Showing 57001 words to 60000 words out of 82304 words

Chapter 20 - UNCLE JUSTICE COMPLETE DOCUMENT by Ummu Sharif .txt

27 Nov 2024

4801

dai yasa ba sirrinsu zata baiyanaba kamar ya tambayeta amma yakasa.




N'i lokacin banmasan mesuke cikiba domin nayi barci kuma barci sosai nayi wanda shima "Uncle justice" din barcin yayi bayan da hawo gadon ya rungumeni.




B'aba mairo kuwa gidan su maman fareeda tanufa, tanashiga tun a tsakar gida kuwa ta fara rangada guda!.




A'bbanmu baya nan yayi tafiya yatafi wurin wani taron nunama juna sani Abuja, duk su khairat suntafi tahafiz tunkafin takarasa dukkansu suka fito tsakar gidan alokaci ne itama baba mairon tasamu dammar shigoowa cikin gidan.




S'una ganinta dukkansu sukayi tsaye suna kallonta tanata rangada gudarta tana dan taka rawa irin tasu ta wadanda suka fara manyanta, suna gnin haka kowace tashiga murna domin hakan nanuna alamune na wani abun farin cikine.


D'uk tunaninsu ya tallakane A hasashen cewar wata kila karuwace suka samu wata cikinsu kahusa ce ko zeena tahaihu ahaka tabude Jakarta tafitar da zanin gado mai launin sararin samaniya, ta war wareshi da yawadatu da zubar jinni ta tsakiyar sa.




B'arinma daga tsakiyar yadda jinin yake dayawa kuma amalale yasa suka fahimci ko menene.




M'urmushi ne yawadatu afuskar ummu salma, ayayinda itakuma maman fareeda tasaka salati idanunta har sun dan kawo ruwa, tace yanzu saboda Allah irin wnanan rashin hakurin auta yanunama diyar mutane kai inna dalilin cin zalin hakan ummu salma ceta ta amshe maganar tace toh sannu uwar diya ahaka kawai sai yafasa raya sunnah ma aiki dan yarki tana yar gwal cikin damuwa tace yar lu,u lu,u ce.


Dar murmmushi kawai tayi tace ah ah Allah yabada hakuri yasan ya Alheri tace tareda juyawa zuwa dakinta arwallah tagabatar tagudanar da sallah raka biyu tareda yima Allah godiya da yanuna mata yarta ta tsallake mizanin tsira da mutumcinta a gidan mijinta!




H'awane suka ciko a idonta tana matukar tausayawa yar gidan Aseeya idan har yakasance matancinta irin natane suka gado to tsakani da Allah zasu kuwa matukar sha wahala bangaren auratayyah,


Domin duk sanda miji zaishiga sai kasha wahala saboda yanda matancin yake a matse itama dakeda abokiyar zama alokacin dayaya takare ballantana yar gidan Aseeya datake ita kadai buguda kari kuma ga yanayin mijin nata yyanda halitarsa take.




Addu a sosai tayima yar gidan Aseeyar fitowarta kenan dubo sanwar rana da tadora ta samu su maman fareeda sunfito sunayi mata ban kwana ita da baba mairo, kallon maman fareeda tayi da mamaki tace inna dai fatar ba sirrin yarki zakije baiyanawa ba yar dariya tayi fuskarata cike da annuri tace saidai mun dawo domin nasan koda na gaiyaceki toh bazuwa zakiyba ah ah adawo lafiya






hiddimace ta tashi sosai agidan mai martaba dalilin samun wannan labari shure shure bai hana mutuwa inji kausar da zeena da sukadawo gida haihuwa amma ganin zanin godon yasa sun tausayama Fareeda kwarai toh dama shiga hannun "Uncle justice" dole zataji jiki kam!


Lokaci daya Fulani babba tabada ummurnin adora abinci girke kirke da wanda zaayi nasadaka karatun qurani da za agabatar tayi murna so saida Allah yagaddari autanta da matanagari tayi addu a sosai ma marigayiyah.




