Showing 33001 words to 36000 words out of 42465 words
daura na ummu sabida na ummu da shaɗaya na safe ne yayinda na ƴarfillo ya kasance gab da magriba.
fiddah ba gidansu ta sauka ba gidan iyayan Ayman ɗin ta sauka,fuskarta a kumbure haka ma jikinta sabida dukan da Ayman ya mata.
Sanda mahaifansa suka ganta ba ƙaramin ruɗewa sukayiba suka shiga tambayarta abinda ya faru.
Cikin kuka fiddah ta kwashe komai ta sanar dasu,yenke jiki me martaba yayi ya faɗi ƙasa sumamme,a gigice akayi Asibiti dashi.
Likitoci suka duƙufa ceto rayuwarshi,da kyar suka samu numfashinshi ya daidai ta,amman sede ya kamu da hawan jini sosai,yana buƙatar hutu.
Haka akaita fama a asibitin seda yayi sati biyu sannan aka sallamoshi gaba ɗaya bashi da kwanciyar Hankali,wai ɗanshi ne ya zama mazinaci irin haka.
Haƙuri yaba fiddah,sannan yasa aka buɗe mata part ɗin Ayman na gidan ta zauna ,inda sarki ya shaida mata ze kwato mata ƴencinta amman beso ta sanar da mahaifinta komai shima mahaifintane.
Fiddah ta gamsu da hakan,dan haka ta zauna a gidan,amman koya ta tuno abinda Ayman yamata se kuka ya kubce mata.
Anata ɓangaran ummu kuwa gyarata ummanta takeyi ba kaɗanba,abun har ummu tagaji dashi,yayinda kuma take ci gaba da shayar da ɗanta,wanda ta ɗauki son duniya ta ɗora masa,gashi yaron kullum daɗa wayo yakeyi.
shiko naim sabida baƙinciki barin ƙasar yayi dan tabbas yana son ummu amman bashida zaɓin daya wuce ya nesanta kanshi da ita dan samun natsuwa a zuciyarshi.
Wani ɓangaran sarki yasa aka gina masa acikin gidsn nasa,me girman gaske,inda akayi gurin zaman mace biyu se kuma turakar miji,yasa aka ƙawata ginin da duk wani abu da zamani yakawo na ƙawata ɗaki ,ba abinda baa zuba ba a gidan sannan yasa fiddah tazo ta zaɓi inda takeso,sannan yamata bayani akan yayiwa Ayman Aure ne da ummu.
Fiddah ta firgita dajin cewa anmata kishiya ba kaɗanba,amman seta ɓoye damuwarta a gaban sarkin tayi fatan alkhairi.
Sati biyu tsakani aka kawo ummu gidan mijinta,ita da jaririnta,wanda da ummanta taso ta amsheshi amman sarki da ciroma suka hana ,sukace ay inda zaa kaishi gidan ubanshine dan haka acan tafi cancanta ya rayu.
Dole umma ta bar mata badan ranta ya soba.
Sanda iyayan Ayman da yayyanshi mata suka ga Abu Ayman seda sukayi kuka sabida tausayawa rayuwar yaron,nan sukaita nan nan dashi kowa nasonshi.
Sarki sawa yayi aka kira fiddah da ummu yamusu nasiha akan su zauna lafiya.
kowaccensu amsawa tayi da insha Allahu.
Daga haka ya sallamesu ummu itama ta shige ɗakinta daya gaji da haɗuwa tana tunanin waye angon nata ya kamannin shi suke,haka de taita tunaninta.
Shiko Abu Ayman yanacan gurin kakanninsa suna nuna masa gata.
Wata biyu da tarewar ummu,Ayman ya diro nigeria shida tauraruwarsa ƴarfillo.
Kai tsaye gidanshi na Abuja ya nufa da ita inda suka ci gaba da shaƙatawarsu.
Sarki a jarida yaga ssnarwar dawowar sojojin da aka tura germany tun watanni biyu da suka wuce,dan haka rai aɓace yakira Ayman a waya.
Da kyar ya ɗauki kiran,nan sarki ya rufeshi da masifa akan duk abinda yakeyi yazo ysna son ganinsa,da Ayman kamar baze jeba se ƴarfillo ta,zugashi akan suje ɗin bawanda ya isa ya rabasu.
da wannan shawara ta ƴarfillo yasamu kwarin guiwa yashirya suka kama hanyar kano cikin so da ƙaunar juna.
muje zuwa surbajo ce.
