Showing 21001 words to 24000 words out of 82304 words
Chapter 8 - UNCLE JUSTICE COMPLETE DOCUMENT by Ummu Sharif .txt
nake fitar da lumfashi, cikin tsananin tsoro nadaga naga kowaye haba tuni naji zuciyata tafara lugude naiman dauki, nashiga ukku "uncle justice" ne ga mamakina hawayene kwance asaman fuskarsa, yalumshe idanunsa tuni nima hawayen suka balllemun, nayi nayi iyabakin kokarina nakwachi kaina amma nakasa. ni ayanda nalurama kamar "uncle justice" din baya cikin hankalimnsa sam.
Dole tasa danagaji nakasa kwatar kaina nakoma saman girjinsa nakwanta, jikina ba inda baya bari, jinake tamkar anna jonamun wayoyin wutar lantarki, kakkarwa nake harda hakorana,, tuni mutuwar Aunty Raheema tadawo mani sabuwa,
kukanake sosai harwani shidewa nake abangaren "uncle justice" shima haka dinne dama duk idan kewar matarsa tadamesa, hakan yakeyi sai yaxo dakinta yakashe wutar daki ya kwanta,
Anan sukayi samar takarsu shida ita, adakin yayi zuwa tadi wurinta, lokutta dayawa yanatuna idan yashigo dubata kafin aurensu, akan yawan ciwon marar dake damunta, tun anamasa boye boye acemasa zazzabine ciwon kai kowani abun har yagane, duba da irin yanda take famar wule wule tana faman rike ciki.
Munsamu lokaci mai tsawo ahaka muna kuka barinma dayake dukkan mu muna cikin sarkakkiyar rayuwa, shitabangaren "auncle justice" bawai bazai iya son yarinyarba ne ah'ah amma yanaganine tamkar bata iya daukar lalurarsa ne, idan so samune yafison babba wadda zata iya dashi. shiyariga dayasamu abunda yakeso sosai awurin Raheema, yanxu an hadashi da yar kan kanuwar yarinya toh ta inna ma zaya fara yarinyar da keshiga cikinsu daddy suyi wasa. shi kusan kallon sa,ar su daddynma yake yimatan, sai kuma anawa ban garen cikin irin tashin hankalinda nashiga na ganin kusan kowa yayi na'am da wannan maganar bakamar yanda nazataba dagaa farko, cewar za,asamu maslahane, a warware auren.
Kuka mukayi sosai na tsawon lokaci ahankali kuma sai sauki da natsuwa tazomana daga Allah, kamar yanda dai take ga rayuwar kowane mumuni da akayiwa arashi don dole dangana da hakuri zai zomasa daga indallahi, bawai domin yamanta da mamacin bane.
Tuni ni abangare nama wani barci ne mai nauyi yakeson daukata, nama manta inda nake, kasancewar kukan dansha nadansamu rahusa da nauyin da zuciyata takemun, amma abangaren "uncle justice" kuma bahaka nan bun yakeba tunda dama kullum cikin azumi yake tun sanda aunty kejinyar nan. koda yaku sanceta toh bawani gamsuwa yake samuba saboda dalilin low "immunity" da akasani anasamu ajikin kowane majinyachi, ballantana ita dakarin abun yahada da lalurar juna biyu, mai juna biyu ko ba ciwo batada immunity sosai shi abangarensa jin jikinsa yana haduwa dana mace maccen kuma ma muharramarsa, yasa nan da nan wani irin feelings mai tsananin gaske yakamashi, cikin dan barcin dayarafa daukata naji kamar wani abun nabimin jikina, harsaman lebunan bakina, ashe "uncle justice" ne ke naiman lebunana, gam narufe bakina, naki budewa da fahimci abunda yakeson yayi amma duk dahaka nadauka cikin mafarki ne, ba azahiriba.shima kuma baimatsamu ba yadaiyi kokarin zare mayafina ya wullar dashi, ayayinda hannun daya ya yimun rumfa dashi. Dayan kuma yayi amfani dashi yanashafar kaina, zuwa saman wuyana to ananne fa nafarko saoasi jin abun azahiri ba mafarki nakeba.
