Showing 39001 words to 42000 words out of 82304 words

Chapter 14 - UNCLE JUSTICE COMPLETE DOCUMENT by Ummu Sharif .txt

27 Nov 2024

4347

wani haddin mai tafitar daga cikin ghana most go din tazuba acikin madarar shanun, tahada da coffe dakuma haddin ruwan turarukka da kanta tahau darza mun jiki. su ukku sukahadu suna dirzar jikin nawa.

Idan sukayi sai a tsaya aturarmun wani hadin turaren garwashi sai sukuma dirjewa sannan kuma tasake sabon wani kallar hadin wallahi harda kuka nayi. sam ba subarni ba har sai biyu da mintina ukku narana.


A bangaren Abba kuma bayan abban yashigo sun gama cin abincin dare anata fira bayan sungama kallon labarum kasa wanda haddasu Asalam Sadeeq da khairat duk muna wurin Abba ne yakira suna ummu salma, yace ummun khairat dazu dazu nayi Magana da maimartaba yace angama gyaran gidan da yar gidan Asiyar zata zauna, saboda haka sai ku wakillta mutanen dasu je suduba wurin, ummu salma batare da nuna wata kulawa ba, tace yanxu saboda Allah ni meye nawa aciki ga uwar diya kaga yamata.


D'uk dama kun hutar da muta ne dayin wani taro, yadauki matarshi kawai suwuce shikenan, tunda idan abarta nan dinma me zatayi mana.


Abba dan dariya yayi yace sam baki shanye rada salma dama nasan ayihaka mai hali baya fasa halinsa da waini niyya ta koda zakiyima Asiyar karane koh, ayayinda yamayar da kallonsa zuwaga maman fareeda cikin dariyar itma tace ba muma gaiyyata muma din, nida kaina duke akasa, zanje na shirya da kin yata da kaina Abban fareeda.

A'nan dai yatashi yashige part dinsa maman fareeda takara matsowa kusa da ummu salma tace nagode nagode Allah yasaka miki da Alheri lallai da ace duka hakamatan da suke isko wasu agida sukeyi atsakanin kishiyoyi abokan zama agaskiya daba asamu sabaniba a zaman takewa A bokanan zama sosai.


D'ariya itama tayi tace maman fareeda rike girman ki da sanin makamar zaman takewa da hakurin ki da tawakkali sun taimaka kwarai wurin sakawa nakejin ki araina, da murmushi dukkansu a fuskokin su suka rungume juna, Abba da ke lekon su ta window dakinsa yayi sujud ashakur, yana mai godema Allah da irin kwakkwar fahimtar da ke atsakanin matansa Allah Alhamdulillah yafada a san yaye.


K'amar jiya yauma da safe matar jiya ce ta kuma shigowa inna kan darduma ta, idar da sallata kenan ta Umurceni da nazo mufara, yau haddin lalle da zogala tayi ta dirje mun jiki dashi takumma turareni da wani haddin garin magani, sai na tsugunno shima, daga karshe takuma hada mun ruwa rose water naje nayi wanka.


Sai rana ta ukku shi kuma haddin dilka akayimun sai hadin sabulun avocado da kiwi da tabani yazama na wankana tun daga rannar da akafara hakan yasa nawani haske mai bayanar da yanda fatata ke sheki da satsi.


S'ai na karshen su shine na kurkur da kwababen manshanu sai wasu sassake ita tuwa data hada tasaka akasko kafin tadauko bargo tarufa mun hayakin itatuwan yana shiga jikina nidai nawa kallo ne, kawai, ba halin yin musu, Allah ne kadai yasan irin halin dana shiga, banajin soyayyar "Uncle justice" haka kuma banajin kiyayyar sa sai dai kuma har zuwa yanxu banajin sam zan iya rayuwar aure da shi. Amma kuma wai meya sa kowa yakasa fahimtar hakane.


K'usan awadaya nayi har saida itatuwan suka karasa mutuwa tukunna aka budeni aka umurtan danaje na yiwanka kamar jiya yauma da rowan sansamin lalle da akajika da jan kajiji farin goro da magarya nayi wankan, da sabuluna na avacado da kiwi.


