Showing 24001 words to 27000 words out of 56271 words

Chapter 9 - KURKUKUN KADDARA 3 Original Document Takun karshe by boss Bature .txt

23 Nov 2024

3613

na kira jazz din awaya ashe ya mantata acan gidan Yaran, sai dai muka gaisa da shi ta wayar Major har nayi mashi Ya jiki"
Boss Yace"ka kyauta, Nima zan kirashi zuwa anjima kafin muje gidan nasu, amma fa yakamata Yaran nan a ƙara masu tsaro"
Big guy yace"Nima nayi tunanin hakan, Jira nake komai ya lafa Yaron nan Danish Yaji sauƙi kafin mu tattauna akan yaran idan za'a haɗesu gida ɗayane ko kuma za abarsu acan din, but Yanzu zan tura da jami'an da zasu basu tsaro in sha Allah"
Sunjima suna tattaunawa atsakaninsu daga bisani sukayi sallama da junansu.


________________________✍️


Gaba ɗaya Sun hallara, Bayan Shigar Mai girma sharafudeen da Sheikh Imam, Cikin girmamawa da karramawa suka Yi mashi Kyakkyawar Tarba sanin matsayin shi awurin mahaifinsu Obie, kusan aminine shi, Ya jima Yana yi masu hidima da ta shafi 6angaren addinin islama, shiyasa suke girmama shi suna ganin ƙimar shi da darajar shi acikin idanuwansu, Baba Obie Yayi farin Cikin Ganin shiekh Imam har Yana fadin Ya akai Prime minister bai shigo da shi ba, shiekh Imam Yace shi ne Ya buƙaci Zama a falo, Obie Duk da bai jin dadin jikinshi sai da Ya miƙe adaddafe da taimakon chief owais daya ruƙo shi, ya samu damar rungume imam malik, fuskokinsu ɗauke da matsanancin farin ciki sunyi matuƙar yin kewar Junansu, Mai girma Sharufudden tuni ya nufi ƴan uwanshi tun daga kan senate lateef, duk wanda Ya miƙa ma hannu suka gaisa daga bisani sai Ya yi hugging dinshi, Har yazo kan Hateem wata irin runguma yayi mashi tamkar zai maida shi ciki, Hateem yayi murnar ganin ɗan uwan nashi yasan shi kadaine zai fahimci zuciyarshi ya kuma share mashi hawayen shi, bayan sun kammala Ƴan gaishe gaishen nasu, Sheikh Imam malik ya fara Yi masu addu'o'i kamar yadda yake yi masu duk inyazo gidan, hakan ba ƙaramin daɗi yake yi masu ba, amsa mashi suka dinga yi da ameen ameen, har ya gama yin addu'o'in nashi, baba obie yace yaji dadin zuwanshi yana da tabbacin zai taimaka mashi wurin warware matsalar data ke ƙoƙarin kunno kai a zuri'arshi, Imam Malik yace shima yaji dadin zuwa Gidan kuma in sha Allah komai zai tafi dai dai, bi'iznillah, amma kafin su fara zaman tattaunawar, duba da gabatowar sallar Magrib Yana ga su bari su yi salla, harma da Isha'i kafin su dawo ayi zama na musamman don asamu maslaha, gaba ɗaya sunyi amanna da maganar Imam malik, ba tare da 6ata lokaci ba, kowannansu ya dauro alwala, suka fito atare suka ɗunguma zuwa harabar ajiye motocin gidan, sojojine suka take masu baya har zuwa masallaci, acan masallaci suka haɗu da Sir Mubarak tare da Zaki sunji dadin ganin shi tun daren Jiya daya tafi suna tsaka da yin firar yaushe rabo sai yanzu Allah Ya haɗa su dashi, bayan sun fito daga masallaci suka tsaya suna ƙara gaisawa, anan Sir mubarak Ya sanar da su uzurinshi na rashin zuwa gidan, sai dai bai sanar dasu game da zargin jazz da yai har takai shi ga bugunshi yadai ce masu Jazz Ba lafiya sun kwana asibiti Jiya sai Yau suka dawo, Hankalin baba Obie Ya tashi jin cewa Jazz din shi baida lafiya, duk yabi ya rude, har saida Sir mubarak Ya kira mashi jazz a waya yaji muryarshi da sauƙi har yana zolayar shi yayi missing din ganin gemun shi, shifa lafiyarshi qalou jinyace tadan lokaci, kada yai tunanin zai riga shi mutuwane shima sai yaci zamaninshi ya tara ya'ya da jikoki, dariya baba obie yayi sosai, sun ɗan jima suna yin wayar kafin Ya miƙa ma su hateem wayar duk suka yi mashi ya jiki ya amsa masu da sauƙi, hatta imam malik saida yayi waya da jazz hakan ba ƙaramin daɗi yayi ma Jazz ba ganin yadda suka nuna damuwarsu akanshi, bayan sun kammala yin wayar ne sir mubarak Ya amshi phone dinsa Ya tura aljahu, ɗaya bayan ɗaya suka shiga motocinsu, a jere suka nufi Estate dinsu......✍️




