Showing 30001 words to 33000 words out of 82304 words

Chapter 11 - UNCLE JUSTICE COMPLETE DOCUMENT by Ummu Sharif .txt

27 Nov 2024

4807

kuzari, yake tafiya asanyaye,


domin nijina nake kamar wadda batada lakka, wanda hakan yataimaka sosai wurin karabama tafiyar slow motion, wurin yakayatu iyya kayatuwa bayan munsamu wuri a VIP munzau na service yakawo mana manual muzabi abinci, uncle "justice" yayi selecting ganish chicken with fried potato, manyan idanunsa yazuba mun nasan me yake nufi amma shiru dai banyi maganaba saida naji yadan matsi yatsun hannunah nace nakoshi "uncle justice" nasha fura kafn mufito.
Looks fareeda nalura dake naturally bakwa cin abinci kuma ni agaskiya bazamu shirya dakeba domin bana son rangwan taka nidai sam bangane indaya dosaba dole tasa nacemasa toh, amma araina cewa nake dama nima ai bason shirin nakeba "uncle justice".






*Idan kinada hali kibiyani typing akwai wahala Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*




*xxvii*


Y'ace oyah chose dole tasa nadauki manual din nayi chosing fruit salad, service din yadauki order din yawuce nakura nakurama TV ido amma still "uncle justice" niyake kallo bana fahimtar komai daga kallon domin har a lokacin hannun "uncle justice" yana sarkafe cikin nawa yana aikin shfawa, wani iri nakeji amma konayi yunkurin janyewa sai yarikeshi gam, yana dadan murzawa, har a ka kawo mana order.


Anna kawo abincin bawani jan aji yasaki hannu nah yaja plate dinsa yafara dorawa kuma ya mayar da gabadaya hankalinsa akan abincinsa yafara dorawa, baisake bitakan komaiba har saida yayima kwanon tas.


A'kallo daya danayiwa tray din abinchinsa bansan sanda wata dariya taka maniba Allah idan dabatare mukeba kuma ko kuma da bansan halinsaba wallahi sai nace Tareda iskokai suka cin yeshi amma sanin hali yafi sanin kama
domin ni agskiya tun tashina sam bantaba ganin mutum mai cin abinciba irin na "uncle justice" ba.


D'ariya nayi sosai har saida nayi iya yina sannan kuma wani tsoro daga baya yakama ni, "you will defenately pay for it" yace dani ai tuni jikina yahau rawa nace kayi hakuri a TV nee aka nuna wani bun yabani dariya, ido yakuramun yareda kallon plate din dake gabana, your food kawai yace mun dole nadan janyo nafara sha ahankali, hakadai nake dan tsakira ganin kamar cewar bawai iyya chi zanyi ba ga bansa yasa yayi umurni da ayimun take away.


Mukafito still hannuna acikin nasa mukashiga shorping side nikers yadan diba sai kuma under arm deodarant da sharving stick, sai side din mata wurin under wears nan muka tsaya cikin mulki, da izza da isa irin nasa yake tabayyana acikin muryar sa batare da yakalle niba yace size of your b'ra shiru nayi nasadda kaina kasa.nashiga ukku da jarabar "uncle justice," shiru dai har sanda yajiyo yana kallo na nikuma nasadda kaina kasa.


Yaja hannunah muka shiga cikin wani wuri da aka rubuta dressing room jikin kofa, dan dakine haka madai daici, kuma daga ciki koh koh inna kaduba mirrow ne ta kowace fuska, duk kusurwar da kajuya madubi ne a wurin,
hannun sa kawai yasaka yana naiman ciremun mayafi, tuni nakarbe hannuna daga nasa nagwalo idona sosai inna tarabbain abunda yake shirin aikatawa, kuramun ido yayi kawai batare da yayi magana ba, nikuma nasadda kaina kasa.