Yasa nayi yunkuri zantashi amma sainaji yarungumeni gam, gaba nane yayi mummnar faduwa farfarfar kamar zaiyi tsalle yafito sai yanxu natsuwa tadawomun sosai ya illahi wane hali nake ciki na rayuwa daga wannan sai kuma wancen ni lamari auren nan nabani tsoro mai makon abun yayi baya yayi sauki amma abubuwan rayuwar aure sai kankanama suke, akaina abun daki daki yanata wanzuwa yaunice kwance asaman kirjin "uncle justice" π±πββοΈbanyi wani yunkurin kwatar kaina ba ban kuma yi wata haukaba, bamanida wannan kuzarin, domin nasan koda bantaba shiga ahannun uncle justice ba tofa amma nasani daga ganin yanayinsa da irin yawan abincin da yakeci kai kusan dolenema yazamo mutum mai kuzari, kuma kakkarfa! ga wadatar lafiya da Allah ubangiji ya wada tashi daita tundanake tuntashina sanina daisau daya nataba ganin "uncle justice" yayi rashin lafiya, rashin lafiya har yawuni asibiti wanna kuma tun anagoyon daddy baa ma haifi little ba.
Haka kuma ko inna kaduba ahanun sa jijiyoyine rakachab gasunanan saikace hadewar wayoyi wutar lantarki.
duk natsure hankalina duk yatashi arayuwata niko soyayya bantabayi ba, banakuma tsayawa Magana da maza ko a school ni naamiji ko mai kamanin sadeeq ne dogo sirir tsoronshi nake ballantana mutum kakkarfa maciyin abinci irin "uncle justice" banbude bakin nawaba dana lura yanason kaima hari, haka kuma shima bai matsamun ba, dason budewar ahankali yadinga yawo da hannunsa yana zagaye lebena zuwa zuwa har saman wuyana, hannun nasa yamaida zuwa saman wuyana har yanatabo wani sashe nakirjina, ayayinda yayi amfanida lebunansa yana shafawa asaman nawa lebunan yan gogawa cikin wani bala'in sanyi yake aikin tamkar mai lalurar mutuwar sashen jiki, wannan dalilin ne yasa jikina yafara mazari, bakina na kakkarwa, nabude bakina cikin fari da tarin tsoro ga tsananin fargaba muryata na tsanani rawa natsananin tsoron "uncle justice" kuma bugu da kari gawani abu daban da duk ahangena bantaba tunaninirin wannan rayuwar zata taba shiga tsakanina tareda uncle ba bashiba ma kowani namijima, arayuwata amma gashi adare daya wuni daya labara yasha ban bam ya illahi kasani inna tsoron mutumen nan. kaf arayuwata ba halitar danake tsoro tam kar "uncle justice" da irin wannan rayuwar auren habawa tuni baima bani dammar yin maganaba.
*xxi*
k'awai yahada bakina da danashi yafara tso'tso bana wasaba a masifar yunwace yake komi. Ni kaina nasan haka tunda nasan yanayinsa nike zama gidan su, nasan komai hawaye biyu biyu, suke fitawa a idona, gabakina acikin nasa
Yanasha.
Ganin basarki sai Allah yasa dole yasa nasaka dukkan hannunah biyu biyu saman girjinsa akokari na nason tureshi, natashi, haba bansaniba ashe nakara tsokano shine. dan hannuwan nawa sun sauka ne dai dai a kan nipple dinshi wanda hakan yakara hura shi kuwa, hakan kuma yasa, ya karabada kai da maida himma wurin ganin yadan samu natsuwa, da dan saukin abunda yatar rarmasa rabonshi da mace kusan watanni shidda zuwa bakwai, yanxu!
Shidayake biyan bukatarsa a farkon dare dakuma asubar fari, idan yadawo masallaci yayi morning breakfast, kuma amma shine yau yashare, yoh toh kusan shekara mana, tunda awata bakwai meye marabar da shekara. jinsuma yake tamkar shekara bakwai, shidai muradin shi kawai yaji yasamu saukin abunda kedamun shiba, bai damu dakoma wayeba naga alama
Ganin danayi cewar jikinsa ko alamar girgiza biyi ba, ballantana nasamu dammar tureshi, yasa nayi kokarin kwatar bakina da harnafara jin yanamani zugi, akalla nayi ihu koda da wanda zansamu yazo yataima keni.
Aikin banza amadadinma hakanma sai yakama lebena nakasa, yachiza bada karfi sosai ba amma naji zafi alebon nawa, yaufa bone ya tabbata kaina. nafadi araina rowan hawaye suka kara gudu asaman kwarmin idona.
Duk inda hankalina yake da rahamata suke atashe suke a wannan lokacin, baisakeni ba har saida yaji nagaji natsaya da tsumiy niyar danake, ganin bata fiddani.
