Showing 60001 words to 63000 words out of 82304 words
Chapter 21 - UNCLE JUSTICE COMPLETE DOCUMENT by Ummu Sharif .txt
kanta ta hado maki tace ke kadai zakici, sai kunun aya da yasha madara sosai.
S'hirya komai yayi gabana tukunna yadauko pillow mai laushi na saman rest chair yadoramun shi kasa tare da dorani saman pillown nazauna. Uncle justice yanada kula sosai, duk da cewar nasamu sauki balaifi kuma zazzabin sam babushi amma still banajin sha awar komai.
H'annunsa ya wanke yafara dibar abincin yanufo bakina dashi haka narnga karba inna ci duk da cewar tuwon baifi loma ukku ba naman dai naci dayawa,
(Wallahi idan anbaku nama kusaki ciki kuci abunku ah toh nafadi maku)
N'aci abincin sosai bai barniba har saida ya tabbatar nakoshi na kusan cinye naman muryarsa kasa kasa yace da ace tuntuni haka kike zama kici abinci da bakiyimun wannan rakinba.
W'ayyo "Uncle justice" kayimani justice mana wayyo kayimani adalci mana wayyo bazan iyaba, wayyo Allah maman fareeda kingashi koh.
H'aba wata mahau kaciyar kunya naji takamani tamkar zanitse kasa tuni na shagwabe na fara kukan shgwaba araina inna cewa shi namiji bayada kunya shibayamajin komai ace kamarni ace naga girmansa.
*Idan kinada hali kibiyani hafsat Abubakar sadiq first bank 3195366407*
*L*
B'ayan yakwashe ka yan da mukaci abincin dasu.yasa hannu Ahankali yakwanto dani saman jikinnsa yana shafa gashin kaina.
I'nda ya chanza tashar zuwa wata tashar Rok tv da sukke haska wani firm advanture ne amma kuma its some how romantic "troy".
S'hiru na tsawon lokaci wanda duk hankkalinmu nasaman kallon azahiri amma ni tunaninn makomar rayuwata kawai nake shikenan yanxu har nazama full house wife house din kuma ta "Uncle justice" ahankali batare da nasan furucin yafito filiba nace *DESTINY!* kenan.
A' kunai na naji yace and you can not run away from it just accept it the way it's comes to you! Raheema tabaki amanar rayuwata a yayinda nikuma yau da bakina nabaki ammmanar ruhina! inna rokonki da kirike amanata domin adaren jiya zuwa yau na karbeki da zuciya daya nakarbi amanrki na mallaka maki wani sashe daga cikin zuciyata kuma kece ruheena.
Inna sonki, nasoki kwarai. Rhareeda.🧡
S'hiru ne yabiyo baya na wani lokkaci tukunna yadago kaina yakama lips dina da har lokacin akwai sauran kumburin bai bajeba, frensh kiss yayimani sosai tukunnah yamayar dani ya kwantar ajiyar zuciya sanyayyah yasauke yana ta aikin shafa kaina da har alokacin yake jike da dan danshi danshin ruwa.
D'an kyaran murya yayi yace
Thank you very mush for today!
Thank you very much about yesterday,
And thank you very much for tomorrow.
Lastly and thank you very much for the pride you give to me yesterdays.
You are maa world of nation.
H'akika kin chanchi yabo gobe insha Allahu zamu tashi zamuje saudiya inna son zamu ziyarci makwancin Raheema.
Raheema is a wonderful woman.
And you a great, a geogeous, a simple and beautiful woman i luv you!. A hankali yake rada mani hakan acikin kunnai na wanda hakan yasa bansan sanda dana zagaya duka hannuba na rungumesa ba.A raina nace Uncle justice is such a romantic person! A kunnan nawa still yarada mun yes! I'm. Cikin sauri na boye fuskata saman kirjinsa.
I'nna son nayi aikin ummura daniyar Allah ya isar ma da Raheema daladar zuwa gareta, Allah ka kyuatata, makwancinta, Ameen nafada.
nima kuma araina na kudurta nima zanyi tawa ummurar ne daniyar Allah yakai ladar izzuwa ga maman fareeda da ummu salma da Abbana.
