Showing 12001 words to 15000 words out of 52381 words
bashi ba bare abinci" ta faɗa tana nufar part ɗinsa,tana shigewa Su Hanna ba haurawa upstairs ɗin da sauri Hanna ce farko sai Moha sai kuma Shoona kusan kansu ɗaya amma gaba ɗaya cikinsu Moha ta fisu fari domin har wani yellow take sbd fari kusan ita ta ɗauko farin Baffa sai kuma Safa. Da murna sosai Moha ta faɗa jikin Anut Suwaiba tana faɗin "I missed you so much Mom, wlh shiyasa bana son boarding school ɗin nan" ta ƙare mgnar ƙwalla na taruwa a idanunta, Shafa kanta Anut Suwaiba tayi tace "Haba daughter daga mgn sai kuka sbd baya yi maki wahala ko?" Maƙale Anut Suwaiba Moha tayi tace "Mom!" "Sorry! My Moha ai kun kusa" sharr hawaye ya zubu mata tace "Mom! Shi Ya Heemu boarding yay ne dazai takura mutum sai yay boarding school" Anut Meera tai saurin make bakin Moha tace "To rasai, bai isa yace kuyi abu bane na sake jin bakin ki wlh sai kin sakin daku" Moha an taɓa mata inda yake mata ƙaiƙayi ta zube saman carpet tana mirgima tare da fasa ihu, Hanna da Shoona tuni sunyi part ɗin Safa sbd an gama shiryata tsaf za'a aikata ɗakin mijinta, Miƙewa Anut Meera tayi ta ajjiye Lil Khalel ta nufi wajan Moha, Ummi tayi saurin faɗin "Kul kika taɓa min yarinya" Anut Meera tai ƙwafa tace "Ya Ruma kalli haukan da yarinyar nan take kamar wata ƙarama" Murmushi Ummi tayi tare da miƙar da Moha ta rungome ta tare da lallashinta tace "Stop cry Little Baki son makarantar?" Da sauri Moha ta ɗaga kai tana ƙara shigewa jikin Ummi sbd akwaita da son jin mutum kusa da ita kamar mage, shafa kanta tayi tace "Zanwa Yayan naku mgn kinji ko? Maza jeki shirya kisa sabbin kayan Safa Ya Heemu zai huce daku" tsalle tayi tana juya hips ɗinta Anut Meera ta riƙe baki tace "Yau na shiga uku ni Hafsat" dry Anut Suwaiba tayi tace "Malama Allow her to enjoy gaba ɗaya kin rikita mana yarinya" An shirya Safa cikin wani light blue ɗin lace wanda ya haska farar fatar jikinta tai kyau sosai, ita bata cewa komai sbd yanayin data shiga gaba ɗaya wani iri take jinta kamar ba ita ba, Moha kam ta sanya abaya red tai kyau sosai sai juya idanunta take daman mgn ba aikinta bace sai ƴan rigimar suna kusa. Anut Suwaiba ta riƙe hannun Safa wacce take ta kuka domin daman tun safe Ummi ta ƙara yi mata faɗa da kuma nasiya sosai haka ma Anuties ɗin nata, Ummi ce ta kalli Moha tace "Little rakata wajan Ya Heemu" kwaɓe fuska tayi tace "Ummi Hanna taje mana" kafin Ummi tai mgn Hanna ta riƙe hannun Safa suka nufi part ɗin Ya Heemu. Yana zaune a Parlo'n a karon farko daya sanya manyan kaya wani tattausan blue ɗin voyal ne a jikinsa mai mayan zane, rigar half body ce sai short hand yay kyau sosai ya ɗura ƙafa ɗaya kan ɗaya gama cin abincinsa kenan wanda Ummi ta kawo masa, idanunsa a Lumshe yaje an Turo ƙofar Parlon an shigo, narkakkun idanunsa ya buɗe tare da juyawa suna haɗa ido da Hanna tai saurin janye idanunsa a hankali ya miƙe yana zuwa daf dasu ya kalli Hanna kama ya sanya hannunsa ya kama hannun Safa yace "Kada ki sake shigowa without my permission ok?" Kai ta ɗaga masa tana fita Safa ta faɗa jikin yayan nata ta