S'ai tafasas shen ruwan magarya da aka sakani zama acikin su bayan yasha iska maganine sosai dake hana duk wani iska ko namijin dare shiga jikinka mace.


Z'uwa yau kam gidan mu yagama cika dankam kota inna hayaniya ce tajama,a mutane dayawa sun halara tabangarora da dama kowa yana son yima maman fareeda gwaninta ne dakara, wanda hakan yayi mata matukar dadi sosai tanajin kanta yanayimata girma.


D'aga waje tun wurin karfe goma nasafe masu decoration suketa aikin kawata gidan, wuraren karfe biyu masu make up sukazo ba bata lokaci su kafara yimun, kwalliya suka zubamun sosai bawata yar batsau ba but I look down classy and matured.


S'hiri sosai akayimun da wani ratsentsen yellow swiss less da ratsin red, sai wani nauyeyen zubaben set na zinari hannun wuya kunai harda zobuna guda ukku sai azurfa kwara daya sai kuma agogo wanda shima na azurfarne akasaka mun sai jan abunrufa wanda yasauka har kasa dasukayi amfanidashi, duk wannan shirin su Aunty baby da Aunty uwani sai yaya sa,a ne mukadaine adakin maman fareeda suke shirya ni


H'udu da mintuna talatin dai dai sukariko hannuna zuwa cikin filin family get together akayi wanda kusan nace duka gidan maimarta ba yau suna gidan mu hiddima akeyi sosai, gambon sirajo yayi wasa sosai aranar kowa nakalla sai nagan sa cikin nishadi da anna shuwa, anyi picture sosai munyi na family, munyina family ummu salma, mun kuma yina familyn maman fareeda sai bayan magariba taron yatashi.

W'ashe gari tun danatashi da safe nake kwalla sam hawaye sunki yankewa afuskata maman fareeda tashiga damuwa ta kulle dani adaki dagani sai ita, tanata faman tambaya ta ko auren ne banaso sai dai na girgiza mata kai dole dai haka ta kyaleni yinin ranar banci wani abun kirkiba ita kuwa baba mairo mitar ta daya da damuwarta shine rashin zama naci abinci mai nauyi acewarta iyama lalurar jawad jama,a saida koshifa.😃


Y'aya mariya kuwa ita damuwar ta daya kofin tsimi 😰 duk inda nake sai tanemoni duk bayan awa daya tabani nasha ko kuma damammiyar furar dataji magani ko gumba.


Tun wurin karfe ukku mai make up tazo tafara light make up akayimun maman fareeda da kanta tashirya ni cikin wata super wax ligt ash da ratsin baki sai akasaka mun wata datsetsiyar alkyabba dark ash, da adon silver duk yanda akaso da na tsaida hawaye na kasawa nayi, duk inda tashin hankali yake da fargaba ranarnan akaina ya kare, ganin cewar kowa yakasa fahimtar illar wannan rayuwar da suke sonayi da "Uncle justice".


A nacewa nafito na rungume maman fareeda ga gam jinake lumfashina tamkar zao yanke, da kyar aka baban bareni jikinta yaya mariya tajani zuwa dakin ummu salma, zuwa nayi na dora kaina saman jikinta atunanina kozata turemun kaine, amma ga mamaki na first time in history naji tafara shafa kaina tace kiyi biyayayy yar gidan Asiya, maman ki mai kirkice, tashi kuje Allah yayi muku albarka.


Wani kukan nake mai narka zuciya, haka yaya mariya tajani bamuje wurin Abba ba sanin cewar yana tareda dayan uwansa suna gidansu samie.


Gidan babansu samie munsa mesa da dukka yan gidansu Abba wa azi sukayim,un sosai akan yanda nayima iyayena biyayyay ban yimusu musuba yace kwarai Abbanki ke alfahari da hakan sannan yamani kyautar set din sarkar zinari duk da bawata maigirma bace sosai, amma tanada kyau da tsari kirar dubai,


Bayan nan kuma sai mukabiya gidan wasu kakan nina haka wasu daga yan uwan su Abba sai kuma fada ba a wuce dani direct ba muka sauka.




*Idan kinada hali kibiyani Wannan littafin nakidine kibiya Hafsat Abu akar sadeeq first bank 3195366407*


*xxxvi*




A cikin fada kuwa munduka munkai gaisuwa wa mai martaba, duk abun nan da ake yaya mariya narike dani. duk mutanen da ke cikin fada kuwa nata saka mun albarka.