D'ialing number maman fareeda yayi tana dauka suka gaisa yadinga zuba mata godiya na irrin tarbiyar da sukabani, jin haka itakuma tasaka hands free ta yanda Abba da ummu salma duk sunajin irin godiyar dayake da yabama tarbiyata,
G'yaran murya Abban yayi ganin tamkar "Uncle justice" din na naiman kauce hanya yafara sakin layi.
Ido na zare sosai ji nake tamkar nakama "Uncle justice" da duka nakeji tayanda shauki da zumar daya lasa yake naima yakara yimana wani tonon sililin kuma, tundashi Abba baya nan duka baisan budirin da akayiba jin maman fareeda tana tambayarsa inda nake nikuma
jin muryar maman fareeda yasa nayi saurin tashi zaune nakarbi wayar sallama kkawai nayimata nafashe da kuka, rarrashina tahauyi har tasamu nayi shiru jin ummu salama takarbi wayar tahau fada yasa dole nakama bakina sai dai hawaye kawai nake sharewa sai kuma Abba dashima yakarba yana dan son jana da fira tukunna sukayi Magana da "Uncle justice" inda yake shaida masa da zanchen tafiyarmu gobe ya yimana Allah yasa ayi karbabba.
B'ayan sungama wayar inna rungume jikinsa magaganu masu dadi Uncle justice yacigaba da gayamun.
W'anda har saida yadan bani tausayi dole tasaka nadan saki jikina ganin kamar yashiga damuwa sosai wanda nalura da hakan kuwa bakaramin dadi yayi masaba,
W'anshekare jirgin karfe biyu muka hau daga katsina zuwa Abuja, sai muka hau jirgin shidda na maraice zuwa kasa mai tsalki muna sauka jidda take ya yankan mana ticket zuwa madina, acewarsa mufara kaima Annabi ziyara shugaban hallita, wanda nima hakan yayimun da dadi saboda inna son madina kwarai sai wajen shadaya saura muka sauka, mune bamuga masaukiba sai wurin misalin shabiyu da wani abu nadare!
A' matukar gajiye nake barin ma ni da dama bawata isasshiyar lafiyace dani ba, jinake duk jikina yayi tsami ruwa masu zafi "Uncle justice" yahada tare da dauka ta kayasakani cikin ruwa bath din duk da dai bawani ciwo nakejiba amma jina cikin rowan sai dana danyi ihu, domin akwai zafi ruwan, towel yadauko karami yadinga gasamun jikina yagasa mun bayana sosai da saman marata sai cinyoyina suma danakejinsu tamkar naiyi prog jump.
Y'ashiryani cikin kayan barci milk color tikunnah nasaka jallabiya na gabatar da sallolin da banyiba, shikuma yashiga wanka bayan yafito sallolin shima yarama tukunnah yayi mana order abinci mukaci muna gamawa yadaukeni yadora saman gado yafara yimun tausa, wanda hakan yayimun dadi sosai tuni naji inna samun relief nagajiyar dake tare dani.
A'gaskiya "Uncle justice" akwai kula da iyali, barci nayi sosai. Washe gari wunin ranar a massallacin ma'iaki muka wuni wanda acikin annashuwa nawuni hakanan naji innajin farinciki araina da haske wanda hakan nasabace dakega yanayin garin na madina, sai kuma muka karar da wunin zuwa wuraren ziyara su mu a'sasa, su baitul kuba, da dai sauransu duk munje, wannan bashine zuwana kasar nafarkoba bana biyuba amma innajin rahama a cikin ruhuna.
S'ai bayan da muka sallaci sallar isha'i ne tukunnah muka dawo masauki wanka mukayikasancewar da zamu zo bamu zoda kayaba amma tun isowar mu jiya "Uncle justice" bai kwanta ba said a yayimana orger kaya online.
N'i nawa mafi akasarin su dogayen riguna ne yasiyamani kusan masu supergetti hand duk sunfi yawa aciki sai after dresses.
N'a nashirya cikin wata lemon green din Abaya da ratsin fari shikuma yashirya cikin fara kal din jallabiya mai sulbi da jeron maballai agaban rigar.
