Showing 27001 words to 30000 words out of 52381 words

Chapter 10 - AUREN FANSA Book Complete Document by NIMCY.txt

04 Dec 2024

3872

better wake up, kai ɗan ciki na ne kuma na rantse maka ko zaka mutu ni Mannal bazan taɓa auranka ba, And mai ƙwaryar sama taci bare ta bawa ta ƙasa? Wait! Wait! I wonder why kace kana sona kana son Aure na kenan zaka iya cewa kana son mahaifiyar ka Ruma?"
Tunda ta fara mgn ya tsare ta da narkakkun idanunsa yana jin abinda take faɗa sam babu regret na abinda ya aikata, baza ka taɓa cewa shi ta mara ba to wanda aka daka a ƙirji har jini ya fita ya shanye dukan bare wani small mari? Jin ta ambaci sunan Ummi yasa yana shafa sumar kansa yana hargitsa ta dan Tabbas idan bai hakan ba zai iya yin abin bashi kenan ba.
Gyara tsaiwa yay ya matsa dab da ita kamar zai shige jikinta ya shiga Kallonta frm head to toe kafin ya ɗan taune bakinsa ya shiga tsotsa da sauri ta janye idanunta tana kallon rashin kunya zallah irinta Ya Heemu ita dai data Auri wannan wlh gwamma ta mutu ba aure ai kunyar duniya ta isheta da gorin mutane ace ta auri ɗan cikinta, saukar kamilalliyar Muryarsa taji yana faɗin "Mene? Ahaaa! I get it mai ƙwaryar sama yaci bare taba na ƙasa ko? Kina nufin me nake dashi bare na wadatar dake dashi ko? Ok bari na nuna maki"
Ya faɗa yana ɗura hannunsa a wandonsa shi kansa ƙarfin hali yake domin nan take tsoro ya kamashi haka kuma kunyar mgnar yake yasan ko me za'ai masa ba zai taɓa aikata abinda yake niyyar yi ba.
Ganin abinda yake ƙoƙarin yi Mumy tai saurin rufe ido zcyarta ta shiga harbawa domin nan take idanunta ya fara gane mata ƙyakƙyawan baƙin gashin da yake kwance lubb saman mararsa sai sheƙi suke alamar suna samun kulawa ga tudun marar data gani.
Tsoro da fargabar abinda zai biyo baya ya gama cikata if ya aikata abinda yake faÉ—a fa? Da sauri ta É—auke numfashinta tare da runtsa idanunta tana jin bugawar zcyarta, kafin tayi wani tunani ta jishi kusa da ita dai-dai kunanta yace "Mrs Ibrahimul Khalel be careful ni namiji ne kuma ba lusari ba kuma aure na ni dake babu fashi" ya faÉ—i hakan ya bata light kiss a goshinta kamar yadda suka saba yi mata Shida Arman.
Yana yin hakan ya fice daga ɗakin yana tafe yana waƙar Arman Maleek!
Yana fita ta ƙarasa gaban mirror sai huci take idanunta yay jajir huci take kamar zata fashe dan baƙin kallon kanta tayi a mirror tace "Uhm Well-done Abban Arman, ka gani? Kaga abinda ka jawa kimata da mutumcin na? Uhm daka barni gidan wazai nemi cimin mutuncin Ohhh! Ya rabb"
Ta faɗa tana sauke huci mai zafi da ɗan hanzari tana kame kanta taja trolley zuwa waje, a downstairs ta samu Khausar da Arman kallo ɗaya yay mata yaga damuwar dake shimfiɗe a saman fuskarta idan zata ɓoyewa kowa damuwarta to tabbas babu shi ita ta haifesa ta kawosa duniya ta goyashi a bayanta wani lokacin ta haɗa da Ya Heemu ta goyasu, kasa ce mata komai yay Khausar tace "Mannal badai tafiya ba" ɗauke kai tayi kamar ba zatai mgn ba sai kuma tace "In sha Allah" Arman ya tashi tsaye tare da ɗaukan trolley zuwa waje Sallama sukai da Khausar tabi bayan Arman, a compound ta samu Ya Heemu da Uncle suna mgn ko inda suke bata kallah ba shi kuma Uncle ya Mannal ya kalli Ya Heemu a ransa yake jinjina ƙarfin rashin kunya irin ta Ya Heemu.
Arman kai tsaye Office ɗin Abbansa ya nufa da ita, Abban Arman na zaune cikin dakakkiyar shadda ƴar gaske shima da sauransa sai zabga ƙamshi yake yana sauraran abokan nasa, Shiru yay sbd ƙamshin turarenta da yaji ba zai taɓa mantawa dashi ba cikin ƙasa da murya ya cewa abokan nasa "Guy's shiru anzo bikona"
Ya faÉ—i hakan yana haÉ—e fuska ya fara duba files É—in gabansa.
Abokansa nutsuwa sukai suna jiran shigowar ta, domin tun tuni Abban Arman ya gama zubarwa da Mannal mutuncin a idanun abokan nasa basa ganinta da gashi ko kaÉ—an.
Turo ƙofar tayi a hankali ta shigo kana ta rufe Arman kuma ya tsaya a cikin mota.
Kallonta yay sosai kana ya tuntsire da dry yana buga table ɗin gabansa, ɗauke kai tayi tana cije baki tana sauraran yadda bugub zcyarta ya ƙara gudu da ƙarfin gaske! Kujera taja zata zauna yay saurin cewa "is Not allowed" cije baki tayi tana ɗan bubbuga ƙirjinta yace "Meke tafe dake zaki faɗo min office without my permission ƴar tsuhuwa?"
Saurin Kallonsa tayi taga gskyar abinda ya faɗa a cikin idanunsa, Shiru tayi abokinsa mai suna Kamis yace "Haba tsuhuwa mgn ake maki fa?" Haɗiye hawayenta tayi domin ba zata taɓa yi masa kuka ba da ƙyar ta samu damar faɗin "Son yace kana nema na"
Abban Arman ya juya chair yace "Ohhh! Yazo akan yana son ki koma É—akin ki, shiyasa nace ya turoki idan kin shirya bani hqr"
Runtsa idanunta tayi kafin tace "Hqr?" Yace "eh! Nasan girman kanki bazai barki ba, amma da zan baki shawara da kin durƙosa bisa kafaffuwanki kince AM SORRY sweetheart, am sorry Abban Arman nasan nayi laifi ka yafe min ka mayar dani gidanka, nasan idan bakai babu wani namjin da zai aure ni a wannan age ɗin nawa harya gamsar dani buƙatar da kake min, kayi hqr ka yafe min bazan sake ba na tuba na bika Abban Arman, kina faɗin hakan shkknan zaki koma gidan ki" kallonsa tayi ido cikin ido tana ɗan yin Murmushin takaice ba tare da tace komai ba tai saurin Juyawa sbd hawayen daya kawo idanunta Kamis yace "Haba tsuhuwa za kiyiwa kanki da wannan zan kaɗeɗan saurayin, nasa zai wahala ki samu kamarsa sai dai wanda ya kusa tafiya lahira"
Sarai taji mgnar da É—an sassarfa ta nufi motar Arman na ganinta ya fito tana zuwa ta faÉ—a jikin É—an nata tana sakin kuka.
Abban Arman yace "Uhm bana faɗa maku girman kai yay mata yawa ba, kuma wlh Allah shi ne shai data i love my wife ban bari kowa ya aureta bare nasan babu mai auranta ina son na ladamtar da ita na nuna mata ƙarshen ta, bani takewa gayya da jikinta ba uhm zamu gani dole taban hqr"
A airport Arman ya sauke Mannal ba jimawa jirginta ya tashi zuwa Kano zcyrta sam babu daÉ—i har wani duhu take gani cikin idanunta.


