Showing 51001 words to 54000 words out of 82304 words

Chapter 18 - UNCLE JUSTICE COMPLETE DOCUMENT by Ummu Sharif .txt

27 Nov 2024

4338

uwani har su samie duk yaya Mariya au Aunty Abu duk munyi Magana dasu saboda yau jumuu a mukan sada zumunci day an uwa.


kuma mun dade da maman fareeda sosai harr su little saida mukayi Magana dasu, tukunna mukayi ban kwana haka kumma Abba da ummu salma wadda da nasan ita din kamtabbas idan har aure "Uncle justice" zai kara to tabbas sai ta fadimun tunda kusan ita kullum akan komai yimaka tuni game da al'amarin fadin gaskiya komai dacinta. ko tayimaka hannunka mai sanda ko kuma tunatar da kai kan halin rayuwa.



K'ai ganin kamar zan bama kwakwal wata wahala yasa nayi watsi da batun nabarshi akan wata kila gudun suke kozan daga hankalina ne kozan shiga cikin damuwa ko kuma sunfison shi din yafada mun da kansa,




N'attatara komai na watsar na janyo charbi nafara yiwa annabi sallati, bayan nagama sallah na dade sosai saman sallayar innnata rokarma Aunty Raheema rahama da gafara da duk musulmi, ganin yau nasamu kaina tunda tun fitar "uncle justice" baai dawoba hakan yasa tun da nazauna sallar la asar har magariba ban tashiba.




I'nna nan zaune ban tashiba har baba mairo tazo muka gaisa, take tambayata ko baki za, ayi yau a gidan nace mata bai fadi maniba Amma kam dukkan Alamu sun nunah hakan. Tace toh Allah yasa nace Ameen.


T'ukunna na tashi agabatar da sallar isha I ai kuwa inna gamawa banmagama adduaba naji uncle justice yashiga, direct dakina ya wuto yana shigowa kuwa direct niyan tunkaro nikuma inna ganin haka namike tsaye fuskaata da daan annuri nima ganin yanayin sa cikin tsananin farin ciki yana zuwa baiyi watta wataba kawai ya fincike hijab din dana gama sallah dashi yayi wurgi dashi , tareda daukata in a bridal show, yana juyi dani cikin daki acikin kunnanai yace kitayani murna yau insha Allahu zanshiga wata sabuwar rayuwa.




D'an murmushi nayi nagefen baki cikin sanyi nace Allah yasanya alheri, Uncle jawad, saida yakaima bakina dan light kiss tukunnah yace amin thanks! mumushin fa still afuskar sa tukunna ya ajiyeni tare da cewa bari na watsa ruwa.




H'aka nan araina kuma sai nadan dinga jin ba dadi, tayanda wai ace mijin Aunty raheema ne zai hada kwanciya da wata yau, ba Aunty ra heema ba, duba daa irin son da sukeyima juna,


H'akannan sainaji raina yadan baci amma da yake nafi kowa sannin uncle justice bazai iya zama hakaba ko banza gayanayin halitar sa, yanda yake.


H'aka nima nayi niyar shiga wanka, amma duk jikina badadi amma ni nadan ganta hakan da rashin girki da banyiba yau, domin nidai a rayuwata nariga da saba da hidima, sam bansaba da zaman wuri dayaba, wuni daya zungur bawani motasa jiki amma banma kaiga tube agogon hannun naba naji kiranshi yana naimana ne danazo zamuyi wata Magana adakinsa nace toh nadauki zumbulelen hijab dina nasaka na nufi dakin nasa nasame sa har yayiwanka ya cahanza daga shaddar dazu, yanxu jallabiyace jikinsa milk color mai sulbi sosai mai kuma hade da hula, amma madadin amfani da hular sai ya dora hular tashi kafiya nachi wato asallami dakare itama milk akansa.




S'higowa nayi nasamu nasamu wuri chan kasa kasan capert na zauna, kaina duke akasa tun kallon daya dana yimasa shigowata bansake dagowaba, fuskarsa cikin rashin fara a sosai yace kicire wannan hijab din. ban iya yimasa musuba nacire kuramun ido yayi sosai shiru baiyi maganaba koda bandago ba nasan niyake kallo innajin kaifin sa akaina.