A'nbude taro da sallatin annabi, mai martaba shima yasakama auren albarka, tare da yin doguwar Addu'a kuma yace shekaranjiya da jiya da yau, duk yasa anje gidan anyimun saukar karatun alqurani bakwai sau bakwai, har kwana ukku.


D'uk aka dauki kabbara daga nan cikin gida muka wuce muka fara shiga dakin fulani karama, ta tarbemu da dammamiyar fura ta asalin katsinawa da dambun naman sa, karshe mukayi masauki dakin fulani babba.


N'i sai lokcin ma nasan dacewar wai da akwai hidimar daza ayi welcome to the family suma da suka shirya, wan da za,ayi yamxu anan gidan.


A'nan cikin kuryar dakin hajiya mukayi sallar isha,I tukunna aka maidani tsohon dakin Aunty Raheema Aunty Aunty mamie ce tace kiyi hakuri kidaina kukan nan yar gidan yaya Aseeya banida yanda zanyi dole tasa nadaurema raina nahakura da zubar hawayen ba don na daina na zuciba.




Yaya mariya ce tashigo da wani maganin tsugunno, takalli Aunty mamie tace mata suna son garwashi, tuni kuwa Aunty mamie tabugama uwar madafi wata tsohuwar mai aikin gidan da akayiwa sarautar uwar madafin, saboda kula dashige da fichen madafin gargajiya da cimar gargajiyar.


T'afadi mata baifi mintuna huduba sai gashi.


To tashi yar gidan Aseeya kihada da wananna dama barin sa nayi har sai ranar da za,a kaiki tukunnah tundashi sau daya ake turarashi ashekara. Ni wallahi Al amarin Ya'ya mariya zuwa yanxu kam har mamaki da tsoro yake bani, to duk fadan nata kuma inna tunaninta yake haba wannan abubu wanda take inna ma amfanin su haba ba halin nayi gaddama dole nayi yanda tace.


I'nna gama turaren mai make up wata daban ce ba wadda tayimun na gidanmu ba, tashigo. dan juyawa tayi kafin takuma juyowa takalli Aunty uwani tace gadukkan alamu ke kanwar sace Angon ce koh ta Aunty uwanie tace yayarsa dai. maii make up din tace oh sorry dayake basanin sa nayi yiba inna son ne naji yanayin mijin nata domin asan kallar kwalliyar da za a dora mata.


S'hiru dukka sukayi dan murmushi tayi tace baku gane ba kwalliya ranar kai amarya tanada ban banchi data event wannan tambayar damu ke zaibamu dammar sanin abunda zamuyi da zai kara armashin wannan ranar, misali wani zaki ganshi mai sanyi saboda haka zamuyiwa amarya kwalliya maisanyi maras hayaniya.

A'yayin da wani kuma zakigan samai zafi shima kuma mukanyi wa amarya kwalliya mai zafi wato heavy make up!


(to make the night hot)🔥🔥🔥🔥


Munayi ne dai depending on the nature of the groom.period!.💦🫧


Aunty mamie tanachin abinci tace to ayanayin zamansa dai da marigayiyah duk alamu sun nuna cewa mai zafine shidin, saboda haka yimata ita mai zafin, domin kam mijin nata mai zafinne! jawad kam ai dukkan alamu sun nunacewa lafiyaye ne, cewar Aunty baby dukkan su kuma suka kwashe da dariya.


Runtse idona kawai nayi ni yar gidan maman fareeda, a halin yanxu da so samune da ba anbunda nafiso fiye da nagnni gida saman ciyar maman fareeda, oh ni wannan family sam bata ido, idan dai wurin biyan bukatar dan uwansu ne.😢




N'ikuwa bansan sanda kukana yafito filiba sai yanxu wani irin tsoro da fargaba yakamani, tunawa danayi shifa "Uncle justice" yafadimani ya karbi aurena da hannu biyu, barin da. dashima yakejin auren kamar bama zaiyi yiba, so akwai yiyuwar wannan rayuwar kwanciyar aure tashiga tsakanin mu kenan.


