Showing 27001 words to 30000 words out of 82304 words
Chapter 10 - UNCLE JUSTICE COMPLETE DOCUMENT by Ummu Sharif .txt
nikam alumshe tsotsa sosai yayi musu bana wasa ba, dama ga kumburin jiya bai watseba sai gawani yadora kuma, har kusan wani lokaci tukunnah yasakeni, ya kwantar da sit din gefensa yakwantar da kanshi saman sit din ya kuma jwantar dani saman girjinsa, yacigaba dashafa fukata jikinshi na dan makerketa.
*Dedicated to All single ladies Ubangiji Allah yabaku aome one similar to uncle justice*🤲😅
*Idan kinada hali kibiyani hajiya typing akwai wahala Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*
*xxv*
G'anin dai yayi inna ga yana karama kanshi lalura ne, cikin sanyi yacemani you can go! zanturo akaiki walima gobe but pls be agud girl don’t be let.
Ai banjira komaiba nayi saurin barin motar, yana kwance kuwa yana kallona har na kullema ganinsa, yana wucewa kuwa su ummu salma tadawo, innata hamdala da godiya ga Allah dabata ganni ba har nashige,
Inna shiga dakina narufe kofar nafashe da kuka, sosai oh Allah ni fareeda yau nice atareda mijin Aunty Raheema😰 kuma matsayin mijina nima. wai meyasa ne Aunty Raheema meyasa kika doramun aiki mai mai tukar girma da nauyi haka, na dai nasha kuka na hakura.
Da safe wurin ten nashirya inna son ne naje nakarbo dinkina dazanyi amfanida shi zuwa anjima daga nan nashiga kasuwa nasayi custume din da zanyi suma am fanin dasu din anjima, amma me sam ummu salma takekashe kasa tahani ai lallalai sai dai nakirasa awaya na naimi izzini.
Da naga takafe dole tasa nakirashi awayata tunda maman fareeda bata nan kuma little bata nan, dole nabama khairat nace tarokar manshi zani kasuwa, marai rai cemun ido tayi tace haba ya fareeda nifa kinsan tsoransa nake, araina nace kema kenan ballan tasa ni, haka dai na runtse ido nakira shin da sai nagama yimasa bayanin indazanje din zuciyata na dakan ukku ukku cikin natsuwa yake saurarena, sai bayan yan mintuna tukknah yace
Shirune yadan biyo baya tukunnah yace wunin nayau da sauki dai, amma ba lafiya ba kam, ke amma naga tama buki kike, ke yaushe za, ayi naki, bukin, nayi saurin katse maganar nace masa dama dan Allah inna son ne zanje kasuwa da wurin dinki ne.
Sai dayaja wani dogon limfashi har innajin sa acikin waya yace am sorry amma bazan iya barinki fitaba fareeda, kinfa san komai game da tsarin rayuwata bana son kiyi wani abunda zai fusata fushina. Araina nace nashiga ukku nayi shiru shima shirun yayi. nawani lokaci araina nace wallahi nasan a rina dama itama ummu salma wallahi haba dafa yanxu mundawo.😰
Muryata chan ciki nace dan Allah "Uncle juatice" kayi hakuri muryarsa tadanyi sama yace agaskiya idan fitar kikeso saidai ko nazo mufittan tare wata kila zaman gidan ne, ya ishe ki ko kuma fitar kikeso amma minene daba zakibama illiya yakarbo mikiba.
A'nhankali nace mishi toh nahakura yace good girl haka dai dole saidai khoolsum nakira awaya, taje takarbo mana.
Munje walima tun misakin karfe 11;pm banyi niyar zuwa lokachi ba, amma saboda tsabar kiran da zeenah kemun yasani fitar da wuri, nasmu zeena taci kuka ido yayimat jajir nace kekuma a kwana dayan.