Daga farko har nadanji sanyi araina nadauka kyaleni zaiyi, ah'ah madadin hakama sai naga yagyramun kwaanciya sosai, a inda yamaidani kasa sai yadora rabin jikinsa akaina, yasaka hannuwansa duka biyu yatallabo kaina ya bada himma sosaia wurin shan bakina, yawuna sosai sun gauraya danashi! yanda takai innajin duk kwarewar scientics bazasu iya fidda nawaba acikin nasaba.
(su Yaya fatima kenan bazaku iya rarrabe nawa danashiba kunji duk kwarewarku inji fareeda dataji wuta )π
Saboda tsabar gauraya dasukayi, kai naga tasku awannan ranar. ahaka munsamu kusan awa daya ahaka tukunna naji yasauke wata sanyayar ajiyar zuciya! duk nauyin jikinshi yasakarmun shi, har na tsawon mintuna shabiyar, kafin yatashi yazauna yajiyo yana kallona. Irin kallon dayakemun yasa sai yanxu nagane wato yasanma dawa yake tare, yasaka hannunshi agashin kaina, da duk ya hargitse innadai jinsa amma banbude idanuna ba.haka kuma hawayen basu daina zuba ba, ya sunkuyo yaimun light kiss asaman kwarmin idona, nakara runtse idona ga gam, yadan tsaya yana kallona. lumfashi mu sarke cikin najuna.
Araina nace shima yanaganin rashin dacewar abun da yayin yatsa ya yana kallona,
kafin yatashi ya kwabe kayan sa yasaka towel din Aunty Raheema tsoho, tukunnah yashiga wanka.
Dakin dayake kullum sai anshiga anshareshi an wanke toilet, tareda chanza zanin gado, abi shi da turaren wuta yasa bakataba cewa ba a amfani da dakin ba sam, komai nadakin tab yake.
Aranshi shima yana tunanin wai meyake shirin faruwa dashi ne, shidai yasani sam baishirya yin rayuwar aure da wannan yarinyar ba sam, haka kuma yakudurta sai in idan angama komai kura talafa dole yanaimo wadda yake tunanin zata iya daukar lalurarsa, kamar wadda ashekaru dai duka bai wuchi yabata shekara ukku ba ko hudu amma inna jinta ajikinsa sai yaji kamar wani fitina nan maganadisune yake jansa da bazai iya hakuraba, wallahi kuma duk da dai bawai yafitar da abunda kedamun san bane amma kuma wani Karin abun mamakin wata irin natsuwa sosai yakeji ataredashi, harwata iska iska yakeji tana ratsashi, idan yantuno da alherin yarinyar kuma agaresu siayaji tasamu wani muhalli azuciyarsa, amma baisan kowane iri bane.
Ahaka dai har yagama wanka yafito, nibanma san kalar tunanin da zanyiba, dama nasani sanda ummu salma tace saina kirasa awaya danayi zamana, ban zoba konace nakirasa yace karnaje, ban maji fitowarsaba sai dai kawai naji, cikin murya mai masifar sanyi naji yayimun magana, ko zakiyi wankan ne, jin hakan yasa nadawo cikin haiyachina nadawo cikin duniyar da muke.
Duniyar mu tagaskiya nabaro duniyar taurari nayi maza nadiro daga gadon dirowata.daniyar nagudu nabar dakin, amma sai naganshi, tsaye gaban gadona. dagashi sai towel, ganin haka yasa nayi sauri komawa gadon nafada tabaya tareda runtse idanuna.har inna bugewa ahannu. nakuma hanzartawa natashi nahada hannu duka biyu inna rokonsa kaina sadde akasa muryata na rawa duk jikina rawa yake bandagoba nake cewa pls kayimun rai gefe daya yakoma yachi gaba dashirin sa baidai cedani komaiba, har saida yagama yadauko jalla biya yasaka yashafa turarukka. tukunna yajiyo cikin natsuwa atake yafito a "uncle justice" dinsa na ainihi! yace kobazakiyi wankaba kishiga ki kama ruwa, kiwanke fuskarki
nasan hali ban tankaba nawuce nakama ruwan nakuma wanko fukatan, jina nake duk wani bakon yanayi yasameni, tamkar bani ba hakanake jina lebunana sun dan kumbura, duk suncika mun baki nakeji, sunyi dan jaja sai zugi suke, nazama duk banida kuzari sosai.
Saidana fito yataka har inda nake yakama hannuna yatunkari kofa dani sai lokacin nafahimci nufinsa fita zamuyi ahaka ai bansan sanda nakira sunansa ba ban kalleshiba ammashi yajiyo niyake kallo, hannun namu nasarkafe dole tasa nima saboda tsoron tunanin idanunsa yasa nayi shiru!
