Showing 42001 words to 45000 words out of 82304 words
Chapter 15 - UNCLE JUSTICE COMPLETE DOCUMENT by Ummu Sharif .txt
kamar dukkam hankalina yanaga jawabin mahaifina.
D'aga nan zaune inna hango yanda su khaitrat da Asalam suma suke share hawaye, saddeq ne kawai baiyai ba.
D'agashi sai bayanin ababansu samie, inda yace shida danginsa sunyima "Uncle justice" kautar gona dake hanyar dan musa.
S'annan malam Mansur sokoto yarufe Toron da addu,a, mataan duka parlor suka dawo akachi akasha, ayayinda duka tawagaar mazan suka shiga chamber mai martaba, suma sukaci suka sha, tukunnah nidai inna zaune kuryar dakin Fulani babba makale da maman fareeda.
Fulani karamace tazo tayi kiran maman fareeda zata salami manyan kawayen ta tafita kuma bata jima da fitaba saiga fulani karama ta sake dawowa tace mai martaba yace afito atafi dare nayi sosai, jin haka yasa naji dukjikina yadauki wani tsam tsam yana yami yami, hawayen danake ta faman dannewa saboda gudun shigar damuwa maman fareeda, suka samu hanyar sauka ba kyakkyautawa.
Tashin hankali sukuwa su zeena samie khausar khalsoom sai ma ganganu suke kasa kasa, hannun khalsoom na janyo na rike gam, kwannan nan zakibar wannan kukan kowa yasan "Uncle justice" romio ne hajiya, idan dai gameda soyayyaya ne,
T'uni Yaya Mariya tayimun jagopra zuwa palor inda Fulani babba agabanta aka zaunar dani, tayimuna fatar alheri tareda bani kautar naira dubu dari biyar, da turare sai itama fulani karama tabani kautar naira dubu dari biyu, sai kwalla daya ta danbun nama da ta dakuwa da kuma ta aya maigishiri.
Nidai khlsoom tunda kune yan kai Amarya dan Allah kuwutomun da Ayar๐
๐
๐
A parlon waje muka hadu da maman fareeda, sai faman matse kwallah take, kuka take sosai tanayima Allah godiya da irin mutanen daya hadata zama dasu masu karamchi da dukkan alheri, irin yanda mai marta ba yake yabon Abba tanajin kaf lillahi surukkan gidan nan bawan da yakeso da yabo tamkar mijinta, daya cikin mazaje .
T'ayi zurfi batasan da shigowar muba saida taji salatin Fulani karama tana fadin ke kuwa maman fareeda munata naimanki kiyi ban kwana da yarki bamu gankiba sai alokacin tadawo cikin hayyacccinta nikuma jin an ambachi sunanta yasa nasaki hannuna dake hannun yaya mariya da sauri cikkin sasarfa naje gareta.
A yayinda itama cikin sassarfar ta iso gareni, dukkanmu lokaci daya muka sauke ajiyar zuciya da zuciya daya matar nan kemani son yanda uwa keson danta haka nima da zuciya daya nake mata son uwa da ya.
R'ungume nakeda ita kuka sosai nake jinake tamkar rayuwata tazo karshe ne, wai yau nice amatsayin matar "Uncle justice" gani har za akaini gidan sa ni fareeda "Uncle justice" mijin Auntie raheema, matar dana tashi da sonta, ta ke amsa wani matsayi mai girma a rayuwa ta.
Bata yanda ba ayiba arabani da jikin maman fareeda amma naki sakinta, nariketa gagam kukan ma yaki fitowa sosai, alokaci daya kuma zazzabin danakeji inna daurewa ya kara tsanna ta ajikina, inna ji alokacin da za a auna jininah wata kila za asamu yahaura dari biyar.
G'anin haka yasa akace to ita uwar amaryar tajani ta kaini mota da kanta, ahaka makale da juna muka fita zuwa harabar gidan, duk su Abba da tawagar su mai martaba na tsaye amma duk dahaka kinayi narabu da jikinta. nawuce mutafi tamkar yanda ake Umur tata, sai wani haki nake tamkar zanshide, Abbane yazo wurin mu yasaka hannu, ya cironi daga jikin maman fareeda, yakira "uncle justice" dake chan kusa da ban garensa tareda P.A dinsa da oderly,
D'uk abunda ke faruwa yana kallo, tsaye yake yajingina jikin pillar sashen nasa, ya raungume hannayen sa duk biyu kiransa Abba yayi, yana zuwa yamika masa hannuna cikin nasa yace jawad ga matar ka kuwuce gida dare yayi.*DIE* ๐โโ๏ธ
D'uk kabara aka dauka a wurin anan take shima yajuya yashige cikin gida.