Bakune ke daukin auren ba. nasamu Aunty Uwani da Aunty Jidda da Aunty Ummi suna ta aikin rarashin ta, suma kannaine a gun mai martaba, Aunty jiddama dakinsu daya da mai martabar, Aunty Ummi Aunty uwanine suke dakidaya da mahaifin su Zeena, nan nidai nabarsu sunata aikin rarashinta, na wuce zuwa daki na ajiye kayana, da zanyi amfanida, su anjima, amma da nashiga ganin dakjin a har gitseyasa na fara kimtsawa to arina innata tunanin to inna yan matan da suka kwana agidan ne duk yanda Zeena da shukuraa suke da tara kawaye amma ace yau walima amma ba wadda tatsaya ta kimtsa mata wuri, innata gyara nafaro da saman godon na dauko rigarta da ta ajiya data cire nabude woodruff zan zansaka kenan, sai kawai abu yafado yarufemun fuska.
kuma da'dan dan shi dan shi, nasaka hannu nacire nadaura gefe. da niyar idan nagama dora wandannan saina lin keshi shima nadora amma ga mamakina inna dagawa zan linke sai naga jinni face face atsakiyar zanen gadon, habawa ai bansan sanda nayi saurin rufewa ba,
na tsorata jikina saibari yake tuni nafara kale kale dakin kunya da tsoro suka kamani.
Da sauri nazubar dashi naja da baya dasauri hakan kuma yayi dai dai da shigowar Zeena, nakuwa bita da kallo sai yanxu nalura da yanayin tafiyarta, a hankali takeyinta kuma wata natsuwa sosai tashige ta, ga dukkan alamu dagajiya zuwa yau!
Amma yau kadai totally ta chanxa gaba daya she is cool, what happen ne wai nidai duk a saninah a al,adarmu ta mutan katsina ango baya tarewa harsai anyi walima that is kwana daya dakai amarya nabi zeena da kallo har ta dosana tazauna
abunda ban saniba shine bayan sayen baki kiri kiri zaiyad ya kekashe idonsa yanuna rahin yarda haka adole yasa aboka nan sa suka kwashe aboka nan zeenah zuwa gida acewarsa tunda ba shari, a tashirya hakanba shi ahlil sunnah yake🤪ðŸ˜
Zeena kwarai taso tabijire amma yayi tsaye yanuna mata wannafa al,adace ba adddiniba tun anan zeenah takudiri niyar hanasa, abun dayake son akokarin ta nanuma sa yanda al adartake da muhim manchi, wanda hakan yayi dalilin dayasa yajemata da karfi har yajimata rauni,
Cikin rauni tace mun fareeda ashe zaiyad maketaci ne dama basona yakeba fareeda ba irin rokon daban masba adaren jiya amma yaki yasaurare ni naje kusa da ita nazauna nashiga bata hakuri da nunamata kartadamu bakomai harda dan guntun wa azina inna jan aya inna fassarawa dahaka har nasamu tayi shiru takwanta barci sosai yadauketa mai nauyi.😰
Araina nace naga wautar zeena amma ni abun haushin ma ga manya zasu zo tunda walima kusan ince hiddimar ta manyace, harda dangin sa. bankai ga gama tunaniba naji wayarta ta hau sauti inna dubawa naga shukura ce, inna dauka bata ma tsayajin kowaye ba kawai, tafara magana nashiga ukku zeena jiya Abdul kusan kasheni yasoyi, zeena bazan iyaba ni guduwa zanyi, kusan sau biyu fa ba irin magiyar da banmasa ba. zeenah amma yaki. takarasa maganar cikin kuka nace kiyi hakuri shukurah kuma kiboye sirrin aurenki tun ayanxu kinfara haka mekuke tunani kenan zakuyi ana gaba, to naji fareeda nagode miki amma zan kiyaye amma wallahi ke kinshiga ukku fareeda, dan wallahi "Uncle justice" gashi kato ke gaki yar karama dan wallahi wata kila ke pieces pieces zaiyimiki idan gado yahadaku, fareeda. 😱
Haba ai tuni naji gabana yayi muguwar faduwa, hannuna da ke rikeda wayar har bari yake, saura kadan nayarda wayar tafadi, kamar wadda akce ga "uncle jawad" dinnan a gabanta zaiyimata irin abunda akayimusu din, nace shukura kidaina irin wannan maganar nida "uncle justice" ma irin wannan rayuwar ba zata shiga tsakanin muba, insha Allahu, nace mata zeena na barci itama irin abunda yafarun dakene yafaru da ita kuma pls sai kurike sirrinku okey toh kiyimata sannu zamuyi magan anjima.
