Showing 69001 words to 72000 words out of 108344 words
Chapter 24 - Masarautar jordan Book Complete Document by mai Dambu .txt
nace mishi.
"Be a Man! Kana kuka ni idan nayi kuka waye zai rarrashini. Kayi hakuri komai tsananin yana tare da sauki, i promise you bazan tab'a gajiyawa da kai ba, ina tare da kai har karshen rayuwata, domin kaine mahadin rayuwata."
Sumbatar kafad'ana yayi sannan yace.
"Nagode"
Janye jikina nayi sannan nace.
"No sorry! No thanks"
"Me yasa kike bani kwarin gwiwa na kyautatawa Ammyna"
Lalace hancinsa nayi sannan na koma gurin Baby na, ina kallonta, kafin na bud'i baki nace.
"Ita d'in Uwa ce! Kuma wacce ta shekaru bata tare da D'anta, sai gashi lokacin d'aya Yar da tarena ta kwace mata shi, ya bazata damu ba? Ko nice sai inda karfina ya kare."
Dariyar yayi sannan yace.
"Kin canza min rayuwa!"
Takowa nayi gaban shi, na zuba hannayena a kafad'arshi. Ina murmusa mishi nace.
"Mun canza rayuwar juna, cire Ni daga me taurin kai zuwa me sauki kai, yau ka maida matsiwaciya nan zuwa me rauni."
Jan hancina yayi da hakorinshi.
"Auuchww" nace, tare da dukan kirjinshi. Ina tura mishi baki,
Chafke bakina yayi, rike fuskar shi nayi. Sosai lumshe idanunshi, na tura hannuna cikin gashin kanshi nayi ina yatsuna sosai.
"Didih!!! Da sauri na kwace bakina, nayi ina zare idanuna.
" Bana hanaku shigowa babu sallama ba."
Sunkuyar da kansu sukayi, zanyi magana ya rike min bakina tare da cewa.
"Habibty me kuke so!?"
Kallona sukayi Sannan suka sunkuyar da kansu, kafin Aanih tace.
"Abinci zamu ci."
Dafe goshina nayi tare da cewa.
"Kuyi hakuri yanzun Abee dinku zai sayo muku."
Ban cika son su shigo min idan ina tare dashi ba, gudun kar idanunsu ya ga abinda yafi karfin su.
★★★
Na haihu da kwana uku hajja tazo ita da batul, Ni dai ina sama, ashe ya tattara Natasha da Nannah ya mai dasu Oman, da naji haka fushi na tsiri yi dashi, bai damu ba.
Abin dariya zuwan Hajja tasaka mana ido, ga mijina mabukaci. Duk sai ya bani tausayi. Dan haka ranar da tazo ya turo min text.
*Ina bukatar Iyalina a kusadani, ko zan same kulawa*
Kallon Hajja nayi Batul tana chatt, mikewa nayi cikin borin kunya nace.
"Sister B, bari naje na dadawa Sultan Tea"
Tab'e baki Hajja tayi tare da cewa.
"Wallahi ki fita idanuna da rashin kunya, kai jama'a ina ganin abinda yafi karfina, yar banza idan kika biyewa wancan me jan kunnen ya kuma burmaki, juya miki baya zai yi dan ya gama illata ki, yar banza me zubin yan hijara. Auro me nono a tsatsaye zai auro tunda ke baki san ciwon kanki ba ja'ira da k'ugu kamar lamurje."
Wasu zagin ma ban iya fahimtar su ba, dan bazan iya fad'arsu ba, abinda nasani aljanun batsa sun motsa mata, dake Allah ya daura min niman magana, komawa d'akin nayi na shafa Humranta sannan nasaka kai zan fita tace.
"Yar wofi! Ki je dai garin kyautatawa, me jan kunne ya tsotseki. Banda fitina irin na yaran yanzun, me mace zata maka tana d'akin jego, yar banza sai kin fito da wani cikin zaki sani da shafafen duwawu kamar wanda aka sammata."
Ko takanta ban bi ba, nayi wuccewa ta, dan bazan mata abinda zata ji ba dad'i ba, wancan jegon zamanin da ne baza ayi dani ba. Sauka kasa nayi na dafa mishi tea kayan kamshi, sannan na haura, d'akinshi na shiga, duhu ya gauraye d'akin.
"Assalamu alaikum! Ashu!"
"Kyass" naji tare da haske, yana zaune a gadon bayan shi jingine da allon gadon, daga shi sai kayan barci farare wadda suka kara mishi kyau. Sannan silk ne, suna da tsantsi, ga shi har wani sheki. Tsura min ido yayi yana kallon yadda nake takawa, cikin nutsuwa da kwanciyar hankali. Wani table naja da kafana na d'aura tiren dana kawo tea a kai.
