Showing 51001 words to 52381 words out of 52381 words
bayanta yace.
"Sorry? For what reason?"
Dukan bayansa tayi tace.
"For everything I have done to you, na ɓata maka rai, I'm sorry Mijina"
Da sauri ya É—ago ta yace.
"Miji? Really? Did you Exactly call me your husband? Wow you're lucky Ya Heemu"
Ya faÉ—a yana rungome ta yace.
"To mene yasa kike min?"
Nipples É—insa ta tsotsa kasancewar rigar mai buÉ—ewa ce kuma bai sanya wata a ciki ba da sauri
Ya runtse idanunsa yace.
"Auchhhiii, idan ba wani cikin kike so ba ki bari"
Cire bakinta tayi a hankali cikin ƙasa da Muryar tace.
"I was mistaken, Namiji baya kaÉ—an duk inda yake, bawai bana sonka bane, kawai ina kunyar zama dkai Matsayin miji, balle har na dinga kiranka da wani sunan na soyayya just like Dad' say,
But now i realize that duk inda Namiji yake yana dai-dai da zamanin mace,
Bare murÉ—aÉ—É—an Mijina kuma kwarzo zakin zakuna Captain Ibrahimul Khalel,
Tun sanda naji cewa Moha matar kace na fahimci na kamu da sonka sosai naji babu daÉ—i amma hakan bai sanya naji haushi ko tsanar ka ba, you're my everything my world my favorite, my soja Mijina É—ana kuma Uban yara na,
I love You so much Ya Heemu I love you dear, And i have a good new for you"
Tunda ta fara magana yake Kallonta with much surprise bakinsa buɗe murya can ƙasan maƙoshinsa yace.
"Uhm all ears what the new?"
Ƙanƙamesa tayi tana shaƙar ƙamshin turarensa tace.
"Zuwa yanzu bana da wata damuwa, ciwon dake damuna ya warke lifiya lou nake yanzu"
Cikin farin ciki ya shafa kanta yace.
"Al-hakkamu kenan, Rabbi jallah wa'azam, Allahamdulillah sweetheart na fiki jin daÉ—i na daÉ—e da sanin cewa zaki samu lafiya zamu rayu tare, kin bani Twins Jerry ta bani Black baby boy thank you so much mataye na"
Murmushi tayi tace.
"Na fika himma shine yasa na haifi masu kalata"
Dry yay yace.
"Babu komai, naji daɗin hakan idan kika haifi baƙi Tabbas za'aiwa gidana lamba ace gidan baƙaƙe"
Ummi ce ta turo ƙofar room ɗin ta shigo,
Mumy na ganin ta tai saurin sunkuyar da kanta ƙasa amma ta gagara zame Jikinta daga na Ya Heemu domin sosai take jin so da ƙaunar sa a ranta,
Harara Ummi ta cillawa Ya Heemu tace "fice mara kunya"
Rausayar dakai yay yace.
"Ayya Mumy Matana ce ba,ba wata ba"
Ya faɗa yana miƙewa tare da amsar yaran ya rungome su ya shiga yi masu huɗu ba, Al-hassan da Al-hussan,
Washe gari da safe duk aka sallame su, Ummi da Inna suka dawo gidan da zama sbd kula dasu, Anuty Lubna ma sam ba'a barta a baya ba,
Ranar suna É—an Moha ya amsa sunan Al-mustapha, ana ce masa Adyan, twins kuma ba'a sauya masu suna ba,
Ya Heemu abin arziƙin daya samu daga wajan Soldiers baya faɗuwa haka Moha da Mannal komai iri guda Ya Heemu yay masu hakama jaririn domin zasu tashi ƴan uku ne, amma Adyan duk saiya fisu sbd jikin Ya Heemu daya ɗauka,
Shoona kam ko nan da can bata fita domin É—an tsuhun mai yawo da majina a hanci kullum yana manne da ita, wani lokacin har fitsari yake mata a baki,
Kwana biyu da suna Ya Heemu ya kwashi matansa sai PARIS.
a lokacin kuma Hannah da Amatu suna ɗauke da ƙaramin ciki hakama Ummi amma tai Shiru bata faɗawa kowa ba domin suma ƙasar zasu bari sai dai a ganta da abin data haifa, ko ƴan uwanta ƙin faɗa masu tayi.