*❤UMMIN AMERICA❤*




Moving quickly yake tattaka stairs, tun kafin ya ƙarasa ƙofar room dinta, sautin daddaɗar Muryarta dake yin qira'ar karatun alƙur'ni mai girma ya ratsa kunnuwanshi, har saida ya lumshe idanuwamshi saboda yadda karatun nata ya ratsa zuciyarshi, sautun tamkar ana busa sarewa tsabar daɗinta, daƙyar ya samu damar tattara natsuwarshi da kamalarshi ya nufi ƙofar, ya sanya hannu yaɗan yi knocking dinta, shiru babu alamun zata dakata da yin karatun balle harya ya sanya ran zata bashi permission din shiga ciki, kusan sau biyar yanayin knocking shiru taƙi tanka mashi, A ƙarshe ya yanke shawarar buɗe ƙofar da kanshi, A hankali Ya zuge ta, tana ƙarasa buɗewa Ya haura ƙafarshi cikin ɗakin bakinshi ɗauke da sallama, yayin da idanuwanshi ke kallonta, tana daga zaune saman darduma, dogon hijabin dake ajikinta launin maroon yayi mata kyau, ya bayyana ainihin wacece Ita, bakomai ne ya karya mashi zuciyarshi ba face ruwan hawayen da suka wanke fuskarta sharkaf, Eye lashes dinta sun cukurkuɗe dakyar take Iya kallon Qur'anin data buɗe tana karantawa, duk da sanyin A.c na ɗakin hakan bai hana ta zubda gumi ba......


Ya fahimci batasan da shigowarshi ɗakin ba, hakan yasa shi ɗaga murya ya furta sunanta"UMMI!" Ras Taji gabanta ya faɗi don sai taji tamkar muryar Sheikh Imam ce Ta ambaci sunanta, a wani irin firgice ta yunƙura ta miƙe tare da yin saurin kai idanuwanta da suka kaɗa jawur kan fuskar shi, wata irin nauyayyar ajiyar zuciya ta sauke ganin Big Guy ne , fuskarshi sanye da face mask.


Ganin irin kallon da yake yi matane yasa tayi saurin share hawayen fuskarta.


Wani irin tausayintane Ya kama shi, bai ta6a jin ta burge shi ba irin yau.


Calmy Ya furta"Am sorry, na shigo maki ɗakin without asking for ur permission, na kwankwasa ƙofar shiru baki buɗe ba, shiyasa na yanke shawarar shigowa"


Shiru tayi bata ce mashi komai ba, aranta taɗanyi mamakin tausasa harshen da yayi wurin yi mata magana, don tun ranar da suka fara haɗuwa ta fuskanci baida sauƙin kai, musamman jiya da ta ƙure ma su batul sanyin A.c Ya rufe ta da faɗa kamar ubanta abun ya ƙona mata rai, ta kuma yi mamakin zafin kanshi don tun da take arayuwarta wani namiji bai ta6a yi mata hakan ba saboda kyawun surarta da ke jan hankalinsu..


"Kin yi shiru baki ce komai ba"? Muryarshi ce ta fargar da ita, adabarbarce ta furta"badamuwa"


Goya hannayensa yai kan chest dinsa Ya nufe ta har sai da yaje dab da ita tukunna ya dakata

"Dama kin iya karatul alƙur'ani? da sanya hijabi"?


"Kamar yadda ka gani" ta bashi amsa atakaice"


Lumshe idanunshi yadanyi before ya furta"kin kusa tafiya da imanina, inason mace me ilmin addini"


"Ni bani da ilmi, Idan ma abun da ke aranka kenan to ka daina, Ni karuwa ce, zaifi ka fuce min daga ɗaki tun kafin in rinjayi zuciyarka" fuskarta adaure babu annuri ta furta maganar.


