Showing 75001 words to 78000 words out of 82304 words
Chapter 26 - UNCLE JUSTICE COMPLETE DOCUMENT by Ummu Sharif .txt
maganar wani aiki.
D'ole naja linzamin bakina nayishiru, Amma innayin courses kala kala na online about Medical personal, medical examining, mefical information da dai sauransu.
D'addy yasamu Admission a Tunisia i'nda zai karanci information technology, Mai martaba da kansa yashirya ya kaisa.
K'hairat ma tagama secondary sai little da zata s'higa SS two y'anxu
H'aka Kuma sadeeq ma buki ya matso zai aurin mufida kanwarsu samie tare za,ahada bukinsu itada samie.
R'anar wata laraba su khairat da little suka tambayan izzinin zasuje saloon da mukeyi duk wata wata Nima banjima daying sabon kitsoba shiyasa bazaniba.
N'ikuma na naima masu izzinin w'urin "Uncle justice" y'ace basai nafitaba zaisaka. Driver yakaisu.
S'unje sunyi gyaran gashi kitso da kunshi da maraice m'una back yard m'una football game sai ka wai mukaji bude get.
Har innace masu sukarasa wasar sukadai ga "Uncle justice" Nan yadawo Amma me saiadai sallama kawai mukaji wazangani is Yaya khalipha.
M'amakin Ganinsa yakamani domin innna g'anin ita kanta khairat din Bata San da zuwansa ba. Gadukkan alama
Gaisawa muke Amma s'hikuma idonsa nakan khairat, datadan Kara cika da girma tunda bahaka yabartaba.
Tana tsalle Tana buga ball din kirjintama na buga wasan Wanda hakan yashagaltar da khaliphan.
*Idan kinada Hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*
*LXXI*
N'i Kam ai bantsaya bitakanshi b'ama nakawai wuce abuna cikin gida domin abun na khalipha azimun ne.
G'adukkan Alama, sai naga yanda zasuyi da Abba wannan karon.
D'omin shi Abba har yasiyamata jam form tazana.
T'akuma samu Admission a Umar Musa Yar aduwa University zata karanci mass communication.
T'aku kawai yacigaba dayi zuwa wurinsu, cikin isar y'au gani ga matata,
W'anda sukuma sun shafa,a Sam basuji takunsaba saidai kawai Jim khairat kawai tayi anyu huggin dinta tabaya.
W'ata Yar karar razana tayi da fargabaa. W'adda harni Saida najiyota.
A'raina nace wayyo autar gidanmu.
J"iyowa tayi da sauri illai kuwa tayi arba da Yaya khalipha.
t'saye tayi kawai Tana kallonsa sai Kuma kunyar yanda yakureta da kallo takamata tayi saurin dukar da kanta kasa tare da Dan rusunawa Yaya khalipha barka da zuwa.
A'ranta Tana mamakin kojiya sunjima suna waya da dare Amma baifadimata cewar zai zoba ace duk lokacin yana Airport ma suna boarding.
J'anyota kawai yayi yakoma ringumewa a kunne yarada Mata this is not The way you are to welcome me baby!
I'tama akunne cikin sanyin Nan nata tace but it's just a surprise visit yace yes but.....
Little ce takatse masu hanzari taxo w'urin tanamasa sannu da zuwa, y'ajiyo sosai suna gaisawa da little din.
B'atareda yasaki khairat din ba. dukkansu kunya takamasu shikuwa ko ajikinsa.
K'wannan khalipha Ukku da zuwa yakasa yatare duk yahana yarinya sakkat.
Rigima suke tsakaninsu domin wannan karon taki sakin jikinta dashi, zuwa y'anxu tagama school tasan menene Auren.
B'akaman Daba da shirme kawai take, tadauka arungume ka, kawai ayi kissing Dinka shine kawai acikin Auren.
W'anda rigima har w'urin Abban su samie, yakaita Kara wai Bata kuladashi yanda yakamata.
Abbansu samie ne yakwantar da rigimar w'urin kwatarma khaliphan da h'ankali yace yabi komai ahankali khairat din duka nawatake.
N'an bada jimawaba zata Ware, tasaba dashi Abu fa kamar yahakura Ashe damuwa sosai yasa aranshi akan h'akan.
