Showing 3001 words to 6000 words out of 52381 words

Chapter 2 - AUREN FANSA Book Complete Document by NIMCY.txt

04 Dec 2024

3866

half vest da wando 3gauther tsaki taja tana marai-raice fuska tare da faɗin "Yaya Heemu please pick my call" ta faɗa hawaye na sakko mata,Ummi ta shigo Parlon tana faɗin "Safa ki daina wahalar da kanki a kan Yaya Heemu, tunda ya samu hutu ya fita hutawa baya son ta kura" Safa ta kalli Ummi tace "Ummi Yaya Heemu ne kawai hope ɗina a yanzu, shine wanda zai kare min martaba da kuma ki bata, wlh bana ƙaunar Mutumin nan naso a matsayin Uba,amma yanzu ya ɓata rawarsa da tsalle, ƙilan ma ba haka kawai yace yana sona ba" Zama Ummi tayi tace "Kul Safa, bana son ɗan yan kai da shiririta i knew him very well, bana jin zai iya aikata ba dai-dai ba gareki domin kuma ƴa ƴansa ne" "Ummi idan da gaske ya ɗauke mu as his children why zaice yana sona kamar ni ɗaya ce a duniyar wlh nikam bana son sa i don't love him anymore" Calmly Ummi tayi tace "Haba Safa, ai zcy ba'ai mata shamaki kuma baka sanin lokacin da kake son mutum domin ba mutum ke faɗawa so ba, So ne ke faɗawa mutum kada kiga laifinsa idan ma yayi domin wata manufa let him do, time tell us everything kici gaba da addu'a kamar yadda nake maki, Safa just pray ok!" Kaita ɗaga tana share shawayen daya zubu mata tace "Ummi i missed my brother i son mgn dashi" shafa kanta tayi tace "Don't worry kinji? I'll try my best naga nai magana dashi, kiyi alwala kafin ki kwanta kada ki manta da addu'a Allah yay maku albarka" rungome ta Safa tayi tace "Thank you Ummi kece uwarmu kece Ubanmu, kece ƴan Uwanmu kece komai namu i love You so much Allah ya ƙara maki tsahun rai" Murmushi Ummi tayi tace "you're a darling" (ke abar so ce) tana faɗin haka ta fice daga cikin parlon, miƙewa Safa tayi ta nufi bedroom ɗinta a gurguje tai wanka tasa wasu haɗaɗɗun nightwear na Panjams White colour sunyi mata masifar kyau, kallon kanta tayi cikin mirror tace "I missed you so much ARMAN" sai kuma tai shiru tunawa da tayi Arman yanzu bashi ke da ita ba mai Makon ta zauna da ɗan saita zama matar uban ɗan, yaya zatai da Arman da wanne ido zai kalleta, tsaki tayi idanunta na zubar da hawaye kana ta shafo jajayen laɓɓanta wai yau ita Abban Arman yay kiss Yasubuhanallah!, Kasa hqr tayi ta ƙara darling number Yaya Heemu amma ba picking, zcyarta cike da damuwa ta kwanta tana ƙara rushewa da sabon kuka tana daure damuwar ranta ne sbd Umminta amma dole ta shiga damuwa a haka bacci ya ɗauke.