J'ikawai nayi yasaka hannun sa ya mayarda hannuwana duka baya duka biyun kuwa, tareda rikesu da hannu daya, sai dayan hannun kuma yafige mayafin ya yarfar, yazage zip din rigar kasa, yakuma zare rigar tareda balle bra din, dake jikina😰🙆‍♀️


D'ole tasa nayi ihu jin ihun yasa yakwanto da kaina saman kafadarsa, har alokacin hannu na suna rike danasa wanda hakan yayi sanadiyar dayasa kirjina wani mugun bankarowa, cikin emotional action yafara mani wani deep french kiss sosai yakeyi mun da harshen sa acikin bakina, yasaka hannun sa kuma yatallabo wuyana, na fulanina suka kara bankadowa suka samu mazauni sosai saman kirjinsa, beuty point dinsu yabaiyana sosai afili muraran, araina cewa kawai nake nidai Allah kasadamu da rahamar ka amma bazan iya zama da bawan Allah nan ba.😭


A'mma shi sam naga yachanza daga kudirinsa nafarko narashin sonyin mu amular aure dani,
saida jikina yafara rawa kafafuwana tamkar bazasu daukeniba jina nake kamar banida rowan jikima tukunna ya zare bakinsa tareda kurama fuskata ido.
Gafa shegen kallo, nikuma idanuna arufe tukunna ya mayarda dani tagaban sa "face me i face you" yakurama mamuna na ido wanda kusan kadan yarage nasaki fitsari saboda tsabar kunya, da hawayen takaichin abunda "uncle justice" yake yimun harna tsawon mintuna.


Saida yayi ya ishe shi tukunnah yaduka yadauko bra din da yayar akasa, yaduba size din kafin ya mayarmun da rigata amma madadin yamaryar da zip din kuma sai yabige dashafa mun gadon bayana.

Zuwa chan kuma taagabana yahada kijina danashi dakarfi jikake pat yakuama chigaba da shafa bayan nawa, yiyimun wata muguwar runguma, yakuma chigaba da shafa bayan nawa, datuni hakorana suka fara karo da juna, hawaye mai dumi na saukar mun ba irin magiyar da banyima saba da roko da nuna kwanjina ganin nakwachi kaina amma nakasa,
amma zuwa chan natuna wannafa "uncle justice" ne kuma mijin Aunty na haba tuni wani karfi ya ziyarce ni, nafizge kaina natura shi da karfi, taga taga kamar zaifadi amma sai yayi sauri rike hannau kofar, domin shima jikinsa yasake sosai


Shiru kowa yana faman sauke lumfashi, nina wana tsananin tsorone a yayinda shikuma nasa shiga haline kawaai natsana nin damuwa da bukatuwa, sai da na dansamu natsuwa tukunna, nakarasa kintsa kaina, amma shima saida nasamu kamar mintuna kusan goma tuni nagyara zaman mayafina bra din tana hannun sa,
har alokacin baiba niba.
Haka muka fitowa zuwa wurin undies din ya dibarmun candle bra's son ranshi panties ma yadiba sai body musk na mata.


Tsayuwar mu da mota yayi dai dai dafitowar abba daga masallaci, rashin bamu lura dasuba yasa nabude mota nafito, shima uncle justice, fitowar yayi yana mikomun ledar take away dina dana undies dina, namika hannu nakarba yarike mani hannu ahankali yarika janyo hannun nawa har yahadani da kirjin sa with action voice yacemun zaki gudu, ke zakiyi barchinki sosai amma ni bakisan halinda kika saniba, araina nace nasaka ko kasaka kanka. uncle justice" yakar dukowa saitin kunai nah yace any way bakiyimun good night ba. cikin sauri da rawar murya nace mukwana lafiya nagode.ni dayasan irin takaicinsa danakeji wallahi da tuni yabar kofar gidanmu, shiru bai amsaniba haka kuma baisake niba sai dai jinayi yasakar mun light kiss asaman idona nadama,
Aikuwa "it saund emotional and romantic" don min nikaina najishi dole tasanyani nayi dan smilling, nagefen baki shima smilling din yayi, yace good night girl!


Haka zakirikayi dama nidai naiman hanyar da za sakeni nake, dole nadaga masa kai najuya nashige gida.

