Showing 21001 words to 24000 words out of 42465 words
ta suka a gadon,cikin fushi tace.
"Ashe ciwon iskanci ne yake damunka shiyasa ka kasa nufar Asibiti to nide bazaka samu abinda kake neman ba wlh".
Ayman dunƙulewa yayi ya gaza motsawa,zuwa lokacin yafara fita daga hayyacinshi,da kyar yace mata.
"naji to amman don Allah ki taimakeni ki kiramin ƴarfillo tazo yanzu pls",ya ƙarasa zancan da kyar.
Wani dun ƙulallan baƙin cikine ya tsayawa ummu a wuya.
"me zaka mata inna kiratan?".
"abinda nanemi alfarmar kimin kika ƙi,shi zan roƙeta tamin".
"Ashe ko zaka mutu inde se na kiratan".
Be sake ce mata komaiba sabida ko yayi niyya ma bazai iya ba.
Ummu nanan se cika take tana batsewa ita,a ganinta ƙarya Ayman yake mata kawi dan ya biya buƙatarsa da ita.
Bata gama tunaninba ya katse a sakamakon hango Ayman da tayi yana mirginowa daga kan gado,jikake tim ya faɗo,kanshi ya bugu da tiles ya fashe.
Wata ƙara ummu ta ƙwalla ta nufeshi da sauri,ɗagoshi tayi,ay shi yana jinshi a jikinta beyi wata wata ba ya haɗa bakinshi da nata,kai da ganin yadda yake kissing ɗinta kasan baya cikin hayyacinshi.
Ummu tausayinshi ne ya mamaye zuciyarta,take so da ƙaunarshi suka sake motsa mata,yayinda shaiɗan ke ƙara ƙawata mata hakan,a matsayin taimako ne zatayi.
Sakar mishi jiki tayi yaci gaba da sarrafata sannu a hankali har hannunshi ya sauka akan zip ɗin rigarta,ya zuge shi take rigar tayi ƙasa dede kwankwasonta,bayyanar na shanunta cikin brezia seda numfashin Ayman ya kusa ɗaukewa,da sauri ya miƙa hannunshi gurin,ya shiga wasa dasu cikin salon,da ya rikita ummu wanda dan daɗi har ƙara matso mishi dasu take yi shi kum yana murzasu,sannu a hankali hannunshi ya sauka kan maɓallin bra ɗin itama ya cireta,yana cirewa ya kafa bakinshi akan na shanun yafara tsotsa,wayyo ummu ay jinta take kamar baa duniya takeba,Prince yasan takan mata,haka ya dunga bi da ita salo salo,amman har yanzu hannunshi bekai ƙasan ta ba iya karshi kan na shanunta wanda suka ƙara kumburowa sukayi ja sabida hannu da bakin da suka ji,ci gaba yayi da murzasu,ummu idonta a rufe yake tana enjoying abinda yake mata gaba ɗaya ta gama jiƙewa,sabida hakan.
Wata runguma Prince yayi mata yana gurnani kamar tsohon zaki,abin har tsoro ya bata,zuwa can kuma se taji jikinshi ya saki,ta fahimci hakanne ta hanyar nauyin da taji ya ƙara akanta.
Da ƙyar ta iya tureshi,idonshi a rufe yake,da sauri,ta maida bra ɗinta taja rigarta sama ta zuge da kyar,sauka tayi a gadon d sauri ta fice daga ɗakin,ko takan direba bata bib tafice bakin titi,ta tsaya jiran mota se ganin direban tayi ya biyota yace ta shiga ya maida ita gida ba musu ta shiga sabida se a lokacin ta lura rigarta duk ta yamutse sannan ga jinin prince daya ɓata rigar.
Koda suka iso gida ƴarfillo bata dawoba dan haka da sauri ummu ta shige cikin gidan tana shiga toilet ta faɗa tayi wanka ta wanke kayan ta shanya,taje ta shirya sannan ta dawo falo da niyar kiran ƴarfillo se alokacin ta tuno da wayarta dake ajiye akan gadon Ayman.
Muje zuwa.
Surbajon kuce.
