Showing 21001 words to 24000 words out of 52381 words

Chapter 8 - AUREN FANSA Book Complete Document by NIMCY.txt

04 Dec 2024

3869

Heemu ya zare rigar jikinsa ya zauna daga shi sai farar singlet wacce ta kama jikinsa six packs ɗinsa ya bayyana kusan rabin ƙirjinsa a bayyana yake, ya motsa fuska Yay sbd ƙishin ruwan daya keji, rabon da yaci abinci ma ya manta, a gaban gate ɗin tafkeken gida ya tsaya ya fara horn gate keeper ya buɗe da sauri ya zura hancin motar ciki, a parking space yay parking, yana tsayawa Mannal ta fara ƙoƙarin Fita amma ta kasa sbd yasa key, kallonsa tayi taga ya kifa kansa a steering motar, Murya a shagwaɓe wacce ta zama jinin jikinta tace "To zan fita" banza yay mata ta ƙara marai-raice fuska tace "Ya Heemu" idanunsa wanda sukai jaa ya ɗan ɗaga tare da saukesu a kanta can ƙasan maƙoshinsa yace "Yes! Mmyna" yadda ya kira sunan in emotional sound yasa taji bugun zcyarta ya sauya, ba tare data kallesa ba tace "Open the door" matsuwa yay jikin kujerar ta, ita kuma ta manne da kujerar amma duk da haka sai da yay mata rumfa, ƙoƙarin buɗewa yakee ya kasa ganin haka yasa ya ajjiye hannunsa by mistake hannun ya samu wajan a cinyarta saurin rufe idanunta tayi tana mmkin sauyawar ta Ya Heemu, bakinta na rawa tace "Hahhhh...Hannunka" fasa buɗe ƙofar yay ya juya fuskarsa gaba ɗaya a dai-dai ta ta, ya shiga ƙare mata kallo yana ganin yadda ta runtsa idanunta, gaba ɗaya Mannal a dame take tana jin yadda hucin numfashinsa ke dakar masa fuska,gefe yay da fuskarsa bakinsa dai-dai kunanta yace "Gud night My beautiful lady" yana faɗin haka ya buɗe ƙofar kana yaja baya da sauri, da sauri itama ta fita har tana manta hand-bag ɗinta, dry ta bashi sosai ganin yadda jikinta ke rawa amma miskilanci irin na Ya Heemu yasa kawai ya ɗan cije baki ma dadadin yay dry ko Murmushi, key yaywa motar tare dayin reverse yabar gidan da wani irin speed.
Uncle da Arman sai Siyama ƴar Uncle da matarsa Khausar, suna zaune a Parlo su kaga kamar an cillo ta, sai rarraba idanu take tana sakin ajjiyar zuciya tare da juya bayanta, Arman ya miƙe tsaye yana kallon mahaifiyar tasa, kafin da sassarfa ya ƙara inda take tsaye yana zuwa ya shige jikinta ya faɗin "Mumy nayi kewarki" bata nutsuwa ko sukunin yi masa wani abu ko rarrashi duk da tasan cewa yana cikin damuwar rabuwarta da mahaifinsa da kuma baƙin cikin Auran budurwarsa da mahaifinsa yay, uwa Uba rashinta yay gaba ɗaya a Duniyar, kansa ta kamata tare da bashi light kiss a goshinsa kafin cikin sarƙewar murya tace "Miss u too My boy" tana faɗin haka ta shige wani part ko takan su Khausar bata bi ba, tana zuwa ta faɗa saman bed tare da dunƙulewa waje guda, tana rufe fuskarta da tafin hannunta. Khausar ta kalli Uncle tace "Uncle lfyarta lou kowa?" Miƙewa tsaye yay yace "Kamar baki santa ba" Arman yace "Lemme check" yana faɗin hakan ya nufi part ɗin data shiga, tana kwance ta danna kanta cikin pillow tana hargitsa gashin kanta taji ya turo Ƙofar, da sauri ta ɗauke hawayen fuskarta tare da ɗago kanta tana ƙaƙaro murmushi wanda kana ganinsa kasan na ƙarfi ne, amma sosai tai ƙoƙarin danne duk damuwarta.