R'estaurant din kasan hotel din muka sauka domin cin abinci, dinner hannunsa rike danawa yana murzawa, muka sauka wurin yakayatu sosai kasancewar hotel din nada tsada sosai wanna yasa zakaga komi nasu is classy!.
Pride rosted salad kawai nayi order sai madarar laban ayayinda "Uncle justice" yayi order abinci kusan kalla ukku sai dry mixed meat da yahada
A'nakawowa yaturoshi gabana batareda yakalleniba hankalinsa dukka yana kan abincin yace make sure you finish the meat haka kadai yace yafara chin nashi.
Tagumi kawai nayi inna kallon empty flates din da kegaban "Uncle justice"tunda muka zauna sai alokacin ya kalleni tukunnah ya kalli empty plates din dan murmushi yayi na side chick yace kema kina mamaki ne. Tareda dagemu girar idonsa daya.
B'ashi ne nabiya na kwana biyu duk kindaga hankalin mutane balokacin chin abinci kunyace takamani nasaukar da kaina araina nace natsoka nowa kaina zance.
B,amu koma masaukiba sai wurin karfe goma zaune kawai muke muna kallon yanayin bukin larabawan madina da ake hasakawa acikin hotel din munashiga daki arwallar barci kawai muka gabatar sai brush muka kwanta kamar jiya yauma tausar yafara yimun wanda hakan namun dadi amma kuma jin hannunsa yana nufar wani wurin nadaban yasa ya tayarmun da hankalinda.
B'ansan sanda natshi zauneba inna wuri wuri da idanu cigba kawai yayi da abunda yakeyi yayi kamar bai fahimci dalilin tashin nawaba, nace uncle dan Allah sai kuma nayi shiru kallona yayi tareda dagemun gira idonsa yace uuhummm menene ni gaskiyarce ma tayimun yawa ganin yanda kiri kiri yawaske kamar bai fahimce ni ba bai kuma dainaba saima hannun dayasaka ya mayardani yakwantar tareda kasha wutar dakin yakunna blue light.
tareda da kunna na,uarar kamsasa daki dama ta sanyaya dakin abude take,
J'uyowa yayi gaba dayansa yadoa rabin jikinsa duk saman nawa lumfashi nake sama sama saboda nauyi duk inda rahamata take tatashi muyata asassake nace ayah "Uncle justice" banfa warkeba don Allah yace kiyi hakuri idan bahakaba bazaki warken ba.
kuwa zawj kiyi hakuri kidaure bazaiyi zafiba soosai ganin kamar hankalinsa yadagu sosai yasa nace Uncle justice to kabari har gobe chigaba yayi dahiddimar sa.
C'ikin sonyin kuka nace Uncle justice don Allah katausayamun yace zinta nima dan Allah kitausayamun.
*Idan kinada hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*
*LI*
I'nnata magiyata tunkafin tafiya tayi nisa nake kuka, shiru shikam baikoma amsawa bama, ballantana har nasakaran kozai bari,
N'ayau kam abun yazoda daban dana Farkon domin lumfashina har shidewa yake, jinake. tamkar daga wurin cikina zuwa kirjina tamkar adatsemun issakan lumfashinsu, ihu kawai nake, domin wannan karon yafi jimawa shikuwa huta wa yayi sosai da Albarkatun Ni'imata. Da ubangijinsa ya huwace masa.
Da' safe yau basu baba mairo, so dole shi yazage yagyarani amma shima yanda yaji wurin lokacin dayazoyimun tsalki sai dayaji babu dadi,
D'aga zaune nayi sallah, jikina nata kakkarwa, browsing yayi yaga irrin taimakon dazaibani yasamu idea sosai suma kusan duk irin taimakon da baba mairo tabada haka suka bayar ,
A' online din ne kuma yasamu wani Dr yayimashi recommending medication din dazaibani kasancewar munbaro duka wadanda Dr nafeesa tabani, A Nigeria.
F'ita yayi yasiyo magungunan da fuits da take away dama kafin fitarsa saida yahadamun tea mai zafi nasha tukunnah.