Durkusawa nayi na shiga zuba mishi tea din.
" Sugar"
🤞🏻 Yayi min da hannu, nasa mishi. Sannan na koma gefe, tare da mik'a mishi mug d'in nayi ya had'a da hannuna ya rike, tare da jawo Ni jikinshi na kwanta, a sannu yake shan tea d'in. Hannunshi d'aya yana shafa bayana, har ya gama. D'ago ni yayi bayan ya ajiye kofin yayi, tare da gyara min kwanciya a jikinshi, d'ago kaina nayi ina kallon fuskarshi, ina ƙoƙarin b'oye sakon dake cikin idanunshi, yayi cikin juriya da tsantsar hakuri, kwanta da kaina nayi a kirjinshi, tare da zagaya hannu na a bayan shi.
" Ina tare da kai."
D'aura kanshi yayi a kaina yana shafa bayana.
"SAFINAH! Abu Zarri da Salman bini Abul Bashari, zasu zo"
Sake matse shi nayi kad'an sannan.
"Ai Fad'uwar gaba asara maza ne! Kai da nake maka kallon rikita k'asa, dagula ya shi"
Murmushi yayi cikin nutsuwa sannan ya mai damin gashina baya sannan yace.
"Ada bani da hanyar da makiya zasu iya ci mani! Amma a yanzu ina da rauni, shi yasa nake gudu alamarin Jordan, sun min lahani a baya. A yanzu da nake daku ba zan sha da sauki ba."
Girgiza kaina nayi cikin kwarin gwiwa da Ummi tabani nace.
"Ba kowani dafin maciji ne yake da tasiri a jiki ba! Sannan ba kowacce takobi keda kaifi ba, haka zalika, ya zama dole kanemowa kanka garkuwa Yaki! Sannan wajibi ne kanimo sulke,"
Tashi nayi na zauna, tare da tagume da hannuna biyu, nace.
"Alumma k'asa guda ke jiranka, Sultan Ashraf, jagoranci Al'umma na jiranka me ka shirya mishi!? Karka manta mulkin da kayi a baya bashi zaka kuma ba,a yanzun ba."
Rike hannuna yayi cikin damuwa, har muryanshi na rawa.
"SAFINAH! Bazan iya ba, ina jin tsoron Allah! Ina jin tsoron had'uwata da Allah ban sauke hakkin Al'umma ba, SAFINAH bazan iya mulke jordan ba."
"Tabbas zasu kiraka lusari! Zasu kira..."
"Matsoraci! Ragon sarki, duk zan amsa."
"Har abada bazan tab'a alfahari da kai a matsayin Uban Y'ay'ana ba, zan yi farin ciki idan suka tambaye Ni, Didih bamu labarin Abee!? Ni Kuma cikin izza da alfahari na shiga basu labarin jarumin Ubansu."
Rike hannunsa nayi cikin nawa kamar zanyi kuka, nace.
"Kaje ko badan Yaranka ba! Kaje kodan kawo karshen Azzalumai! Kaje kodan ko dan kawo karshen mulkin zalunci! Kaje dan cikin burin mahaifinka da kakanka, Ashraf ina tare da kai bazan tab'a juya maka baya ba, zan zauna da kai sai naga abinda ya turewa buzu nad'i, Mulki kuwa ka nemi taimakon Allah, zai taya ka rikon shi."
"SAFINAH bazan iya ba!"
Kallon shi nayi, cike da mamaki. Ina hango iya gaskiyar shi, gyad'a kai nayi a raina nace.
*Yanzun Zan tabbatar*
Hannuna na kai na tab'o zandariya, zillewa yayi tare da k'amk'ame Ni. Sake shafota nayi naga tacika yadda nake so,, sai na janye hannuna daga kai, na shiga ƙoƙarin sauka a gadon. Cikin zafin nama ya riko hannuna, yana kallon fuskana. Nima tsuke nawa nayi cikin mugun ɓacin rai.
"Sake min hannuna"
Fincikoni yayi na fad'a kanshi, ya zuba min ido, kauda kaina nayi cikin ko in kula nace.
"Bazan zauna da mutumin da bai damu da Al'ummar shi ba."
"Don Allah ki saurare ni!"
"Bazan saurari wanda bazai saurari alummar shi ba."
"Toh naji ki min Uzuri!"
"Tab! Babu uzuri a tsakanin mu, domin kai ma bakawa Al'ummar ka uzuri ba."
"Toh ya kike so nayi da abokan gaba na!?"
"Ƙasa su a gaba kayi ta musu kuka haka zai fi maka sauki da akan ka gudu ka biyo mace ka bar wasu mugaye suna cin amanar kasa."