Muna ajiye wayar nabuga uban tagumi tashin hankali duk wanna halin dasuka shiga yaruguza mun tunani, ni wallahi nama manta da wannan rayuwar auren sam, todama saka rai ga cin tuwo ai shi ke kawo jin yunwa, tuni hawaye yazubo mani, nikam nasani "uncle justice" kashe ni zaiyi idan haryasakani tsakiyar katafaren kirjin nan nasa wata kila ko hagoni baza ayiba, maganar shukura ce datace pieces pieces zaiyi dani.
Ganin mutane sunfara zuwa yasa su Aunty Ummi suka tada zeena suka hada rowan dumi tazauna ciki dama tasha pain killer tun dazu saboda haka koda ta tashi da sauki, kwalliya akayi mata sosai fuskarta tasha pondation, da powder sosai mai make up tayimatukar kokari wurin boye kunburin fuskarta, haka kuma koda akafara even din anyi kokarin ganin baa bar dangin zaiyad sunshigar da ita rawa ba, kamar yanda suka bukata.
Haka nima nashirya sosai cikin material blue kalar sararin samaniya da shudi shudi inna chan munata hidima har su ummu salma sukatafi bansaniba, naso kwarai inadan zasutafi na bisu domin nagujema kuma haduwa da "uncle justice" amma itama kuma ummu salma ganin batare mukazoba yasa bata naime niba, sukayi tafiyarsu,
Z'uwa mangari ba kowa, kowa yawatse nidai dayake bana sallah yasa banyi sallah ba, nadai kara gyara jiki na, inna fitowa kawai naji Aunty Jidda tana kwalamun kira, inna shiga palor ganin wanda nagani tareda itane yasa tuni nayi tun tube da dan trow pillon dake kasa nafadi saman centre capet bakina yabugi kujera yadan fashe jinni yadan zuba, da sauri su Aunty Ummi suka taso shi kuma "uncle justice" yayi ka,marma baiga abunda kefaruwa ba, dole tasa nasamu wuri anan saman carpet din nazau na kafin natsuwa ta tadawo mun ya illahi inna tsananin tsoron bawan Allah nan araina, kuma araina innata mita kowane tsugudidi yakawoshi kuma ni duk hankalina ya birkita saboda wannan al, amarin nasu zeenah
muna dai zaune shida su Auny Ummi ne kadai keta ba fira suna dan sakawa da shi nida zeenah dai bamu sakamusu bakiba, sai dai innajin kaifin idon "Uncle justice" akaina ya kureni da kallo, duk dacewar kaina akasa yake, inna kallon jerin flawowin da ke shimfide tsakiyar capert din dakin, muje kawai naji yace a raina nace mutumen nan yanason bada command! and orther!
Allah shikadai yasan dalilin da yasa yahallito shi a gidan sarauta kuma jinin sarauta gaba da baya,
Bantashi ba kuma ban nun a alamun tashiba, haka kuma shima baikoma yin maganar ba, har saida Aunty ummi tasake maimata mun tashi kutafi fareeda badake ake magana ba, Aunty jidda ce tace tashi maza fareeda kutafi sannu da kokari, baitsaya ba fice wa kawai yayi tare da bani umurnin da ido,
Ai kuwa tuni idona yakawo ruwa, nisan bana son kebewar mu tun abunda yafaru tsakanin mu, ranar kamu dole tasa namike nashiga daki nadauko hand bag dita nasan halin "uncle justice" sarai idan baya zama dole ba sam baya bari driver yana hidima da matar'sa yafison shi karan kansa yayi hidimar kaiwa da dauko ko ta tuka kanta.
N'asameshi amota, nabude gidan gaba nazauna amma fa zuciyata yanda kasan anagasar tserar motochi tsabar yanda take duka, duk amatukar tsorace nake, dama ga abunda yasamu su zeena da shukurah batareda na kalleshiba nace inna wuni bai amsaba, yadai bini da kallo ni idan dan wannan ne ai nasa ba.
Ganin munkawo kofa gida kuma ba abun da yafaru yasa nayita sauke ajiyar zuciya, batare da yakalle niba har nabude kofa zanfita naji yace kar ki karafita ko kafar gida idan ba makaranta zakiba,
Duk kuwa yanda gabana kefaduwa saida nabishi da kallo nakura masa ido sainnaga yadanyi rama duk da dai bakura masa ido nayiba amma yau alamu sun nunacewa sosai yanacikin damuwa, araina nace bayarasa nasaba da rashin Aunty Raheem.
