Showing 15001 words to 18000 words out of 33805 words

Chapter 6 - Gangar Jikinsa Na Aura Book 3 end Writing by Jamila Umar Tanko .txt

06 Jan 2025

2453

Aisha taxe da kuma
uwargidansu ramlah kinmanta baki fada ba.
Hauwa mamman tace oh hakane fa baku gani
bama amaryar sai wani hararar mutakeyi lalli
zuwa gidanki ramlah nan gaba sai munshirya, to
bngarenki ma 'yan uwanki da kawayenki basu isa
suzo ba ashe tota biyoki ta biyo mijinta.Suka mike
suka nufi daya falon. Ramlah ta rasa ta cewa ta
bisu da kallo kawai cantanisa ta juyo ta dubi
haisam wanda yayi shiruyanakallon talabijin
amma kallo 1 zaka yiwa fuskarsakasan a bacin rai
yake. Hanna kuwa ta sukuyar dakai kasa hakika
nan da wasu 'yan dakikai zata farazubar da
hawaye. Ramlah tace yallabai wai me su hadiya
suke nema ne dani, yaya suke so nayi?yasahnnu
ya dakatrdaramlah yaceyi shirukarma kibata
bakinki barni dasu jeki gurinsu bakinki ne. Can
ramlag ta yukunra ta mike ta nufikicin
tashaidawa kuku da sauran masu hidimarta su
hadujuices da snacks su kawowa bakinta, tazo
falon dakawayenta suke suka fara cafcafkewa
suna hira. Haisam ya kurawa hanna ido yana
kallonta cn tadago ta dube shi saita daure dakyar
ta kirkiro wanidab bushashan murmushitace
yauwa ko kefa,meye abun damuwarki? Kidaina
damun kankiakan irin wadannan yan matsalol
kinsan dai ba za asake irin tataburzar da akayi a
kazaure ba ko? Ba za'ayi irin yadda kikayi
dasujuwairiyyaba sahabi,principal , yaya habib da
rauda ba ko? To dukwadancan basuzamar mun
matsala ba wajenwargazasu balle su hidaya,
zanyi maganinsu inshaAllah kallonsu nakeyi
tukunna wata rana ko kudiaka basu akace suzo
gidan nan su yadr mikida mgn baza suyi ba.
Hanna ta nisa ta girgiza kai ta ceyaya da zakaji
shawarata ka tamakeni ka kyalesudan Allah kome
zasu yi min kuma komezasu cekabar su ni na
saba da duk irin wadannantsangwamar tuntuni a
ryw ta. Tsorona dayakadayau da gobe suna zuga
anty ramlah tun bata dauka har tazo ta fara
dauka zamanmu yazo yaki dadi.Haisam ya girgiza
kai yace haba hanna I tun dagaranar da muka
sakr haduwa ranar da akace mikina rasu kija
fitodaga daki kika ganni na gankikikayimurmushi
hakika nasan farin cikin da kikaji aranar bazai
musultu ba daki ganni a raye ban mutu ba, to
dayardan Allah tun daga ranar har karshenrywr
ki kin dinga farin ciki kenan, kin rabu dadamuwa
da tsangwama insha Allahu. Hanna tayimurmushi
tace nagode mai gidana, to mma inagudun zcyr
ka da zafin fushinka irin na kazaure.Haisam yayi
dry yace tunda na same ki ai komaima a sauki
zan ringa daukarsa na daina fushidayawa my love
suka sakarwa juna murmushi. Yace bude dibaidar
can ki dauko min jarida zankaranta, ta mike a
nutse ta dauko msa tazo tadurkusa ta mika masa
tazo kusa dashi ta zauna, yana karatu ita kuma
tana kallon talabijin. Wayardake dore akan tebur
(landline) tayi ruri. Ramlahtasa Hannu ta dauka
muryar kawarta taji mrsblessing ma'aikaciyar filin
jirgi a abj bayan sungaisa saita sanar mata da
cewa bizar hanna dahaisam ta fito don haka su
zauna cikin shiri nan da kwana 2 jirgi zai daga
zuwa london daga abj.Ramlah tayi mata gdy
sukayi sallama ta ajiye wayar.Tace da kawayenta
ta na zuwa. Ta mike ta nufifalon da haisam suke
zaune ta fizge jaridar da takehannunsa yana
karantawa tayi dry tace albishirnazo inyi muku
bizar ku ta tfy kasashe 5 ta fito nan da kwana 2
zaku tashi london daga abj. Haisamyayi dry yace
to madallah ramlahta ai shiyasa banawasa da
sha'anin ki, yanxu koh sati 2 ba'ayi ba dazuwa
abj neman mana visa har an samu. Ramlahtayi
murmushi tace haba dan neman bizar, ai
koshatar jirgi kake nema cikin kwana 1 zansa a
nemo maka sbd kwayena wajen su 3 ne koh
