Showing 36001 words to 39000 words out of 42465 words
nemetaba.
Su fiddah kuwa sarki na fita ta faɗa wanka tajima tana wankan sannan tafito,shima dan tana gudun kar ummu ta rigata zuwane,kwalliya tayi tagani ta faɗa da english wears sannan ta ɗora alkyabba akai tafice kuyanginta suka mara mata baya zuwa ƙofar ɗakin Ayman ɗin,dakatar ɗasu tayi a waje ta shige ita kaɗai.
Lokacin farkawar Ayman kenan daga barcin,da sallamarta ta shiga,tana shiga ta cire alkyabbar taƙarasa bakin gadon cikin takunta me ɗaukar hankali.
Shiko Ayman kallo yabita dashi,sannu a hankali hotunan abubuwan dasuka faru a baya yadunga dawowa kwakwalwarshi,ba abinda be tuna ba game da alaƙarshi da ƴarfillo,da keta haddin da yayiwa fiddah a germany duk ya tuno.
Dafashi fiddah tayi,cikin sassanyar murya tace.
"long time no seen,any way you are highly wellcome"ta faɗi gami da rungumoshi jikinta.
ga mamakinta se ji tayi shima ya rungumeta,ya raɗa mata,"thanks you baby"a kunne.
ƙara rungumeta yayi yaci gaba da cewa.
"Nasan na cutar dake da yawa,amman bansan dalilin dayasa namiki abinda namiki a germany ba,don Allah ki yafemin nagane kuskurena ki gafarceni,hakan baze ƙara faruwaba".
Wayyo daɗi fiddah ji tayi duniyar tamata kaɗan sabida girman da kanta ya ƙara yi.
cike da shagwaɓa tace,"ya wuce bakomai,me martaba yamana bayanin matsalarka,Allah yakyauta gaba ya ƙara tsarewa".
"matsalata kuma?to meyace yana damuna kuma keda wa yayiwa bayanin?"ya faɗi yana jan hancinta.
dariya tayi sannan tace.
"yace Aljanune suka shigeka,kuma nida bazawarar amaryarka me ɗanyen goyo yamana bayani"ta ƙarasa zancan cikin dariya.
murmushin takaici yayi sannan yace.
"Nidama yanzu nake mamakin alaƙata da ƴarfillo,ashe da aljanu ta haɗani,to wlh sena nuna mata nima aljanine"ya ƙarasa maganar yana huci kamar tana gabanshi.
Fiddah cigaba tayi da mishi kissa da kisisina,shiko hankalinshi ba akanta yakeba tunaninshi taina ze fara neman hayatinsa,da kuma kalar hukuncin dazeyiwa ƴarfillo.
Fiddah ce ta katseshi da cewa,
"ya kamata kazo muje ku gaisa da amaryar taka"ta ƙarasa maganar tana dariya.
"Don Allah kidena yimin wannan zancan,inma zaa ƙaramin aure,se arasa wacce zaa auramin se bazawara,yaushe farashina yayi faɗuwar da har bazawara,zata iya samuna a matsayin miji,?gaskiya Abba be kyautaminba yabarni naji dake ma mana"ya ƙarasa zancan yana miƙewa.
Takalmi yasa yafice daga ɗakin,kai tsaye ɓangaran iyayanshi ya nufa,yana shiga yaci karo da Abu Ayman,zaune cikin kekenshi na yara yana wasanshi,ya gunguro zuwa bakin ƙofar.
Gaban Ayman ne yayi mummunar bugawa lokacin da idonsa ya sauka akan yaron.
muje zuwa surbajon kuce.
[8/4, 09:48] Zahra surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀
*UMMU AYMANA*
🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad Mahmud
DA BAZARMU WRITER ASSOCIATION
*Page 95-96*
Abu Ayman na ganinshi yafara miƙa hannu,alamar ya ɗaukeshi,yana ta tsillo nason zuwa gurin Ayman ɗin.
Jiki a sanyaye Ayman yaje ya ɗaukeshi,ya ƙarasa dashi cikin falon inda ya sami iyayansa zaune suna hira.
Sunyi mamakin ganin shi ɗauke da yaron amman se suka kauda hakan a fuskokinsu.
Guri yasamu ya zauna yagaishesu yakuma nemi gafarar su abisa abinda yadunga musu,yafe mishi duka sukayi gamida yimass jajen Allah ya kyauta gaba.