H'akan yasa yadinga Kiran daddy Sameer yanamasa k'uka cikin dare wai alallai shi he just need his wife attention.
M'eyasa akayimasa Auren bayan ansan ba bashi za,ayiba.
He is now a grow man y'anxu he need family at least he is twenty six twenty seventh early next year.
S'hikuma daddy g'anin only child dinsa cikin wani Hali ballantana saninsa dashi yasan khalipha baitaba soyayyaba so khairat itace only love dinsa Kuma first love, so d'ole za,asamu gajen hakuri akansa.
T'unda haka suke tamkar best friend dai dai gwargwado sun San siririn juna da damuwar juna shida Dan nasa.
D'ole tasa Daddy Sameer yabar duk abundayake yazo Nigeria.
Da niyar ya rarrashi Dan Nasa sukoma, Amma fir khalipha yaki y'ace Abunda akafadimasa shine cewar yaje yakammala karatun masters dinsa.
idan yagama za,abashi Mata Kuma because of her he try all what he can to have first class and now Kuma Anna fadimasa wani different story daddy please I just need my wife period!
A'bban su samie ne yagayyato family meeting, yayi magana y'ace toh insha Allah sati Mai zuwa nan da kwana takwas khairat zata wuce Uk w'urin mijinta.
S'hi ya yanke Sha,awara ayita da wajewa cewar zataci gabada karatu achan. Daddy Sameer y'ace badamuwa Don wannan.
W'anda wannan hukuncin yayima daddy Sameer masifar Dadi ya dinga Mika godiya yanakarwa.
D'a khairat taji labarin hakan k'uka tadingayi itaba zataba.
W'annan karon Umma Salma hanakalinta yadan dagu,
Abbane Yana rungume da ita yake rararshinta, Yana nunamata illa rashin bashi matarsa wallahi Yana iya saceta yagudu kokuwa ya gagara hakuri yafada mata kinafa g'anin irin shaukin dayake mata
S'aboda h'aka gwanda tun cikin mutumci abasa matarsa kowa ya huta, tunda d'ole dama kobashiba zatayi aure kiyi hakuri idan ansamu Jika sai abaki.
D'ukkansu sukayi daryia dahaka yadinga lallasar matar sa har tadan samu natsuwa
A'mma k'asan ranya Tana matukar tausaya ma Auta Kam.
D'ole tasa wacegari haka mukashirya tafiya zuwa zamfara
d'ole zamukaita tayi bankwana da Yan uwana Ummu Salma.
K'uma Adan gayara Amarya tunda abun yazo amakare, Kuma bataro za,ayiba ballantana ace su Yan zamfarar zasuzo
Nima kuwa da kyar Uncle justice ya yarda Saida nanuna masa muhimmacin ziyarrar dangi gashi rabona da Chan din tunkafin aurena.
T'undanayi aure banjeba Kuma koyanzun d'uka d'uka kwana biyu zamuyi gashi nice only sister Kuma elder sister din khairat d'ole nice maiyimatan.
Ya yarda Amma duk hankalinsa atashe yake shi yanayin hanyar yake gudu
d'ole yasaka afara saukar qurqni kwana Ukku har muje mudawo Anna sadakar Abinci da ruwa.
N'idariyama abun yabani Amma bahalin nayi dariyar y'ace Inna wasa darayuwata banida hankaline.
M'unje zamfara sunji dadin zuwanmu, ko awadaya bamuyi da isowaba akahau aikin tsumamu
C'ewar sukayi Nima banxoba lokacin bukina, Kuma tunda banhaihuba komai iri na Amrya za ayimun.
Tsimi. Damun na gumba garurruka. Yan shila kaza. Zabo da tantabaru Kai ko wainar kwai zamuci da safe sai anzuba mata garin magani ga ruwan itatuwa da muke Zama duk safe da dare.
I'dan aka kawomana Inna kallon khairat tayita Yan hawaye da boring ita bazata Ciba, nikuma n'ahada harda nata nacinye tunda itabatasan dawon garinba
Har sai ranar da Yaya Mariya da Aunty Abu suka kamamu tukunnah suka dinaga tsare khairat saitaci.