Ahaka mukafito dakin yajani zuwa har cikin pallown Fulani babba pallon kuwa na acike hatta suduka amaren suna ciki, ai tuni bansan sanda wani karfi yazomun ba nakubce hannuna, shima din baice komaiba yawuce zauwa dakin mahaifiyar sa,
Haba wa yana wuce wa wuri yadauki ihun, su zeena dadina da yayana yamaseefar sanin kan luv, tamkar wanda yayi dagree da masters akansa.cewar shukura aifa "uncle justice" ba bayaba inji zeena, to amma dasaiki gayama su ummu salma cewar kefa kina wurin mijin kiπ kar ma su wahalar dakansu gurin naimanki, duk gidan nan yau basashen daba adubaki ba, baki balabarinki, saida Allah yasa asabe mai aikin fulani babba tace taga shigarki dakin marigayiyah, kuma yarima jawad ma yana ciki.haba jinna yi kkamar nakurma ihu! hawaye suka dingayimun zarya, oh Allah haba ganin hawayena yakara basu dariya yarinya aikin tonama kanki asiri, ba irin kiran wayarki da maman fareeda batayi ba, amma yar nan kikaki dagawa, kedadi miji koh! cewar small aunty khausar,
Zeenah ce tazo tazauna dani daga mutuwar tsayen danayi, tace haba zauna mana yar uwa damaku masu cika baki to sam baku iya shiga hannuba, fitowar Fulni babba tareda "uncle justice" yasaka su yin shiru.
*IDAN KINADA HALI DAN ALLAH KIBIYANI TYPING AKWAI WAHALA*
*xxii*
D'ariya naji ankwasheda ita ashe mama habiba ce kaanwar Fulani babba, shakiyay da ai sai kuchi gaba mana, hhhh tajiyo takalli "uncle justice" tace toh ai saika kai fareeda gida tunda annnai meta ba agnata ba, ni alokacin inna durkushe iina gaida Fulani babba so, nake nace aska driver yakaini amma bahali saboda kunya yace ai munatare tundazu, jinhaka yasa wata uwar zufa tarufeni, innalillahi wa inna ilaihir rajiun, har wani zazabi zazabi nakeji, najima da sanin cewar "uncle justice" shi sam bakunya acikin al amuransa, amma wallahi sam bansan cewar abun nashi yakai hakaba, sai yau π°
Ya illahi nidai gani nan dai ne kawai
Baba Fulani tadafani tanamun murmushi, ita kamar nalura ka san cewar mu taren dadi yaimata sosai yar gidan aseeya kozakiyi kwanciyar ki anan, sai agayama mamanki cewar kina nan din! da sauri na girgiza mata kai inna kara sadda kaina kasa, bandaiyi maga naba to ai naga dare yayi,
Muryata chan kasa dama kuma ga kunyar danasha ga nauyin da lebena keyimani, yatai maka gaya nasakawa muryata takarayin kasa nace mata ah ah innada fita asibiti gobe tace toh! bakomai Allah yayi albarka.
Acikin ranta tana hamdala da Allah yasa yaronta yau yadan samu sawaba, domin hardan cikowa taga yayi ga fara arsa yau takaru, yau shine har yanacewa ga abunda zaichi a shirya masa bakamar sauran kwanakin bayaba da kullum cikin azumi yake, duk yayi wata rama gashi idan yasha ruwanma yayi bude baki bawani abincin kirki yakeciba sosai wani lokachin har saita tsaresa tana matsa masa, amma duk dahaka da kyar takesa mu yadan tsikara, yatashi kai kasan abunda zaisaka jawad yaguji abinci to tabbas yafi abincin amfani, domin tun tashinsa tasaan shi da son abinci da cin abincin amma yau kadai gashi har shine dakanshi yake naiman abincin!
To kutafi auta dare yana karayi tasamu takanta tahuta tace gobe sunada fita, na dukusa har kasa nayimata bankwana, muka fito a yayinda shukurah da zeenah suka mike domin yimana rakiya.hararasu "uncle justice" yayi yace kukuma fa inna zaku tuni ko waccensu tayi u turn shikuma yariko hannunah muka wuce,
Bayanda ban yiba yasake mun hannu amma yaki ko kallona ballan tana yasan menakeyi mutum komotsi bayayi tamkar gini, dole tasa nahakura iya kunya yau kam nashata araina nace nida gidan mai martaba kam sai illa masha Allahu!.
