Showing 18001 words to 21000 words out of 42465 words

Chapter 7 - Ummu aymana complete by ksm-1.txt

ya kamo hannunta,ya fara magana.


"in kika fita a haka mutuncinkine ze zibe dana masarautar ku da tamu,don Allah kisa kayanki kinji princess".


Wata uwar harara ta doka mishi,sannan tace.


"wlh bazan sakaba🙄"ta ƙarasa zancan dayin fari da idanuwanta.


Ayman ganin da gaske takeyine yasa yamiƙe ya ɗauko wasu riga da wando acikin kayansa yazo ya fara saka mata,kuma bata ƙi yarda ba tsayawa tayi tsaf ya shiryata.


komawa gefe yayi yana kallonta,tabbas se yanzu ya fahimci fiddah macece ta nunawa aboki,ammam da ko ganimta yake akasin hakan.


itako se wani juyi take tana wani gantsarewa ita ga haÉ—aÉ—É—iya.


hularshi ta cire tasa akanta sannan ya jata zuwa falon inda Faisal ke zaman jiranshi.


Mamakine yakama faisal na ganin Ayman ya ruga da gudu wanda shi besan dalilin gudunba,shiyasa yazauna yadawo yatambayeshi abinda ya faru.


muje zuwa takuce har kullum


*Surbajo*
[7/11, 20:14] Zahra surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀
*UMMU AYMANA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀




*DA BAZARMU WRITERS ASSICIATION*




*AISHA ALIYU GARKUWA WANNAN SHAFIN NAKINE NAGODE DA ƘAUNAR DA KIKE NUNAMIN*




*Page 47-48*




Koda suka fito falon faisal ba ƙaramin mamaki tayi ba dan shi ya ɗauka neman mata yafara,binsu kawai yake da ido har suka sami guri suka zauna.


Ayman se kare fiddah yake bayason Faisal ya ganta,kada haƙuri Faisal yayi ,tambaya yafara da ita.


"Ayman bangane bafa,wannan kuma wacece?".


Dariya,Ayman yayi sannan yace.


"Fiddah kenan Æ´a ga sarkin sokoto,matar da mahaifina ya auramin batare da sanina ba,its means de uwargidana ce".


"wlh se yanzu nagane ta,dayake a social media kawai nataɓa ganinta.but,meyasa baa gayyacemuba?" inji faisal wanda ya faɗa yana dariya.


"Kai kenan abokin ango kana ƙorafin baa gayyaceka ba,ni kaina angon,ina bacci se farkawa nayi aka miƙo min ita".


Dariya suka sa shida Faisal É—in,yayinda Fiddah tacika fam,da takaici,gaisheta faisal yake amnan ko kallo be isheta ba,illah ma tsaki da ta masa tabar gurin.


jikinshi ne yayi sanyi amman Ayman ya ƙarfafa masa guiwa ta hanyar bashi labarin abinda ke tsakaninsu wato haɗasu akayi,shiyasa taji haushi.


Faisal be jimaba yabar gidan,bayan Ayman yamasa rakiya gurin,fiddah ya koma wacce yasameta ta riƙe ƙugu tana girgiza kai da gani kasan balai take ji.


"Yanzu dan rashin mutunci shine harda faÉ—a masa haÉ—a mu akayi bakai ka ganni kace kana so ba,ko?".


"To ƙarya nayi?ba haɗamun akayiba?koko na taɓa cewa ina sonki?ke da bakinki kince Abbana nane yaga kindace dani ya zaɓamin".


ya ƙarasa zancan yana dariya.


Iya takaici fiddah taji shi rasa me zata ce mishi tayi kawai seta rushe da kuka,ƙarar wayar Ayman ce ta katseta,ɗauka yayi yace.


"Ranka ya daÉ—e antashi lafiya?".


Hakan daya cene yasa ta gane da Abbanshi yake wayar.


"Gobe ku taho Kano sabida zaayi taron bikinku,dangin,Fiddah ma tuni suna nan,saura kaƙi kawota,tantiri"


Shine abinda sarki ya faÉ—i ya kashe wayarshi.


Ran Ayman be masa daÉ—iba,game da wannan sabon sunan da mahaifinsa ke kiranshi dashi,hakan na nufin har yanzu ma daya aura masa Fiddahr bedena fushin dashi ba kenan?.


jiki asanyaye ya miƙe yafice daga ɗakin.


