Showing 66001 words to 69000 words out of 82304 words
Chapter 23 - UNCLE JUSTICE COMPLETE DOCUMENT by Ummu Sharif .txt
sababbin kayan furnitures, dayake son ya chanza achamber dinsa dake kaduna da wata sabuwar ma da yake kokarin budewa anan katsina.nikuma suka saukeni a wurin Ammy
*Idan kina da hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank tsinke 6406*
*LIX*
I'nna wurin Ammy daniyar cewa idan mungama siyayyar da zamuyi, Ammy zata saukeni masauki,
"Uncle justice" kuwa da zaifita sai da matso jikina sosai, take care yarada Mani a hankali Ammy batajiba sannan ya fice.
M'unfita da Ammy tun wuraren misalin sha daya na safe muke yawon mall mall, duk wani companies da suke hada designers Kaya Saida muka leka, lallai kuwa Ammy itama Kam ba khalioha kadaiba har ita din ba karamin son auren Nan takeba,
S'aboda irin kudaden da Naga Tana kashema khairat bana wasa bane, wai ahakama har suna waya da daddy Sameer yanacewa idan kudin Basu isa ba tayi amfanida credit card dinsa dake hannunta.
H'aka nima tayimun tawa siyayya sosai tadaukar mun wasu arnan Kaya duka bana kirki, Tana dauka Tana fadimani Yar gidan Asiya Saifa kin kula sosai da gyaran jikinki,
k'usan kowa yasan mijin ki da matukar kula da iyali, haka Kuma yanada kulafucin iyali kwarai, saboda haka ba wuya zakiga irinsu sunshiga cikin matukar damuwa idan akasin hakan yasamu, wato Basu samu gamsashiyar kulawarba sun hadu da mace Mai I dont care attitude to ko shakka Babu daga tsaye zakiga suna ta Rama suna zubewa.
T'ana magana nikuma Inna biye da ita Kuma nasaka natsuwa sosai Inna daukar maganarta, Inna Kuma saurarenta da kunnan basira, a rayuwa Yana da amfani sosai kayi mu'amala damutane masu, kaifin tunani da sanin yakamata Wanda Ammy Tana cikinsu.
A'mmy har wasu crazy jeweleries tadaukarmun wadan da ake amfani dasu a English wears!
M'unjima sosai a wannan fitar, muke bamu bamu koma gida ba har Saida Rana ta tafi gab da zata Fadi tukunnah, tun a hanya "Uncle justice" yakirani a waya Amma bankaiga dagawaba ta tsinke, sai bayan nafidfo da wayar me, na ga ashe yata kirana banjiba kusan six Miss call dinsa.
A'take. Na maida Kiran bai daukaba, da Ammy tasauke no Bata tafiba har Saida taga nashiga cikin gidan tukunnah.
Da sallama nashiga cikin gidan Idona tsab akansa Inna son Naga reactions dinsa, tun a fuska Naga ne yanayin damuwa duk da Yana Dan son ya boye!
D'an fushi fushi yake sama sama, Wanda hakan yasa banji dadiba duk Dana damu.
Ban tsaya wata wataba naje nayi hugging dinsa tabaya, tunda dama tsaye yake jikin woodruff Yana tube kaya daga shi sai boxer hannuwana duka nayi amfanidasu na zagaye saman kirjinsa, Inna jin lokacin da tasauke wata sanyayyar ajiyar zuciya nikuma muryata cikin sanyi nace I miss you for only today that we are not together!
I'nna shash shafa kirjinsa nace I don't want to spend an hour without you!
Sai alokacin yayi magana muryarsa cikin sanyi tamkar yanda jikinsa yafara sanyi yace No you didn't! Tare da juyiwa Yana kallona.
