Showing 21001 words to 24000 words out of 33805 words
Chapter 8 - Gangar Jikinsa Na Aura Book 3 end Writing by Jamila Umar Tanko .txt
da Amratu, Karimat amaryayaya
Habib da yaya Habi su ka zo taryar su damotoci
biyu su ka zo, aka shirma kayan a d'aya suka
shiga d'aya suka tafi. Tun daga get suka fara
ganin an lillik'a wani abumai k'yalk'yali suna
shiga farfajiyar gidan suka gaan kewaye ginin
gidan da k'yalk'yali an rubuta,"*COME BACK
**SOON**HAISAM & HANNA. Gefe guda kuma
balon-balon ce aka huhhura da yawa akayi rumfa
da ita a tsakita an ajiye wanitebur dauke da wn
katon ken an rubuta a jikinsa." WELL COME BACK
HAISAM & HANNASunyi matukar mmkn ganin
yadda jama'a suka taruashe liyafa Ramla ta hada
sbd murnar dawowarsu.Kujeru aka zazzuba a
farfajiyar gidan, can gefe mahaifiyar Haisam ce
da Mahaifiyar Ramla dasauran tawagarsu a
zazzaune. Gefe guda kuma matar maigirma
gwamna ce Haj.Nusaiba Idris da babba k'awarta
Rauda Shitu dasauran k'awayensu. Gefe da kuma
Ramla ce da manyan k'awayentaHidaya, Aisha
Sulaiman, Hauwa Mamman da wasuda yawa
daga cikin k'wayenta. Mmk mararmusaltuwa zaka
iya gani a fuskokin Haisam daHanna.Suna fitowa
daga mota Ramla ta taso da sauri tazota
rungume Haisam, ta rungume Hanna ta
kamahannayensu zuwa cikin gida 6angarenta
yayin da'yan wajen suka dau tafi raf-raf-raf.Daga
shigar su wasu k'ayattaciyar shadda irin ta jikinta
ta dauko musu dan su saka suyi anko su 3.Cikin
sauri su ka fada bandakai da suke dakunansuka
yi wanka su ka dauro alwala, bayan sun idarda
sallah su ka cankama ado da wannankayattaciyar
shaddar wadda ta sha surfani dadanyan zare.
Kalar shadda ruwan zuma ce ta yiwa Ramla
daHanna matukar kyau Haisam ma abun sai
wanda yagani musamman ma da dora hula kalar
shaddar. Ramla ta fito da su zuwa farfajiyar
gidan inda jama'asuke hakika wadannan
ma'aurata sun burgejama'a a jikin 'yan gulma
yayi sanyi, masu tsananinkishi sun fara
yayyafawa zuciyarsu ruwan sanyincewa kishiya
ashe abokiyar zama ce,kala shddar ruwan zuma
ce ta yiwa ramlah dahanna matukr kyau haism
ma abun sai wnda yagni musmmn ma da ya
dora hula kalr shddar.Ramlah ta fito dasu zuwa
farfajiyar gidan inda jma'asuke , hakuka
wadannan ma'aurata sun burgejama'a jikin yan
gulma yayi sanyi, masu tsanani kishi sun fara
yayyafawazcyr su ruwan sanyin cewrkishiya ashe
abokiyar zama ce. Bangaranmahaifiyar haisam
suk nufa su duka suka durkusaa gabansu suka
gaisheta da kawayenta, sunaamswa cikin fra'a da