[8/2, 08:08] Zahra surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀
*UMMU AYMAN*
🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad Mahmud.
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
*page 87-88*
Sun isa kano da Azahar,tundaga get ɗin fada fadawa suke zubewa suna kwasar gaisuwa har zuwa ƙofar shiga cikin gidan.
motarsu na parking suka fito,Ayman ya saƙala hannunshi,a ƙugun ƴarfillo,ita kuma ta kwantar da kanta aksn kafaɗar shi ahaka suka nufi cikin gidan,fadawa kowa ya saki baki yana kallon ikon Allah.
Da sallamarsu suka shiga falon lokacin sarki na zaune shida matanshi suna hira.
Fuska ɗauke da mamaki sarki da matanshi suke kallon su Ayman har suka sami guri suka zauna,ga mamakinsu kan cinyar Ayman Ƴarfillo ta zauna tawani narke ajikinshi tana shafa ƙirjin shi.
A yadda suke ya gaida iyayan nashi,sabida tsabar ruɗewa babu wanda ya amsa acikinsu,Ayman ya tallabo fuskar ƴarfillo yace.
"honey meet my parents"
A yatsine ta ɗago kanta tamusu kallon uku saura kwata,sannan ta ɗaga yatsun hannunta tace.
"hy guys,whasap"
Sarki bakinshi na rawa yace.
"Ayman ina kasamo wannan ahlul nar ɗin?,ƴar wacece? meye haɗinka da ita?".
Rai aɓace Ayman yace.
"Haba Abba wanne irin cin fuskane wannan,dazaka wani kirata ahlul nar,to matatace dana Aura a germany se me?"
Tassssss
Sarki ya kifeshi da mari ya ƙara masa wani sannan yace cikin fushi.
"in baka girmamani amatsayin mahaifinkaba, a matsayin sarkinka i deserved resfect from you,dan haka kayi hattara,uban waye ya aura maka auran da ita dahar zaka dubeni kace matar kace?"
Ayman wanda zuwa lokacin ranshi ta gama ɓaci,taya sarki ze zagar masa ƴarfillo sannan shima kuma ya zageshi?miƙewa yayi yana huci kamar ze doki sarkin yace.
"kaga malam baze yiwu kazageni kazagi iyalina at the same time sannan kace bazanyi maganaba,dama kirana kayi danka zageni,to zan ɗauki komai amman bazan yarda kazagarmin mata ba,dan tana ƙima da daraja fiye da komai agareni"
Sarki wan marin ya kifawa Ayman,wanda yay daidai da isowar wani marin daga mahaifiyarshi,cikin kuka tace.
"Ayman baka da hankaline akan mace kake faɗawa mahaifinka irin wainnan kalaman?"
A fusace Ayman yaba mahaifiyarshi amsa.
"Dan yana mahaifina Allah nane shi daze sani agaba yana zagi yana duka?,ke bakiji cin mutuncin da yake min bane se nawa kika gani?,wlh yasake sa hannunshi ajikina sena rama,nifa akan matata wlh zan iya raba mutum da ranshi" ya ƙarasa maganar yana huci alamar abinda ya faɗi ze iya aykatawar.
Sarki kanshi ba ƙaramin ɗaurewa yayiba tabbas yasan Ayman ba kanshi ƙalauba dan yasanshi farin sani,amman duk da hakan,se ya koya masa hankali.
Dogarai sarki yaba umarni da cewa.
"Kuita dukanshi se ya dena motsi,umarnina ne" yana gama bada umarnin ya fice a falon,suma su hajiya ficewa sukayi.
Suko fadawan kimanin su goma ƙarti majiya ƙarfi suka nufi Ayman suka fara duka tun yana ramawa har ya koma kare kanshi,ƴarfillo ko ihu take tana basu haƙuri amman ina ko sauraronta basuyiba.
Basu dena dukanshibs seda suka tabbatar daya suma,sannan sukaje suka sanar da sarki.
Umarni ya musu da su sasu a kurkuku shida matar tashi,in ya farfaɗo su gana masu azaba daidai da abinda suka Aykata.