KANO/ NASARAWA G.R.AÂ SHAGARI STREET NO 111
Tun daga bakin babban Parlo Mannal ta saki kuka kamar ƙaramar yarinya Anut Lubna tai saurin ɗaga kanta da Mmki tace "Mannal!" Da sauri Mannal tace ta rungome stepmom ɗin ta tana ƙara sakin kuka, bayanta Anut Lubna ta shiga bubbugawa tace "It's okay dear" janyeta tayi ta zaunar da ita saman sofa idanunta cike da hawaye ta buɗe baki zatai magana Anut Lubna tai sauri cewa "Ohh stop it,ban tambayi komai ba" shiru tayi taci gaba da sauke ajjiyar zuciya bottle water mai sanyi ta ɗauko tare da glass cup, Zama tayi ta zuba mata ruwan a cup kana ta miƙa mata, sosai tasha ruwan taji zcyarta tai mata sanyi sai lumshe idanunta take, ba tare da Anut Lubna ta ƙara mgn ba tace miƙe zuwa kitchen mai aikinta ta samu tace "Baba haɗa min fresh milk a mug yanzu" Wacce aka kira da Baba tace "Angama Hjy" not too long ta dawo da mug ɗin fresh milk miƙawa Mannal tayi tace "Drink" karɓa tayi har lokacin bata bar sakin ajjiyar zuciya ba tace "Anut!!" Sai kuma ta ƙara sakin kuka Murmushi Anut Lubna tayi tace "Cry Sweetheart, cry My dear" kamar wacce ake zagi haka ta dinga rera kuka kamar ƴar shekara domin kukan da take ko Safa ba zatai irinsa ba cikin kuka tace "Abban Arman" sai kuma tayi Shiru Anut Lubna tace "Uhm" kai tsaye ta bata labarin abinda yake faruwa ta ɗura da faɗin "Anut yanzu hakan dai-dai ne? Tun kwanaki na faɗa maki Arman ke son Safa zai aureta amma ace wai Abban Arman yaje yana neman Auren Yar cikin sa? Me yake nufi dame yake taƙama? Safa ta son Auren ni kuma bazan iya zama da ƴar cikina matsayin kishiya ba,bawai kishinta nake ba hasali ma ƴar ce a wajena Anut, tunda ya fara mgn Auren yake min rashin mutuncin kala² to yanzu dana bar masa gidan basai yaci kansa ba,wlh Ina son mijina ina ƙaunarsa amma halinsa bana ɗauka" ta faɗa tana sakin kuka Clamly Anut Lubna tayi tace "Yanzu what's on your mind Mannal?" Girgiza kai tayi tace " What should I do Anut Lubna nidai kawai na bar masa gidansa" "ok bari muga zuwa a ɗaure Auren zai nemeki" miƙewa kawai Safa tayi tare da shigewa wani part na cikin gidan, tsaye tai gaban mirror tana kallon kanta, kyakkyawa ce ajin farko a ƙalla zatai 45yrs aduniya Arman shine First son dinta sai ƙaramin cikin da take dashi a yanzu wanda ko Abban Arman bai san dashi ba, yanzu Arman nada 22 to 23 a duniya shine age mate ɗin Yaya Heemu, ƙara ware idanunta tayi tana ƙara godewa Allah domin wanda bai santa ba zai iya ɗauka bata huce 25 aduniya ba sbd jikinta da hutu sun ɓoye shekarunta, ga wata ƙira da Allah yay mata tana da shape sosai ga wasu manyan tsayayyun brest da Allah ya bata sai faffaɗan west ɗinta wanda yake kamar a ɗura mata, ƙaramin cikin ta ta shafa tace _�My unborn child_ kome ya sameka _ur father is the reason behind everything�_ Shiru tayi tana sakin ajjiyar zuciya ita kaɗai tasan abinda yake damunta.


*Iceland*
Iceland ( �sland, ko a Hausa Ayislan) wani tsibiri ne kuma kasa maicin gashin kanta a arewacin kogin Atlantik, tsakanin Greenland da Norway, yanayin ta da al'adunta fuka daidai ne da na Turawa daa gabashi ta wajen Greenland Iceland nada fadin kasar kilomita 301 da kuma bangaren yammacin Norway Iceland nada fadin kasar kilomita 1001. Akwai kimanin mutane 329,100 a kasar ta Iceland. Gabadaya Iceland nada fadin kasar da yakai 103,000. Babban birnin ƙasar Ayislan Reykyavik ne.