farin ciki suka yi musu sannuda zuwa bayan nan
sai suk dinga zagayawa wajen jama'a suna
gaigaiswa. Hnna danusaiba sukarungume juna,
lallai nusaiba takasance tanatsnanin kaunar
hanna tun suna yara. Rudatayindama sosai akn
abun data yiwa hanna ada,har yanzu takan kasa
sukuni sosi duk snda sukahadu da hanna. Hanna
nata kokrin janta a jikin dan ta saki jiki da itakamr
yadda suke da nusaiba.Daga nan suka nufi
bngaran kawayen ramlah watosu hidaya, hanna
tayi mmkn yadda taga sunmikamta hannu sun
gisa faram2, sukayi mususannu da zuwa. Ramlah
t jsu zuwawajan kek dan su yanka. Bayannkirga
dag 1 zuwa 3 hnna da hisam suna reke dawuk
suka luma a cikinkek su ka yanka aka tafamusu
hidamargidan ne suke fitwa dalemo kala2suna
ajiyewa baki akan teburan dke gaban suwasu
kuma na ajiye abinci da snacks kala2. Bayan anci
ansha sai shhrrrn makadin da ka dauko y
farabuga kayan kidansa wato shaba dan kwalisa
yaware murya ya fr rero wakr "uwargida ran
gidahaisam ya likawa ramlah da hanna kudi lkcn
dasuke tsakiyar fili har mgriba ana ceshewa
snnkowaccew ta far hada kayanta don kama hany
gidanta.Bayn dwowrsu hanna da kwana 3 sun
gamabaccin gjy sun huta sosi snn suka fara ware
kayantsrba kowacce dila ka bude, snn hnna ta
farawarwarewa kowtsa ksancewar hanna
tasntsarabar da suka suyowakowa. Akwatiguwa
akacikwa ramlah da tsaraba, tayi mmkn wnn
tsarabar wanda ko ita taje abunda zata abunda
zata suyowakanta kenan. Abunda ya kara
bataaljaabi wataakwati daban hanna ta ciko da
kayan jarirai (uniset) masumatukar kyau ta bawa
ramlah tacenababyne idantahaihu. Ramlah tayi
matukar gdy danuna farincikinta a fili. Waata
katukar akwati aka ki gidn su hisam tsrbar hjyr
haisam da babansu damratu da izziddin, suma
sunyi gdy a kwarai .Ta tur direba yaa ki w yay
habib d mtnsa dayaransa gaba day kowdatas
suma sun gode. Batare da ramlah ta sniba hanna
ta aikawa mhifinramlaha turrruka (designers) da
kannan ramlah kowa da abin daya dace da shi.
Sai kuma tsarabarkawayentanusaiba da
raudasuma da 'ya"yan sukakaf sai da tbawa kowa
tas. Kama daga masubawa folawa ruwa da masu
kwasar shara gidanbabu wanda hanna bata bawa
tsaraba yan uwantana nijar ne. Tana so taje tun
kafin suyi tfy tayi musu sallama haisam yace sai
sun dawo daga tfy, yanzuga shi sun dawo taga
yana mata kame kame waibynzu ba ta bari sai ta
gam jarabwar jamb tunda lkcda kusa ta zauna
tayi karatu. Ramla na taya shi batahakuri akan ta
baribayn is ta gama jarabawa is tatafi a nutse.