Dariya yai ta cikin face mask dinsa sautin ke fita,

"Da ace kinsan wanene Ni, da baki furta wannan maganar ba, domin kuwa ke bakomai bace akaina" yanayin yadda ya furta maganar yaɗan so ya jefa ta aruɗani, sai taji Muryar tamkar ba ta shi ba.


tafin hannayensa biyu ya daura akan gefe da gefen fuskarta, nan taji wani irin abu ya ziyarci zuciyarta
"Na damu da halin da kike aciki, shiyasa nazo don na dubaki, ɗazu muna a falo, naga yanayin da kika shiga ganin Imam malik, kin san shi ne"?
Aharzuƙe Ta janye hannayensa tana girgiza kai tace'bansan shi ba, Yau na fara ganin shi, Ni da ba'a Nigeria nake ba taya zan san shi ma" ta faɗa tana haɗe fuskarta.
"Hakane, amma meyasa kika gudu kina kuka"?
Rai a6ace tace"Idan wannan ne ya kawo ka ɗakina, Dan Allah Ka fuce ka bani wuri,"
Gyaɗa kanshi yai"Shikenan, nadaina, am sorry idan na 6ata maki rai, kamar yadda na fada maki, Na damu dake ne, wunin yau baki ci abinci ba, Kin hana kanki sakat, Ki faɗamin meke damunki"?
Yamutsa fuskarta tayi kafin tace"babu abun da ke damuna, kawai bana son kowa atare dani, bana son takura, kuma bana jin yunwa shiyasa ban nemi abinci ba" atsiyace ta ƙare maganar, ya natsu yana kallon small lips dinta tamkar na jinjiri
"Haƙƙin mu ne mu kula da cin ki, dan Haka dole ki ci abinci ko kina so ko bakya so," ya faɗa yana ɗaga mata gira
Harara ta galla mashi"babu wanda ya isa yayi min dole, ciki dai nawa ne idan naga dama zanci abincin basai an tursasa min ba"
"Kidaina yi min magana da tsawa, kodan saboda kinga na damu dake ne"?
Ɗaga mashi kai tayi alamar Eh,
"Da zaka fuce ka barmin ɗakina da hankalina sai yafi kwanciya"
Shiru ya yi jimm tamkar baiji dadin maganarta ba, tayi tunanin zai tafi amma sai ta ga ya sanya hannun shi na dama ya ruƙo face mask din fuskarshi, slowly ya zame shi
Wata irin furgita tayi lokacin da fuskarshi ta bayyana, Har saida ta ja da baya da baya ta kusa faɗawa mirror chair ta dafe ta da hannu ɗaya, idanunta amatuƙar zazzare take kallon shi tamkar ƙwayar zasu faɗo ƙasa la66anta na rawa ta furta"da.....ma kai ne? tayaya akai ka shigo gidan nan"?


Wani irin shu'umin murmushi ne ya bayyana akan fuskarshi, kalar na tantiran ƴan iska, waɗanda suka shahara afagen iya shaidanci
Lokaci ɗaya suffarshi ta ƙara bayyana, faffadan kirjinshi Ya buɗe sosai.
Zame rigar jikinshi yayi, wani irin murɗaɗɗen damtsen hannu ne dashi, gaban kirjinshi kuwa da bayanshi zanan tattoo ne 6aro 6aro, kai daga ganin wannan ko acikin shaidanun ibliss ne shi,
Lamarin yayi matuƙar ɗaure mata kai, ya gigitar da ita, jikinta ya soma yin kakarwa, duk tabi ta ruɗe, asaman gadonta Ya jefar da long coat dinsa


Muryarshi tamkar ta mashayin giya ya furta"Kin tsorata ne"?
Sam takasa furta magana, tamkar an ɗaure maƙoshinta, yanayin yadda numfashinta ke fita da ƙarfi kirjinta har sama da ƙasa yake yi,
Tuntsirewa ya kuma yi da dariya, haɗi da tausasa harshenshi Ya furta"ba fa yau kika saba gani na ba, ni ne dai naki ɗin nan da kika sani"
Yawu ta haɗiya Kutt! Sautin Ya fita, daƙyar Ta Iya tattara kalmomin dake akan harshenta ta furta"tayaya akai ka shigo gidan nan dake atsare da Jami'an isod, Bayan haka ko'ina akwai CCTv cameras saƙo da lungu, dan Allah ka faɗamin ta wace ƙofa ka shigo, kuma ya akai ka sanya kalar kakinsu? sannan kayi min suffar big guy" a razane take jefa mashi tambayoyin, abunne yafi karfin kwalwarta, mutun kamar aljani, takasa yadda da cewa shine, gani takeyi kamar mafarkine takeyi
Cikin Takun Izza Ya nufeta, dab da ita ya tsaya, tare da ɗaura hannayenshi kan bayan kujerar da ta jingina bayanta.