*Hotel Selfoss & SPA*
Zaune yake saman wata lafiyayyiyar kujera hanunsa riƙe da lemon power horse yana sha, yana sanye da _Mens Bodybuilding Gym Fitness Shirt Singlet_ kallo ɗaya zakai masa kasancewa Namiji sbd yanayin murɗewar jikinsa ga wasu six packs da suka bai yana, baƙi ne sosai irin dark-skinned ɗin nan wacce har Shinny yake, Amma kana kallonsa kasan cewa hutu da jin daɗi sun zauna masa, sbd yadda dark-skinned ɗinsa tai fresh gwanin sha'awa _His elegant black skin_ sai sheƙi take cikin light blue ɗin hasken da yake. Babu wani abu mai haske a fuskarsa sai jajayen laɓɓansa da fararen idanunsa _He's dark-skinned yet handsome_ ga kwantacciyar sumar kansa abin sha'awa tai luff har bayan wuyansa, gefen Arms ɗinsa akwai zanan Tattoo wanda a tsakiyarsa akai rubutu amma duhun fatarsa ya hana aga a Abinda aka rubuta, yana da ƙira irinta mazan jiya, Black handsome guy na ajin ƙarshe domin kalar fatarsa abarsu ce musamman yadda gargasa tai kwance a jikinsa, yana da wasu sexcy eyes mai ɗaukan hankalin mata wanda ko Namiji ya kalla sai yaji yana shakkarsa bare mace, baya ɗaukan raini a rayuwarsa haka baya ƙaunar ƙarya munafurci,komai munin abu yafi so a gaya masa, gaba ɗayansa bazai huce 23 zuwa 24yrs a duniya ba, amma yana da girman jiki na abun mamaki _Uhm_ *CHIEF OF ARMY STAFF* _(The Chief of Army Staff (COAS) is the highest ranking military officer of the Nigerian Army. The position is often occupied by the most senior commissioned officer appointed by the President of Nigeria. fiction story ne i don't know ko mai shekarun Yaya Heemu na riƙe wannan matsayin, kawai i want using it on my story NIMCY.)_ kenan _IBRAHIM KHALEL IBRAHIM (YAYA HEEMU)_ Fesar da iskar bakinsa yay yana sauke numfashi a hankali kana ganinsa kasan yana cikin nutsuwa da kwanciyar hankali, tsawar da akai a kansa ya sashi buɗe ido kamar bai so kafin ya taɓe baki,kallo ɗaya yaywa Mutumin dake tsaye a kansa ya janye idanunsa, Mutumin ya sara masa tare da ƙamewa yace _"Mrng Sir"_ banza yay masa lura da hakan kuma yasa Escort ɗin ƙara ƙamewa yace "Sir kiran gaggawa daga layin family" ware manyan idanunsa yay kana ya miƙe ba tare da yay mgn ba ya amshi wayar ya nufi cikin bedroom ɗinsa, yana zuwa ya kwanta saman bed tare da rufe idanunsa kamar wanda bai son mgn Murya can ƙasa yace _"Assalamu alaiki"_ Safa najin Muryar Yaya Heemu ta zame daga shirin ɗaurin auren da ake mata ta nufi cikin bedroom da gudu har tana cire ɗaurin da akai mata, kuka ta fashi dashi, Yaya Heemu najin kukan a bar son nasa yay saurin miƙewa zaune still kuma bai iya cewa komai ba, ajjiyar zcy Safa ta sauke tace _“Yaya Heemu please come back to me�_ sai kuma ta sanya kuka dukkan abinda take yana jinta domin tsigar jikinsa har wani tashi take jikinsa ya ɗauki rawa,idan aduniya akwai abinda ya tsana bai huce kukan ƙanwar tasa ba, tsayawa ya daka mata yace _"Kee!!! Dallah"_ Shiru tayi kafin tace "Yaya Heemu _he broken my heart_ Yanzu haka ana shirin ɗaurin aure na ne, _Yaya i hate him please come back And save my life_ wlh mutuwa zanyi My lovely ka taimakeni _you're my father kada ka bari a rusan rayuwa_" miƙewa yay tsaye ya shiga zagaye a Parlo jin shiru yasa Safa tace "Yaya Heemu Are you there?" Shikam shirun da yay yana tunanin kalmomi da zai haɗa su zama sentences har ya faɗawa little sister ɗin tasa, lumshe idanunsa yay yana fesar da numfashi a hankali kuma yace _“Kinga stop beating about the bush and save my time,Go straight now�_ cikin kuka Safa ta kwashe komai ta faɗawa Yayan nata, lokacin guda idanunsa ya sauya war wani ruwa² yake gani, jikinsa na rawa ya shiga mutsa bakinsa yace _“Am on my way�_ yana faɗin haka ya ɗauki wayar da p.cap ya ɗura saman kansa da sauri da sauri kamar zai tashi sama ya nufi wajan room ɗin nasa, yana fita Excorts ɗinsa suka ƙame tare da sara masa, bai ko kalli inda suke ba bare ya tankasu, yana tafe ya zura hannayensa a jikin aljihu gaba ɗaya ya manta da kayan dake jikinsa, a gaban wata mota ya tsaya wani soldier ya buɗe masa ƙofa ya shiga, yana shiga Yaya Heemu yace "Airport" suna zuwa airport aka tada wani prvt jet shi ɗaya ne sai sai Excorts ɗinsa ba ɓata lokaci jirgin ya ɗaga zuwa ƙasa 9ja. Mutane sun halarci ɗaurin auren Safa da Alhaji Safwan Malamin ɗaurin auren na cewa _Alfatiha_ COAS Yaya Heemu na shigowa cikin wajan.




FREE BOOK NE DAN ALLAH DAN ANNABI IDAN KIN KARANTA KIYI SHARE FISABILILLAHI.