saki kuka. bai su san me Ya Heemu yaywa Safa ba ya fito da ita tana dry ta riƙe masa hannu, fuskarsa ɗauke da lallausan murmushi yana zuwa parlo ya haɗe rai, Ummi tana ganinsu ta sauke ajjiyar zcy ta sassarfa ta nufi wajan yaran nata ta rungome su tana fargaba na shigarta, da ƙyar Ya Heemu ya zare Safa daga jikin Ummi kana ya suka fice daga gidan. Lokacin da Suka isa makeken gidan Abban Arman yana tsaye a compound sai kai komu yake yana ganinsu ya sauke wata �oyayyiyar ajjiyar zuciya, Ya Heemu ko kallansa ba haka kuma yace ta fita kawai basai su Hanna sun shiga ba, kuka ta sanya masa kashe motar yay kana ya fito ya riƙe hannunta ya shiga har gidan dake ba baƙonsa bane, part ɗin da yaga an tsara sosai yakai Safa kana ya ƙara bata hqr da kuma ribar biyayya shi kansa sai da jikinsa yay sanyi sbd kukan da yaga Safa nayi, da ƙyar ta barsa ya fice daga gidan, a Babban Parlo suka haɗu da Arman wanda kallo guda zakai masa kasan cewa ya faɗa damuwa ta baiyana a fuskarsa, Murmushi ƙarfin Arman ya sauke tare da nufar Ya Heemu suka rungome juna, sosai suke ƙaunar junansu sbd tasuwar da sukai tun suna yara, hey² sukai sama² kana suka fice daga cikin gidan dan Arman shima ba zama zai ba motarsa ya shiga suka fita a tare dasu Ya Heemu. Kai tsaye Ya Heemu gidan Baffa ya nufa Tun a hanya Moha ta fara tura baki yana kula da ita sanin yarinyar tana da matsala idan ya biye mata tsaf zai ƙaryata shiyasa ko inda take baya kalla. Suna isa ta fice da sauri tana faɗin _"Baffa! Inna! Gani nazo"_ sai kuma Shoona ta mara mata baya dake gayyar duk ɗaya ce, Hanna ce kawai ta tsaya ta kallon Ya Heemu daya manna baƙin glass a idanunsa yana operating wayarsa, a jikinsa yaji ana kallonsa ya ɗaga daradaran idanunsa kana ya saki tsaki tare da shigewa cikin gidan. A parlo ya samu Baffa zaune yana shan kunun tsamiya wanda yaji suger Moha maƙale a jikinsa tana masa suturu yace "Haba matar wannan ƙaton har ya isa ya baki tsoro?" Kwaɓe fuska tayi tace "Baffa ko baƙar fatarsa ai ta tsorata mutum bare manyan idanunsa da yake zarewa mutum ka wani ƙaton jiki" dry Baffa yana bawa Moha kunun bai ce komai ba, ita harga Allah bata kula da Ya Heemu dake tsaye a bakin ƙofa ba ya haɗe fuskar nan kamar hadari, girgiza kansa a ransa yace "Za kici Ubanki bari nayi maganinki" yana faɗin haka ya shigo yana ɗan sakin murmushi yace "Baffa kayi baƙo a waje" Baffa ya ƙara bawa Moha kunun tasha tana ƙara rikesau sbd tsoran Ya Heemu, Baffa ya zareta a jikinsa tare da miƙewa da sauri itama ta miƙe zata bi bayan Baffa Ya Heemu yay sauri riƙe hannunta cikin ƙasa da Murya yace "Baffa jeka bari ta tayani Shira" Baffa yace "To yau kuma?" Yana faɗi hakan yana barin Parlon da sauri Ya Heemu ya rufe ƙofar Parlon kana yaja tsaki yana kallon Moha wacce jikinta ya ɗauki rawa kamar ana buga mata ganga, kafin kace me ta saki kuka ta nayin baya, kai tsaye ya nufi inda take tsaye a jikin bangon yay mata rufe da faffaɗan ƙirjinsa yace "Dan Ubanki dawa kike? Shiga fuska kamar an silala kazar gona ba abinda kika iya sai rashin ta ido" shiru tai masa tana sakin kuka tare da kulle