Showing 39001 words to 42000 words out of 52381 words

Chapter 14 - AUREN FANSA Book Complete Document by NIMCY.txt

04 Dec 2024

3873

kanta a gabansa shiyasa take daurewa yana basar da komai.
Ba tare daya kalleta ba yace "Ok kiyi yadda kikeso, Nima zan yi i promise da hannunki zaki É—auka kiban"
Yana faɗin hakan ya miƙe yana ɗan dafa kansa tare da murza goshinsa kaɗan².
Murmushin jin daɗi tayi ganin rantsa ya ɓaci kuma da haka take so tai ta ɓata masa rai tana musguna masa har ya rabu da ita.
Yana ƙoƙarin barin bedroom ɗin tace
"Goodness! Ni zan baka da hannu na?"
Taɓe baki yay irin he doesn't care ɗin nan kamar bazai mgn ba sai kuma yace.
"ohh, idan kika ban saiki gaffara"
Tsaki taja abinda duk Duniya Ya Heemu ya tsani ai masa kenan, kuma ya fahimci tana sane tayi masa.
Tsaiwa ya gyara yana shafa ƙwantaccen gashin kansa yana sauke numfashi tare da fesar da iska daga cikin bakinsa yace.
"Uhm"
Ita kuma ta ƙara jan tsaki tace
"Idan ban baka ba mene zakai Ibrahim?"
Ka faÉ—a ya watsa yana mai buÉ—e bottle É—in gaban rigar sa, yana faÉ—in.
"Mai yi baya faÉ—a ai"
Dry tayi ta ƙarfin hali tace
"Kaji ƙuruciya ko? Ha'ah mene zakaiwa Uwar data haifeka? Kana jin har zaka iya yimin abinda zai firgita ni ne? Lusari like you"
Ajjiyar zuciya ya sauke a ransa yake faÉ—in "Ikon Allah"
A fili kuma ya gyara zaman rigar sa, kafin gaba ɗaya ya juya zuwa wajan ɗakin ya fice gaba ɗaya sbd jin ta ƙara ja masa tsaki a karo na biyu.
Idan ransa yay duba ya ɓaci zcyarsa har wani tiriri take, yaso ya tsaya ya nuna mata tasan kalar mazantakarsa, ya nuna mata cewa shi ɗin Namiji ne kuma lafiyayye, kawai abunne baya gabansa bai shirya samun kansa a cikin wannan harkar ba, domin yafi kowa sanin wanene shi, ya yake kwana ya yake tashi.
Bawai dan bashi da feelings akan abin bane, kawai yana mayar da kansa lusarin gske ne sbd ƴan uwansa Soldiers masu son haɗasa da ƙazaman maza yana nuna masu kamar bai da lfyar zama da mace ne.
Amma yanzu yana tunanin lokaci yayi da zai cire shakko a zcyr Mumy, ta gane cewa zaran ba kalar yadin bane.
Da wannan tunanin ya nufi part É—in Ummi yana huci kamar kumurcin zaki.
Mannal tana ganin ya fita ta sauke wahalallan numfashi da sauri kuma tai bathroom tana ware towel É—in jikinta.
Ƙuri ta yiwa nippy ɗinta inda taga yay jajir ƙofar ta buɗe ga wani raɗaɗin zafi da kan yake mata wai a hakan kuma zuƙa ɗaya yay, daya ƙara wata kam ai sai dai ya cire kan gaba ɗaya.
Lumshe idanunta tayi abu goma da Ashirin sunyi mata yawa.
Tana son mijinta sannan tana son ta rabu da wannan ƙaddararran auran, bawa Ya Heemu m.card ɗin nan na nufin ruguje farin cikin Abban Arman, duk da cewa ita kanta bata san muhimmancin sa a garesa ba.
Amma har kullum yana faÉ—a mata muhimmancin sa a garesa ta kula masa dashi.
Yaya zatai mene zatai dole duk yadda za'ai ta haÉ—u da Arman ko kuma Abban Arman a goben nan.
Domin ta kwana da Sanin kaifin basiri da kuma naci da taurin kai irin na Ya Heemu zai iya komai a kan m.card É—in nan.
Musamman yazo data fahimci cewa *AURAN FANSA* yay da ita.
Amma mene haÉ—in mutuwar Safa da kuma Abban Arman É—inta?
Shiru tayi itama ta shiga tunani kamar yadda (JULDE) take tunani idan tana son fahimtar abu, kasancewar ta ƙwararriya ta fannin datse na'ura ko wacce kala ce duk da kasancewar ta Makauniya amma Allah ya bata baiwar sarrafa na'ura ko wacce kala ce. All in (ABU_MALEEK).


