Showing 24001 words to 27000 words out of 42465 words
a kano fa"
Dagacan ɓangaran ismail yace.
"amman wlh naji daɗin hakan sabida nima jiya na shigo garin,amman yanzu ganinan zuwa gurinka".
Kashe wayar sukayi,inda baa jimaba ismail yazo.
Hira sukeyi sosai,inda ismail yafara jajantawa Ayman game da lalurar da ta sameshi,wacce ta jawo har aka rabashi da matarshi.
Wata shewa Ayman yayi wacce tayi daidai da ƙarasowar mai martaba,sarki ƙofar ɗakin,zuwa yayi dakanshi dan ya tambayi Ayman cigaban daya samu game da lafiyarshi.
Abinda yaji Ayman na faɗi ne yasashi tsayawa shida fadawansa a ƙofar ɗakin.
Acikin ɗakin ko Ayman ne yace.
"Kai wlh lafiyata ƙalau,ba abinda yake damuna kawai na musu takune irinnamu na yaran zamani,tun farko nacemusu bana son Auran amman suka ƙi yarda suka auramin abinda bana so,niko shiyasa namata wayo nasa tazo ta faɗawa sarki wanda nasan ba makawa sarki cewa zeyi a raba auran kuma ilai hakan akayi ,yanzu ma zuwa nayi akan auran danakeso nayi da wacce nakeso"ya ƙarasa zancan cikin dariya.
Dariyarce ta maƙale sanda yayi arba da fuskar me martaba sarki ɗauke da matsanancin fushi😡jikin Ayman rawa ya farayi sabida ko baa faɗa masa ba yasan sarki yagama jin komai.
"Banyi mamaki ba Ayman dan tantiri kamar ka ya aykata abinda ka aykata,yana ɗaya daga cikin ayyukanku maida iyayanku yara,to bari kaji in faɗa maka,wlh tlh blh,inde nine mahaifinka baka da matar aure a duniya se fiddah,ko bayan raina ka auri wata mace bayan ita Allah ya isa ban yafe makaba duniya da lahira"yana gama faɗin haka ya juya ze fita.
A gigice Ayman ya kamo ƙafar mahaifinnasa yana kuka,yafara magana.
"Abba kayimin rai inba ummu bazan iya rayuwa ba hasalima sonta ne yasa nakasa bin abinda kakeso,wlh in kace bazan auretaba mutuwa zanyi".
hankaɗeshi sarki yayi,sannan yace.
"Ayman!!!koda se ka aureta ne zaka shiga Aljannah ƙarshe kenan to wlh bazaka Aureta ba,inkuma ka tsallake maganata Allah ya haɗaka,da masifar da tafi ƙarfinka"be jira amsarsaba yafice daga ɗakin.
Wanda hakanne ya haddasawa Ayman yanke jiki ya faɗi ƙasa sumamme,sarki ko waigowa beyiba ya fice,ismail ne ya nufi Ayman A gigice,ganin baya numfashine yasa ya leƙa waje yakira securities ɗin Ayman ɗin suka ɗaukeshi zuwa Asibiti.
surbajon kuce.
[7/22, 08:36] Zahra surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀
*UMMU AYMANA*
🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad Mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
*Har yanzu you are the best to me nothing can change your position in my heart,stay nice maman Giɗaɗo*
*page 65-66*
Emergency aka shiga da Ayman,likitoci suka duƙufa gurin ceto rayuwarshi.
Shiko me martaba daya shiga cikin gidan matanshi ya kira ya shaids musu abinda Ayman ɗin ya masa,da kuma irin hukuncin daya yanke masa.
Mahaifiyar Ayman ta goyi bayan hakan ɗari bisa ɗari,Hajiya babbace de taja da hukuncin inda tace.
"Haba ranka ya daɗe!taya zaka kafawa ɗanka irin wannan mummunar dokar?yau in ta Allah ta riskeka kuma fiddah ɗin da kakeso ya Aura ba macan arziki bace,ya kake so yayi?ko ko so kake ya dauwama cikin baƙin ciki?".