Wasu littattafn karatu ramlahta suyowa hanna na
karatun jamb dinda zata yi, subjects huduzata yi
kwi english ,physics,biology da chemistrykuma
rmlh tayi mata reegister a wata makaranta daake
byr da horo na musmmn (lesson)akan jamb.Don
hka hanna ta hakurada tfyr har sai bayan tazna
jarabawr. Kullum karfe 4 zuw shiga haisam d kns
yake ki hanna makarntr da take lesson ya jrt
tagama ya dawo da ita.Hanna ta kasance tana
karatu haikan domin harta fara manta karatun
da sukayi a sakndiri ammayanxu katatun da ta
keyishiya ke tunomata dakaratunta na baya.lkcn
daza ta jarabawa ya ragekwana3 haisam yaje
jamb ofisya karbomata centerta. A management
za tayi danhaka ranar litinin da safebakwai na
safe acan tayi mata. Haisam ya kwo takafin ta
fito daga motar ya sumbaci kumatunta yayimata
fatan alheri Allah ya bada sa'ar jarabawa
dagakarshe yace mata da zarar ta gama ta kira
shi awaya yazo ya duketa. Hanna na shigdakin
jarabawa aka mikomatakustion paper da ansa
sheet sai kawai tayimurmushi data karanta
tambayoyin kamar cintuwo yafi su wahala
gurinta. Nan da nan hanna taciccike ta gama, ta
zauna kamar minti 30 bayan tagama tana zaune
kawai tana kallon masuhada zufa da cizon biro da
kallonsillin taji tausayin wasu danbabu yadda za
tayi ta taimake su ta basu amsa.Taso ace wani ya
rigata mikewa amma har ta gajida zama babu
wanda ya gama har yanzu, sai tamiketaje ta
kaiwa masu tsaransu sunyi mmk dasuka ga har
ta gama 1 daga cikin mlmn yaceta sake zama dai
ta duba ko tayi mantuwa hanna tce babukomai
ta gama. Tana fitowa dagadakin jarabawarsai ta
nufihanyrgetdin fita daidaikantin wata biyerabiya
tagabenci, bayan ta gaishe da matar cikinfara'a
taroketa zata zauna ta jira maigidant
zaizoyadauketa. Bayan ta zauna ta bude jakarta
ta zarowayarta, bugu1 taji haisam yadauka
shimayayi mmk da yaji tace yazoya dauketa ta
gama.Yace gashinan zuwa yanzu-yanzun
nan,daya daga cikin mlmn da suke tsaransu a
dakinjarabawa ta hango ya nufo inda take,
yanakarasowa yayi musu sallama suka amsa sai
yayiwahanna wani lallausam murmushi yace
minti2 danAllah yan mata zamuyi mgn.Cikin mmk
hanna ta tambaya tace ni? Ya gyada kai yaceeh
ke,Danke n fito.hanna ta harareshitace mlmyi
hkrbazan iya zuwaba saboda kana mgn da matar
aureyanzun ma haka ina jiran mijina zizo ya
dauke ni.Kamar ta dabawa mutumin wuka a kirji,
haka yazabura ya rike kirji yana fadin
subhanaAllah yanzu ke matar aure ce, ynzun kina
nufin kina da aure?Karki boye min fadamin gsky.
Hanna ta sake gyaramayafinta tacebabu zancen
wasa tsakanina da kimalm ban sanka, baka sanni
ba yaya za'ayi in yimaka wasa?ya rike baki yana
sosa keyadadayahannun fadi yake subhanaAllah
yanzu ke matar aurece, yaya za'ayikenn? Ni gsky
na ganikuma inaso zan iy fadawa cikinwani hali
dan wlh aryw ta ban taba ganin yrnyr da nakamu
da sontabaa 'yan mintina.Cikinfushi hanna
tamike ta kalli matar nan mai kntitace madam sai
anjima xan bar wajan nan. Matar na cewa ah ba
yanzu kika yiwa maigidanki waya bayazo ya
daukeki, ya z'ayiki tafi? Hanna bata iyajuyowa ta
bata amsa ba sbd kallon da mutuminyake yi
mata yayi yawa. Ta kada kai ta nufi get dinfita ba
tare da san inda zata ba.Tanafitowa ta tsaya cak
ta kalli gabas da yamma sai tahango wata 'yar
yrny wacce shekarunta basuwuce goma ba tana
tsugunne a jikin katangagafaranti da kwanika
akaida alama dai mai tallarabinci ne.Yrnyr kuka
take haikan cikin sauri hannata nufiinda yrnyr
take tan karasawa wajen yrnyr babuabinda ta
faragani a jikin yrny sai shatinbulalahar wani
wajen zaka iya hango jan jininfatarta ta fashe.