Kallonta yay sosai yasan mahaifiyarsa tun ba yau ba, indai tana cikin damuwa haka take cusa kanta cikin pillow tai ta wargatsa gashin kanta, wannan abun da yaga ta nayi ya tabbatar tana da damuwa, ƙarasawa yay inda take zaune yana Kallonta ita kuma ta ɗauke kai tare Miƙewa tsaye zata shiga bathroom yay saurin faɗin "Abba ne ko?" Cak ta tsaya domin ta manta da Abban Arman ko su take da gske ta manta da shi, tana son mijinta fiye da sosai amma ya shayar da ita mmki wanda dole yasa ta janye jikinta, amma ba taƙi a yanzu ta koma masa ba sbd matsalar dake shirin kunnu mata.
Bata iya ce masa komai ba sai hanyar bathroom ɗin data nufa, Arman yace "Mumy yanzu ke nake kallo naji daɗi, Sai Ya Heemu" saurin kallonsa tayi ya miƙe tare zuwa gabanta yace "Mumy farin ciki na ta tafi, kema kin tafi Kano, Yaya kike son nayi? Nai ta zama gida ni ɗaya pls Mumy come back sbd ni" Uwa da ɗa sai Allah tausayin ɗan nata ya kamata hawaye taji suna shirin sakko mata sai kawai ta maza sbd kasancewar ta strong woman bata bari damuwa tayi ta siri a ranta.
Idanunsa cike da hawaye domin yay rashin kulawar ta ya shiga jikinta yana sakin ajjiyar zcy, tsayawa tayi tana jan numfashi kafin ta rungomesa tana bubbuga bayansa "Pls Mumy come back ki dawo gida zanwa Abba mgn" cikin nutsuwa da juriya tace "It's difficult Habibty, ka manta" zare jikinsa yay yace "Mumy na manta? Na sanya idanu wani ya aurenki ko mene? So kike duniya ta fara lissafa min Auren Mahaifiyata i can't Mumy Just watch and see" yana faÉ—in hakan ya fice da sauri.
Bayansa tabi da kallo kafin tai shiga bathroom tana zuwa ta zare kayan jikinta ta sakarwa kanta ruwan sanyi.
Ya Heemu gida ya nufa yana zuwa ya shiga part ɗinsa tare da zame raguwar rigar jikinsa ya nufi bathroom ya watsa, ruwa kana ya sauya 3 gauthier, zama yay a saman kujerar dake ƙawataccen Parlonsa ya shiga Operating system ɗinsa yana shan lemon power horse energy a hankali yana fesar da numfashi tare da lumshe idanunsa, searching yake akan _drugs abuse_ ya miƙar da dugwayen ƙafarsa saman senter table, yana gamawa ya shiga Youtube duba wani abu, Abinda yaci karo dashi shine _"LOVE AND CARE"_ samun kansa yay da play na vedio'n, mace aka fara haskawa sai kuma aka hasko Namiji ware idanunsa yay domin wannan shine karo na farko a rayuwarsa da zai ga abinda ya danganci love, Namijin yaga ya tashi yana zuwa ya rungome macen yana shirin zare mata riga Ya Heemu yay saurin rufe system yana zare ido yana ɗan juyawa, wahalalliyar ajjiyar zcy ya sauke a fili kuma ya taɓe baki yace "Iskancin banza" sai kuma ya miƙe tsaye yana surutai a ransa tayaya zai iya wannan abun da mace? Shi fa sam mantawa yake akwai wani relationship da mace da Namiji suke sai kuma ya ɗan taune bakinsa yace "Ibrahim Khalel da mata" yana faɗin hakan yay waje, a babban parlo ya samu Ummi tun daga nesa ya haɗe rai ganin Anut Meera itama tana ganinsa ta