F'uskar kowa dakin dauke da murmushi, suka hau rarrarshina.
matar nan ce wadda take yimun gyaran jiki Tazo tatsaya saman kaina tana rarashina har akasamu nayi shiru.


Domin niduk kusan yanxu kowa ma haushi yakeba ni, tayanda kirikiri kowa yaki fahimta ta kuma da gayya sukaki su fahimceni din.




Make up tayimun heavy abunda yake heavy sosai, koomai yafito ram, lip dina sunsha lips glow sosai bayan red lipstick din daya sha, tukunna a
kashirya ni cikin wani tsadeden material purple mai haske wato lilac, fitted gown har ja take a kasa, ko inna nata walwali yake, tagyra gashina tayi parkin dinshi tsakiya, sai wata lafaya silver color, da tasaka mun sai zallar sarkar diamond tacikin lefena maidan fadi round neck da akasaka mun akalla kudinta zasu tasarma million biyar, sai munduwa mai daya hade da agogo dan siriri fari sai kowane yatsan tsakiya da aka sakama dan sirrin zobuna, kowane hannu guda biyu biyu.


Mark 👉you!


Yes you! 🤓ba acikima amarya kayan yari masu yarbatsau dayawa, idan za,a kaita su akasari anfison sirara it looks more sexy then the heavy ones.


Haka kuma wani lokaci suna dan dagula lissafin miji ko surika cizonshi.


Aka daura mun da daurin dankwalin zara buhari gashina tabaya yasauka sosai yana shining, aka turarani gaba da baya dawani mayen turaren rushi mai sanyin gaske, tukunna kowa yafita, aka barni nikadai adakin.inna dai zaune atsakiyar dakin saman kujerar da na zauna akagama daura dan kwalin kaina akasa banji shigo warsa ba kamar yanda nayi zurfi cikin tunani sam banjii fitar suba.



G'anin mutum kawai nayi yatsugunno gabana, aikuwa gabana yayi wata irin tsinkewa, jinayi tamkar zai fado, dole tasa na rintse idona, banyi tsammanin ganinsa ba, nadauka sai dai muhadu achan gidan ne.


Y'ana sanye cikin danyar sahdda dark Purple da takara fitar da hasken fatar sa, sai alkabba dark ash! daya dora, sai rawanin da akayi masa simple but amazing,


Yayi kau sosai dashigar kallarshi tafarar fata tadace da kalar alkabbar sa, kallo daya nayima shi, nadukar da kaina, baiyi magana ba nima kuma banyi ba, ban kuma sake dogowa nakalle saba, kaina n akasa,


Ido kawai yazuba mun yaci gaba da nachin kallona, dama yasaba wannan kowa yasani, hallittar sa ce yawan kallon so sanin hakan baisa ni har yanxu na saba ba, ga kallon kurillah kusan mintuna bakwai muna ahaka, dan kwan kwasa kofar akayi jekadiya ce tashigo, bayan tarusuna tayi gaisuwa tareda kirari, tukunnah tace ranka dade mai babbban daki tace afadima ku kukadai akejira.


B'ata tafiba tadai rakube jikin kofa baiyi Magana ba gyada mata kai kawai yayi hannun sa yasa yalalubo hannunah dake harde dajuna, cikin lafayar yariko shi a hankali kamar wanda ke talalayar kwai, yami kar dani tsaye.


J'ikina narawa jinhaka yadan dakata har na dan natsu kafafuwana da suke sanye cikin silver high hill da digo digon baki suka kafu kan kasa, tukunna yajani muka fara taku ahankali, Allah kadai yasan irin dauriyar dana ke rike kukuna danayi, idan da inna da halin ihuma ba kuka kawai ba danayi, Aayayin da jekadiya tabiyo bayan mu tana ran gada mana guda, gudar dake kara birkita natsuwata.




*Idan kinada hali kibiyani typing akwai wahala Hafsat Abubakar sadeeq first bank. 3195366407*






*xxxvii*






L'okacin da muka fita harabar gidan, naga yanda tacika dankam da jama,a, daga bayana kuma ga jekadiya na dada birkita lissafina, da tasan illar da gudar nan kemani a tsakiyar kaina da kirjina, da wata killa ta taimakeni tabari.


