Showing 33001 words to 36000 words out of 108344 words

Chapter 12 - Masarautar jordan Book Complete Document by mai Dambu .txt

27 Nov 2024

4838

balle yanzun da kakar tayi banza da al'amarin su sabida laifin Uwar su, yaran sun koma abin tausayi. Musamman da wannan cikin ya bayyana a jikin Natashah kiri kiri, Nannah ta fara cire su. Bama kamar Aanih wacce ta dauko duhun fatar SAFINAH, shima ba can ba.


Me kula da Yaran ta gaji da Irin abinda akewa yaran dan haka ta kira Ashraf bayan, ta gaya mishi, katse kiran yayi kawai.
Amma cikin Natashah yana shan kulawa na musamman.
Kwana biyar tsakanin sai ga Ashraf yayi musu dirsn mikiya.
Basu yi tsammanin ni shi ba.
Dai dai Nannah tana make Aanih tare da gaya musu magana.
"Banda dole ce tasani amsar ku, ina zan yarda da shegu a jikokina."


"Allah Ammyn ki mai da su gun Uwarsu tunda musul."
Had'iye maganar ta tayi sakamakon hango shi da tayi a tsaye, yasa kananun kaya amma ya rufe fuskar shi da hirami, sabida badda kafa.
Yaye hiramin yayi tare da shiga falon Ammyn ya durkusa a gaban Yaran ya kwashe su.

Tashin hankali ne ya bayyana a fuskar Ammyn, tare da kaico da abinda ta furta, har ya kai baƙin kofa sai kuma ya tsaya tare da cewa.
"Me kika gayawa Iyayen SAFINAH da suke shirin hanani aurenta."
Cikin b'oye abinda aikata tace.
"Me zakayi da wannan yarinyar, da ta girmeka!? Jan iska yayi sannan ya kauda kanshi yana cewa.
"Ammyn! Meye yasa baki je nima na da kanki ba!? Meye yasa kika cusa mata soyayyata a zuciyarta,!?"
ajiye yarana yayi tare da sake murmushin nasara, dan tayi shiru ne.
"Kinbi badaru zuwa Nigeria saboda son kai Irin namu na larabawa, kika nemi Abdul ya saki jiki dake dan ki cimma burinki akan shi yaki sakin jiki dake, sai kika yi amfani da soyayyarta da tayi miki kikayi kawata mata duniyata ko ba haka ba."
Yayi watsi da hannunshi baki ɗaya, idanunshi sunyi jajjur.
Sannan ya cigaba da cewa.
"Ke Mahaifiyata ce! Karki bari Ni nayi Magana da yawa dan nasan shirinki akan SAFINAH dan haƙa bana s."

Kira mishi mari tayi cikin borin kunya ta shiga cewa.
"Ni zakawa sharri, sun kitsa maka ƙarya da gaskiya kazo kana min rashin kunya."


"A'a! Ammyn akan gaskiya nake. Ai ke kinfi kowa sanin mace bata da daraja a cikin masarautar indai ba jinin sarauta bace, ita ce take tsira ita ma saboda kar a tab'ata ya zama rikicin masarautar, Ammyn kin sayi kimar SAFINAH tun bata san ciwon kanta ba, kika bawa iyayenta kudi dan ya zama fansa ga duk abinda ya sami yar su, Ammyn nifa soyayyata nakewa Yaki ba kowa ba, Ammyn tunda na iya barin Al'ummanta ki gaya min waye bazan bari ba, shekaru ɗai-ɗai har Ashirin da shida, rabona da naganki, inda da gaske ke Uwace bazaki taba barina a cikin wannan shekaru uku ba, yanzun kin same ni a sama, kin juyawa yarinyar da ta gama wahala dani, kema sanin kanki duk cikin al'ummar duniya babu wanda ya kai bakin fata tsayuwa akan ra'ayinsa, shi yasa kika zaɓi Safinah, sannan kika hora musu yar su da rashin jin maganar su, Ammyn kin min Illar so, kin karya min zuciyata da abinda kika aikata, sannan ai na san da cewa baki son alaƙata da Safinah, babu yadda zaki iya ne yasa kika nema min aurenta, sannan kika fara jawota taga Natashah dan zuciyarta ya karaya dani. Ammyn kenan, ki tsaya a iya matsayinki na wacce ta haifeni amma akan SAFINAH zan iya faɗa da kowa indai zaka min iyaka da ita, Ammyn babu ruwan ki da ita. Idan tazo a surikarki ta nemi rena min ke, wulakanta ta akan ki, dan Uwarta tafi takowa, amma karki shiga tsakani na da Ita dan haka zai sani tsanarki, sannan zanje na dauke ta mu tafi inda bazaku sake ganinsu ba.."