NIMCYLUV
11/30/21, 9:02 AM - Ummi Tandama😇: *AURAN FANSA*


_��5-6_
https://wa.me/+2348119237616


NO GRPS SHARE FISABILILLAHI🤙�




*TALLA! TALLAH!! TALLAH!!!*


HALACCIN MAZA BIYU!


*Duk da ta kasance goyon kaka hakan bai gurb'ata tarbiyyar ta ba, sai dai ta wayi gari da rashin makusantan da sune adon duniyarta, a lokacin da ta samu shiga aljannar duniya sakamakon had'uwa da shi, a yayin ne wata guguwar k'addara ta kawo sauyi*


Shin wane sauyi ne...?


*Sihirin bai sauka kansa ba sai kan uwar da ta kawo shi duniya, wanda ya sababba tarwatsewar rayuwarsa a kan furucinta na cewar...*


Wane furuci ne...?


*Ta zab'i rabuwa da d'an da ta haifa ta shiga duniya, dalilin fuskar jaririn tana fama mata wani tabo da ya mamaye zuciyar da ke k'irjinta...*


Wane tabo ne...?


*A lokacin da ta yanke k'auna ga rayuwa, sai tayi gamo da Halacci na biyu...*


Shin wane halacci ne? Kuma wanne ne halaccin farko?


Na san kuma kuna yi wa kanku wad'annan tambayoyin, kuma za ku samu amsarsu kad'ai ne cikin gawurtaccen labarinnan mai suna *HALACCIN MAZA BIYU* wanda marubuciya *REAL LADINGO* ta rubuta. Babbar tambayar ma shin ya HALLACIN MAZA biyu yake ga mace? marubuciyar ce kad'ai ke da wannan amsar, kuma za ku same ta ta hanyar sayan labarin a kan 300 kacal👌Kar ku sake a yi babu ku domin wannan tafiyar ta daban ce🥰 Za ku iya tuntub'arta a kan wannan number +22796515805 domin sayan labarin.












