Showing 78001 words to 81000 words out of 82304 words
Chapter 27 - UNCLE JUSTICE COMPLETE DOCUMENT by Ummu Sharif .txt
y'anxu tadaga Masa Kai y'ace oh yeh let's go and eat!
D'a dare Nan rigima ta barke shi khalipha wai sai Ammy tabada khairat suje part dinsa itakuma Ammy tace ita aka kawoma yarinya sabodahaka rayuwar aure sai Nan da s'hekara biyu.
D'a kyar daddy ya rarrashi khalipha da yabari har agama ma part din nasu gyara d'omin dole akwai yangyare gyare da w'urin yake bukata.
Y'au litinin k'usan watan khairat biyu da zuwa UK, zuwa y'anxu tasake sosai da Ammy
Idan Ammy tana kitchen suna tare tana koyon English dishes h'aka parlor kowani w'urin.
D'a khaliphan ma Tana sakewar suna fira Yana Kuma koyamata games dayawa.
y'anxu idan suna bugawa da gangan sai yabari Tana cinyewa Don dai kawai y'aga ihunta da dariyarta.
Y'anayin shigar wando datakeyi Dana rigar da skirt na Kara matar dashi kanta.
A cikin watansu na Ukku ne Kuma ya koyar da ita hada jiki dashi dayadawo dagudu zataje ta rungume sa h'aka Kuma suyi kissing juna.
Su Nadeem da Naim saidai su kauda ido kawai idan suna abunsu.
A'bunda yafara damun Ammy tanayima Daddy complain baifi irin yanda yake tsaresu akitchen ba idan suna aiki
Yana Yan tabe tabe tana kallonsu khairat din taita buge masu hannu s'hikuma Yana karawa zancen dayane y'ace kibasa matarsa.
R'anar wata litinning Ammy taje monthly check of Asibity khalipha yashigo d'aga w'urin da yake naiman Aiki yake.
I'nda yayi interview da gudu yashigo yafadima Ammyn cewar yaci sun daukesa Amma sai yasamu Bata Nan sai khairat kadai dake b'arci cikin kayan Shan iska.
S'aboda lokacin summer ne y'anxu wandon gajerene da rigar itama Mai super getti hand d'ukkansu pusher pink.
D'a azama y'afada Jan gadon yarungumota akunnai take radamata hey sleeping beauty wake up.
A'hankali tabude idonta dake Cike da b'arci tanayi Tana rufewa.
H'akan shine musababin Abunda yatafiyar da khaliphan he became crazy da yamayar da khairat din tashi Anan cikin dakin Ammyn da sanyayyar safiyar litinning din.
S'unana Artabu sosai kafin Mai aukuwar ta auku Wanda saidaga baya yagwadamata karfinsa na namiji hakan yasa tasamu rauni.sosai.
S'ai b'ayanda yadawo cikin hayyaci sane tukunna yafahimci bar Nan da yayi.
D'a sauri yashiga toilet tayara jikinsa.
Y'a wuce side dinsa yachanza Kaya Ammyn yafara Kira k'afinma yayi magana t'ace masa gasunan kofar gida itada Daddy.
F'ita yayi suna shigowa da sauri yakarasa y'ace ma Daddy yajuya mota khairat need to see a Dr.
D'ukkansu suka kuresa da kallo nason Jin mekefaruwa cikin Dan sanyi da shakku y'ace I pause her daddy idont know she get wound sai after the eh ehn ehn
T'un kafin yagama bayani daddy yafahimci zanchensa.
B'arin kallonsa yayi yakalli Ammy y'ace call that women Dr t'adubaya yawuce ciki.
D'asauri Ammy tawuce ciki illai kuwa tunkafin takarasa takejin kukan khairat din.
R'ungumota kawai tayi Tana rararshinta, zazzabi Mai zafi har yayimata mugun kamu what a selfish boy t'afada tareda s'higa toilet.
Tashirya komai tabata kulawar dayakamata khairat Tasha Ihu Kam tanata fadin Ummu Salma mutuwa zanyi.
*LXXIV*
S'hida Ammy ne rike da ita lokacinda Dr Linda kedubata
I'rin yanda khairat din ke ihun k'uka, shima hakan khalipha k'ukan yake
H'akan ya mugun kular da Mami tamkar ta makesa takeji.