"SAFINAH ya kike so nayi toh!?"
😊 Murmushi nayi sannan na cigaba da juya hannuna akan zandariya shi, ina cewa.
"Good Boy! Yanzun ka saurare Ni kaji me zan gaya maka yadda zaka yi."
Sosai na san yadda na taimaka mishi ya samu nutsuwa dani, ta hanyar oral s**x.......
Sorry Wallahi abubuwan sun min yawa gashi dai ba yawa 🤗🤭🤫😹
[3/19, 8:35 PM] Mai Dambu: number da xaku mata magana idan kuna son Book ɗin Wanda yake a 500fs +227 96 51 58 05 Maman Fareesah*
*Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo kuɗinsu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150₦ ne idan kuma Kati ne Transfer 200₦ ne, Mtn, ga number bankinaAcct: 0472282105...*
*Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode Insha Allah*
Oum Muwaddah
3️⃣1️⃣
Jawo ni yayi jikinshi, yana sauke numfashi. Hannunshi na ciki rigana, ruwan nono ne ya jika mishi hannun. Narke min yayi cikin wani shagwaɓar da ban san ranar da ya koyo ta ba.
Mik'ewa nayi dan na fara jiyo kukan jaririyar, zan fita ya matse Ni a jikinshi yana sauke numfashi.
Da sauri na kwace kaina nafito, ina shiga d'akin na same Batul rungume da jaririyar sai kuka take tsallawa.
Mik'a hannun nayi zan amshe ta, Hajja ta ja min tsaki.
Zama nayi na ciro nono na bata, sai da tasha ta koshi sannan na cireta. Tare da gyara mata kwanciya.
Nima na kwanta ina jin jarabar Hajja, ban san lokacin da barci yayi gaba dani ba.
★★★
Sati na zagayowa, rad'awa Yarshi Aishatu, mu kuma muka kirata da Ablah,(Perfectly formed) dan haka muka tsayar zamu kirata.
Kwanan mu goma sai ga baki daga jordan ranar daga ni harsu Hajja, sai da muka sha bakar
aiki da wahala.
Karfe biyar jirginsu ya sauka, tun kafin su iso muka shirya falon, da duk wani abinda ake bukata, sosai muka karrama bakin.
Bayan sunci har sun huta, Ammar da Uzaif sai Salman Bini Abul Bashari.
"Ba mun zo mu maka dole bane, sai dai muna son tuna maka nauyin Al'ummar ka, idan kayi tunani akan su. Ga ticket din jirgi duk lokacin da ka shirya."
Yana gama fad'ar haka, ya kalli Uzaif. Shi Kuma ya kalli Ashraf sannan yace.
" Ina sarauniyar mu take da yaran."
A sanyayye ya mika zuwa sama, can muka sauko dashi yana rike da Ablah, Ni kuma ina rike da hannun Aanih wacce muka tashata a barci.
Na nad'e kaina da laffaya, muka isa falon.
Mika musu jaririyar yayi Salman da yake babban ya amshi. Aamih da Aanih suka je gurin su Uzaif da Ammar.
Mamaki ya hanasu magana, Uzaif yace.
"Ba ita bace tasanya maka guba a cikin abinci ba!?"
Murmushi yayi tare da kallona, ba tare da cewa komai, yana cigaba da kallon kasa, shi ba damuwar shi komai ba, sai tunanin yadda zai kwashe da Nannah, har muka gama gaisawa sannan. Na mike zuwa sama,
Ya dawo min da yaran ne fuskarshi a dame, kallon shi nayi a tausashe nace.
"My Boy meke damunka!?"
Ajiye Ablah yayi zai fita na riko hannunshi, cikin damuwa nace.
"Ban ce ka gaya min komai ba, amma idan ka rage damuwarksa nima zanfi samun nutsuwa, don Allah badan Ni ba, kodan yardan da nayi da kai"
Zama yayi kusadani zugum bai ce kome ba, asalima yana da damuwa sosai, hankalinshi yana ga jordan amma zuciyar shi tana ga Mahaifiyarshi. D'aura kanshi yayi a kafad'ana, juyawa nayi na janyo shi jikina. Ina shafa bayan shi,
"Kowacce rayuwa akwai jarabta, kai naka shine Nannah da Mulkin ka, kayi hakuri komai yayi farko zaiyi karshe, sannan nasan tunanin ka, kar Nah tace bazaka koma jordan ba, Ni daina ina bayanka."