Tura ƙofar Ya Heemu yay kaɗan tare tura kansa ciki bakinsa ɗauke da sallama can ƙasan maƙoshinsa, Ummi dake zaune saman Dadduma tana azkar ta ɗago kanta ta kallesa domin tasan komai na ɗan ta.
Is hardly ya shiga damuwa ta kasa ganewa duk da kasancewar sa mutum mai zurfin ciki.
Ɗauke kai tayi bayan ta kalli ƙyakkyawar fuskarsa mai cike da haiba da kwarjini haɗi da nutsuwa.
Shigowar ciki yay ya zauna gefenta yana tanƙwashe ƙafafuwansa kamar yadda yake zama gaban Baffa.
A tare suka shafa addu'ar ta juya gaba É—aya tace.
"Mene ya samu jarumin namiji haka"
Shagwaɓe fuska yay yana ɗan gwaɓar da kansa gefe ba tare kuma da yace Komai ba.
Shafa sumar kansa tayi ya sauke numfashi cikin shagwaɓa da kuma soyayyyar mahaifiyarta sa yace.
"Ummi yunwa na keji"
Zare ido tayi tana kallonsa tace.
"don't telling me tun safe ba kaci komai ba"
Lumshe idanunsa yay yana É—aga kansa.
Ba tace komai ba ta miƙe tsaye tai waje not too long ta dawo ɗauke da tray.
Plate ta É—auka ta haÉ—a masa White rice and Sauce with meat shawarma wacce tasha kechop, sai strowbeery juice mai sanyi.
Shawarman yaci kaÉ—an kana ya shanye juice É—in gaba É—aya yana lumshe idanunsa.
Lallai uwa tana da daɗi dole wanda ya rasa tashi yay kuka, sosai zcyarsa take masa zafi amma Yanzu yaji dama².
Runtsa idanunsa yay sbd tunawa da Safa yay da yanzu suna nan kwance duk akan cinyar Ummi tana shafa kansu tana masu labaran da masu daÉ—i da nishaÉ—i amma yanzu ba ita.
Ya rasa Abbansa ya rasa Safansa farin cikin sa.
Kallonsa Ummi tayi tace.
"Just pray for her"
Ta faÉ—a tana janye idanunta daga kansa domin ta fahimci halin da yake ciki.
Idanunsa ya buɗe kamar ƙaramin yaro yace.
"Ummi!!"
"Na'am Zaki na" Ummi ta amsa mai tana duba saman wayarta taga Anuty Meera ke kira kuma vedio call ne, connecting tayi fuskar Anuty Meera ta bayyana tana É—an sakin murmushi tace.
"barka da dare Yaya Ruma"
Murmushi Ummi tayi tace "Yawwa Meerah ya daughter da jiki?"
Shiru Meerah tayi sai kuma tace
"har yanzu Ban ganta ba, amma dai Baffa yace tana Asibitin ƙilan sai zuwa gobe"
Ummi tace
"Ikon Allah, kuma shine baki faÉ—an ba?"
Aunty Meera ta kalli Ya Heemu sai kuma tace
"Kai har yanzun baka girma bane, kaga yaro da son jiki"
Ta faÉ—i hakan ne domin ta share tambayar da Ummi take mata.
Mirginawa Ya Heemu yay tare da ƙura mata ido zare masa ido tayi kamar yadda yake mata dry ta masa a fili yace.
"Ikon Allah"
Dry tai masa tace "kana zaune zan zama Grandmother wlh yaro kaci gaba da nuna ƙuruciyar ka"
Taɓe baki yay haɗe da runtsa idanunsa sbd gaba ɗaya yama manta da batun wata AYUSHERRH tana Asibiti.
Kallon Ummi yay yace
"Ummi dan Allah sallami mai bakin akon nan"
Zare ido Ummi tayi tace
"Ya Heemu zanci mutuncin ka, Meerah fa Uwa ce a wajan ka, ko dan ka ganka ƙato kamar yadda Little take cewa"
Juyawa Aunty Meera baya yayi ya kifa fuskarsa a cinyarsa Ummi yana sauke �oyayyiyar ajjiyar zuciya da son kawar da abinda yake ransa.
Sun daÉ—e suna mgn har Ya Heemu ya fara É—an bacci sbd gajiyar da yay yau.
Bayan sun gama Ummi ta shesa Kallonta yay yace
"Ummi dan Allah ni yaro ne? Why duk zasu kirani da yaro basu san cewa Namiji baya kaÉ—an bane?"
Kallonsa tayi tana girmama Ƙarfin halin Ya Heemu, sai kuma ta ɗauke kai tace
"To suwaye masu cewa zaki na yaro kuma?"
HaÉ—e fuska yay yace
"Ga wannan uwar waccar aljanan yarinya then Mumy"
Kallonsa tayi tace
"To Mumy ka nuna mata ƙarfin iko irin na ɗa namiji, kuma ka nuna rashin kunya da kuma zaƙewa wannan dalilin yasa tace haka, kuma gareni Nima anfi ƙarfi na ne, kamar yadda akafi ƙarfina a auran Murgayiya Safa, shiyasa na zuba ido amma sam ba'a san raina ba"
Miƙewa yay yana kallon kansa gaba ɗaya ya zama yaro a gaban Ummi yace.
"To nidai nasan na huce yadda duk suke tunani wlh, kuma zan basu mmki, yanzu dai Ummi ki tayani da addu'a akwai aiki mai wahala a gabana"
Bai tsaya jiran mene za tace ba yay waje yana faÉ—in "night Ummi"
Bayansa tabi da kallo yana faÉ—in "kai addu'a ka kula da kanka"