M'edication Dr Linda tabayar ta tafi, Ammy kuma Shi tsaka yahadama khairat din tea .Mai kauri Tasha.
S'aida taga b'arci yadauke ta tukunnah tafita zuwa dakin D'addy Sameer.
T'ana shigowa fuskarta kawai ya kalllah yafashe da dariya.
H'akan yasa takara kuluwa t'ace haba dear wannan fa ba abun dariyaba ne adakinafa, akan gadona.
C'ikin dariya y'ace akan idanunki ma watarana Gallo ido tayi, yakoma dariya y'ace eh toh aikin Kinga anbaki goro Mai kyau sosai saikije kiwanke zanin gadon.
T'akaicine y'akuma kamata tafara Dan f'ada na bagaira ba dalili.
D'addy Sameer y'ace ah Yi hakuri madam bani nakai zomonba yanata dariya.
I'tama d'ole tasa ta ajiye fushinta gefe tacemasa me yake gani yakamata ayi y'anxu yadago yakalleta.
Aransa yanafadin wato sha'anin Mata sai ahankali wato she is till don't know what to next.
Y'ace Mata kibasa matarsa shine kawai cikin nuna damuwa t'ace wato shi bazai Bari tafara karatunba kenan.
Medical glass dinsa yasaka batareda yakoma kallontaba Yana kokarin Dane mamakinsa y'ace
Gazahiri Nan yamuna maki a zanin gadan dakinki.
B'atakara maganaba itama tagane magance ya yafamata.
S'ati daya Ammy najinyar khairat, khalipha kuwa duk yanda Ammy tayi tayi dashi yadaina shigowa yiyake tamkar bai fahinta bama.
Yayi tamkar baisan same take nufi ba sai ma kawai idan tafita ko tashiga toilet wallah saidai tafito ta samu yahadaji kinda Dana khairat din yarungume acwarsa wai Yana rarrashin tane.
Kafin cikan satin daya itadakanta Ammyn tadinga matsama Dadi Kam ayi sauri akarasa aikin bangaren khalipha
D'uk Kuma Abunda ake naima ko daddy Sameer din bayanan itada kanta take bada kudi asiyo asaka.
A:nna Gama gyaran gidan d'ukkansu suka dunguma mall mall suka hadoma khairat din kayan daki da lefe.
A'kwatina shida na kananun Kaya, shida na kayanmu na hausa, sai Ukku na after dresses, da Kuma Ukku nakayan b'arci da undies.
K'udinta Kuma da Abba yaturo ayimata kayan dakin saidai suka ajiyemata share dasu anan UK.
D'a dare Abba yakira khaliphan yayimasa Jan kunnai sosai game da hakuri da kauda Kai acikin rayuwar aure.
y'akuma Yi Masa nuni da muhimmacin kulada iyali.
D'a dare Ammy tashirya khairat din cikin rantsatsen less yellow da touch of army green, sai
lafaya Golding color
T'ashiryamata make up Mai kyau da ma Ammy maiyar kwalliyace dama tun dasafe sukaje salloon akayi mata retouching kasan cewar Bata tabayiba yasa gashin yayi tsayi sosai.
A'rike hannunta sukaje parlor d'addy i'nda yayimusu Addu'a yakumayimata kyuatar mota porch.
Aharabar gidan suka hadu khalipha, Ammy cikin ranta takeyima Allah hamdala da Allah yasa danta yasamu khairat
I'dan Daba hakaba tabbasa dakuwa batasan irin h'alin da zaishigaba.
Kam.
C'ewa fa akayi dashi da yazauna cikin gidansa za,akawomasa ita Amma Inna abun yagagara dayake akwai Dan nisa tsakanin sashen khaliphan damasu Ammy
A'nan tsakiyar h'arabar Ammy Tamika Masa h'annun khairat din dake lullube cikin Golding lafaya batace dashi komaiba tajuya kawai,
S'hikuma cikin zumudi yake bude fuskar khairat din dake rufe yanafadin what is all this Ammy Kinga tarufe Fuska saitafadi koh Bata g'anin gabanata.