Itama Fiddah jikinta ne yayi sanyi tausayinsa ya kamata,tabbas tasan sabida itane suke samun saɓani shida mahaifinsa.


Miƙewa tayi tabi bayanshi..


Koda tashiga É—akin a tsaye ta sameshi,zuwa tayi ta dafa kafaÉ—ar shi,juyowa yayi yana kallonta.


"Don Allah kayi haƙuri nasan nice silar faruwar komai insha Allahu ze wuce,don Allah kayi haƙuri"ta ƙarasa zancan cikin kuka.


Tausayinta ne yakamashi besan sanda yajawota ya rungume ba,ita ma rungumeshi tayi,sannu a hankali na tsinto bakin Ayman acikin na fiddah yana kissing É—inta.


gaba É—aya yagama burkita mata seti,itama fara mayar mishi tayi,haa abunfa mamaki yaci gaba da bani,ay banyi auneba se hangosu nayi akan gado.


anya,Ayman ne kuwa,kode mafarki nakeyi?.


Sosai Hankalin Ayman yabar jikinshi,wasa yake da duk jikinta,wani ya tsotsa wani ya shafa,kai abinde baa cewa komai,tuni yafara rabata da kayan jikinta,wanda hakanne yadawo da fiddah daga duniyar daÉ—in data tafi.


da sauri ta riƙe mishi hannu tana bashi haƙuri,amman ina wanda yayi nisa bejin kira.


Kuka fiddah tafara amman Ayman kamar kurma bemasan tanayiba.


ya rabata da kayanta gaba É—aya,yafara karanto adduar saduwa da iyali.


ألهم جنبني من الشيطان و جنب الشيطان ما رزقتنا.




Fiddah ido fa ya raina fata,sede kamar wanda aka tsikara taga ya saketa ya murgina gefen gadon.


Kallo ta bishi dashi kana,daga bisani ta sauka ta ɗebi kayanta ko sawa bata tsaya yiba ta kwasa aguje zuwa ɗakinta tana yiwa Allah gidiya daya kuɓutar da ita daga azabar first night🤓.


Tana shiga ɗakin ta maida ƙofar ta rufe harda key.


wanka tayi sannan tazo ta haye gadonta tana tuno abinda ya wakana a tsakaninta da Ayman,duk inda hannunshi ta taɓa ajikinta ji take kamar a lokacin yake taɓawar.


Fulo ta rungume tana dariya.har bacci yayi awon gaba da ita.


Muje zuwa.


Surbajon kuce
[7/12, 21:14] Zahra surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀
*UMMU AYMANA*
🎀🎀🎀🎀🎀




Zahra Muhammad Mahmud..




*DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION*




*YASMEEN TAFEESU KINFI SAURAN MATA WANNAN SHAFIN NAKINE ALLAH YA ƘARA DAUKAKA,YA HAƊA KANMU DAN ALFARMAR ANNABI,AMEEN*




*page 49-50*




Anashi ɓangaran Ayman kuwa ba komai ne yasa tafasa kusantar Fiddah ba sedan tuno alƙawarin dayayiwa Hayatin sa nacewa shi natane,kuma itace Mace ta farko da zata fara ɓareshi a leda,shiyasa yafasa kusantar Fiddah.


Da ƙyar ya samu ya zubar da abinda ya taso masa akan gadon,wanka yashiga ya jima a toilet ɗin sannan ya fito.


Kwanciyarshi yayi cike da tunanin Hayatinsa,kullum burinshi da fatanshi shine yaushe ze ganta?,a haka bacci ya É—aukeshi me nauyi inda ya dunga mafarkin Hayatinsa.




Washe gari da wuri dukansu suka tashi,suka shirya suka kama hanyar kano,amman seda suka tsaya a wani boutique,ya siya mata doguwar riga,dayake akwai gurin sa kaya anan ta saka sannan suka nausa birnin dabo.




Duk abinda yadace ayi shi akayi awajan taron bikin nasu jamaa da dama sunje,daga ƙarshe aka musu fatsn,zaman,lafiya taro ya watse.




Gidan Ayman na Abuja Aka kawo kayan Amarya Fiddah ba abinda baa sa ba,take gidan ya ƙara haskawa gwanin shaawa.