*Idan kinada hali kibiyani hajiya typing akwai wahala Hafsat abubakar sadeeq first bank3195366407*
*xxvi*
S'anin cewar su little basa nan, saboda haka bashiga zaiyiba, yasa nayun kura banjira komaiba zanshiga gida amma sai naji motar a kulle, murya ciki ciki kuma batareda ya kalleni ba yace kika kawo mun fura zansha, duk wunin yau banci komaiba, still bai kalleni ba, batareda nakaleshi ba najuya zuwa cikin gida, amma d'ogiwar rigar jikin sai hardeni takeyi, tamkar zan fadi.
Ikon Allah ne kawai yakaini cikin gida, domin inna jin kaifin idanun sa akaina, inna shiga direct toilet natafi nasauke fitsarin da yacika mun mara da dama kadan yarage naskeshi a wando, cikin mintuna bakwai nahada masa fura mai kwakwa da madara da kuma yan kakkiyar ayaba aciki nakuma hada masa juice din gwaba bayan natace na warwarda gayen furen zogale aciki sai soyayyen naman sa suyar dadawa, nahada komai yanda yakamata acikin mazubinsa nakaima sa,
Saba nin yanda nabrshi yanxu koda nadawo nasamu yadora kansa a saman sitarin motar, shima aransa daurewa kawai yake domin idan yace yau koda kiss ne yashiga tsakaninsa dayarinyar to agskiya matsala za,a samu, saidai yazarce yayimai gaba daya!
kuma amma yanajin nauyin iyayenta,
jiyowa yayi da idon sa dasuka chanza launi, yayi mun alamun nakowo masa mana, nabude gefen mai zaman banja na saka masa ciki ciki nace Allah yatashemu lafiya! najuya nakoma gida niban san sanda yatafiba, nidai Allah Allah kawai nake natsirada lafiyata kar yakoma kumbura mun lips.
Tun a ranar ban kuma sakashi a ido ba, sai abakin su little nakejin yatafi legos, wani aiki inna hiddimata na manta ni dawata damuwa, dan yasamu yan kwanki alegos din gaba daya namaida hankalina kan practicals damukeyi Asibitochi.
Yau da maraice inna kwane a daki duk agajiye nake sai naji kira awaya ta duk atunanina zeenace ko shukura, but ganin "Uncle justice" saida gabana yafadi, nadauka muryata cikin sanyi inna wuni nace bayan salma saida yaja yan second ni tukun nah ya samu kuzarin amsa mun, shikadai yasan halin dayake ciki gaskiya sai ubangijinsa shiyasa yazabi ya yanisa da ita. Bayan shiru nadan wani lokaci yace
kizama cikin shiri around 8;00 zamuje dinner, shiru nayi nima nashiga ukku amma "Uncle justice" bai bari naga maba yace naga almar raini yana naiman yashiga tsaakanina dake sam ba kwajinki a matar aure! wata kila tunda ban daura miki nauyin kirjina ba ne, tarine yasarkeni ba kyakyatawa idona yakawo ruwa easy easy yadinga cewa cool cool ok bye take care sainazo arina nace dole mana kace bye tunda kasan abunda ka aikata.
Nashiga ukku nace sam bansan Ummu salma tana cikin dakinba tace da akayime nadukar dakaina inna wasa da abun hanunah nace shine wai yace yau zamuje dubiyar marar lafiya, domin agaskiya innajin nauyi na fadimata inda zamuba, banason idan mundawo ayimani kallon wani abun.
Tadan tabe fuska tace to shine meye, wallahi fareeda ki kiyaye ni inna ganin tamkar zatafara fada nace lah wallahi Ummu salma bawani abun nayimasaba ko nacemasa ba tace toh kizo kiwuce kitchen kihada masa koda danbun kifine ba azuwa ma marar lafiya hannu biyu.