Washe gari Ya Heemu ya shirya cikin wani Amy colour ɗin wando na uniform ɗin sojoji ya sanya farar Armless mai zip wacce akaiwa ado da zanan rainbow, rigar mai shoulder ce sai p.cap daya ɗura saman sumar kansa itama irinta sojoji, sai baza ƙamshi yake kana kallonsa kasan babu abinda ya damesa a Parlo ya samu Ummi tana watching TV ya zauna kusa da ita yana faɗin "Evening Ummi" shafa kansa tayi tace "Ya Heemu na sannu Allah yay maka albarka kaji, ka kula da lfyarka" kai ya jinjina mata yace "Ummi aure zanyi" da sauri ta kallesu tace "Khaleel Aure? Dawa? when?" Miƙewa tsaye yay yana kissing goshinta yace "Soon zaki sani Ummi, but a week ɗin nan ne" da ido kawai ta bisa tabbas yay yaro dayin Aure amma kuma Aure gareshi shine fa'ida ita kanta zata fi samun nutsuwa da hakan, burinta kuma taga Grandchildrens ɗinta, sosai take fargabar dalilin daya sanya Ya Heemu yin aure domin yin duniya tayi dashi amma ya nuna sam auren baya gabansa.
Driving take cike da nutsuwa ko securities bai fita dasu ba, office ya nufa suka tattauna mgn kana yay nufi gidan Baffa yana son yay masa mgnar Auran sannan yay kewar É—an tsohuwan nasa, rabonsa da Baffa tun abinda Ya Omer yay masa haka rabon daya sanya Ya Omer shida Moha a idanunsa ya manta yana kallon miss calls É—insa ko takai baya bi.
Parking yay ya fito yana ɗan kaɗa key ɗin hannunsa, a tsakar gida ya samu Inna da Hanna suna gyara kaji, tsayawa yay yana Kallon kajin jin ƙarni zai damesa ya nufi ɗakin Baffa, Inna na faɗin "Malam ɗin baya nan" Amma sam bai tsaya ba Hannah tunda taji kamaninsa ta rasa nutsuwarta ta shiga juya kajin bata san lokacin da wuƙa ta yanke ta ba sai jini da taga yana zuba a hannunta.
Cike da kamewa da kammala Haɗi da kuzari Ya Heemu ya nufi ɗakin Baffa yana ɗaga Labule idanunsa ya sauka akan Ya Omer dake ƙoƙarin haɗe bakinsa dana Moha ita kuma tana tirjewa da sauri ya saki labulan ya shiga yin tari yana buga ƙirjinsa..