A'raina nakance oh y'anxu kinsan meye Auren kenan, kina gudun wahala.
A'mma a zahiri saidai nayita Bata Baki inna kwantar Mata da h'ankali, da nunamata ba wani Abu bane Mai wahalaba.
T'aduba Mana tagani bagani tanaganiba duk da "Uncle justice" yake Mai tsayi Kuma ga fadi Amma ai taganni lafiya kalau ba Abunda tasameni.
C'ikin k'uka takecewa ai shidayake ba ruwansa, unlike like khalipha komai yabaka koyanaimi tsotsoma Baki.
uhummm yaro bakasan wutaba "Uncle justice" dinne ba ruwansa jama'a kutayani job wannan zance.
B'anajin Kashi hudu na fitinar "Uncle justice" khalipha yadauka kaibama zai iya.
D'omin bacimarsu dayaba so kuzarinsu bazai zamo dayaba.
Z'uwa y'anxu Naga alamar d'ole nafito fili nafadima kanwata gaskiyar magana.
Nariko hannunta nace khairat banason kisaka damuwa idan kikasaka damuwa Zaki wahala sosai
K'isaki jikinki. khalipha Dan awankine, Kuma Ammy Tana masifar sonki infact ma wurinta Zaki zauna nayi imanin bazata Bari danta yaci zarafinkiba.
K'inga Umma Salma tashiga damuwa sosai so idan Baki cire damuwa ba Zaki iyya sakata shiga wani Hali.
K'uma daya bangaren gamijinki shima cikin damuwar yake sosai jiya kina kallo tamkar yayimana k'uka da zamuzo banida haufima nasan sai yayima daddy Sameer kukan.
K'ihakura khairat aikin Lada zakisamu maiyawa Kuma kishiga Aljannah.
D'a hikima da dubara dakalamai masu Dadi nawaknatar Mata da h'ankali.
N'akumace zankira "Uncle justice" awaya so yatsaya tanatsu takalli yanda zanyi wayadashi da kallaman dazan fadimasa shima khalipha tayimasa amfanini dasu.
N'akira "Uncle justice" cikin waya naringa nunamasa yanda nayi missing dinsa.
Y'ana biyeman y'ace sai bayan muntafi yaga wautarsa da baibiyomuna ba h'aka Kuma tunda mukazo azumi yake.
N'ace kar kadamu mijina akwai tanadi zanbiya bashi harda la,ada y'ace promise nace yes y'ace good!
D'ahaka muka ajiye wayar cikin annashuwa da shauki.
T'ukunna na umurceta da takira khalipha illai kuwa dama suna tareda Daddy Sameer yanamasa mitar shi matarsa Bata sonsa y'anxu gudunsa take.
H'arda Yan matan hawayensa daddy Yana rarasarsa da cewar no Tana sonsa Al'adar hausa fulanice h'aka d'ole zakaringa kunya da nuna h'alin ko inkula cikin k'uka y'ace FUCK THE AL'ADA daddy 😅😨 ni anacutata,
S'una h'aka saiga Kiran khairat, da sauri yadauka baby
C'ikin sanyinta tace I Miss you da wani tulluba tsullu ya tashi yace call it again baby y'ace yes I want to hear it again.
S'ai Kuma tayi s'hiru shine yacigaba da maganar tunda anshare masa fage yahau zubamata zance,
S'hikuma daddy Sameer dayaga h'aka k'uka da shagwaba sunkare shima yazari wayarsa yakoma p'arlor yakira tashi sahibar Ammy.
R'annarda muka cika kwana Ukku ranar muka dawo s'hiru nasoyi karnafadima "Uncle justice" cewar rananr zamudawo
N'abari niyata idan maraice yayi Inna cikin katsina Amma nace Masa Yaya Mariya tahanaa mudawo saidai kawai nayi kwanciyata gida har j'ibi idan nahuta sannan nacemasa mundawo.
Idan bahaka ba nasan bazai barni nahutaba gashi mundebo hajiya tunda Chan din ma bazama mukayiba munta aikin zaga dangi
D'omin nasa akwana ukkun Nan Allah kadai yasan Abunda Uncle justice din yatara Kuma duk sai yafitar dashi ko innasamun kaina
*Idan kinada y kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*
*LXXII*
B'anma lura da motar "Uncle justice" ba sanda muka shigo sai bayan da mukashiga parlor kawai Naga mutum zaune Yana latsar waya.