Tuni na marairaice fuska nace how can I make you to believe that I miss you dearly! Dan kureni yayi da ido tamkar yanason gano gaskiyar furucina, acikin idanun nawa nima Kuma nayimasa kuri da idon
Sannan cikin sanyi ya mayar Dani saman kirjinsa yayi hugging dina yace how can I believe you bayan kinsan cewar ruhina da hangar jikinta sunyi wani irin mugun sabo dake Rheedah.
N'adago Idona nakallesa Hawayen da nake ta kokarin controlling tundazu naji sun saukomun girgizamun Kai yafara No No No! But still sai da suka zubo, bai jira komaiba yahada bakinmu wuri daya Wanda na lura French kiss is part of his life.
*Idan kina da Hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*
*LX*
M'undauki dogon lokaci kafin Yasarara mana,
N'abude siyayyar da Ammy tayimana harda nasa aciki yakuwa yaba sosai yanuna jin dadimsa.
K'uma ni sai alokacin nalura da wata ledar daban Wanda nibanga lokacin da tasiye komeye acikiba.
A'i kuwa Inna budewa kayan Karin gamsarwa ne da ni'ima, wayyo Allah Ammy ita Bata San yanda akefama ba kenan.
N'i tuni narufe fuskata ganin irin tabarar dake jikin kwalayen, araina nace shikam "Uncle justice" Dan gatane wato ko taa Inna yake shi Kama mashi akeyi tunda ansan Hali.
S'hikuma wani Dan sauti yafitar tareda Kama hannun sa biyu yace wooh Ammy is a vea! yafara dauka daya bayan daya Yana duba yanda ake amfani da kowane irin aikinsa da yake
A'nan dai muka tattara kayan domin gudanar da sallah Abinci order tayimana tawani chicken salad plantains da fruits veggies,
M'unjima muna kallo Yana bani labarin tareda nuna Mani ire iren furnitures din da yasiye dazu nikuma innata yabama zabinsa da mukatashi Shirin kwanciyane yayi kememme yayimun tsaye tsakiyar daki, waih ai lallai lalllai yau duty yadawo kaina za,arama ta kwarkwara kenan,waih tabbas nice zan tube Masa Kaya nayima sa wanka, nashafesa da mai, nakuma shiryasa cikin kayansa na barci.
N'i gaskiyar mace tamun yawa Inna masifar mamakin yanayin "Uncle justice" da rashin kunyarsa sai nayita tunanin wai Anya kuwa kowace matar aure ce ke ganin wannan tabarar agidanta ko kuwa "Uncle justice" din ne wani daban.
U'hmmnnn gyaran murya yayi n'adago nakallesa he mean it nafada a hankali ganin tabbacin hakan acikin idanuwansa
B'ayau nafara ganin sa ba, Amma ganinsa tsaye a tsakiyar daki, yanade hannayen sa, ya kafeni da gray color eyes dinsa Saida gabana ya tsinke yafadi.
F'uskarsa dauke da smiling yadagemun girar idonsa daya yes i meant it! Abunfa kamar da wasaa jama,a tsab "Uncle justice" yayi tsayinsa akan word dinsa wai yariga daya furta no going back. h'aka yacemun Dana duka na nafara rokonsa. It
I'danuwana na runtse ga gam San da nakai hannu nafara cire rigar dama armless ce Mai jerin buttons agabanta h'aka daya bayan daya nacire buttons din na zare rigar , nasule three-quarters wandon
Shirin nayi naki cigaba da aikin yanata uhummmnn uhummmnnm Yana gyaran murya Amma still naki Inna jinsa yanata kokarin kunshe dariyar datake tasar Masa
Aransa Yana fadin cewar wato yaro dai yarone, to na'nawa akayi Kuma nafara rokonsa da yayi hakuri Dan Allah yayi wanakn da boxers yace uhuhm shi baitaba ba bakuma zai Fara yauba
Yayi kokarin rike dariyarsa yace idan fa bakiyiba Only God knows what is going to happen next!