banje bainna yimusu waya zasu yimin duk abinda
nakebukata, balle in tashi naje abj da kaina
kasan dolesu zage dantse su nemo min biza da
wuri sun sanba karamin sauri nakeyiba. Hanna
dai sai murmushitakeyi. Tace anty n gdy mukeyi
fa sannu da kokari. Ramlah ta kalleta tayi dry
tace in banyi muku ba wazaniyi babu komai fatan
alheri nake muku kuje lfyku dawo lfy ku samu
lfy.Hanna da haisam suka hada baki sukace
amin.Ramlh ta juya ta nufi wajen kawayenta
wanda sukasaka kunne suna sauraron abinda
suke fada. Saisuka sake jin haushin ramlah
kowacce ta rike bakidon mmk wata na salati wata
na tsaki. Ramlah takaraso tana murmushi ta
zauna. Ta daga ido taga gaba 1 su hararanta
sukeyi. Tayi mmk matukakafin tace wani abu sai
taji an turo kofa gami da yinsallama , mai gadin
su ne yazo ya durkusa a gabanramlah ya gaishe
ta yace daga gidan gwamnati neakaturo wasu
mata guda 2 wurin hjy hanna na turasu
bangarenta sunje su ce a kulle yake shine nace
bari na duba ta nan dan banga fitar ta ba ko
tananan? Ramlah tce eh tana nan kace musu
tana zuw.Ya mike yana gdy ya fita, ramlah ta
kwallawa hannakira. Cikin ladabi hanna ta amsa
ta taso tazo wajenramlah. Ramlah tace baki kikayi
maybe nusaiba ceta aiko su suna waje inji
maigadi. Hanna tayi murmushi tace toh bari naje
nagode. Ta wuce tanufi kofar fita su duka suka
bita da kallo. Watadandatsatsiyar shadda ce a
jikinta pink colour anyimata surfani da design me
kyau a zani da rigar dadankwali wato (ready
made). Hanna tayi kyaumatuka. Lallausan
gashinta ne har tsakiyar bayanta ta sake shi byn
ta daure da pink din ribbon. Aisha sulaiman tce
turkashi, hauwa mamman tacerigijigafji inji masu
iya mgn. Hidaya tace wani kayasai amale. Ramlah
ta dube su dukansu tace ah waniyare kukeyi
bana jin ku? Hidaya tace yaren hausamukeyi yi
mana. Ramlah tace ban fahimce ku ba.Aisha
sulaiman tace turkashinace. Hauwa tace rigijigafji,
Hidaya kuma tace wani kaya sai amalegaba daya
abu 1 muke nufi gaba 1muna mgn neakan
babban aiki,Ramlh cikin mmk tce wanne irin aiki
kuma?Aisha sulaiman tace hidaya ku fada mata
danniidan na cika yawan mgn sai jinina ya hau
sbdtakaici. Hidaya ta nisa tace Ramlah, ramlah
saunawa na kira sunanki? Kn bani kunya, kuma
kinbani mmk, wai shin meke damun ki ne?
Ramlah meyasa kika zama makauniya alhali kina
gani daidanuwanta guda 2.kin zama wawiya alhali
kina dawayo.kin zama kamar baki san abinda
kikeyi baalhali kina sane. Ina miki fargaban ranar
da zakizokina da na sani. Kina zubar da hawaye
daidanuwanki. Ramlah taji gabanta ya fadi ta
fada cikin rudani wai meke faruwa ne? Me kuke
nufi?Don Allah ku fada mun abunda nayi yadda
zangane na kasa fahimtar ku. Hauwa mamman
tace abunda muke nufi shinekinyi kuskure, kinyi
sake, kin dau abinda saukialhali ba mai sauki
bane. Ramlah yanzu kece kikasamarwa mijinki
bizar da zai fita da amaryasa sujesu shakata a
kasashen waje ke kina gida a zaune.Wai shin ke
me kika dauki kishiya ne? Karfa ki dauki hanna
karamar yrny wacce batawayeba, ki dauka baza
ta bude idonta ba tayi mikirashin mutunci a
gidan nan ba. Dubi yadda hannata zama a cikin
wata 2 ta goge tayi kyau tamkarwata baturiya
kina zaune . Na 1 tana da kyau har tafiki, na 2 ta
iya kissa da kissina da iya mgn ga
ladabinmunafurci. Da sannu zata tafi da zcyr
mijintada iyayensa da duk dangins kina zaune
bude dabaki, aisha tace ah to mudai mun zo ne
mu fadamiki gsky kin sakarwa kishiyarki da yawa
dubakiga falonki shekara 2 kuna tare da haisam
bakudauki hoto baku 2 kn lika a falonki sai zuwan
hanna kuka hadu ku 3 kuka dauki hoto kalli
hotonko kishiba kyaji kika lika hoton kishiya a
falonki.gaba 1 kin canja ramlah kamar ba keba.