TEAM MOHA YA OMER ZAI MATA FAYƊE🤣🙆��♀�


TEAM ABBAN ARMAN WLH MUTUMIN IZZARSA TAKAI🙌�


TEAM YA HEEMU ANYA KOWA YANA DA CIKAKKIYAR LAFIYAR RIƘE MACE??..


NAGA COMMENT DA SHARE DAN ALLAH🙌�


🔥FITACCE🔥 FITACCE🔥


IDAN KAJI SAREWA���� NA TASHI TO TABBAS AKWAI SARAKAI A WAJAN, *SARAUTA* HAYAƘI KIKE BA KYA �OYA, FARAR ANIYYA MAI FARAR ZUCIYA, KADA NA CIKAKU DA SURUTU, DAGA FARKON MGN TA KUN SAN INDA NA DUSA, FITACCIYAR MARUBUCIYAR NAN WACCE TAYI FICE A RUBUTUN LITTAFAN HAUSA, A CIKIN JERIN MARUBUTAN ONLINE WTITERS, TANA FARIN CIKIN SANAR DAKU SABON LITTAFIN TA MAI SUNA *🌈ABU_MALEEK🌈*


*🌈ABU_MALEEK🌈* LITTAFI NE NA TSANTSAR SARAUTA DA KUMA ZAZZAFAR SOYAYYA MAI NARKAR DA ZCYR MASOYA, ZA KUJI YADDA *FOOTBALLER�* KUMA DA GA *SARKIN YARUBA (OBA OF YARUBA)* WATO *YAREEMA* YAKE �UGEWA DA SOYAYYA DA MAKAUNIYA KUMA ALMAJIRAR KAN TITI, WACCE TA KASANCE ABAR ƘYAMA GA KOWA😭.