Can ƙasan maƙoshi Ya furta"Ummi, kinsan wanene ni, akan buƙatata zan iya yin komai, nagaza jurewa ne shiyasa na tako da kaina nakawo kaina inda kike....." da ƙarfi ta furta"baka bani amsar tambayar da nayi maka ba"?
"Kada ki ƙara yi min magana kina ɗaga min murya" atsorace ta jinjina mashi kai Alamar toh
Lumshe idonshi yadanyi na wani lokaci kafin ya furta"Idan kin yarda dani ki daina tambayata bana so, duk abun da nayi nayine saboda ke" ajiyar zuciya ta sauke, lokaci ɗaya taji wani irin sanyi ya ratsa zuciyarta, kuma nan take taji ta aminta da kalamanshi, ɗaura hannayenta tayi saman kafaɗunshi, tana faman lumshe idanu ta furta"'I'm glad to see you, My controller, saboda a ƙuntace nake, bana Iya fita koda kofar gate ne, sun hana rayuwata sakat saboda aikin da nikeyi masu babu shige babu fuce, tamkar prison haka nake jin kaina"
Shu'umin murmushin gefen fuska ya sakar mata, tare da kashe mata ido ɗaya, hakan ba ƙaramin jefa ta yanayi yayi ba, A hankali Ya ruƙo ƙasan hijabin jikinta, ya yaye shi tare da jefar da shi kan gadonta, ruƙo gaban jallabiyar jikinta yai da hannu biyu, tun daga sama ya direta ƙasa, batare daya zuge zip dinta ba, sai da ya rage daga ita sai pant da bra tukunna Ya dakata, yana duban fuskarta, numfashinta harya fara canzawa, da wani irin huci yake fita, baiyi mamakin ganin cukowar kirjinta ba, yana ɗaya daga cikin abunda yake ƙara gigitar dashi akanta, idan zai shekara baya tare da ita, duk ranar da ya dawo gareta, baya ganin ci baya sai dai ci gaba, dirin jikinta natural ne.
Ɗaura hannayenta tayi saman kafaɗunshi, yai saurin hade bakinsu wuri guda tamkar zasu cinye harsunan junansu,
Dungurugum ya ɗauketa da hannayenshi, ya nufi toilet da ita, yana shiga ƙofar ta datse.
wani irin sautin gurnanine ya soma fitowa mai haɗe da nishinsu tamkar namun dawa suna fafatawa, kafin wani lokaci sautin sambatun ummi ya karaɗe ɗakin haɗi da ƙarar da take saki tamkar zata fasa bango............."








*Daga Alƙalamin Boss Bature💋✍️*




Mu haɗu Jibi Idan Allah yakaimu da rai da Lafiya🌹




*Littafin kurkukun ƙaddara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*


3196407426


First bank


Bature Hafsat Muhammad,


*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida*


~TAKUN ƘARSHE~














_______________________Boss Bature✍️






*😈PRAVIN😈*








A kwance Yake saman gadon Hajjaty, Idanuwanshi suna fuskantar Ceilling, tsantsar 6acin raine akan fuskarshi, ranshi ya 6aci da korar karan da Chief Owais yayi mashi agaban su senate lateef, bakomai yafi ƙona mashi rai ba face yadda suka gaza dakatar da shi, hakan ya ƙara tabbatar mashi da cewa shi bakowa bane A family din, Kwandon shara yafi shi amfani, tsawon lokacin da yake akwance babu sallah babu salati, Yana ji anata kiraye kirayen sallar magrib har aka fara na isha'i bai motsaba, yaci alwashin sai Ya tarwatsa zuciyar owais, yajima yana da wannan burin Allah bai bashi ikon yin hakan ba, amma yanzu yafara tukfa da warwara akan ta wace hanya zai 6ullo don ganin ya karya mashi zuciya"?


Miƙewa yayi daga kwancen da yake, ya jingina bayanshi da pillow, fuskarshi babu annuri ko misƙala zarratin, tunani yaci gaba dayi akan ta wace hanya zai ta6a zuciyar chief owais ta yadda zai azabtar da rayuwarshi, yayi zurfi acikin tunanin shi motsin buɗe ƙofar toilet ya fargar da shi, hajjaty ce ta fito sanye cikin jallabiya ta ɗaure kanta da mayafi, alwala ta ɗauro, ganin shi azaune ne yasa tayi saurin furta"Pravin! Me kake yi har yanzu baka tafi masallaci ba? Ai nayi tunanin zan fito na taras babu kai aɗakin" shiru yayi bai tanka mata ba sai dai binta da yayi da idanu kamar wani mazuru.