"Duk abinda zesa Ayman baƙin ciki,zanyi iya bakin ƙoƙarina wajan ganin nasashi a cikin sa,ni akace na bishi ko shi akace ya bini?da har zan kafa masa doka ya karya,sabida ya raina hankali da girmana,wlh kinji na rantse inde ina numfashi,Ayman ya gama Auran wata mace a duniya bayan fiddah,sabida shima yaji irin baƙin cikin da na ji,in kuma ya ƙetare dokata,wlh na sallamawa duniya shi har abada".
Yana kaiwa nan yace musu.
"Kuje na sallameku,kuma duk wacce ta sake ta bishi Asibiti,a bakin Auran ta".
Jiki a sanyaye suka fice a ɗakin,ita kanta yanzu mahaifiyar Ayman se yanzu ta gane illar dake tattare da furucin na sarki,amman basu da zaɓin daya wuce suyiwa abin addua Allah ya sanyaya zuciyar shi.
Acan Asibiti kuwa,Binciken likitoci ya nuna Ayman ya kamu da ciwon zuciya,dan haka suka ɗorashi akan magani.
Tsawon wata biyu ya kwashe a Asibitin sannan ya sami sauƙi,kuma tsawon wannan lokacin ba wanda yazo dubashi acikin ƴan gidansu,ismail ne ds body guard ɗinshi suke jinyar shi,dan haka ya takura akan a sallameshi
koda aka sallameshi daga Asibitin ko ta gidansu be biba ya ɗauki hanyar Abuja,dan kullum da tunanin ummu yake kwana yake tashi,bashi da burin daya wuce yasa ta a idanunshi.
A nata ɓangaran ummu tunda Ayman yayi tafiya ta rasa natsuwarta,kewa da tunaninshi duk sun addabeta,ga gabanta dayake yawan bugawa wanda yasa ta shiga cikin tunani inda take ganin duk inda Ayman yake bashi cikin kwanciyar hankali.
Kullum cikin yi masa addua take ta rasa da wanne zataji,in ta gaji tayi kuka jinior ya tayata,kullum haka suke.
Yau ko tunda ta tashi gabanta ke faɗuwa,ta rasa dalili,dan haka seta duƙufa addua akan Allah yasa alkhairine.
Da misalin ƙarfe tara na dare Ayman ya iso garin Abuja,direct gidanshi aka wuce dashi,bayan sun sauke ismail a nashi gidan.
Koda suka iso gidan,shi kaɗai ya shiga cikin falon gidan,a daidai wannan lokacin ummu na zaune,a falon tana aykin tunaninshi,shiko jinior tuni,ya jima dayin bacci a ɗakin.
Sanye take cikin rigar baccinta,maroon colour,da kaɗan ta wuce mazaunanta,tasa rigar ne kasancewar taga su kaɗaine a gidan.
.Ayman da sallamarsa ya shiga falon,Ummu a gigice ta ɗago kanta dan ganin shi ɗinne da gaske ko gizon daya saba matane,ganin shi a tsaye yana mata murmushi ne ya sata kwalla ihun murna sannan ta rugo da gudu ta rungumeshi,sam ta mance kalar shigar dake jikinta,shiko Ayman tunda ta taso da gudun yaga yadda rigar tayi a jikinta,ƙwaƙwalwa da numfashin shi ne suka tashi Ayki na wasu ƴan mintina,sanda ta rungumeshi na shanunta suka haɗu da ƙirjinshi kusan faɗuwa yayi,dan faruwar hakanne ya jefashi cikin wani yanayi wanda be taɓa samun kanshi a ciki ba.
Itako ummu dan murna har da ɗan dukan bayansa take sosai tayi murna da dawowarsa,shiko ɗagata yayi yana jujjuyawa da ita a falon a haka har suka ƙarasa ɗakinshi.
Kai Abu tun,ana na murnar ganin juna har yazo ya sauya darasi,bakin Ayman na hango acikin na ummu yana kissing ɗinta,yadda yake kissing ɗin da gani kasan baya cikin hayyacinshi.
cak ya ɗagata ya ɗora a kan gado,yaci gaba da sarrafata,ummu irin matannanne masu ƙarfin shaawa da zaran namiji ta taɓesu,basa iya controling kansu,bare kuma yanzu da abin ya haɗu da sharrin so,ga shaiɗan acan gefe yana buga musu ganga.