Itadai tuni tawuce wurin abunta
Y'auma khairat din kukan sosai tasamasa, dasafe Saida takira Ya fareeda awaya cikin k'uka take gayamata matsalarta cikin rarrashi da Bata shawarwari da dubaru tadinga fadimata yanda zatayi tasamu sauki abun.
S'atinta daya tarewa sukafara f'ita koyon mota
Sati nazagayowa Kuma tafara zuwa makaranta
Saukinta daya cikin gida gabadaya tare akecin a bunch a dining
Yauda gobe dai h'aka rayuwa t'acigaba da tafiya zuwa lokacin "Uncle justice" har sauka yake sawa ayi duk ranar jummu'a dasad
Kar Abinci Amma haryanxu s'hiru.
N'ikam ba abunda baidameni ya dadani da kasa saidai Amma bana nuna rashin damuwata agaban ,"Uncle justice" tuni zamu samu damuwa.
A'bu daya kedamuna y'anxu yawan bukatarsa danake
W,ani lokacin koyatafi office sainakirasa awaya kawai nasaka masa kukan shagwaba nacemasa nison ganinsa
I'dan yanada aiki h'aka zaiyita bani hakuri Kuma dayasamu Dan guntun lokaci koyaya yake zai rugo yazo wurina ( kinji mijin novel jama'a😅)
Wanda nikuma kafinyazo nashirya cikin Kaya masu saka Rai ashauki
I'nna bude Masa kofa zanhada bakina danasa
W'ani lokacin tun a p'arlor zan Fara fitar da Kaya mubaje abunmu anan parlonsa wani U in Kuma sai minshiga daki
B'andamu ba Aa she cikine Dani wanta hudu bansaniba
Har sai watarana da Inna kitchen naringa Jin mots acikin n'akira Dr S.B LIMAN nayimatanfuk bayani
T'ace nasameta Asibiti giobe
Batafadi Mani result dinba saidai takira Uncle justice tanayimasa Albishir acewqrta batason kowa rigata.
A'lokacin suna wani aiii sanda salon yasamesa saidai yanaimi excuse yawuto asibitin.
W'ata irin firgita nayi sanda naji andagani sama yanayiwa Annabi sallayi.
*Idan kinada Hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*
*LXXV*
A'gurguje please ku kungaji Nima nagaji muyi sauri yakare Am not good in summarizing essay ne, nafi iyya narrative easy.
H'ar sanda cikina yashiga wata shida still banida wata damuwa, sai tsabar naci da makalema "Uncle justice,"
A'lokacin little ta tafi UK Hutu da Ammy tazo ta tafi da ita.
H'akan yasa ko Inna acikin gidan yada zango muke, abunmu ko a kitchen takama kuwa.
H'akan yasa hankalina ya kwanta sosai maijuna biyu tasamu Abunda take so nayiwani irin fress Dani.
S'ai kuma Dan yawan cin abincina shima daya Dan karu bakamar Daba.
Z'uwa lokacin itama khairat cikine da ita wata Ukku.
khoolsum Kuma tun last year December tahaihu dayake ita wata Tara tayi cikin na goma tasauka
B'ana samun any complications regarding the pregnancy.
H'ar sai sanda cikina yashiga cikin watana Takwas, a lokacin ne nake Dan g'anin touch of blood kadan.
W'anda Kuma Nan da Nan Dr Safiya B liman tayi monitoring nashi.
S'ai Kuma sex da akahanamu na wani Dan lokaci.
M'unatafiya bakina Cike da pear danakeci Nake cema "Uncle justice"
Ita Dr Safiya ko tahanamu yin abun to badai ga wasu abubuwan Nan ba dazamu dingayi musamu natsuwa abunmu.
D'ariya yayi sosai aransa Yana m'amakin yanda zawj tazama Yar gari y'anxu.
W'ato yanda muke ahalitta kowa da yanayinsa hakan take a juna biyuma, i'nda zeeta Raheema takasance Mai yawan laulayi.
A'yayinda itakuma zawj bahaka bane anata bangaren.
L'okacin da nashiga wata tarane Kuma sai jinina yadan dinga Hawa Yana sauka
H'akan yasa lokacinda nakuda ta tashi gadan gadan m'una kwance agado Nida "Uncle justice" naji tamkar an kwankwasa kuguna.