Hira ake amman shi hankalinshi nakan Abu Ayman dake ta wasansa a jikinsa hankali kwance.yaron ya shiga ranshi,sosoi,shi inba idonshi ne yake masa ƙarya ba gani yakw ma kamar shida yaron suna kama,kode yaron ɗaya daga cikin yayyan shine.
"Hajiya wannan yaron waye kyakkyawa dashi haka?kuma gashi bashi da kuiya"Ayman ya tambaya.
"Ayya yaron amaryar kane"hajiya babba tabashi amsa.
Shuru Ayman yayi yana nazari zuwa can yace.
"to amman hajiya fisabilillahi,taya Abba ze auramin bazawara me ɗanyan goyo kamar wannan?ay koda dolene se an auramin ita yakamata ajira ta yaye yaron ko ba hakaba?"ya faɗi cikin damuwa.
Dariya dukansu sukayi kana daga bisani mahaifiyarshi tace.
"Raayin hakan Abban naka yayi sede in ka isa da kanka se kasaketa,tunda baa kyauta makaba".
"Allah ya baku haƙuri ni ba haka nake nufiba"Ayman ya faɗi gamida miƙewa ya ajiye Abu Ayman ya juya ze fuce.
Ayko Abu Ayman kuka yasa yana miƙa hannu alamar ze bishi,mamaki ne yakama su hajiya,Ayman shima yayi mamakin hakan haka ya juyo ya ɗaukeshi ya fice dashi zuwa fada.
koda suka isa fada nan fadawa sukai ta kwasar gaisuwa,sarki dubansu yake cikin matsanancin farin ciki,nanma Ayman yafiyar sarkin ya nema sannan ya shaida masa yanason gobe ze wuce Abuja da sassafe.
fatan Alkhairi sarki ya masa,yakuma gargaɗeshi akan yayi adalci tsakanin matan shi yaji tsoron Allah,kuma inze yankewa ƴarfillo hukunci shima ya tuno Allah,sannan yasa wani bafade ya nuna masa ɓangaran da matan nasa suke,godiya Ayman yayi sosai.
miƙewa yayi yabi bafadan abaya zuwa part ɗin matan nasa,suna zuwa bafadan ya juya shi kuma yashiga ɗauke da Abu Ayman a kafaɗarsa wanda yayi bacci.
Bin gurin yayi da kallo ba laifi yanayin gurin ya burgeshi,falon ya shiga da sallamarshi ba kowa a falon dan haka guri yasamu ya zauna yana daddanna wayarshi.
saƙwannin ƴarfillo yake dubawa sabida ta kirashi be ɗaukaba,shine ta turo mishi saƙon ze dawone ya haɗu da ita.ranshi ne ya ɓaci da ganin saƙon.
yana nan zaune har yagaji da zama ba wacce ta fito se maaikata keta faman zuwa suna kwasar gaisuwa.
miƙewa yayi yabi wata hanya wacce yake tunanin hanyar ɗakice dan baze iya cewa ƴan aikin su nuna masa ba.
tafe yake har ya ƙaraso ƙofar ɗakin turawa yayi ya shiga,fiddah ya samu zaune kuyanginta na matsa mata ƙafa.
Da sauri kuyangin suka fice guri yasamu yazauna yana kallonta ita ko,se harara take jefo masa dan fushi take dashi akan abinda ya faɗa mata ɗazu.
ya gano hakan dan haka murmushi yayi yace.
"gimbiyata fushi ake da yariman ne?to ayi haƙuri tuba nake a ɗan saki fuskar Kar ruwan sama ya sauko".
Dariyace ta ƙwacewa fiddah wacce bata shiryaba sannan tace.
"shine kamin kazo gurina kafara zuwa gurin bazawarar ka ko?,bayan nice yadace kafara zuwa gurina"
Hancinta yaja yana murmushi yace.
"Wayace miki naje gurinta?"
"se an faɗamin bayan ga yaron tanan a hannunka"ta bashi amsa tana turo baki gaba.
Dariya yayi sannan yace.
"toni banjeba acikin gida naganshi yasa kuka sena ɗaukeshi to na ɗaukeshi shine kuma yayi bacci,ni amshe shi ma ki kaimata shi naga garin a hadari tasa mishi rigar sanyi".yafaɗi yana miƙa mata shi
Wata uwar harara ta wurga masa sannan tace.