Hanna ta ggce ta tsugunna a gabanyrnyr kafin ta
tambayetme yasameta tafara zubarda
hawaye.tasa hannu a jakarta ta zaro wani hankici
fari maikamshi ta mika wa yrnyr tace goge
hawayenki.Yrnyrta karba tana gogewa kafin ta
goge hawyenda ya zubo wani ya sake
tsiyayowa.hanna ta gogenata hawyen tace da
yrnyr yaya sunan ki ? Cikinshashekar kuka yrnyr
tace sunana abida abida daina kuka goge
hawayenki ki fadamin dalla2 abinda ya sa kike
kuka zan taimake ki in Allah ya yarda.Hanna ta
tambayi abida.Abida tace tallr wake da shinkafa
nakeyi sai wanimutum ya kirani shagonsa yace in
kawo masa zaisiya na ajiye farantin abincin a
kofar shagonsa, sai yce in shigo cikinace ai kofar
karama ce farantinbazai iya wucewa ba sai yace
to in dauko masakwano 1 in kawo masa.Na dauko
kwanon abincin na shiga shagon saiyace mun zai
saye abincin duka zai biya ni harmaya kara min
kudin fiye da kudin abincina amma sai na yadda
ya kwanta dani, nace na ki niba 'yariskabacesai
kawaiya rufe kofar yakama ni da krfi nakwalla ihu
dakarfi shine ya dokeminbakina har yafashe ya
bude min kofar yasa kafa ya maujeni nafado
waje kan farantin abincin ya zube shine najegida
na fadawa babarmu shine ta zaneni da bulala ta
koroni tace duk inda zan nemo mata
kudinabincinta inje in nemo.Yanxu bansan yadda
xanyi ba. Abida ta rushedakuka mai
tsanani.Hawaye fal a idon hanna tayi shiru can
tace abidababarki ita ta haifeki ko kuma kishiyar
babarki ce? Abida tce uwata ta mutu ubana ya
mutu wnn yayarmahaifiya ta ce take rikeni.Hanna
tace bata da 'ya'ya sai ke kadai? Abida tacetana
da 'ya'ya 'yar autarta ce ma sa'a taHanna tacesu
basa zuwa tallar saike? Avida tcebasa zuwa
sunagida kullum wata rana kumasu tafi
makaranta. Hanna tace kefa bakya makarantar?
Tace an cire nida dai ina zuwa ajina ma 3 yanzu
na daina zuwa.Hanna ta jawo abida jikinta ta
rungumeta ta fasheda kuka mai tsanani,
tausayinta ya kamata ta tunorayuwarta irin ta
Abida ada maraici bashi da dad'i.Can ta d'ago da
kan Abida ta goge mata hawayenfuskarta ta
ce"Abida d'auko farantinki zo muje kan tudun can
mu zauna. Hanna na gaba Abida dauke da
farantin abinxutana biye da ita. Ihum da Abida ta
tsala ta kifar dafarantin dake kanta shine ya
razana Hanna tajigabanta ya yanke ya fadi ta
juyo da sauri. Sai tagawata mata dauke da bulala
ta cakume rigar Abidata baya tana kokarin taftaf
ka mata murtikekiyar bulalar dake hannunta.
Hanna ta taho da sauri tafisge Abida daga hannu
matar.Yayin da Abida ta taho a guje bayan Hanna
ta la6efadi take "Hajiya ki taimake ni karki bari ta
dakeni.Matar fada take harda kumfar baki danna
ashartake tana cewa "Kyaleni da tsinanniyar
yarinyar nan yau saina kusa kasheta idan ma bn
kasheta ba,ta sani a uku abincin naira na dukan
naira har darihudu da hamsin ta zubar
min."Hanna hkr take bawa matar kamar zata
durkusamata amma matar nan fadi take yau ta
shiga ukuasara ta sameta sai ta daki kudinta. Sai
da taga magiyar da Hanna keyi tayi yawa.har da