[7/17, 20:39] Zahra surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀
*UMMU AYMANA*
🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra muhammad mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
*Page 59-60*
Safa da marwa ummu ta shiga yi a falon tunaninta ta yarda wayarta zata dawo hannunta dan tasan ko giyar wake tasha bazata iya komawa gidan prince ba kuma da sunan ɗaukowa ba.
A nashi ɓangaran prince tunda ya samu yayi releasing wani sanyin daɗi ne ke ratsa shi jin shi yake beda wata damuwa a rayuwarshi,kunyace ta kamashi lokacin daya tuno da wacce ya samu biyan buƙatar,sosai yayi danasanin aykata hakan ba kaɗanba.
Miƙewa yayi ya shiga wanka ya jima yana wankan sannan ya ɗauro alwala yazo yayi Sallah rakaa biyu yakai kukanshi gurin Allah akan wannan ƙarfin shaawa da take damunsa Allah ya yaye masa idan lalurace,sabida ya fahimci gab take da kaishi aykata aykin danasani.
Yana idar da sallah kan gadonshi ya koma ga mamakinsa wayar Aymana ya gani tana ringing,amman kasancewar a silent take shiyasa beji ƙarar ba.
*sweet mum* shine sunan dayaga ya bayyana akan screen ɗin,wayar wanda ko baa faɗa masa ba yasan ƴarfillo ce,da kamar baze ɗaga ba se kuma ya ɗauka,tun kan yayi magana ta rigashi.
"Ummu wanne irin wulaƙanci ne haka ina kiranki ba zaki ɗauka ba,me kikeyi daya ɗau hankalinki haka?to maza kije ki kunnamin heater ɗakina ki tambatar ruwan ya tafasa kamin ki kashe,sabida nan inda na kwana babu ruwan zafin tafasasshe, gani nan dawowa nima,".
bata jira jin amsar ummun ba ta kashe wayar.
Shiko prince tsananin mamakine yasa ya kasa cire wayar a kunnenshi,najin cewa ƴarfillo baa gida ta kwana ba,hakan na nufin taje gurin wani ƙato kenan.
Be jira komaiba ya fice riƙe da wayar ummun a hannun shi key ya amsa yaja motar da kanshi,zuwa gidan su ƴarfillon duk da yana kunyar haɗuwa da ummu amman ya zama dole yaje domin inganta tarbiyyar ummu da ƙaninta.
Koda ya isa layin kamin ta ƙarasa gidan yasami wani lungu yayi parking,dayake magriba tafara yi,shiyasa ya fito hankalinshi kwance ya nufi cikin gidan,megadin su yaje masallaci dan haka har ya shiga ba wanda ya ganshi.
lokacin daya tura ƙofar falon ya shiga,ummu ce zaune tana koyawa jinior,home work,sam bataji motsin shigowar shiba,se sallamarsa taji.
irin dungurawar da tayi gurin gudu daga falon koni seda abin yabani dariya,da mahaukacin gudu tabar gurin ta ruga ɗakinta ta kulle.
murmushi prince yayi sabida dama yasan zaayi haka,dan ummu macece me kunya,bare kuma yanzu da wani abu na kunyar ya shiga tsakaninsu.
Guri ya samu ya zauna yayinda jinior yazo jikinshi yana murnar ganinshi,shi ya ƙarasawa jinior homework ɗin,sannan yayi alwala a toilet ɗin,falon ya yi sallah,tv ya kunna bayan ya idar da sallah,shi da jinior suka zauna suna kallo.
ita ko ummu tunda ta shige ɗaki ƙirjinta ke bugawa da ƙarfi,tabbas da tasn ze zo gidan baabinda ze kaita zama a falon har yazo ya sameta,kunyarshi sosai takeji gami da kunyar Allah,dan tayi danasanin abinda ya shiga tsakaninsu ɗazu har kuka tayi akan Allah ya yafe mata.
Ƴarfillo se dare ta dawo,misalin ƙarfe tara na dare,sanye cikin shigar da base prince yasha wahalar tambayarta daga inda takeba.
cikin sanɗa ta shigo falon dan ita,azatonta suna ɗaki jinior da ummu,abinda ta ganine shi yasa ta zubar da jakar hannunta ba shiri,prince ne tsaye yana mata kallo irin,na tsana me tsanani.