Ayman fa besan a wacce duniyar yake ba,tuni ya jima da fatali da duk wata sutura dake jikinsu,ci gaba yayi da sarrafata ta yadda yake so,sanda bakinshi ya sauka akan.....yafara sucking,ummu numfashinta har ɗaukewa yakeyi,take ta fara ambaliya,ganin hakane yasanya Ayman cilla kwallonsa a raga😳.
Se a wannan lokacin tunanin ummu ya dawo gareta,wanda shi kuma Ayman ya rasa nasa a daidai lokacin,kuka take na neman ya kyaleta amman ina bemasan tanayi ba,hasalima yadda take kukan shima kukan yakeyi.
be saurara mata ba,seda ya sami biyan buƙatarshi,se alokacin ya fahimci abinda ya aykata,a firgice ya ɗagata ya diro a gadon,dan gani yake kamar mafarkin daya saba yine,sanda ya tabbatar ba mafarki yake ba,rushewa yayi da kuka matsananci yana buga kansa da bango faɗi yake.
"Na shiga uku,Abba ka cuceni,meyasa Abba kamin haka,me na maka,dan kawai nace banason zaɓinka,gashi ka janyo nayi abinda har na mutu bazan dena nadamar aykata shiba,why Abba,yau ina zan saka rayuwata",cigaba yayi da buga kansa a bangon,har seda ya fashe jini ya wanke masa fuska amman be denaba.
Ummu dake kwance tana kuka na baƙin ciki wai yau itace aka maida ita cikakkiyar mace ba ta hanyar aure ba,se yanzu danasanin zama a gida ɗaya da Ayman ya kamata,tabbas sunyi kuskure,a matsayinsu na masoya hakan ba daidai bane sabida so abokin shaiɗanne,dan gashi yau yakaisu ya baro su.
Ganin Ayman na ƙoƙarin kashe kanshi ne yasa ummu ta miƙe da kyar ta maida rigarta ta nufeshi,dafashi tayi itama tana kuka,waigowa yayi dan ganin waye ganin itace da sauri ya rungumeta yana kuka yana faɗin.
"Ki gafartamin Hayati,na cutar dake nasani,amman don Allah ki yafemini zan iya kashe kaina in baki yafeminba"kukane yaci ƙarfinsa,wanda itama kukan takeyi,da kyar tace.
"Qurratu Ayni,bani kayiwa laifiba,hasalima ni da kai duk masu laifine,Allah mukayiwa laifi,dan haka gurinshi zamuje neman tuba,in kuma akwai wani laifi da kamin na yafe maka duniya da lahira"kwace jikinta tayi a nashi tana kuka ta fice a ɗakin ta nufi nata,jikinta ta tsarkake sannan ta dawo ts kwanta akusa da jinior ta rungumeshi tana kuka me tsuma zuciya.
So da ƙauna,da son ganin mahaifiyarta,na ƙara bijirowa zuciyarta kamar kullum.
Surbajon kuce
[7/22, 14:15] Zahra surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀
*UMMU AYMANA*
🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad Mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
*Hhhh na samu saƙonni na yabawa dana zagi,to duk na gode,ummu Aymana de ni nake rubutawa,duk wacce taga yadda nake jan littafin beyi mata ba to yakamata ta fara rubuta nata a yadda takeson yakasance,wannan nawa ne,kuma banason a bini pc ace zaa min gyara kowa ta riƙe gyaranta in yaso innayi posting se ta gyara a zuciyarta,tunda Allah ma be iyawa ɗan adam ba ni wacece da zan iya muku,wanda kuke ƙaramin kwarin guiwa na gode sosai*
*page 67-68*
Ranar kwana sukayi kowa zuciyarshi ba daɗi babu kamar Ayman wanda cikin dare zazzaɓi ya rufe shi yayi kuka har hawaye ya ƙafe a idonshi,yayi nadama taƙin ƙarawa,tsoron Allah da abinda ya aykata su suka kamashi.