Washe gari a can asibiti Moha na zaune ta sauya kayan jikinta zuwa black Arabian abaya mai kyau ta ɗura hula a saman sumar kanta, tai kyau sosai sbd ramar da tayi ta koma wata shiru² ba walwala sam a fuskarta sai kallon kowa da take.
Time to time kuma tana ɗago kanta zuwa ƙofa kamar mai jiran taga wani yazo.
Tea cup ne a hannunta yasha madara tana Sha a hankali tana lumshe idanunta, Anty Suwaiba na gefe tana mgn da Inna sai Ya Omer wanda shigowar sa kenan daga wajan Dr ya zuba mata idanunsa yana jin soyayyyar ta sosai a zcyarta.
Ƙarar buɗe ƙofa taji da sauri ta ɗago kanta sai kuma ta sauke tana jan siririn tsaki.
Hannah ce da Amatu suka shigo ba jimawa kuma suka fita.
Anty Suwaiba ba ta fita domin karɓuwa Moha pad, Inna ma fita tayi room ɗin ya rage daga Ya Omer sai ita.
Sauke numfashi yay kana ya miƙe ya dawo kusa da ita, ganin zata ajjiye mug ɗin yasa ya amsa tare da ajjiye ya zauna very close to her yace
"Sweetheart ya jikin naki?"
Ba tare data kallesa ba tace "Allahamdulillah"
Hannu ya miƙa zai riƙe nata ta ɗan zame da mmki ya kalleta domin yaga ta ɗauko wasu sabbin halayya wacce bai santa dasu ba.
"Uhm I'm your husband sweetheart, kin san yadda nake sonki kowa? Ki barni naji É—umin jikinki babu abinda zan maki"
Ya ƙare maganar yana shirin haɗata da jikinsa, kukan shagwaɓa ta sanya masa bai tsaya bi takan kukan nata ba, ya shiga ƙoƙarin rungome ta domin sosai yake azabtuwa da soyayyarta ga wasu sabbin feelings daya samu kansa a ciki.
Yana shirin rungome ta aka turo ƙofar aka shigo, sautin kukanta ta ƙara tana zame jikinta domin tuni ƙamshin turarensa ya gama shaida mata zuwansa.
Tsaye Ya Heemu yay yana sanye da wasu blue É—in suit mai kyau sai lonh long sleeve ta ciki ya É—aura black É—in necktie a wuyansa hannunsa yana zube gaba É—aya a cikin aljihun sa.
Wajan aiki zai tafi amma faÉ—an Ummi na yazo ya duba jikinta yasa dole ya shigo.
Ganin da gaske dai Ya Omer bazai daina abinda yay niyya ba yasa yay gyaran murya kamar bai so yace.
"Mrng Yah"
Sakinta Ya Omer yay yana faÉ—in "A'a kai ne zuwan yaushe?"
Sarai yaji zuwansa domin kaf family ƙarya ne suce basu san turaran Ya Heemu ba.
Shiru yay baice komai ba, sai kuma ya juya ko kallan Moha bai ba, ganin zai fita yasa tace "Ina kwana Ya Heemu?"
Banza yay mata kana yasa kai yay ficewarsa.