Haba tuni ba arziki na duka nakwale Masa naja hannunsa zuwa toilet Idona runtse Gam innatafe Inna laluben hanya zuwa yanxu dariyarsa tagagara rikuwa yadinga kalkalawa ayayinda nikuma nake ta aikin turo baki.
G'anin nagawara kaina, jikin gini sai alokacin nabude Idona, Kuma Amma banjiyoba na kalleasa ba still, muka shiga toilet din arai na nace wallahi "Uncle justice" ya mugun San takan jaraba duk ta inda kabiyo Masa toh gwani ne shi.
*Idan kina da Hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3195366407*
*LXI*
Y'ana tsaye har nagama hada ruwan wankan, tukunna na janyo hannunsa na saka a ruwan wankan ido na dai arufe har lokacin, Saida nacika kwamin wankan da kumfa sosai tukunnah nafara chudasa.
N'a lura dai da gayyah yadinga naiman turo hannunna wani wurin Amma Inna kaucewa, sai yace ai ba a wanke nan ba, ko Kuma Nan bai wanku,ba, fitina dai kala kala,
W'urin wanke idone yace Sam shi bazai yaddaba, nasaka Masa sabulu a Fuska ba ala dole sai dai n'abude Idona, tunda har dai ba dodo nakeyima wankaba.
T'uro bakina nayi zanfara mita, araina Inna jinjina Al amarin "Uncle justice" haba ai bazan sakamakan ba,Kuma koyaahiga zan hure maka.
N'idai banyi aune ba, saidai najini cikin bahon wankan tsundum, kukan shagwaba nasaka Masa, nace Sam ni fa bayanxu fa zanyi wanka ba,
W'ayace kaji kamun Kaya, s'hikuma dariyar dayaketa faman rikewace tundazu ta kubce Masa, ya kuwa dinga yi ba gagautawa.
N'abude ido nashagala Inna kallonsa, domin tunda nake arayuwata Sam bantaba ganinsa Yana irin wannan dariyar haka ba, shi baima lura da irin shagalar danayi Inna kallonsa ba, kawai yashiga rabani dakayan jikina, wadan da, dama sunriga da sunjike duk sunlafe ajikina.
A'gefen kunnai nah nadama yaradamun komai fa wayon Amarya fa akace sai ansha manta.
Y'akuma radamun Nima ramawa nake , a saudiya a umararmu ta biyun karshe kafin rasuwar zeeta narama irin dariyar dakikayi mun zuwanmu Umrah, h'aka yauma zanrama irin dariyar dakikayi mun idan Kinga yawan abincin danake cinyewa. Gashinan kina karbar la'adah
N'an gaba da kingane dawon garin zakice Ashe dai kwanda da mijina yakecin Abinci yakoshi,gashi Nima Inna koshin, ko kirikama turqmun Abincin dakanki innaci.
Bawani damu da magan ganunsaba tunda bansan dawon garinba.
W'anka yafara yimun Wanda cewa yayi ni wai ban iya yiwa mutum wanka ba, tunda bana wanke lungu da sako da suka kamata.
Amada din wankan ne Kuma "Uncle justice" yafara gabatarmun da sababin wasu introduction masu masifar tsayawa arai, wadanda da dachan Sam bansansu ba hakan ysa nakasa rike kaina Wanda Saida naringa mayarmasa da martanin abubuwan da dama, hakan kuwa yayi dalilin dayasa abubuwan nayau sukayi armashi sosai style kala kala yadinga gabatarmun da su, abun na yau Kam sai Sam barka is extra ordinary!
D'aga toilet Kuma bayan mungabatar da Arwallar barci Kuma sai kan gado
M'una kwance saman gadon lullube cikin farin lallausan Duvet, yadaukoni kachokan ya daura saman kirjinsa, wani iron sanyi da farin ciki nakeji araina Wanda nalura hakan take agun "Uncle justice" shima.
W'ani light kiss yabani saman kwarmin Idona, hannunsa na hagu yana saman bayana Yana shafawa, ayayinda nikuma hannunah na dama saman kirjinsa Inna shafawa.