K'yautar awarwaro da zobuna biyu da agogo daya duk na gwal tabama maman fareeda tace tabama yarta tukuwici injita.


B'arci nake har la asar ban farkaba, ayayinda "Uncle justice" yake palor yana kallon labaru lokaci lokaci yanayi yana lekoni kallo yake amma duka hankalinsa kaf yana kanna.


L'okaci zuwa lokaci yana sakin murmushi mai sanyi afuskarsa, sanyin ni inmar da gamsuwar da yaji jiya bazai misaltu ba. Allah sarkin kauta da kari duk bayan lokaci zuawa lokashi yakan kai goshinsa kasa yayi sajudur shukur. Jinsa yake tamkar anyi masa gafara yanajin iska kota inna tana ratsashi.


A'larm ne yabuga alamun cewar akwai baki a harabar gidan remote ya jawo ya danna take TV tadauke daga labarum kasa ta dauke tareda haska harabar gidan inda motoci ukku daga fada yagani






G'abansa ne yafadi tareda tareda salati baitaba mantawa hakan ce tafaru washe garin tarewarsu da raheema, kansa yadafe sam abun baiyimasa dadiba shikenan baba mairo tafallasa shi sai yanxu kuma daya tuna irin yanda zanin gadon ya mugun baci tagumi kawai yayi yadafe kansa








*Idan kinada hali kibiyani hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*


*xlviii*




*Deficated to maman saif*


Y'ananan zaune har yajiyo gudar da jekadiya ta rangada mashi tsakiyar kansa, .


A'hanzarce yamike tsaye gayar dasu maman fareeda yayi kawai ya wuce dakinsa, sukuma dukkansu suka rankayo dakina, suka shigo gaba dayansu harda su kausar, inna cikin barci naji guda tsakiyar kaina tamkar saukar aradu! a matukar firgice na farka duk illahirin jikina rawa yake, wata rangadadiyar gudar aka kuma saukemun wadda tasa take nafashe da kuka, kaina yawani sara dariya sosai su zeena suka hauyi ayayinda Aunty uwani tahauyi masu fada.




M'aman fareeda kuma haurowa tayi saman gadon tarungumoni tana faman rarrashina babba mairo kuma tambaya ta tayi wane kallar naman za a zubamun nachi afanin ferfesu akwai nayan ciki, na ganda, na kaza, nayan shila, na dawisu, na talo talo, na ragon karamar dabba, gana kifin ruwa.


K'ai duka gasunan dai maman fareeda ce tabata umurnin azubamin na yanshila da na kifin ruwan,


K'amani tayi da nufin muje toilet na wanke baki amma fa inna tafiyafa ta gagara kallon baba mairo tayi batace komaiba kawai tamayar dani ta ajiye mintuna goma tsakani baba mairo tazo takira maman fareeda, bokiti ta mika mata guda biyu ta akarba tayi dakin uncle justice dasu, yana kwance saman gadon
duk kaunarsa da aabinci amma yau ya gagara duk wunin yau ruwan tea ne kawai acikinsa.




B'udurcin yar gidan Aseeya kam lallalai da tsada yake, haba
B'udurcima ashe suna yatara domin wani idan ka karbeshi kai da kanka sai kaji ajikinka, maman fareeda ce tashigo da sallama abakinta, tashi yayi daga kishingiden dayake yana kallonta, itadinma shi dintake kallo.


T'ace yanxu saboda Allah Jawad ka kauta kenan, irin wannan nuna rashin tausayi da fin karfi ba tausayi sam, haka kuma baka la akari dacewar itadin karamar yarinyace,




H'aba ganin yanda ya kureta da ido ba kyayabtawa yasa takauda kai ajiyar zuciya ya sauke murya asanyaye yace to inna baki hakuri domin bazaki ganeba abun ne wallahi ai haba dasauri tadago masa hannu alamun taji tun wuri bari tasama bakinta linzami saboda tasani farin sani Jawad ba kunyace dashiba,




T'o naji yanxu dai tashi zakayi ka karayimata gashi domin tanajin jiki har yanxu! shafa kanshi yayi yace dan Allah mezai hana ke kiyimata ni wallahi koke koken nan kebana sonji tausayi take bani_ hararasa tayi au kasan da koke koken karufe kunnaka da ganinka da jinka kayimata abunda kayi matan kai zakaje ka gyara barnar ka niba ruwana.




