Showing 15001 words to 18000 words out of 52381 words
tace "Baffa nifa bacci zanyi" tsaki Ya Heemu yaja kana yaywa motar key yana shirin fara tafiya tai saurin buɗe ƙofa ta shiga gaba tana rarraba idanunta" Baffa ya kalli Ya Heemu yace "To Aboki Allah yay maku albarka ya tsare min ku" Ɗauke kai Ya Heemu a ransa yana amsa Addu'ar Baffa a fili kuma yace "Matsa tun ban ciki da kai ba" yana faɗin hakan ya motar da gudu suka bar layin.
Basu daɗe suna tafiya ba bacci ya ɗauke Moha daman saurin bacci gareta ta gefen ido ya kalleta yaga inda kan yake layi zata kifa wani wawan birki yaja tai saurin buɗe ido tana shirin kurma Ihu yay sauri jawota jikinsa ya danneta da hannun sa yaci gaba da driving a haka baccin ya ƙara ɗauke ta tana manne a jikinta.
Tun daga bakin ƙofa ya fara danna horn gate keeper ya buɗe tangamemen gate ɗin Ya Heemu ya shiga da gudu yana gaba parking Shoona ta fita tana jiran Hanna ta fito ganin bata da niyya yasa tace "Sis get down bacci na keji" fitowa Hanna tayi ta kalli Ya Heemu kana ta kalli Moha dake jikinsa duk ta tura fuskarta ƙirjinsa ta cukukuye shi, ɗauke kai tayi tace "Gud night Ya Heemu" ko Kallonta Ya Heemu bai ba Shoona ma tace "Night Ya Heemu" babu wacce ya amsa sai ma ƙara jingina da yay da jikin kujerar dake zaune yay, suna barin wajan ya sauke numfashi kana buɗe gajiyayyun idanunsa tare da sauke su a kanta, sosai yay mmkin baccinta ga yawon baccin data shafa masa a jikinsa, zareta yay daga jikinsa ya ɗura hancinsa a cikin bakinsa wanda ɗazo yace yana wari, wani ƙamshi ya daki hancinsa da sauri ya cire hancinsa yana taɓe bakinsa kana ya fito tare da ita a jikinsa ya rufe motar. Suna shiga suka samu Ummi da Anut Suwaiba zau ne suna kallon Film ɗin _Mara & Clara_ Ummi tace "Daughters ina Little?" Kafin suyi mgn zazzaƙar muryarsa ta fito yana faɗin "Assalamu alaikum" daga haka bai ƙara cewa komai ya nufi part ɗin Safa yana zuwa daga tsaye ya saki Moha ta faɗa saman bed kanta ya bugu ihu tasa tana dafe kai tana faɗin "Wayyoooo Baffa Inna Ummi" sai kuma luuu idanunta ya rufe ta koma bacci. Ya Heemu bai tsaya jiran komai ba yay part ɗinsa.
A can Abuja Mannal na kwance bayan tasa Dr yay mata ɗin ki, tace hankalinta sai yafi kwanciya idan akai mata, yanzu ma sai ajjiyar zcy take saukewa yana son mijinta tana ƙaunarsa domin a kansa ta fara soyayya kuma bayan shi babu wani ɗai Namijin data taɓa so, hakan yasa taji gaba ɗaya Duniyar tayi mata zafi, rashin Abban Arman a rayuwarta ba ƙaramin giɓi ne ba, Amma mene dalilin yi mata wannan wulaƙanci ya saketa akan ƴar cikinta? Ƴar mana tunda Safa matsayin ƴar take gareta, Anut Lubna tace "Haba Mannal mene yasa kike abu kamar ƙaramar yarinya? Idan ƴar cikin ki haka ya sameta ashe baza ki iya tsayawa ki rarrashe ta ki bata baki ba? Ki gane da baya da kuma yanzu akwai bambanci idan nace bambanci ina nufin ta zara mai yawa, Allah ya rubuta kuma ya ƙaddarar rabuwar auran ki da Mijinki, sai ki ɗauki ƙaddara kiyi addu'a idan da rabo sai kiga komai yay dai-dai" Fuska Mannal ta