I can't hide my feelings,! yace mun about tonight moment, yau Kam saura kadan na. Suma zawj wayyo dama am always emerging the day that you will response me back, I know that it's not going to be easy gaskiya it's so wooooh and wonderful!
D'asauri naboye fuskata cikin Armfit dinsa Inna sunsunar kamshin turaren sa na McBee dayayi amfani dashi ayayinda nikuma yayimani amfanida cool esteem,
N'i kaina yau nayi matukar mamakin kaina domin nasan Kam tabbasa nikaina naji abun nayau Kuma Nima bansan na iya abubuwa ba da dama sai yau so dama da akwai wata duniyar da za,a iya kaika wadda sanda zaka fitar da talent Dinka Mai bakama saniba
H'aza hakkun to idan har kaji Ana fadin ban iyaba to bako shakka saidai idan bakaji introduction bane.
*Idan kinada Hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3918588431*
*LXII*
Y'aau tayi dai dai da watin ninmu biyu da barin gida Nigeria, wanda Kuma A Yau dinne mukahau jirgin Air Francisco zuwa gida Nigeria!
C'ikin jirgi a VIP mukayi booking so Kujerar khalipha Tana d'aga gefe Nida "Uncle justice" ne d'aga dayan gefen, sai wasu newly couples suma da Alama Suma honey moon din sukaje. Sunadaga bayanmu.
K'halipha duk ya Adda bemu da magana bahalin yaga m'una Dan romance dinmu, kowata kulawa h'aka.
Y'anxu zakiji yace he is going to try it with his Bee! "Uncle justice" saidai yayi dariya yace yaro yanxu kafara idan dai tsatson Umma Salma ce saika Suma yanda kake tamkar lagwanin Nan.
M'una sauka Airport, tun a mota naturama "Uncle justice" text din I really appreciate it I enjoy the journey together with you!
H'ankali yace mun reserve you comment pleasa a mota muke zan iya barna fa, mukayi dariya
M'undawo Nigeria kusan gab da Azumin watan Ramadan, Wanda hakan yasa "Uncle Justice" yayi rarrabar kayan Azumi sosai har Zanfara da DanMusa sai da ya aika dasu kayan Abinci sugar gero Madara wake da sauransu
Wanda hakan bakaramin Dadi yayima su Abba ba Ummu Salma har Saida tayi Magana da "Uncle justice" din da kanta tace yabi ahankali karfa ya kure kansa,
Sanda take maganar dashi Maman fareeda na w'urin, tace ah ah itakuma hidimar da akayima Yar tan bai isa ba kodon irin wannan romon Budurcin da ya kwasa.
T'uni kuwa Umma Salma tabar w'urin cikin dariya Maman fareeda tace dawo tunda bake bace Uwar Diya. Ita Kuma tace ai Uwar diyarma tafi karfina.
Khalipha kuwa tun zuwanmu a gidanmu yatare dakin su sadeeq dole tasa Aslam yabar masu dakin.
Shida Aketayiwa kandako da jan kunnai, tun a UK cewar Banda fa rawar jiki tunda khairat din Bata saniba, Amma Inna ranar damuka iso suna islamiyar dare kasawa yayi ya tsare, mallam na tashinsu aikuwa da sauri da sauri little fareeda tashige gida s'aboda fitsari daya matseta.
A'yayinda kharait ketahowa ahankali cikin sanyin Nan nata, batayi auneba saidai jitayi kawai anbata lafiyayen hugging
Tafirgida sosai kusam five minutes tukkunna yadan saketa yadago fuskarta so tayi kowaye ta wankesa da Mari.
A'mma Kuma wani hikkunci Ubangijin tun batasan kowaye din bataji jikinta yayi sanyi tagagara magana ma ballantana takaiga duka.