Ki tsaregirmanki ko ganinki tayi sai gabanta ya
fadikaryata nan gaba tace zata waye tace ta
takaki.Shima dole yaji shakkarki ba zai sake da ita
ba.Haka rannan naji ance har gidanku kika
dauketakika kuka yini, lallai kishiya ta zama kawa.
Hauwa mamman tacewlh ni duk ranar da ibrahim
mijina yatarki aure daga shi har amaryar sai na
babbakesuaina fada masa. Bai isa ba shi da
kansa yanzu yakecemun ko bashi mace akayi ba
zai karba ba, tokingani namiji zumane sai an
babbaka masa wuta.Hidaya ta yamutse fuska
tace ke kin fadwa mijinki mairin hukuncin da zaki
dauka idan yayi aure toniban fada masa bama
matakin da zan dauka ammashi da kansa ya
sanni ko a hanya muna tare bai isaya daga ido ya
kalli mace ba balleyayi min zncenaure a wsa
ranar saidai ya kwana a bakin get dankulle kofata
nakeyi in kyaleshi balle yayi dare. Aisha suliman
tace muktar mijina ai ya taba tarkaraure ramlah
kin mantada irin tashin hnkl da mukayi ba shiri
ya fasa to haka akeyi muddin kika yisakw sakwa
za'ayi babu ke. Tunda ta riga ta shigoynzu ke
abunda ya kamace ki ramlah ki iyatakunki.
Kishiya ba abar yarda bace kada ki barta ta sake
ta baje ta baza kayanta tayi kane kane tamallake
miki miji ta mallake ki. Hidaya tace waikishiyar
ma data sake daita wayayyiya,kyakykyawa irin
hanna, ai irinsu hanna bai kamataki sake ba sbd
duk wani da namiji burinsa ya samimace kamar
hanna balle wanda ya aureta dole ya rikice ya
mace mata ke kuma kina zaune a gefe. Kiyidai
tnn ramlah akan nasihar da mukayi miki dongsky
mu mun hango miki abunda baki hango
ba.Ramlah tayi shiru kanta a sunkuye a kasa
jikintayayi sanyi sai yanzu ta dago ta dubesu tayi
ajiyarzcy tace naji abinda kuka fadamin nagode.
Takirkiro wani laujajjan murmushi dakyar
tacehidaya, Aisha da hauw kawayena kenan.
Intambaye ku mana shin nana Aisha (RT) matar
manzon Allah (S A W) kishiyoyintaa nawane?