W'ucewa tayi toilet tafara hada ruwan zafin da akadafa da itatuwa da turaren da akabata daga fada tukunna tafito au baka tafi kadaukota ba, marairaice fuska yayi yace dan Allah kitaho da ita zan matan ammani yaran nan ne bana son surainani bata ce komaiba wuce tayi.




T'asamu har lokacin hawayen ne nake matsewa a yayinda baba mairo kuwa sai maseefa take wai tamkar kaina farau amasar budurci, dama tuntuni takeyimun kashedi rashin cin abinci ga irin abunda takemun gudu nan na wahala ahannun maza acewarta idan da inncin abinci abinci sosai da ban wahala hakaba.


R'uwan tea mai zafi tafara bani maman fareeda ce takani zuwa dakin Uncle justice duk atunanina itace zata gasamun jiki amma ga mamakina sai kawai naji tasakeni tafita tareda cemasa tafa tabbatar da tagasu sosai, tarufe kofar.




K'akkarwa jikina yafarayi da kyar nasamu da karfin hali nakarasa da kyar na isa jikin gini najingina, ya illahi! ya illahi! inna lillahi wa innna illaihir rajiun! tsaya yake shima ya kureni da kallo aransa tausayinta yake irin wahalar datakesha daga daren jiya zuwa yau,
yama za ayi dolece tunda ibadace take aljannarta take naima,


A'mma idan anna maganar kima da martaba da girma mawa da mutuntawa yau yazama dole ya mallakama Fareeda da iyayenta su domin tabnas itadin yace tahalali!




A' hankali yatako zuwa gareta murya a sanyaye yasa hannu yana observing temperature dinta at the same time kuma yana rarrashinta a kunnata yake rada mata kartayi kuka ta daina kuka gashin ba zaiyi zafi kamar dazuab,


B'andai ce dashi komai ba, haka kuma ban bude itanunnaba zaki iya tubewa kona tube maki zawj, nita dai shiru ba baka sai kunnai ko ayanxu jikina har rawa yake tun kafinma nashiga ruwan.




G'anin bata lokaci kawai zasuyi yasa yafara kokarin tube rigar dake jikinna, wanda ya hadda samani bude idona dole! hannuna na dora samna nasa wanda hannun nawa kansa rawa yake sam banida wani kuzari.


M'urya asanyaye kuma a raunane cikin sasarkewar murya nace uncle kayi kayi hkuri wallahi mutuwa zanyi, dan Allah katausaya mun!.


J'ikinsa ne yayi mugun sanyi tausayin natan ne yashiga jikinsa, amma bakinsa yayinasa nauyi saidai yajanyota jikinsa yayi huggin dinta yanaa dan tapping bayanta, alamun rarrashi amma hakan bazaisa ya kyaletaba saboda haka dole zatasa yayimata din, saboda haka dole zatasa yaire tausayi ya gyarata ciwo shiyakae fitar da ciwo dama.




Lokaci daya cikin shammatar ta yatubemata rigar, ganinta kawai tayi da hudowar ranar nan wan war dinta agabanta a gaban uncle justice!




K'ukanma wannan karon baizo mataba sai dai jikinta dayaketa faman rawa, takama ta runtsa idanunta gam sun gumarta kawai yayi bai tsaya wata sai cikin rowan maganin.


W'anda zafinsu har yafi na dazu sai dai zafin bamai konarwa bane, ihu tayi da iyya karfinta wanda harsaida su maman fareeda suka jiyota.