Itako jikinta kamar mazari inbanda rawa ba abinda yakeyi,zubewa tayi a gurin zata fara magana,amman se taga yabi hanyar ɗkinta,hakanne yasa ta gane,yana buƙatar sirri wato beson su ummu suji.
Kamar wacce kwai ya fashewa a ciki haka tabi bayanshi,zuwa cikin ɗakin nata.
Tana shiga ya ɗauketa da mari,sannan ya fara magana cikin matsanancin fushi.
"Bana buƙatar jin komai daga gareki,ƴar akuya,dama ashe abinda kike aykatawa kenan,to Allah ya tona miki asiri wlh baki isaba,duk kyautatawar da nake miki ashe a banza kenan?".
"Dakata malam,in ka manta bari in tuna maka,karuwa ce ni,wacce ka sani,a sadu dani a biyani shine sanaa ta,babu ta yadda zaayi ka ajiyeni batare da kana biyamin buƙata ta ta wannan fannin kace in zauna bazanje in samu me biyamin ba,in so kake naci gaba da zama ka aureni ne se kaji daɗin kafamin dokokin,amman yanzu wlh kaji na rantse dole ne na fita abiyamin buƙata,sabida ƙaton gida da milyoyin kuɗi a account ba su kaɗai bane buƙatata ba,ina buƙatar savice kullum dan baze yiwu in zauna inata over flog a banza ba".
Sosai ƴarfillo ta bashi mamaki,cikin fushi yace mata.
"hakan da kika ce dede ne,dan dama tsohuwar kilaki dole se ana service kullum gudun karta dunga over flog ɗin kamar yadda kikace,to ki sani wlh ko giyar wake nasha bazan iya aurankiba,inna aureki ince na auri wa,tun wuri in mafarki kike gwanda ki farka,kuma baki isa ki ɓata tarbiyyar su ummu ba wlh".
"Daɗinta de tare dasu ka ganni ba kaine ka kawomun su ba,kuma over flog ay ba iya tsohuwar kilaki ce take yiba,tsohon kilaki ma yanayi,kuma ..."
Marin da Ayman ya kifa matane yasata yin shuru ba shiri,duka ya rufeta dashi,tamkar soja ya kama ɗan boko haram,ihu take iya ƙarfinta,wanda ya jawo hankalin ummu dake rufe a ɗaki,a gigice ta buɗe ƙofar ta nufi ɗakin ƴarfillon.
Koda ta shiga ɗskin ba ƙaramin mamaki bane ya kamata ba,tsayawa tayi takasa ƙarasawa,cikin,shi kuma Ayman be gantaba ya shiga surfawa ƴarfillo zagi.
"in kina karuwancinki kisan wanda zaki dunga yiwa,dan ubanki dan ina wasa da jikin ki shine har zaki buɗe baki ki kirani tsohon kilaki,?to wlh yau sena nuna miki ni cikakken ɗan barikine me lasisi".
Cigaba yayi da dukanta,ummu wacce ta gama gasgata abinda kunnenta ya jiyo ta hanyar lura ds irin suturar dake jikin ƴarfillo,wata ƙara ta saki sannan ta xube ƙasa sumammiya.
Da mahaukacin gudu Ayman yayi kanta,kiran sunanta yake amman ina ko numfashi batayi,a ruɗe ya kinkimeta yafice daga ɗakin,wanda hakan yayi daidai da fitowar jinior yana kuka koda yaga Ayman ya fice ds ummu binsu yayi a baya yana kukan,.
Ayman na zuwa gurin motarshi ya saka ummu aciki ze juya ya shigane yaga jinior,da sauri ya ɗaukeshi ya saka acikin motar yaja da mahaukacin gudu,zuwa Asibiti.
Surbajon kuce.
[7/18, 10:09] Zahra surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀
*UMMU AYMANA*
🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad Mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATIONS
*Page 61-62*
Suna isa Asibitin likitoci suka rufu akanta,wanda da taimakon Allah bata jimaba ta farfaɗo se kuka takeyi,prince kasa rarrashinta yayi.
