu ahmada damatarsa hajir, rauda da
mijinta hadddun 'yan uwa da abokan arziki duk
an gayya cesu su hallaciwannan kayatacciyar
liyafa da za'ayi a birinin USjirgi kawai zasu taka
su haye kyauta ba tare daneman wata biza ba ko
tikitin jirgi an riga anwankesu sbd mai girma
shugabn kasa, hakashugaban kasar america Bush
yasan da zuwansu. Haisam da hanna sun sami
arzikin duniya fiye datnn mutum, duk da bayarwa
suke amma tako inasamu suke.Sun mallaki gida a
america, saudia, london ballekuma anan nig
akwai wasu a abj, lagos, na kanoma baza su kirgu
ba, babban mutum da wani a Dashi in take sauka
idan taje.Duk wnn daula da hanna take ciki bata
wulakantatalakawa taci abinci tare dasu tayi wasa
da dariyadasu ta dauko abun duniya kuma ta
basu.Hanna ta kara kyau data sami jin dadi kamr
ahango jinin jikinta don fara fatarta, gata bata
tsufa duk wanda yasanta shekaru 10 a baya idan
yaganta yanzu haka zai ganta bata canja ba, sai
kyaudata kara. Babu wanda zaiga 'ya'yanta yace
ita tahaife su sbd 'yar karama da ita kamar
yrny.Talakawan nig sun far yiwa kansu sha'awr
haisamya tsaya takarar shugabanci kasarsu su
zabe shi sun san zaiyi musu aiki. Ba talakawa
kadai bashikansa mai girma shugaban kasr yana
cewa haisamya shiryar da zarar ya sauka shi zai
gaje shi, hakamanyan 'yan siyasr nig sun yarda
da wnn btuu namai girma shugabn kasa.Kowacce
safiyar duniyar nan haisam ji yake yana kara son
hanna a ransa, itama kuma haka. Haisam,ramla,
hanna da 'ya'yansu 5 suna zaune cikin jindadi da
kwanciyar hnkl da kaunar juna. Arzikinsuyana ta
bunkasa, basu ba ma duk wanda ya rabesuma
yayi ban kwana da talauci balle 'yan uwansu
najini balle uwa uba mahaifinsu. Mlm habu yayi
ban kwana da talauci, kai uwar biyuynzu ta
azurta 'yan uwanta da dama balle 'yarta
tacikinta.Gidnsu ya zama gidan da kowa yake
kawokukansa ake share musu. Mlm habu ya
kanjebabban mutum amma wnn karon girmama
shi kowa yake yi, gaisuwa har kasa ake zubewa
ana yimasa.Iya abu ta dauwama cikin nadama
duk sanda tagmlm habu is ta hau kuka tana
rokonsa ya auretababu wanda take tsananin so
sai shi, yakan bataamsa da cewa akai kasuwa
bayaso. Allah sarki hanna bata manta da mkrnt
ba sai tayihayar wani katafarn jirgi mai daukaar
mutne daaribiyar, ta kawomin tikit guda dari
biyar tace narabawa mkrnt masu matukar san
zuwa america datsananin san ganinta suma tana
gayyatar su wnnhadaddiyar liyafa da
za'ayi.ALHAMDULILLAHIKARSHETAKU JAMILA
UMAR TANKO (jut) TAREDA ANaM Dorayi
whatsapp




Zaharaddeen ™Shomar
Whatsapp 08168575100

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login