"tabɗijan dan raini kawai ita bata taɓa zuwa gurina ba bayan nice babba dan yada kai se inkama infara zuwa gurinta wlh bazan jeba".
"To ba se kinmin rashin kunyaba niba matsalatabace Wannan tsakaninku,yanzu de haɗamin ruwan wanka bari nakaishi na dawo kimin wankan"ya faɗi yana shafo fuskarta.
Murmushi tayi gami da miƙewa ta nufi toilet domin haɗa masa ruwan.
ficewa yayi Yana duban inda zebi daze sada shi da ɗakin amaryar tasa.
Sannu a hankali har ya iso bakin ƙofar dayake tunanin nanne ɗakin.
taku har kullum surbajo.
[8/4, 12:23] Zahra surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀
*UMMU AYMANA*
🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad Mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
*Page 97-98*
Tura ƙofar yayi ya shiga da sallamarsa.
A firgice ummu tamiƙe daga gaban mirror tana binshi da kallo tana ja da baya.
Shima binta yayi da ido na mamakin abinda yasa ta miƙe a firgice haka,kamar mara gaskiya.
Batare da damuwar komaiba yaje ya kwantar da Abu ayman akan gadon shi,sannan ya juyo gareta.
Guri ya samu ya zauna yana binta da ido itako se zaro ido take kamar mara gaskiya jikinta se rawa yakeyi.
"wannan rawar da jikinki yakeyi na lafiyane kuwa kode bakida gaskiyane?"ayman yatambaya yana bin ɗakin da kallo.
Kai ta girgiza jikin nata na cigaba da rawa.
Murmushi yayi yace.
"kode dan angon naki,beyi miki shigowar da kowanne ango yakeyi bane?".
Namma girgiza kai tayi,miƙewa yayi yace.
"Any way dama ba wani abune ya kawoniba yaro na kawo miki,pls kisa masa kayan sanyi garin akwai hadari kar sanyi ya shigeshi,kum ki kashe Ac dake ɗakinnan,dan mura take sasu,nabarki lafiya"yana kaiwa nan yafice daga ɗakin.
Da gudu ummu tabi bayanshi takulle ƙofar da mukulli ta jingina bayanta a jikin ƙofar tana haki,cike da mamakin ganin Ayman,ba abinda yafi bata mamaki kamar yadda ya nuna be santa ba,hannu takai kan fuskarta,dan share gumin daya karyo mata,jin abinda ke fuskrta ne yasa ta nufi gaban mirror da gudu tana ƙarewa kanta kallo.
marks ɗinnanne baƙi da ake shafawa afuska domin cire gashin fuska da duk wani dattin,fuska shine a fuskar tata hasalima ta gama shafashi kenan Ayman ɗin ya shigo,shiyasa be gane taba.
Godiya tayiwa Allah daya rufa mata Asiri,wato Ayman shine mijin data aura kenan,danƙari lalle dole ya saketa dan bazata zauna da mayaudariba,kuma mugu,lalle da sake.
kwanciya tayi akan gado tana ta tunanin ta inda zata ɓullowa lamarin,inda ta tsayar da shawarar cigaba da rufe fuskarta gareshi da wannan marks ɗin har zuwa sanda ta shirya barin gidan,dan ba abinda zes ta zauna dashi,se yanzu tagano abinda yasa sarki kuka sanda take bashi labarinta,da dalilin dayasa kowa na gidan yakeson Ɗanta,ashe dan sun san ɗan jininsu ne shiyasa.
Shiko Ayman yana fita ɗakin fiddah ya koma,wankan suka shiga tare kamar yadda ya buƙata ita ta taimaka masa yayi wankan suka fito suka shirya,sannan suka fito domin cin Abinci.
Ummu ma ta fito sede still fuskarta shafe da marks haka suka ci abincin Ayman da fiddah se soyewarsu sukeyi agabanta basu damu da ita ba,dan ko kallon inda take Ayman beyiba,amman ya rasa dalili ɗazu daya shiga ɗakinta bugun zuciyarshi ya ƙaru haka yanzu ma da take zaune a gurin,wanda bayajin hakan sede idan hayatinsa ce a gurin.
