Showing 45001 words to 48000 words out of 108344 words

Chapter 16 - Masarautar jordan Book Complete Document by mai Dambu .txt

27 Nov 2024

4836

gani a laptop Dinka nan ai". Wani mugun kallo ya wurgani min, wanda ya sani ɓacewa na gurin)


"Muje ka kaini ma'aikatar man fetur"
Ya fada a takaice,


"Sultan!"
Fahad ya kira sunan shi, yadda ya juyar fuskarshi no mercy yasa Fahad shi had'iye maganar yayi tare da ɗaukar keyn motar.


Suna fita Ghaniyu na buɗe masa kofar motar ya shiga baya ya zauna, tare da zaro sunglass dinshi.


Shi kuma Ghaniyu ya shiga gaba ya zauna. Wato idan kaga wankan su sai sun baka tsoro sabida sun bada action, gashi sun fito sai jami'an tsaron su.


Suna isa aka tambayi inda suka zo, kai tsaye Ghaniyu yace.
"Gurin Alhaji Nuhu."


Kiranshi aka yi suka gaya mishi yayi bakin turawa, (kusan har yanzun mutanenmu basu san turawa da larabawa ba turawa gashinsu ja da ratsin fari ne! Larabawa da India su gashinsu bakake ne sumarsu, sai dai yanayin da India suke gyara gashinsu yasa zaka ganshi fari, ja, akwai wata yar malaya ita kan gashinta pinke ne.)


Dake yasan da zuwan Ashraf sai ya basu iznin suka shiga.


Bayan sun gaisa har sun fara gabatar da abinda ya kawo su, zasu tafi. Anan Ashraf yace.
"Alhaji! Ina son muyi kasuwanci da kai! Amma ba da mai ba, akan Yarinyar da zaka aura."


Matsawa yayi sam bazaka fahimci me yake fada. Ba banda gumi da Alhaji Nuhu yake. Murmushi Ashraf yayi sannan yace.


"Zan iya komai akanta karka zuma da yawa dan ita mallakata ce"
Daga haka ya juya suka fita,
Zama a kujera A. Nuhu yayi yana share gumi da yake karyo mishi. Tsabar tashin hankali,


★★★
Ana saura kwana biyar auren, Alhaji Nuhu ya turo da ya fasa auren ina jin haka nasan Ashraf ne, dafe goshina nayi tare da cewa.
"Ka kyauta min dan babu yadda zan je gidan wani babu tsarki."
Ran kowa ya ɓaci amma ban dani da.


Bayan wata biyu lokaci an fara damina, dan anyi wani ruwa wanda ya tab'a unguwar su wani gefe na unguwar ya zub'e, Shine Ashu ya dawo masallacin gidanmu da zama.

Duk wulakancin da Dudu ke mishi bai taɓa damuwa, Asalima kowa haushi Dudu yake ji musamman yadda yake jidisga Ashu a gaban kowa, haka yana bata min rai. Amma bani da yadda na iya.

Da Abba ya lura da haka sai ya dawo dashi Cikin gida part din Mahaifiyarshi, ya sa aka gyara mishi. Tunda naji ance ya dawo Cikin gidan na gama tsorewa dan na kad'e har buzuna,


Tunda ya dawo gidan ya koma mummuni dole. Kullum yana sanye da jallaɓiyar fari da wata yar cabinda sai tab'ani kasha hadisi.


Abinci kuwa dake nice nake girkawa dole Ummi tasani nake mishi abincinsa, amma bani ke kai mishi ba.


........
Kusan watanshi d'aya a gidanmu ranar naje backyard shanyar Inner wear na, sai gashi nan. Ina cikin matse kayan zan shanya.
Make mazaunina akayi na mike a tsorace, ina zare ido.


Karb'an pant d'in hannuna yayi yana kallona yace.
" Me yasa kika sato min pant d'in da na ajiye a bandakina."


Leke leke na fara kar wani yana hango mu.
Jana yayi zuwa bango Ya matseni cikin wani irin yanayi hannunshi yake turawa cikin rigana, shafi abin yayi tare da sauke ajiyar zuciya. Ina jin yadda zandariya tana kara kumburi.
Sake matseni yayi ciki wani irin shaukin yace.
"Madarata! Don Allah muje ki kashe min k'ishin da nake ji, ina tsananin kewarki."