Yafa kamaata yaya zuwa yanxu ace ansaka ranar tarewar yaran nan, abashi matarshi haka, gadukkan alamu mijinta yana tsanin bukatar matarshi cewar Abba, yana gayama abbansu samira, nima din abunda nake tunani kenan ko don gudun kartayi nauyigida, 🤰 insha ALLAHU ranar jummu a zanje gida chan dan musa zanga yaya tijjani da Alh badamasi sai suyanke yanda za,ayi daga haka sukabar maganar, suka shiga wani zanchen nadaban
an tsayarda lokacin bukinmu wata ukku masu zuwa, kasan cewar saura wata biyu da sati daya yaragemun nakammala karatuna, gaba daya idan muka rubuta jarabawar national naci sai nazama cikakkiyar nurse insha Allahu.
Innata rokon Allah kasa kar nahadu dakowa kash arashin sa, a inna shiga kuwa nayi kicibis da maman fareeda, nan take nadukar da kaina inna yimata barka da gida. Itama talura kamar inna son pravercy yasa bata matsa mun da dagiwar maganaba tace naje daki nayi sallah, dama kuwa sai kakkauda kaina nake banson talura da yanda lips dina suka kumbura


Ta bangaren gidanmu dai shirye shirye sukeyi bakama hannnun yaro, ni abunma nasuma har mamaki yake bani, wata kila suna mantawane dashi "uncle justice" din wannanfa bashibane aurensa nafari, haka kuma ni azuciyata kuma anawa tsarin bazuwa zanyi da niyar zamaba sam.

Y'au laraba banida lecture din safe saida maraice saboda haka ninayima maman fareeda sanwar abincin rana, sai kusan ukku sannan nafita gida tun da dama lecter din 4-6 ce zamuyi.


D'ayake nadan tsaya naga project super visor dina yasa ban samu dawowaba sai anna magariba, aikuwa shi gowata kenan naji murya kamar ta Aunty Abu tana amo daga palor maman fareeda, ai da saurina nashiga nafada jikinta, muna murna gani juna, tace kaga yar gidan Aseeya amarya, cikin shagwaba nature baki nace kai Aunty Abu harda ke koh.


Aunty abu kanwar ummu salmace, tayi aure abirni kebbi harda yaranta hudu duka maza Allah yayima mijinta rasuwa, shekaru ukku kenan tun tanada cikin yaranta na hudu, haka kuma duk acikin dangin ummu salma munfi shiri da ita. saboda ita batacika yawan fadan naba irin nasu gatada yawan fara a da son bar kwanchi.


Aunty Abu sannu da zuwa, tun yaushe kikazo tace bandade da zuwaba, yar gidan Aseeya kuma tafiyar takice dama.


Amarya natashi cikin turo baki daga tsugunan danayi jinta na tsokanata, da amarya ashe bansaniba natake gefen hijjab dina tuni nayi taga taga zanfadi, harna runtse ido amma Allah baiyi nasha kasaba, amaima kon najini kasa saidai najini jikin mutum kuma namiji, koda ban gani ba amma nasani wannan ba sadeeq bane, ko Asalam jin shiru wanda yakamun agaji har yanzu baisa keniba yasa nabude idona "uncle justice" lebunana suka fadi tareda fitar da sautin amon maganar, ahankali yayimun kir da idanu tuni ni nasada kaina kasa, tareda rusunawa nagaidashi cikin sauri nawuce zuwa dakina.


Amma kuma saime inna kaiwa gab da kofa zanfita natsinkayi muryarsa yanacewa nakawo masa fura a raina inna mamakin baitafi bane kokuwa dawowa yayi.
Oh Allah nashiga ukku,
batareda najiyo ba nace masa inna ganin babu takare bankaiga rufe bakiba naji anbugar mun baki, kuma agskiya bugun yashigeni sosai kawai wace irin shasha shace bazaki tafi kidama masa wataba taya yama za,ace koda da akwai da mammar zakibashi ita wata kilama ta kwana ke kin ganki gidanki bazai shiguba innaga saboda rowa.






*Idan kinada hali kibiyani hajiya typing akwai wahala Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*
*xxviii*






T'uni har hawaye sun cika mun ido, oh Allah ummu salma tana matukar son "uncle justice" aranta bansan daliliba tuni maman fareeda ta taso tana cewa to meye kuma harda duka, agaskiya nidai maman khairat kina matsama yata dayawa, agaskiya kuma bazan yardaba.