Moha na zaune Adyan sai kuka yake, shigowar Ya Heemu kenan daga masjid ya ƙarasa ciki tare da amsar sa yace.
"Na Aminci kyau da baƙi nawa ne, amma wannan kukan daran da rigimar tsiya na uwarsa ne"
Shiru yaji yana juya yaga ashe har bacci ya É—auke ta,
Daman kukansa ya hanasa bacci, indai ba nono yaji a bakinsa ba sam baya bacci da alama dai komai na Ya Heemu Adyan ya É—auke,
Gyara mata kwanciya yay tare da kissing bakinta daman ba'a ɗakinta yake ba, kana ya rufe mata ƙofa ya fita abinsa,
Tun daga bakin part É—in Mannal yake jiyo kukan Mannal É—in dana yaran dafe kai yay yace.
"Nikam naga ta kai na"
Ya faɗi hakan yana shiga ciki, tana zaune yaran na saman cinyarta sai kuka suke sbd nono suke buƙata, amma nonon ciwo yake mata nippy ɗinta sunyi jajirrr har jini suke,
Kwantar da Adyan yay domin a wajanta yake kwana yana zuwa ya É—auki yarane yana jijjiga su, ya sanyawa Al-hassan yatsarsa a baki ya shiga tsotsa yana sauke ajjiyar zcy,
Lallaɓa su yay sukai bacci kana ya kwantar dako wanne a gadonsa ya dawo wajan Mannal yace.
"Mumy ya akai ne?"
Kwaɓe fuska tayi tace.
"Baka barni da wannan yaran masu bakin aku ba"
Zare ido yay yace.
"A'a bar yiwa Yaran Ibrahimul Khalel ba'a, gaba É—ayansu Soldiers ne nan da kike gani babu rago cikinsu"
Ya faÉ—a yana zame jallabiyar jikinsa tare da hawaye wa saman bed É—in ya jawota jikinsa ya shiga duba nonon daya cika da ruwa, yace.
"Dole sai ruwan ya rago zai ɗan daina ciwon, kuma sunyi Bacci kafin safiya kuma ya ƙara cika da ruwa,bari na taimaka maki Sweetheart"
Kallonsa tayi da ido tace.
"Uhm kamarya?"
Mirginata ƙasa yay tare da yi mata rumfa yace.
"Bari kiga yara sun gama nasu saura na babansu"
Ya faɗi hakan kuma yana kafa bakinsa a saman nippy ɗin ya shiga zuƙe ruwan, kuka da ihu ta fara sbd zafi shi kuma yay hakanne domin sama mata sauƙi, sai gashi ya shanye ruwan tass sai gumi yake haɗawa, yana gamawa ita kuma ta bubbuga bayansa,
Tashi yay gaba É—aya ya kwasu chocolate É—in daya zo dasu bayan ya sha Mannal tasha ya ajjiyewa Moha rabin ransa nata,
Kwanciya yay tare da rungome Mumy da sauri tace.
"Baka siyamin littafin ba"
"Wanne?"
Ya bata amsa yana shafa sumar kanta domin har yanzu bai fara kwanciya dasu ba,
Tace
"ABU MALEEK mana bana faÉ—a baka ba, kuma a week É—in nan za'a fara, idan kuma ta fara posting ba'a biya ba yafi 500"
Taɓe baki yay yace.
"Bani acct number ta"
Ya faÉ—a yana É—auko Wayarsa,
Da sauri tace.
"0116886423 sulaiman Naima s union bank"
Cikin nutsuwa ya fara transfer yana gamawa yace.