D'ahanzarina na Mike zaune, Yana jina shima yatashi dama baijima da kwanciyaba d'aga sallar dare yakeyi Yana naima ma Aunty Raheema gafara Nikuma Yana rokamun sauka lafiya.
C'ikin Dan kidima da rudu yake tambayata ya akayi
N'ace "Uncle justice" zafi ciwo baya rike kafa fuwana chinyoyina haba.
D'uk na ruda "Uncle justice" A hanzar ce yatashi yakamoni ya rungume
Nadunga billayi cikin jikinsa Addu'a yakeyi abaiyane.
W'anda dama tun lokacinda cikina yafara girma yakeyimun Yana tofawa asaman cikin nawa.
A'bu daya muke har k'usan karfe biyu Amma ba sauki sai w'urin Allahu.
G'anin abun yana naima yawuce tunaninsa yasa yadaukeni tareda sakamun hijab muka nufi Asibiti.
Dr liman Bata on duty s'aboda h'aka sai Dr Madugu muka Samu.
D'awowar takenan d'aga consultancy dinta d'aga India.
I'ta tayimani V.E t'ace haihuwa ce Amma da Dan saura s'aboda ga contraction Nan wato ciwon nagudar, Amma ba dialation wato budewar bakin mahaifar.
To akwai Yar matsala gaskiya yafadima Uncle justice Amma bawani abun damuwa bane zamu Bata Dan lokaci mugani insha Allahu abun zaidai daita ciwon zaitafi tareda budewar bakin mahaifar.
Tun a lokacin hankalin "Uncle justice" yafara tashi.
H'aka muka kwana "Uncle justice" yaso sosai Kar yafadima mutanen gida.
A'son ransa harsai na haihu tunda h'aka Nan yake lokaci Raheema sai tahaihu yake f'ada.
A'mma g'anin munkwana s'hiru bahaihuwa har k'usan misalin shabiyun Rana wannan yasa ya yanke shawarar fadima Maman fareeda.
Z'uwa lokacin hankalinsa yayi matukar tashi banawasaba dashine me karfafamani gwuwa
A'mma y'anxu shima yatsinke da Al'amarin tsoro sosai yafara shigarsa Yana ta Addu'a Allah yasa karnasamu matsala.
*Idan kinada Hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*
*LXXVI*
Z'uwan Maman fareeda h'alin da ta sakeni itama ya dagamata hankali.
H'ar misalin zuwa karfe shidda na mararice Abu s'hiru.
Dr madugu ce tafito tabukacinganin "Uncle justice" dake rungume da n'i Yana tofamun Adduo'e office dinta.
K'asa tashi yayi har Saida Mai martaba yaja hannunsa zuwa office din.
B'ayani tayi masu ceawar sunyi bakin kokarinsu suga cewar ansamu dialasion budewar bakin mahaifar ba asamuba har y'anxu contraction ne kawai.
S'aboda h'aka suna bukatar "Uncle justice" dayasaka hannu zasu Yi theater.
Z'uwa lokacin duk karfin h'alin da "Uncle justice' yake nunawa yakare tuni yafanshe da k'uka.
M'ai martaba bai hanasaba saidai Yana Dan matsa matsa hannunsa dake cikin nasa.
Y'ana Kuma cigaba da sauraren bayanin Dr Madugun.
A'nna fitowa Dani za,a shiga theater sanye cikin danyen hakin Riga.
T'uni "Uncle justice" yafada jikin Mai mairtaba y'ace Rankai Dade kataimakeni itama rasata zanyi.
M'ai martaba ne yadan dinga bubbuga b'ayansa Yana cewa be A man just be strong insha Allahu lafiya zasufito.
C'ikin mintuna Arba'in akafitar Mani da Yar jaririta kyakkwa kamaninta sosai sunyi kamada Dana Fulani babbab har tsawon.
J'in anbude kofar dakin theater za,afito yasa "Uncle justice" yarufe i'danuwansa da karfi da kunnansa,
Cikin kidima yake cewa I don't want hear the news tell me if she is ok! If she is still alive that is how I missed Raheema oh God!
Abbane yazo yadafa kafadansa cikin kunnansa yake radamasa no Jawad kayima Allah g'odiya ansamu nasarar fitarda ya mace. Kuma fareeda is fine.