haɗe nata ran ta shiga zare ido tana jiran taji mene zai ce, Hanyar danning Area yay yana zuwa Ummi ta miƙe ta haɗa masa simpe White Rice with vegetables source wacce taji bushasshen kifi sai salad da carbege da tomato's wanda aka yanka masa manya babu onion domin yace warin baki take sawa, man salad ya matsa masa tare lemon ya sanya dugwayen yatsunsa ya fara Bisimillah tare da sanya abincin a bakin, lumshe idanunsa yay domin yana ƙaunar girkin Ummi sosai, bai wani ci da yawa ba ya cakalkala ya tashi bayan ya wanke hannayensa, not too long ya fito da sanye da Sweater mai tsaga sai key a hannunsa, ba tare daya kalli Anut Meera ba yasa hannu ya ɗauki baby boy ɗinta ya saɓa a kafaɗa ya fara sauka downstairs, ɓata fuska tayi tace "Haba Ya Ruma wai me yasa Ya Heemu kemin haka ne dan Allah" dry Ummi tayi tace "Ai yay min dai-dai tunda ke baki da aiki sai barin gidanki kizo na wasu ai sai ki miƙe ga dai-dai kenan" tashi tayi tana haɗa fuska tace "wlh sai na haɗasa da Baffa". A mota ta samesa Lil Khalel yana ta kuka shi kuma sai kallonsa yake ya rasa me zai masa, tana zuwa ta amshesa tace "Wai ke guda nawa kake da zaka diga bawa mutum umarni kamar wani Ubana ko Yayana, kada ka manta kamar uwa nake a gareka" key yaywa motar ya nufi waje sai da sukai nisa yace "Nifa Namiji ne ni" dry tayi tace "ƙwarai naga alama shiyasa kake tsoran mace ko" taɓe baki yay yana karya kwana yace "Goodness! Mace dai?" Tace "Ƙwarai ai idan bakai wasa ba a family za muyi tallanka" lumshe idanunsa yay ba tare da yace komai ba domin ta fara isarsa daman mgn a cikinta kamar me, ta ɗura da faɗin "Gashi da Ya Omer yace soon zai aure duk da ban san wace zai aura ba, amma kai ka tsaya iyaye Wannan sai na koya maka soyayyyar" Murmushi kawai yay yana danna horn a sanyaye yace "Talkative" buɗe motar tayi ta fita tana faɗin "Ƙaton kawai wannan budurwar ma ai tsoranka zatai" girgiza kai kawai yay a ransa yake faɗin duk shirmanki ƴarki ta kwashe shi sai a lokacin ma ya tuna da abinda tai masa siririn tsaki yaja da gudu yake jan motar, yana hanya Arman ya kirasa picking yay ta bluetooth ɗin kunansa daga can ɓangaren Arman yace "Friend kana ina ne?" Shiru Ya Heemu kafin yace "bana gida What's up?" Cikin damuwa yace "pls ka rakani wajan Abban na bashi hqr a madadin Mumy bazan jure ganin su a haka, idan bata koma ba kenan wani zata aura shkknan a fara lissafa mata aure" shiru Ya Heemu yay yana sauraran Arman kafin yace "To All the best" da sauri Arman yace "Baza ka ba?" Kai tsaye Ya Heemu yace "that's what i mean, zaka zubar mata da daraja ne" yana faɗin haka ya kashe kiran.