*ABU_MALEEK* YA TU�E YA SHIGA JERIN MA NEMA AURAN MAKAUNIYA KUMA ALMAJIRAR KAN TITI INDA YA SHIGA JERIN MUTANAN DA ZA'AIWA *SHAƊI* 🤺, ANA DARA GA DARE YAYI A YAYINDA YAKE NEMAWA MAI MARTABA MAGANI A WATAN ƘASAR YAY KATARI DA *ARNAN DAJI* KAFIN WANI ABU SUN CIZAR MASA ƳAR MAKAUNIYAR SA, NAN TAKE TA KAMO DA LALURAR MAITAR SHAN JINI🙆��♀� A DUK SANDA ABUN YA TASHI JININ JIKINSA SHIKE MAYE MATA GURBIN ABINCI.


MAZA KU HANZARTA NEMAN NAKU, MARUBUCIYAR TA SHIRYA TSAF DOMIN BAKU FARIN CIKI, ILIMANTARWA, NISHAÆŠANTARWA, SOYAYYA ZANBO CIKIN AMINCI.


ZATA FARA POSTING BAYAN AN KAMMALA BIYAN KUƊIN WANNAN LITTAFIN, WANDA YA KASANCE BOOK 1 2 3, ZA'A KAMMALA PAYMENT ZUWA END OF NOVEMBER BA ZATA FARA POSTING SAI TA KAMMALA BOOK 1���, MASOYA *NA'IMA SULAIMAN NIMCYLUV* KU SHIRYA DOMIN DA SOYAYYAR KU TAKE TAƘAMA A KODA YAUSHE.


BOOK 1 2 3
AMOUNT: #500
ACCT NO: 0116886423
ACCT NAME: SULAIMAN NA'IMA S
BANK NAME: UNION BANK
EVEDANCE OF PAYMENT
08119237616, GA ƳAN NIGER KUMA SUYI MGN TA NAN 84506476


MARUBUCIYAR SIRRIN MU🔥 UNCLE NE🔥MOON🔥AURAN FANSA🔥 THE NEW EMIR🔥JUYAYI, JIDDA, LAMRAT DA DAI SAURAN SU.


DAN ALLAH DAN ANNABI SHARE FISABILILLAHI🤲�🤲�🤲�
11/30/21, 9:05 AM - Ummi Tandama😇: 🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈


*AURAN FANSA*
NA'IMA SULAIMAN SARAUTA
Nimcyluv


🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈




21-22






A hankali yake shafa saitin ƙahon zcyarsa dake masa ɗan zafi, cikin dauriya da kuma juriya ya shiga jan numfashi yana saukewa domin samun sauƙin azaba haɗi da kuma raɗaɗin zafi da tiririn da zcyarsa ke masa.
Ganin yadda yake tari yana ɗan buga ƙirjinsa yasa Hannah tsame hannunta da sauri ta ɗauki jug ta ɗebo masa ruwa mai sanyi a randa.
Tana zuwa garesa kafin ta idda ƙarasawa yay saurin juyawa ya nufi ɗakin Inna yana zuwa ya kwanta saman gadon ƙarfenta ya lafe a jiki yana taune leɓansa na ƙasa yadda zucyarsa ke gana masa a zaba shine kwatankwacin taune lips ɗinsa da yake.
Ya Omer Murmushi ya sauke yana ɗan jaa baya tare da zamewa ya zauna yana faɗin "Matsoraciya" turo baki Moha tayi tace "Uhm Allah kaban tsoro Salan dai kayi min ciki" zare ido waje yay yana mai ƙare mata kallo lallai Moha ba hankali daga kiss kuma sai ciki? Ɗauke zan can yay a ransa yana faɗin
"Shalele week É—in nan Za'ai resuming school"
Baki ta turo tana kwaɓe fuska nan da nan hawaye ya shiga sintiri a saman ƙyakkyawar farar fuskarta mai cike da ƙuruciya.
Cikin kuka tace
"Ni wlh bazan koma ba salan kawai wata ta aureka"
Narkakkun idanunsa ya zuba mata yana ƙara karantar halinta.
Sosai ya fahimci da dukkan zcyarta tayi mgnar amma kuma ya fahimci bata san muhimmancin abinda take faÉ—a bane, tayi la'akari da kalmar da yake yawan faÉ—a mata na zai aureta itace happiness É—insa.
Har kuma zuwa lokacin ya kasa faÉ—awa kowa yana son Moha sbd bai san yadda zasu fahimci lamarin ba.
Ajjiyar zuciya ya sauke sbd tsoro da fargabar daya dira a zyrsa mene makomar soyayyyar daya kewa Aysherh ne? If wani ya aureta before he coming back? Anya zai iya barin wannan abun kunya, ina bazai iya dauriyar da ABU_MALEEK yayi ba har ya rasa ƴar makauniyar sa, ya jure bulala kusan 50 akan Hawwa kulunsa kuma Jidderh sa amma sabuwar ƙaddarar mai tafiya da kalar imanin mutum tai fatali da rayuwar ABU MALEEK har ya manta da batun wata Bafulatanarsa (JULDE).
Shi daya É—auke wasu shekaru da soyayyar Indo fa? Baya son wannan Soyayyar ta zama Makauniyar soyayyyar ko kuma kurumtacciyar soyayya.
Sauke numfashi Ya Omer yay kafin ya kalli Moha da take kuka bil haƙƙi, tana sanye da riga da wando na Pakistan ruwan huda, sunyi masifar yi mata kyau kasancewar ta fara mace.
Idanunta me kama dana Ya Heemu sak suke zubar da hawaye dan kaf familyn Baffa babu wanda yay kama da Ya Heemu irin Moha bambancin fata yasa wasu basu ganin kamar tasu.
Moha fara ce tass kaf jikokin Baffa ita ta É—auki farar fatarsa sai Murgayiya Safa, sai Ya Omer sai kuma Hannah, daga nan sai Shoona sai kuma Amatu wacce ake shirin yin bikinta da Yayan Shoona Areef.
Tana da manyan ido irin na Ya Heemu sai yalwatacciyar gira mai ɗauke da baƙin gashi masu kyau wanda suka kusa haɗe girarta, Moha tana da sahihin kyau wanda yake bai yana kansa a koda yaushe tana da shiga rai tana kuma da faɗin Gsky bata da ƙarya sam, shiyasa wasu take basu haushi kamar yadda Ya Heemu bai ƙaunar ta haka itama bata ƙaunar sa, abin mmki kuma Ya Heemu shi ne ya zaɓa mata sunan Aysuhtul humaira, kuma ya bata nickname Moha.
Amma koda wasa babu sunan da akaji ya taɓa da bakinsa tsakanin Moha da kuma Aysuhtul humaira.
Ajjiyar zuciya Ya Omer ya sauke yana son gasgata abinda yake ransa wanda yake harshashen zai iya faruwa shiyasa lokacin da yaji ƙamshin turaren Ya Heemu yay ƙoƙarin kissing Moha amma sam ba haka a ransa, Son Moha Ya Heemu yake ko mene, kishi yake ko mene? No babu wata halitta da Ya Heemu ya tsana sama da Moha duk familyn babu wanda bai san wannan ba, san haka babu ta yadda za'ai ya so Moha.