Tana bala'in kaunarshi bazata iya barin shi ya juya mata baya ba, amma indai tana raye sai ta hana SAFINAH farin ciki kamar yadda ta hana itama, sai tasa shi ya wulakanta ta kamar yadda yace, sai ta gigita rayuwarta, kamar yadda yayi mata yau ita ma haka zata mata.


.... Tattara yaranshi yayi har ya kai bakin kofa sai ya juya yace.
"Amadadin ki zame min haske ranar sai kika zame min haske makafi, ina tunanin inuwar giginya tazo gidanmu inda nake ashe na nesa kasha dadi ne, Ni ya dace nasamu soyayyarki amma nine kike farautar soyayyarmu."


Daga haka bai kuma ce mata kome ba yasa kai ya fita a ranar ya biyo jirgin Lagos.
★★★
Duk abinda duniya ya taru yayi min katutu, abinda Ashraf yake nufi dani duk rana da wani yasani sunana matacciya, dan Wallahi bindige Ni Abba zai yi, kusan sati d'aya kenan, ni nakira shi dan mu fahimci juna yaƙi ɗauka, nayi mishi text Ni reply. Abin ya dame mu sosai.

Ga aurena da naji an saka nan da sati hud'u mugun tashin hankalin da kashiga ba iyaka, wannan karon Ummi da kanta take min gyaran jiki.


...... A dame na kalli Ummi sannan nace.
"Ummi nifa bana son Alhaji Nuhu, wallahi bai min ba"


"Hmm! Haka zakiyi hakuri dashi, tunda an rigada an gama kome."
"Don Allah Ummi kayi wani abu."


"Babu abinda zanyi da, dan bazaki ja min magana ba."


Shiru nayi cikin kuka nace.
"Don Allah, Ummina wallahi bazan iya mishi biyayya ba"

"Kome zakiyi kiyi amma aure ba fashi."
Fita tayi daga d'akin Ni kuma zuciyata ta dibe Ni ga amsa tayin Ashraf, tare da amincewa.
Yana ganin sakon ya kirani.
"Ina dauka na saka. Mishi kuka ina gaya mishi abinda ke faruwa.
"Kizo idan suka ganmu a tare babu yadda za suyi damu."


"Wallahi tsoron su nake ji, don Allah kazo."

" Na gaya miki ki san yadda zaki fito, Ni kuma nasan abinyi."

Lallai na tabka kuskure, amma banga laifina na biyewa Ashu ba sabida su kansu iyayena sun san shi nake so amma sabida Nannah karta zarge su zasu hanani muradin zuciya ta.

Sun gaza mana adalci toh taya bazan biye mishi ba, dukda nasan abinda yaƙe don muyi babu kyau amma bani da zaɓin da ya wucce in bashi haɗin kai tunda Allah ya gani na gayawa Ummina bana son Alhaji Nuhu, amma taki fahimta ba mamaki idan suka ga abinda muka aikata jikinsu yayi sanyi, dan in ba haka muka musu ba, wallahi bazasu taɓa fahimtar girman yadda muke bukatar junanmu ba.
Goge kwalla nayi ina niman hanyar da zan fita zuwa gurin Ashraf, tunanina ne yatsarshi lokacin da nayi zurfi cikin niman mafita, karshe dai kamar zanyi hauka a dakin sabida babu wani mafita.
Tura mishi sako nayi nace.
*Ban san ta yadda zan fita ba,*


*Kiyi cewa Ummi zaki wanke kanki, Ni kuma zan biyo ki duk inda kike.*

*Hmm! Ni ina tsoron karka min irin abinda kayi min na baya, kuma ina tsoron Allah ina tsoron halinmu na maza, kana ribanta dani zaka juya min baya*


*Shima na farko sabida bana tare dake ne da ina tare dake wallahi babu wanda ya isa ya musguna miki idan zaki yarda dani ki cire tsoron wani a ranki idan kuma zuciyar bata aminta ba shi kenan nagode*


Duk sai na rude na shiga kiranshi dakyar ya dauka kamar zan yi kuka nace.
"Ashu! Me yasa kake bani wahala ne? Dan kaga na damu da kai!"

Dogon numfashi ya sauke cikin kasaita yace.
"Ni yadda na damu dake ko wallahi ko Ummi haihuwar ki tayi Ni kuma numfashinmu a tare yake bugawa"
[3/19, 8:35 PM] Mai Dambu: *number da xaku mata magana idan kuna son Book ɗin Wanda yake a 500fs +227 96 51 58 05 Maman Fareesah*
*Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo kuɗinsu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150₦ ne idan kuma Kati ne Transfer 200₦ ne, Mtn, ga number bankinaAcct: 0472282105...*
*Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode Insha Allah*


Oum Muwaddah......