kwaɓe tare da sakin wani kuka idan ka karanta sai ka ɗauka da gaske yarinyar ce sbd yadda take abu a shagwaɓe, gaba ɗaya tai cakacaka da hawaye a fuskarta tace "Anut wlh maza basu da kirki, basu da tausayi basa duba girma da karamcin da Allah yaywa mace basu da burin daya huce su wulaƙanta mace, yanzu da girma mana da komai ace wai namiji ya sakeni sbd yay Aure? Haba Anut ni yay zanyi wlh na daina auran ba wanda zan sake Aure" da sauri Anut Lubna ta rufe mata baki tace "Kull na ƙara ji, zakiyi saɓo, Aure ai ibada ce duk wacce ta riƙe aure da muhimmanci tasan darajar sa Ubangiji bazai taɓa bari ta wulaƙanta ba, rashin kirkin maza kuma kusan abu ne da za'a iya cewa ruwan dare ko kuma abunda ya zame masu ɗabi'a, dan wani ba halinsa bane sharrin abokai ma zai sanya ya sauya daga yadda yake" shiru Mannal tayi sbd wani ƙunci da baƙin cikin daya tukare mata ƙahon zcy, buɗe ƙofar room ɗin akai, wani ƙyakƙyawan Dattijo ya bayyana fuskarsa cike da nutsuwa da kamala, Mannal na ganin Dad ɗin ta ta mike da sauri tana cije baki tana zuwa ta faɗa jikinsa yana sakin kuka tare da riƙe sa, Murmushi yay yace "Lallai ran Mamana ya ɓaci tunda naga zubar hawaye akan fuskar jarumar mace" ya faɗa yana rungome ta da bubbuga bayanta, yana sani ya faɗi hakan sbd Mannal kullum faɗin ita storage woman ce zata iya handle komai nata ba tare da damuwa ba, sai gashi kuma tun ba'ai nisa ba Namiji ya fara ɗan ɗana mata kalar tasu zumar a hannu, riƙeta yay yaja ta kusa dashi yana bubbuga bayanta a hankali yace "Mamana kefa babbace kina kallon jikana ya kusa kamani a girma amma you're acting like a child haba Mamana akan Namiji?" Fuska ta marai-raice tace "But Dad am still loving him, i love my husband" Murmushinsa na manya yay mata yace "Uhm me kikeso ayi akai?" Tace "Dad i don't know what should I do, Abban Arman ya cuceni ya rage min martaba da kimar aure ta hanyar datse min igiyar aureta daga cikin guda ukun da Ubangiji ya ɗura a kai na" Dad yace "To ki nutsu kiyi tunani, nidai babu wanda ya isa ya wulakanta min Mamana ina raye ko waye, amma tunda kina son Mijinki kije kiyi tunani kinji ko amma bai yiyuwa ai masa mgnar auran ki dashi" Mannal tana shassheƙar kuka tace "Wanne tunani zanyi Dad?" Yace "Kuturo da kuɗin sa alkaki sai na ƙasan kwano, kuma ruwan daya dake ai shi ne ruwa, amma Hauswa suna cewa idan baƙin maciji ya sareka kaga baƙar leda saika ƙarawa ƙafar ka gudu, kece da kanki ba wani ba Mamana so U have to think kinji ko Then kiyi addu'a itace first" rungomesa tayi tace "Much luv Dad" Washe gari sbd kukan da Mannal ta kwana ta nayi yasa Dad kiran Abban Arman amma mgnar farko yace "Ta daɗe bata daina kuka ba, harshi zata wulaƙanta, saki ne ya saka idan tana buƙatar wani sai ya ƙara akan nada dan haka kada wanda ya sake kiransa akan wata Mannal idan tasu ma ta mutu tabar Duniyar ruwanta ne" cike da baƙin ciki Dad ya kashe wayar yana mai ladamar sanin Abban Arman a matsayin siriki Mannal ɗan ƙaramin hauka tayi and tace ko zata mutu akan sonsa ta hqr dashi.