idanunta wata gigitacciyyar tsawa ya daka wacce tsabar tsoro da firgita da tayi yasa ta faɗa jikinsa baki ɗaya tana ƙanƙamesa tare da sakin kuka, lumshe idanunsa Ya Heemu yay yana jin yadda jikinta ke rawa da yadda ta riƙesa, zareta yay a jikinsa ta buɗe baki zatai magana yasa hannu ya ɗalle mata baki wanda nan da nan wajan yay jaa albarka da fata ba ƙwari, zafi da azabar da taji haɗi da raɗaɗi yasa tai saurin faɗin "Wayyoooo Baffa, wayyoooo Ummi, Inna zai kashe ni Wlh ban yafe ba kuma sai na haɗaka da Ummi wayyoooo ya fasan baki" ta faɗa tana birgima a ƙasan carpet, mmki ya kusan kasjey Ya Heemu wai bata yafe ba dole sai yayi Maganin yarinyar nan rasa me zai mata yay sai kawai yasa hannu ya miƙar da ya tsaye tare da haɗata da jikinsa yace "Ke ni kike cewa baki yafe ba?? Dan Ubanki har nawa kike? Shige ƙwailar banza zai rashin kunya fal ciki empty head kawai" ya faɗa yana rungome ta sbd kukan da take da kuka kumburin da leɓanta yay, kuka ta ƙara saki tace "Ni ka sake ni wlh sai na haɗaka da Ummi ka fasan baki kuma sai na rama?" Mayan idanunsa ya ware yace "zaki iya ramawa?" Kai ta ɗaga masa tace "Wlh sai na rama kuma kaje kai da Allah bazan yafe ba in sha Allah Baƙaƙen ƴar ƴar zaka haifa irinka" wani lallausan murmushi yay yana shafa cikinsa yace "Idan kuma uwar yaran fara ce fa?" Turo baki Moha tayi tace "Wacce farar macance zata aure ka wlh Ya Heemu na tsaneka kai mugu ne" hannunsa ya ɗaga ya zabga mata mari ya ƙara sauke mata wani, wasu taurari Moha ta gani sun gilma ta gefen idanunta tama rasa wanne kalan kuka zatai, sai da ta buɗe duka muryarta ta buɗe baki zata kurma Ihu Ya Heemu yay saurin sanya bakinsa cikin nata..
Idan naga COMMENT da SHARE kuga posting da wuri if not kowa yaje ya riƙe abinsa🥲🤒
Bana da grps so share it please fisabilillahi🤲�.
NIMCYLUV��
11/30/21, 9:03 AM - Ummi Tandama😇: *AURAN FANSA*
_NA'IMA SULAIMAN SARAUTA_
Nimcyluv
11-12��
Da sauri Ya Heemu ya zare bakinsa yana lumshe fararan idanunsa wanda kullum suke a lumshe kamar mai cutar bacci, cikin nutsuwa kuma ya buÉ—e su akan ta yaga ta sanya hannu ta rufe bakinta sai zare kyawawan Idanunta take, tsoro duk ya gama cika zcyar Moha, bawai sanin muhimmancin kiss É—in tayi ba domin ko a hira basa zama suyi irin wannan zan can, sannan ba waye garesu ba, amma dai ta san wannan abun da Ya Heemu yay mata irin na Æ´an iska ne.
Jikinsa ya janye daga nata ya haɗe fuskarsa tamau kamar bai taɓa dry ba, hakan yasa Moha tsorata da lamarin da Ya Heemu, Amma yadda ta kejin magana ɗisun zan ce na ɗibanta abune mai wahala tai Shiru bata tanka sa ba.
Baki ta turo gaba tana kwaɓe fuska da sauri kuma cikin siririyar muryarta tace.
"Ya Heemu daman kai ɗan Iska ne?" Banza yay mata dan bashi da Lokacin ta, shima ƙaddara tasa yay haka bawai da wata manufa ba, gaba ɗaya Mohan nawa take har da zaiji wani abu a gareta ƙazama irin ta, zama yay saman Tattausan Laddumar da Baffa ya tashi tare da lanƙwasa ƙafafuwansa cikin nagarta da kamewa ya ɗauki ludayin kunun ya ɗiba yakai bakinsa, zaƙin sugern da yaji yasa bisa dole yaja idanunsa ya rufe ba tare da yay niyya ba.