Ummu Aymana ko gani take ƙarshen jin daɗinta ne yazo,shiyasa hakan ta faru da ita,koma menene tasan hakan yana daga cikin ƙaddararta,inda Allah be ƙaddaro mata ba baze sameta ba.
Yanzu ba abinda takeso da buri irin taga mahaifiyarta,shine kawai burinta,dan bata ji zata iya ci gaba da zama tare da Ayman.
Washe gari tinda asuba Ayman ya samu waya daga office ɗinsu akan ya shirya,takarda ta fito da sunanshi acikin wainda aka tura course ƙasar jamani,na tsawon shekara guda.
Sam Ayman beso hakaba dan yanaso ya zauna ya ba ummu kulawa dan yanaso tayarda ba kowane dan yasan mace a waje yake gudunta ba musamman su da ƙaddara ta faɗa musu.
Koda gari yayi haske kowa cikinsu na kunyar haɗuwa da ɗan uwansa,haka Ayman ya shirya ya fice gurin Ayki,inda aka bashi takardar shi ta tafiyar nan da kwanaki uku masu zuwa.
wuni yayi a gurin Ayki inda daga ƙarshe de ya daure yakira hajiya Babbah ya sanar da ita tafiyar da ze yi ƙasar jamany,fatan Alkhairi taimasa,sukayi sallama.
Tana kashe wayar taje ta shaidawa me martaba,shiko beyi ƙasa a guiwaba yakira amininsa akan gobe yanaso a maida Auran,dama sun daɗe da zancan maida auransa da fiddah.
Haka akayi washe gari aka maidar da auranshi da fiddah batare da saninsa ba,akaro na biyu,se kiranshi Sarki yayi ya bashi umarni akan kar ya sake ya tafi batare daya tafi da fiddah ba .
Ayman be damuba dan yanzu ya gama yarda mahaifinshi yafi kowa ƙinshi a duniya,hasalims godiya yamasa.
Fiddah ko tayi rawa tayi juyi na murna anmaida auran ta,salmab ko baa magana sosai ta tayata murna gamida shawarwari.
Ayman visa tare da fiddah ya nema,kuma yasamu,dakyar ummu ta tarda tazo sukayi sallama inda ya miƙa mata ATM card ɗinshi ya kuma faɗa mata pin ɗin Gami da mata alƙawarin komai wiya komai rintsi ze dawo gareta ya aureta,ta riƙe mushi kanta amana,kuma ta rufe sirrinsi,.
Haka suka rabu suna kuka,sosai ummu taji ɗacin tafiyarshi bataso yafara tafiya ba ita taso tafara gudunshi,amman tsarin Allah shine daidai,fatan alkhairi ta masa sukayi.
.washe gari da safe Ayman ya wuce airport yana isa fiddah ma ankawota jirgi is ready shiga kawai sukayi suka ɗaga ƙasar jamany.
Safe trip Ayman.
Surbajon kuce.
[7/22, 16:27] Zahra surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀
*UMMU AYMANA*
🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
*Page 69-70*
Ummu Aymana bayan tafiyar shi ji tayi duniyar ta mata girma tanaso ta fita neman mahaifiyarta amman batasan ta inda zata fara ba gashi tana tsoron zuwa garinsu dan batasan me zasuyi mata ba.
Haka ta haƙura taci gaba da addu'a,akan Allah ya bayyana mata ita aduk inda take cikin sauƙi.
Ayman tunda suka isa jamany a wani gari me suna Balyn,ajiye fiddah yayi a gidan da aka bashi shi kuma ya haɗa tarkacanshi ya koma hotel da zama.
Waiwaye.
Ƴarfillo ta isa ƙasar china da niyyar ayiwa Ayman Asirin da ze manta da ummu har ƙarshen rayuwarsa,ita kuma asa sonta a zuciyarshi kota halin ƙaƙa.
Tayi nasara inda aka gudanar mata da duk abinda take buƙata akace ta jira lokaci kawai.