Koda aka sallamesu ƙin binshi tayi seda ya zare mata ido sannan ta yarda ta shiga motar,jansu yayi zuwa gidanshi nanma dakyar ta shiga cikin gidan kuka kawai takeyi.
Suna shiga cikin falon yajawota ya rungumeta,yana bubbuga bayanta alamar rarrashi,itako kamar me jira ta shiga kuka sosai,cikin kukan ta fara magana.
"Dama mummy karuwace ashe?kaikuma farkanta,wannan wacce irin masiface kuka jefa kanku aciki?wlh da nasan haka kuke bazan zauna ku ci damu da haram ba,in sonta kake meyasa baka aureta ba?".
Kukane ya sarƙeta ta kasa ci gaba da maganar,shi ko Ayman runtse ido yayi kawai yana sauraronta,ya rasa da wacce kalma ze rarrasheta,ƙwace jikinta tayi ajikinshi taja hannun jinior zasu fice daga gidan.
da hanzari yasha gabanta,ya fara magana.
"Hayati zaki iya yimin kowanne irin hukunci in ɗauka amman bazan taɓa bari ki gujeni ba shine hukuncin da bazan yarda dashi ba wlh kinji na rantse".
yana gama maganar yakira securities ɗin gidan ya basu umarni kamar haka.
"Duk ranar da kuka bari wannan ta fita acikin gidannan a bakacin ranku,wlh sena harbeku dukanku".
bejira amsarsuba yaja hannun jinior suka shige ɗaki suka barta tsaye tana kuka.
Suko securities ɗin tsorone ya kamasu sosai,sabida ogansu be taɓa kafa musu doka me tsanani irin hakaba,kuma sun sanshi sarai,duk abinda yace zeyi ba makawa se yayin.
Har dare ummu nanan a falon taƙi shiga ciki se kuka takeyi abinci ma anbata taƙi ci,prince yayi rarrashin har ya gaji,daga ƙarshe fitowa yayi ya sureta gaba ɗayanta ya shige da ita ɗakin,lokacin jinior yayi bacci.
ƙoƙarin kwacewa takeyi amman ta kasa har seda ya shigar da ita,abinci ne ajiye a ƙasa zama yayi sannan itama ya zaunar da ita yafara ɗura mata abincin,in taƙi buɗe baki ya toshe mata hanci,a haka har taci ta ƙoshi,gaba ɗaya ya ɓata mata kaya.
Umarni ya mata da taje tayi wanka,amman taƙi jawota yayi yafara ƙoƙarin cire mata kayan,da gudu ta shige toilet ɗin dariya hakan ya bashi miƙewa yayi ya gyara gurin ya fice a gidan ya nufi gidan ƴarfillo.
koda ya shiga gidan a zaune ya sameta tana gasa bakinta daya kumbura a sakamakon dukanta dayayi ɗazu.
Tana ganinshi miƙewa tayi da sauri,tana neman gurin ɓuya,dan ta ɗauka dukanta ze sake yi.
Dariya yayi sannan yace,
"kishiga ki haɗomin duk wani abu da kikasan na ummu ne da jinior yanzu ki kawomun".
"ban gane ba ina kakai min yara?".
"Namaida ruƙon su hannuna sabida baki da isasshiyar tarbiyyar da zaki basu,yanzu ummu ta fahimci ke karuwace,taya kike tsammanin zan cigaba da barin tarbiyar uwar ƴaƴana a hannunki,ayna kashe kaina inde na bar hakan ta faru".
"What!!!!!"
Ƴarfillo ta tambaya jikinta na ɓari.
"Nufinka ummu ce uwar ƴaƴanka?".
"ƙwarai kuwa itace uwar ƴaƴana wacce zan aura insha Allahu,".
"kutumar ubancan kayyasa,ashe ko zaayi bura uba kenan,wlh baka isa ka auri ummu ba nice nafi cancanta daka aura,dan haka wlh ko zanyi yawo tsirara se naga bayan duk wata mace dake ƙoƙarin rabani dakai,kasha ƙarya wlh".