Yaki bani damar magana, kamar zan fashe da kuka idan ya tab'ani, sabida har cikin zuciyata nake jin tab'awan. Na bud'i baki zanyi magana naji harshen shi cikin nawa, buɗe ido nayi. A hankali na kumshe idanun, tare da kwanciya a jikinshi.
Hannuna duk biyu na rungume shi, ina sauke ajiyar zuciya, ji nayi ina yawo cikin iska, ta kofar baya ya shigar dani part d'in...........😂🤣 I love! Love story but i hater yadda SAFINAH take bada kai. Da an tab'ata zata bukaci zungura🤔🙄
[3/19, 8:35 PM] Mai Dambu: number da xaku mata magana idan kuna son Book ɗin Wanda yake a 500fs +227 96 51 58 05 Maman Fareesah*
*Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo kuɗinsu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150₦ ne idan kuma Kati ne Transfer 200₦ ne, Mtn, ga number bankinaAcct: 0472282105...*
*Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode Insha Allah*


Oum Muwaddah......


2️⃣0️⃣


Dukda tsoron da nake ji bai hanani biye mishi ba. A falo ya direni a saman kujera, muka cigaba sai da na bari ya shiga hannuna sosai naga ya gama hauka min sai na sa mishi kuka sosai, tare da ture shi.


Idanun shi sun kankance jarabawar ta Ciyo shi, ya kalleni bakin shi na rawa. Sannan ita kanta maganar ya kasa fitar da ita.
"Don Allah! Karki min kantanga da abincin ruhina, kimanin wata uku kenan ina hakuri da abinda nake da ikon mallakar sa, don Allah ki barni in ba haka ba mutuwa zan yi, Safinatu karki hanani abinda nake da iko dashi."


"Toh Ni ya kake son nayi!? Me kake so nacewa iyayena!? Shin Ni da nake baka abinda kafi so ka taɓa fahimtar irin halin da nake ciki!?"
Hannunshi na kamo duk biyu na tallafi fuskana, hawaye na zuba.
"Don Allah! Ka bar rayuwata ta huta! Ko sau daya ne kawai barni nayi farin ciki mana! Kasan yadda sabawa iyayena da."


Rufe min baƙi yayi idanunshi na zubda kwalla.
"Tabbas ban taɓa tunanin wani ba sai kaina!? Amma ina zan kai wannan wutar da na kunna!? Ina zan sami ruwan da zan kashe!? Ban taba aikata zina ba, kema dan ina da tabbacin zan same kine yasa nake bibiyarki amma dole yau na kawo karshen haka zan fita niman wacce zata ɗauki alamarina"
Haka ya mik'e yana had'a hanya ya koma d'akin shi ya d'auko rigarshi doguwar riga, ya saka sannan ya dauko kud'i ya fito yana rike da marar shi, yasa kai zai fita.


*Taya ina kallon shi zai fad'a mugun rayuwa bamu fita a cikin wanda muke ciki ba zan kuma barin shi ya sake fad'awa wani.*

Da gudu na bi bayan shi, na rungume shi, tare da sake kuka me cin rai.
Juyawa yayi cikin damuwa yace.
"Ki barni kawai."
Girgiza mishi kai nayi cikin kuka na kasa magana. Sai kuka nake kawai.
Tun daga bakin kofar muka fara, hawaye na zuba sosai a idanuna, badan kome ba sai dan Ummina. Ban San wani hali zata shiga ba duk ranar da ta fahimci nake Ci ba, nasan tsine min zatayi.


Zip ɗin rigana yaja zuwa ƙasa, janye Ni yayi ya cire min rigar. Balle bra din yayi cikin wani irin yanayi yake jana har muka wucce kuryan d'akin.
A sannu ya ajiye Ni a gadon.
Buɗe jikakkun idanuna nayi bakan shi, wato soyayyar Ashraf itace zanen kaddarata, sai da na afkawa soyayyarsa nake fuskarta kaddarata. Me yasa tuntuni ban fahimci rayuwa ba sai yanzun.


"Me yasa sai mun sami matsala zaki bani hakkina!"

D'ago jajjayen idanuna nayi, wani irin nauyin shi na gani, dan Dole na sunkuyar da kaina.
Kwanciya nayi tare da rufe idanuna. A sannu ya biyo NI tare da rungume ni.