"Magana nake yi maka, ko akwai wani abu ne dake damunka? Naga 6acin rai akan fuskarka"


Saukowa yayi daga saman gadon Ya nufe ta yana huci ya soma magana"Ni da wancan Uban ƴan Ji da kan ne, Harni zai kora daga ɗaki agaban Iyayenshi ba tare da sun tsawatar mashi ba"? Adabarbarce ta furta"bangane akan wa kake magana ba"
Dogon tsoki Yaja kafin Ya kwashe duk abunda Ya faru Ya sanar da ita....


Cikin sanyin murya tace"Owais bai kyauta ba, amma kaima da laifin ka pravin, meyasa kake son shisshige masu ne? Tun da sun nuna basu so to ka daina mana, Ka tsaya A iya matsayinka na surukinsu......" wata irin gigitacciyar tsawa Ya daka mata, Har saida taji gabanta ya fadi, ta shiga zazzare idanuwanta akan fuskarshi Ya canza mata tamkar ba shi ba.


Nuna ta yayi da yatsan hannun shi"Idan ba zaki kwantar min da hankalina ba, toh kada ki kuskura Ki yi abunda zai ƙara harzuƙa Ni" Muryarta Na rawa tace"Naji amma dole na fada maka gaskiya pravin, mu dukan mu muna fuskantar wulakanci daga wurin waɗanda basa ƙaunar mu a family din nan, kuma ba komai ya jawo hakan ba face zaman da kake Yi agidansu...." Idanuwanta acike tab da ƙwalla ta ƙare maganar.


Lumshe idanuwanshi ya ɗanyi na wani lokaci ba tare daya furta mata komai ba, har saida ta fidda rai da zaiyi mata magana tukunna Taji Yace"Naji zanyi tunani akan maganar, Yanzu akwai wani taimako da nake son Kiyi mini My wife," natsuwa tayi tana sauraron shi don jin me zaice mata.


"Kinga ni bani da halin da zan Iya shiga cikin su don jin me zasu tattauna atsakanin su tunda owais yana nan bazai bari naje ba, Inaso kiyi min recording duk abun da zasu tattauna tun daga farko har ƙarshe" tsantsar ruɗanine akan fuskarta.


"Akan wani dalili? Meye naka aciki da kake son jin sirrinsu"! Idanunta azare ta furta maganar.


Matsawa yayi dab da ita, da yake ɗan duniyane sai ya sassauta muryarshi ta yadda zai shawo kanta.


"My wife, mutanan sunyi mana halacci daga ni har ke, ba zamu so wani abu da zai cutar da su ba, ai kinga abun da Ya faru Jiya" daga mashi kai tayi alamar eh.


"Maƙiyane suke ƙoƙarin halaka Baba Obinna, shiyasa suka Turo da macijin nan don Ya hakalar da shi" waro idanuwa waje tayi tamkar kwayar zata faɗo ƙasa.


"Bashi kaɗai ba, Kowa Na family din nan zata shafa, abunda baki sani ba, Macijin Mutunne fa" dafe ƙirji tayi da hannu ɗaya amatuƙar ruɗe take kallon shi.


Komai daya faru saida pravin Ya sanar da ita, hada maganar zuwan sheikh imam da canza halittar Danish, baiwar Allah duk tabi ta ruɗe tasha jinin jikinta.


Muryarta na rawa ta furta"Inna lillahi Wa'inna Ilaihirraji'un,


Afakaice Pravin Yasaki shu'umin murmushi, ganin Ya fara Yin nasara akanta, Yaci gaba da cewa"abun da nakeso na fahimtar dake, Ni ƙoƙari nake yi don ganin na taimaki rayuwar Ahlin nan, wallahi bana son abun da zai cutar da su, shiyasa nake shisshige masu don jin meke faruwa a tsakaninsu ta hanyar hakan nake taimaka masu wurin shawo matsalar dake addabarsu, ɗazu dana shiga dakin owais Ya hankaɗoni waje, zan wuce ta falo naga sheikh imam da wani mutum ban kulasu ba, saboda shi kanshi sheikh Imam din Ina zargin hada shi cikin masu shirya maƙarƙashiya a cikin family din nan"


Girgiza kai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login