Ayko haka sukayi suka kwashesu zuwa kurkukun gidan suka rufe,ƴarfillo se ihu take tana dana sanin biyo Ayman kano.
wasa wasa seda sukayi sati guda rufe a kurkukun nan ana gana musu azaba,duk sun fita hayyacinsu, sarki kuma yace bazaa ƙyalesuba harse Ayman ya nemi afuwa,shiko Ayman taurin zuciya yaƙi neman afuwar,se yau da ƴarfillo tasashi agaba tana masifa,shine ya roƙi afuwar aka fito dasu aka gurfanar dasu agaban sarki.
"Nasan zuwa yanzu ka fahimci koda ni ba ubanka bane toni shugabankane,inaso kasani,na ƙara ɗaura maka aure da wata yarinyar,fiddah ma matarka tananan,dangaka dole ka sauke hakkinsu dake kanka".
"kan balai,cemaka akayi ni bunsurune dazakai ta taramin mata toni wlh ba ruwana dasu,ni ga matata nan kuma ita nakeso,kasan yadda zakayi da sauran".
Daga haka jan hannun ƴarfillo yayi suka fice a gidan suka dawo Abuja ransu a ɓace gameda kaskancin da sarki ya musu.
Muje zuwa surbajon kuce.
[8/2, 10:02] Zahra surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀
*UMMU AYMANA*
🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad Mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
*wannan shafin nakune manyan mata maganin ƙanana na gode da kulawarku gareni,mss wahidah,hauwa bukar,Respectable,Allah yabar ƙauna yabar zumunci,one love,#ana tare*
*page 89-90*
Sarki ya gaza runtsawa tun zuwan Ayman kullum cikin tunani yake nason gano aynihin abunda ya sauya masa ɗabiun Ayman,amman ya rasa gane bakin zaran.
*(Ni danake gefe nace a raina,sarki kenan to taya zakace ka kasa gano bakin zaran bayan kaine kamasa baki da cewa in ya tsallake umarninka Allah ya haɗashi da balain dayafi ƙarfinsa,to Ay ƴarfillo itace balain daka roƙa masa Allah ya haɗashi da ita)*
Haka ya kasance cikin damuwa,duk wani ɗan uwan Ayman ya shiga damuwa gameda lamarin,saɓanin matan shi wainda basu san wainar da ake toyawa dan basu da labarin komai sabida ɓangaransu dabam kuma ba koyaushe suke fitowaba se bayan sati biyu suke fita zuwa cikin gidan domin gaida surukansu,shiyasa basu da labarin komai.
Fiddah ce suke waya da salmab.
"Salmab nifa banga amfanin asirin da mukayiwa Ayman na ƙarfin shaawaba,inbanda ma ɓacin rai daya jawomin dan haka nide kije kice a karya kawai na haƙura".
"hakane ƙawata,tabbas beda amfani tunda ƙarshe de kishiyama akayimiki,kuma ni danke nayi tunda bake kaɗai ze amfanawaba yau ɗinnan zanje gurin iya bisi ta karya shi, ki kwantar da hankalinki kina tare da salmab insha Allahu sekin juya zuciyar Ayman yadda kikeso kuma zakice na faɗa miki"
hira suka ɗan taɓa daga bisani sukayi sallama.
suna gama wayar Salmab ta nufi gidan iya bisi tamata bayanin komai,nan take ba wani musu iya bisi tayi tsubbace tsubbacenta ta karya Asirin.
Godiya Salmab ta mata ta biyata kuɗin aykinta ta wuce gida,tana isa takira fiddah ta sanar da ita angam komai.
Ayman yana tsaka da kwasar garar ƴarfillo suna ta ihun daɗi shida ita,se jo yayi sandar girman ta kwanta,abun ba ƙaramin mamaki ya bashi ba,yayi iya yinshi ta miƙe taƙi,sema ƙara kwanciya take kamar an ɗaura ruwa a leda.
Hakane ya tilasta mishi sauka akan ƴarfillo badan ranshi ya soba.
Itako wacce ta gama hawa network jin shurune yasa ta dawo hayyacinta.
"ya naga ka sauka,banganeba?"ƴarfillo ta tambaya
Tsaki Ayman yayi sannan yasa hannun ya cire myafin daya rufa ajikin shi ya nuna mata yadda abar ta koma.