Haka suka gama cin abincin kowa yamiƙe yabar gurin,ummu ce tafara miƙewa,A firgice Ayman yake kallon tafiyarta,wanda inde ba gizo idonsa yake masa ba irin tafiyar hatinsa kenan.
fiddah ce tajanye hankalinshi ta hanyar tsayawa agabanshi,miƙewa yayi suka wuce ɗakinta.
*Zuciyarshi ta gaza natsuwa game da Amaryar tashi,meyasa ta shafa abu a fuskarta,?meyasa ta ruɗe da ta ganni? meyasa taƙi yimin magana? meyasa tafiyarta ke iri ɗaya data hayati?meyasa ɗanta yake kama dani?meyasa mahaifina ya zaɓamin ita amatsayin mata,?wacece ita?meye sunanta?ƴar waye ita?daga wanne gari take?in bazawarace meya rabota da gidan mijinta shi aka ƙaƙaba masa?*.
Wainnan sune tarin tambayoyin da Ayman yakewa zuciyarshi wanda amsarsu sede ita amaryar ce kawai take da amsarsu,sawa yayi aranshi in yadawo daga Abuja ze titsiyeta akan dole ta amsa masa su.
Ranar shida fiddah ankwashi soyayya fiddah jinta take awata nahiya ta daban,sosai taji daɗin lamarin.
Washe gari da sassafe yakama hanyar Abuja,ysna isa gida ƴarfillo yasamu tana shaƙatawa da wani ƙato acikin gidan dan batayi tsammanin dawowarsa ranar ba dan ds taji shuru ta ɗsuka a kurkuku sarki yasake sashi.
Gora ya ɗauka ya shiga yimusu rotse,da gudu kwarton yafice da wandonsa a hannu,inda Ayman yaci gaba da shirgar ƴarfillo,dsga ƙarshe,tarugu yaɗauko a kitchen ya fasashi ya tura mata a gabanta can ciki,sannan yaci gaba da dukanta yana laantar ta gamida furta kalmar saki wanda basu da iyaka.
Tuni ƴarfillo tajima da sumewa,sojoji yakira yace sukaita gard room se ya nemeta.
koda aka fice da ƴarfillon kuka ya rushe dashi asakamakon shiga ɗakin da ummu take ada dayayi,wanda tunda suka dawo dags germany be shigaba,hotonta yagani,maƙale a bango tana dariya,ciroshi yayi ya rungume yana ci gaba da kuka,zaninta yagani na atamfa shima akan gado wanda yayi imani mancewa tayi dashi,ɗaukarshi yayi yarungume yana kuka.
Ranar har cikin dare yana yawatawa agarin Abuja neman ummu amman ba ita ba alamarta haka ya haƙura yakoma gida.
.
Wasa wasa seda ya kwashe tsawon watanni uku a Abuja yana neman ummu amman bata ba alamarta gaba ɗaya ya susuce yafice hayyacinshi,kuka yayishi ba iyaka,kullum cikin tubarwa Allah yake abisa abubuwan daya aykata tare da neman taimakon Allah Akan ya bayyana masa ummu a duk inda take.
Ƴarfillo kuwa,ashe dukan da Ayman yamata da wanda yasa ska mata a gard room yayi sanadin,karyewar ƙafafunta duka biyu,kuma gashi baa gyaraba har seda suka ruɓe dan,Ayman ya mance da ita koda sojojin suka kirashi suka masa bayanin abinda ke faruwa cewa yayi su fitar daita su yardar,Ayko haka sukayi bakin titi sukaje suka yarda ita
,anan tasamu wani yataimaketa yakaita asibiti aka yanke ƙafafuwan dan sunriga dasun ruɓe,duk abinda ta mallaks seda ys ƙare akan ƙafar,daga ƙarshe dole ta haƙura ta amshi keken guragu tafara bara abakin titi.
Yau Ayman ya yi niyyar zuwa kano dan haka da wuri yatafi.ta jirgi wanda befi 40 minutes ba ya isa kano.
Da safe ya iso dan ko ƴan gidan basu farkaba,kuma aƙaida a ɗakin ummu ze sauka,dan haka can yanufa,cikin saa ya tura ƙofar a buɗe take,gs mamakinsa bacci take amman still fuskarta shafe da wannan baƙin abun.
be damuba,tashinta yayi abaccin miƙewa tayi tana kallonshi,gaba ɗaya yayi baƙi ya rame,tausayinshi ne ya kamata,cigabs tayi da binshi da ido shima ƙureta yayi da ido cike da mamakin yadda kwayar idonta ke iri ɗaya da hayatinsa.
dakyar suka ɗauke ido akan juna,kayan hannun shi ya ajiye akan gadon sannan yanufi gadon Abu ayman wanda farkawarshi kenan yana so yayi kuka.