S'hiru ne yabiyo baya sai azabar kallo! Wanda har yar natsuwar danake da ta naimim kubucemun, faduwar kaba tarafar tasarmun,
araina jinake inna son natambayesa maganar auren nasa amma sam bazan iyaba,


D'aganan zaune batareda yayi maganaba kawai alamu yayimun da hannunsa dana matso kusa, matsowar nayi kusa dashi banyi gigin zama kusa dashidinba kamar yanda yabukata madadin nazauna inda yanunamun saman doguwar cup chair din dake dakin dayake zaune ah ah sai dai na zauna kasa gurin kafa fafuwansa


B'ai matsamun ba haka kuma baiyimun magana ba, har na dan tsawon wani lokaci araina nace ran yarima ya dade dan sarki.

J'in shirun har lokacin yasa na dan dago naga kodai wani abun ne yadaukemasa hankali, kokuma yana duba wayarsa ne, to my greatest suprice nidin dai yake nachin kalloπŸ‘€ ai kuwa cikin dan rudu daya baiyana amuryata nace pls "Uncle justice" yaushe second Aunty na zata tarene ganin kamar yau banga alamar zuwan suba, duba da yanayin lokaci.



B'aikai ga amsamun ba sai dai dawowa dayayi kasa kusa dani yazauna, yariko duka hannaye na, yarike su cikin nasa yana murzawa, shima muryarsa da sanyi sosai kusan maganar ma kamar rada yace zata zo ayau dinnan insha ALLAHU! yasake saka hannuwan nawa duka biyun cikin nasan babban dan yatsansa ya na murza duka saman fatar hannuna,




Yakuma cewa saidai kedai abun da nake so dake da duk abunda kika gani da kiyi hakuri kowa da komai da kika gani arayuwa toh hakan mai samaniya ya tsarama bawa, iyawarka ko wata dubara bazata fasa abunda Arraham Araheem yanufeka dashiba.




D'an murmushi ya kubucemun araina inna cewar wato shi "uncle justice" yana dauka cewa kamar cewar aurensa zai dameni ne bayan kumani harga Allah iyyakar gaskiyata kenan sam badamuwa ataredani, domin nasan yin auren nasa shine samun mafitarsa, dani baki daya, ganin yanayin fuskata yabashi kwarin gyuiwar chigaba da zanchen sa kiyimun addu a adaren yau nasamu baby a bugun farko, domin yau insha Allahu ango nake!


N'i kunyar duniyama ta kamani nakawar da fuskata, muryata chan kasa nace uncle justice inna maka fatar alheri a zuciyata nace inna dai tausayama koma wacece domin yau saidai Allah kenan, kuma araina kamar natambayesa din amma na dai yiahi ai koma wacce gani zanyi.


Y'anaji shiru kuma haryanxu ba akawo amarya ba, amma sai dainayi shiru kawai tunowa da nayi ko wata kila ankaita gidansa dake goruba road inda Auntie Raheema ta zauna. watakila ko chan zasu zauna da Amaryar yanda naga yakafeni da kallo yasanayi saurin tunowa da bafa hijab ajiikina.


B'a arziki na mike tsaye cikin dan hanzari inna cewa bakaci abinciba, duk da cewar yasa karmun hannu amma dan cikin sassarkewa murya ya kecewar mekikechi nabaka nazuba muje ai zancine.








*Saifa mun kula sosai munrika tunowa da yan uwanmu da Allah yayima rasuwa Jama, a munayimasu Addu'a Allah yayima musulmi gafara da rahama*


*Idan kinada hali kibiyani Hafsat Avubakar sadeeq first bank 3195366407*
*xliv*




*Single's should pleace mute this page, a page next to it and a page after!. Ubangijin Rahama kuma yabaku maza nagari*


G'a mamakina saman dinnig din abincine cike, abincine kala kala, duk na kasashen waje ne, tundaga farkon table din har karshensa.


K'usan abinci kaloli goma zuwa sha biyu ne, sai dai komai nau'ikkan abincin kadan kadan ne nakamar chin mutum daya ko biyu.


A'bun mamaki shine yajamun kujera na zauna ta gefen daman sa
kusan abincine kala sha biyu amma kowane saida yadan tsunkura yazubamun.