Arman kam lokacin da Uncle ya faÉ—a masa abinda yake faruwa kuka ya sanya sbd cin zarafin sa da akai tashin hankali ya shiga sosai, yana faÉ—in wannan ai raini ne shi me yasa bai ce yana son Ummi ba tunda itama bata da aure wlh indai yana raye sai ya kashe wannan auran kuma sai Ya Heemu yasan yaci zarafin mahaifiyarsa.


Abban Arman yana tsaye shida abokinsa da waya a kunansa yace "Kina ganin idan muka É—auke yarinyar nan zai iya sakin Mannal?"
Daga can ɓangaren tai dry tace "Moha ita ce rauninsa amma ba kowa yasan da wannan ba, dan baya bari a san cewa itace rayuwarsa, nasan Tabbas idan ka ɗauke Moha babu shakka zai sakar maka mata"
Jinjina kai yay yace "Yanzu suna asibitin ko? Domin bana son ɓata lokaci sam"
Ta cikin wayar tace masa "eh room 111"
Abban Arman dry yay yace "Ashe bani kaɗai ne maƙiyin Ya Heemu ba, ashe a ƴan uwansa ma akwai wanda basu son sa?"
Yana faÉ—in hakan ya kashe wayar ya kallo abokinsa yace "Captain Ibrahimul Khalel ya shiga hannu kai musu waya kace masa suje Asibitin"
Har bayan asar Ya Heemu bai dawo gida ba Arman yay masa kira yafi ashirin amma bai É—auka ba.
A hankali yake taka ƙafafuwansa yana sauke numfashin gajiya, babu kowa a parlo hakan yasa ga shige part ɗinsa ya nufi bathroom ya sakarwa kansa shower shiryawa yay cikine wando 3 gauthier mai kyau sai riga Armless kansa na zubar da ruwa ya fito ya hannunsa riƙe da lemon power horse energy.
Kai tsaye danning Area ya nufa ya fara shan fruits masu sanyi sai dambun shinkafa wanda yaji kayan lambu.
Yana gamawa ya miƙe tsaye ya nufi part ɗin Mannal tana tsaye gaban wrdp sanye da wata duguwar sleeve shirt gown mai kyau, ta ɗaure kanta da ribbon.
Mutsin da taji yasa tai saurin juyawa suka haÉ—a ido taga fuskarsa sam babu fara'a dan haka ta haÉ—e fuska tamau tana jiran taji dame yazo.
Ƙarasa shigowa ciki yay ya zauna saman bed ɗin sai kuma ya ɗan yi baya ya kwanta yana dage saman kansa.
Kasa zama tayi sai kuma tai waje yana fita sukaci karo da Ummi cikin kunya da sauri kowa ya juna har suna haÉ—e kai.
Tana shigowa ta ganshi zaune cikin bada umarni yace "zo mana"