Ai jawad dine shima runduna guda sam baka iyya kosar dashi, bayanxun nan yagama chin abinchi suka dawoba, eh! To ai tunda yabukata ai sai abashi toh munji muntu ba dan Allah abrmu hakanan, duk dakin akasaka dariya itama din mummu salma saidata dara daki nawuce natube uniform dina idan so samu ne nashiga nayi wanka kafin nasaka wasu kayan, amma dole tasa nasaka dan simple dress na doguwar rigar marar hannu nawuche kitchen.


shigowata kitchen yayi dai dai dashigowar kira awayata, ga mamakina kuma "uncle justice" ne saida takusan yankewa nadau ka inna mamakin kiran na menene kuma, kisameni amota kawai yace furarfa nacemasa yace nafasa, sanin cewar konazo badamu wa zakiyi daniba yasa nabullo miki ahakan,


Bayan zamana acikin motar yake gayamun hakan shiru nayi inna wasa da awarwarayen dake hannuna, takarda ya mikomun yace kisaka natsuwa sosai ki karanta wannan cikin natsuwa, nakarbi takardar na warware bukun lambar farko dake jikin takardar naga daga asibitin kwararu ne wato federal medical teaching hospital katsina.


T'akardace tayi bayanin komai game da lafiyar "uncle justice" bincike yanuna sosai yanda yake fama da muguwar sha awa da kuma girman yawan da desire takaimashi acikin jikinsa which anabukatar afitar dashi.


N'i salati kawai nafara inna sallalami, Allan kowa da yanda ka halliceshi daga cikinmu bayi harda marsa kunya, ni uncle justice zai kawowa irin wanan takardar amadadin yaboye kar yabri kowa yagani, wata irin balagagiyar kunyace takammani hawaye take suka fara zubamun a fuska, yi yayi kamar bai ganniba yaci gaba da maganar dayake,


F'areeda naji yakira sunanana bankaleshiba amma nabashi dukkan attention dina, domin duk atunani na zaice ne zai kara aure domin yasamu wadda zaiyi rayuwar aure da ita, ayayinda shima yaci serious sosai nuna alamun maganar duk dazai fadamun mai muhimmanchi ce,
yace innafatar zuwa yanxu kinsan matsayina a wurinnki, cikin sarsarkewar lumfashi nace masa eh wata sanyayiyar ajiyar zuciya yasauke, yace toh ni menene agunki shiru na dan wani lokaci har saida yakoma mai maita taambayar tareda juyowa yana kallona.


N'ace,masa kai uncle dina ne, babansu little da daddy kuma mijina ne nafadi hakan ido na nacikowa da kwalla,
Alhamdulillah yafada shiru yakoma biyowa natsawon wani lokaci.


Motar kawai naji ya kunna wanda hanjin cikina saida suka kulle, muka fita gidan bawani nisa mukayiba kadan da gida yasamu gefen titi kasan wata bishiya yayi parkin, ya kasha motar yajingina jikinsa jikin window motar yajuyo gaba daya yana kallona, ya zubamun ido irin full attention din nan sosai yabayar akaina, bai kashe motarba saima kara karfin air contion da yayi.

D'uk da kaina duke yake akasa amma nasan ni yake kalllo ni wanan nan jaravar kallo wani lokacin har sai kaji ka muzanta wallahi, fareeda ke malamar jinyace kin karanta kuma kinsani kuma yanxu kinga zaheeri saboda haka nasan bashakka kinsan matsalata, da abunda kedamuna haba aituni naji gabana yafara luguden wuta,gabana goma goma sha biyu biyu yake duka, ko baifada ba yasan nagano abunda yake fada oh Allah anya mutumen nan bawani abun akansa. tayayama yake tunanin zan iya wannan rayuwar ne, wai haba haba murika tunani mana😰


B'atare da sannin cewa furucin bakina ba yafito fili nace nashiga ukku ni fareeda dame fa?
sai alokacin nagane irin katobarar danayi "uncle justice" dan Allah kayi hakuri wallahi bazan iyaba. ni baniso sam, nashiga ukku ni fareeda nafasshe masa da kuka nidai "uncle justice" wallahi bazan iya ko kwatanta kallo kallo da kaiba idan ason raina ne ballantana takaini ga kwatanta wannnan rayuwar dakai, inna astagfirullah no! no! no!


S'hiru nakusan mintuna hudu sannan yayi ajiyar zuciya yace kinsan lalurata fareeda bazai yiyu natsaya yimiki dogon bayaniba, haka kuma kinada sani ke malama ce, kinsan girman hakkina. cikinn tsanin kuka nace "uncle justice" shikenan zama zanyi narayuwa da mijin Aunty Raheema ta, dana keso mijin aunty raheema ne kai "uncle justice, ko kamanta wayyo Allah Aunty kidawo ga ahalinki ni wallahi bazan iyaba.