Tunda suka dawo Abuja Ayman yamaida jikin fidah filin wasa amman koda wasa be taɓa kusantarta ba,abun na damunta hakanne yass ta tuntuɓi ƙawarta salmab akan ta bata shawara.


Ce mata tayi ta tambayeshi taji dalilinshi in babu daliline se su É—auki mataki.


koda fiddah ta tambayi Ayman cemata yayi bashida lafiya ne yanzu hakama yana neman magani ne.


Sosai Fiddah ta amince da abinda ya faɗa mata ,shiyasa ko salmab taƙi faɗa mata sabida gudun tona masa asiri,shiyasa ita kuma salmab ta ɗauka komai yayi normal ne shiyasa fiddah bata faɗa mata ba.




Kullum cikin yi.masa addua take akan Allah ya bashi lafiya,dan tausayinshi takeji sosai,sede yayi wasa da ita yasami biyan buƙata bade ya kusanceta ba.


wasa wasa abu har ya kai shekara guda,Fiddah haƙurinta ya ƙare dan haka tace ita,de sede suje asibiti,adubashi ita wlh ta gaji.


Nuna mata Ayman yayi in yaje Asibiti tonon asirinsane ,amman rayi haƙuri ze fita india adubashi,a haka ya shawo kanta ta bar batun Asibitin.


Daga ƙarshe de Ayman daɗin baki yayiwa fiddah akan taje gurin mahaifinshi ta faɗi matsalarshi wataƙila su samo masa magani.


Allah sarki Fiddah ba wayo dan haka shiryawa sukayi sukaje kanon dan ita a ganinta ta hakanne kawai zaa samu mafita.


Koda ta shaidawa Abbansa matsalar dake tattare da ayman sosai yayi mamakin hakan,amman se yabata haƙuri yace ta shiga gida zeyi magana da mahaifinta.


Koda ya sanar da mahaifinta,shima ya girgiza da batun,inda de daga ƙarshe suka tsaida magana ɗaya wato a raba auran inda rabon matarshi ce in yasamu lafiya a maida auran.


Kowa ya gamsu da shawarar dan haka kiran Ayman sarki yayi ya umarceshi daya saki fiddah,sabida asamu a nema mishi magani inyaso daga baya a maida auran.


hmmm Ayman an iya tuggu,


Ay in faɗa muku rushewa yayi da kuka akan shifa yanason matarsa ya zaa raba su,kowa seda ya tausaya masa,da ƙyar aka shawo kanshi ya saketa saki ɗaya.


ita ko fiddah batasan bidirin da akeyiba,seda takardar sakinta ta iso gareta,yanke jiki tayi ta faÉ—i sumammiya,a gigice sukayi kanta,da kyar ta farfaÉ—o se kuka takeyi abin tausayi,shiko jairin A ranar ya koma Abuja duk azuwan baa kyauta masa ba an rabashi da masoyiyarsa.




Tun,a hanya yake dariya ganin ya nunawa iyayanshi shi É—an zamanine,tunda yace bayaso akamasa dole gashi cikin ruwan sanyi sun,warware da kansu.


Koda Ayman ya koma Abuja jinshi yake kamar an,sauke masa nauyi,ko kaÉ—an bayajin kewar fiddah.


Ita ko kullum cikin kuka taƙi cin abinci, a ganinta Ayman na sonta fin ƙarfi aka musu wajan rabasu,gashi in takira wayarshi baya ɗauka,a ƙarshe ma se ya turo mata text massage.


"Ke a tunaninki kinada abin faɗamin ne?bayan kinje kin haɗa ƙarya da gaskiya kin faɗa kinsa an rabani dake,dan ba kya sona ay base kinmmin hakaba,dan haka karki sake nemana".


Hankalin Fiddah sake tashi yayi na ganin Ayman ita ya É—orawa laifin mutuwar auransu,kuka take harda majina.


shiko dariya yake harda ƙyaƙyatawa.




surbajon kuce.
[7/14, 10:13] Zahra surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀
*UMMU AYMANA*
🎀🎀🎀🎀🎀



Zahra muhammad mahmud




DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION




*kuyi haƙuri da rashin jina da ba kuyiba jiya nagode*






*PAGE 51-55*




Tunda Ayman ya rabu da fiddah yakejin hankalinshi a kwance,har wata sabuwar natsuwa ce take shiga sabida ya rabu da ƙaya.