A'i tuni naji kafafuna sunfara harhar dewa, alokaci daya kuma inna kokarin kwace hannuna, dake harde dana "Uncle justice" amma yaki sakina.


H'aba ni lissafina duk yadagulema wallahi. Allah gani gareka. kawai nakefadi araina wurin yawani masifar tsaruwa, iyya tsaruwa, dama ni arayuwata inna son decoration din waje fiye dana cikin hall.

A'ntsara wurin sosai kowane kusurwa rukuni rukuni, akafidda mai martaba anfitar masa da nashi bangaren da jama'ar sa wadanda suka hada da manya manyan malamai, da limaman gari da saurn hakkimai,


S'ai kusa dasu mahaifina da dangin sa abokanai da sauran makota, dakuma wasu tsirarun maza yan uwan mahaifiya ta su ukku dasuka zo daga zamfara, sadeeq ma da Asalam duk suna wurin, sai kuma wani bangaren da yahada duka iyyalen gidan mai martaba.


Saina kawaye da abokanan arziki saina Ummu salma itama da dangin ta kusur warsu da ban, wanda da kyar akasamu tazo saida akace mata toh diya bata Asiya bace tatace idan bata zonba. sannan tazo din.


D'ama ita maman fareeda tace sam komai za,ayida ita, daga cikin sha anin buki nan ya daya tamkar da dubu, achan daga gefe wani wurin ne da bayada girma amaimakon asakarmashi rumfa tent kamar mazaunin kowa, ah ah wannan wata yar bukka ce akayi ta gazebo, sai kujerun ta da dan karamin table da aka kawata da flowers da yadin row silk ash mai ratsin purple, nan naga mun dosa.innaga ganin dai lura da "Uncle justice" yayi bama kawa kafafuwa na hardeni zasuyi nazube, yasa dole sai yabani support dan saida yadan jingina ni da jikinsa.


H'akan yasa jikina yakarayin sanyi sosai, da kyar nake daga kafa idona arufe bansan inda nake daga kafaba, inna mayarwa ba, nidai kawai inna tafene da dan jagora!

G'anin duk dahaka da gaske zubewa zanyi yasa "Uncle justice" yadan duko ta saitin kunnainah yace mun relax Reedah duk masoyan mu ne yau atare da mu,


Hakan daya fadi mani yasa naji wani dan kuzari kadan na hakwace jikina, baiyi musuba yasakeni amma hannuna nacikin nashi.
A'haka dai har muka zauna malam Ahamad sulaiman ne yabude taro da doguwar adddu,a ga ma aurantan, tareda karanta wasu ayoyi kadan daga cikin alqur ani mai girma.

Sai malam Aminu yammawa, wan da yayi bayanin hakin mata akan mijinta, sai kuma malam kabeer gombe dayayi akan hakkin miji akan matarsa, da irin azabar da akatana darma matan da basayuin baiyyayar aure, saikuma malam Aminu daurawa dayayi bayani akana yanda iyaye zasu tarbiyantar dayaran su tayanda zasu zamo masu ya'ya nagari.


K'odon kasarmu tazauna lafiya, daganan sai waziri yayi jawabin godiya ga wadanda suka amsa gaiyata, sai kuma majidadin mai martaba shima dayayi jawabin godiya ga Abbana, na irin karamchi da mutumchin dayanuna, tareda gabartar masa da takardun wani katon fili a dutinma road daga masaurata,


S'ai sarkin gida dayayi bayanin murna da maraba ga gimbiya fareeda nashigowa cikin wannan zuria, sai kuma dan takaitatacen jawabin godiya daga mai martaba, shima da fatar Alheri sai kautar dalleliyar mota kirara camery 2022 da albashi daya yanka duk wata na naira dubu dari biyu zuga ga yarshi fareeda.

S'annan aka mayarda abun Magana ga Abba da ya bukaci hakan inda shima yayi godiya kwari kuma yayi addu,a sosai, da sanya alheri ga auren dafatar samun zaman lafiya. jin muryar Abba sam ban san sanda, da kuka mai sauti ya kucce munba, harda shesheka, innajan hanci ido kawai "Uncle justice" yakura mani daga farko yana mun Magana a hankali, ammani sam bamanajin abunda yakecewa, ganin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login