D'a kansa yake servin komai haka yachika plate ukku aganabana ko nama nau,ika kala ukku ne wurin, ga ferfesun kaza sai danbun naman sa sai gasashen naman rago..


B'achin cups hudu da kowane da nau'in kalar lemun da keciki, banyi wani mamakiba saboda nasan wani lokacin namiji can go to any extend to show concern in terms of bringing a new wife!.so bandamu ba.


H'akan namaida hankalina wurin wani chocolate cake mai dadi, sai wani milk strawberry shake sukadai nake sha! lura da hakan da "Uncle justice" yayi yasa yature nashi abincin tareda dauke plate din dake gabana yamayarda na gas meat dana dominitors chicken meat.


D'a kansa yasaka hannu yadebo naman yana bani, sosai naso na kawar da kaina amma ganin fuskar sa babu alamun wasa yasa ala dole haka nayi hakuri nacigaba da karba, haka nan kuma nima bansan daliliba sai dai kawai naji wata irin yanga nakejinyi mai dauke da launin launin shagwaba haka,


W'anda hakan yasa da kyar nake dan bude round lips dina nakarbi naman, shikuma sai aikin kallona yake a ganina acikin idanun sa sai naga kamar sunatara wasu launin ruwa haka masu stars acikin su,


B'a irin yanda ban yita bata fuskata ba inna tutturo baki, amma inna sam bai kyaleniba harsaida na cinye rabin kazar nan daya da dan wani share daga cikin gas meat din.


S'ai ko milk shake danake ta faman sha domin jinayi duk cikina yayimun wani irin mugun nauyi duk ya hakkame mun yayimun kabe kabe ba dadi.




R'anar nan dai sam baifita sallar isha iba, tunda ba mubar dinnig dinba sai kusan misalin twakas da rabi tukunnah, dakina nawuce domin na watsa ruwa ko zan danji dadin cikina nayi sallah ayayinda shima ya wuce nashi dakin.


W'anda wannan yarda daraba dakin danaga kamar "Uncle justice" yasaki yau munyi bakaramin dadi yayimun ba kobanza yanxu sosai nake sakewa nacire kaya na daura towel bakamar dakinsaba.



S'anin cewar yau batare zamu kwanaba yasa nabude kayyaykin da Ammy ta sissiye mun, tun zuwanmu ummura kafin rasuwar Aunty Raheema wata rigar barci nadauko wadda a wanchen lokacin duk cikin siyayar Ammyn itama red color nighty da ratsin baki, silk ce rigar amma ba transparent ba sosai, sai dai batada tsayi rigar da kuma super getty hand datake da.




B'ude wadan nan kayan yasa sun tunomun abubuwa dada dama game Auty Raheema, wanda hakan ne yasa danagama shiryawa tareda game duk jikina da turarukka kawai sai nakoma saman sallaya ta tareda kallon gabas na dauki charbi na nafara ja inna yima Annabi salati inna nan zaune "Uncle justice" ya turo kofar dakin yashi go, bai cedani komaiba haka kuma bai tsaya sauraren komai ba kawai umurni yabani cewar kisameni daki.


W'anda ganinsa kuwa har saida gabana yafadi ganinsa sanye da kayan barci, tunani nake araina meyasa har ya chanza kaya bazai kama hanya zuwa wurin matarsa ba.


H'aka yana gaba inna binsa har tsakiyar dakin sa inda naga yashimfida carpet na sallah guda biyu, baice dani komai ba kawai naga yahau kan daya dake dan gaba kadan da daya.




N'ima kuma bance dashi komaiba haka kuma banida zabin dayarage nima nahau kan dayan sallayar! yajamu sallah raka a biyu baija wasu dogayen suroriba, saidai kam yajima sosai bayan munsallame wurin jan doguwar addu a.




N'ifa kaina duk adaure yake zuwa yanxu nagama yanke shawa rar dole idan muka gama nakoma daki nakira wayar maman fareeda natambayeta game da auren na "Uncle justice" din.


A'i banma kai ga kawo karshen tunaninaba dolece ta dawo dani. najin saukar hannun "Uncle justice" saman kaina yakama dai dai saitin goshina yana karanta addu oie baiyane ta inda yake naiman alheran da ke tattaredani dakuma tsari da dukkan sharrukan dasuke taredani da naiman arxikin duniya da lahira taredani.