"yanzu nufinka haka zaka barni da ruwa cike da mara ban zubarba bare in samu sauƙi?"
"Haba horney ya zanyi,abunnanfa ba laifi na bane sanin kankine innaɗau hanya bana tsayawa senaje bus stop,ko a checking point ban tsayawa,kawai de yau may be ta gajine shine take hutawa"ya ƙarasa maganar yana shafo ƙirjinta.
"Tonide gaskiya baze yiwuba dole kasan yadda zakayi ka rabani da wannan ruwan"ta ƙarasa zancan cikin shagwaɓa gamida shafo mishi abar.
"Baby rigima kenan,wato ba yafiya kenan sena biya ko?"
kai ta ɗaga masa gamida kashe mishi ido ɗaya.
Ayko ba musu ya kwantar da ita akan gadon,ya ɗaga ƙafafunta ya ɗora akan kafaɗarshi yayinda shi kuma yake zaune,hannu yasa ya ɗago ƙugunta sama daidai bakinshi,ba tare da ɓata lokaciba ya kafa bakinshi a gurin yafara tsotsa,yana ɗan zira hannunshi aciki.
ihun daɗi ta shigayi,dan some times da Ayman ya kusanceta tafi ƙaunar yamata wannan abun dan ji take kamar ansata a aljannah dan daɗi.
Haka Ayman yay ta mata,kamin wani lokaci bakinshi yagama jiƙewa,sabida ƴarfillo ta fitar da abinda ke damunta.
kwanciya sukayi kowa na maida numfashi gamida ajiyae zuciya.
Tundaga wannan rana komai ya sauya da Ayman se ya kusanci ƴarfillo so bakwai a rana koma fi ammaɓ yanzu da kyar yakeyin huɗu.
Abun ya fara damunta,sabida ya riga daya gogar da ita dayin dogon zango,hakanne yasa suka fara samun saɓani,inda tanuna ita bata aminceba dole se yaci gaba dayi mata yarda ya sabar mata.
Shide se haƙuri yake bata sabida yayi iya yinshi amman yagaza yin abinda takeso ɗin,ganin baze mata yadda yadda take so bane yasa tafara neman wasu mazsn a waje suna biya mata buƙata.
Sarki ne zaune a gaban malaminsa yana masa istahara,bayan ya gama ya ɗago yana masa bayani.
"A zahirin gaskiya,Ayman ya faɗa tarkon mace ne shaiɗaniya,inda ta haɗashi da baƙaƙen Aljanu,suka cire son kowa da tsoron kowa aranshi sukasa nata,a halin yanzu in tacr ya kashe mutum kowaye ze kashe koda kuwa kai mahaifinsane,sannan akwai bakin uwa ko uba me ƙarfi daya kamashi wanda baze sakeshiba harse in wanda ya masa bakin ya furta ya yafe masa wannan sune matsalar Ayman,wacce Allah ya nunamin".
Ajiyar zuciya sarki yayi sannan yace.
"Tabbas ni nayiwa Ayman baki wanda bansan ya kamashi ba amman yanzu na yafe mass Allah ya gafarta masa,abu na biyu kuma yazaayi arabashi da baƙaƙen aljanun?".
murmushi malam yayi sannan yace.
"To masha Allahu hanyar karya sihirin me sauƙice,kawoshi zaayi nan amasa ruqiyya,sannan asashi a addua adunga sadaka da yardar Allah komai ze warware".
Godiya sarki yayiwa malamin sannan ya sallameshi.
Kan sarki yagama kullewa ya rasa yadda zeyi yasa Ayman yazo kano amasa ruqiyyar,dsn yasan ko kiranshi yayi baze ɗaga ba,zuwa can shawara ta faɗo masa.
Dogaran sa ya kira su goma yasa suje su ɗauko masa shi a Abujar,inda ya ƙara da cewa.
"ko A sume ne ko a karye inta kama ku kawominshi a yau,ɗinnan,wannan umarninane"
da haka dogaran suka ɗauki hanyar Abuja,inda basu jima sosaiba suka isa,kuma sukayi saa Ayman ya fito ze fita ƴarfillo tayo masa rakiya security ɗinshi zagaye dashi.