G'anin inna nan yanda yabarni yasa dayadawo yadauko sabon towel da rowan dumi masu dan nazafi sosai yana gasamun duk jikina, inda kan mamuna na suke tsatsage sabodani jin nayi kamar ma ince cizonsu "Uncle justice" yadingayi, Allah ba tsotsoba.
Yana dora towel din saman su yanadan dadanawa jikina yafara kakarwa inna dan dora hannunah dasam bakarfi taredani inna kokarin ture hannunsa, ya salam kawai nake fadi domin kuwa kam "Uncle justice" shi baidamu da halin danake cikiba.
B'an kara gane bani da wayauba har saida naji saukar towel din saman cinyoyina zuwa kasa, innalillahi cewa nayi mutuwa zanyi, kawai a hannun mutumen nan.
H'aka kuwa yarufe ido yagasani sosai, ni ai yau bata kunya nakeba sam nama manta da wani abu waishi kunya,
K'ai haba anata kai wayaketa kaya bai barniba saida ya tabbata nasamu kulawar dayaka mata yabani tukunna yabani madarar laban mai zafi hadice da markadaden kayan marmari nasha sosai, domin jinake bakina duk ba test sai magunguna dayabani tukunnah nakoma barrci.
S'aida yaga nayi barci tukunna yasamu natsuwarr cika cikinsa aransa yana jinjina dadi da gardin baiwar yarrinyar yasamu gamsuwa sosai yana kwadayi da imagining din ranar da itama zatarika mayarmasa da matanin soyayyar I will die yafada tareda shafa kansa da mumushi afuskarsa yana aiyan irin wancen dadin dazaiji.
D'a dadare ganin yanda zafin jikina yaki sauka dole tasa yadaukeni zuwa asibiti mafi kusa bayanin komai yayi musu sam shi kokunya baiyaji gashi duk yawani kamani yanade acikin kirjinsa suma tamkar shawaarar Dr nafeesa cewa sukayi kar interval wato hutun da zai rika bani idan badole ba kar yawuce three days,
I'dan bahakaba wurin zai iyya rufewa, kuma bazata taba sabawaba sai magani kwara daya da sukabashi kamar zumuwa naruwane amma kauri kegareshi. suka fadimasa yadinga shafamun kullum five minute before making luv zaitaiamaka kwarai nadaina jin zafi.
A dan tsaka nin nan kulawa sosai nake samu, daga "Uncle justice" ba irin abunda bayamun wanka kuwa nihar nasaduda tunda bayanda zaiyi shiyakeyi mun yashiryani cikin ire iren ire rigunan amless dayasamun sai idan har zamu fitane tukunnah zai bini da after dress.
D'uk dacewar bawata doguwar Magana bace keshiga tsakaninmu mafi yawanci munfi maida hankali a wurin kallo wanda shikoda kallon to dolene hannunah yana sarkafe danasa koma ya rungumoni gaba daya yana shafa gefen fuska ta ganin daine kawai nidai sai yanda akayu dani.
K'o kuma yadorani saman cinyasa nayanashafa gashin girar idona . kamar koyauma bayan la,asar muna gida kwance nake saman kirjisa yana faman shafamun baya araina inna jinson yin magan da mutanen gida amma bansan ta innama zan faraba sai dai kawai na lumshe idona ganin dai idan nayi shiru nice zan cutu dole tasa nadan muskuta nagyara kwanciyata juyo da fuskata nayi muka hada ido kuramun iddo yayi inda nima nakureshi da kallo gabana yana dan faduwa bayan shiru nadan wani lokaci sai yadage girarsa daya yace mekikesone inlow tone dan kauda idona nayi nace masa maman fareeda.
*Idan kinada hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*
*LII*
D'an murmushi mai taushi yayi dama yasan za ayi haka zancen dai bazai wuce maman fareeda ba, tsakani yaya Asiya da yarta Allah ne dakansa yahada wannan soyayyar.