A, ' gaskiya sun tausaya mata sosai aranar ganin irin wahalar datasha, Ayya sannu fareeda haka girman yake basaukine dashiba.






S'u maman fareeda basubar gidanba sai gab da mangari ba, dafitar su ganin yanayin zawj dinsa haryanxu ba kwari, bai hakura ba har saida yabuga ma P.A dinsa da yasamo masa Dr mace wadda tasan aikinta sosai kuma gynea.




H'aka kuwa ana idar da sallar isha I sai gasu da Dr nafisa, musulmace ita amma yar yankin kabilar ebira ce, jagora uncle justice yayi mata har zuwa dakisa inda nake kwance, yadaukoni daga saman gadon ya rungumeni saman jikinsa!




I'nna jinsa yanayi mata bayanin abunda yafaru dani da dalilin samuwar jinyar tawa, acikin wankeken harshen turancin sa!


U'murni tayimasa da yatasheni zata duba wurintagani tagani wata kila konaji rauni,
ahankaili ya hauro saman gadon sosai wanda kafin yatadani saida yayimun light kiss asaman kwarmin idona, da suka kumbura yafara tashina tunda shi duk atunainsa barci nake idona nabude nazuba su akan fuskar Dr nafeesa murmushi tayimun ahankali. Tarefa yimun sannu.


N'ayi yunkurin tashi dadan hanzarinta tamatso kusa dani no you do not have to sit just kiyi kwanciyarki zan dubakine.


D'an muskutawa nayi nace mata basai kinduba ba nima am also a nurse everthing is ok shikanshi "Uncle justice" sam yamanta sai yanxu dan murmushi tayi tace ba hujja bace mrs justice likita nawa ne kika sani yarasa rayuwarsa ahannun likita dan uwansa,


L'ikitoci nawa sukuma suka samu waraka ta hanyar yan uwansu liki tocin. Uhmmn cikin lalama dai da nasibi takebina ahankal murmushi afuskarta.








*Idan kjnada Hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank3195366407*
*XLIX*






U'murni tayima "Uncle justice" da yagayarani taduba din banida karfin kwatar kaina ko wani kuzari dazan hanawa, wanda dole innaji inna gani "Uncle justice" yana rungume dani harta gama examining dina tukunnah






T'ace Alhamdulillah ba tire "welcome to the women world mrs justice. am hhappy for you! For having a good!, well heavy hug eract ---+++++++" you have atleast 50 % of enjoyment in this world"


N'i kuwa ayau duk duniya idan da akwai abunda yataba bani haushi da takaichi to bai wuce wannan furuccin ba, asace na dan saci kallon "Uncle justice"






M'urmushi ne kwwance akan fuskarsa haushi sosai tabani amma dan Allah meyasa wasu mutanen suke hakane a maimakon tayi masa fadan kar yakoma amma sai tabuge da kamar ma yabashi takeyi.


H'awaye suka taru a idona ya Allah !ya Allah! yau jikin da nakunshe shekara 22 inna faman lullubewa da kaf kaf da kaf amma dare daya yau gashi ba lungu da sako na halittar jiki nayau da "Uncle justice" bai ganiba da lagudewa ba.






B'awata doguwar damuwa bace Dr nafeesa tace masa just kawai matarka tana cikin mata masu tiny hall wadanda halitta ire irensu kalilane kuma budurwace matarka ta sosai da sosai, ita din u are like her first love, kuma a husband sai kuma akadace da tahadu da jarumin namiji to dole zata hadu da irin haka dama.




Y'anxu akwai magugunan dazan rubuta mata hadda nashafawa sai kuma alura guda biyu na saurin heeling da kuma tazafin jikin da zanyima ta.


S'ai dai yana da kyau duk iyya hutun dazakabata to karyawuce kwana biyu zuwa ukku, domin har idan kwanakin suka wuce haka tofa wurin zai kuma hadewa yayi gam kuma wahalar dazatasha har sai tafi ta wannan amma kwana ukku ko biyu zuwa lokacin kumburar da wurin yayi ya isa hucewa, yasauka.