Washe gari Ya Heemu bai samu wani cikakken lokaci yana ta shirya tafiyarsa sai yamma ya dawo gida Yay wanka ya sanya blue ɗin Armless da p.cap tai masa kyau sosai ta rufe masa idanu sai jajayen laɓɓansa kawai da ake gani, yana fitowa ya haɗu da Ummi a firgice Kallonta yay ganin mgn yake son yi yasa tace "Ibrahim Khalel maza kawai Ameerah inhaler ɗin nan jikinta ya tashi" kamar zai mgn sai kuma ya fasa ya karɓa, bai daɗe a hanya ba ya isa gidan a compound yaga motar Ya Omer ɗauke kai yay da ɗan sassarfa ya shiga ciki, kai tsaye part ɗinta ya nufa yana zuwa ya sameta kwance da sauri ya ɗaga ta tare da sanya mata inhaler ta fara shaƙa, cikin ikon Allah numfashinta ya fara dai-dai, ganin hakan yasa ya fita a Parlo ya samu Ya Omer yana dube², Ya Omer yace "Ka kawo mata, tunda na shigo nake neman Moha, coz ance a gida ta kwana amma ban ganta ba" juyawa Ya Heemu yay sbd jin ƙarar kiɗa na tashi a hankali ya fara bin sautin kiɗan harya isa gaban wani ƙaramin ɗaki, yana tura kansa ya ganta sanye da ƙaramin sket iya cinyoyinta sai ƙaramar riga mara hannu ga matasan ƙirjinta suna yawo ta saki gashin kanta har baya kamar dai a India tana bin waƙar Arjit sin, Yadda take ƙanannaɗa jiki ya bashi mmi, wato uwarta na can halin mutuwa ita kuma tana nan, da sassarfa ya ƙarasa inda take yana zuwa ya ɗauke ta da mari, wata gigitacciyyar ƙara ta fasa ta nayin kansa zata maƙale sa yay baya da sauri ya ciran wayar keɓel ta ƙara fasa wata ƙara tana faɗin "Dan Manzon Allah Ya Heemu kayi hqr ban sakewa" Ya Omer ya shigo da sauri bai tsaya jiran komai ba yasa hannu ba mayar da Moha bayansa ya haɗe fuska yana kallon Ya Heemu, cikin dakakkiyar murya Ya Heemu yace "Matsa" Ya Omer yace "Idan kuma naƙi fa" Wani cije baki Ya Heemu yay yace "Ka daina ganin ka girman billahi zan haɗa dakai" Ya Omer ya naɗe hannun riga yace "Ok Bisimillah" gadan² Ya Heemu yayo kansu da Sauri Moha ta ƙanƙame Ya Omer tana sakin Kuka, yana zuwa yasa hannu da ƙarfi ya fisge Ya Omer abinka da soja janyewa ɗaya yaywa Ya Omer yana shirin Zabga natay keɓel ɗin Ya Omer ya dunƙule hannunsa ya sakarwa Ya Heemu duka a ƙirjinsa, ko motsi Ya Heemu bai ba sai wani guntin jini daya fita ta hancinsa, ganin hakan yasa Moha sakin ihun Ya Heemu idanunsa kawai ya sauke akan Ya Omer kana ya kalli Moha sai kuma ya juya da sauri tare da ficewa daga cikin gidan baki ɗaya, a hanya yay Parking ya ɗauki ruwa ya wanke fuskarsa tass kana ya ɗauki strawberry dake gaban motar sa ya sanya a baki, kai tsaye gidan Uncle Ya nufa a Parlo ya samu Khausar da Uncle suna yin Kallo, Khausar tace "Su Ya Heemu manyan idanunka kenan?" Uncle yace "Ko gaisuwa da naje ban gansa ba" bai ce komai ba sai da suka gama mgn hannayensa sanye cikin aljihu yace "Mumy fa?" Khausar tace "Sai kace uwar taka kazo gani tana can part ɗin" bai ce komai ba sbd zafin da ƙirjinsa yake masa ya nufi part ɗin da take, a hankali ya tura ƙofar bedroom ɗin tana tsaye gaban mirror tana busar da gashin kanta da handrayer daga ita sai towel ruwa na zuba a jikinta, Kallonta ya fara frm head to toe kafin ya ɗauke idanunsa ya rufe ƙofar ƙarar ƙofar yasa ta juya sukai ido huɗu, zare ido tayi sannan ta kalli kayan jikinta shima jikin nata yake kallo ko a ƙafarsa bai damu da tsoran da taji ba, ƙafa ta ɗaga da gudu tai hanyar bathroom tako ɗaya biyu yasa ƙafa ya falleta ta baya zata faɗi yay saurin sanya hannunsa ta faɗa jikinsa.....