S'ai alokacin yabude Idon sa Yana sauke ajiyar zuciya yakalli Yar dake h'annun. Mai martaba Yana Mata kiran salah.
Y'a kureta da kallo farin cikin samun ta na mamayar zuciyarsa
T'ukunnah y'ajiyo yatambayi nurse din how about my wife t'ace she is ok sir!.
Y'ajuya gabas yayi sujudur shukur nagodiyama Allah mabuwayin sarki gagara misali.
M'aman fareeda na karbar babyn tacemasha Allah welcomed to the world little Raheema Allah yarayaki cikin musulunci duk akace Amin.
B'anfarkaba sai w'uraren misalin Ukku na dare dayake aikin nabarci akayimun s'aboda jininah. Dayadan hau kadan.
H'ankali nadan bude i'danuwana dabana gani sosai na kalli "Uncle justice" dake rike da hannunah Wanda ake karama ruwa.
Y'ana rike da dankaramin Qur'ani yanakaratu cikin suratul Ma'ida.
K'uresa nayi da kallo ajikinsa yaji Ana kallonsa yadago ya kalleni sanin cewar mukadaine adakin.
T'unda shi daman kowa yasan halinsa tun Aunty Raheema ba'a jinyar iyalinsa
D'on suna ciwo shima a'take Naga jikinsa yayi sanyi ya kureni da kallo.cikin tausayi Yana Mai godema Allah dayasa Shidin yazamo Mai yima mahaifiyarka biyayyah.
W'ato h'aka Allahu kenashi ikon .
Raheema tana wahala sosai a yayin juna biyu Amma sauki sosai w'urin haihuwa.
A'yayinda fareeda take samun sauki sosai da juna biyu Amma tawahala w'urin haihuwa.
H'awayene suka cikamasa Ido g'anin yanda nake Dan ciccije Baki da runtse Ido Da Allamu innajin zafin yankan ne..
No nafada m'uryata a dusashe, shima m'uryarsa cikin rauni y'ace I can't hold it baby! Can't hold the tears!
D'ole tasa nayi Masa smiling nace kainefa. Babansu daddy da little if ace suna Nan Yaya kenan y'ace i can still cry in the present of ever body!.
K'wanana hudu a asibiti aka sallamoni sauki sosai yasamu.
H'aka Kuma shagalin buki sosai Mai martaba yashirya agidansa akayi taron sunan.
"Uncle justice" ya bude bakin Aljihu yayi duk Abunda yakamata nagani nafada.
Little Tasha murna dasamun Yar kanwa saidai batanan akayi bukin suna Wanda bataso hakanba.
S'hima daddy yaso kwarai yazo har "Uncle justice" din ya yarda Mai martaba y'ace ah ah.
L'ittle Raheema nada wata Ukku cikin na hudu khairat tahaihu.
M'uka shirya har Ummu Salma. Sai UK.
*Idan kina da Hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*
*LXXVII*
Y'anayin da muka samu khairat yayimana Dadi sosai.
D'omin Tana matukar Samun kulawa d'aga Ammy s'hikuma khalipha yanata murna Yana bubbudawa waishi yaxama Baba y'anxu.
I am now a father! yakecema D'addy Daddy Kam saidai yayi dariya yanabuga b'ayansa y'ace yes you are! and please try to be a good father son. Insha Allah Daddy.
S'uma din su Ammy sunata murna sunyi Jika.
Y'anda basuda yara dayawa yasa sukayi murna sosai Abun nasu har mamaki yake b'ama kowa.
Y'arinyar a w'urin daddy take wuni dayadawo aiki za'akaimai ita.
Achan khalipha yake samunsa sutasa Yar gaba suyuta kallo.
W'annan nataba kunnai wannan nataba hannu wani lokacin Ammy tayita mitar ita bazasu barta taji dumintaba.
N'ikam take nafadima khairat nace da tasamu sauki, ta murmuje toh basai tayi arba'inba Takoma ma mijinta s'aboda gadukka Alamu wannan babyn tasu Ammy ce da daddy
K'u kudai nemi taku Nan. Gaba keda khalipha tuni ta gwalo Ido har da Yan hawaye t'ace haba Ya fareeda bakinsan zafin haihuwaba tunda aiki akayimaki,
K'uma ma Nida ke karatu Kuma kinafa gani irin wahalar da akesha.