14.
"Kana da matsala safinar da aka hanani ganinta ita ce kake hango min sauke gajiyata, Wancan sakaran kaninta ya hanani ganinta, bansan me Ammyn ta gaya musu ba amma sun zafafa alamarin, gaskiya ina kewar ta.". Ya mai da kanshi yayi jikin pillow yana sauke wani irin numfashi me cike da gajiya.


"Toh ba sai nasa su Harun da Haisam su dauko maka ita ba," inji Fahad,
Tashi Ashraf yayi zaune sai jiyar da kanshi yake dan ya gama gajiya, ya kalle su a fakaice sannan yace.
"Ghani! Bani nasha."
Mika mishi tea din yayi yana kurba a hankali, tare da lumshe idanunshi, kafin ya buɗe shi a kansu ajiye kofin yayi sannan yace.
"Saura kwanaki 80 na ganta zan jure na kwanakin amma ina Son sanin meye yasa suka hanani shiga gidan."


Motsa kafadar shi yashiga yi dan yana masa ciwo musamman shekaran jiya da jita bulo yake dauka inci sha biyu.


★★★
Kwance nake idanuna a kunshe kewarshi ya cika min zuciya dan har na rage walwala baki ɗaya, har yan gidan sun fahimci ina Cikin damuwa dan rufe kaina nake, abinci kuwa sun san ni ba damuna yayi ba idan ba yinwa ce ta gigita Ni ba bazan ci kome ba,.


Wayata na zaro daga ƙasar pillow na, na shafa fuskar hotonshi akai shi kanshi bai san na dauke shi ba.

Lumshe idanuna nayi cikin sanyi jiki, na cire number shi daga blacklist na shiga duba sakon shi babu, sai naji duk rai na a jagule.
Kiran wayar nayi, yayi ringing.
Ɗauka yayi ciki ƙasaitacciyar muryanshi me cike da izza, yayi min sallama.
A diririce na kashe kiran.
Ajiyar zuciya na sauke, kiran shine ya shigo min.


"Hmm!"
"Shine amsa Sallama?"
Shiru nayi naki kula maganar shi,
"Baki ji bane!?"
Kamar yana gabana na tura bakina, cikin niman rigima na fara na sanya mishi kuka, Ni kaina bansan dalilin kuka na ba, amma nasan dai yana nasaba da kewarshi da nayi.
Sosai nake kukan wayar yana kunnena,
Kashe wayar nayi duk akan idon Ummi, jikinta ne yayi mugun sanyi, ta sake kofar a hankali. A ranta tana cewa,
*Matuƙar bamu sanya ido akan SAFINAH ba zata kuma aikata kuskure baya dan son yaron ya kama zuciyarta.*


Kara wayar tayi na dauka jikina na rawa.
"Ki fito gani nan a kofar gida"
Cikin damuwa nace.
"Don Allah kaje kawai! Idan na fito Ummina fushi zata dani."


"Ki fito nace bazata san nazo ba"
Girgiza kaina nayi cikin ƙarfin hali nace..
"Kayi hakuri kawai kaje amma bazan iya saba mata ba, Mahaifiya ce nima kuma Mahaifiya ce, duk abinda nayi mata nima za a min niki biyu. Kaje na daina kukan."

"Tashi kije, tunda kin daga mishi hankali kije ya ganki amma maganar gaskiya, bazan b'oye miki ba ki koma gidan Hameed dan ko ba kome Hajiya A'ishah tana kaunarka, Ashraf kuwa Mahaifiyarshi ta nima masa yar uwanshi, babu yadda za ayi ki same zaman lafiya dasu, koda kuwa kwanciya zakiyi tana bin takan ki. Amma kiyi tunani da kyau."


Sunkuyar da kai nayi ita kuma tafita, ban daki nasha na wanke fuskanta sannan na fito da sauri, doguwar riga nasaka tare da yake kaina da gyale shi na fita da sauri.
Ina fita na ganshi tsaye da kayan aiki yayi mutu futu dashi, gashi ya dishe, a hankali nake takawa har inda ya ajiye motar shi, a gaban shi na tsaya kaina a sunkuye. Hawaye na zuba daga idanuna, bud'e motar yayi ya ciro tissue ya mika min faucewa nayi tare da falla mishi harara,
Numfashi ya sauke cikin gajiya yace.
"Kinga yanzun kin jinin asarar 3,500k da kika sani zuwa, sannan nazo kin koma harara na dake bani da idanun ramawa ko."