Ummu bin kayan daya ajiye tayi da ido,hotontane da zaninta,seɗan wani pream daya rubuta.
*Hayati where are you please,?don Allah kizo gareni dake da abinda kika haifa,ina sonku da zuciyata da ruhina,gab nake da haukacewa akan rashinki,na nemeki har yanzu akan nemanki nake bangankiba,nasan kina fushi dani, bayin kaina bane aljanune suka shiga tsakanina dake kigafarceni*
abinda taga ya rubuta kenan se ɗan ƙaramin hotonta da yasa atsakiyar rubutun.
So da ƙaunarshi da tausayinshine suka dawo sababbi acikin zuciyarta,zama tayi ragwab riƙe da pream ɗin tana kuka.
Sautin kukan tane yadawo da hankalin Ayman kanta,ƙarasowa yayi gurinta ganin pream ɗin a hannunta ne yasa ya ɗauka haushin abinda taganine yake sata kuka.ji yayi shims yana kukan cikin kuka yace.
"inhar wannan kukan naki na kishi nane to hakan ya gwada kina sona ,to inde da gaske kina sona dole kiso abinda nakeso wato wannan ta jikin hotonnan,ina sonta bazan ɓoye miki ba itace rayuwa da zuciyata,ina rayuwane da soyayyarta,duka mata mazane idan ina tare da ita,inamata son dani kaina bansan yawan shiba,da sonta nake ji nake gani nake magana,nake tafiya,gab nake da rasa rayuwata asakamakon rasata da nayi,bazan iya rayuwa babu ita ba,pls kitayani da addua Allah yaba hayati haƙuri ta dawo gareni dan wlh inba hayati a rayuwata ku kanku bazakuji daɗin zama dani ba sabida alfarmarta kuke ci"yaƙarasa maganar yana kuka sosai kamar wani yaro,
kuka sosai ummu takeyi,Ajiye Abu ayman yayi ya juya ze fice,da sauri ummu ta ruƙo rigarshi,waigowa yayi yana kallonta da gudu ta ƙarasa jikinshi ta rungumeshi tana faɗin.
"am here qurratu ayni,am realy sorry,i dont mean to hot you".
muje zuwa Surbajon kuce.
*duk wanda yaji daɗin page ɗinnan sharhi zeyi inyatashi comments bawai ace thanks ba😎*
[8/5, 09:59] Zahra surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀
*UMMU AYMANA*
🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad Mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
*Page 99-100*
A tsorace yake kallonta,tabbas muryar ta hayatinsa ce to amman fuskar fa?
Hannunshi na rawa ya ɗago da kanta daga ƙirjinshi yafara bare abun da ta shafan har ya cire shi duka fuskarta ta bayyana.
"YA ALLAH!!KAINE SARKIN DAKE MULKI BATARE DA FADAWA KO ƳAN MAJALISUBA,KAINE KAKEYIN ABINDA KASO ASANDA KASO AKAN WANDA KASO BATARE DA SHAYIBA,SARKIN SARAKUNA ME DUNIYA DA LAHIRA DA ABINDA KE CIKINSU,TSARKI YA TABBATA AGAREKA,TSIRA DA AMINCI KA ƘARASU GA SHUGABAN HALITTA ANNABI MUHAMMAD S,A,W"wannan shine kalaman dake fita abaki Ayman runguma yayiwa ummu kamar ze maida ita ciki dan ji yake kamar zaa kwace masa ita.
Kuka suke dukansu rungume da juna sun kasa magana,da kyar ummu tasamu ta tsaida nata kukan sannan tafara share hawayenshi,shiko beda shirin denawa.
Janshi tayi zuwa bakin gado suka zauna,sannu a hankali yafara tsagaita kukan amman har yanzu riƙe yake daita yaƙi saki.
"Hayati ina kika shiga tsawon wannan lokacin?inni ban neme kiba hayati me ya hanaki nemana? ko kina fushi danine?hayati ina cikin jikin ki Allah de yasa ba zubar min kikayiba,ya akayi kika zama mata agareni bayan ni inacan inata nemanki,?".