Tunda Ya Heemu yabar Safa ta murzawa ƙofar ta key ta kwanta take aikin kuka, tana jin yadda yayta buga ƙofar yana ce mata ga abinci tai masa banza ya dawo yace mata ga kazar ta nan ma ta sharesa, ya gaji dan kansa ya barta, yanzu ma tunda gari ya waye bata fito sai da ta tabbatar baya gidan, kana ta fito sanye da wasu ƙananun kaya domin su ta saba saya gaba ɗaya cinyoyinta a waje, kai tsaye kitchen ta nufa inda taji motsi tunda ya fito Arman ya ganta yay saurin ɗauke kansa zcyarsa na bugawa da ƙarfi ajjiye mug ɗin hannunsa yay yana rasa mene zai yi, sam bata kula dashi ba, Ladi dake aikin haɗa luch ta kalli Safa tace "Sannu da fitowa" Murmushin dole Safa tayi tace "Ina kwana Baba Ladi?" Baba Ladi ta amsa tana haɗa mata breakfast tace tea kawai zata sha, tana amsa ta juya ta fita waje tana fita ta tsaya sbd idanu huɗu da tayi da Arman wanda ya faɗa sai idanu yay kamar bashi ba, cup ɗin ta saka tai wajansa da sauri wani so da ƙaunar sa ya dawo mata sabo yana ganin haka yay saurin tashi da ɗan sauri² gudu² yabar Parlon tare dayin waje yabar gidan baki ɗaya, zubewa Safa tayi a wajan tana sakin kuka tare da kiran Sunan Ya Heemu sama taji anyi da ita ta kurma Uban ihu Abban Arman yana dry yace "Haba Baby Safa matata, daman ina sane dake ba fita nai nayi ba nasan zaki fito ne" haɗe fuska tayi tace "Malam dalla sauke ni aikin kawai, kai ko kunya baka ji sbd tsabar son Zcyarka" ɗakin sa ya buɗe ya sanyata kana ya rufe tare da direta akan bed ya zare Babbar rigar sa yace "Kada na sake ganinki da Arman ki manta da duk wata alaƙa dake tsakanin ku, nine mijikin a yanzu" tsaki tayi tana miƙewa tsaye tace "Wlh Arman shi nake so kuma shi nake ƙauna kuma in sha Allah sai na kasance ƙarƙashin inuwar sa" wata SHU'UMAR dry yay yace "Au haba? Idan kina raye? Kenan? Bari kiji wannan auran naki auran manufa ne kuma a yanzu zan cika burina" gabanta ne ya faɗi tai baya tace "Me kake nufi? Kashe ni zakai kenan ko?" Girgiza kai yay yace "Ko ɗaya yanzu za kiga abinda zan maki" yana faɗin hakan ya shiga cire kayan jikinsa sai da yay naked jikin Safa ya fara rawa da sauri ta ɗauki wayarta ta kira number Ummi a kashe kana ta shiga kiran Number Ya Heemu cikin Sa'a ta fara ringing, da sauri Abban Arman ya ƙarasu tare da fisge wayar yay cilli da ita, ihu ta kurma ta shiga kirane sunan Ya Heemu Ummi Papa domin har ubanta dake ƙasa sai data kirasa, bai tsaya jiran komai ba ya cilla ta gado duk yadda Safa taso kwatar kanta kasawa tayi, lokacin da Abban Arman ya fara ƙoƙarin shiga jikinta ya kasa kawai sai ya sanya farcen hannunsa ya farka fatar wajan, wata gigitacciyyar ƙara Safa tasa tana kiran sunan Arman wanda tuni yabar gidan, nan take kuma numfashi ta ya tsaya, wata sabuwar a zabar ta farkar da ita, tun 11 na safe sai wajan 1:30 Abban Arman ya bar Safa yana zare jikinsa wani jini yay tsartuwa ta ƙasanta cikin rashin Sa'a wani jini ya fara ambaliyya a jikinta, idanunta ya ƙaƙƙafe ta shiga fisge² ganin haka yasa Arman ya ruɗe domin baiyi tunanin abin haka ba harga Allah so da ƙaunar yaja yay mata haka, gumi ya shiga sharcewa, da sauri ya fita ya kira Baba Ladi yace ta sawa Safa kaya zasu asibiti, tana shiga ɗakin ta fito da sauri tana faɗin "Allah yay mata rasuwa...
Comment and share fisabilillahi�🌚 kuyi ko famshi kanku, wannan short story ne mai ɗan banzan daɗi da ma'ana.
SARAUTA 👑
11/30/21, 9:03 AM - Ummi Tandama😇: 🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈🌈
*AURAN FANSA*
NA'IMA SULAIMAN SARAUTA
Nimcyluv
I'M HOT🔥LIKE A HEATHER😂 LIKE BOM🙌��
She's called me *Piano*, *Snow* har dasu *Muciya* 😂 And i like the name nasan duk cikin so ne, to this page da mai page ɗin da page ɗin duk na kine🥲� _DEDICATED TO YOU_ DEAR SHALELE UWAR ƊAKI, OUR MENTOR🥰 *RAMLERH MAI_DAMBU* MUCH LOVE STAY BLESSING😉
Runtse idanunsa Yay yana mai jin yadda zaratar matan sukai masa ƙawanya ta gaba da baya.