Ajiyar zuciya ya sauke, tare da gyara kwanciyarshi a jikina, a halin da yake ciki yana bani tausayi, amma dole na koya mishi Jarumta, yadda zai fuskanci Al'ummar shi, kuma dole ya koma Sultan d'inshi, wanda bai da tsoro, bai da sauki akan komai.
Ranar dai a d'akin ya kwana, washi gari, sai ga Batul tana had'a kayanmu, bud'e baki nayi zan mata magana. Ya shigo d'akin Ni kuma na fito ban d'aki,
Zama yayi a bakin gado, yana kallon yadda ruwan wanka ke tsiyaya a cinyata, sai wanda ke sauka akan gashina.
Mika min hannunshi nayi na share shi dan koda Asuba sai da ya turmushe min kirjina, yanzun kuma zai sake niman wani abu.
Mik'ewa yayi, ya tako har inda nake tsaye ya zare towel d'in, cigaba nayi da abinda nake ban fasa ba.
Juyoni yayi tare da shafi kirjin, yace.
"Ina son wannan y'an abon."
Haushi ya bani dan jiya ko magana bai min ba, yau kuma yazo yana lallabani zai tsotse min nono, dan bakar jaraba ruwan nonon ma bai bar min su huta ba.
Cak yayi sama dani, naki kuma na damu da haƙa sai da ya kai Ni gadon, sannan ya shiga min romancing. Sosai yake wasa da nonuwar, Ni kuma fir naki damuwa da abinda yake min, sai da naga yana shirin wuce border syria, na dakatar da shi.
Kura min ido yayi kafin yace.
"Kiyi hakuri Jiya ina cikin damuwa shi yasa baki amsa miki, amma yau kina da damar min magana kowacce irin."
Harara shi nayi cikin tsiwa nace.
"D'agani kafin na maka rashin mutunci."
Chakulkuli ya fara min bansan lokacin da na fashe da dariya na cigaba da dariya ta shi kuma bai fasa ba. Sai da yaga ina rike cikina sannan ya had'e bakinmu, guri guda. Muka tsaya a haka har sai da muka fara fitar da wani irin numfashi, sannan na riƙe kafad'arshi, nace.
"Ashuu! Ban gama warkewa ba, har yanzu ina cikin jini."
Shafa kirjina yayi zuwa ƙasa, sannan ya shafa fuskana yace
"My sweetest! Na sani bazan wucce iya ka ba. Zan dai rage zafine."
D'aga kafad'ana nayi cikin ko in kula nace.
"Don Allah! Fita na gama shiryawa, kafin mu kure Hajja."
Dariya yayi sannan, ya janye a jikina, tare da gyara zaman rigarshi, ya fita yana murmushi. Har ya isa bakin kofar yace.
"Kiyi hakuri! Yau zaku bar Lagos jibi zan wucce jordan."
Hantsilowa nayi daga gadon, tare da rarumar towel ɗin zan bishi, tuni ya bar d'akin. Ina jin sauti takunshi yana barin gidan.
Raina yayi mugun ɓaci, amma babu yadda na iya dole na had'a kayansa muka bar Lagos a ranar duk yadda yaso na amshi uzurin shi naki. Haka muka rabu zuciyarmu ba dad'i.
A daren suka bar Lagos, zuwa Abu Dhabi
★★★
Tunda muka isa gida Ummi ta shiga gyara min jiki, amma Ni sam bana jin nutsuwa haka domin kuwa zuciyata tana gun Ashraf, sosai nake kewar shi dan nasan akwai damu a tattare dashi.
Ajiye min kunun tsamiya Ummi tayi, taga kaina a sunkuye ina cikin damuwa, zama tayi kusadani tare da dafa kafad'ana, tace.
"Ki rage yawan tunani nan ko dazun munyi magana dashi yana lafiya, amma bai shiga cikin jordan ba, kuma nice na hanashi kiranki tunda kin sanya damuwa a ranki ki nutsu sosai mijinki zai dawo gareki ba tunani."
Haka Ummi tayi takan ra'ayina, sosai na ware, kullum muna waya dashi. Inda nake zagewa nayita mishi rigima son raina.
Karshe haka zai biyeni har barci ya dauke ni. Sai yaji na fara saukar numfashi sannan yake kashe kiran.
★★★
Jordan....
"Ukshe me kuka sani raunin shi!?" Bilal ya tambayisu,
Shiru suka yi duk an rasa wanda zai ce wani abu.
"Dole yana da rauni d'aya! Ba akan mace yayi murabus ba!? Shin har yanzun yana tare da ita!?"
Shiru suka yi aka rasa wanda zai amsa mishi, sai da ya buga musu tsawa, sannan duk suka dawo nutsuwarsu.
"Ina magana daki kun mai dani mahaukaci, Irfan kaje kayita gana musu azaba,