A'i tuni jikina yafara rawa ta ko inna ba kakkau tawa, numfashina kusan naima ma yake yagagareni idan har banyi mistake ba wato "Uncle justice" yana nufin bawani aure dayakara ne ni dai ce amaryar tasa da zai angwance da ita tunda alamomi gasunan muraran.


N'i nama zama dole, wata sakarya da daban fahimci komai ba, tuni dana kama kaina wallahi. nako shiga ukku, πŸ™†β€β™€οΈ alamomi gasunan muraran daya bayan daya "Uncle justice" yana kokarin nunawa lallai nazam wawuya kuwa ajin farko, kaina akasa har yagama tukunna.


C'ikin sauri natashi Allah Allah kawai nake naganni dakina amma wani abun tashin hankali bai wuce yanda naji kofar dakin arufeba, juyowa nayi nakalle sa murya cikin sassarkewa da kyar na iya hada kalmomi nace "Uncle justice" uhmmm dama dan Allah zanje dakine, barin abunda yakeyi yayi sai da kureni da kallo tukunnah yace mezakiyi adakin,? yace anan ma cikin damuwa nace inna son ne zanje na kwanta dare yayi
batare da yakalleniba wannan karon gefen gadonsa yanunamun zoki kwanta, yace daga yau insha Allahu kindawo dakin mijinki kema kifara amsa sunan matar aure! 😳 tashin hankali.yau naga ta kaina.


Yafadi hakan ne tareda da hade fuska take kuwa ya rikide ya koma ma ainihin kamaninsa na tun asali, kuramun ido yayi inna ganin haka tuni nayi kasa da nawa idon ammafa agaskiya idan hankalina yayi dubu toh yatashi jinake duk jikina yadauki dummin duk sanyin dakin nan ammma ni gumi nake, tsaye nake yanda kasan wadda aka dasa a wurin yayinda naketa kallon "Uncle justice" yana dan kaiwa da komowa a inda yake gabatar da wasu al adunsa na barci kamar shan rowan zam zam da sune abu na karshe da yakesha da hakama abu na farko da yake fara sha idan yatashi barci bai kara kulaniba.




S'hima aransa yana tsananin tausayin yarinyar yana duba girman shekarunsa da hallitarsa tamkar yanda yake kallon kananun shekarunta itama sai dai bayajin zai iya kyaletane domin agaskiya hakurinsa yazo karshe yanajin ciwon cikinsa yana gab da kaisa asibiti idan har bainemi mafitaba kuma ga abunda yake ganin ahalalinsa ne.




Z'uwa kawai yayi ya kwanta tareda chanza fitilar dakin daga normal bolb fari da suka haskaka dakin zuwa launin green mai duhu da raunin haske, inna kallo har yarufe jikinsa da duvet bayan yayi addu a ya kwanta tukunnah yajiyo ya kalleni yace zoki kwanta niba wani abunda zan maki barci nima zanyi, araina nace haba "Uncle justice" da kenan yanxu nima nagano wayonka saboda haka nikan ayanxu bawani wayau da zakayimun araina kuma ba irin addu ar da banyiba wadda na iyya cikin zuciyata inna ta zaiyana karfin hali irin na maza inna ga sam "Uncle justice" yamanta da yanda muke wasa da su little the same yanda sukeganin sa a uba hakan nima kuwa (A UBAN NA DAUKESA) 😰


A'mma kuma sai gashi dare daya zai rikide yaza miji har yau shine yake kokarin hada shimfida dani, agaskiya maza kam lamarinsu mai girmane, kusan dogon lokaci muka dauka kowa shiru shi dai ba barci yakeba nikuma har alokacin inna tsaye kikam kusan karfe shabiyu ma tayi amma har alokacin inna tsaye jikin ginin dakin sam banma yi yunkurin zaunawa bama.


N'imai yawan saurin barci karfe 8;30 zuwa 9;00 nayi barci amma inna yau sam banajinshi nidama haka Allah yayini da tawa halitar sam banida yawan shawa koda banyi aureba nasan da hakan tun A practicle a nan nasan category din danake to kuma tayama zan iya da lalurar "Uncle justice" saboda ALLAH haba zanso kwarai yakara aure ni nasan halitata haka kuma shima balaifi nadansan tasan,


G'ajiya nayi da tsayuwa nazamedaga nan indanake na kwanta haka kuma bansan sanda barci yadaukeniba duk da cewar ba barci bane mai dadi haka kuma ba mai nauyiba amma duk da haka sam banji sanda Uncle justice yasauko daga kan gado ba, jikawai nayi yadagoni daga kasan zuwa saman gado!