Yah Heemu na shigowa cikin harabar da ake ɗaurin auren Excorts ɗinsa na bayansa, yana sanye da wata red ɗin Armless wacce ta bai yanar da six packs ɗin jikinsa kusan rabin brest ɗinsa suna waje sbd buɗewar da ƙirjinsa yay, sai Amy colour ɗin long jeans ya sanya duka hannayensa a jikin aljihun wandon yana fesar da numfashi idanunsa ƙurr akan Abban Arman wanda fuskarsa ta cika da farin ciki sai gaisawa yake da mutane, zare hannu guda yay daga cikin wandonsa ya gyara zaman p-cap ɗin kansa daya tabbatar da cewa an riga an ɗaura sai kawai yay baya da zafi² cikin ya fara taka ƙafafuwan sa zuwa cikin gidan su, tsaki yaja a baiyane sbd tafiyar Excorts ɗinsa da yaji cikin zafin nama ya juya yana kallon su yace "Wai Uban za kumin nan? Heee!" Ɗaya daga cikinsu ya sara tare da ƙamewa yace _"We sorry but it's our responsibility"_ cikin tsayawa yace "Uban Uban responsibility ɗin, Dallah ko ɓace min tun ban ɓalla mutum ba" yana faɗin hakan ya juya da sauri yaci gaba da tafiya, hannunsa ya sanya ya buɗe ƙofar Farko ta shiga gidan kafin ya ƙarasa Kofar da zata sa dashi da babban parlon ƙasa, tun a downstairs ya fara jiyo kukan Safa da dukkan ƙarfinta runtsa idanunsa zucyarsa cike da tsanar Abban Arman, lokacin na farko kenan da yaji ya tsani Mutum, idanunsa har wani ruwa² yake cikin zafin nama ya fara hawa upstairs ɗin, a babban parlon sama ya samu Anut Suwaiba da Ummi, yana shigowa Ummi ta sauke ajjiyar zuciya ganin Ya Heemu yasa taji sauƙin abinda ke damunta, idanunsa akan mahaifiyarsa yana son yaje ya rungome ta Amma ganin Anut Suwaiba yasa kawai ya ɗauke tare da ƙara sawa cikin parlon yana shiga Ummi ya miƙe tsaye tana sakin murmushi na jin daɗin ganinsa tace _"Wlcm farin ciki na"_ idanunsa a rufe ya kama hannunta tare da janta zuwa cikin part ɗinta da kansa yasa hannu ya murɗa handle ɗin ƙofar ya fara shigar da Ummi Sannan ya shiga ƙafarsa ya ya daki ƙofar ji kake _Gammmm_ ta rufe da kanta launin idanunsa sun daɗe da sauyawa yana sanya idanunsa cikin na Mahaifiyarsa da sauri ya faɗa jikinta yana sauke �oyayyiyar ajjiyar cikin ƙasa da murya yace _"Ummii!!"_ Murmushi tayi tana nuna zallar farin cikinta na ganin jarumin ɗan nata, a hankali ya zame jikinsa yana shafa cikinsa yace "Ummi _what's going on ne?"_ jimm tayi kana ta shiga bashi labarin abinda ya faru kawo yanzu da aka ɗaura auran Safa da Abban Arman. Idanunsa a lumshe yace "Kawai kisa albarka Ummi, ki rabu dashi zai gane bashi da wayo" cire masa wula tayi tace "Yaya Heemu ba zaka gane ba, ina tsoran Abban Arman da Safa, kai babba ne bazan ɓoye maka komai ba, Amma _Safa is too young_ ba zata ɗauke buƙatar Abban Arman ba" ta faɗa tana shafa kansa ajjiyar zuciya ya sauke ba tare kuma da yay mgn ba ya amshi p-cap ɗinsa a hannun Ummi kana ya fice daga cikin bedroom yana fesar da iska daga cikin bakinsa, da sauri ya nufi part ɗin Safa yana zuwa ya ɗura hannunsa saman handle ɗin ƙofar kana ya tura, runtsa idanunsa yay sbd gunjin kukanta daya daki zcyarsa, a hankali ya maida ƙofar ya rufe kana ya jinjina da jikin ƙofar yana lumshe idanunsa, tsayawa Safa tayi da kukan sbd ƙamshin turaren yayan nata data jiyo tana ɗagowa ta gansa tsaye hannayensa harɗe a saman ƙirjinsa ya rufe idanunsa kamar mai tunani, da sauri ta diro daga kan bed ɗin tana zuwa wajansa ta rungomesa tana ƙara sakin kuka tare da faɗin "Yaya Heemu ban so dan Allah kada ka bari a tafi dani gidansa" bayanta ya shiga bubbugawa a hankali ta fara sakin ajjiyar zuciya sai da yaji tai Shiru kana ya zareta daga jikinsa yana ware mata manyan idanunsa kafin a hankali ya kama hannunta gently kuma ya fara tafiya cike da kuzari yau irinta lafiyayyan mutum, zaunar da ita yay shima ya zauna, so yake yace "Little sis!!" Amma kalmar ta gagara fita daga cikin bakinsa sai mutsa jajayen laɓɓansa kawai da yake, Calmly yay cikin nutsuwa da tausasa harshe yace "Look! Safa _it's too late to cry_ badai baki son sa ba?" Da sauri ta ɗaga masa tace "Ni Yaya Arman nake so" yana jan ƙwantaccen beared ɗinsa yace "Olright zaki samesa _as your wish! But in one condition_" da sauri ta kallesa tace "Meke nan Yaya Heemu?" Ware idanunsa yay ta kwaɓe fuska tace "Kai Yaya Heemu nifa idanunka tsoro suke ban" miƙewa tsaye yay yana faɗin "Uhm" sai kuma ya tsaya a inda yake ba tare daya kalleta ba yace "Safa kiyi biyayya wa Baffa, ki ɗauka zaman da zakiyi gidan Abban Arman kamar kinyi ne domin Baffa, lokaci ya ƙure _I can't do anything_ amma zan bashi lokaci naga kalar son da yake.." Shiru yay yana maida numfashi sbd ya daɗe bai mgn bai yawa ba, shafa kansa yace "You love Arman right?" Da sauri tace _"Yeah! With all my heart and soul"_ gaba ɗaya ya juya yana ƙare mata kallo _from head to toe_ kalmar _with all my heart_ ita ta bashi mmki shi sam bai yarda da wata soyayya ba hasali ma baya gabansa amma ƙaramar yarinya like Safa harta san tace tana son wani da dukkan zcyarta, lallai soyayyar ma ta zama abinda ta zama shi yasa ana Aure yake gantalewa wata ko wata biyu bata rufawa yake rushewa, shiyasa dai ƙungiyar WOMAN'S POWER ta shiga lamarin mata. Ajjiyar zuciya ya sauke kafin ya janye idanunsa daga kanta yana ɗan lumshe idanunsa yace "Okey! Obey your Grandfa ki barmin komai, idan kina son mu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login