Banza tai masa shima ya miƙe tsaye yace "wlh idan baki zo ba wlh billahil Allah kenan ko za kiga abinda zan maki, ni mijin ki ne ba ɗan ki ba, tuntuni na watsar da matsayinki waje na, ki bari idan burina ya cika na sakeki sai naci gaba da kallonki matsayin Mumy"
Gabanta ne ya faÉ—i amma ta share ta É—auki niyyar duk abinda zai mata wlh bai isa taje wajansa ba.
Yana daga tsaye yasa ƙafarsa ya daki ƙofar ɗakin ta rufe.
Cikin nutsuwa kuma ya fara takawa inda take, ganin hakan yasa ta ɗaga ƙafa zata gudu bathroom yay saurin sanya ƙafa ya fyalle ta zata faɗi ya taro ta, ta faɗa jikinsa shi kuma yay baya suka faɗa saman bed ta danne sa.
Runtse idanunsa Yay yace "Auchhhiii Mumy zaki ƙaryar Heemu na"
Sam bata gane ba hakan yasa ta ƙara danna hannunta ƴar ƙara ya sanya tare da saurin mirginawa ta koma ƙasan sa, shi kuma yay mata rumfa.
Marai-raice fuska yay yana kai hannu tare dayin unzip ɗin wandon sa, idanunsa har ruwa yake sosai yaji motsin da take tana masa zafi kamar yaron goye yasa hannu ya ciro lafceciyyar Manhood ɗinsa wacce jijiyoyin jikinta suka fito sukai raɗa raɗa, kanta yay jajirrr kana ganinta kaga cikakkiyar mai Lfy wacce take buƙatar abinci a koda yaushe.
Cikin Muryar shagwaɓa yace "Mumy kalli fa zaki nakasa ni"
Ya faɗa yana kama hannunta tare da sanya mata duk yadda taso hannunta ya cikata kasawa tayi tana jin yadda take huce da Numfashinsa na mai Lfy, cikin rashin fahimta ta riƙe gam, lumshe idanunsa yay yana ɗan fesar da numfashi yana sauƙin zafin da take masa yace.
"Yawwa Mumy duba min lfyarta da kyau, Allah yasa bata samu tawaya ba"
Cikin rashin fahimta Mannal ta buɗe idanunta karaf idanunta ya sauka akan baƙar abarsa mai kauri da kuma tsayin gaske ga yadda head ɗin ya buɗe yana fidda wani gumin wahala.
Wata razananniyyar ƙara ta saki tana sakin abar tare da tura kanta a tsakiyar ƙirjinsa...






🙂
🙃 Share fisabilillahi ƴan amana, Team Mannal da Ya Heemu kuna ina??


Team Moha da Ya Heemu kuna ina??




*Kamar yadda kuka sani wannan labarin gajeran labari ne, a koda yaushe zaku iya samu ya ƙare☺�*
11/30/21, 9:05 AM - Ummi Tandama😇: 🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈
*AURAN FANSA*
NA'IMA SULAIMAN SARAUTA
Nimcyluv