TEAM MANNAL AND YA HEEMU�


TEAM MOHA AND YA HEEMU🙆��♀�


TEAM YA OMER AND MOHA






IDAN NAJI COMMENT NAGA SHARE KUGA UPDATE💃� yanzu aka fara


Wattpad Pls vote and comment shine darajar littafin a wattpad
11/30/21, 9:04 AM - Ummi Tandama😇: 🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈
*AURAN FANSA*
NAIMA SULAIMAN SARAUTA
Nimcyluv
🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈






17-18




_Allahamdulillah na samu new emoji duk inda ku kaga wannan Sign ɗin🌈 to nawa ne, a koda yaushe a ko wanne lokaci shi zan dinga using a littafai na, daga har sanda Allah zai sanya na tsaya da rubutu🌚_




Ya Heemu kallon towel jikinta yay wanda ya kusa faÉ—uwa, da zarar kuma ya zame hannunsa to hannu zai tafi da towel É—in baki É—aya ne.
Ɗauƙe kansa yay yana Kallon wani wajan daban, kana ya ƙara sunkuya ya rufe ta da jikinsa wanda lokaci guda daddaɗan ƙamshin turarensa na Ohud Mood ya daki hancinta wanda ya tilasta mata rufe idanu tana jin faɗuwar gaba na ziyartar zcyarta.
Me Ya Heemu yake nufi da ita ne? Mai yasa baya jin kunyarta ta goyasa a bayanta, ta wanke masa fitsari tai masa wanka, amma shike mata Irin wannan É—ibar albarkar? Kenan zan iya yiwa mahaifiyarsa ko dai itace bai É—auke ta matsayin uwa bane kamar yadda ta É—auke sa matsayin É—an ta.
A hankali Ya Heemu ya shiga zare hannayensa dake bayanta wanda ya tawo da towel É—in yana warwarowa daga jikinta zuwa hannunsa.
Ganin abinda ke shirin faruwa yasa da sauri cikin firgici ta tasa hannu ta jawosa jikinta tare da ƙanƙamesa, bakinta a kunanta tace "what's this Ya Heemu??? Are you out of your sense?" Bai kalleta ba dan shi kansa bai san abinda yake yi ba idanunsa a lumshe suke sbd shima bai shirya ganin abinda baya sha'awarsu da ace zata gane manufarsa da bata wahalar dashi harya shige mata haka ba.
Kodai zai fito fili ya faɗa asalin abinda ke ransa dama zcyarsa baki ɗaya ne? Ƙilan hakan zai sanya ta aminci maka, wata zcyar tace "You're mad Ya Heemu, tayaya kake ganin zata amince maka bayan babu abinda tafi ƙauna a duniya sama da mahaifinta sai mijinta"
Ƙoƙarin cire hannunta take daga ƙirjinsa ko zata samu damar ƙwace towel ɗin hannunsa, addu'a take Allah yasa kada ya buɗe idanunsa.
Runtsa idanunsa Ya Heemu yay sbd zafin da yaji a wajan da Ya Omer ya dakesa, Mannal kam sai bata san da wani doka ba bare tasan cewa yana jin zafi a jikinsa hakan yasa ta ƙara murza hannunta dake ƙirjinsa, da sauri ya zame hannunsa dake bayanta cikin rashi Sa'a gaba ɗaya towel ya ware tass, a zabar da Ya Heemu yaji yasa ya ɗauki hannunsa yana ƙoƙarin kama hannunta dake ƙirjinsa domin ya cire kai tsaye hannunsa ya samu gurbin zama a saman left ƙirjinta, kansa yaji ya sara ta cikin idanunsa ya zare idanunsa ba tare daya buɗe ba, shidai yaji hannunsa ya riƙe abu kamar balloon abu mai tsayi da kuma faɗi ga taushi, hakan yaji zcyarsa bata yarda da abun ba yana son kuma ya tabbatar dan haka yasa hannu ya matse ƙirjin wani ihun azaba Mannal ta saka tana sakar masa cizo a hannu, da sauri Ya Heemu ya buɗe idanunsa, idanu ya zare kai tsaye kuma ya sauke ganinsa a hannunsa dake riƙe da ƙirjinta guda ɗaya, innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, a fili kuma ya furta "Yasubuhanallah" yana faɗin hakan ya saketa tai baya ta faɗi saman bed da sauri haɗi da gudu², yabar ɗakin dafe da ƙirjinsa da kansa sai zare ido yake kamar wanda yaga maciji, yaci Sa'a babu kowa a parlo da ɗan gudu yay wajan yana zuwa ya shige motarsa ya jata da wani irin gudu yabar cikin gidan.
A bakin titi yay parking yana ɗan kalle² kamar me neman wani abu, da sauri kuma ya ware hannunsa gaba ɗaya a ɗan ruɗe yake sai yarfe hannu yake ji yake kamar yanzu ne abin yake hannunsa, gaba ɗaya ya manta akwai wata halitta a jikin mace makamancin haka.
Rigar jikinsa ya zame ya zame gaba ɗaya ya cire singlet ɗin ya ɗaure tafin hannunsa a ciki sbd tunanin ko ruwan ƙirjinta ya taɓa masa hannu.
Gaba ɗaya ya marai-raice fuska kamar zai fasa ihu, a fili kuma ya taɓe baki yace "Na aza balloon ce ashe...," Sai kuma yay saurin yin shiru yana jan idanunsa yana rufewa sai yanzu dokan da Ya Omer yay masa a ƙirji yake ɗan damunsa domin ko numfashi yaja sai yaji zafi sosai a ƙirjinsa.
Yana barin ɗakin Mannal ta mirgina saman gadon tana sakin kuka tare da miƙewa da sauri ta isa gaban mirror tare da zame towel ɗin ta kalli ƙirjin ta wanda Ya Heemu ya matse taga saman yay jaa, kuka ta ƙara saki tana faɗin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login