H'ar zuwa. Sanda yadago fuskarta cikin mamakin tace ah ya khalipha expression dinta yanuna jindadin Ganinsa, Wanda s'hikuma hakan sosai yasakasa cikin farin ciki
Y'es ma Angel! h'aka Kika girma sai Kuma tarufe ido sai alokacin ta kwace jikinta tace is not good ya khalipha mu a'nan ba turai bace yayi dariya.
Y'arike hannunta suka shiga ciki ko hutawa batayiba yahau kwasomata tsarabar da su Ammy sukayimata danashi shima.
T'abara kala kala yake kunnawa acikin gidan Abunka gatashin turai, Ummu Salma fa sarkin Kunya itakam Abu yaganota.
W'anda hakan yasa dole Abba da Abban su samie sukayanke shawarrar fadima khairat gaskiyar magana cewar itadin matar khalipha ce,
T'are da yanke shawarar idan tagama secondry kawai abasa matarsa, kuka tasaka masu suna rararshinta tareda nunamata Alfanun Auren
Amma wani ikon Allah cikin lokacin kankani khalipha yashigarta da ita gari, tafara sakin jiki dashi hugging wannan Dan simple romance duk sunatabawa abunsu.
R'anar dasuka zo gidana mamakin duniya ne yakamani, Nida nake tunanin Saifa ansha Artabu da khairat Amma Inna sainaga akasin h'aka kula sosai take basako w'urin cin Abinci abaki take sakamasa Kuma cikin sanyin nan nata injishi yabude yakarba.
Y'au kwana Ukku dakama Azumi Amma dariyace sosai abakina ganin yau kwana Ukku da Fara Azumin Amma "Uncle Justice" dole tasaka ya kauracema xaman parlor sai dai dakinsa shima da safe idan Yana ramuwar barci .
N'ikuwa idan badoleba Sam bayasaon narabu kusa garesa Kai magana ma kanta idan batakama doleba bayaso saidai kaji Yana gyaran mury.
D'adarene dai da ankira salllah magariba Abu nafarko dayake faraci shine dabino,.
I'nda zai janyoni nafado saman cinyoyin sa, yakwantar Dani yatauna dabinon ya tsotso ruwan cikin lumana yazubamun cikin bakina, cikin sanyi da shauki nake hadiyewa.
A'yayinda s'hikuma zai hada kwallon dabinon da harshena Yan tsotso har sai ya tsotso iya son ransa tukunnah zai sakeni kokuma idan yaji za,atada sallah.
*Idan kinada Hali kibiyani Hafsat Abubakar sadeeq first bank 3018598431*
*LXIII*
H'aka Kuma idan dare sai yafanshe dukka dariyar danayi masa, a'yayinda ni kuma zan rika yimasa kukan shagwaba Wanda hakan nalura yana kara kunna sa matuka
Y'au Alhamis Kuma takama sallah, nashirya sosai cikin mint green less, Mai Adon silver ajikinsa,
M'ake up nayi sosai naxuba set na English gold Mai sirkin gold da silver duka wuya da hannu. Nasaka Dan sirin abun hanchi Mai farin dutsi
K'warai "Uncle justice" kwalliyar tayi Masa, h'aka Kuma kwarai yaso shagalyar Dani wai lallai sai nabashi barka da sallah.
A'mma nayita yimasa yandubaru dauko wannan dauko wanchen har sanda Kiran Maman fareeda yashigo, Tana sanar damu zamchen meeting da akeyi duk ranar sallah gidan Mai martaba, wannan kiran shine dalilin dana kubuta d'aga batun batamun kwalliyar da "Uncle justice" yaso yayi
I'hu sosai su Zeena shukrah khausar suka ringayi alokacin da nasa mesu dakin Fulani babbab,
S'hakiyancin zance kalakala ba irin Wanda Basu tunamin ba ire iren wadan da nayi kafin nayi aure
Haneefa ce me tambayata Yar uwa Amma zuwa y'anxu nasan kin yarda da Auren, koh kuwa haryanxu ke Azumi zakiyi duk suka saka dariya.