J'in sallamarmu tasa yadago m'una hada ido dashi yasakamun m'urmushi Nima Kuma murmushin nayisa,
M'ungaisa da Abba da Abbansu samie,
T'ukunnah mukajiyo har m'una hada Baki Nida khairat muka gaida "Uncle justice" ya hanya yayimana muka amsa.
M'untashi kenan zamu wuce naji Abba na fadi mani Dana gaisa dasu nafito mutafi s'aboda Jawad tundazu yake Nan Yana jiranku.
A'bunda bansaniba Ashe lokacin da muke waya da maman fareeda cewar muntaso, to suna tare agida Mai martaba hakan yasa daya daidaici munkusan karasowa.
Yasa shida kansa ya maidota Maman fareedar gida y'akuma tsaya har mu iso.
Y'ana Kuma duba sakonin karya Dana shishirya Masa cewar Yaya Mariya tace muzauna har zuwa gobe.
H'akadai mukashiga cikin gida,
N'ikam nashantake innata fira nama shafa,a
H'ar saida Abba yashigo da kansa yafatatttakeni tunkunnah nafita.
A'mota innata yimasa shagwaba da kumburin ni nagaji duk jikina ciwo yake.
S'hikuma yanacewa muje zanbaki magani yadaina.
S'hiyayimun wanka yashiryani cikin wani mini skirt na blue jeans, da halve best
Y'ana shiryanin yana yimun fira, Dama tun ahanya yayimana take away na patato hub slice da gas fish sai fura.
S'annan yahauyiman tausa w'adda hakan yayimun Dadi sosai har b'arci yafara daukata naji zancen yachanza, Kuma dama nasan za,ayi h'aka.
S'annan Kuma yabi yabata kwalliyar da yayi harda k'uka nayi sosai domin wallahi gaskiya nagaji gatafiyar mota Kuma Chan dinma damukaje bazaune mukeba.
M'unata zaga gidajen Yan uwa da dangi da, Abokan arziki
Amma Inna lamarin na "Uncle justice" basauki daga bayama Saida yasan yanda yayinya kunnoni sosai.
D'uka gajiyar taware dama gashi a tsimenake da kayan garinsu Ummu salma.
D'a Asuba da kyar na iya gabatar da sallar Asuba nakoma b'arci. A'bunda bansaba yiba barcin maraice.
"Uncle justice" yashiga kitchen da niyar son yasamana wani Abu muci,
A'mma Inna koyanda ake rike wuka bai iyaba ala d'ole yahada tea kawai yafito yafarasha.
Shima tea din d'uka duka kurbi Ukku yayi yafurzar da tea din s'aboda sugar dayaji yadan zarce shibayaaon Zaki dayawa.
S'hiru yayi yafara tunanin yayi order Abinci kawai domin shikansa gaskiya yasan zawj tajigata ahannunsa jiya jinta yayi tamkar an sauyata dawani kalar taste din nadaban d'ole t'anada bukatar Hutu.
Y'ana kan Google Yana searching eateries dasuke delivering home services.
Y'aga Kiran Maman fareeda, Tana fadimasa da cewar ga driver Nan ta Aiko da breakfast.
Y'ace ma ya rgidan Asiya basai tayi komaiba, tahuta dagajiyar hanya aransa y'ace harda tawa.
W'ata irin ajiyar zuciya tasauke domin bakarya yunwa yake ji
I have the best sister on earth. Godiya yayimata yakashe wayar.
Zawj din har mamakin takemasa domin shi idanshine ai Bata yanda za,ayi ya iyayin b'arci a irin wannan kokarin data nuna jiyan.
K'wana na Ukku bana aikin komai Inna hutun gajiyar tafiya inji "Uncle justice" n'i Kuma nace nakadai.
R'anar lahadi su khairat zasu wuce jirgin Emarate zasubi s'aboda h'aka d'ole ta Lagos zasu tashi.
D'a dare muka rakasu Airport zasu haw jirgin dare daga katsina zuwa Legos.