Kwashe duk abinda yafaru tayi tasanar dashi sannn ta ƙara da cewa.
"dan haka ga ɗanka can yana kallonka"ta nuna Abu Ayman
Da sauri Ayman yaje yaɗauke shi yana kuka yana shafa kan yaron cikin kuka yace.
"ina sonka ɗana,ko duka duniya zasu ƙika ni ina sonka,Allah ne yabani kai lokacin da banyi zato ba,nagodema Allah daya bani kai nagode"ya ƙarasa maganar cikin kuka.
yafiyae ummu ya nema itama ta nemi nashi duka suka yafewa juna.
Labarin hukuncin da yayiwa ƴarfillo yabata cikin kuka tace.
"is wrong,qurratu ayni,bata cancanci hakaba,bata cancantaba,duk abinda tamaka dan tana sonka ne wanda kasani so aminin shaiɗanne,yakamata kafi kowa sanin haka,duba da abinda mu muka aykata,mu waye ya hukuntamu,Allah ne ya hukuntamu dakanshi meyasa ita baka bari Allah yamata hukuncin ba,in baka saniba zan faɗa maka har gobe ƴarfillo uwatace,babu wani yanayi ko halinta daze canja hakan,inasonta fiye da tunaninka sabida tamin rana,wanda da badan ita da ikon Allah ba da Allah kaɗai yasan halin dazan faɗa,dan haka baka kyauta minba"ta ƙarasa cikin kuka.
Rarrashinta yashiga yi yana bata haƙuri,dakyar ta haƙura,suka shiga tsokanar juna shida ita.
kamota yayi ya ɗorata akan cinyarshi,yana shinshina wuyanta,miƙewa tayi zata gudu kamota yasake yi,yana shafa marar ta,yace cikin kunnenta.
"Hayati me kika tanadarmin anan ne"ya ƙara mats marar tata.
kunyace takama ummu da sauri ta miƙe zata gudu sake ruƙota yayi,ita kuma ta cusa kanta a ƙirjinshi,dariya yayi yace.
"ok to nagane wato sede inna shigane zan ji komai ko?"ya ɗaga mata gira duka takaimishi a ƙirji ta kwace kanta ta shige toilet domin tayi wanka.
miƙewa yayi ya rage kayan jikinshi shima ya shige toilet ɗin.
lokacin ummu ta gama tuɓe kayanta,ganinshine yasa ta faɗa cikin kwamin wankan ta rufe fuskarta faɗi take.
"Don Allah kafita haba qurratu ayni,wannan ay rashin kunyane"taƙarasa maganar kamar zatayi kuka.
Dariya zancan nata ya bashi,me makon yabata amsa ƙarasa cire kayan shi yayi ya shige cikin kwamin.
Ummu sejin hannunshi tayi yana shafo ƙirjinta cikin salon da bazata iya kwatantawaba.
Ture hannun nashi tashiga yi tana ƙoƙarin gudu amman ina Ayman be bata dama ba memakon ma ya ɗauke hannun nashi sema bakinshi dayake ƙoƙarin kaiwa kan na shanunta.kuka ummu tasa mishi tana faɗin.
"Don Allah kadena wlh bana so ni kadena".
Kashe mata ido yayi yana binta da kallo,kai da ganin yanayin idonshi kasan ya kamu,da kyar yafurta.
"Hayati in ni kuma ina sofa,bazaki iya yimin abinda nake soba kenan?"
Shuru tayi ta kasa magana,runtse ido tayi tanajinshi yana gama jagwalgwalata.
Da ƙyar Ayman ya barta sukayi wankan sannan ya naɗota a tawul ya ɗauko ta ya fito da ita.
da kanshi ya shiryata sannan shima ya shirya,tare suka yiwa Abu Ayman wanka cikin so da ƙaunar juna,suka shirya shi sannan suka fito zuwa dinning domin karyawa.
Ayman ɗauke da Abu Ayman,yayinda ya saƙalo hannunshi ya riƙo ƙugun ummu,ahaka suka nufi dinning inda fiddah ke zaune tana zaman jiran fitowar ummu domin batasan Ayman yadawoba.
A gigice tamiƙe tana kallonsu,jikinta na rawa suko