Ayko farinciki a gurinta baa magana,zamanta tayi a ƙasar,acewarta se ayman ya nemeta,zata ɗawo.
Kullum cikin saurare take taga Ayman ya nemeta,shiyasa wayarta bata canja number whatsapp ɗinta ba sabida tadan in ya kirata be samuba ze mata magana tacan.
Wannan kenan.
Bayan wata biyu da tafiyar Ayman,ummu gaba ɗaya ta rasa abinda yake damunta,ko sunyi waya da Ayman cikin tambayarta yake abinda ke damunta amman ta rasa abinda ke damunta kwatakwata bata jin daɗin jikinta,hakanne yasa yace ta jira ze turo doctor ya dubata.
Ayko haka akayi yaturo maya likitanshi,gwajin farko likita ya tabbatar mata tana ɗauke da ciki har na tsawon watanni biyu.
Ummu ji tayi kamar a mafarki likitan yake shaida mata wannan saƙon na baƙar qaddara,gudun tonawa Ayman Asirine yasa ta danne duk damuwarta ta nuna tayi farinciki,sabida Ayman ya turo shine da sunan ita matarshi ce.
likitanne ya kira Ayman ya masa albishir da ƙaruwar daya samu.
Hasbunallahu waniimal wakil,itace kalmar dake fita a bakin Ayman har likitan ya masa sallama besan me yakw,cewaba seda yaji wayar ta cinke sannan.
Kuka ya rushe dashi kamar yaro yana faɗin.
"ka gani ko Abbah kaga abinda kajawowa zuriar ka ko,da akwai rabon haihuwa a tsakaninmu kuma rabon yana kusa ne amman ka hanani raya sunnar maaiki da ita,kasa na raya sunnar shaiɗan sanadin haka harda rabo,why Abba,me na maka har haka,wlh fiddah da kakeso na raya sunnar da ita hakan ze farune amman da gawata".
Haka yay ta sambatu shi kaɗai yana kuka ya rasa inda zesa kansa har zuwa dare.
Ummu ko da ƙyar ta iya tashi a inda take kuka take me tsuma zuciya.
Se dare Ayman ya samu ya kirata.
.tana ɗagawa ta rushe mishi da kuka faɗi take.
"am finish,qurratu ayni,am finish".
Cikin kuka shima yake bata amsa.
"No hayati,you are still my life,my wish,my happiness,without you am nothing,pls stop saying that my heart is burning,faruwar hakan ya ƙaramin sonki a zuciyata,wlh ina tare dake,kuma don Allah karki salwantar da abinda ke cikin ki Allah ya fimu sanin,dalilinsa na wanzar dashi a tsakaninmu,ki soshi kibashi kulawa tamkar sauran ƴaƴa,wlh hayati ba abinda ya ragu a son da nake miki,ina sonki keda abinda ke cikin ki don Allah ki tayani sonshi"ya ƙarasa maganar cikin kuka.
"tabbas nasan jarabawace Allah yakemin tun daga ƙuruciyata har zuwa yanzu,na godewa Allah da zaɓata da tayi yake kuma gwadani,ko kaɗan bazanyi baƙinciki da abinda Allah ya tsaro a rayuwata ba,cikin jikina bashi da laifi bashi ya kawo kanshiba,kawoshi akayi ya zama izina agaremu,dan haka na godewa Allah daya nunamin kuskurena tun a duniya".
Haka sukai ta kuka a wayar da kyar Ayman ya rarrasheta tayi shuru,sukayi sallama akan ze kirata anjima.
Sede me suna gama wayar saƙon da ƴarfillo ta turo masa na ya manta da Aymana ya iso gareshi.
ya ajiye wayar kenan yaji kamar anbuga mishi abu akai,kawai se yafara mamakin abinds ya sashi kuka,a iya bincikensa ya rasa dalilin kukan nasa.
Cikin dare tunanin ƴarfillo ne ya takura zuciyar Ayman,ji yake kamar ze mutu in beji muryarta ba.
waya yaciro yakirata be shigaba hakanne yasa ya turamata voice note ta whatsapp.