hawaye ne yakezubowa daga idanunta sannan
matar ta tsagaigatata fara sauraron abinda
Hanna ke cewa. Hanna tagoge hawayen fskrt ta
ce d matar "Kina musulmabahaushiya 'yar uwata
ina rokakrki ina hadaki da ubangikinki ya bazaki
saurareni ba?" Haba baiwar Allah wacece hasara
ce ta samekihaka har zaka manat da k'alu
innalillahi wa'inailaihin raju'un duk sanda masifa
ta same shi. Kina tadankara ashar kina fadin kin
shiga uku kin lalacesbd Allah ya dora miki asara,
ke kuwa baiwar Allahbaza ki tattara al'amuranki
gaba daya ba ki mika wajen mahaliccinki mai
bayarwa mai hanawa ba?" Matar ta tsuke fuska
yayin da haushin Hanna yarufeta ta ce "Malama
wa'azi kike mun ko kuma jajekike mun?" Don na
kasa gane abinda kike nufi. Kinganani in daki
'yata kuma kina tsuyani akan nayimasifa dame
zanji da asarar da nayi ko kuma dafadan da kike
min?" Hanna ta nisa ta ce "Yi hkr ba fada nake yi
miki bashawara bake baki a matsayinki na 'yar
uwatamuasulma ki rike kalmar K'alu innalillahi
wa'innaialaihir raji'un a lkcn da masifa ta afka
miki zaki gayadda Allah zai saka miki da
alherinsa." Matar ta ce "Wannan kuma tasha
nawa nake fada."Hanna ta ce "Karki ki shawarata
nasan kina cikin6acin rai da damuwa amma kice
'Kalu innalillahiwa'inna ilaihinr raji'un." zaki ji
sanyi a ranki." *Matar ta ce "Bazan ki ta ki ba
yarinya innalillahi wainna ilaihin raji'un." *Hanna
tayi murmushi ta ce "Yauwa sai ki jira Allahkiga
sakayyar da zaiyi miki."Ta ce da Abida ta tsince
kwanikan da suka watse akasa suzo su karsa
wani dan dakalin siminti suzauna.Suna isa wajen
suka zazzauna Abida kuma tatsugunna a kasa
cike da fargaba.Hanna tasa hannu cikin jakarta ta
zaro kudi nairadubu dubu guda goma ta mikawa
matar, matar tabude baki tana jujjuya
kudin."Hanna ta ce "Naki ne wannan ki kara jari.
Am,a dn Allah ki canja sana'aki daina dorawa
Abida talla ki bar Abida ta komamkrnt tayi krt ta
daina talla." Ta zaro wata dubu goma ta mikawa
matar ta ce"Wannan na Abida ne ki saya mata
uniform datakalmin mkrnt da littafai da jaka ta
koma mkrnt.." Sai matar ta rushe da kuka ta
durkusa a gabanHanna tana godiya.Hanna ta
kama hannu matar ta zaunar da ita ta ce"Babu
komai Abida kanwa ta ce daga yau zandinga
taimakonku insha Allah." Hanna tasa matartayi
mata tayi mata kwatancen gidansu sannan Hanna
ta rubuta lmbr wayarta a wata 'yar takardata
mikawa matar ta ce idan suna da wata matsala
tabuga mata waya ko nawa ne zata taimaka
musu itadai fatanta a daina dorawa Abida talla a
dainatsangwamarta don Allah. Hanna ta dora da
bawa matar lbrnta tana nunamata tasan irin
halin da Abida take ciki kumagallazawa maraya
haramun ne. Matar tayi nadamatayi dana sani
taji kunyar Hanna sosai. Kuka takekawai tana
nemangafara wajen Abida ta yafe mata." Haisam
ne ya karkato da motarsa zai shiga get dinmkrnt
ga mmkns sai ya hango Hanna zaune a gefeita
wasu. Ya karkata motar ya nufi inda suke
cukinrikicewa ya fito daga motar ya nufi inda
suke sbdya hango su suna mgn suna koke-koke.