Fiddah ta yanke shawarar sanar da salmab abinda ya faru da ita,dan haka kiranta tayi a waya ta faɗa mata.koda salmab taji labarin rasa me zatace mata tayi,rai aɓace ta fara magana.


"ke,wacce irin banza ce don Allah,?gaba É—aya Ayman ya maidake sokuwa,wawiya kuma kin maidun,in bashi da lafiya ne taya zeji shaawar wasa dake kuma har yayi releasing?,meyasa baki faÉ—amin ba tun farko?".




"Wlh salmab,gani nake inna faɗa miki kamar na tonawa mijina asirine shiyasa ban faɗa miki ba"Fiddah ta ƙarasa,zancan cikin kuka.


"Ya miki kyau ay, baki faÉ—a min ba gudun karki tona masa asiri,ay gashinan ke ya tona miki naki Asirin".salmab ta bata amsa cikin fushi.


"Don Allah ƙawata kiyi haƙuri nayi kuskure,pls ki nemamin mafita wlh ina ƙaunar Ayman,bazan iya rayuwa babu shi ba ki taimaka min".


"Ba komai pricess,zan taimaka miki,next weak zanzo sokoton,ki kwantar da hankalinki,tunda yace bashi da lafiya ne ni zanje,insa amasa abinda ze samu lafiyar a maida Auranku".


"Wayyo ƙawata bansan da wanne baki zan gode miki wlh".


"karki damu munzama É—aya,zanmiki kamar yadda zanma kaina se kinjini".


Daga haka sukayi sallamah kowa ta ajiye wayar.




Ranar Fiddah wuni tayi cikin farinciki wanda har Æ´an gidansu seda suka gane hakan,ita ko ba komai yasata farin cikin ba sedan tasan Salmab inde tace zatayi abu to mutum yajira kawai dan babu makawa se tayi É—in.




Salmab ko gurin wata yar me ganye ta nufa,Bayarabiya ce matar,tun kamin Salmab ta mata bayanin abinda yakawota matar ta rigata faÉ—a mata.


Salmab batayi mamaki ba sabida shuumancin Iya Bisi ya wuce hakan.


"Yenzu ke yaro da kinzo nan mene kana so nayi?"Iya Bisi ta tambayi Salmab.


"So nake kisa masa ƙarfin shaawar dazeji baze iya rayuwa ba inba mace a kusa dashi ta hakane kawai Auran sa da ƙawata ze koma normal"Salmab ta bata amsa.




"hhhhhhhh kai yaro wannan kanada wayo fa,so amma de inna misi wannan abu de akwai masalafa,ze koma very stubborn,kana gani nayi ba komai, sabida matanshi zeji wuya a gurin shi".iya bisi ta shaidawa salmab.


"ba damuwa kiyi kawai in yaso bayan anmaida auran asan abinda zaayi a rage ƙarfin abun"inji Salmab.


Daga haka iya bisi tashifa surkullenta zuwa can sega laya a hannunta,miƙawa Salmab ɗin tayi gamida shaida mata,a tsohuwar rijiya zasu wurga layar.


Godiya Salmab tayi mata sosai sannan ta biyata ta amshi layar ta baro gidan.


Tun a hanya ta sami tsohuwar rijiyar ta wurga layar sannan ta wuce gida.


koda raba Fiddah labarin abinda ya faru sosai Fiddah ta tsorata,seda Salmab ta nuna mata ba komai a ciki sannan hankalinta ya kwanta,ta koma Adduar Allah yasa adace.


Ayman kwana biyun nan ya rasa abinda ke damun shi,haka kawai yana zaune se yaji gabanshi ya tashi,ga wata mahaukaciyar buƙata dake taso masa,rasa yadda zeyi yakeyi,lokacin kewar Fiddah ta fara damunshi,amman zuciyarshi na shaida mishi kar ya kuskura ya dawo da ita.


Abu yakai abu dan Ayman yanzu har cikinshi ke ciwo in abun ya motsa,yaje asibiti,har ya gaji.