W'ayar sa yafitar saida yafara kiran mai mattaba muka gayar dashi, tukunnah yakira Abba shoma muka gaisa dashi, kafin nan yakira fulani babba itama muka gaisa, sai fulani karama, tukunnah yakira Ummu salma, tana ringin bata dagaba wanda ninasan babu ko tan tama tana daki maman fareefa.
M'aida kiran yayi yakira maman fareeda ring biyu a na ukku ta dauka inna jin muryarta naji hawaye sun xubomun;
I'nnajin su tana tambaya inna nake shikuma cikin shakiyanci yake cemata ga yarki nan duk tahanani na mori Angwanci yanda yakaamata.
D'an ihu tayimasa tace gidanku jawad koka manta da uwar matarka kake magana wato har yanxu bakadaina cin zalintaba koh Allah kafita idona narufe, shi kuma ma dariya yake abunsa.nikuma inna matsar hawaye
Yasauko da wayar yakara mun a kunnai cikin shagawa ba nake magana, nace kiyi masa magana ya maidoni gida, Allah maman fareeda bazan iyaba. Tace toh yar gidan Aseeya zan fadimasa
T"ace toh yishiru kidaina kuka kinji koh na eh!
To yanxu, yaya jikinki cikin shagwaba shagwaba nace mata Allah har yanxu ban warkeba kuma gashima yakara famani.😰
C'ikin muryar tausasawa tace kikara hakuri yar gidan Asiya kinga mala iku nata rubutamiki lada mai yaawa kobaki so nace inna so tace tokiyi hakuri kinji koh ni inna sone kishiga Aljannah!
K'uma zanyi masa magana gaskiya yadaina takura miki kai jawad gaskiya akwaishi da fitina wallahi, duk danasan tanafadane kawai bawai lallai zatayi masa maganar ba.
Kwanakin mu takwas A madina tukunnah muka kama hanyar makka,
Aikin Ummura sosai muka gabtar cikin kiyayewa da natsuwa,.
Shi "Uncle hustice" ya daura niyar da Aikin nasa Allah yakai duka ladar ne zuwaga Aunty Raheema.
A'Yayinda nikuma nawa aikin nasadaukar da ladar ne zuwaga mahaifa na, tareda tawassali da wannan Aikin Ubangijin sammai da kassai da yashir yaman zuria.
*LIII*
M'uke bamu samu dammar ziyartar kushewar Aunty Raheemaba sai da muka karasa aikin Umarar gaba daya tukunnah.
W'anda zuwa wannan lokacin kusan nace nasamu hutu tunda tun lokacin da mukafara "Uncle justice" bai nemeniba, hakan kuwa bakaramin dadi yayimun ba.
Ranar jummu'a muka samu sukunin ziyar tar kabareen Aunty Raheema Ai kuwa nayi kuka tausayin kaina yakamani ganin cewa watarana fa nice Cikin wannan ramin Allahu Akbar, Cikin kuka afili nake fadin Aunty Raheema kin tafi Amma ni kinhada nida mugun nauyin da bazan iyaba,
"Uncle justice" kuwa duk dacewar yaji abunda nake fadi bai kulaba, cikin kunnai na yadinga radamun kalmar innalillahi wainna ilaihir rajiun, tareda janyoni yahadani da jikinsa ganin kamar cewar bana cikin haiyacina ne.
Ahankali muryarsa amugun raunane yace mani kinatsu ahalin yanxu adduarki tafi bukata.
Atake nadinga jero addu, o'i sai kuma alokaci daya naji natsuwa tashigeni.
Har Acikin motarma rungume nake jikin "Uncle justice" har muka dawo masauki anan riyard yakama mana wata kayattatar hotel tsakiyar ruwa ginin hotel din yake.
Wanka mukafara yi wanda bayanda banyiba da yabari nayi da kaina amma yayi kememe kamarma baijiniba yacigaba da tubeni kawai,
Dole narufe idona innaji inna gani acewarsa wai ai ban warkeba ba, a barin maijinya da hidimar kansa.
Araina nace ashe yana sane da komai kenan, da gaiyya yakeyi tunda yasan innajin rauni kuma kawai zafi amma bazai fasaba.
Banyi aune ba kawai saidai najisa cikin bahon wankan shima