"Mumy ai karatu lafiya, na tura mata 50k, ai ni sai naji kunya na bada 500 kuma Har book 1 2 3, kunma samu mai sauƙin kai wlh, ta zauna tai searching tai Rubutu na tsayin wani lokacin kana a sace book ɗin a fitar dashi kai gsky na jinjina mata"
Tana shafa ƙirjinsa tace.
"Wlh Hubby, ta iya novel musamman Uncle ne, da Sirrin mu da the new emir wlh har yanzu ina karanta su"
Katse mganar yay da faÉ—in.
"I love You"
Murmushi tayi domin ta fahimci abinda yake nufi dan haka tace.
"I love You too"
Ta faÉ—a tana sanya hannunta a boxer sa, rungome ta yay yace.
"Allahamdulillah!!!"
A nan nima NA'IMA SULAIMAN SARAUTA NIMCYLUV nake cewa ALLAHAMDULILLAH! NAN NA KAWO ƘARSHEN AURAN FANSA, WANDA NA �ATA WA ALLAH YA BASHI HQR, WANDA YA �ATA MIN NA YAFE MASA DUNIYA DA LAHIRA, DAMAN LABARIN KAƊAN NE MAI CIKE DA DARASI MAI YAWA NASAN BALLAI YAYWA KOWA BA AMMA ALLAHAMDULILLAH MUTANE DA TAWA YAY MASU.
INA KIRA GA MASOYA LITTAFIN AURAN FANSA, DA KUMA MASOYA NIMCYLUV AKAN SUYI KARA KUMA SU NUNA SOYAYYA SUYI PAYMENT NA LITTAFIN *ABU_MALEEK* DAN ALLAH DAN ANNABI WANDA YA SAN ZAI SIYA SBD YA FITAR NA YAFE MASA DOMIN BANA SON ABINDA AKAI MIN A LITTAFIN *SIRRIN MU* AYI MIN A ABU MALEEK, BAZA KO TA�A DANA SANIN SIYAN ABU MALEEK BA, NINA FAƊA MAKU.
INA NEMAN ALFARMA DAN ALLAH DAN ANNABI DAN SOYAYYYAR DA KUKEWA MANZON ALLAH A DUK SANDA KUKAYI KATARI DA LITTAFIN *ABU_MALEEK* DAN ALLAH KUYI MIN SHARE NASA ZUWA WANI GRP ƊIN SBD ALLAH��🤲�, INA SON KU INA ALFAHARI DAKU UBANGIJI YAY MAKU ALBARKA.
LITTAFIN ABU MALEEK 500 NE KAFIN A FARA POSTING KUMA ZA'A SANYA MUTUM A VIP, IDAN AKA FARA POSTING KUÆŠIN ZAIFI 500 NE.
*ABU_MALEEK ZAI ZO MAKU DA SABON SALO, LABARI NE WANDA BA'A TA�A ZUWAR MAKU DA KAMARSA BA, LABARI NE MAI TARWATSA ZCY, DA SANYA MUTUM KOGIN TUNANI, KANA YA SANYA ZCY JUYAYI, LABARI NE WANDA YA HUCE LABARIN ROMOE DA JUILET, LABARIN DAYA HUCE NA LAYLERH DA MAJNUN, LABARI NE DAYA HUCE NA TAITAINIK🔥 AKWAI SALO MAI NARKA ZCYR MAI KARATU, NI KAI NA BA KOMAI NAKE JURE RUBUTAWA SBS WITH EMOTIONAL NA KEJIN ABUN, YANA EFFECTING ƊINA SOSAI, KADA KI SAKE A BAKI LABARI ZAKI IYA BIYAN KUƊIN KI IT'S 500 VIA 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT https://wa.me/+2348119237616 500 SHINE VIP KAFIN NA FARA POSTING AMMA IDAN NA FARA POSTING KUƊIN ZAFI HAKA💃�💃� WANNAN GARA�ASA NE*