A'mma sai ka daure saboda yanayin halittar ta bai daiyi maganaba, idan banda aikin shafa hannuna da yakeyi harta gama rubuce rubucenta tafita tana tsokanata ga dukkan alamu matar mai barkwanci ce.!






N'iwannan matar innaga so take takasheni amma ta inna ma ni zankuma yarda wannan lamari yakuma faruwa, kunya ba kallar wanda banjiba.


B'ayann yadawo daga palor inda ya bama ordely sallama yabama Dr nafeesar ne ya hauro saman gadon ya juyar dani wurin Allurar, ya luliya sosai ya murza sosai sannan yagyara mun kwanciya, barci mai nauyi nayi sosai ban farka sai bayan la,asar ba laifi kuma nadan samu sauki amma saidai sakayau nake jina ba nauyi kuma ba karfi tamkar iska zai hureni.
nafadi.




H'aka dai nasamu nayi arwallah nagabatar da sallaoli na,


N'agama saloli inna zaune saman sallaya tunanin duniya duk yadameni wato ita duniya juyi juyi ce bata yanda bata juyawa, shekaru kusan biyu baya da suka wuce "Uncle justice" tare suke rayuwa da Auty Raheema dukkansu ba wanda yasan cewa nan da wani wanna lokacin cewar kaddararsu zata chanza!




I'nna anan zaune bantashiba har saida nayi mata addu,a "Uncle justice" ne ya
shigo nayi saurin saukar da kaina akasa tundaren jiya sai sai yanxu Magana tashiga atsakaninmu dashi nagayar dashi muryata ashake,




A'natse ya amsa tare da wucewa toilet bai jimaba yafito jikawai nayi ansungumeni take jikina yafara rawa gano abunda yake shirinyi mun ruwan dumin yakoma hadawa batausayi ba komai ya dannani cikin ruwan for the third time 😩


H'annunsa gam narike tareda rumtse idona duk da cewar pain din bakamar dazuba, amma still akwai zafi sosai 30 minute din nayi kamar dazu, tukunna yayimun wanka tareda brush muka fito wannan karonma sai under wear kadai na ban yarda ansa bra ba bra.domin yanda kan mamunana suka tsattsagen nan banajin zan iya zama da bra for the a week ma.




D'uk abunda ake sai lokacin nabude idona nakalleshi muka hada ido na girgizama sa kai kure kam maman yayi da kallo sai alokacin da kanshi ya kulla da dan kumburin da sukayi hakan yasa yafasa samun bra din tareda dauko ontimen din dr nafeesa tabayar yashafa saman maman.




Y'ana shafawar inna dan tututure hannunsa inadada runtse idona don akwai zafi ganin yanda nakeyi da fuskaa yasa dan murmushi ya kubece a fuskarsa yace cikin low tone zawj I really enjoy your pride so I can handle all the wound.




Wannan karon rigar da yasakamun yasakamun pink color wannan karon rigar ta robace mai mugun binjiki duk talafe ajikina tayanda tafitar da shape din jikina sosai, sai hula itama pink tukunna yarike hannunah munatakawa ahankali zuwa palor.




K'unya nakeji ta karshe innalillahi domin bansan yanda zan iya hada idoba da baba mairo ba ga mamakina sai naji "Uncle justice" yace kinga saboda rakinki yar gidan Aseeya kinkori baba mairo ahankali yake shafa gefen fuskata fuskarsa dauke da murmushi yana maganar, kina yin abu sak tamkar little, lumshe idona kawai nayi batareda nace komai ba sai dai zamana dana gyara inna dan kishigidawa bayana tunda zaman nawa bazaiyiyu ba nazauna dai dai .






S'ai dai dole sai nadan kishingi da bayana, abinci ya debo mana tuwon semolina da miyar ayayo da karkashi wadda tasamu haddin waddatattchen kifi da nama sai gas meat da akace wannan din maman fareeda ce da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login