*Idan kinada hali kibiyani typing akwai wahala, Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*
*xxxviii*
A'hankali "Unlce justice" aya tsugunna kasa gaban Abba, kuma tunda har a lokacin hannun mu nahade dole tasa nima na tsugunna, mubiyu tsugunne gaban Abban.
"Unce justice" yana ta faman yima Abba godiya,
to tashi tashi Abba yasa ka hannu dukkan mu mubiyun ya mikar damu tsaye, amma ni saina kasa tashi tuni dauriya ta ta kare. daga nan tsugunnen na yibaya zan fadi, Abba ne yayi saurin taroni na dawo saman kirjin sa.
Da ido yayima "Uncle justice" nuni daya kamani mutafi ba kunya kuwa yadaukeni ina a bridel style, lilac din rigar material din naja da kasa, haka kuma da wani sashe na alkabbar da aka saka mun saman adon kayana da zamufito baka wulik da ratsin kallar rowan makubba.
Ni yau naga rayuwa, dole tasa na runtse idanuna duk wurin kuwa akadauki ihu da sowa, da hargagi,
ayayinda hadda su maman fareeda da abba suke tsaye suma suna binmu da kallo kamar yanda kowa yabimu da kallon daga ciki harda haddiman gidan.
J'ikin wurin sabuwar motarsa kirar jeep din sa, sabuwa dal campany B.M.W 2022 yasakani, sannan yazagaya yashiga, a hankali yake jan motar har muka fito daga harabar gidan, kamar yanda a hankali nima nakejin zazzabi na nakaruwa, kuma still ni idona akulle suke, jin mun tasarma kofar wani gida naji jikina yayimun wani irin mugun zafi ga wata fitinan niyar faduwar gaba jin jikina nake har wani tsam tsam yake saboda fargaba.
G'aban wani Matashin sabon jinin massion gida muka tsaya! get din gidan katon gaske baki waluk ayayinda harabar gidan takeda painty ash wato kallar rowan toka.
N'adanji sanyi sanyi araina ganin cewar gidan da Aunty Raheema ta zauna niba a nan zan zauna ba. bawai domin tsaruwar wannan dinba yasa naji dan dama dama, ah ah sam wannan din dai ba zaidinga tunomun da abuuwa ne sosai game da Rayuwar mu da Aunty Raheema.
A'hankali get din ke budewa mushiga ciki bayan anbude mana secound get din, tundashi na farkon da remote yake aiki,
Y'a tasayar da motar amma bai fitoba, mun danyi shiru ne na misalin mintuna biyar, tukunna yabude motar yafito yakuma zagayon ta side dina yabudemun. ban fito ba banma nuna alamun naji abude dinba ballanta na nayi yinkurin fitowar
araina kuma tunani nake waini meyasa ne komai nawa yana banbam tuwa ne dana sauran mutane ne.
M'unje saudiya ne da sunan jinyar Aunty Raheema, amma cikin sati biyu chakal sai gani nadawo da igiyar auren mijin Aunty Raheemar๐ฐ ya Allah.
H'aka kuma kowa yasani a al'ada dangine, yan uwa da abokan arzikine suke kai amarya dakinta, amma ni gani nabuge da zuwa gidan aurena dagani sai mijina.
B'ayan rakiya a haka yafitodani daga cikin motar shiga nan fita chan bude nan shiganan fita chan har naji yadireni saman wani sanyayyar gado mai kamshi da taushin katifa, dakin sai kamshin turaren wuta mai sanyi gidan yakeyi da kamshin sabon penty.
Ga jiya sosai da zzaazabi zazazabi suka tasarmun amai na dimga yunkurin yi, dagudu naruga nashiga kewaye, yana rike dani har nagama, zuwa lokacin shima yafara shiga damuwa, yafara blaming kanshi da meyasa yayi saurin amsar auren, so easily haka.