D'uk dariya muka sakamata Nida Ammy da Ummu Salma.
A bakin beach aka hada bukin sunan little Salma yarinyar dataci sunan Ummu Salma.
B'ayanda Ummu Salma batayiba da asakamata sunnan Amina wato Ammy kenan.
Amma Ammyn ta dage ta tsaya tsab akan ah ah Saida asaka Salama din domin yarinya tuni ammata huduba da Ummu Salma.
S'una ne in a classy way, serve your self an Kuma Yi kokarin hada Abinci kala kala irin namu gida Nigeria.
Kwananmu Tara da tafiya Uncle justice yadiro Uk daukeni yayi d'aga gidan Ammy zuwa the same hotel din da yafara bani new introduction. Wancen zuwan.
Acewarsa wannan karon context zan karba da headlines.
C'ikin kidima nake kallonsa g'anin yasaka little Raheema acikin gadon baby's da dama akwaisa acikin dakin incase for the family couples.
T'saye nake tsakiyar dakin Inna kallonsa yanda yake t'aku dagashi sai farin gajeren wandon polo.🐎
D'uk t'aku daya dai dai yake da dukkan da zuciyata keyi dukkan Alamun Hutu da koshi sunbaiyana Karara ataredashi, h'aka Kuma duk takunsa daidai yake dabugawar zuciyata.
N'a runtse Idona rabona dashi turmi da tabarya tun kafin na haihu.
T'unda nahaihu saidai Yan dubaru nake Masa konayi masa h'aka ko su masarje da dai sauransu.
W'anda shi hakan baya wani yimasa is manageable yake cewa zawj you don't know how sweet your pride taste ne shiyasa.
R'untse Idona nayi h'aka Nan nadinga Jin Yar fargabar haduwarmu.
Y'ana karasowa da hannu daya yashrbeni sai cikin toilet.
Tu'beni yayi tsab cikin toilet din Idona arufe baibarni da komaiba yadinga zagayeni Yana Yana Yaba kyan da jikina yakara.
F'igure Dina yabada shape Mai ma'ana sosai s'aboda Dan Fadi da hips Dina suka Kara sai Kuma cika shima da kirjin yakara s'aboda shayarwa.
T'abayan ya koma cikin slow active yahada bayana da kirjinsa Yana gogawa sai kuma saukar hanna yenasa saman kirjina.
H'akan yasa na runtse hannuwana nakuma kame jikina.
S'aikuma yasaukar da kansa daidai cikin kunnai na nahagu yanayimani wani siddabaru aciki "Uncle justice" shu'umine
D'ogon lokaci m'una a'haka har bansan lokacinda Cikin sanyi najuyo na rungumesa a jikina ba nakuma saki jikin nawa Daga kamewar danamasa dazu duk yasaki.
A'hankali yake Jana har cikin shower wuta sosai yaukam yabude.
A'bunfa kamar yaki tun Ana namarmari har abun yafita kaina har nadwo Inna Masa k'uka tukunnah ya saurara.
S'ai shine yakarasa Mana wankan yadaukoni mukafito ban bukaci komaiba kawai nabi lafiyar godo na kudun dune a i'nda shi yashirya yafita zasu hadu da Vicent.
K'wanan mu biyu a hotel din Nan ko Nan da Chan bai lekaba "Uncle justice" duk yabi ya kanainayeni yanata aiki style din safe daban namaraice daban da dare musha b'arci abunmu sai yagama biyan bashi injisa.
G'yaran danasha m'una gab daxuwa UK duk yazukeshi. N'ikuma da angama sai aikin b'arci.
S'atinmu Ukku a UK mu muka wuce turkey zamu kaima daddy ziyara s'annan y'aga little Raheema. T'unda dama baitaba ganintaba sai a hoton
A'yayinda su Ummu Salma gaba dayan su suka gargada har Little fareeda da K'hairat zuwa gida.
A' turkey satinmu biyu mun bincika result din daddy y'aron Yana mayarda hankali yanakaratu sosai.
T'abbas yamayar da h'ankali d'omin duk munji dadin g'anin sakama konsa.
M'unyi yawo