Rai a ɓace ya tsaya yana kallon dogaran.
.
Ɗaya daga cikin dogaran ne yace,
"Allah ya baka nasara da yawan rai,Sarkine ya bada umarnin mu kaimasa kai koda kuwa a sumene,yace yana buƙatarka a yau,tuba nake yallaɓai,umarnin sarkine".
Ayman sanin dayayi dogarai basa kin aykata abinda sarki yasasune yasa bece musu komaiba,kuma baya buƙatar su kunyatashi a gaban yaran shi,dan haka juyawa yayi yanufi motar fadawan,gamida yiwa ƴarfillo sallama,ranta besoba amman tasan halin sarkin inta hana Ayman zuwa may be ya turo akamata dan haka taba Ayman goyon bayan zuwa.
yana shiga motar fadawan suka juya dashi zuwa kano.
Se cikin dare suka iso kanon.
Subajon kuce.
[8/3, 07:29] Zahra surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀
*UMMU AYMANA*
🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad Mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
*Wannan shafin nakune masoyana,islaha tasiu,Billyn shantaly,mrs mahmud,jeedda(D&W novels)Aisha yar'aduwa,nagode da kulawarku,Allah yabar zumunci#ana tare*
*page 91-92*
Tunda dare yayi dole ɓangaranshi ya nufa domin ya kwanta inyaso da safe sa gana da sarkin.
Koda isarshi ɓangaran yayi mamakin ganin gurin ba yarda yabarshi ba alamu sun gwada wani yayi rayuwa aciki bayan shi.
Ranshi sosai ya ɓaci game da shigar masa ɗakin da akayi,haka ya kwanta rai aɓace ga kewar ƴarfillo data dameshi.
Washe gari da sassafe ya isa cikin gidan,da shigarshi ba gaisuwa Kawai ya Baƙaci ganin sarki,su hajiya basuji haushinshi ba dan sarki ya musu bayanin matsalarshi dan haka kai tsaye suka bashi damar ganin shi.
Koda ya shiga gurin sarki shima be gaisheshi ba illa cewa da yayi.
"jiya kasa anje antaho maka dani,ka raboni da matata,to bari kaji in nufinka cin mutuncin dakasa akamin wancan karon kakeson kasa ayimin yanzu to wlh baka isaba dede nake dakai,wlh kasa wani ya tinkaroni sena harbeshi,ko kaine da kanka"ya ƙarasa maganar yana zaro bindigar dake ƙugunsa.
murmushi sarki yayi sannan yace.
"Haba Ayman maida wuƙar,niba mutuncinka zanciba,hasalima haƙuri nakiraka na baka,sannan mu tafi tare can Abujan dan naba ita iyalin naka haƙuri,dannasan ban kyautaba,kayi haƙuri kaji".
Karkuso kuga bakin Ayman,yadda yake washeshi dan sarki yace zeje yaba ƴarfillo haƙuri,cike da murna yace.
"Na yafemaka amman gaskiya karka kuma,danni ina girmama mutum ne dede da yadda yake girmama matata,dan haka ni yanzu na shirya inka shirya kazo mu wuce kawai dan tanacan tana jirana".
Murmushi sarki yayi sannan yace.
"Ay tun asuba na shirya,sabida nasan sammako zakayi,dan haka ashirye nake muje kawai amman zan ɗan tsaya wani gida nan gaba kaɗan zan amshi saƙone na alkyabba danasa ayiwa sirikar tawa dannasan da wuya idan kasai mata,kaga kuwa matar ɗan sarki ay dole seda alkyabba".
wani farincikine mara misaltuwa ya mamaye zuciyar Ayman,dan haka ranshi fess suka fice daga gidan shida sarki cikin rakiyar dogarai ƙarti majiya ƙarfi.
Tafiya sukayi batafi ta minti biyarba suka iso gidan Malmin,dayake yasan da zuwansu,dan haka komai a tsare yake.
Sarki ze fita a motar Ayman yace.
"yakamata mu shiga tare dan na zaɓar mata kalar datafi so dannasan kalarta"
"To ba matsala zi muje ka zaɓar matan,nima zanfi son a kaimta wacce tafiso"sarki ya bashi Amsa.
Daga haka suka shiga cikin gidan har cikin ɗakin malamin.