Z'uwa chan yanisa nikuwa najuyar da kaina gefen inna kalon wajen motar kuka nake sosai harda shasheka,
muryata cuikin sanyi nace "uncle justice" dan ALLAH kayi aure ni basai ka rabudani ba zan zauna har iya rayuwata nakula dasu little insha ALLAHU, domin agaskiya zaman mu haka rayuwarmu tana cikin sarkakkiya nadora kaina saman chinyoyina nachi gaba da kuka.


S'hima uncle din shiru yayi yana aiyanawa aransa da zai iya shima a gaskiya da yahakura da auren nan shikan shi wani lokachin yanajin abun wani iri bai ce dani komaiba kunna mota yayi muka koma gida harnadanyi jim banyi saurin fitaba naji koda zaice wani abun amma sainaji yace fita kawai ba komai, jikina ba kwari nafita innatayiwa Allah godiya.


N'asamu su abba apolor suna kallon labaru, a nan nazube kasa inna gayar da su, ni wallahi saima intajina kamar marar gaskiya, duk innaji na tsalgu.


Natsahi har zanwuce najji Abba yakirani yar gidan Aseeya, cikin kaduwa tareda sasuke nauyayyar ajiyar zauciya najuyo nadawo natsugunna gabanshi fareeda kirike amanar mijinki, kiyi kokari kisamar masa natsuwar da akeson yasamu daga gareki, itafa amana dayace kidubi girman amanar da raheema tabaki, nakula da mijinta, ya yanta, dakuma it amanar da tarike taki.taji tayeda dakene, tayi imani kuma tayi amannah da cewar zakirike mata Amana, kuma za kimaye gurbinta domin tanada, da yakinin cewa zaki rike amanar data bakin.


K'uka nake sosai harda shehseka nabude baki kenan zanyi Magana kamar ance nadago naga yanda fukar ummu salama take kuma takureni da kallo, nayi imani idan nafadi wani abun anan kuwa zata illatani kullum zanchenta daya ita dai kamaida Alheri da Alheri da farin ciki.


D'omin kamar naso nafahimchi mijin naki yana cikin damuwa, innason kizama mata tagari! tashi kitafi AAllah yabamu alheri, maman fareeda kuwa murmushi tab afuskarta tanata tasbihi ga Allah tana godiya ga Allah daya bata iko amatsayinta namatar farko ta dabbaka amana acikin zaman takewarta tsakanin ta, da mijinta da kishiyarta, yaugashi tana girbar allherin hakan. nagode maka abban fareeda dama dahaka take kiranshi, ayayinda uummu salma takirashi da abban khairat, cikin fuskar dariya da fara,a yace say no more maman fareeda!.


*Zandinga bama wadan da suka biya 2-3 pages before kuma ku samu Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*


*xxix*




Y'au tun Asuba natashi saboda inna son na shiga school kafin lokacin shiga jarabawa wanda insha Allahu nan da kwwana tagwas zamu gama jarabawar mu baki daya,


Maman fareeda ce tama tsamun bazan fita hakanan ba duk saurin danake, saida nadafa madarar shanu nasha da zuma tukunnan nawuce dakin ummu salma, muka gaisa nasameta tareda abba shima muka gaisa sannan yakama kaina yatofamun addu,a tsakiyar kaina, kamar yandda yasaba yimana kullum dassafe idan munje gaidashi,


sannan yake fadimani da akwai mota da driver kirar mecedes benz namik C calss red color da mijinki yagabatar mun da ita jiya tarika kaiki makaran ta da daukowa, da dukkan wasu hidima.


K'ikula yar gidan Asiya domin ya ajiye dukkan wani jin nauyi yaroki ajamiki kunai dan Allah banda yawace yawace, duk dai daicewar nima shidane akan irin tarbiyar ki domin agsakiya iyayenku mata sunyi matukar kokari waurin tarbiyar ku, yafada yana kallon ummu salma,
albashi ma yakamata ka karamana yallabia cewar maman fareeda, ummu salma tace kindai san zafin kishi irin na jawad saiki kiyaye tun sanda marigayiya nada rai duk da dinbin damuwar da keraina tayanda kowa yakasa fahimta.

Toh kumani haryanxu banyarda da auren uncle justice akaina ba,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login