Da sai yabari har sai komai yalafa yanaimi ra ayin yarinyar, mana any way he believes cewar komai yana tafiyane da destiny!
W'ayar Dr naseer yakira mijin Dr safiya b liman, suna hanyar komawa ne gida, daga gidan mai martaba. kasan cewar shi nasser maahaifinsa abokin wasan su mai martaba ne, kwararren likitan zuciyane, da kuma matar tasa Dr Safiya B Liman wadda ta kasance likitar mata wato gynea palor suka tsaya shida naseer, ita kuma dr safiyya tawuto daki saboda yawan kukan danayi da kuma rashi cin abincin kirki, sai kuma Fargaba yasa jikina yayi weak sosai.
Allurai taha da tayi mun sai Karin ruwa da tasa mun wanda shima saboda yanda taga nayi yaushi da yawane shiyasa, ta hada mun ruwa masu dan zafi nadan watsa nashirya cikin wasu kayan barci riga da wando silk ne duk sunbi jikina figure 8 dina ya haska sosai acikinsu nidai takaina nake ban wani damuna ba da kalar kayan da tabani, kawai nakarba nasaka sai dataga nasamu barci tukunna ta gyara saitin rowan tafita.
A palor kuma shawar warine naseer yake tabama Uncle justice, na idan so samu ne to karya fadamun har sai nasamu natsuwa da shi kuma nasamu natsuwa da gidan da aure.
Tafito tareda yima Uncle justice bayanin cewar bawata matsala bace stress ne, da tension, ga enxiety duk suka hadu suka saukar mata da zazzabi, sai kuma tace masa idan rowan sun kare yatada ita tacire tasamu barci yanxu.
S'ai bayan da yaraka su tukunna yadawo ya dubani sannan ya wuce da kinsa yayi wanka yashiryaa cikin kayan barci pjamus farar kal masu toch of blue kitchen yanufa ya hado tea mai kauri da zafi ya dauko yankakkun fruits da holandiya yaso yahadamun daffafiyar madara da zumar danake sha, amma bai iyyaba, shifa kusan shekara yake bai shiga kitchen ba sai idan dole ce takama irin hakan.
Tea din yasha da fruit zuwa lokacin shabiyu tayi yatashi yafara nafil fili duk zaman tafiya sai ya lekkoni yagani kona tashi kokuma gudun kar nadanne hannun, ko rowan sukare. sai kusan biyu da shabiyar tukun nah yagama sallar, wadda kusan duk dare sai yayita idan yagama kuma yakan bata dogon lokaci mai tsawo yana yiwa Aunty Raheema addu,an dafatar samun rahamar ubangiji da yiwa yaransa da kuma rayuwar auren da zaifara daga yau.
R'uwan baikare ba sai kusan karfe hudu tashi yayi tareda kunnna fitilar gefen gado tukunna yakama hannunah yana cire Karin rowan, wurin cire allurara ne yasa nadan farka, saboda dan zafi danaji yafara shigata, shiru duk da nafar ka amma ko kwakkwaran motsi banyi ba, kusan nama rage speed din lumfashi na, domin kokadan bana son yasan nafar ka. tashi yayi yadauko tray din dazu tukunna yahau saman gadon sosai yana shirin daukarta yabata holandiyar tasha soyake tasakama cikinta wani abu kafin gari yawaye, haba zubur nayi saurin tashi zaune.
B'atare da na kalle shiba tadai dukar da kanta kasa dan side murmushi yayi ganin cewar kenan tafarka tundazu, cup kawai yadauka ya tsiyaya madarar holandiya, yacikashi yakai ya mannashi saman lips dinta shiru shi baiyi magana ba baice ta shaba kuma bai janye kofin ba yadai kafeta da idanuwan sa dan dago idona nayi kadan nasaci kallon sa, ni din yake kallo hakan yasa idanunmu suka garwaya cikin najuna, ganin ya kureni da kallon nan nasa na kasa kasa ga iduwannna nasa manya dasu hakan yasa yayimani kwarjini sosai fiye da kowane lokaci.
Hakan yasa a dole nafara kurba ahankali hankli, yanata bani har nasha dayawa nakoshi iya koshi, amma bazan iya magana ba ko nanumasa hakan ba sam.