A'matukar razane natashi juyi daya sai gani kasa na sauko daga saman gadon hannuwa na nafara yar yarfawa inna bubbubga kafafuwa na akasa, sai yawo nake adakin nagagara tsayuwama aguri daya ayayinda shikuma "Uncle justice" yake zaune abakin gefen gado ya tallabe fuskarsa da dukkannin hannuwansa biyu yazubamun ido.


A'gaskiya yana cikin wani matsananchin hhali da bazai iya hakura da yarinyyar nan ba ayau nikuma yawo kawai nake daga wancen kussurwar zuwa wancen innata faman yarfe hannu tareda bubbga kafa hawaye biyu biyu kesauka daga kowane kwain idaniyata, ni kadai nasan tashin hankaklin danake ciki.


N'ikaina bansan menake fadiba nasan dai rokon sa nake ayayinda shikuma duk indanayi bina kawai yake da kallo batareda da nasaniba, ayayinda hakan ke kara ruruta wutar sonta da shawa awarta koba afadimaka ba wannan tabbas budurwar kirki kice wadda dako shan minti batayi, irin yanda mata sukazama wasu daga cikinsu nayanxu da kokarin ma suke sununa maka zakewa danuna kokarin sunwaye suma fika iyawa a darensu na farko inbakayi wasaba duk asunan wayewa, ko kuma anbada kai tun awajeba. Ya Allah kashiryemu kashiryi zuri'armu



K'uma gashi yanda take yarfa hannu da bbbuga kafafuwan da takeyi da dan tsalle tsalle yasa duk illahirin albarkatun kirjinta kadawa suke, wanda hakan yasa sosai yake dada kunnuwa yana daukar chargy, abun na kara kunnashi yana dada daukar chargy sundaukii kusan mintuna talatatin zuwa arbain aha haka ni ban dainaba hakashima kuma duk kusurwar danabi inna yarfe hannu a nan yake bin nawa da kallo.


Z'uwa wananan lokacin "Uncle justice" jinsa yake tamkar zai tarwatse ya watse cikinsa ya tabalain kulle tuni duka jijiyoyin kansa dana hannunsa suka tashi radau dasu duk jinin jikinsa ya tsinke kansa yayi maseefar sarawa bugun zuciyarsa a 360 degree take bugawa jiyake tamakar lokacin karshene na rayuwarsa zai hau kansa idan har baisamarma kansa saukiba yasani tuni hankalinsa yafara naiman gushewa saam yama daina tunanin dawa yake tare ma.




I'danuwan sa sunyi jajir madadin su kankance amma inna sai dai suka kara girma kwayar idon tamkar zata fito tafado kasa saboda girma A.C ne ke aiki adakin amma inna shi wani irin gumin da huccin zafi yake fitarwa duk illahirin jikinsa. jiki na bari yatashi taku daya ana biyu batareda sam nakula dashi basai dai kawai najini ahanunnun Maza. Waih Allah!!!!.




C'ikin tsananin firgita takare bude idanunwana hankalinna idan yayi million toh yatashi ganin wani maikama da "Uncle justice" dinta rike da ita to mai kamadashi mana domin wannan yakoma tamkar zaki.


duk kundunan sa sun taso sunkara girma hakam girjinsa yazama tamkar allon bango saboda fadi innajin yanda jinin jikinsa ya tsinke yana gudu ko ta inna jina kawai nayi yajefani saman gado.




W'anda bayanda banyi yunkurin tashiba amma abun ya gagara, ayayinda shikuma cikin zafi zagfi yake kokarin fincike kayan barcin dake jikina ganin yakasa samun natsuwata yasa yajuyar da ni rub da ciki yasaka gwuwar kafarsa yadanneni da ita yahau yayyaga rigar dadan pant din rigar wanda fisga da yayimasa yadare gida biyu sakaran dayake komai nashi bakwari [wato shi pant haka yake komai nashi birkichen billashene haba ya kana rufe da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login