Ba tare dasun ga zuwansa ba sai suka ga mu2m
a kansu ya tsaya kawai yana kallonsu cike da
mmk. Hanna tayi sauri ta goge hawayen dake
idonta tayimurmushi dole ta ce "Yaya yaushe ka
zo, yayaakayi kasan ina nan?"Ya ce "Zan shiga
ciki na hango ku anan, lafiyawadannan fa, kukan
me kuke yi?"Matar ta rushe da kuka tana cewa
tsakanina dakusai gdy Allah ya saka d
alheri."Hawaye ne yakezubowa dg idn
Hanna.Haisam ya zaro hankici a aljinhunsa yana
gogemata yaja hannunta suka shiga mota Abida d
babarta suna ta dagawa Hanna hannu suma
sunata kuka, Haisam yaja moyar suka tafi." Yayi
shiru bai cekomai ba can ya nisa ya ce "Wannan
yarinyarmarainiya ce ko?" Hanna ta kalleshi cikin
mmk ta ce"Yaya akayi ka sani." Haisam yayi
murmushi ya ce haba 'yar babanasanki nasan
halinki fiye da kowa ina ganinbabbar matsalarki
yanzu a rayuwarki bata wucemahaifinki wanda ko
yaushe ina miki nasiha kiyihkr ki cirewa ranki
tunanin mamaci duk wanda yamutu ya mutu
kenan bazai dawo ba har abada, naga yanzu
kukan naki ya wuce maraici da kikeciki ya koma
kan duk marayun dny kuka kikemusu, kamar mu
zuga ki nake nace bana son ingakina kuka
hankalina yana bala'in tashi kinki ji." Hanna ta
marairace ido yayin da taci gaba da zuboda
hawaye Haisam yasa hannu daya ya jawotajikinsa
yana tuki da dayan ya ce "'Yi hkr to
fadamunyadda kika hadu da wadancan
mutanen." Hanna ta gyara zama ta goge
hawayen idonta tafara bawa Haisam lbrn abinda
ya faru."Dai-dai lkcn sun iso unguwarsu Tarauni
ya karkataya shiga wajen da ake sayar da kayan
ciye-ciyenmakulashi wato Oasis. Hanna ta ce "
zaka ci kek ne?"Da ka bari naje gida sai inyi
maka."Haisam ya ce hana ai sai whlr tayi miki
yawa tunshekaran jiya rabon da kiyi barcin krki
musammanjiya kusan a zaune kika kwana kina
krt.Tea din ma dana hada miki da safe ko kr6a
dayabaki yi ba kika barshi kuma yanzun na
tabbatabaki ci komai ba, naga duk kinyi wuri-wuri
shinenake so in saya miki wani abu anan."Ya
tsaya a bakin wajen ya ce da ita su shiga ciki,
suka fito suka shiga. Hanna ta zazza6i abinda
takeso kamar meat pie da kek da shawarma sai
juicesna gwangwani da yogot. Bayan Haisam ya
biya kudin suka zazzuba musu aleda. Sun fitowa
bakin wajen Haisam ya kira almajiran dasu ke
bara a wajen ya mika musu ledojin duka yace su
je su rarraba su ci." Hanna tayi kasa tana kallon
ikon Allah, Haisam yakalleta yayi murmushi ya ce
kina mmk ne?"Yanzu na canja shawara baza ma
ki ci kayan zakinnan ba gara mu wuce Tahir
Guest place ki huta saida yamma ko ma da
daddare mu koma gida,Hanna tace amma ai ya
kamata mu koma giidaanty ramlah tasan na
dawo. Haism yace zo mu tafike kinfi jin tausayin
anty ramlah akan ni komukicenty ramlah xanje na
gani. Sun isa kayattacenkatafaren hotel din tahir
guest place dake lmidocresent. Kayataccen daku
suka kma dai dauke da falo da dinningarea, ga
daki mai dauke d katafarengado da bayi a ciki.