For the frist time daya ji wani kalar abu na tsarga nasa tun daga yatsarsa ta ƙafa zuwa tsakiyar kansa.
Ba komai yadda haddasa masa hakan ba sai yadda babbar mace ajin farko ta bashi wata ƙyakkyawar rungoma ta gabansa.
Yayinda yarinya ɗaya shakaf mai jini a jiki mai cike da ƙuruciya ta bashi wata lafiyayyiyar rungome ta bayansa duk a lokaci guda.
Yana jin yadda Moha ta lafe a bayansa tana sauke wahalalliyar ajjiyar zcy jikinta sai rawa yake sbd razanar da tayi.
Cikin wahala kuma take fusgar numfashinta jikinta ya ɗauki rawa ga wani zazzafan zazzaɓi daya kawo mata ziyara lokaci guda wanda zafin zazzaɓin ke fita yana ratsa rigar jikin Ya Heemu yana shigewa cikin jikinsa.
Mannal kam tsoran yawa yay mata ga yunwa ga gajiyar data tarawa kanta duk ya saukar mata ya fara tambayar lfyarta.
Tsananin firgicin data shiga ne yasa numfashi fara fita da saurin kusan suman tsaye tayi lokacin da magen tayi dirar mikiya a saman wuyanta ta shiga gurnani tana É—aga jela ga jini na zuba a jikin jelar ta ta.
Ya Heemu kasa motsa wa yay sbd yadda magen take wani kalar kuka tana buɗe bakinta tare da saita fiƙoƙinta tana shirin kai cizo.
Ya Heemu Ajjiyar zuciya ya sauke yana mai buÉ—e manyan idanunsa tare da cije bakinsa, a hankali yakai dubansa ga magen dake Shirin kaiwa Mannal cizo wacce dalilin hakan ya sanya ta fara ficewa a hankalinta.
Fesar da iska ya shigayi yana kallon yadda magen take buɗe baki tana miƙar da gashin jikinta tare da fito da fiƙoƙinta.
Gaba ɗaya faracen ƙafarta sun fito, ga mmkinsa sai yaga ta fara maida hankalin ta kan Moha dake maƙale a bayansa.
Hannunsa yake cike da jarumta da kuma zafin nama yana mai ƙara riƙe Mannal wacce numfashinta ya ɗan fara tsayawa.
Kafin yakai hannunsa ta daka wani tsalle ta sauka a bayan Moha wata gigitacciyyar ƙara Moha ta sanya tare dayin Ajjiyar zuciya jikinta ya saki.
A kuma za bure Ya Heemu daya gama fusata da iskancin magen ya juya da sauri yana mai fisge magen daga wuyanta wanda ya harta fara kartar mata fatar wuyanta.
Wurgi yay da ita jikinsa na rawa tare da tsuma idanunsa yay jajir, itama magen fusata tayi sbd yadda yay cilli da ita ga zafin ciwon da yake gusar mata da hankalinta hakan yasa ta fara wani kuka tare da jijjiga ta shiga miƙar da ƙafa.
Gane nufinta da ya yi ne yasa ya ɗan zame Mannal daga jikinsa amma duk da haka maƙalesa tai jikinta duk rawa yake, sosai take tsoron mage kamar yadda take tsoran ganin abinda baƙan tawa Arman ɗinta rai.
Da sauri Ya Heemu ya sunkuci Moha tare da goyata a bayansa, jinta a faffaɗan bayansa yasa ta sauke wahalalliyar ajjiyar zuciya tare dasa dukkan hannunta ta riƙo ƙirjinsa.
Kana ta runtsa idanunsa sbd wani abu dake mata yawo akai abun shekaru masu yawan gaske ya shiga dawowa cikin tunaninta, manna kanta tayi a bayansa tana sauke tagwayen ajjiyar zuciya.
Yana goyata a bayansa magen na sakkowa ta nufi inda yake kafin tazo yasa hannu ya sunkuci Mannal wacce tai suman tsaye da wani irin zafin nama yasa ƙafa yay ball da magen tare da jifa da ita.
Ƙara tasa sbd yadda kanta ya daki wani glass nan take kuma ta baje a wajan matacciya.
Harabar gidan ya nufa yadda yake tafiya cike da kuzari da kuma jarumta kaÉ—ai ya isa ya tabbatar da cewa Ya Heemu jarumin namiji wanda baya barin ko ta kwana.