Yau yayi dare a gurin Ayki,se wajan sha biyu na dare ya baro gurin aykin,tafe suke shida masu tsaron lafiyarshi,kamar ance ya waiga,acan gefen titi ya hangi mata,wainda suturar jikinsu ita da babu duk ɗaya,take yaji gabanshi ya miƙe,kan yace wani abu har yafara jiƙewa,da sauri yayiwa direba umarni daya tsaya,ba musu suka tsaya yagama kalle matan sannan ya bada umarnin aje azo mishi da ɗaya daga cikin matan.


Sosai abun yaba masu tsaron nashi mamaki,sabida sunsan halinshi shi ba manemin mata bane amnan ya suka iya tunda ya buƙata dole su ɗauko masa.


Zuwa sukayi suka kira masa mutum É—aya acikin Æ´anmatan,tazo ta shiga motar suka tafi.


Koda suka shiga É—aki shida budurwar rasa me ze mata yayi ita ko tuni tayi fatali da kayan jikinta,sanda idon Ayman ta sauka akan na shanunta besan sanda yajata zuwa kan gado ba,wasa yake da ita na fitar hankali,wanda ita kanta yarinyar É—auka tayi saduwa da ita yakeyi,se ihun daÉ—i takeyi shima yana tayata,ahaka hae yasamu yayi releasing batare da ya kusanceta ba.




Ay tun daga wannan rana Ayman ya maida hakan aykin shi se ya É—auko budurwa a gurin tazo yayi wasa da ita iya son ranshi ya sallame ta batare daya kusanceta ba.


Awannan halin nashi ne har Allah ya haÉ—ashi da Æ´arfillo,a gurin daya saba É—aukar Æ´anmatan.






*CIGABAN LABARI*






Koda su Æ´arfillo suka koma gida wanka tayi tasa ummu ma tayi ita kuma tayiwa jinior suka kwanta.


Tundaga wannan rana Ayman ya maida gidan Æ´arfillo gurin zuwanshi ko lokacin ayki ne seya baro office yazo gidan.


Abun har mamaki yake ba ƴarfillon dan ta ɗauka duk dan ita yake zuwan shiyasa ta ƙudiri aniyar ƙara shigar da kanta gurinshi.




Ita ko gimbiya fiddah kullum cikin kallon hanya take na ganin Ayman yazo gareta amman shuru kakeji,Salmab se ƙara kwantar mata da hankali takeyi akan ze zo.


Ayman ya gama gane cewa ƴarfillo na sonshi,shiyasa kullum cikin tunanin ta inda ze ɓullo mata da ummu yake,yana tsoron faɗa mata ta cutar mishi da ita.


Bayan Shekara uku


Ummu Aymana duk wanda ya ganta yasha karya yace bata haɗu ba,ɓangaran diri inta juya baya zaka ɗauka nicki minaj ce kamace kawai ta banbantasu,dan Ummu tafi nicki kyau nesa ba kusa ba dan kwayar idonta blue ce hakanne yabata damar kama da Ashwairiyya Rai,dan wasu acikin ƙawayanta,Ashwairiyya nicki suke kiranta.


Ummu miskilace ta sosai da sosai dan miskilancin nata har ƴarfillo be cireba,kowama yimasa takeyi,dayawa mutane sun ɗauka wulaƙancine gareta,in kaga ummu na faraa prince ne yazo gidansu,shima ba sosai take yiba,dan yanzu fushi take dashi,so take ta samu damar tuhumarsa akan ya sanar da ita abinda yasa suke shiga ɗaki shida ƴarfillo su jima.


Sabida ummu mace ce me tsananin kishi ko kaɗan batason ganinshi da wata macan,inde ba ita ba,gashi ko so ɗaya basu taɓa samun damar keɓewa su biyu sunyi hirar soyayyarsu ba.


Ummu Aymana kenan matashiyar budurwa Æ´ar kimanin shekaru sha shida.




Yau abun na Ayman ya motsa mishi,ba sauƙi sena Allah,ba abinda yafi firgitashi irim yadda zuciyarshi ta azalzaleshi da son ganin Ummu a daidai wannan lokacin,tabbas yana tsoron,wannan lamari,amman bashida zaɓin daya wuce hakan.


Waya yaciro ya kira Æ´arfillo bayan ya daidaita natsuwarshi.