Matrannabi 9 ya aura suka zauna tare. Kun
manta indaAllah (S W T) ya umurci maza dasu
auri matayebibbiyu,ko uku3 ko hur hudu4 idan
sunga bazasuyi adalciba su auri 1. To ashe ba
haisam bane yakirkiro auren mata 2 don ya
cusguna min ko don ya bata mun rai shi da
amaryasa. Hakika na rikiwnn hadisin da Annabi
Muhammad (S A W) yakecewa imanin daya bazai
cika ba har sai ya sowadan uwansa abunda ya
sowa kansa. Su duka sukace Allah Akbar. Yayin
da dukkaninsu suka tattaroda hnkln su ga
sauraren ramlah. Taci gaba da cewa kuma rai
yanason mai kyautata masa. Hanna tanakyautata
mun, hanna tana girmamani haka haisamyana
farantamun. Kullum addu'a nake Allah yazaba
mana abinda yafi alheri tsakaninka da
haisam.Alherin da Allah ya zabar mana shine ya
kawohanna. Tsnanin kishin da nake dashi da kin
hanna da nake yi da sai Allah ya yaye min a
raina najiinason zama da ita musamman dana
yaba da hnklnta. Ni a yanzu da kuka ganni bani
da wani buri aduniyr sai inyi biyayya gamijina in
shiga aljannahkuma in kiyaye kadaincuci bokiyar
zamata mugama lfy sbd duniyar nawa take yanzu
kananan anjima babu kai ka mutu ka kuma tafi
har abada.Daman yanzu a wnn zamanin da muke
duk wanimai hkr shine abun zagi an dauke shi
wawa mararhnkl kamar yadda a yanzu kuke
daukata to gskyba haka bane nasan abunda
nakeyi,Ina kuma jin dadin rywr aure na a yanzu
fiyedarywr aurena a da. Kuna murna kuna jin
dadi a zcyyinku harma kuna furtawa da bakinku
kunatunkaho da takama kun hana mazajen ku
aurekuma sun hanu. Sbd suna tsoronku kuma
kun isa,nice marar wayo dana bar mijina ya kara
aure har muke zaune lfy to alhmdl naji dadi. Kuyi
hkr bawaina gwaleku bane, kuma bawai ban gode
muku banaji dadi da kuka hango abunda zai
cuceni kukasanar dani, saidai ina ganin baku
fahimceni babaku kuma fahimci wacece kishiya
ba da zamantare. Saimuke kallon kallo ni da ku
ma'ana kuma mun kallon inama injiabunda kuke
cemun. Ni kumaina hango muku wata babbar illa
akan mazankuhar nake cewa inama zaku yarjewa
mazajenku suyiaure kamar yadda haisam ya kar
aure ku zauna lfyyafi kwanciyar hnkl. Hidaya tasa
hannu ta dakatar da ramla tace karmaki fara
hango mana inama mazajrn mu su kara auremu
zauna lfy wanne irin zaman lfy anyi manakishiya
ai lkcn ma zama zai hrgitse. Aisha tace kedai
ramlh da Allah yayi miki zcy irin ta matansahbbai
kinji dadi kinason kishiyarki amma mu babu sauki
idan akayi mana kishiya. Su duka sukakyakya ce
da dry suna tafawa. Huwa tace kishiya,kishiya
ramlah kinji yadda nakeji kuwa idan nagaanyi
kishiya a makabtnmu ma balle a cikin gidanaai
har abada bazan ydda da kishiya abokiyar
zamabace idan kuwa ya kuskura yayimin karshen
zamana yazo a gidan kuma suma sun
rasakwanciyar hnkl a zamansu lallai ramlah baki
sankishi ba. Ramlah tayi murmushi ta gyada kai
tace.Hauwa kin tabo wani kyakykyawan misali
danakeso in baku kince daga ranar da mijinki
yayiure kin bar gidansa, a matsayinki na yar
shekara 25 kina nufin idan kika rabu da mjinki kin
rabu dayin rabu da yin aure kenan. Rywr ki har
abad?Hauwa mamman tayi shiru can tace sai in
sami waniin aura. Ramlah tace saurayi ko
baxawari? Tundake bazawara ce kinga saurayi ba
zai zo nemanaurenki ba sai dai wani ikon Allah.
Masu mata ne zasu dinga zuwa neman aurenki to
su matan dazaki auri mazan su su ba mutane
bane da zasukyale mijinsu ya aureki? Kinga ko
yanzu kin barsunna don baki sowa dan uwanki
abunda da kikasowa kanki ba kin auri mijin wata.