Kan Ayman ne yafara juyawa tunda ya shaƙi hayakin dake fita a ɗakin na magani.
Jirine ya shiga ɗaukarshi zuwacan ya yanke jiki ya faɗi,fadawan nanne suka ɗaukeshi suka ƙarasa shigar dashi cikin ɗakin.
Nanfa malam ya shiga Aykin shi,Ayman se kururuwa yake yana banƙarewa,se fadawane suka danneshi,fisge fisge ya shiga yi,haka malam yaci gaba da karatunshi.
Aljanunne suka fara magana,inda suka ce.
"kadena ƙonamu haka mu turomu akayi jikinshi,ba laifinmu bane,mu baƙaƙen aljanune,akwai wata aljana musulma,dake tare dashi,tana taimaka masa,to dazamu zo jikinsa,seda muka kasheta,tukuna mukazo dan karta ɓata mana ayki,amman yanzu zamu fita kadena ƙonamu haka".
Malam be saurara da karatunshiba ci gaba yayi,sukai ta ihun su seda ya tabbatar sun jigata sannan yabasu damar fita tare da gargaɗin suka sake dawowa se ya halakasu.
Ba musu suka fice inda Ayman yadunga atishawa har sau uku,sannan ya koma ya kwanta sharab a ƙasa,malam yacewa fadawan su sakeshi yanzu shine bacci yakeyi.
Haka malam yaci gaba dayimasa turare da magunguna har zuwa lokacin daya farka bakinshi ɗauke da kalmar shahada.
A firgice ya miƙe zaune yana waige waige,zuwacan ya miƙe da gudu,ze fice,da ƙyar fadawa suka kamoshi,shiko se dambe yake ze kwace,ahaka suka dawo dashi.
Se a lokacin idonshi ya sauka kan me martaba,kawai se ya rushe da kuka,yana faɗin.
"Don Allah ku ƙyaleni gurin Hayati zani,nasan tana cikin wani hali wanda take buƙatata akusa da ita,kubarni naje naga awanne hali take don Allah"ya ƙarass maganar cikin kuka ya rarrafa ya kama ƙafar me martaba yana roƙonsa.
muje zuwa surbajon kuce.
[8/3, 12:24] Zahra surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀
*UMMU AYMANA*
🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad Mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
*Page 93-94*
Rungumeshi sarki yayi yana bubbuga bayansa,sannan yace.
"kwantar da hankalinka,zakajw gurinta amman yanzu muje gida ka huta tukuna,banason musu inka musa zan hanaka zuwa".
Shuru Ayman yayi yana kallon sarki,kamar wani wawa.
Godiya sarki yayiwa malam sannan ya kama hannun Ayman suka fita zuwa mota aka jasu zuwa gida.
Koda suka isa gidan part ɗin Ayman sarki yakaishi yasashi yayi wanka sannan yabashi magungunan da malam yabashi.
Addua yasashi yayi sannan ya kwanta be jimaba bacci ya ɗaukeshi,ja mishi bargo sarki yayi,sannan yafice daga ɗakin,kai tsaye ɓangaran matan Ayman ya nufa.
Ba ƙaramin mamaki sukayi da ganinsa ba dan be taɓa zuwa ba sede su suje.
Gaisheshi sukayi sannan kowa tasamu guri tazauna tana sauraronshi.
"mijinku ya haɗu da iftilai irin na aljanu,danhaka yau an rabashi dasu,dan haka yanzu yana part ɗinshi yana bacci kuje ku kula dashi,sauran bayanin in ya farka ze muku,so kuyi haƙuri da zaman da kukayi na tsawon lokaci batare da kunji daga gare,shi ba"
Godiya sukayi su duka sarki yamusu sallamah ya tafi.
Kan ummu ne ya ɗaure tarasa gane kan wannan lamari,wai wa take aurene,?tana mamakin yadda suke nunawa ɗanta so alhalin sunsan ba ɗan halak bane,abubuwan suna bata mamaki kwarai da gaske,ko yanzu da sarki yazo daze fita da Abu Ayman ɗin ya tafi,haka tai ta tunani,daga ƙarshe de tayi shigewarta ɗakinta dan bata jin zata fara kai kanta gurin angon nata batare dashine ya