Kasan cewar dare yasomayi kuma akaidar gidan mai martaba karfe goma akesakin wasu mahau katan police dogs amma kasan cewar yau anyi hidima gidan baisan da fitowar muba kwai yabude cage din suka fito kodayake saida ya hura usur domin tabbatarma mutan nen gida cewar zaibudesun amma ganin cewar yau anyi hidima yasa yabarsu har zuwa shadaya suka fito a 360, tareda gurnani da haushi haba aiban san sanda na karbe hannuna awurin uncle justice ba, naruga da gudu wata wawuyar chakuma "uncle justice" yayimun bansanma lokacin dana maleshiba abunku ga kakarfan mutum kuma mai tsawo tuni yarikeni da hannu daya kuma irin daukar da akayima yara, kafin yatsaya yaima karnukan wani yare mai kamada yaren Chinese, sai kuwa naga duk suntsu gunna, gabanshi, sun daina haushi, shima kuma tsugunawar yayi dani a hanunsa, ganin yana kokarin saukeni yasa nakara kankameshi jikina ko innah bari yake!
Waini meyake shirin faruwa danine, juyowar da zanyi nagansu gabdamu nikuma dai dai wurin kunnesa nace masa "uncle justice" plsssss muryata cikin kuka kuma in a low turn, a kokarin danake gudun kar sujini.
wani mugun waha lalen lumfashi domin tamugun tabo adakarsa, yanayin yanda tayi magan hucin iskar maganar yana sauka cikin kunnanen sa.
Yashafa kaina tareda mannamun light kiss saman kwarmin idona, da asaman lebuna na, "it's just going to be an introduction noting else" wayyo yau naga takaina duk narude yajuya wurinsu yakarachi yarensa sai dayagama bayani sukuma sunyi sshiru tamkar masu amsar darrussa, da yagama dasu sannan yajiyo tareda mayarda hankalinsa kaina, yace zaki gaisa dasu tayanda duk sanda kuka koma haduwa bazasuyi miki haushiba. kokuma yunkurin biyoki cikin kaduwar jiki da tsananin tsoro yau Allah yakawoni wai nagaisa da kare nadai cemussu sannunku batareda nakkallesuba.π kuma har alokacin inna makale jikin "uncle jsutice" cikin dan daga murya yake cemun bahaka zakiyiba hannu zakibasu kuyi musa biha yaufa naga takaina, nafadi araina ban ankaraba kawai naji yariko hannunah saidai naji abu mai laushi laushi ahannu naah wanni ihu nayi maidan sauti nace wayyo "uncle justice" baimabi takainaba yachi gaba da mimmi kamusu hannuna muna gaisawa, tamkar yanda maza sukanyi musabiha da junansu idan sun hadu.
har muka shigo mota tukunna yafiatrda senitizer muka shafa ahannu duka yahada hannu wanmu yana murzawa, jikina baidaina bariba sai wata ajiyar zuciya danake, saukewa lokaci bayan lokachi.
Mun isa gida wurin shadaya bamu samu kowa a pallow ba, saidai nadanji motsi acikin kitchen, inna lekawa sainaga ummu salama a kokarinta na hadama abba rowan bunu da yakesha duk dare! banma tsammanin taganiba saidai naji tace kekuma kedawa murya ciki ciki inna faman sadda kai kamar wadda tayima sarki karya nace mata tare mukeda "uncle justice" yana pallow ummu salma tafito cikin girmamawa suka gaisa tacemasa maiyasa yabiyemani yataso cikin daren nan ai dakabari saida safe tunda munan bawani abun zatayi manaba.
Shima cikin alamun girmamawa yace ba komai aransa yana mugun girmama matar nan. tun kafin aurensu da yar gidan Asiya domin matar akwai karamchi da halachi kam, bakomai ai umma tunda bataje da shirin kwananba yasa namaidota ummu salma to ai shikena tajuyo garenike kuma kikayima mutane tsaye kikam! kije kihadamasa abinci mana tuni nabar wurin zuwa kitchen dama atakure nake jina nake kamar wata marar gaskiya, a yayinda "uncle justice" yakeyimata bayanin cewar abarshi Allah yanxu yagama cin abinci, duk da cewar inna jinsu kuma nima kuma nasan yaci abinci amma duk dahaka ban fitoba saida nadibarmasa danbun kifi da kwadon zogale, tareda zobo mai hadin furen zogale acikinsa. cikin take away nashirya komai nakaimasa. nasa mesa shida maman fareeda suna gaisawa, amma daga gani magance mai mahim machi suke domin sunaganina sai sukayi shiru, hakan tasa ina ajiyewa najuya