Zeena ce ta karbe zanchen tace ah ah aini ranar walimar bukina cewa tayi itafa taga wauta ta, tayama nayarda dawannan alamarin, ga mutane zasuzo za ai taro sai gashi nata lokacin ita gari dayama ta Naomi Tarawa.
sun shagalar sunata tsokanata munata kyalkyalar dariya Wanda harni kaina dariyar nake Inna tuna taron wauta ta
d'uk bamu luraba saidai mukaga shigowar "Uncle justice" batareda kunjiyo salllamar saba yashigo Yana gyaran murya take kuwa kowa takama bakinta saidai magana kasa kasa.
M'ai Hali nace a Raina domin, Koda suna gaiyar dashi f'uskarsa adake ya amsa masu saidai duk Saida yabi yaransu daya bayan daya Yana dauka.
M'unje w'urin meeting Koda aka kirasa da yaganatar da jawabin godiya, bayanin yake Amma idonsa nakaina.
K"unya kamar me takamani ganin kamar hatta shida kansa Mai martabar yalura da hakan.
Amma abun da yayima kowa Dadi da bai wuce yanda naazage sosai lokacin cin abinci w'urin kula nahada Masa Abinci ba,
k'usan komai da aka gabatar w'urin Saida nadibar Masa namatsa sosai kusa dashi naganartar Masa ganin h'aka kowa abun tayimasa Dadi yanda nake kula dashi wanna yanuna ma kowa cewar sosai nasamu kwanciyar h'ankali danatsuwa a Auren.
S'ai bayan da muka dawo dakine m'una dakine mungabatar da sallah magariba su Zeena ketayimun tsiyar wai wane irin dafine "Uncle justice" yazubamun haka da nazama Bata ido bana kunyar kowa anake ciyar da miji.
Khoolsum tace kusanfa itace farkon tashi tabama miji Abinci nihar tajamun zayyan yanata cemani Naga yanda ake Dan nayi course
Y'arinya kinji taraining cewar small Aunty khausar kenan Allah kuwa kowa sai mamakin yake ke Kinga kallon da kowa kemaki
Fulani babbab wallahi tamkar zata mayar dake ciki Dan so.
Ai kuwa Nima Sai alokacin da sukayi magana tukunnah natuna irin tabarar da nayin.
H'abawa ai idan dai "Uncle justice" ne yarinya ke bakyamasan lokacin dazaki Zama Yar hannuba duk mukasaka darya.
*Idan kinada Hali kibiyani Hafsat Abubakar Sadiq first bank 3195433607*
*LXIV*
Y'au bayan sallah da kenan da kimanin sati biyu kenan,
W'anda hakan yayi dai dai da bukin khoolsum saura kwana Ukku afara,
Kuma y'au kusan sati daya kenan m'una fama Nida "Uncle Justice" domin tafiya aiki yaka masa zuwa Abuja ajibin da za,afara bukin khoolsum din.
Shirye shiryen tafiya yake ta shiryamana domin a'take yasaka cewar aje sawake sabon fenting gidansa dake Abj
K'uma a tabbatar da wutar lantarkin gidan lafiya kalau take da Kuma ruwa Suma duk atabbata suna zuwa ko innna tunda anjima ba,ayi amfani da gidan ba to ba,arasa Yan gyare gyareba Nan da Chan.
S'hifa tafiya sosai yake shiryamana a i'nda nikuma nadage cewar bazaniba.
W'annan yayi dalilin dayasa duk Yan kwanakin nan sama sama muke da juna nidashi,
W'anda hakan niyamun Dadi nakan Sami issahen lokacin magana da khoolsum m'una ta shiryen shiryen buki,
Kuma zuciyata nakara karfafamun gyuwar cewa nakyalesa kawai shin yama za ace n'i din ban hallarci bukin khoolsum ba.
Idan badon rigimar Uncle justice ba