To ai haka neabunda nake nufi da inama zaku
yarjewa mazanku su kara aure yafi kwanciyr hnkl
shine na dadeinason in fada muku abunda yake
raina na rasa taina zan kara fada muku fahimta
amma yanzu zanfada muku tunda yanzu mun ku
fahimceni kamaryadda na fahimce ku. Hidaya
tayi dry tace ai yanxura'ayoyin mu iya bambanta
aminiyata kin baude daga cikin mu kinbi wata
baudadiyar hanya tagushewar ganewa mun ksa
gane kanku. Yayagashi kiri2 ana cutarki kowa
yana gani kince bacuta bace, mufa muna nan
akan bakarmu kumakullum zmuci gaba da fada
miki har sai kin gane.Ramlah tayi dan murmushi
ta mike tsaye taje ta rage muryar talabijin din
dake kunne ta dawo tazauna ta dubi fuskokinsu
dukkansu sai fara'a sukealamar ma dry take
basu. Sai itama suka bata dry takyalkyale da dry
suma sukayi dry, hidaya tace aibabu abunda xaki
fada mana ramlah kema kyayidry sbd ba'a
haiyacinki kike ba tuntuni na fada miki wnn
kishiyar taki ta gama da ke.ramlah ta nisa tace
ina da bun cewa shiyasa mahar nake dry. tace
inada abun cewa ne shiyasa mahar nake dry. ku
gafarce ni hauwa mamman barikijiabunda baki
sani ba gafarce ni hauwa mammanbari kiji
abunda baki. saniba game da mijinki ammainaso
ki nutsu kafin ki yanke hukunci dole ne tasa zan
fada miki yanzu ma don kawai ki yarda
dabayanin da nakeso in wayar muku d kai aka
kukakasaganewa kinsan amira nsir? hauwa
mamman tazabura ta rike kirji tace ramlah ina
kika san amiranasir? ai ita ce tacacciyar 'yar iskar
yrnyr dana fadamiki 'yar minna ce take yiwa
mijina waya tana sonsa amma ban fada miki
sunanta ba, nima saidaga baya na binciko
sunanta amma ai yanzu tarabu dashi ko hanyar
da yabi dashi ko hanyar dayabi ma ta daina bi.
ramlah tayi murmushi tace hakaya fada miki to
ga irinta nan abunda nake fadamuku kun kasa
ganewa. da mace tasa mijinta a wanihali na bin
matan banza gara ma kabarshi yayiauren, hauwa
mamman ta gyara zama ta marairaicetace ralmah
meke faruwa ne gabana faduwa yakefadamun
gsky. ramlah ta nisa tace gsky bsu.rabuba kuma
sau 2 muna haduwa dasu a londonni da haisam
duk fitar da yake da ita yake fita ina amfanin
haka bayan uwar dukiyar da yake turamata. ai
ba'a london kadai ba jama'ada ywa sunsani ba
na tayi miki kallon wawiya. kinga da irinwnn
harkar gara ma ace ya auro miki ita cikin gidakun
zauna tare kamar ni da hanna dai.
hauwamamman ta dora hannu aka ta tsala kuka.
aisha sulaiman na rirriketa kuka take tana cewa
wlhramlah gara ke daya auro miki hanna ashe,
yanzuhaka ibrahim zai yimun na shiga3 yanzu
ramlahyaya zanyi? ashe kowa ya sani baku fda
min ba?ramlah ta juya ta kalli aisha sulaiman
tace ke kumada kike ganin kin hana muktar aure
ya hanu to kece baki sani ba yna nan tared yyny
kuma yakaikudun auren a boye, yana gina mata
gida a abj canzai kaita inda yake aiki ai ayi auren
rufe karki sani.Hidaya ko b kwar yrnyr bace take
fda mana taredake ba? to ashe ni da haisam ya
sanar danigawacce yake so ya aura sai in msa
butulciince bazamu zauna lfy ba. aisha sulaiman
ta hau cire mayafitana fizge dankwli tace ramlah
da gske kike ko dawasa na shiga3 na lalace.
ramlah tace baki lalace ba aisha darasi ne akanku
domin kusan kara aurefadar Allah ce babu wcce
ta isa ta soke tace baza ayiba. hidaya ta rike baki
tace kai dny abun tsororamlh na fara tsorata da
al'amuran maza yanzu, nikuma me habib yakeyi
bansani ba? ramlah tayimurmushi tace ciki gareki
hidaya bai kamata a fda miki mgnr da zata tayar
miki da hnklba hidaya tazabura tace in akwai ni
fdamun ramlah karki ciamanata babu wani
abunda zai sameni don inadaciki fadamin gsky.
tana rufe bakinta sai taga haismakanta yamiko
mata wani kati. ramlah tayi sauritasa hannu zata
fuzge sai hidaya tayi sauri ta fuzge tna karatawa
taji kamar an daba matawukaakirjinta. katin da
wasa habin bai taba fada mata basbd yasan
tsananin kishinta shi kuma so yake yakara aure
donhaka ya kwabi duk. wanda yasanzaiyi aure da
kada ya fadawa hidya yace zaiyi aure.hidaya ta
rike hanuu haisam gam ta rusa kuk tana cewa
wlh saika karbo min takardata a wajenyayanka na
fasa auren. haisam ya hau dariya yanacewa ni
suwa ke da kika isa da mijinki jeki kisameshi. kiyi
hkr kawai ki zauna ga tsohon cikiga'ya'ya ina zki
kaisu. hidaya zma da kishiyayasame ki sai ki hkr
daina ma kuka.....2⃣1⃣ juya yadubi hauwa da
aisha kowacce tamkarzararriya abun daya dameta
ya dameta. babusallama kowacce t zari gyalenta
ta fita. ramlahnacewa ku dawo kubari a gama
girki mana, ina babuwacce ta kalleta bare susan
me take cewa. direbanhiday ne ya kawosu,mota
kawai suka ta fada. ramlah ta bisu tana rokarsu
don Allah su kwantarda hnkln su su bari zcyrsu
ta huce kafin su yankehukunci.karsu yanke
hukuncicikin fushi subikomai a hnkl. basu iya ko
mgnba sbdmakkinbakincikiko wacce sauri tke
burinta taganta a gida tyi arba da munafikin
mujinta mace amana, suka jamota suka tafi.