Musamman yanzu da ransa yake babu daɗi hakan yasa ya ƙara saurin tafiyarsa kamar mai yin gudu, yana ɗauke da mata har biyu amma sam ba za kaga alamar gajiya a tare da shi ba.
Yana zuwa wajan motar ya saki Mannal ta faɗi ƙasa, ƴar ƙara ta saki tana mai ɗan cije bakinta haɗe da jan numfashi, sosai ta kejin zafi a ƙirjinta musamman yanzu da zcyrta take mata bala'in raɗaɗi, ƙunci haɗi da takaicin abinda akai mata.
Ƙara rufe idanunta tayi sbd yadda fitinan nan ƙamshin sa ke dokan hancinta yana kaiwa Dukkan wata ƙofa ta hancinta farmaki.
Ya Heemu kota kanta bai bi ba ya nufin bangaren driver, yana jin yadda Moha ke fisgar numfashi da ƙyar tana ƙara manne masa a baya.
Murfin motar ya buÉ—e a hankali kamar mai tsoran wani abu yasa tattausan hannunsa wanda yake fidda gumi kaÉ—an kaÉ—an ya sakko da ita daga bayansa.
Back seat yay niyar kwantar da ita amma yadda yaga ta fice a hayyacinta tana shirin rasa numfashinta yasa ya zauna tare da ita a mazaunin driver yana lumshe idanunsa masu kaifi da kuma É—aukar hankali ya shiga fesar da numfashi.
Mannal yadda take a durƙoshe nan kasa tashi tayi sbd wani bala'in ƙuncin da ta keji a ranta, musamman daya kasance kayan bacci ne a jikinta, baza ta taɓa tashi ba bare ya kalli jikinta, idan ma dalilin hakan yasa ya aureta to tabbatas zata shayar dashi mmki.
Zata nuna masa ta fi ɗan isa sanin tasha, ban dama tsaurin ido irin na yau har ita Ya Heemu zai kalla yace yana so kuma zai aureta? To Yay mata me? Me zata ɗauka jikinsa itafa duk duniya idan ba Abban Arman ba, bata jin akwai wani ɗa namiji da zai gamsar da ita tasan cewa ita ɗin mai Lfy ce kamar kowa, idan ba Abban Arman ba babu wani ɗa namijin da zataiwa surutu akan gadon aure bare kuma ƙaramin yaro ɗan talili like Ibrahimul Khalel.
Wani ƙaramin tsaki Ya Heemu yaja yana mai fesar da iska daga cikin bakinsa haɗe da tura dukkan hannayensa cikin sumar kansa yana hargitsa wa, domin samawa kansa nutsuwa.
Domin idan yace zai mgn Tabbas zai faÉ—i abinda bai dace ba, amma ya lura sam bata gama fahimtar waye Ibrahimul Khalel ba.
Yaga alamar su take yay tai mata ihu a aka tana bashi ciwon kai.
Buɗe narkakkun idanunsa yay wanda suka ɗan sauya launi zuwa jaa, ganinsa ya mayar kan Moha wacce ta maƙale sa wanda yana da tabbacin da a hayyacinta take ba zatai hakan ba.
Shima bazai taɓa hakan ba, yana tausayinta ne kawai yanzu sbd ciwon dake damunta wanda ta samesa wajan Mahaifiyar ta.
Numfashi taja da ƙarfi tana danna kanta cikin ƙirjinsa sbd Numfashin da taji ya tsaya mata.
Ba tare daya kalleta ba ya ɗura tattausan hannunsa saman ƙirjinta yana ɗan danna mata domin samun sauƙi.
Lumshe idanunta tayi sbd daÉ—in da yaji kafin ta buÉ—e idanunta tare da sauke su akan kayakkyawar fuskarsa mai kyau.
Hawayen da bata san na menene ba suka shiga sakko mata, kafin ta kama hannunsa ta riƙe sosai muryarta na rawa sosai tace.
"Ya...Ya Heemu!!!"
Sai kuma tayi shiru tana ƙara riƙe hannunsa, firgitattun idanunsa masu sanyi da kuma daɗin kallo ya sanya saman fuskarta yana kallon yadda fuskarta tai wani haske na abun mmki ga wani kyau data ƙara, har wani yellow take.
Kallonta kawai yay bai ce komai ba, sai ɗan gajeran tsaki daya saka yana mai taune leɓansa yana huce takaicinsa a kansu.
Kamar daga sama yaji tace "Meyesa ka