Miƙewa tsaye yay yace "Stop cry Shalele"
Cikin kuka tace "Nidai wlh bana son makarantar" kwantar da murya yay sosai cikin sigar rarrashi yace "Me kike so yanzu"
Tana ƙara birgima kamar yarinyar goye tace
"Kawai kaje wajan waccan baƙin mugun mai baƙar zcy kace masa ka sauya makaranta"
Zaro ido Ya Omer yay shikam ko yasha giyar wake ai bai isa yaje wajan Ibrahim É—in Baffa ba, kallon ta yay cike da soyayya yace "Shalele kina ganin baya kulani"
Turo baki tayi tana ƙara fasa ihu wanda har sai da Inna taji tace
"Yau mun shiga uku fa"
Moha tana kuka tace
"ai dai kai ma baka kyauta ba, meyasa zaka dakesa"
Da mmki Ya Omer ya kalleta yaga iyakar gskyar ta kenan, kamar zai kuka sbd yadda yaga ta ɓata rai yace
"To me zanyi Shelele? Kina kallo dokanki zaiyi, ni kuma bazan iya jurewa ba"
Miƙewa tsaye tayi kamar mai aljanu ta shiga goge Idanunta kamar ba ita ga gama kukan ba tace
"To basai ka rabu dashi ya daken ba, ni kuma sai na haÉ—asa da Ummi kaga yana son Umminsa sosai yana jin mgnarta haka kuma yana son Mamana sosai (Anut Meera) ko kuma kai ma ka buÉ—e masa ido kamar yadda yake zaro wannan manyan idanun nasa kamar na mage"
Kallon baki san yaya na keji a zcyta ba Ya Omer yay mata, yana da aiki sosai dole ya zama mutum na farko kuma na ƙarshe daya samu waje a zcyar Moha amma ta yaya, da sauri yace "Shalele akwai wani labari mai daɗi"
Da sauri ta matsa kusa dashi sai kuma taja baya kaÉ—an tana washe fararan jerarrun teeths É—inta tace "Dan bani labarin na cartoon ne"
A zcyarsa yace "Ikon Allah"
A fili kuma yace "A'a, novel ne mai daÉ—i na marubuciya Nimcyluv"
Shiru tayi sai Idanunta ta zuba masa wanda yake ƙara dagula masa lissafi yace "Zan baki wayata ki sauke application ɗin wattpad, kiyi searching sunan marubuciyar kisa F@y@l ko Nimcyluv, saiki follow daga nan saiki duba littafin SIRRIN MU ko UNCLE NE ki karanta after nan sai muyi mgn"
Wayar hannunsa ya bata bayan ya zare sim ɗaya, karɓa tayi da sauri tai waje da sauri yace.
"kee! Shalele!! Shalele!!"
Amma tuni tayi waje, tana zuwa wajansu Inna taga lodin siyayyar tafiya makarantar su, wacce yanzu Ya Areef ya sauke masu ita a mota tare da sabbin uniform da school bag da littafai da system, wacce duk siyayyar Ya Heemu ya bada kuÉ—in.
Hannu tasa aka ta kurma ihu tace "Na shiga uku" sai kuma tayi É—akin Inna da gudu tana sakin sabon wani ihun.
Yana kwance lubb saman gadon Inna da sauri ya runtse idanunsa sbd bugun da zcyarsa tai masa kamar zatai tsalle ta faso ƙirjinsa.
Ƙara narkewa yay jikin gadon tare da ƙanƙame idanunsa yana jin zcyarsa yana buga duk abin Ya Heemu baya son ihu da ɗaga Murya a kansa ko mgn mutum yay yanzu sai ce yana masa ihu, bare yanzu da take kurma masa ihu a saman kansa dake barazanar tarwatsewa gida biyu.
Moha sam bata kula da Ya Heemu ba,ta faÉ—a gadon ta hau birgima tana ihu tare faÉ—in.
"Wlh ko kafi ƙoda naci ba zani ba gidan Baba Haroon (Mahaifin Hannah Yaya ƙani a wajan Mahaifin Ya Heemu).
Marai-raice fuska Ya Heemu yay kamar zai sanya kuka sbd ihun da take masa, gashi a dai-dai saitin kunansa take haushin nata.
Mirginawa yay kaÉ—an yana danne kunansa da pillow.
Jin motsi yasa tai saurin juyawa domin Allah yay mata tsoron mage
Tsitt tayi sbd ganinsa kusa da ita idanunsa a lumshe, duk da kasancewar sa baƙi amma hakan bai hana fuskarsa sauyawa ba kana hango wani jaa da tayi na ɓacin rai.
Ga jijiyoyin kansa sun Miƙe sosai.
Sai huci yake jikinsa duk tsoma yake gargasa jikinsa ta miƙe sosai.
Kuka tasa tana ja baya tana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login