Abinci kala2 ma'aikata sukeshigo dashi suna
jerawa akan dinning table,hannada angon ta
sunci sun sha sun gyatse sun rage.Haaisam ya
riko hannunta suka nuf cikin daki.kaitsaye
bandak suka shiga dan suka shiga dan su watsa
ruwa suji sanyi a jikinsu duk da sanyin splitAc
daya gauraye dakin daga can suka dauroalwala
sukazo sukayi sallar azahar, bayan sun idrne suka
kwanta akan katafaran gadon nan, yayinda
hannataji gabadaya kashin bayanta ya hau karsbd
gjyr da tayi sbd tsabar zama ga barci a idonta
.Haisam yana mata tausa har barci mai dadi
yafar surarta . Kamar a mafarki taji haisam na
cewagsky nusaiba kawarki na sanki yanzu nan
dagaofis din mi girma gamna nake,na
karbomikitakardun kwangila nusaiba tasa a baki
ta miliyan25 baifi kikashe miliyn 10 ba wajen
gyaran jiki zaki gina da saloon da wajan kunshi.
Rauda ma tamiliyan 25 aaka bat zata zuba kaya
aa sabon gidnda ta ginawa wan babanta
(interiordecoraton),bayan kwaangilar titi da suka
banikwanakin baya tamiliyan 200, yanzu ma sun
sakebanikwangilar ginaa wani titin shima wasu
miliyoyin ne gashi su biyaaakan lkcina
gamawa.Hanna tayi zumbur ta tashi zaune tna
sauraronsa,yacigba da cewa na saya miki wnn
katon filin najikin katangar gidana anan za'a gina
miki masallacida mkrtr islamiyya da ki kace kina
sona gina miki.Hanna tace inason a gina gidaje 2
a gefe dan inaso in daukoiya salma da uwarbiyu
su zauna a 1, wadakuma ya zauna a 1 yana kula
da supermarket.Haisam yace filin babbane ai zai
isa. Hanna tarungume haisam dan murna ta
sumbaci bakinsa,tace thank u my dear shima
yarungume ta daganan suka shiga farantawa
juna. Bayan kwana 2 da sassafe hanna ta tashi ta
fara shirya kayan tfy aakwati gudakayanta dana
haisam sai akwatintsaraba da zata kai musu guda
3. Ta leko tawindota kira shehu direba y lubga a
cikin but dinmotar da zasu tafi da ita kirar CRV.
Wayar hanna cetatashi ramlah da haisam daga
barci ramlah ta lalubi wayar ta dauka hanna tace
yayata yi hkr najimuryarki kamar kinabarci na
tasheki gshi ba'a sontashin mai ciki daga barci
wlh banji dadi ba yi hkr.Ramlah tayimurmushi
tace lah kanwata babukomai wlh kin tashi lfy?
Hanna tace lfy kalau damansllama zanyi miki sbd
kar inzo in buga miki kofa dasassafe, saidai ince
sai Allah ya dawo da mu.Ramlah tace haka.
Tsaitsaye saurikike hour baza kibari a gama break
fast ba kuci. Yallabi ne azazzale ki yce ki shirya
da sassafe zaku tafi ko? To ai kuwaga shinan
yana t shirgar barcinsake ya hanaki kiyibarcinki.
Haisam yayi zumbur ya mike y fadabandaki da
sauri, ramlah tayi dry tace yanzun nankingn shi
yajimunamgnr ya mike ya fada wanka.Hanna tayi
dry tace cemin yayi in tashi da asuba in shirya
tfyr sassafe zamuyi, dan da subama ya dingwaya
na duka ma ya shirya, to shikenan bari in jirashi.
Ramlah tce ki fitokizo bangarensa ki samemumuci
abinci, bari in yiw su zuwira waya abangarena
inga sun gam abinci su shigo manadshi, hanna
tace to gani nan zuwa. Suka ajiye waya. Suna cin
abinci sunahira hanna ta dubi ramlah
tayimurmushitace antynah ina ganin kin kusan
hihuwaba da sai nayi wataguda acan amma
yanzu sati 1zanyi kawai. Haisam ya harari hanna
yace waike mewayo kinaso dai kice min komin
abuna duk darakiyar da zanyi dan karki dde kina
so kice min sai kinyi sati acan, kinsan di bazan iya
mikewa a garinsurukai in ta kwana har sati guda
daya ba. Hnna tamarairaice ido tace n dauka
saukeni zkuyi ku juyuidan