"Ba kaine kaki zuwa ba"
Na fada mishi a sakale,
Murmushi yayi tare da shafa beard dinshi, cikin jijji da kai Irin yau an nime shi.
Sake jingina yayi da motarshi, yana sauke numfashi a hankali. Wani irin kallona yake ƙasa-ƙasa.
"Toh baki da matsala zan tafi."
Kafin ya juya na riga shi barin gurin.
Har na tura kofa sai.
"Hey!"
Na juya dan nasan dani yake, maganar kurame yayi min ta hanyar nuna min wayar tare da rokona.


Makale kafada nayi abuna, sannan na shige.
Shima jan motar yayi suka bar gurin, sai tsiya suke mishi.
Shafa fuskarshi yake shafawa, cikin jin dadi yace.
"Soyayyarmu daga Rabbi ce! Tun kafin naganta na kamo da soyayyarta haka itama tun Kafin ganni take sona, ba iya abinda ya faru bane silar soyayyarmu, dama can mufin cikakkun masoya ne, tunda gashi soyayyar bak'ar fata ya sauya min alkibla, domin yaki a soyayya ta babu abinda banyi ba, dan haka ku bar ganin mu kamar sabin shiga a fagen soyayya."


Lekowa Ghaniyu yayi yana kallon Ashraf da yake ta zuba kamar ba wannan miskilin ba ya koma aku, maida kan Ghaniyu yayi yana murmushi mishi tare da cewa.
"Ban So me zai sani sauyawa. Safinah ta min mugun kamu."

"A'a tasha shanye ka dai, Sultan." Inji Fahad,
Hannunshi yasaka a kan haɓɓanshi tare da sake kan motar,(🤣😂😆 ),Ihu Fahad ya saka tare da riƙe kan motar Nana cewa,
"Don Allah ka rufa min asiri, wallahi Ni ɗaya aka haifa kuma duk sun mutu, so nake na cika gidana da yara duk inda na zauna suna ce min Abin, kai kuwa a wasan farko biyu ka buga. A nabiyu kuma ban sani ba"
Dariya Ghaniyu yake tare da Ashraf.
"Idan Akwai abinda yafi shanyewa don Allah kuce tayi min, nifa koma meye ta bani zanci dan ta mallakeni."


"Ai yanzun ma bamu san iya adadin da tabaka ba amma kai kan ka zama abinda ka zama, Allah sarki jama'an Jordan Sarkin ku ya zama tazuje, wai ma dan ba a daura ba."


Murmushi Ashraf yake yana jin kanshi yake yana yawo a gajimare, sai koda mishi Safinah suke. Wani lumshe idanun yake sai kace an bashi Safinah kyauta.
A gurin aikin shi ya tsaya sannan ya fita, su kuma suka wuce.
.......
Ina shiga falo naga su Ummi sun zuba Min ido, tabbas magana ta suke ita da Umma, kamar munafuka haka na wucce abun na dan nasan tabbatar dani suke toh ya zanyi haka nayi shigewa ta .
Hankalina kwance duk yadda Ummi taso nuna min na rabu da Ashraf na kasa saboda tana hango min tashin hankalin da zan shiga a gaba, karshe ma kwace wayar tayi bayan tayi min fada ita da Abba da Dudu, dan shima Nannah tayi mishi magana ya min magana na rabu mata da D'anta. Karshe Abba da kanshi ya kira Ashraf zai mishi magana, Ummi ta dakatar dashi ta hanyar nuna mishi illar haka sannan tace.
"Idan akwai wacce tafi dacewa ayiwa Magana SAFINAH ce, dan itace doluwar kaman bata zaman gaban lucture ba, sam na rasa yadda zanyi da Safinah ba, wallahi ko Batul da Khalilah ba a fama dasu.".


Kwafa Dudu yayi cikin jin haushi yace.
"Idan na kuma ganinshi zan masa rashin mutunci wallahi."


"A'a kyaleshi, Safinah ce dai zamu san abinyi akanta."


Sam ban san yadda zan musu bayani ba, amma ba karya ina cikin tsaka me wuya, kuma bazan iya rabuwa da Ashraf kamar yadda suke bukata bane, dan wallahi gawata zasu samu, kaina a bisa gwiwata suke masifa ba ce musu kome ba, har suka gama.


★★★
Al'amuran sun zafafa sosai dan Dudu ya same Ashraf dama gana kuma, ya masa gargadi sosai akaina.
Duk yadda naso ganin Ashu abin yaci tura.
....


A can Oman kuwa tsabar kaunar su da Namiji har London aka kai Natashah. Wayyo Allah na aikuwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login