Har kumfa ke fitowa a bakinta dan masifa,
Dariya furucinnata ya bashi,dan haka shigewa yayi ɗakin su ummun ya jido komai daya gani,yakai mota,sannan yadawo gurin ƴarfillon yace.
"Ƙe baki isa ki sani ko ki hanani ba,dan haka zan auri ummu koda dagani se itane muke son auran a duniya,kuma ki xuba ido ki gani".
"Hakan ze farune in na mutu,amman wlh ka rubuta ka ajiye,ni ƴarfillo sena rabaka da duk wata mace da ka nuna kanaso,shege ka fasa tsakanina dakai,shiyasa akace in kaga mutum arana inda hali ka ƙara tunkuɗashi ciki dan da zaran ka kawoshi inuwa tofa kai ze wurga Ranar,daga kai har ummu baku san wacece ƴar fillo ba labarina kukeji,da sannu,zan baku mamaki".
bata jira amsarshi ba tashige ɗakinta kamar kububuwa,shi ko dariya yake har yafice a gidan dan tabbas abun abin dariyane.
Surbajon kuce.
[7/21, 08:25] Zahra surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀
*UMMU AYMANA*
🎀🎀🎀🎀🎀
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
*slm masu karatu,zuciyata ce(ɗana yusuf) babu lafiya shiyasa kuka jini shuru,pls a sata a addu'a*
*Hafsat Ɗaheer,Esha Mustapha,duk da kundena sona yanzu,ni ina sonku wannan shafin nakune domin nuna soyayyata a gareku,nagode*
*page 63-64*
Kai tsaye gidanshi ya koma koda ya isa gidan tuni ummu tayi bacci,ajiye kayan yayi yabar ɗakin ya tafi nashi ɗakin.
Tundaga wannan lokacin kulawar ummu da jinior ta koma hannunshi,makaranta in zaa kai su akwai kyakkyawan tsaro musamman ummu,ko class ta shiga gefen window da ƙofa duk sojojine,hakan be mata daɗi Amman bata da yadda zatayi.
Anata ɓangaran ƴarfillo ko kwana tayi tana kuka,gami da tunanin mafita,daga ƙarshe de ta samu mafitar,dan kwana biyu da zuwan Ayman,jirgi ya ɗaga da ita zuwa ƙasar china.
Yau tunda asuba marar ummu ke mata ciwo,wanda dama duk lokacin da zatayi period haka takeyi,se murƙususu takeyi a ɗakin ta rasa inda zata sa kanta gashi duk ta ɓata jikinta kasancewar bata da always,ga jinin rushing yakeyi.
kuka takeyi sosai,dan azabar da takeji,jinior ne ya fice da gudu yaje ya faɗowa Ayman.tare suka dawo ɗakin,hankalinshi sosai ya tashi rasa yadda zeyi yayi.
Waya ya ciro ya kira office ɗinsu inda ya bada umarnin a turo mushi soja guda ɗaya ta mace,ayko ba jimawa aka turo masa tana isowa,ta ƙame ta sara masa,amsawa yayi sannan ya mata jagora zuwa ɗakin da ummu take ya nuna mata ita,sannan ya ƙara da cewa.
"Bansan ya zan kula da ita bane shi yasa nasa a turo ki,so pls help me".
Murmushi sojar tayi,sannan tace.
"don't worry oga i will handle this problem insha Allahu,abinda nakeso kawai ka ayka asiyo mana always".
Amsawa yayi da to,ita kuma ta shige ɗakin,ɗaukar ummu tayi kamar jaririya ta shige da ita toilet,shiko Ayman kunya yakeji ya ayki wani siyo always ɗin dan haka da kanshi yaje ya siyo ya dawo,carton guda ya siyo mata na always ɗin.
Koda suka shiga toilet,wanka sojar nan,me suna tamilola tayiwa ummu,sannan ta gasa mata marar da ruwa me zafi sosai wanda dan daɗi ummu har bacci tayi a toilet ɗin,sosai ta samu sauƙin ciwon.
Suna fitowa hakn yayi daidai da shigowar Ayman ɗauke da carton ɗin always😆,ummu da sauri ta ɓoye a bayan tamilola,itako dariya takewa Ayman,sannan tace.
"Oga wannan always amman harda na haihuwa ko kasiyo?".