Ina jinshi har ya lula dani wata duniya na daban, tun karfe sha biyu, muka shige bai kyaleni ba sai karfe biyu saura.
A hankali na sauko da kafana, naja zanin gadon na rufe kirjina dashi, jan rigana nayi nasaka na ciro zani na na daura bra dina da d'an kwalina, da sauri nasa kaina zan fita.


"Zaki tafi ne!"
Cak na tsaya, a sanyayye nace mishi.
"Me kake so!?"

"Didi!"
Yadda ya kira sunan ya sani juyawa, ina kalle shi. Takawa nayi na haura gadon na sumbaci goshinsa. Rike Ni yayi ya had'a.. goshinmu, murmushi yayi cikin jin wani irin farin ciki yace min.
"Didih! Annahubb hubbuki"

Lumshe idanuna nayi cikin jin dad'i nace.
"Me too! My Bobi!"

Jan hannuna yayi muka shige ban daki, nan ma sai da muka yi da gaske muka fito ya jamu sallah, muna gamawa yazo ya kwanta akan cinyata. Muka cigaba da hira, sai da uku yayi na mike, ina mik'a nace.
"Hubby! Na gaji."


Gyara kwanciya yayi Irin kishingid'ar sarakuna. Ya kafe Ni da ido.
"Ko zaki zo mu kara ne."
Zaro ido nayi, na fita da sauri. Dariya ya saka yana cewa.
"Raguwa tsaya matsoraciyar karya."


A tsorace nafito har kayan da na kawo ya bushe. Da sauri na shanya sannan na koma ciki.
Allah yaso bata nan ajiyar zuciya, da na tuna ai yau ta tafi suleja Kawu Ahmad ba lafiya. Shine sai jibi zata dawo.


Kuma tana part ɗinta, dan haka ina sallah la'asar, na bi lafiyar gado.
Ban tashi ba sai karfe shida duk jikina ciwon yake,


...... Da dare kuwa ina kwance ya turo min.
*Kizo ki tayani kwana tunda Ummi bata nan*
*Kazo ta backyard ka jirani.*


Wanka nayi na shiga dakin umma na debi humranta da wasu kayan had'i na shanye tass sannan. Na ɗauki turaren tsuguno na saka wasu gaushi a cikin burne na haɗa da wuta, gaushin na kamawa, na kashe burne na koma gefe na zuba, sannan na rufa kaina bayan na tsuguna akan hayakin.


Ina cikin haka Batul ta shigo sai da gabana ya fad'i dan tsoro amma dake tasan ina haka bata kawo kome a rainata ba sai ma fita tayi.
Lokacin da na gama naga sakonshi, tura mishi nayi da cewa.
*Kayi hakuri zuwa 11:pm*


*Ok*
. ........ Ina lura da zirga-zirga kowa har sha biyu saura sannan naji batul ta rufe Kofar ajiyar zuciya na sauke, sha biyu na cikawa na fita bayan nayiwa gadona gyara ina ciki.
Sannan na fita zuwa dakinshi.
Yana kwance rub da ciki, ina shiga ba cire hijab dina na kwanta a bayanshi kamshi turare na ya shak'a kawai ya hau chaji.


Wannan dare yana cikin dararrakinmu na tarihi, dan a wannan daren mun kara samun fahimtar juna, da Kuma yadda zamu tsayawa junarmu da zaran wata matsala ya taso mana, bazan ce ban san me nake ba, sai dai bazan taba barin Ashu fad'awa matsala ba, ina mutuwar Son shi iya wuya.


A kwana biyu na zama gwana, Ashu ya mai dani yar hannu ƙarfi da yaji. Har Ummina ta dawo, sai muka chanza taku.
Bana fita sai karfe sha biyu, idan naje karfe uku zai rakoni, a haka muka cigaba da ha'inta iyayenmu.


Tunda muka dinke da Ashu duk lokacin da ya zungure Ni sai na wuni bani da sukuni. Ita kanta Ummi bata gane kaina ba.
Dan na sauya baki daya, dake nasamu abinda raina ke so, tuni nayi kiba dan dai dai. Ban damu da abinci ba sai fruit, kullum Ashraf sai ya shigo gaida Ummi. Har su yi hira,


★★★
Oman....


Wayyo cikin Natashah ya kai kusan biyar, dan ya kunno kai duk bayan sati biyu sai a je scanner.
Zama tayi tasa Uwarta gaba tana kuka akan saka Ashraf ya dawo,
(Kan uba bari mu gani 🙄🤔)

Haka suka saka nan tasata da zuga.
Cikin sati biyu ta hado kayanta. Zata zo.