Sosai Ya Heemu keson komai na Grandfa ɗin nasa, kusan a Grandchildrens ɗin Baffa babu wanda Baffa yafi ji dasu sama da Ya Heemu Sai Moha da Safa, sai kuma Sunaina, da Areef wanda aka kusa bikinsa da ɗaya jikar tasa mai suna Amatulrahim ana ce mata Amatu. ganin yana ƙoƙarin shanye kunun yasa Moha ta turo baki tana qunquni sarai yasan ita ake ragewa amma yake sha dan dai kawai neman mgn, lumshe idanunsa yana fesar da iska daga cikin bakinsa kafin a hankali yay pouting lips ɗinsa cikin gajiyawa da mitar ta yasa ya ɗan ware jajayen laɓɓansa bayan ya ajjiye ludayin a taya Ya Heemu yace "Zo nan" zare ido tayi just like he did kafin ta ƙarasa ta tsaya a kansa, wani siririn tsaki yaja yana mmkin yarinyar gaba ɗaya bata gane dai-dai da abinda yake ba dai-dai ba, kamar bazai mgn ba sai kuma yace "Wlh kika sake na miƙe Uhm" ganin yadda fuskar Ya Heemu ta sauya gaba ɗaya kamar bashi ba sbd tsabar tsoron da taji sai taga fuskar har wani maiƙo take tsabar baƙin fatarsa ba, zama tayi dab dashi kanta a ƙasa sbd tsoransa daya shige ta, idanunsa a rufe yana ɗan jan sajen fuskarsa yace "Drink" cikin ƙasa da Murya tace "To ni bakin ka zan sha ne? Ka sha da ludayin yanzu fa?" Fiddo ido waje yay wanda bai niyya ba kallo guda yay mata ba tare da yace komai ba yaci gaba da sha cikin shauƙi domin sosai kunun yake masa daɗi, ganin zai shanye yasa tai saurin riƙe hannunsa tace "Zaka shanye fa" gajiyayyun idanunsa ya sauke a kanta Jinjina kyanta kawai yake kamar aljana, taɓe baki yay yace "Meye naka Ibrahimul Khalel?" A fili kuma yaja dugun numfashi yace "kika ƙara taɓa ni zaki raina kanki,hannu duk kanta ƙaza ma" duk duniya abinda Moha ta tsana kenan kanta ta shiga kallo tare da duba hannunta wanda yake fari tass ga wani laushi da taushi haɗi da santsi, kamar zata kurma Ihu tace "To kai ma baka samin bakinka ba" Miƙewa yay tsaye yana gyara tsaiwarsa Sosai ba tare da ya kalleta ba yace "Kayan warin?? Banda wari bakin me yake? Ga tsatsa yann yann, Haba shiyasa Shatuu ke birgeni iya wanka ba'a mgn" wani yawo ta haɗiye mai ɗaci tace "Naji ɗin amma kowa yasan nafi Hanna kyau da iya gayo?" Taɓe baki yay yana duba agogon hannunsa yaga dare yayi dan haka bai ƙara cewa komai ba yaci gaba da tsaiwa.
Baffa na fita yaga ba kowa a wajan Murmushin manya yay wato Ya Heemu shi ya kura sbd zai ci zalin yarinyar mutane, gida ya dawo yana zuwa ya samu Hanna a soro tana rera kuka, Kallonta Baffa yay yace "A'a! Matar ke dawa haka a wannan daran?" Wajan Baffa taje ta faɗa jikinsa tana ƙara sakin kuka tare da riƙesa sosai, shafa kanta yay ba tare da yace mata komai ba domin yana gane komai na jikokin nasa, ko kallo sukai da idanu yana fahimta bare kuma ace kuka, hannunta ya kama zuwa cikin gidan suna shiga suka samu Inna da Shoona zau ne suna Shira, dake Shoona ta ɗan fisu hankali, Inna tace "Kishiyar ina kikai ne ƴar Ummanta" Baffa yace "Ibrahimul Khalel bai fito bane Kamila?" Inna tace "Daman yana ciki ne?" Shoona tace "tare muke ai ƴar tsuhuwa, ƙilan yana cikin tare da Moha" ta faɗa tana kallon Hanna wacce take kallon ƙofar ɗakin, Baffa zai mgn Ya Heemu ya fito cikin nutsuwa ba tare da yace komai ba yaja ya tsaya, Moha tazu wajan Baffa tana jan dugun gemunsa tare da riƙe sandan hannunsa tace "Baffa kayi min tsaka ni da wannan baƙin mutumin" Baffa yace "Me kuma ya