D'aga Nan karfe shadayan ranar gobe litinin sutashi xuwa Dubai daganan sai UK almost nine to ten hour dai including transit.
K'hairat tun Daren jiya take k'uka.Ummu Salma duk tashiga damuwa.
H'aka kuwa ko a Airport din shirye take cikin doguwar Riga pink color.
A'yayinda khaliphan yake sanye cikin suits Ash color da black shoes da black wristwatch.
K'uka khairat keyi bana wasaba tabi tamakale Ummu Salma Gam.
D'uk t'saye muke kanta munata Basu hakuri har Abba.
M'aman fareeda kadaice kebata w'urin s'unje kano w'urin jajen wa Zeena da mahaifiyar mijinta ta samu karaya a toilet
T'undanake arayuta bantaba g'anin kukan Umma Salma ba sai yau.
G'anin lokaci natafiya ga jirgin har yafara ruri yasa Abba da Kashi yayima khalipha umurni da yacire khairat din jinkin Ummu Salman.
Khalipha ne yasa hannu yajata yakuwa rungume ta cikin kirjinsa. M'uryarsa da farin cikinsa basa boyuwa.
A'yayinda s'hikuma Abba yana rungume da Ummu Salma takuwayi luf saman kirjinsa.
Nima Kuma Inna kishingide cikin jikin "Uncle justice" din Inna nawa kukan Kai Aure tayakin Mata kanaji kana gani arabaka da danginka.
M'una t'saye m'una kallonsu har suka shiga jirgi jirgin yadaga tukunnah muka juya.
S'u Abba suna gabanmu ahankali suke t'aku Yana radama Ummu Salma maganganun kwantar da hanakali.
Innaga dai su A'bban sun manta damune kokuma sun manta da i'nda suke.
M'ukuma m'una bayansu, suka shiga tasu mota muma mukashiga tamun. Chan muka koma haduwa dasu Ice hub Ummu Salma kadai kecikin motar Abba yashiga siyamata ice cream. 😂
Ai d'asauri nacema "Uncle justice" muwuce doke saidai mukaje habila
A'cikin jirginma k'uka khairat t'acigaba dayi Tana shesheka.
G'anin ba irin rarashin da khaliphan baimataba Taki s'hiru hakan yasa khaliphan ya j'anyota yahade bakinsu wuri daya, yafara tsotso
D'addy Sameer Yana g'anin h'aka ya juyar da kansa yasaka medical glass dinsa tareda janyo magazine yabude yafara karantawa.
*Idan kinada Hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*
*LXXIII*
A'mmy tana kitchen tareda Linda suna kokarin karasa aikin abincin da suke d'omin tarbon Baki.
J'in door bell yasa tawanke hannunta tafito Amma kafinta karasa tuni har Nadeem yabude masu dai dai shigowarsu parlor itama shigowarta kenan.
t'saye tayi taja burki Tana raba idanu.
M'amakin duniya yakamata naganin khairat din D'omin ita Sam batasan da zuwan khairat din ba.
D'a sauri khairat da ke rike a h'annun khalipha ta karbe hannunta tanufi Ammy da sauri ta f'ada jikinta tana sauke wata jiyar zuciya.
Gajiya da yanayin tsoro da damuwa. Tafiyar jirgi da batasa bada ita iyakarta da shiga jirgi suje Umura,
Suntaimaka kwarai w'urin Kara rashin kuzarinta yanayinta na sanyin jiki yakaru
D'a sauri itama Ammin cikin wani irin dauki takarasa wurinta ta rungume
Lokaci daya tajuya yanayima Daddy Sameer barkada zuwa ya amsa Mata tareda wucewa dakinsa d'omin shidinma agajiyen yake .
D,awo da kalllonta tayi akan khalipha tace Masa how comes yanashafa kansa yazo yadan rusuna Yana gaidata.
Ta amasa Masa t'akuma kuresa da kallo nason Jin Karin bayani.
C'ikin dauki yake cemata Ammy I just got my wife kawai kedai kisa albarka
C'ikin farin ciki itama tace dama Shirin hakan yakaika ko kuwa Inna son naji.
Any way hold on nayi magana anjima da su Maman fareeda t'afada tareda wucewa zuwa dakin daddy.