Kaifin idanunsa da nachin su yasa adole naciga ba dasha din, saida yagadama dan kansa tukunna ayajanye kofin ya dauko fork yafara bani fruits din amma apple kawai da water melon yake bani nadan sha dayawa, tukunna nadan dago tasachi kallon sa innada bukatar shiga toilet hakan yasa tadan dago takalleshi amma sam takasa yimasa Magana kwarjinishi nayau datake gani shimfide afuskarsa yashaa ban bam dana kullum.
H'ar saaida Allah yataimake ni yasauka daga saman gadon hakan yasa nasamu sukunin sauka.
N'ima duk jikinna yasaki sam banida wani kuzari, jina nake tamkar saman isaka, amma haka nadaure cikin dan sauri nashige toilet din, nadaiji kaifin idanun "Uncle justice" akaina inna shiga toilet din saida nadan jinginna jikin kofar toilet din inna sauke lumfashi ahankali tareda lumshe ido ya illahi kawai nake Amba to acikin raina.
Ni nama rasa takamam man kallar tunanin da yakamata nayi acikin raina, na danjima atsayen kafin nakarasa jikin toilet seat din nayi bukatata tukunna nayi brush tadauro arwallah.
D'adi naji da na fito naga fitilar dakin akashe, hakan yasa da lalabe nakai jikin gadon sanin cewar kafin nashiga toilet din asaman doguwar kujerar dakin yake zaune, hakan yasa harsauri nake nafada kan gadon kafin yatashi,
da dukkan kuzarin na tahau Saman godon.
A'mma me cikin wata muguwar razana nasauke wata wawwiyar ajiyar zuciya jina tsab saman kirjin "Uncle justice" banida wata katabus batacewa, ajiyar zuciya kawai nake saukewa take sai naji zazzabin kama zai dawo, shima kuma baice komai dinba yadai gyarramata kwnaciya saman faffadan kirjin nasa.
H'aka suka kwanta ita dai saidai muce da kyar take sauke lumfashi, haka har wani lokaci kasan cewar dukkanmu da akai gajiya taredamu, haka kuma ni ga magungunan danasha a drip yasa barci yayi gabadamu amma dukkanmu baiyi wani nauyi ba munayi muna dan farkawa.
K'iran farko da akayi kusan tare mukatashi kasancewar kowane yasabada tashin asuba, sallah bata wuce mu sam kowanen mu kuma da sallati da tasbihi a bakunan mu, shiyafara shiga toilet din, saida yayi wanka yafito sanye da rigar wankan inna ganinsa nayi saurin dauke idanu na, inna salati ackin rayuwarta, gani Uncle justice" zaiyimana katobara yana naiman zare rigar wankan gabana tashin hankali yasa bashiri na mike na shige kewaye. Ka karaci rashin kunyar ka wallahi ni badaniba ingaya maka.hakan naketa nanatawa araina.
*Idan kina da hali kibiyani Hafsat Abubakar first bank 3195366407*
*xxxix*
S'aida yajamu sallah raka a hudu raka atanin fijeer tukunnah, yatashi yawuce masallaci, sai kusan karfe ta kwasa yadawo lokacin har natashi na kintsa dakin, nayi wanka shadda nasa dinkin doguwar riga baka wuluk da adon golding jikinta, ston work ne jikinta tundaga sama har kasa banwani yi make up ba sosai kwalli da powder kawai nashafa. dauri nayi sosai, nazamani nafito a amarya sak dan ma idanuwana da suke kumbure sosai.
Z'amana kenan yashigo naduka har kasa na yimasa sannu da zuwa da inna kwana,
takowa yayi har inda nake a yayin danake jin kowane taku yana dai dai da bugun zuciyata. Ya saka hannu ya mikar dani tsaye, tukunna yakama goshina dan light kiss ya yi mani saman kwarmin idona bayada sauti kiss din amma yana da dafi mai zafi.
Tukunnah yasakeni yadan kalleni tundaga samana har kasa, a kai kaice, abunda nalura kamar yanadan kauce ma kallon nawa, wayarsa ce tashiga ruri yana dubawa yaga Dr naseer ne bayan sun gaisa yake tambayarsa yamai jiki sun dan dauki lokaci sauna Magana kafin shigowar kiran Fulani karama yakatse su.