faru Shelelen Baffa? Me yayan naki yay mki?" "Moha tana shigewa jikin Baffa ta saki kuka tana faɗin "Baffa wai ni ƙazama ce, wai Hanna ta fini kyau da iya wanka shiyasa zai aureta ta zama matarsa?" Da sauri Ya Heemu daya rufe idanunsa yana mutsa bakinsa shi kaɗai yasan me yake cewa ya kalli Moha, suna haɗa ido tayi masa gwalo tare da kashe masa ido ɗaya, Hanna kuma saurin kallon Ya Heemu tayi shi kuma babu wanda ya kalla cikinsu Shoona kam tsaf ta san sharrin Moha ne domin tasan har abada Ya Heemu bazai taɓa wannan zan can da ita ba, kaf family babu wanda zai zauna yay mgn dashi mai tsayi sai mutane uku Ummi, Baffa, Safa, sai kuma Areef idan yasu, Anut Meera daman ƴar tsama suke sbd tsun girmanta shi kuma yaƙi bata, kamar yadda basa jituwa da ƴarta Moha, Inna tace "To Shi Ibrahimul Khalel ɗin ne yace zai auri Hanna?" Da sauri Moha tace "Eh Inna da bakinsa ya faɗa wai ta fini hankali, kuma wlh ba gsky ya faɗa ba to ni ina ruwa na mana?" Sai a lokacin Ya Heemu ya saci kallon Hanna yaga kallonsa take, kana ya kalli Moha yana jifanta da harara dan Yarinyar ta fara fita ransa a kasalance yace _"Eh I'll marry her the you have any problem with that?"_ kafin tai magana Baffa yace "A'a nifa Barno zani na nemu maka wata" Ya Heemu yace "To i love Hanna sai ka janye" ya faɗa yana riƙe hannun Hanna ya jata zuwa waje, kuka Moha tasa tare da zubewa a wajan ta hau yin birgima "Yau naga abinda yafi zare tsayi meye haka kuma fisabilillahi? Mene naki tunda daman tafiyar kike so yayi" Moha tana birgima da kuka tace "Baffa ni zan bisa a gidan Ummina zan kwana" miƙar da ita Baffa yay yace "To Uwar kirki kuma matar daina kuka bari nai masa mgn" Moha ta riƙe Baffa sosai tace "Baffa wlh na tsani Ya Heemu kamar yadda bai sona nima bana son sa, he's so selfish kansa ya sani i don't like him anymore" Shoona ta Miƙe tsaye tare da cewa "Baffa ka gaya mata idan za'ai ƙi ayi shi saffa², idan kuma za'ai so ai saffa²" tana faɗin haka tai waje tana faɗin "Inna nima zan kwana gidan Ummi sai gobe" Inna tace "To ƴar albarka ki gaida Ruma sosai" Shoona tace "In sha Allah Mai ran ƙarfe sai da safe" Baffa yace "To Aishatu".
Ya Heemu na fita ya saki hannun Hanna ba tare daya ƙara kallon inda take ba ya nufi wajansa na cikin motar ya zauna, tare da jingina da jikin kujerar ya rufe idanunsa yana tunanin ƴar ƙanwar sa Safa, da kuma halin kewa da take ciki, tsaki yaja kaɗan yana jin haushin Abban Arman na ƙara kama sa.
Baffa yana tafe yana faɗin "To Indo Aisha me kikeso ayi? Ibrahimul Khalel dai yayan ki ne, kuma ya isa dake kinga ina sonki to ki rabu da dashi yaje can da halinsa kuma yaci kansa na kusa maganinsa aure zan masa, shima Umaru Aure zan sama bari ya dawo daga bautar ƙasar" Washe baki Moha tayi tace "Baffa Ya Omer zai dawo? Kai amma Am very happy wlh i missed him a lot wlh matar Ya Omer taji daɗi sosai" Baffa yace "Eh! Indo Aisha a satin nan zai dawo" dake gaba ɗaya sunan su Aisha daga Moha Shoona Hanna shiyasa aka sauya masu suna ta hanyar basu nickname, Suna tafe suna Shira cike da so da ƙauna sai ja masa gemu take har suka ƙarasu bakin motar daman tuni Shoona da Hanna sun shiga baya, Moha tai kissing Baffa tace "Ina sonka Kakana" ta faɗi hakan ta shirin shiga baya Baffa yace "A'a Matar shiga gaba kinji ko, Ya Omer na zuwa zaki samu abokin hira" Moha