S'hikuma yawuce zuwa dakin Ammyn dayaga khairat Nan tashiga.
B'aigantaba adakin yadaiji motsinta a toilet Wanda hakan yasa shima yawuce part dinsa d'omin ya watsa ruwa ya yarama salloli
D'addy Sameer ne ya warwaremata komai yanda Abun yafaru.
T'ayi farinciki kwarai soyayyar da Yan uwanta da kaunarsu nakara nunkuwa a ranta.
B'ayan tahada masa ruwan wanka Yana ciki Yana watsa ruwa tafito takira Abba suna waya.
G'odiya sosai take yimasa da bangirma s'hikuma Yana cewa yiwa Kaine.
Y'akuma Bata Ummu Salma cikin dariya Ammy tace saiga Auta fitinar y'aron Nan tasa akarabaku da Rana tsaka!
Ummu Salma itama cikin dariyar tace toh dama tunda mace ce itan d'ole watarana hakan zatafaru.
I'tama godiyar tadinga yimatan Wanda hakan yayima Ummu Salam Dadi d'omin acikin muryar Ammy kadai tafahimci irin kaunar datakema khairat burinta kenan dama.
H'aka tadinga Kiran danginta Tana yabama Abba Alherinsa.
Bayan tadawo daki tasamu khairat din tafito wanka tayi zaune kawai gaban dressing mirror tamarasa wane kalar Mai ne zata yi amfani dasu,
T'unda mayukka negasunan product barkatai.
A'mmy da kanta tabude woodruff tafitar da wani katon akwatin da Daman duk kayan khairat din ne aciki.
K'o shopping din kayan Abinci sukafitayi toh duk i'nda taga wani Abunda yaburgeta takan siya da sunan khairat din.
W'ani set na Clear essence tafitar Mata tace tarinya amfani dasu product din nada kyau.
S'ai Kuma tabude Mata akwatin tace tafitar da kayan da zatasaka idan tagama sallah tasame su dinnig.
K'hairat tayi godiya d'uka kayan wando yafi yawa da skirt da riga sai dogayen riguna s'une Basu cika yawaba acikin kayan.
T'ashirya cikin wani black arebian jeans da top king din Ash color Riga.
T'ana kabbarta sallah khalipha yashigo g'anin tana sallah yakoma shigowarsa k'usan hudu kafin tagama Rama sallolinta.
A'lokacin su Daddy nasaman dinning da Ammy Suna kallon duk s'higa da ficensa,
Daddy neke fadima Ammy to kemecewa how comes, to this is how it comes rashin hakutinsa yanaimi d'aga h'ankali shine d'alilin dayasa su muktar din suka yanke hukunci. Basa matarsa kinadai gani koyanxu.
D'ariya tayi tace toh Ainikam sai dai surika gaisawa kawai Amma yabari har takara girma kafin adoramata nauyin Aure gaskiya tayi karama Kam.
S'aida yagama tauna Abincin dake bakinsa tukunnah y'ace da zanbaki shawarar kiji to da kin basa matarsa.
N'alura da kudurinki nadauka damuka shigo ki kaita part dinsa sai agabatar masu da duk Abunda zasubukata achan.
I'tama bayan tahadiye nabakinta tace ah ah d'uka khairat din nawa take da za' a dauramata nauyin Aure abari tafara karatu konan da s'hekara biyu h'aka.
Dariya kawai daddy yayi y'ace hakanma is ok. A'bunka ga bature baija zancenba.
A'shigowar sa ta biyar ya samu tasallame sallar, tun kafin ta Miki Tana gama shafa Addu' a yamikar da ita da kansa.
Y'aciremata .After dress din data Dora saman kayanta ta.
T'a gaayardashi muryarta cikin sanyi, Wanda sanyi nata yakara karuwa tunda akafara maganar tahowar Nan.
Y'anayin sanyin nat shike sakata yawan Zama too slow
A'yayinda s'hikuma khaliphan yafiya yawan yin abubuwa da sauri sauri dagaraje, shi Dan y'anxu y'anxu ne. two different people kenan.
S'hafa fuskarta yafarayi y'ace how was the journey my dear hope kin war Ware