Toh nace badan nayi niyya ba, amma gudun fadan ta yasa dole nawuce haka nashiga kitchen din dayake munada komai yasaka cikin awa daya nahada lafiyayyen danbun kifi da kwadon zogale sai kamshi ketaashi kasan cewar nima naji yunwa nakeji, yasanima nayi blanding fura nasha nakuma hadamasa da ita. Ummu salma tashigo kitchen din taduba komai yayi amma sai dai tacee nachanza coololi wadan nan sundan kwana biyu sai wani mazubin databani sabo mai kau, nazuba fura aciki tace yauwa kin kyauta kamar kuwa kinsan gidan sarauta saida fura.
shigowar maman fareeda ce tace kamshin me nakeji haka, ummu salma ce tabata amsa dubiya zasu itada jawad tadan bata fuk tace to shine kuma kika wahalar mun dayata gashi tawuni asibiti gaskiya bazan lamunta ba.
Duk sukayi dariya sai kije kiyi wanka bazaki fita da miji hakaba, simi simi nafice, kunyar kamarme nakeji,
N'ashirya cikin dinkin material riga da skirt baki, mai ratsin flower pusher pink. takalimi da mayafi suma duka pusher pink a yayinda sarka yan kunne awarwaro da agogo duka nayi amfani da silver sai turare Issimi yaki saidaga ciki kuma nayi amfani dafafiyar jar humra, make up dina light and simple domin agaskiya banson "Uncle justice" yazure dayawa wata kila daga dinner yau din gobema yanaimi naiman koma gayyata ta, yasa ba zanyi deep make ba.
M'aman fareeda da kanta tashigo tafadi mani nafito ga jawad din nan, muna shirin fita kuma saiga Ummu salma tashigo tace karkibata masa lokaci, nadan shagwabe fuska nace yanxufa yashigo umma maman fareeda tace mudai anashiga hurumin mu da yawa,
Saida najima labe a bayan labulai nadan wani lokaci innata kabbara inna yiwa Allah kirari, domin nasamu kuzari atareda ni. sannan nashiga da yar sallama sanyin turaren esteem Luder dayayi amfanida shi yahadu da kamshin turaren wutan dake palorn yabada kamshi mai kala, ban yarda mun hada idoba dukawa kawai nayi nagayar dashi shi kuma tinda nafito yamayar da hankalinsa akaina sai yau yatabbatar da maganar dr naseer mijin Br safiya b liman da yake cemasa yarinyar tanada wada taccen kugn da zai iya daukar lalurarsa,
Zai kuma iyada duk wata hidimar namiji. gawasu wadda tattun kayan masurufi suma akirji masha Allahu, abunfa kamar zuba dam!😅 dam dam dasu abun su, mikewa kawai yayi ya mikamun hanun sa nakama yamikar dani muna tafe da hannun nawa rike dashi, bayan da banyi ba da yasakar mun hannu kodon kar su baba maigadi sugan mu amma yaki.
Mun samu ummu salma tasaka ankawo mana kwandon kayan abincin nihar nama manta da maganar su ya saka kayan abincin abaya, tareda bude mun kofar gaba muka shiga yazagaya yashiga yana maida kofar yarufe lokaci daya kuma yadora hanunsa saman nawa, tareda kunna mota cikin kidima nabisa da kallo, ganin mundauki wata hanyar ba inda nake zammanin zamu chin abincin ba, wannan hanyar fita garice duk agigice nake nakure sa da kallo kuma dama gashi motar manual ce duk idan zai saka giya da hannunah yake anfani wurin chanza giyar.
"Did I look starange"? yafada ganin irin kallon danake masa still yana tukinsa yayi mun maganar batareda yakalleniba yace i like it! I like it the way your eyes turn when ever you are scared or a fraid of something.
Sai asan nan yakalleni, nayi saurin saurin sauke kaina kasa. Nima daga kallon kurillar danakureshi dashi, yau meke damuna nida sam banida yawan kallo, kuma bana son kallon amma nice yau nakure uncle justice da ido. Oh ashe yasan badadi amma still yakeyimun nima.
Wani kaya tatacen wuri muka je nan bayan gari agaskiya nibantaba sanin da wurin ba sunshine food restaurant and shoping complex,
bayan mun naimi wuri muntsaya banyi saurin fitowaba zamana nayi nidama zai barni amotar da nagode shiyaje yaci abinchin sa kawai amma sainajishi yabude mun kafa bai kumayi mun maganaba yadai riko hannuna muka fara tafiya tafiyarma a hankali da matukar kasaita yakeyin ta, shikenan da yakeda