Inda take ce masa break fast dinsu na hanya yayima getman dinshi Magana cewar za akawo sako, dan jim yayi tukunnah yacemata saidai dan ita fareedar amma ni azumi nake. kasan cewar yau ba alhamisa ba ko litinin yasa nagane cewar wato dolece tasa yatashin da azumin, hakan yasa nadan karasamun natsuwa azuciyata. atawa wautar hakan yana nufin zai dinga yin azumi kodon saboda lalurar sa, tawan bukatar rayuwar aure yin azumin sam bazaibari lalurar tadameshi ba.wannan hukunci ne mai kyau wanda hakan yayimun dadi kwarai da gaske kuma enxiety yaragemun sosai da fargaba.
Tara saura aaka kawo kallacin saidai nima din bawani chinayi dayawa ba nadai tsatsakura kawai najuyema masu gadin saura kasan cewar baba mairo batakai ga dawowa ba itada little fareeda, shi dama daddy yana Abuja makarantar kwana sai ita kuma little tana gidan mu ganin khairat yasa takima ta ko koma gidan mai martaba, kasan cewar islamiyar su daya, da khairat, bokone dai kowa daban daban ita khairat tana maryamu ajiri, ayayinda ita kuma little take gobarau.
K'usan hakam abincin rana shima banwani ciba saidai daffafiyar madara da zuma kawai nake aukinshaa kusan ranar haka muka wuni dukkan mu bawani sake wa, kuma dama tun jiya mai martaba ya hana ayi taron walima, yace abun nagidane kuma duk wata kautuuttuka da akabada gaban kowa akayi, kuma bayason sam nan kusa yaji kafar wani yataka gidan nan soyake abar ma auratan su samu natsauwa da sakewa a tsakanin su kodon ganin yanda auren yakasance.
Idan inna da murya hali ko hali a kasata nigeria idan da zan zama shugaban kasa toh doka ta farko dazan dora itace hanna kowa ziyartar gidan Amare har sai bayan mako biyu idan takama har dole sai anyi aike toh asamu Al majirin gida yakai sakon wanda shi dole iyakarsa kofar gida haba. โน๏ธ๐
M'una da bukatar kusanchin juna acewar mai martaba sai kusan kowa baiji dadin wannan hukun chinba, amma bayanda za suyi
nikuma jina nake kamar baniba, tamkar wata hallitar ce akadauko a kadora madadina, haka nake ganin komai wani bambara kwai.
H'aka nawuni sai wuraren karfe biyar tukunnnah nashiiga kitchen nafara hada masa abunda zaiyi bude baki dashi,
tosted bread nahada mishi da alalar gwangwani, sai ferfesun dayen kifi da Chinese rice lokaci naga ya kuremun sosai hakan yasa banyi yunkurin hada mashi drink ba, nayi amfani kawai da available ones damuke dasu.
B'anshir ya kayan saman dining ba kasan cewar nasan lokuttta da dama idan har batareda iyali zaici abinciba to yafison zama akasa, hakan yasa nashirya masa su daga wani bangaren na palorn saman foodmate mai kyau da wasu yan kananan trow pillos, ayayinda shikuma yake tsakiyar palorn zaune akasa yana kallon labarum duniya atashar aljazeerah, damashi halayenshi kenan bamai yawan fitaba ne idan kadauke zuwa wurin aiki ko gidan mai martaba, chna ba arasaba sai gidan yan uwa da abokan araziki suma saida lalura.
Yanajinna inna dawainiya da kaiwa da komowa, tsakanin palor da kitchen, sam bai matsa dayawan kallonnaba domin yanason kwarai azumin nan yasama masa sauki, duk da dai yalura tun da tayi wanka da safe take fama cikin zumbulelen hijab, dazu dazata shiga kitchen har yaso yayi mata Magana saidai ya kyaleta, tana tafiya wani lokacin yana naiman tadeta, amma duk daha bata cirenba
Innajin anfara kiran sallah tuni tadauko wan kakken dabino da rowan lipton din green tea batare da na zuba sugar basaidai zuma.
Nasame sa har gabansa cikin dan rudu