Surbajon kuce
[7/23, 08:49] Zahra surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀
*UMMU AYMANA*
🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad Mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
*duk matsayin Ayman da adduarsa,nasan ko kama ƙafar manzon Allah beyi ba,kuma anyiwa Annabi asiri ya kamashi duk da kusancinshi da Allah,tunda Allah ya jarabci annabawansa da jarabawa kalakala,babu wani mahaluki dayafi ƙarfin jarabawar Allah,akwai mutanan da suke cikin jarabtar rayuwa da tafi na ummu Aymana,so tari in Allah yana jaraba bawansa mutum ji zeyi kamar Allah baya sonshine yasa yake masa hakan,to bakomai yasa Allah jaraba bayinsa ba sedan gwada ƙarfin imaninsu, littafina yana tafiya akan turba me kyau,sabida duk abinda na rubuta yana faruwa da gaske,daidaikun ranaku ne zan hau facebook banci karo da posting akan anyi zina an samu ciki an zubar ko kuma ankashe yaron ko kuma anyardar ba,shi kenan kuma se ace marubuci bazai rubuta abinda yake faruwaba,sede yatafi a tsaye ba wata lanƙwasa,kuma inaso iyaye su sani dan ka haifi ɗa to hakan bayana nufin kaine keda alhakin tsara masa rayuwa ba,mahaifin Ayman yayi tsauri da yawa wanda duk wani uba me irin tsaurinsa ƙarshe hakan baze haifar masa da ɗa me ido ba yadda iyaye keda hakki akan ƴaƴansu haka suma ƴaƴan ke dashi,wani baya haifar ɗan wani,haihuwa da mutuwa,da aure basa jira in lokacinsu yazo dole se anyi su,haihuwa ko ba aure in lokacinta yazo wlh se an haifa a titi,aure ko ba tsayayye in lokacin yayi se anyi,mutuwa ko ba ciwo in,ajali yay kira dole a tafi,shiyasa nake kira ga iyaye,su dena tsaurarawa akan zaɓin ƴaƴansu matuƙar sun bincika babu wata illah to su daure su aura musu dan wlh rabo shi ba ruwanshi da akwai aure ko babu in lokacin shi yayi zuwa yake.zanci gaba a yadda na tsaro labarin,ba wani lamari da ze canjani akan hakan,hasalima jarabtar da star ɗin littafin zata fuskanta,shine maƙasudin sawa littafin suna UMMU AYMANA*
*page 71-72*
Kamar a mafarki ƴarfillo taga saƙon Ayman,ihu tasa na murna,daganan ta tura masa numbern ta na china.
Wasa wasa soyayya ta shiga tsakaninsu me ƙarfi,Ayman ko bacci baya iya yi in beji muryarta ba.gaba ɗaya sungama tsara yadda zasu gudanar da rayuwar auransu inda Ayman yayiwa ƴarfillo alƙawarin auranta da zaran ya dawo gida nigeria,fiddah ko kota kirashi baya ɗauka sabida ya tsaneta,ita ko ummu gaba ɗaya ya manta da ita da labarin ta.
Baiwar Allah ummu yau wajan watanni biyar kenan rabonta da jin muryar,Ayman ko ta kirashi bata samu,faɗin tashin hankalin da take ciki baze misaltuba,ga cikinta yanzu ya tsufa dan watansa bakwai.
Kullum cikin addua take akan Allah ya sauketa lfy,ba abinda yafi mata daɗi da ta samu ta gama secondry school ɗinta tun cikin na ƙarami.
Rayuwa ta fara yiwa ummu zafi sabida ko securitie ɗin da Ayman yasa A gidan yanzu babu su,uwa uba ATM card ɗinshi in taje cire kuɗi bazasu ciruba.
Ayman ganin yana zaune besan dalili ba sede yaga ancire kuɗi a account ɗinshi ne yasa yayi magana da bankin akan a dakatar da account ɗin har se ya dawo,danshi besan wanda yake cire kuɗinba.
Sannu a hankali ummu ta fara