★★★
Yau na fita dan munyi alkawarin, zamu gidanshi mu a bakin layinmu. Ina zuwa na same shi. A madadin ya kai ni gidan shi sai muka wucce can dakwai quarts, ana can muka mirza juna, bayan mun gama ina sanye da farin shirt sai wani baƙin jeans, ina cikin jikinshi muna game bakin shi na wuya na yace.
"Hur! Yau Ammyn zata zo daga Oman! Ki shirya duk rintsi bazaki juya min baya ba, nima zan yi iya kokarina naganin mun dawwama tare, Don Allah kar ki ji tsoron komai ina tare dake."


Kwantar da kaina nayi a kirjinshi ina sauke. Ajiyar zuciya nace.
"Hubby! Na maka Alkawarin haka."
Juyar dani yayi muna fuskantar juna, daga sumbata muka shiga duniyarmu.

Mun jima sosai sai da wayar shi tayi kara sannan ya kyaleni, dauka yayi ya saka a kunne murya a shake yace.
"Wai meye haka Ghaniyu! Ina cikin lokacin nutsuwa da iyalinsa zaka kirani ba na habaka ba duk lokacin da nake tare da SAFINAH karka kuma kirana ba?"


"Bashi bane! Kuma ka duba wayar ta SAFINAH ce, idan ta gama kace mata Nagode da Sakayyar da tayi min...........


Kuyi hakuri...[3/19, 8:35 PM] Mai Dambu: number da xaku mata magana idan kuna son Book ɗin Wanda yake a 500fs +227 96 51 58 05 Maman Fareesah*
*Ga masu son biyan Book 2-3 zasu iya turo kuɗinsu sai nasakasu a Paid grp idan ta bank ne 150₦ ne idan kuma Kati ne Transfer 200₦ ne, Mtn, ga number bankinaAcct: 0472282105...*
*Gtbnk Ramlat Abdulrahman Manga. Ga number da za asame ni 08130269641 nagode Insha Allah*


Oum Muwaddah......


_Hahaha kun zata zagi zanyi ko d'aya Ni dai nace bazanyi Allah ya isa ba, amma duk wacce taci da hakkina Allah ya bi min hakkina da na muku adalcin bawai ban san ciwon kaina bane amma dake ku ɗin tunaninku na yara ne shine kuke sake min a grps, tsabar bakin ciki da kyashi da hassada toh kun makare kunyi sake d'an zaki ya girma kuje na barku da Allah zai saka min wacce ta fitar min da book a media. Dan basiran kema kina da ita da baiwar amma nayi kuke fitar dashi ai kin yi abanza bakin da Allah ya tsaga bai hana shi abinda zai ci, kowa ya rena tsayuwar wata yaje ya gyara Insha Allah Zan kama ku, kuma masu jiran a baku na banza kuje kuji da matsalar rayuwarku ku kyalewa Oum Muwaddah book ɗinta mutane banza kawai🤷🏽‍♂️🤣😂😂_




2️⃣1️⃣
Ina kan cinyarsa ne bansan lokacin da na kwace wayar ba na saka tsalle jikina na kyarrma SweetMom na gani number Ummi, tsabar tsoro ji nayi jiri ya kwashe Ni zan zub'e ya tare ni.

Ina mikewa na fashe da kuka, ina faɗin " wayyo Allah na shiga uku na lalace."
Ban daki ya jani ya kaini cikin, dakyar nayi wanka na fito.
A gaggauce muka nufi gida, muna shiga gabana ya fad'i, dakyar nake iya daga kafa, ina shiga falon na hango Ummi dafe da goshinta, ga Dudu da Abba a zaune.
Ina shiga na zube a gabanta, kura min ido tayi, kafin ta sauke ajiyar zuciya, ina kallon yadda take ƙoƙarin maida kwallarta, mikewa yayi yaje jikin kayan kallo ta shiga jan wayar dishe.
Ta finciko har da tv ya tarwatse sannan ta nade,
"Abdullahi! Ka fitar min da Wancan yaron."
Ta nuna Ashraf, kafin na gama dawowa daga kallon dambe da ake tsakanin Ashu da Dudu, Ummi ta sauke min wani irin duka, wanda ake kira da hargitsi.
Ta kuwa rufeni da duka ta ko ina,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login