haisam ya jwohannunta suka shiga gida su duka
dry ce tahanasu yin mhn. sunyi minti 15 suna
drysuyi suhuta su sake tonowa su kwashe da dry
haka daisukayi tayi. haisam yace ai duk hirar da
kukeyiinajinku nayishiru ban tank musu ba sbd
naji kina basu amsar data dace. hakika ramlah
kin birgenikin cika mai hnkl da tnn da kaifin
basira. kinburgeni daywa da baki dauki shawarsu
baamsoshin da kika basu yayi daidai
datambayoyinsu. nasan yaya habib zaiyi fada don
men fadwa hidaya toko me zaiyi yayi ni dai na
riga na gama fada sbd ta cika min ciki tun
rannan nakecike da ita. wai shin ina ruwansu da
gidan wata?banda gulma irin ta mata inake ina
matsalar wanigida ita wacce aka yiwa kishiyar
tace babu komaiku kun dage kunce akwai komai,
suna bani mmkwlh. ya jwo ramlah ya rungumeta
yace ynzu haka wani sonki ne na hnkl ya kara
lullubeni.ramlh talumshe ido tace na gode da
yawa..






Zaharaddeen Shomar
Whatsapp 08168575100




GANGARJIKINSA NA AURA 3 Part 3
Posted by ANaM Dorayi on 06:05 PM, 30-Apr-15
Under: Gangarjikinsa ta Aura
Ramlh talumshe ido tace na gode da yawa.Tana
rufe bakinta Hanna ce ta turo k'ofa ta shigogami
da yin sallama tayi turus ta tsaya cak don bazata
iya k'araso inda suke tsaye a rumgume dajuna.
Tayi kamar ta bud'e k'ofa ta fita sai dai tadaure
ta had'iye mak'ak'in kishin daya taso mata,
nauyi da kunyarsu ta kamata. Haisam ya
sakiRamlah daga rumgumewar da yayi mata. Ya
dubiHanna wacce kanta ke sunkuye a k'asa ya ce
"Meyekika tsaya a xan ki k'araso mana."Tayi
murmushi kawai ta nufo inda suke ta dubiagogon
dake daure a hannunta ta ce "Zanje inyi alwalla
magruba tayi."Sai su duka suka nufi band'aki dn
yin alwalla.Bayan sun yi jam'i sun idar sai suka
zazzauna akanabin sallarsu kowacce ta bud'e
Alk'ur'aninta tanakarantawa.Har lkcn sallar isha'i,
yayi suka tashi Haisam na jansu suka yi jam'i
suka yi sallar ishai'.Bayan sun idar suka yi
addu'o'in su suka shafa.Kafin su idar masu aiki
sun gama jera musu abincikala-kala akan teburin
cin abinci.Kai tsaye suka nufi dinning table,
Ramlah ta farazuzzubuwa a kowanne plate. Ta
zuzzuba lemo (juice) a kowanne kofi ta koma
tazauna kowa ya fara cin nasa.Suka dau lkc mai
tsawo babu wanda yayi maganaHaisam ya dubi
Ramlah ya juya ya dubi Hanna ya ce"Yau abincin
yayi dad'i sosai ko mgn kun kasa yi."Su duka
suka yi dry. Hanna tayi masa lallausan kallo ta ce
"Ka cika nemnmgn kaine fa kace mu daina mgn
idan muna cinabinci yanzu km kace mun kasa
mgn."Ramla ta ce "Ai dokar da yasa shi tafi
effecting sbdyalla6ai baka iya zama minti 10 ba
kayi tsokanaba." Haisam ya ce "Kullum dai ku
bakinku d'aya neabunda yaya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login