Ƴarfillo ganin yana kiranta jikinta har rawa yakeyi sabida bata gida tana tare da wani Alhaji a guest house ɗinshi,shi take zuwa gurinshi ya biya mata buƙatar ta tunda Ayman ba yimata yake ba.


A tsorace ta É—aga wayar.




"yauwa Æ´arfillo ki É—an dafamin tuwon semo da miyar ganye kiba Aymana ta kaimin gida ni ina office".


Da har gabanta ya faɗi amman jin yace ummu takaine yasa hankalinta kwanciya.amsa mishi tayi da "to prince yanzu zata kawo maka amman ka ayka driver ya ɗaukota dan kar ta ɓace".


Tana katse kiran takira ummu ta bata umarnin ta girka tuwon,yanzu yanzu prince ze ayko a É—auketa ta kai mishi.


Ba dan tasoba ta shiga kitchen ɗin bata jimaba ta kammala,ta zuba a basket sannan taje tayi wanka tayi kwalliya ta shirya acikin wata doguwar riga pink,yayinda ta yafa gyale sky colour,da takalmi shima sky se wayarta ƙirar iphone7 golden colour,gaskiya ta haɗu ga gashinta baƙi da ake hangowa ta cikin gyalan me uban yawa.


bata jima da shiryawa ba direban ya iso,dayake jinior yana makaranta dan haka É—aukar basket É—in tayi tafice daga gidan,kai tsaye tashiga motar driver yaja ta zuwa gidan prince wanda kecan cikin mawuyacin hali na shaawar data motsa mishi.


surbajon kuce.
[7/15, 08:40] Zahra surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀
*UMMU AYMANA*
🎀🎀🎀🎀🎀




Zahra Muhammad Mahmud.




DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION




*Slm masu yimin magana ta private kuyi haƙuri don Allah ba wulaƙanci bane yawanku ne yasa nake gaza baku amsa duka,masu bina suce inturo musu littafi,kuma kuyi haƙuri inde ba,documents mutum yake so to magana ta gaskiya ko kinyimin magana zayi wuya na turo miki dan nayi nisa gaskiya,ku kuma masoyan book ɗina kuna ina da har zaa nemi littafina baku bada ba har se anbiyoni ana tambayata,da wanne zanji,typing,posting,ko shearing,wlh da mutum yace na turo masa littafin da nayi nisa gwanda nayi typing na page guda,dan haka don Allah kuyi haƙuri,duk me shi in an tambaya don Allah ku bada saboda in antambayeni bana samun damar bayarwa pls,in kuma kunji haushi kuyi haƙuri tuba nake*


*page 57-58*


Suna isa gidan direban ya É—auki basket É—in yayin da ummu tabishi a baya zuwa falon gidan.


Koda suka shiga falon masu tsaron lafiyarshi ne kawai aciki suna,mazurai da idanuwa,É—aya daga cikin su ne yayi wa ummu nuni data shiga daga cikin É—akin da Prince yake.


Ba musu ta amshi basket É—in ta nufi É—akin,da sallamarta ta shiga sede bataji an,amsa ba,dayake É—akin ciki da falone se ta ajiye basket É—in a falon ta nufi cikin É—akin.


akan gado ta hango shi ya duƙunƙune yana rawar sanyi,da sauri ta nufeshi,cike da fargaba,bata san sanda ta haye kan gadonba,ɗago shi tayi tana tambayarshi.




"Qurratu ayni meyake damunka haka?kake zaune a gida baka je asibitiba,pls tell me".tafaÉ—i lokacin hawaye na zubowa daga idonta.


Sam Ayman besan itace ta shigo ba,seda yaji muryarta,sabida tsananin ciwon da cikin shi yake mishi,da kyar ya buɗe idonshi da sukayi ja ya saukesu akanta wacce sabida ruɗewar da tayi tama yarda gyalanta a ƙasa bata saniba.




Ci gaba yayi da ƙare mata kallo,yayinda shaawarshi se ƙaruwa take,tambayarshi ummu ta sake yi cikin damuwa.




"Hayati,ina cikin matsanancin hali wlh ina da ƙarfin shaawa wacce in ta tashi bana taɓa samun kwanciyar hankali inde ba fitarwa nayiba,ki taimakeni don Allah,nasamu natsuwa a jikinki".


Da sauri Ummu ta sakeshi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login