29-30






Wata lafiyayyiyar ajjiyar zcy Ya Heemu ya sauke yana É—an janye idanunsa da suke a buÉ—e ya rufe ruff yana maida numfashi a hankali.
Yunƙu rawa yay kamar zai tashi sai kuma ya koma ya kwanta gaba ɗaya a saman jikinta.
Mannal ji tayi numfashinta na fisga sbd sosai Ya Heemu yay mata nauyi a jikinta gaba É—aya ya sakar mata nauyin jikinsa da gske.
Ga wani irin wani abu da taji yana mata yawo a jikinta tun sanda ta riƙe Khalel ɗin Ya Heemu ko ratsa hannunta a bar ta gagara yi.
Ya Heemu buɗe sayayyun idanunsa yay yana ɗan fesar da numfashi a hankali kafin ya sauke ganinsa a saman ƙirjinta.
Sbd gaba ɗaya ta danna kanta cikin ƙirjinsa bata ko buɗe Idanunta sai numfashi take saukewa tana jan ajjiyar zcy.
Gefe guda wani tarin haushi da kuma baƙin cikin abinda Ya Heemu yay mata ne ya cika mata zuciya.
Baƙin sa da kuma tsanarsa suka ƙara yawa a cikin zcyarta bata ko bata da son buɗe Idanunta ne ta ganshi.
A karo na biyu ta ƙara sauke ajjiyar zcy tana ɗan lumshe idanunta sbd zazzafan hucin da Ya Heemu yake fesa mata a saman fuskarta.
Ƙyakkyawar fuskarsa ya ɗaga tare da saita ta a saman fuskar Mannal ya zamana yay copping face ɗinsu waje guda yana kallon yadda take runtsa idanunta tana son janye jikinta.
Amma ta kasa sbd gaba É—aya ya sakar mata nauyin jikinsa.
Cikin nutsuwa ya É—an saita muryarsa kafin ya É—an É—aga fuskarsa subar gogar juna yace.
"Me kika yanke?"
Da rashin fahimta ta buÉ—e idanunta tare da juya masa su, abinka da mai mayan idanu kuma farare tass.
Sai sukayi mata masifar kyau musamman da baƙin idanun ya janye ya rage sai farin tace.
"Me fa?"
Cije lips ɗinsa yay ya shiga tsotsa yana mai ƙare mata kallo yaga alama idan baiyi da gske ba zata ɓata masa Lokaci ne kawai.
Fesar da iskar bakinsa yay yana mai É—an taune down lips É—insa yana mai janye idanunsa daga gare ta yace.
"Zaki bani m.card É—in ko yaya?"
Taɓe baki tayi tace
"Kana wahalar da kanka Tabbas, to baya waje na"
Kwallon ta yay irin kallon da yake nuni da cewa baki da hankali baki san wanda zaki rainawa hankali ba.
Itama da kanta tasan faÉ—a kawai tayi domin tafi kowa sanin cewa.
Ya Heemu baya yanke hukunci sai ya gama tabbatar da abinda yake zargi a kansa.
Shi kam kusan dry ta bashi ganin yadda ta gilla ƙarya abar da bata taɓa yi ma kenan a all her life.
Hannunsa duka biyun ya sanya ya tallafo ƙasan wuyanta hakan yasa gaba ɗaya ya ɗago ta sosai kamar zai haɗe jikinsu waje guda.
Cikin isa da gadara da kuma muhimmancin abinda yake faÉ—a yace.
"When kika fara ƙarya? Ni tunda na san Mumyna amai gsky na santa, zakimin wanka zakimin yankan farce zakimin tsarki"
Saurin runtsa idanunta tayi wato yasan duk da hakan amma ya aureta? Kenan mene nufinsa nayin haka?.
Kamar ya shiga ranta yana tura yatsunsa cikin sumar kanta yace.
"Ki daina wahalar da kanki, Mumyna, ban aure ki domin ina sonki ba, na aurenki ne domin cimma burina da kuma buƙata ta"
Da rashin fahimta ta sanya hannunta ha tare data sani ba ya sauke hannunta a saman fuskar Ya Heemu ya juyo da fuskarsa dai-dai saitin ta ta tace.
"Mene? Wacce buƙata mene haɗina da buƙatar ka, Look Khalel bana son ƙaryar iskanci da kuma nuna min kai ɗin ƙuruciya na damunka, me kake nufi faɗa min?"
Lumshe idanunsa yay yana jin haushin ta a ransa, mene yasa bata fahimtar cewa bawai haka kurum ya aureta ba, hannunsa ya zame a ƙasan wuyanta kanta ya sauka saman pillow.
Maida

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login