Murmushi yayi kawai ya ajiye ya fice,be jimaba ya dawo ɗauke da mopper,ya goge inda ummu ta ɓata da jinin,ba ummu ba har tamilola seda tayi mamaki,shiko ko ajikinshi ya fice daga ɗakin .
Shiryawa ummu tayi tana ta yiwa tamilola godiya musamman da ta fahimci musulma ce ita bayarabiya,sallama ta musu ta tafi,bayan Taba Ayman shawara akan ya kai ummu Asibiti.
Bayan tafiyarta,shiryawa yayi yasa aka kai jinior makaranta shikuma ya shiga ɗakin ummu,inda ya sameta a kwance,koda ya shiga ƙin tashi tayi,zama yayi a gefeɓ gadon sannan yace.
"Hayati ya jiki?ki taso muje asibiti a dubaki a baki magani kinji".
"Ni ba inda zani,ka barni kawai naji sauƙi".ta bashi amsa cikin muryar mara lafiya.
Murmushi yayi ya miƙe yaje ya ɗauko mata takalmi da hijab,sannan ya dawo gurin gadon,hannu ya miƙa mata alamar ta kama,harara ta wurga masa sannan ta gyara kwanciyarta,almar babu inda zata.
"ko ki taso mu tafi kokuma wlh,na ɗaukeki".
Ɗan ƙaramin bakinta ta turo gaba tana ƙunƙuni.
"Au Hayati dan nace kizo muje asibiti shine kike zagina?"cewar Ayman.
ido ummu ta fiddo waje sannan tace.
"Nifa ban zage kaba,kai qurratu aynin nan kacika fitina wlh,da takurawa mutane"ta ƙarasa maganar cikin shagwaɓa.
Murmushi yayi kawai ya miƙa mata hannun ba musu ta miƙa masa nata ya tada ita tsaye,hijab ɗin ta amsa tana juyawa a hannunta,sannan tace.
"Nifa in zan fita bana saka hijabi sallah kawai nake dashi".
"Cabɗi jan nufinki haka zan barki ki yafa gyale ki fita ko ina na jikinki yana juyawa ƙartin banza suna kallemin ke?to wlh bazan iyaba danma kiji".
Baki ta turo gaba sannan ta saka hijab ɗin tasa takalmi suka wuce Asibitin.
Bayanin da likita yayiwa Ayman sosai yaba ummu kunya,dan ji tayi kamar ƙasa ta tsage ta shige ciki.muryar Ayman ce ta ƙara mata wata kunyar.
"So doctor yanzu dole se in tayi aure mijinta ya sadu da itane zata dena wannan ciwon marar?".
"Haka nake nufi,amman wasu ko sunyi auran be denawa,sakamakon ciwon infection dasuke ɗauke dashi"cewar likita.
Sosai Ayman ya masa godiya ya amshi magungunan da aka bata suka fice,kai tsaye office yace driver ya wuce dasu.
koda suka isa office ɗin,kan kujerar dake office ɗin taje tayi kwanciyarta,shi kuma ya kama aykinshi basu baro office ɗinba se biyar na yamma,suka isa gida.
Da daddare Ayman ya kirata falo dakyar tazo,kuɗi ya bata masu yawa akan ko zata buƙaci wani abu sabida gobe da safe zeyi tafiya zeje kano.
Ummu jiki a sanyaƴe ta amshi kuɗin,gamida yimasa adduar zuwa lfy da dawowa lfy,ta miƙe ta shige ɗakinta,shima nashi ya wuce,bakomai ze kaishi kano ba se neman yardar iyayenshi akan a ɗaura musu Aure shida ummu.
Asubar fari,ya ɗaga zuwa kano wanda tunda ya rabu da fiidah rabonshi da ita.
Sosai danginshi sukayi murna da zuwanshi,ba ma kamar mahaifinshi,kowa se farinciki yakeyi.
Bayan komai ya lafane,ya shige ɓangaranshi,yayi wanka ya shirya,wayarshi tayi ƙara,koda ya duba abokin shine ismail,ɗauka yayi ya koma kan kujera ya zauna,yafara magana.
"mutumina gani